Showing 21001 words to 24000 words out of 200647 words
da tankwasa masa wannan jarabtar da ALLAH ya sako a rayuwarsa, dan ya sani Hajia jarabtar
zuciyarsa ce wace bai isa ya cenza ba
Yana karasowa anguwar su Elhaji Hamza ya gane cewa tabass oga ya kusa dawowa tun daga yadda ake ta shige da fice n gyare gyaren abubuwan da sam basu wani lalace ba, ama tsabar kudi an rasa me za'a yi da su ake zu
ba su a wannan fannin, sai gyara ake yi ba ji ba gani, kuma sababin masu tsaro
sun karra zagaye gidan Abu dai kamar za'a iya tare mutuwar daukar bawa, sai dai kashhhh da mutumen da kayan duka mallakar mai sama ne zai amshi abinsa a Lokacin da hakan ya ray
a masa.
Hajia na cikin adaidaita sahu a hanyarta ta tafiya gidan Hajiar Larabawa tana tunanin dalilin da yasa Hajiar tace ta zo tana son ganninta har suka iso kofar gidan ta sauka ta biya ta nufi cikin gidan tana gaisawa da almajiran kofar gidan dake ka
ratu
Bayan sun gaisa da Hajiar ta zauna da kyau tana cire hijabinta tana fuskantar Hajia ta ce" Hajia yanzu sai in yi ciwo in warke ba zaki je inda nake ba? in na mutu shikenan na tafi bamu gana ba?"
Hajia ta yi murmushi tana muzgutawa da kyau ta ce"
Abu dai kamar an girma ama yayar gambo kulun cikin abin yarinta, to Ni yanzu da ba kafar kirki ba in je gidanki in yi me? ai gashi kin warke din kin zo ke, Allah dai ya karra lafiya""
Mama ta yi murmushi tana ajiye kofin ruwan da aka kawo mata bayan ta
sha
Hajia ta nutsu tana dubanta ta ce" Me ya ha
ɗ
a ki da Mai gidan naki?"
Mama ta kalleta da sauri, sai kuma ta gyada kai tana ayana' Lalle, lalle Elhaji wato karana ya kawo wajen ta larabawa ko?, ikon Allah lalle Elhaji ya cika son kansa da yawa, sh
i kuma bashi da wanda zai tirke shin ma bale ka kai karar tasa, koda yake ba laifi tunda ya gane inada mafada!'
A bayane kuwa bayan sadda kai babu abinda tace dan bata san me zata ce ta larabawa ta dubeta ba
A tausashe Hajia ta ce" Ama ai kin san gir
man darajarsa a kanki bale yayanki ko? kuma kin san yana da cikaken iko a kan abinda ya haifa ko? sannan kin san ba auren wuri bane bale ace yarinya bata kai ba ko? Ni sai in rasa me yasa ya'yan yau abin a ji su da mijin su baya musu kadan, yanzu wannan ab
in a ji kin yi musu da maigidanki ne y'ar nan? haba karama shekaru fa sun gama taruwa zuwa yanzu ya dace ace an gama hardace dabarun hanna y'an yaya daka yajin da bashi da anfani dan kuwa nan da shekara biyu zai zamu yi fatan kina rungume da d'an jika daga
wajen takwara ko? ama sai ace abin kunya geme geme da ku baku daina rigima ba? haba yayar gambo in an girma ai cinye komai ake yi a kawar da kai bale ke a nan dai a yau banma ga me ya maki ba, bawan Allah mijinki yana son ki ama kina nemansa da fitina? ki
ringa tausayawa na Bugaje dan Allah ku zauna lafiya, kin san baya son shiga adaidaitar nan, kuma kika fita baki sanar masa ba? Karama a kan zaman aurenki walahi sai in haramta maki aikin nan fa?"
A zabure mama ta dago kanta ta kalli hajiarta, da sauri
ta sauko kasa ta karasa daf da kaffafuwan Hajiar ta rike tana sada kanta a hankali ta ce" Hajia, dan Allah ki yi hakuri, a bar maganar in sha Allah ba zan kuma ba, dama gani na yi yarinyar batama san mutumen da ya zaba matan ba, kar aje a tauye yarinya, am
a tunda kika yi magana na bar maganar ki yi hakuri kin ji?"
