Showing 81001 words to 84000 words out of 200647 words
basu idan sun yi laifi su yi ba za'a dake su ba, kai wannan addu'a akoy karfi innalilahi
Mama ta mike ta ce" Kin ga Anmy amshi nan"
Khadija na dawowa tana wani sake sada kai bulala ta
sauka a gadon bayanta, ta hannun da bata shirya ba, domin zasu jima Mama bata daki fatar jikin su ba, kuma bata iya duka da bulala Bama
Ihu ta sa ta gantsare tana furta" Annabi ka ceceni innalilahi wa inna ilaihi raj'une Mama me na yi?"
A zabure Ab
a ya mike yana furta"
07/12/2024, 15:02 - samiraharounayacouba:
πΊπΈπΊπΈπΊπΈπΊπΈπΊπΈπΊ
*FARKON GANIN IDONA*
πΊπΈπΊπΈπΊπΈπΊπΈπΊπΈπΊ
*LABARI DA RUBUTAWA*
*SAJIDA NIJAR*
π³πͺ
*PAID BO
OK*
*Y'AN NIJAR ZAKU TURO KATIN AIRTEL KO TA SAHELCOM TA DARI A WANNAN NUMBAR 93811618 SAI A SAKA KU A GRUP, YAN NAGERIA ZAKU YI TRENSFER NE NA 500 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani shedar ta numbana kamar ha
ka 93811618 , Sajida Nijar thank you
π
*
LITATTAFAN MARUBUCIYAR
DUK KARYAR KADA
Y'AR MAHAUKACIYA
NEMAN NA KAINA
BANI DA ZABI
DAGA TAFIYA ΖAUKAR SOJA
BAK'A CE
KUTKALE
DUK NISAN JIFA
MAGE
IDAN KA RAINA INDA KAKE
DUTSE
NI ZAN LADABI
ZAKIN
SARAKAI
WATA KOKOWAR
DA CIWO A ZUCIYATA
AURE YAΖIN MATA
AZAL
WATA TAFIYAR
*Shafi na ashirin da biyu (22)*
*TALLAH, TALLAH, TALLAH*
https://chat.whatsapp.com/KmdHXVV1oUlKAT6ldQEXOf
YAR UWAH SHIN KINADA LABARIN WANNAN
BUSINESS MAI SAURIN KAWO KUDI KIKA TSAYA HAR YANXU BAKI SHIGABA TOH BARI KIJI IDAN KINADA BURIKA A ARAYUWAR KI TOH MAZA KI SHIGO META FORCE DOMIN CIKAN BURIN KI DA KIKA DADE KINA SON KI CIKA TA GEFEN KUDI HAJIYATA IDAN KINA META FORCE KI KASHE KUDI BAKOMA
I BANE A WURIN KI DAN HK KADA KIBARI KIYI WASA DA WANNAN DAMAR YIMAZA KISHIGO KEMA KI FARA SAMUN KUDI IN DOLLARS WATO MAZAJEN KUDI*
ππΌππΌππΌππΌππΌππΌππΌππΌππΌππΌ
π
0912 262 1080
LABARI
A zabure Aba ya mike
ya nufo su, yau dai bulalar dake sauka a jikin Mama idan yana dukan yayansa, a tsautsayi ta daga zata laftawa Khadeeja ya tare ta sauka a hannayensa, ai kuwa ya yarfe ya sake yarfewa, da sauri ya shiga murzawa yana fadin" La'ila ha ilalahu Muhammadu rasulu
lahi Sallallahu alaihi Wa Alihi wa Salam ta zane Ni, gimbiya ta zane Ni"
Da sauri ta saki bulalar tana fadin" Subahanallah dan Allah ka yi hakuri me yasa ka sako hannunka, ka bari in zane mata jiki tunda na kula sun riga sun zama jakai du in ba bulala t
a hau fatar jikinsu ba , basa yin hankali, ka san cewa daga waje take? daga gidan inna take wajen majalisa? ina jin ka san labarin majalisar inna tsohuwa ta anguwar nan? wace kace ba zan je ba kar a koya min rashin kunya ko? cen yarinyar nan ke zuwa, walah
i yanzun nan ma daga cen take"
Khadija dake susa tana ihun saukar bulalar nan sai ta hadiye tana yiwa Mama kallon ashe zaki zamo sanadiyar mutuwata? to sanadiyar mutuwarta mana, da ta fadawa baba wannan ai gwara ta yankata kowama ya huta
