Showing 90001 words to 93000 words out of 200647 words

Chapter 31 - Farkon-Ganin-Idona-Book-Compeletex

08 Sep 2026

12

motar a hankali ya ce" Mufeeda, ban san abinda yake faruwa ba, ban san me ya faru ba, abinda na sani shine shi baba baya yanke hukunci cikin duhu, kuma a duk sanda zai yanke hukunci yana yi ne

cikin kiyayewa da kare hakkin kowa, yana cewa ne yana tsoron tsayuwar sa a gaban Allah, sannan yana tsoron cutar da d'an wani ko dan kar a cuci nasa.........., You see wannan abin yana iya sakani a wani hali na bacin rai da batawar tsarin rayuwa, becaus Ni

da na yarda zan yi da ke saboda na yarda da soyayarki, na kuma yarda zaki rike min litle da Hajia ................"

Ya ajiye maganar a hankali, ita kuwa gaba daya hankalinta a kansa, har zuwa maganarsa ta karshe, sai ya zamo farko farkon da ta fara fah

imta kamar baya cikin nutsuwarsa ne ya shafe ta shiga tunani a zuciyarta kamar haka' Hum, Ni jaka ko? haka kawai in shafe shekarun ina jiran babar rana irin wannan, yanzu lokaci yayi ka hadani da wace zan ringa ruri a cikin gida ina ihu ina rubuce rubuce d

a kwatance kafin ta gane abinda nake son fada mata da kuma dangin yawu gidan zarnin fitsari da karnin tsufa? Allah ya sawaka zaka dawo hayacinka ne idan na shafe su a duniyar mu, ita da kanta tsohuwar nan ai dan ba kasar turawa bane da tuni sun maka mata a

llurar da zata dauke numfashinta dan tarin kauna da su barta a wannan yannayin, bale kurmar nan ai kaita zasu yi makarantar kwana ta kurame cen su karata, Ni kai nake so ba yan banzan danginka ba gaskiya, ina!"

AL'WALID ya dube ta ya ga kallonsa dai ta

ke yi bata ce komai bayan ya dace ace ta furta wani abin ko menene

A hankali ya ce" baki da abin cewa?"

Mufeeda ta sauke ajiyar zuciya a hankali ta ce" Bab, ka daina fushin nan, ka ga ko a gida idan ka ga na yi fada an tabani ne, kuma su sun yi aiki

da gannin Hajia zainab baba ce ko me ta fada maka zaka yarda, shine ta zo ta fada maka, kula Allah yana gani da ce basu tabani ba ba zan taba biye musu ba, ka yi hakuri ka ji?"

Kallonta kawai yake yi, yana mamakin wani abu a cen kasan zuciyarsa, irin y

adda take nunin Hajiar ma shari ta yi mata ko menene?

Rasa abin cewa ya yi kawai ya dauke kansa ya ce" Ok, kina iya tafiya"

Dubansa ta yi da sauri tana fadin " Bab in tafi kuma? bamu gama firar ba fa"

Ya juyo zai bata amsa aka dan kwonkwasa gefen

da take zaune

Zuge glasss din motar ta yi tana kallon kanwarta, zata tambayeta lafiya? kanwar ta bata waya tana fadin" Dady ne"

Amsa ta yi ta karra a kunnenta ta ce" Hello dad"

Mahaifinta bai wani tsaya sun yi doguwar magana ba ya ce" Mofi kina j

ina?, na yi kiran direbobinku da masu tsaron ku, zaku taso yanzu yanzu ku kwana a kwani sai ku karaso Niamey gobe"

Da mamaki ta dubi wayar ta mayar kunnenta ta ce" Dady yanzu fa ka ce? to yaya za'a yi in koma yanzu bayan shi yana garin bai tafi ba fa, l

afiya dai ko?"

Uban ya ce" Shi din ubanki ne? nace yanzu yanzu zaku taso kar ki yarda ki bata min rai kin ji na fada maki!"