Hajia ta sauke ajiyar zuciya ta ce" Shikenan, ama ki tabbatar da kin same shi ki bashi hakuri, yaya kuke iya yin barci miji na fushi da ku ne y'ayan yau? Allah ka rufa mana asiri da zamani ka s
asauta mana rikicin zamani"
Mama dai bata ce komai ba, dan ta riga ta san bafa komai Hajia zata gane ba, Elhaji ya riga ya cuceta da yake zuwa ya zauna ya fede laifukan da ta masa a kan gaskiyar ta a yarda a hukuntata shi kuwa a kulun yana cikin kirta r
ashin mutuncinsa ama bata da bakin fada bale a gane har a yi mata adalci , ta tabbata du ranar da ta rabu da shi sai ta nemo masu fara shigowa gidan nan da ita dan ta larabawa na iya yi mata baki a kan zaman aure koda kuwa wannan zaman halaka ne ga zuciyar
ta, nan dai ta
ɗ
an karra jimawa dan ba zata je gidan da wuri wuri ba sai zuwa saukar yara daga makaranta
*KARIMA*
Tun a makaranta ta sanarwa mahaifiyarta abinda yake faruwa
Mahaifiyar Tata ce da kanta ta tsara mata ta yi ciwon cikin karya idan
an bata damar ta je gida maza ta zo gidansu tana jiranta
Malama ce aka yiwa tunin aikinta, domin ta nuna ciwon da ya sa aka bata damar zuwa gida dan ta nuna maganin ta a gida kuma direbansu yana nan baya taba ajiyesu yayi nisa da makarantar zai iya
kaita ta sha
A lokacin da ta fito daga makarantar a boye ta samu ta fada adaidaita sahu ya nufi wajen mamanta da ita tana auna lokaci dan so take ta je ta dawo su tafi gida tare
Ta samu mamanta ta sake fada mata komai kamar yadda ta ji ta
ɗ
ora da fad
in" Mama, walahi ba zan yarda a min auren dole ba, ba zan taba yarda ba, kin ga Ni ga wanda nake so ama yake son min auren dole?"
Mahaifiyarta dake kallonta ta yi tsai na dan lokaci kafin a tausashe ta ce" Kin ga, saurara Karimar mama, kina ji? kar mu y
i gaggawar yanke hukunci kin ji? kin ga mahaifinki baban mutun ne, idan har wani baban mutun din ya samo maki wanda zai sa ba ke ba ko ki in warke ai an gama ko autana?"
Da mamaki Karima ta ce" Mama, kina nufin idan mai kudi ne in yarda a yi? to in yi
yaya da shi mudansir din?"
Mahaifiyarta ta ce" Ke kuwa, kar ki zama gaula mana, kar ace baki da wayo dai Karima, da Elhaji da D'an Elhaji ai gwara Elhajin ko? soyayar me Allah na tuba, ke ki nutsu du soyayar da ba kudi aikin banza ce,, mu dai zuba ido m
u ga wanene in har wani baban ne lafiya lau sai mu sha bikinmu ita y'ar bakin ciki sai ta mutu, dan ba y'arta bace ba fa ya zabawa shine zata yi gaggawar katsewa cikin hikima, bata dan kyar nake kallonta ba, in sha Allah zata ga ci gaba kuma zan koma dakin
a ya zamo Ni na amshe
Babanku a hannunta ke kuwa kin auri wani gagarumin Elhajin , sshikenan kakarmu ta yanke saka , likafa ta gama tashi sai Turai"
KARIMA ta yi dariya dan yannayin da mamanta ke fada abin dariyar ne, kwarai kuma ta yarda da shawarar sa
i dai wani abu na soyayar saurayinta na mintsininta a cen kasan zuciyarta, Mudansir ya kai a so shi fa domin Allah kenan , da wannan ta yi gaggawar komawa ta labe a cikin makarantar har aka tashi suka fito da yan uwanta suka shishige aka nufi gida da su
Koda suka zo gida yau shirun ya fi na kulun yawa, har zuwa lokacin da mahaifinsu ya dawo gidan ba haya haya domin daga shi har mama kowa ya kame kansa sunna yiwa junna hangen nesa, dan idan ya kai kararta wajen ta larabawa ya san ya yi mata abinda ya fi
komai bata mata rai bai cika shiga sabgarta ba, sai da aka so addu'a da asubahi dan ya sake sakawa ta yi masa wata rashin kunyar ya dubi tsabar idannuwanta ya ce" Yauwa maganar da muka yi jiya tana nan, ina kyautata zaton yau zan ji daga wajen uban angon,
in dai komai ya tabbata zai zo su gana nan da dan lokaci shikenan komai ya daidaita sai ki shirya kai y'arki dakinta"
Mama dake rike da alkur'aninta ta rike shi a hannunta da kyau ta dage kafadu bayan ta mike ta kama hanyar da zata kaita bangaren ta ba
ta ce da shi um bale um'um ba, hakan ya sa ya rafka uban tagumi bayan ya rakata da kallo , yana juyowa ya ga ya'yan du shi suke kallo da sauri suka sasada kawunnansu