Ta tatare b
uje tana shirin dankarawa da gudun balaki Baba ya riko hannunta yana duba wuyanta da bulalar ta sauka ya ce" Gimbiya tabas sai na yi maganinki, tabas sai na yi mummunar saba maki, ashe haka kike yi mata idan bana nan? wai dama zaka haifi
Ι
a ka tsana? yarin
yar nan bata baki tausayi? baki ga kalar fatarta ba ta duka bace? yanzu kumatun nan da kika saka suka dauki ja kin ji dadi a ranki? sam bakya tsoron Allah matar nan, ki ce kina son zane Ni dai kika hada uban da y'ar kika daki banza, to yarinya tunda an sa
n inda take ma ai shikenan, yawo mai anfani ne ai, kin ga wuce bangarena in zo in baki man zafi ki murza ki yi barci tunda na kula so kike yi ki gigita min ita sai ta koma dakinta na bangarena ta yi zamanta, walahi ku ji da kyau du mai dukan min y'ayana ba
zan iya yafe masa ba, wannan ai balaki ne, gimbiya mun gode Allah ya saka da alkhairi!"
Daga gimbiya har amarya baki sake suka raka shi da kallo har sunna kallon junna abin tausayi basu ankara ba tsabar firgicin birkitacen mijinsu
Ya kama khadija da
ta yi sumar tsaye har tana karra duban fuskarsa da kyau dan ta gane wai ko dai ba a hayacinsa yake ba, sai dai cikin ikon Allah garas yake suka yi bangarensa sai sake fadi yake yi" Kin ga hannuna ya dau ja nima, gimbiya ashe haka take da zafin hannu? Alla
h ya taimakeni ba mace ce mai rama duka ba ai da na ji jiki subahanallah haka take dukan ki?"
Khadija ta yi wani kiskirim a zaune saman kujera, kana gani ka san a darare take, har ya fito da man zafin ya miko mata yace ta murza
Ta kuwa murza din ya ce
ta je dakinta na bangarensa ta yi kwonciyarta
A raunane ta ce" Babanmu, zan je wajen aunty Lubna in har ba zan bata maka rai ba"
Ta fadi haka tana dan ja baya, dan ta tabbata yanzu zai kawo mata mari , dan cewa zai yi tama raina masa wayo,
Ga ta
rin tashin hankalin damuwarta sai ta ga ya wani yi mata murmushi, murmushi jama'a sannan ya ce" Je ki tunda cen din kika fi so, tafi ki huta in an jima sai a kawo maki kaza ki ci in kina so, idan kin ga zata dake ki zo ko sanarwa babanki Ni zan ja da Gimbi
ya bata isa ta gigita min zaman lafiyarki ba"
Khadija ta yi tsuru tsuru, da kyar ta ja kafarta ta fita
Tana kusa da dakinsu ta fashe da kuka ta bude ta shige ta karasa inda su Lubna suke, ita da Karima da Ummi sunna fira
Du a tsorace suka kalleta
da sauri Lubna ta shiga neman hijabinta ta ce" Yar banza ta dawo zata ja ya ha
Ι
a har mu ya ci ubanmu, idan ya gama dukan namu sai na rama Anmy, walahi sai na rama a kanki"
KARIMA ta fashe da kuka tana kallonta ta ce" Yanzu Anmy ki janyo maganar ko rasa
inda zaki je sai dakina bayan kin san ya tsane Ni yanzu? ko so kike yi ya kashe Ni?"
