Showing 165001 words to 168000 words out of 200647 words

Chapter 56 - Farkon-Ganin-Idona-Book-Compeletex

08 Sep 2026

6

baki ta ce" Dama na san ai ba iya sha zaku yi ba lubna bismillar dai na muku saboda ido , ina zaku je haka?"

Lubna jikint

a yayi sanyi dan ita ba haka take nufi ba, a hankali ta ce" Gidan anmy ne zamu je"

Maman Karima ta Dube ta a yatsine ta ce" kina nufin gidan khadeeja?"

Lubna ta dago ta Dube ta, ta dubi Karima, sannan ta dubi ummi da Sadik

Maman Karima ta girgiza

kai ta yi murmushi ta ce" uhum, koda yake ai dama HAKANE idan mai kudi aka aura har uwar yarinya sai ta je bale yayunta, Ama kuwa elhaji ya bani mamaki da har zai tura ku gidan da kanwarku ke aure, koda yake ba komai shi din a gaban mai gidan kanwar taku

shima ba kowa bane face mai neman arziki da neman sunna"

Abubakar ya dubeta da mamakin halaya irin na matar nan, sai kawai ya mike yana fadin" Ga dukkan alamu lafiyar ta samu, Allah ya sa a wuni lafiya, idan kun tashi ina mota"

Sai kawai ya wucewarsa

dan ba zai iya zaunawa matar nan na zagin iyayensa a banza a wofi ba, shi yasa sam baya son harkarta, ta cika fitina da neman balaki, yaya za'a yi wai ka zagi uba a gaban d'ansa? Yana daf da ajiye fadan mama gefe ya fara tijara a kan darajar su WALAHI!

Yana fita lubna ta yi murmushi bayan sun raka shi da kallo ta ce" Allah ya karra lafiya maman gidan iya, zamu wuce"

Daga haka ta mike tana riko hannun ummi suka kama hanyar fita basu tsaya sun jira abinda zata ce Bama bale har ya bata musu rai

Kari

ma a sanyaye ta ce" Mama, baban namu ne kike zagi haka? Kin san ai ba zasu iya jurewa ba ko mama? Haba mama"

Mamanta ta zabga mata harara ta ce" ke dan Allah rabani da gafalalun yan uwan nan naki yan bakin ciki, kin san ai ba tsoronsu nake ji ba bale i

n kasa fadin gaskiya, Ni yanzu maganar da nake so mu yi da ke a kan wannan auren da aka kwace a hannun ki aka ba wancen y'ar gidan jajayen mahaukatan, kin yi tunanin abin yi ne ko shima sai na maki?"

Da mamaki ta dubi mahaifiyar Tata da kyau sannan ta d

ubi kakarta, a hankali ta ce" Mama ban gane ba"

Kakarta ta tabe baki tana sauke ajiyar zuciya ta ce" ke kya fada, ai lamarin uwarki ba karami bane, sai fatan Allah ya rage wahala"

Rai bace ta yabuwa ta ce" kin ga dai iya ba da ke nake ba, ke Karima d

ubeni nan, kin san dai ba zama zaki yi kina ji kina gani khadeeja na aure a gidan nan tana auren elhaji AL'WALED ke kuwa a hadaki da wanda bai taka kara ya karya ba ko?, dan a wulakancin ubanki yana iya baki yaron shagonsa dan kawai ya wulakanta Ni ya nuna

min iyakata"

Karima ta yi wani sakalau, kafin ta ce" To mama ko wa aba ya zabi yanzu ai sai mu masa biyayya, kin dai ga rashin yi masa biyayar abinda ya janyo, bayan wannan Mama ai anmy haka Allah ya tsara itace matar elhaji AL'WALED din, Ni yanzu kin

ga adu'a nake yi Allah ya sa a min zabin alkhairi mama, Ama ina ga kamar mudansir ne za'a bani saboda ko jiya sai da Mama ta min tambayoyi a kansa"

Rai bace maman Karima ta ce" Ki yiwa Allah ki min shiru da maganganun rashin sanin ciwon kai irin naki,

ke in ba nemawa kai balaki ba yaron da akace dan iska ne shine zaki wani ce shi? To ko ubansa waye a gaban mai aikin gidan elhaji AL'WALED bale shi elhaji AL'WALED din ? Ke ki saurareni da kyau, ba zaki taba auren yaron nan ba na fada maki, elhaji AL'WALED

zaki aura "

A zabure ta dubi mahaifiyarta, Muryarta na rawa ta ce" mama, to ko dai Ni ba y'ar baban mu bace?"

Iya ta juyar da kai tana share hawaye ta ce" sai ki bata amsa, sai ki amsa mata, ko dai ita ba jinninsa bace? Saboda maganganun ki kamar na

mahaukaciya ko kuwa wace bata je islamiyya ba, ke ko baki je islamiyya ba ai kin san a addinin musulunci yan uwan junna basa auren miji daya in ba daya ta rasu dayar ta maye gurbin yar uwarta ba?"

