Showing 66001 words to 69000 words out of 200647 words
yarda da zabin bayan ta ga bashi da ko sisi a yannayin shigarsa...., ta farkon Ζarara na fahimci Burinta da na mahaifiyarta mai ku
Ι
i ne, wannan din kuwa na fahimci dalilin fushin mamansu...... a yafe mana,
a yafe mana ki koma dakinki, sannan in har da hali, idan har kin amince ina rokon iri a bamu, in sha Allah zamu rike da kyau, zamu bada tarbiya yadda ya dace"
Kunya ce? firgici ne? abubuwa da yawa suka hadu suka saka Mama kafe baba Hamza da kallon tsoro
har sai da Hajia ta zungureta da takaicin shirunta ta ce" Uwar y'a ke muke sauraro in kuwa kin hanna Ni a daura da Ni kawai na amince "
Uncle Umaru yayi yar dariya na barkoncin Hajia, hakama baba Hamza ya dara yana fadin" A'a fa, kar ki matsawa y'ata,
barta ta yi tunani, idan tace in dawo sai in dawo, ama dakinta kam yanzu yanzu zan maida ita in sha Allah"
Kai mama ta soke, murya a raunane ainun ta ce" Baba du abinda ka yanke mu masu biyaya ne, saboda kai uba ne a wajen mu, dama rigimar da na yi dan
ya ki fada min ne, yanzu kuwa da na ji shikenan, a yi hakuri a yafe min tasowar da muka sa ka yi cikin daren nan"
Hajia ta yi murmushi a tausashe ta ce" Je hado bataliyarki ku kara gaba, dama har tunani nake yadda zaku isheni da asubahi dan ba barci kuk
e yi a gidanku ba, yaya gasucen sun cinyen shinkafa, Elhaji na gode da ka ceceni"
Su dai dariya suke yi, Mama kuwa ta mike ta shiga ciki
Tana shiga Mama Fatima ta tarota tana zarro ido kasa kasa ta ce " Ke, aunty, innalilahi, Aunty waye akace? Elhaji
AL'WALID mai kujerar Makka?"
Mama ta rufe mata baki tana zarro mata ido ta ce" Ke ana jinki fa"
Mama Fatima ta riko hannun Mama dan walahi magana zasu yi, da sauri ta jata dan so take su yi nesa inda zata yi magana da ita sosai da sosai
Sunna sha
nyo kwana suka samu KHADIJA da su Lubna sunna fira, KHADIJA a tsaye ta zarro ido tana yiwa Lubna magana ta ce" Luby ba zaki gane ba, hasalima Ni fa ba za'a yi haka da ni ba, kin san Allah ba zan iya irin hakurin Mama baba tsakaninta da babanmu da kuma mama
karama ba, walahi du lokacin da wani zai nunan yatsa in ba sai na Ζaryata ba kafin ya ajiye shegiya nake, ke ku bar balaki yayi barci kawai, kaf gidanmu baku sanni bane, da ace kun san wace khadijan Larabawa da hankalinku ya tashi"
Baki mama ta saki da
hanci tana kallonta, hakama mama Fatima
A rikice Lubna ta nuna mata su Mama hakan ya sa ta juya da sauri, tana ganninsu itama ta ja baya tana kifta ido
Mama ta bita da kallo, rigar dake jikinta yar firit dan kuwa da kadan ta wuce gwuiwarta, kuma ri
gar dai sakakiya ce Ama ta bi jikin Anmy ta lafe daga wajen duwawunta shi yasa ta kara dagewa dan tsayinta ya fi haka
A hankali ta kara kifta ido tana sune kai, saboda Mama ta hannata zama daga ita sai irin rigunnan nan, har ga Allah ita kuma babu abind
a ta tsana irin zabga zabgan hijaban nan nasu, damunta suke yi ainun
Mama ta ce" Eh kwarai bamu sanki ba, sai kin gwada mun gani, kin ga Anmy ki kiyayeni, kin ga ki kiyayeni?, zaki dauki hijab dinkin ki saka ko sai na tataka ki?"
Da sauri ta dauki hi
jabin ta saka tana kallon kasa
Mama ta nuna musu hanya ta ce" Maza ku wuce mu je gida zamu koma, ku wuce mu je cen ku raba hali, wato idan kuka kadaice maimakun ku ringa yin abinda zai fishe ku a'a, sai shirme ko?"