Mahaifiyarta ce ta amshi wayar da sauri tana fadin" Hello Mofi ? ke me yasa kike da gardama ne? ance ku taso yau yau kina nema

n wata maganar? ku taso akace in kun zo ko menene ai kya ji ko?"

Rai bace ta ce" Momy, wai wani irin mu taso yau? yaya zan cewa bab yau zan koma? kin san ai ban taba barinsa shi kadai a garin nan ba ko? haba dan Allah ko meye ai sai a fada min a wayar k

o? bana kin akoy abinda zai sa ku tasoni haka tunda gaki kina magana da ranki haka shima dady ko?"

Rai bace uwar ta ce" Ok, ya maki kyau, ke ba bakya jin magana ba? ya yi maki kyau ki zauna din du abinda ya biyo baya ke kika gano!" Kitttt ta katse kiran

tana fadin" Walahi yarinyar nan sam bata da hankali, ban san abinda ke cikin kwakwaluwarta ba, ta san dai idan akace ta taso yanzu yanzu ba banza ba ko?"

Elhaji Maiga ya dubeta ya ce" Me tace? ba zasu taso ba ko?"

Hajia maimuna ta ce" Ka san ai ba z

asu taso ba, ka dan halinta ka kyaleta idan dai har maganar auren nan da gaske ne in aka daura sai ta tataro ta dawo, ba yau ba nake fada maka ya dace yarinyar nan ta koyi kama kanta ta iya kama mutuncin kanta, ka nuna min babu abinda y'arka zata aikata ka

yarda da ita, kuma dan ta nunawa wanda take so kulawa ai ba laifi bane, gashinan, babu abinda zubar da kai ke janyowa ai dama sai wulakanci, nan ka tashi ka je wajen kakansa ka yi rokon kudi a lokacin da la shiga matsalar nan, babu irin abinda ban nuna ma

ka ba ka nuna ai kun zama daya, da waye kuka zama dayan? kai da waye? yau ko Mufeeda yake aure ai ba zaka yi haka ba bale Elhaji kana mantawa soyaya ce! soyayarma wace taka y'ar ta fi so din fiye da shi!"

" Ok, madallah da ke, nace madallah da ke Hajia

maimuna, kennan yanzu ne lokacin ki ringa min wasu zaceceku? na je na tambayar da ban tambaya din ba da yanzu muna cikin wani hali a tunaninki?, na fada maki zan kama hanya jibin in sha Allah zan je garin idan ta zo na fada mata na rarasheta zan je da kain

a in gani, , ba zan kyaleta din ba, so kike yi in kyaleta ta ji maganar nan a gari ta samu paralyse ko?"

Sake aika kira yayi a wayar Mufeedan, a lokacin kuwa Mufeeda a gaban AL'WALID ta ringa dauki ba dadi da kanwarta tana faman fadin babu inda zata je

in su zasu tafi su tafi

Mamaki ke neman kashe shi a zaune, na irin yadda take magana haka bayan sakon daga iyayenta ne

Gannin kiran ya sa ta daga ta karra a kunnenta tana sauraro

Rai bace uban ya ce" Mufeeda, in nace ki taso ke kin san baban dalil

i ne zai sa in ce ki taso kai tsaye haka ko?, ki taso ku taho "

MUFEEDA ta ce" Dady, Ni fa ba zan zo ba tunda bai tafi ba, dady baka san yan matan garin nan bane gaskiya ba zan zo ba, gayanan zaune fa muna tare yanzu haka, ka bari in na ji yaushe zai ta

fi sai in taho"

Uban ya yi dan shiru yana jin maganar gayanan zaune ya ce" Waye yake zaunen?"

Mufeeda ta ce" Bab din"

Elhaji Maiga ya ce" Kina nufin Elhaji AL'WALID din ne a wajenki ko ke kike gidansu?"