Ummi kam tuni ta shige karkashin gado tana cin alwashin idan duka ya sameta sai ta rama a kan Anmy
Khadija ta ja tsaki tana zaunawa ta ce" Dilla kai ku tsaya ku ji
, walahi babanmu ya kusa mutuwa, innalilahi ta yiwu a yau ko a gobe mu zama marayu"
A tsorace Lubna ta ce" Innalilahi, bashi da lafiya ne? yanzu fa muka jiyo muryarsa da su Mama a nan coridor da masu gyaran gida fa"
Khadija ta yi dan tsai ta ce" Gyar
an gida za'a yi? lafiya?"
Lubna ta dungure kanta ta ce" zaki fada mana dalilin kukan ki ko sai mun rufun miki mun jigata ki?"
Khadija ta girgiza kai ta ce" A'a, ku rufawa kanku asiri, anya a kaina yanzu Aba ba sai ya daki d'a da babarsa ba? koda yake
ta yiwu kuma yana son naku yanzu, Ni dai abin ya bani tsoro ya dace mu fara binsa da adu'ar samun sasauka, dan kuwa da gani aba an kusa , ke wai fa hannuna ya rike yace kar a kuma dukana bayan an sanar masa daga gidan inna tsohuwa mai bada dabarun zaman g
idan miji nake, Ni har yanzu abin ya kasa sakina wai ko dai bai gane ba?"
KARIMA ta zarro ido tana kallonta ta ce" Innalilahi, ban gane ba Anmy "
Khadija ta ce" Karimeme, walahi idona idon matarsa tace masa daga cen nake, ta kuma nada min bulala ya k
waceni, karshema dakinsa ya kaini, kin ji warin man zafi ? to nasa ne, ya kuma tabatar min in an jima zan ci kaza, ya karasa da fadin du wanda ya nemi taba min zaman lafiya da shi yake maganar, ke in ba dafawa ta mala'ikan mutuwa ba me kike gannin zai fita
r da shi a hayacinsa haka?"
Lubna ta girgiza kai ta ce" Babu, innalilahi wa inna ilaihi raj'une "
Ummi da ta fito daga karkashin gado ta budi baki zata yi magana aka budo dakin nasu da karfi
A zabure du suka mike sunna kokarin dake junna su gudu
Mama ta dafe goshi tana harararsu ta ce" Allah ya shirya, ko barewa ta baku lafiya, sai ku fito ku kama aiki ai kun san bakwa yi min zaman daki, ga ayyuka cen an kawo masu yawan gaske, ku uku maza ku je ku shiga aikin hatsin cen, ku biyu kuwa ku shiga g
yaran kayan miya saboda baki"
Da mamaki du suka kalli junna, Khadija ta ce" Mama baki? me ake yi a gidan namu?"
Mama ta gala mata harara ta nunota da yatsa ta ce" Ki yarda in sake damkar ki, marar kunyar banza da wofi, kuma ban gama ba sai kin fada
min abinda kike yi a gidan inna yau!"
Mama ta ja kofar garam ta rufo musu
Da sauri suka shiga daukan hijabansu, Khadija ta rataya nata a kafada ta ce" Yanzu gidan nan abu Ζalilan in ka yi itama matar tasa sai ta dau fushi ta ringa neman karya ka, A
llah dai ya sa shi ya dore a neman kwato mana hakin dan in dai suka zama horor biyu in sha Allah gidan takwarraty zan kaura mu ringa shan hantsi muna yi da makotanmu, gwara wannan da zama kusa da su gaskiya kennan"
Ita dai Lubna bata ce mata komai ba, s
ai Ummu da ta fitar da numfashi, Karima kuwa dama yanzu bata da sakewa in ba a dakinta take ba, sunna fitowa ta ringa rabe rabe karfi da yaji ta mayar da kanta mujiya a cikin yan uwanta saboda kin jinta
Badariya mai aiki ce ta ringa wani nan nan da su t
ana furta" ga amarenmu kai Allah ka nuna mana, Allah ka kai mu babar ranar"
Kasantuwar su a sanninsu auren Karima ake hada hada sai kawai suka buge da murna sunna fadin kennan ba'a fasa ba? ita din da kanta sai ta shiga tunanin yaya kennan? ba'a fasa au
ra mata mutumen ba ko kuwa an daidaita da Mudansir ne?, gashi a yanzu ita ta san ko tana hauka ba zata je ta tambayi kowa kan maganar ba, gwarama ta nemi waje ta rike kafarta ta zubawa sarautar Allah ido.......