Ido ya zuba musu yana kallonsu, kai lokaci yayi da zai yiwa samarin nan gini a kofar g
ida su koma, yan matan nan kuwa lokaci yayi ya rabu da su, to ko ANMY ai ta gandame ashe bai kula ba, ashe ashe yaran sun ba ashirin baya? zai samowa kowace miji a mata aure su tafi dan walahi shi ba zai yarda yaya su kawo masoya ba sai kace a gidan yan is
ka
Sai kuma ya dan kame baki a ransa ya ayana' da ace gimbiya ta ji kace a gidan yan iska ake kawo masoyi a yarda da ka shiga uku, dan walahi cewa zata yi ka zagi iyayenta bayan ba haka kake nufi ba, kai innalilahi kiri kiri dai matar nan ta fi karfina
, tana min rashin kunya ina mata biyaya, Allah na tuba Allah ka ci gaba da sakawa gimbiya tsorona a ranta kar a zo in ringa mata biyaya in shiga uku, koda yake zata ga Nine mai gidan in na daurawa y'ar nan aure, bari dai ya zo ina kyautata zaton yau zai z
o garin, shi yasa ko shigar da zan yi yau daban ce, zai gaisa da sirikinsa, du takamar malan bahaushe kuwa a gaban sirikinsa akoy alkunya da karra sosai da kuma girmamawa, Karima yarinya kin gama hayewa ke ta yiwu karshen zamanki a Nijar ya tabbata'
Da
kuma yace" Ku je ku tafi makaranta, kai wai har yanzu baku gama karatun ba? har yanzu babu ma'aikaci a cikinku?"
Su dai basu ce komai ba suka wuce sumsumsum, to me ya sani a harkar karatun su? mutumen da babu abinda ya sani da ya shafe su sai idan duka
ya kama yake yi? kaf cikinsu Khadija ce karama itama a ajin jarabawa wanda da ta gama shi zata shige University take, danma makarantar su na dauke ne da tun daga primary har zuwa karatun da ake yi a University, shi yasa sunna samun takardar nan suke yin sh
awara da mama su zabi abinda suke son karanta, ita ke zuwa makarantar ta gama komai na biya da komai
da komai, kuma ko ana neman yara wani abin a makaranta ita dai ake kira ba'a taba nemansa ba.
A wannan ranar ne Mama na wajen aiki aka yi kiranta daga
makarantar yaran ana tambayarta jikin Karima , hakan ya sa ta mike ta bar abinda take yi ta dauki mota ta nufi makarantar da kanta dan sun nuna yauma tace bata da lafiya ta tafi gida, hakan na nufin jiyama an yi haka? to kuwa ai bata san da haka ba, kuma
a jiyan din bata dawo gida ba da mai aiki ta sanar mata yau Karima ta dawo bata da lafiya, hasalima tare da yara suka dawo tunda ta rigayesu zuwa gidan, kuma daya bayan daya sun shiga sun gaisheta.......
Hummmmmm ......, ta fitar da huci a ranta tana ay
ana' Karima, me yake faruwa da ke ne daughter?'
........................''''''''''''''........................
07/12/2024, 14:51 - samiraharounayacouba:
🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺
*FARKON GANIN IDONA*
🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺
*LABARI DA RUBUTAWA*
*SAJIDA NIJAR*
🇳🇪
*PAID BOOK*
*Y'AN NIJAR ZAKU TURO KATIN AIRTEL KO TA SAHELCOM TA DARI A WANNAN NUMBAR 93811618 SAI A SAKA KU A GRUP, YAN NAGERIA ZAKU YI TRENSFER NE NA 500 TA WANNAN ACCOUNT
NUMBER 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani shedar ta numbana kamar haka 93811618 , Sajida Nijar thank you
😍
*
LITATTAFAN MARUBUCIYAR
DUK KARYAR KADA
Y'AR MAHAUKACIYA
NEMAN NA KAINA
BANI DA ZABI
DAGA TAFIYA ƊAUKAR SOJA
BAK
'A CE
KUTKALE
DUK NISAN JIFA
MAGE
IDAN KA RAINA INDA KAKE
DUTSE
NI ZAN LADABI
ZAKIN SARAKAI
WATA KOKOWAR
DA CIWO A ZUCIYATA
AURE YAƘIN MATA
AZAL
WATA TAFIYAR
*Shafi na Bakwai (7)*
*TALLAH, TALLAH, TALLAH*
*META F
ORCE*
*menene meta force*
business ne ingantacce business ne mekyau business ne daizaibaki kudi
💯
tunda ake duniyar network marketing ba’atabayin business din dayake bada kudi sosai kamar meta force ba kuma dollars ne sukebadawa sannan inkinason c
anja dalarki cikin mintuna qalilan zaki canja dollars dinki zuwa naira hankali kwance kinadaga gida dollars suna sauqamiki hankali kwance yawanci yan nigeria ko ince yan arewa bakuda lbrn wannan business din business ne daya karade duniya akwai qasashe da