Mufeeda ta ce" A'a shi ya zo, gayanan a m

ota a zaune"

Tunanin mahaifinta ya kasu kashi biyu, ya rasa amsar da zai ba kansa shi da kansa ya kusa kasa gaskata cewa AL'WALID ne ya zo, dan bai ga dalilin zuwan ba tunda ance zai yi aure ai, dan haka ya ce" Bani shi"

Mufeeda ta karyar da wuya ta

ce" Aya dad, dan Allah kar ka sa yace in taho ka san idan ya ji cewa zai yi sai na taho, plz ka barni har ya tafi mana"

Gannin ba bashi shi zata yi ba sai kawai ya kashe kiran ya shiga neman layin AL'WALID din da fatan Allah ya sa ya fita da wayarsa

Ta dan jima tana ringin, idannuwansa a lumshen nan da suke bayan ta dawo cikin motar sunna hakanan bai daga su ba , bai kuma rufe su ba, gaba daya mamakinta na neman goge masa harda

Wayar ya daga ya karra a kunnensa ya yi salama cen kasan makoshinsa

Amsawa Elhaji Maiga ya yi sannan ya ce" Barka da hutawa Elhaji, ina fatan komai lafiya"

AL'WALID ya furta" Alhamdulilah Aba, ya aiki"

Elhaji Maiga ya furta" Alhamdulilah"

Sai kuma ya dan dakata sannan ya ce" Dazu yayana ya kirayeni yake fada min w

ata magana, cewar su Elhaji baba Hamza sun same shi da wani batu, shine na so ta taho ita dan ka san komai na iya faruwa, to kuma sai tace wai kunna tare, ko dai ba haka abin yake ba?"

AL'WALID ya bude idannuwansa da kyau dan jin wai Baba ya je ya fadi

sakon nan, eh lalle da gaske baba yake, hummmm

A nutse ya ce" Sakon da aka bayar, haka abin yake" Daga haka ya yi shiru yana sauraron irin yadda Elhaji Maiga ke faman fadin Innalilahi wa inna ilaihi raj'une

Da kyar Elhaji Maiga ya ce" Me ya faru

tsakaninku ne? wani laifi ta yi?, kuma na ga tace gakanan a wajenta ko ta sani ne?"

AL'WALID ya dage girarakinsa sannan ya dubi Mufeeda da ta kasa kunne tana sauraronsa, ga kanwarta a tsaye tana jira ta ji yaya zasu wuce din ne su je su shirya kayansu

ko kuwa?

A nutse ya ce" Ba abinda ta yi"

"Bab, wai lafiya?" Mufeeda ta fada a hankali cike da marairaicewa ba kamar yadda ta gama yiwa iyayenta tsayaya ba

Mahaifinta ya yi gagawar fadin" Kana ji? dan Allah kar ka sanar mata, ka saka ta taho gida k

awai, idan yaso ko menene ma ji daga baya, in ta ki kuwa bari Ni in taso dan na san halinta a kanka, ina so in zo Ni dinma mu yi magana saboda abin nan ya sakani a duhu, ko me ta yi ai sai a yi magana a yi mata magana ba in ji magana haka daga sama ba, dan

Allah ka saka ta taho yau , yanzu yanzu"

AL'WALID ya fitar da dan huci sannan ya dubi Mufeeda

Har ga Allah zuwan nan da ya yi ya so ace ya samu amsoshin da yake so, wa'inda daga nan idan ya je gida zai samu Baba tsoho a kan maganar bai ki maganar a

uren zabinsa ba, ama kuma a hade da Mufeeda a daura, gaba daya sai ta ringa bashi wasu amsoshin da suka saka shi sake shawara da dogon tunani, domin ba zai taba yarda ya yi gigin aikata aikin nan ba

" Dan Allah ka ji? kar ka kashe yi mata maganar ina ji

, ta amsaka ina jinta, dan Ni tace ta kiya wai" Mahaifinta ya fada a hankali, kana jin muryarsa a yannayin damuwa yake ciki