Rai bace maman Karima ta mike ta kama hannun Karima suk

a shiga ciki, a tsaye ta dubeta ta ce" Karima ki dubeni da kyau ki saurareni, na tabbata elhaji AL'WALED ba zai dubi yarinyar nan a yanzu ba, saboda ta yi kadan ya dubeta har ya ha

ɗ

a shinfida da ita a yanzu, idan har kin yi abinda nake so da ke to kuwa y'a

r uwarki zata kada duniya ke ki maye gurbin ta, Karima ke Ni fa sai kin shiga gidan nan da ranta ko babu, kece matarsa, ke aka fara ambatawa ba ita ba, tsafin uwarta da bin bokaye da kisa ne ya sa ta cusa y'arta ke aka mayar da ke gefe ake son hadaki da

ɗ

an dan isaka a cuceni, ke kadai nake da ita a duniya WALAHI sai kin auri mai kudi, ga wannan wayar da na ajiye maki, karama ce na siyeta na saka maki layi , ki boyeta a jikin ki kar ki yarda a sani, Karima na tabbata elhaji AL'WALED irin namijin da kike so

ne, ga tsayi, ga kyau, ga kwarjini, ga dukiya, ke ce kika ce cencenci jan ragamar gidan nan ba wancen yarinyar ba , kin fahimta?"

Yadda ka san wace aka kumcews nitikan kai haka Karima ke kallon mamanta har Muryar Abubakar ta karade gidan yana fadin" Ka

rima zamu wuce fa, idan kin gama kya biyo mu"

Wani ashar mamanta ta lauyo tana fadin" dan banza mai mugun hali ai ka bari mu yi magana , gatanan fitowa "

Shi dai ya yi tsaye yana kallon dakin har ta girgiza Karima tana fadin" kina jina kuwa?"

Kari

ma ta yi luuuuuuuuuu kamar zata fadi, ta rike kofa da kyar sannan ta gyada kai

Mamanta ta yi murmushi ta ce" yauwa yar lelena maza wuce ku tafi zan yi kiran ki in kara baki bayanan da suka dace, ki tabbatar da tun yau kin fara abinda ya dace dan fitar

da wancen y'ar nacin, yau yau zan je ƙauyuka neman taimako maza jeki kar su tafi su barki su hadaki da wancen marar adalcin mai zabuntar ya'yan "

Da kyar take daga kafarta ta fito ta nufi inda Abubakar ke tsaye yana kallon yannayinta

Gaba ta yi ta fi

to ta karasa wajen motar ta tsaya ta kasa shiga, har sai da Abubakar din ya bude mata motar yana kallon ta ya ce" ki shiga mana"

Kai ta jijiga ta daga kafar da kyar ta shiga , ya rufe motar ya shiga ya ja su, yana tafe yana kallon ta ta madubi yana sake

sake a ransa, yan uwanta kuwa da suka cika da haushin tsayar da su din da ta yi sai suka saki gannin yannayinta, ama sun yi mata dukkan tambayoyin da suka dace ta ki basu amsa sai kawai suka yi shiru sunna kallon hanya

Sun iso lafiya ya saka motar har

ciki suka sauka sannan ya fito ya nufi shagon mahaifinsa dan ba shiga zai yi ba shi

A falonta baba suka same su, harda mama fateema bata tafi ba saboda mai kitso da kunshin da ta zo da su ake yanyatsarawa y'ar Tata duda yannayin galabaita da ta sameta

a ciki na bakuwar rayuwa da rashin sabo da abu, bai hanna ta sa ta sauko an shiga yi mata kitso da kunshin ba, bayan ta yi mata shayi mai kauri ta bata magani sai kawai aka shiga yi mata shiri irin na amaren a yau.

Ba ƙaramin farin cikin gannin yan uwa

nta ta yi ba, har sai da suka yi hawaye da suka rungume junna suka kasa sakin junna , wannan ta ta

ɓ

a kumatunta, wannan ta ta

ɓ

a hannayenta , idan wannan tace ta rame sai wannan tace ba wani ta dai karra haske ne kamar zabaya, har sai da Mama fateema ta sa s

uka zauna sannan aka ci gaba da kitson a tsaye , wato mai kitson ta mike tsaye ta ci gaba da kitsawar , su kuwa sunna tayata tufke jelar kitson ko a gama da wuri sai hakuri suke bata na rakin da take yi cewar zafi kitson

Karima a zaune take a tare da s

u, sai dai gaba daya bata tare da su

Yarinyar kamar bata cikin hayacinta ne, du ihun da suke sai dai ta saki murmushin yake wanda ya sa mama fateema lura da yannayinta har ta yi mata tambayar ko bata da lafiya ne? Nan su lubna suka sanar mata kalau take