dama wanda sukafimuma cigaba sunacikin wannan business na meta force
*shidai meta force crypto currency* ne
kuma munsan cewa yanzu babu wani business dayake bada kudade a duniya yanzu irin crypto currency
akwai program dayawa acikin meta force
wanda akayi lunching da wadanda ba’ayiba amma za’ayi nan bada jimawaba
yanzu bari mudau programs guda 1muyi dan taqaitaccen bayani akai
*TACTILE*
1 Tactile : matakin farko kenan dole idan zakshiga meta force saikafarayin registration a tactile s
annan zakasamu damar shiga kayi joning sauran programs din
tactile yanada levels guda 12 1 to 12 kowani level da kudinshi level 1 5 dollars
level 2 10 dollars
level 3 20 dollars
level 4 40 dollars
level 5 80 dolllars
hakadai
kudin kowani level ya
ke ninka na bayanshi saikzabi wanda zaka iya saikayi shi tactile ananne akasamun abunda muke qira
*Spillover*da*over flow*
wato kanazaune baka kawo kowaba zakaduba wallet kaga ansama mutum har dollars sun sauqama anbiyka kuma bakayi aikin komaiba a
wadannan levels din dakasayadin ko wani levels dakasaya idan spillover yatashi fadoma to adadin kudin wannan levels dinne misali level 1 5 dollars to ynada dakuna 6 duk lokacin da kayiwa mutum register kokuma spillover yafadoma zakasamu 5 dollars ne akow
ani daki 1 amma banda dakuna 2 na farko da daki 1 na qarshe amma daki na 345 dukka sunafadowa biyanka za’ayi kaga 15 dollars kenan dakuna 3 sannan idan dakunan suncika za’aske sharemaka kasake zuba wasu mutane inma kaikanemosu inma spillover kasamu
to
haka zakayita samun wannan dollars din a kowani levels dakasaya duk zagaye daya zakasamu adadin kudin daksayi levels dinnan sau 3 kagdai kudin dakasyi levels din sundawo harda riba kuma hak za’ayita sharema dakunan anasa wasu mutane koda mutanen sunkai mi
llions
💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽
Atakaice kenan sauran bayanin kubiyoni awannan number domin jinkarinbayani
👉
0912 262 1080
*Sannan zaku iya zuwa kuyi browsing google youtube*
*zakusamu kowane irin bayani kukeso game da meta force
Aunty Hajja
LABARI
A nutse ta tuka kanta har zuwa makarantar
Tana tunkarar hanyar da zata sha kwana ta shiga makarantar ta ga wata bakar mota karkashin shukar dalbejiya, gefen zaman mutumen da baya tuki a bude kaffafuwa a waje mutumen d
aga ciki
Kasantuwar a hankali take tukin ne ya sa ta gane takalman kafar wanda ke zaunen ko Allah ne yayi zata ganin? Ita dai a lokacin ta gane du inda takalmin ya fito daga kafar ƴaƴanta ne, domin yau du shi suka saka kamar hadin baki, takalmin na daya
daga cikin takalman babar sallah da mahaifinsu ya kawo musu daga shago
Taka birki ta yi ta duba da kyau, ai kuwa idannuwanta suka shiga cikin na Karima wace ta zarro ido lokaci daya jikinta ya dauki mahaukaciyar rawa ta nuno motar lokaci daya ta rarumi
jakarta dake bayan motar ta Mudansir ta fito da sauri, sai dai mama bata bata wannan damar ba ta tashi motarta ta yi gaba
Faduwa Karima ta yi a wajen ta fasa kuka tana dora hannayenta saman kanta lokaci daya tana fadin" Na mutu na lalace innalilahi way
o Allahna, shikenan yau sai baba ya kasheni, walahi ba zan je gida ba, idan na je yau kasheni zai yi"
Mudansir da ya fito daga motar yana kallonta ya ce" Baby, ke lafiya? menene?"
Tana kukan ta ce" Maman mu ce ta zo, ta yiwu kiranta aka yi a makarant
a aka ce mata banda lafiya, dama idan bamu da lafiya ko wani abin ne ya faru ita ake kira, ta yiwu shi yasa ta zo dan ta ga ko yaya nake ta kamani da kai a mota, innalilahi wa inna ilaihi raj'une "
Tsaki ya ja yana jingina da motar ya ce" Ni walahi har
kin daga min hankali, to sai me? mahaifiyar ki ma ta san da zamana kuma ta yarda mu yi soyaya da ke sai wanda ba ita ta haife ki ba abin zai daga maki hankali? dan Allah duba ki ga yadda kike kuka sai kace wadda ta kama mu muna zina? in kika yi haka nema z
aki sa ta yi wani