A hankali AL'WALID ya sake dubanta, tarin mamakin iyayenta da kuma ita din kanta na damunsa, ya san ya sha yi mata kashedin bai d

ace dan kawai zai zo gida ta zo ba, bayan iyayenta basa gari, sai ta nuna ai yayi daidai da lokacin hutunta ne, kuma idan ta zo uncle dinta da matarsa na nan, hutu ne kawai suke yi su juya, ya sani bata ta

Ι“

a tafiya in yana gari ba, wani lokacin tare suke j

uyawa a jirgi sai dai sauran su dawo da mota, ama bai taba Sannin a haka yarjejeniyar abin yake ba, da ta fita daga mota tana magana yana jinta, domin motar a bude ta barta kuma tana magana sama sama kamar tana magana da kanninta ne, domin idan kana da mut

unci ko abokin ka ba zaka yiwa magana irin haka ba, shin so hauka ne? wannan so din ne kuwa take yi ko wani abin ne??????????

A nutse ya budi baki ya ce" Mufeeda dama wayar da kika gama kina watsa hannaye a waje da dady kike?"

Mufeeda ta dube shi da

wani saurin irin na dazu , a lokacin da ya mata tambayar nan

Yanzu ma da inda inda ta ce" A'a fa, bab ba shi bane ba fa, mai aikinmu ce take bani soko in ji shi, shine nake yi mata fada"

Tissu din dake cikin aljihun rigarsa ya lalubo ya kai wajen fus

karsa yana dan gogewa ya ce" Ok, yayi, ki je ku tafi Niamey yanzu, ku gyara kayan ku direbobin su fitar da motocin su kai a duba su sannan su amshi katin mai su cika a gidan man Litle na bakin hanyar fita daga Damagaran, ku sauka lafiya"

Kallonsa take y

i idannuwanta na cikowa da hawaye, kanwar Tata kuwa tana gama jin haka ta juya tana fadin" An gama, tunda ogan ya bada umarni yar rainin hankali kawai!"

Kicibisss suka yi da Jaruke ta fito da gudu gudu da wayarta a hannunta jikinta na rawa

Wayar ta

kubce ta fadi, da sauri ta rarumo tana fadin" Innalilahi ke dan ubanki kauce, mun shiga uku,lalle yarinyar nan khalisat take ko wa? ta gidan su honorable y'ar iska ce,kuma walahi kiyayar da take yiwa Mufeeda ba karama bace, ke ji fa abinda ta yi posting a

Tiktok, wai daurin auren ELHAJI AL'WALID jibi, yarinyar nan dole mu ci ubanta , mune zamu bata hankali banza wawuya!"

Rikota auta ta yi tana zarro ido ta riko damtsen y'ar uwar tata sama sama ta ce" JARUKE , ashe mahaukaciya ce ke?, aure fa kika ce? EL

HAJI AL'WALID din dake cikin mota gayacen? Aure? jibi? shi da wa to? kan ubancen ke lalle wannan yarinyar bata san da su wa take magana ba , what!"

Mufeeda dake masa hawayen ita ba zata je Niamey yau ba ta juyo da sauri, saboda mota dai a bude take, kum

a magangannunsu sama sama ne, ba wani a hankali bane, maganar da suke fada kuwa tsaf ta ji, hakan ya sa zuciyarta ta yi wata irin bugawar da ta ji zufa na keto mata a zaune

Bata iya cewa komai ba kawai ta fita ta nufi inda suke,

Tana karasawa bata t

saya wata wata ba ta wankawa JARUKE mari , rai bace, hannayenta har sunna rawa, fuska tamke ta ce"

07/12/2024, 15:05 - samiraharounayacouba:

🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺

*FARKON GANIN IDONA*

🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺

*LABARI DA R

UBUTAWA*

*SAJIDA NIJAR*

πŸ‡³πŸ‡ͺ

*PAID BOOK*

*Y'AN NIJAR ZAKU TURO KATIN AIRTEL KO TA SAHELCOM TA DARI A WANNAN NUMBAR 93811618 SAI A SAKA KU A GRUP, YAN NAGERIA ZAKU YI TRENSFER NE NA 500 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 02259