.......( wannan kennan ).
___________
________________________
Barcin da ya yi bai fi na awa uku ba ya farka cike da zumudin wannan lamari a zuciyarsa, haka kuma jikinsa da dan kuzari saboda ya samu ya yi barci, dama shi akoy kokarin tafiyar kasa shi yasa du irin yadda shekarun nan suka j
a yana da dan kuzarinsa harma ya fi wani mai kananun shekarun kokari
Bangarensa ya wuce dan Bama zai nemi AL'WALID warhaka ba ya san baya bangaren, ta yiwu ya fita ko yana cen wajen su Hajia inna
Shiryawa yayi ya fito ya je wajen su Hajia inna ya sam
eta a jingine , kurma na tsaye kusa da ita tana goge mata bakinta da tissu , kunnu ta gama bata shine take gyara mata bakin, tana iya shan kunnun da kanta fa, kawai dai rigimar kurma ne bata yarda ta barta ta sha wahala komai kankantarta
Kujera ya janyo
a hankali ya zauna yana amsa gaisuwar kurma da nuni da hannayensa sannan ya dubi Hajia a tausashe ya furta" Barka da warhaka, shikenan bakya nemana yau baki ganni ba tunda asubahi?"
Hajia ta yi murmushi itama muryarta a hankali da yannayin jinya da tak
e fama ta ce" Baban anmata ya sanar min cen ka samu gado kake barci ai, shine nace a Barka ka huta"
Yayi yar dariya yana sake duban kaffafuwanta ya ce" Allah ya baki lafiya"
Hajia ta yi murmushi kawai, domin addu'ar nan idan an yi mata ita yanzu mur
mushin kawai take yi, dan har cikin ranta takan ji addu'ar ana yi ne dai, koda yake sauki kowane na Allah ana so, ta yiwu a bar duniyar shine sauΖin wata wahalar, Allah ya bamu sauki mai sauki.
A tausashe ya ce" Maganar daurin auren baban kurma ne, in s
ha Allah jibi nake so a daura, yanzu haka zan fita ne mu je a bada sanarwar a duk inda ya dace, yaya kike gani?"
Hajia ta zuba masa ido na yan dakiku sannan ta ce" Du abinda ka yanke, na san alkhairi ne, domin kana fara Bama Allah zabi a dukkan lamurank
a "
Ta dan dakata dan bata cika yin doguwar magana ba tare da tana shasheka ba
A hankali ta ce" Shi din me yace?"
Baba Hamza ya ce" Mun gama magana da shi, yace ba damuwa du yadda na yanke"
Hajia ta dan lumshe idannuwanta a hankali ta ce" Allah
ya tabbatar da alkhairi...., ama dan Allah a tabbatar da an yi du abinda ya dace dan a ba yarinyar kariya daga dukkan abinda yake na cutarwa...."
Ta dan dakata ta
Ι
ora da fadin" Saboda kace yarinya ce, bayan wannan ba'a san me d'an yau ke iya aikatawa
ba, ka samu mahaifin yarinyar nan ku yi magana ta fahimta, bana son abinda zai zamo fitina ELHAJI "..