, daga gannin jikin mamanta dai suke ta yiwu ko jikin maman nata ne, da wannan suka jajanta mata da bata hakuri , Ama ina ita gaba daya kwakwalwarta a hautsine take bata gane komai

Kasancewar kitso ne na kwarariya kuma mai sauri zuwa karfe biyu tuni an

gama kannanun kitso yasss tamkar an yi su da allura, mai kunshi kuwa dama ta jima da gama daura mata dan itama akoy sauri kuma ga mama fateema a gefe na tayawa hakan ya sa suka gama aka saka mata matashi ta ringesa kadan suke shan fira da sisters dinta dom

in Mama fateema ana gama komai suka tafi da masu kitson da kunshin zata mayar da su da salamarsu da AL'WALED ya bari tun kafin ya fita , ta sanarwar khadeeja zata sake duba jikin hajia Inna da na baba Hamza kafin ta wuce

Firarsu suka ci gaba da yi, khad

eeja dake ta hankalice da yannayin y'ar uwarta a tausashe ta ce" mimi what hpn? Shirun ki yayi yawa, kuma sun ce maman gidan iyar a zaune kuka sameta, baki da lafiya ne?"

Sai da ummi ta tabbata ta zabura ta kalle su ta ce" na'am?"

Kallon junna suka y

i da mamaki, khadeeja ta ce" baki da lafiya ne?"

A hankali ta girgiza kanta, sai kuma ta mike tana fadin" Lubna mu tafi, kaina ke masifar ciwo"

Da mamaki lubna ta ce" da tsakiyar ranar nan? Kanki kuma?"

Khadeeja ta dago tana dubanta ta ce" ke wai

lafiyarki kuwa? Bakya gannin yadda jikin ki ke rawa ne?"

Karima ta koma da sauri ta zauna ta hade kanta da gwuiwarta ta fashe da wani matsanancin kuka jikinta na rawa sosai

Har rigaye rigayen zuwa inda take suke sai da lubna ta tunawa khadeeja kunshi

nta sannan ta dakata jikinta na rawa

Lubna Muryarta a raunane ta ce " Menene? Dan Allah fada mana menene?"

Karima sake hade jikinta take yi ta kasa magana sai kukan da take yi , kawai sai suka hade suka shiga yi su dinma, kuka na gaske ba na wasa ba

Du yadda maman baby ta so rarashinsu abin ya gagara sai kawai ta fice ta nufi bangaren hajia Inna dan ba zata iya kallonsu a haka ba

Zuwan ta bangaren hajia Inna ta samu Aba da AL'WALED da baba Hamza a zaune sunna tattaunawa, hajia Inna kuwa idannuw

anta a kulle tunda suka shigo bude idannuwan bata yi ba bale tace da su Ku ci kanku

Baya ta ja dan gannin bakin dake dakin, sai dai tuni baba Hamza ya ganta da kula sosai ya ce " Maman baby ce? Shigo mana, "

Jin haka ya sa hajia Inna bude idannuwant

a tana dan juyo da kanta barin da maman babyn ta shigo ta duka tana gaisar da iyayen dakinta

Da kula ya ce" Ya aiyuka ya uwar dakin naki? ALLAH ya baku hakurin zama da junna , ina fatan yau dai ta ci abincin ko?"

Maman baby ta yi murmushi ta ce" eh

baba yau ta ta

ɓ

a ai da yake muna da baki Masha Allah a bakinta suka ringa bata ma,"

Sai ta

ɗ

an yi shiru sai kuma ta ce" Dama hajia, hajia karamar ce da yan uwan nata suke kuka ban san menene ba, na yi na yi dai na gaza basu hakuri shine nace ko a fadawa

Maman elhaji karami? " (Wato aunty shareefat)

Hajia ta kalle ta da kula ta ce" Kuka? Ko cewa suka yi zasu tafi?"

Aba ya dubi baba ya fi a irga yana ta so ya ji wai su waye ke kukan ne? Ama abu ya gagara, sai da AL'WALED ya kasa jurewa ya mike yana f

adin" Bari in gani, idan kukan kar su tafi ne ai sai kakan kurma yayi hakuri dan gaskiya ba zasu tafin ba"

Yana fada yana ficewa ne, hakan ya sa aba zarro ido a fili ya ce" ji wata jaraba to kukan na uban menene ni ? Oh ya'yan nan idan ba ubansu na ci b

a du kansu a tukunya? Ina zuwa"

Sai kawai ya mike ya fice da saurin tsiya, ko baba Hamza bai saurara ba bale hajia Inna da ba'a jin maganar ta da kyau sai an nutsu

A hankali hajia Inna bayan ta turo baki ta ce" ka ga ka je ka hanna d'anka gigita min

jikoki, na fada maka idan ya yarda ya dakar min jikoki ni da shi ne, shi da ba'a girma a gidansa, Masha Allah a jikin KHADEEJA ina wajen duka in ba fitina ba?"