62748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani shedar ta numbana kamar haka 93811618 , Sajida Nijar thank you

😍

*



LITATTAFAN MARUBUCIYAR

DUK KARYAR KADA

Y'AR MAHAUKACIYA

NEMAN NA KAINA

BANI DA ZABI

DAGA TAFIYA ƊAUKAR SOJA

BAK'A CE

KUTKAL

E

DUK NISAN JIFA

MAGE

IDAN KA RAINA INDA KAKE

DUTSE

NI ZAN LADABI

ZAKIN SARAKAI

WATA KOKOWAR

DA CIWO A ZUCIYATA

AURE YAƘIN MATA

AZAL

WATA TAFIYAR

*Shafi ashirin da biyar(25)*

*TALLAH, TALLAH, TALLAH*

https://cha

t.whatsapp.com/KmdHXVV1oUlKAT6ldQEXOf

YAR UWAH SHIN KINADA LABARIN WANNAN BUSINESS MAI SAURIN KAWO KUDI KIKA TSAYA HAR YANXU BAKI SHIGABA TOH BARI KIJI IDAN KINADA BURIKA A ARAYUWAR KI TOH MAZA KI SHIGO META FORCE DOMIN CIKAN BURIN KI DA KIKA DADE KINA SO

N KI CIKA TA GEFEN KUDI HAJIYATA IDAN KINA META FORCE KI KASHE KUDI BAKOMAI BANE A WURIN KI DAN HK KADA KIBARI KIYI WASA DA WANNAN DAMAR YIMAZA KISHIGO KEMA KI FARA SAMUN KUDI IN DOLLARS WATO MAZAJEN KUDI*

πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ

πŸ‘‰

0912 26

2 1080

LABARI

Tana karasawa bata tsaya wata wata ba ta wankawa JARUKE mari fuska tamke ta ce " Uban me kike fada ? kina da hankali kuwa?"

JARUKE ta rike kuncinta, rai bace ta ture Mufeeda tana fadin" Shine zaki mareni? ,

kali abinda na gani a Tiktok a page din khalisat din nan ta gidan su honorable, shine zan gwada maki, kalli fa wai cheri zai yi aure wai!"

Ido ta rintse ta sake daga hannu ta tsinkawa JARUKE marin da ya sa JARUKE daka tsalle ta yi wurgi da wayarta kasa

wayar ta fashe, da ihu ta ce" Innalilahi ke kina da hankali kuwa?"

Bude gefen da yake ya yi ya fito daga motar, saboda har sun fara tarawa kansu mutane, ya nufo inda suke a lokacin Mufeeda ta nunawa JARUKE yatsa ta ce" Walahi, walahi idan bakinki ya ku

ma danganta mijina da wannan maganar sai na shake ki, walahi kar ki ja in yi sanadiyar barinki duniya , ki kula, ki kiyaye!"

Tsayawa ya yi a bayanta, a kausashe ya ce" Kina cikin hayacinki kuwa? me kike fada?"

JARUKE da ta fara tsorata da yannayin ya

yar Tata ta dube shi da sauri a tsorace" Big brother walahi babu abinda na yi mata, wai khalisat din gidanku ne ta

Ι—

ora wata magana a Tiktok shine abin ya daga min hankali na taho in kawo mata ta gani shine take marina"

Da sauri autar ta kar

Ι“

e maganar t

ana fadin" Kema me yasa baki bari ta ga abinta da kanta ba, tunda ta san sun tsaneta sai ta iya da su, ama kin san ai babu abinda ta fi tsana irin maganar da kika fada a rayuwarta ko?"

Mufeeda kuwa tunda yayi maganar nan da sauri ta dauko wayar JARUKE t

a shiga, duda screen din ya fashe haka ta shafata cikin dabara ta shiga ta dana kan abin ta fara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login