Baba Hamza ya ce" In sha Allah, fitar nan da zan yi, harda maganar mahaifin nata, zan samu yayansa mu yi magana shi sai ya sanar masa....., ban ki ji
nnin su ba, ama ina son shinfida mai kyau tun da sauran numfashina"
Hajia ta gyada kai tana addu'ar alkhairi, sannan ya mike ya tafi
Kurma ta dawo dakin bayan ya fito, Duda ba sosai take ji ba, ama in ta ga sunna magana takan fita ta basu waje sa
i sun gama take dawowa
Baba Hamza ne a zuwa falo ya samu Hajia Binta da masu aiki sunna ta maganar abinda za'a girka
Gaisawa suka yi da girmamawa suka mike suka tafi, Baba ya zauna yana dubanta da murmushi ya ce" Ina yan uwan naki? yi min kiransu ako
y maganar da zamu yi"
Hajia Binta ta mike ta nufi bangaren kowace tana sanar mata kiran Elhajin, saboda koda kuwa a yanzu tsakaninsu da Elhaji zaman auren ne ake yi mai sunnan kawai babu wani amfanuwa ta fannin auren shi da kansa sai sauran ibadun da ak
e kiyayewa, sunna matukar girmama shi kuma sunna kiyaye duk wani abin da zai iya zamowa fitina a tsakaninsu da shi
Babu wace ta jima dan amsa kiran suka zo gaba dayansu falon suka zazauna sunna gaisar da junna daya bayan daya
Murmushi yake yi yana du
bansu, a cikinsu Hajia Binta ce kawai mai shekaru sittin da uku, sauran basu rufe hamsin Bama, kuma dama Hajia Binta ta girmi Hajia Inna, ciwo ne kawai ya Kwontar da ita ba dan shekaru sun kai a yi kwonciyar ba
A tausashe ya ce" Dama dan in sanar muku
maganar daurin auren jikanku ne jibi idan Allah ya aminta"
Har ga Allah a cikinsu babu wace bata ji hankalinta na neman tashi ba, kuma kowace a zuciyarta take son kamo sunnan wani jikan daban ba shi ba, bayan zuciyar tasu ta fi yarda cewar shi din dai n
e ake nufi, domin sauran ba zai taba yiwuwa ba ace har jibi auren daya basu sani ba
Shiru ne ya wanzu a wajen, babu wace ta iya budar baki ta yi magana, hakan har ya bashi mamaki matuka, yana dubansu ya ce" Baku ji abinda na fada bane?"
Hajia Binta t
a share gumin dake goshinta a hankali ta furta" Mun ji Elhaji, masha ALLAH, Allah ya tabbatar da alkhairi, ama yaushe har aka kai kayan Niamey din har aka saka rana bamu sani ba? inace mune zamu yi duka wannan hidimar ko shi ya bata komai?"
Elhaji Ham
za ya girgiza kai a tausashe ya ce" A'a, ba'a kai ba, hasalima ba da ita bane za'a daura yanzun, da yarinyar wajen Elhaji Ya'u kakan kurma ne, ita din sai daga baya idan Allah ya aminta"
Hajia zainabu ta zarro ido tana bu
Ι
e murya ta ce" Elhaji yi hakuri
ban gane ba, kana nufin auren waye za'a daura wai?"
Alhaji Hamza yayi shiru yana kallonta, Hajia ta yi gagawar fadin" Hajia , Elhaji karami din dai ake nufi ko Elhaji baba?"
Elhaji Hamza ya gyada kai yana fadin" eh shi"
Hajia Amina ta washe baki,
hakama Hajia zainabu ta kasa boye murnarta ta rangada guda tana tafa hannayenta, farin cikinsu ya kasa boyewa, Hajia Binta ce kawai ta yi murmushi ta dan girgiza kai Bata ce komai ba, sai dai ita da kanta ta san da wani abin Gara wani, Duda sun san shi di
nma uban y'ar da akace za'a kawo musu ba kanwar lasa bane, bale irin yadda ake fadin matarsa daya ta gagareshi ta asirce shi ita kadai take zaune a gidan take mulkarsa din nan, sun san ba y'arta bace za'a kawo musu, to kuwa da sauki dan walahi Mufeedan nan
ta zame musu balaki da fitina, nema take yi ta kashe su tun lokacinsu bai yi ba , kuma in har itace zai