Baba Hamza dake neman sulhu ya mike yana fadin" To to bari in ja shi mu je waje ma, Allah ya

baki hakuri, ki sha maganin dan Allah, zamu yi maganar na maki alkawari kuma zan yi adalci a maganar"

Hajia Inna ta tabe baki shi kuma yayi murmushi ya fice yana fatan samun saukin rigimar nan a wajen Allah, sannan kamar yadda suke ta dauki na dadi da k

akan kurma yanaga ya zama wajibi ya dubi lamarin, ya zama wajibi ya yi hakurin nan, ya zama wajibi ya ba AL'WALED dama ya fuskanci mahaifiyarsa, shi sai dai Allah ya musu hisabi dan baya jin ko a yanzu ya yafe mata raba shi da gudan jinninsa da ta yi a kan

ganganci da son zuciya irin nata.

Aba ya juyo ya kalli Sadik ya fi a irga tunda ya janyo shi cikin gidan yace da shi maza ya shiga ya irga uku a cikin hudun da zaman gidan nan bai zame musu dole ba ya fito masa da su, a sume ko a hayacinsu, ama shine

Sadik ke tafe a nutse dan uban babansa kamar yana curt?

Dawowa yayi fuuuuuuuu ya tankada keyarsa sama sama ya ce" Habu ubanka, zaka daga kafa ko sai na ci uwaka gimbiya a gidan nan? Dan ubanka sai sun kashewa anmy aure zaka san balaki ake shirin hada

min a ciki? Dan ubansu to kukan da suke tayata na ba zasu fito ba na wani munafurcin ne? Ka sanar da su, su fito ko in shigo na rantse sun san Dukansu a nesa da gimbiya ba karamar azaba zasu sha ba yan kundun uba kai!"

Da gudu yaya Sadik ya shige get di

n farko yana shasheka, daidai baba Hamza ya zo yana fadin" Duka? Yau da an daure mu daga Ni har kai dan WALAHI kakarsu tace in sanar maka idan ka daki jikokin ta ba zata kyale ka ba, kuma ka dai ga a fusace take"

Aba ya kalle shi shekeke ya ce" kai fa

kamar tsoron marar cen kake ji fa ko?, mu je mu dake sun a yi abinda za'a yi"

Baba Hamza ya girgiza kai ya ce" mu dai je mu rarashe su, haka kaima"

Da mamaki ya kame haba ya ce" A yi haka? Ai da kunya in shiga gidan anmy in ji gimbiya "

Baba Hamza

ya girgiza kai dan takaici kawai ya nufi ciki yana fadin" Ai sai ka yi"

Aba ya wani wawaiga sai kuma ya shiga bin bayan baba Hamza a ransa yana ayyana ' ai bata nan , idan ta ji kuma ƴaƴanta suka fada mata zai daki hancin yaro ne, shi ba shashasha bane

ehe !'

Samun su yaya Sadik yayi sun yi shiru da kukan, kowace kumatunta sun mata ja, sunna zaune kawunansu a kassss, AL'WALED na murmushi saboda amsar da khadeeja ta bashi da ya tambayi ba'asin kukan bayan ya sa sun yi shiru tace Karima ce ke kuka kuma

ta ki fada musu abinda aka yi mata

Salama yayi, suka gaisa da AL'WALED da kula saboda sun san junna sosai tun daga ranar daurin aure, sannan ya karasa daf da su ya duka kasa kasa ya ce" kwa ci ubanku ne, zaku yi na kirki kukan ga

ɗ

an larabawa cen shig

owa, in ba masifa ba ku ba zaku yi abinku ku kadai ba sai kun sako wani a ciki? Du y'ar da ta ja min duka sai na rama a kanta ne!"

47

07/12/2024, 17:29 - samiraharounayacouba: A tausashe sosai ya ce" Yi hakuri kakan kurma, babu fa wanda ya taba mak

a uba, shine dai da rigimarsa"

Aba ya girgiza kai ya ce" Elhaji tabbas an taba min shi, kuma jikkata ba kurma bace"

AL'WALED yayi murmushi yace" to a yi hakuri, Allah ya huci zuciyar kakan litle, ce masa ya tashi mu je bangarensa dan gaskiya kamar ya

u rikicin nasa mai girma ne sosai kuma bana so"

Aba ya turo baki yana harare harare ya karasa ya kama baba Hamza ya mikar da shi yana fadin" ko in goyaka ? Ni kam da an bamu dama mu ba wace ta ki shan maganin nan magani dan bana son du wani abinda zai h

ada shi da lumshe lumshen nan"

Shi kam murmushi kawai yake yi yana biye da su a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login