Sum sum suka shige gaba dayansu zuc
iyar kowace cike da tunanin gida kuma?, wani gidan? haba dai haba mama hala komawa zasu yi?
Anmy kuwa a ranta ta gama yarda cewar an fasa auren nata ne shi yasa zasu koma, bata da damuwar komawar dan cen cikin ranta wunin nan yinsa ta yi tana tunanin ko y
aya babansu yake? ko da sauki? duba da ita likita ce, kuma yannayinsa ya nuna mata bashi da lafiya ne
Sai da suka wuce Mama ta dubi Mama fati dake dariyar yannayin yayan na yayarta ta ce" Na shiga uku Fatima wannan ba abin dariya bane ba fa, kin ga na
san da kin ji kaf bayanan baba Hamza, Fatima ana nufin fa idan an yi auren nan kishiya zata shigowa Anmy, kin ga yarinyar cen da kike gani, Ni kadai nake gannin Wacece ita a dukkan motsinta, kin san Allah furucinta ba da wasa take yi ba, tabasss sai kin g
a aikin nan a aikace"
Mama fati tace" Idan dai har haka ne, Ni bani da fargaba, domin kuwa wani lokacin fitinar ke kwatar mutun, daga gobe in sha Allah zan dasa zuwa gidan har a yi, in sha Allah sai na karra waye mata kanta a kan abinda ya dace, mijinta
da iyayensa da danginsa kawai na bata damar ta dagawa kafa, suma dangin nasa in sun daga mata, idan suka ce zasu takata ta taka su, ke me ake da wani halin , kana ji kana gani ake maida kai shashasha fa"
Mama kam rasa ta cewa ta yi, suka je daki ta dau
ko hijabinta ta cire na Hajia suka fito, tuni samarin sun kai akwatinta mota, dama a shirye Baba Hamza ya zo, dan kuwa da mota biyu ya zo
Sun fito kofar gidan bayan sun yi salama da Hajia ta sanar mata zata shigo gidan gobe itama, suka kara komawa gefe
saboda uncle Umar da baba Hamza sunna tattauna
A hankali Mama fati ta ce" Ikon Allah ikon gaske, hango min khadija sunna turaya ita da Nana na wajen zama, y'ar cen ashe matar baban mutun ce?, wai aunty anya kuwa kin san waye mutumen nan? na ga baki wani
murna irin nawa"
Takaici ya sa Mama ture hannun Mama fati ta ce" Ni fa babu ruwana da dukiyarsa , abinda ya fi damuna halayansa, bincike fa zan yi, saboda baban da kansa yace in na ji abinda bai min ba a halayarsa sai a daina, ba zan yarda a kaita kai
a duhu ba, ko duniya ya mallaka babu ruwana in dai kwatankwacin halayar ubanta ne da shi!, na sanshi fa, koda yake na dai san alhairansa saboda ana kawo talafin gadaje, da kayan aiki da magunguna asibitoci ace daga kanfaninsa, ama bamu taba ganninsa da kan
sa ba mu wa'inda suke wakilyarsa dai muka sani"
Mama fati ta saki baki tana kallonta lokacin da uncle Umar ya zo da kula ya ce" Ke fa asibiti zaki wuce wajensa aunty ashe kwontar da shi aka yi, su kuwa yaran sai su wuce gida kawai ko?"
Lokaci daya ha
nkalin Mama ya tashi a bayane fuskarta ta nuna tsantsar damuwar da ta ba Mama fati wani mamakin, uhum mata da miji kennan, sai gashi ta wuce ta shiga motar da baba Hamza yake zaune a gaba ta shiga baya jiki a mace tana fadin Mama fati ta jawa yaran cen kun
ne kafin a tafi gida da su in sun je su yi duka abinda suka saba yi su rufe su kwonta sai ta zo a asibitin zata kwana
Baba Hamza yayi murmushi yana karra ji a ransa in dai halayar mahaifiyar nan y'arta ta dauko ya ji ya gani Allah ya basu ikon hada zumu
nci.
Basu zame ko'ina ba sai clinik din, sunna isawa Mama ta fara sauka ta nufi ciki bayan baba ya sanar mata numbar dakin da Aba yake
Da ta shiga kafin ta isa dakin sai ta fara bi ta wajen likitocin
Da daraja junna suka gaisa sosai dan sun san
junna sannan ta tambayi abinda ke damun Elhaji saboda ta fi so ta ji kafin ta je dakin ko dan ta san irin kular da zata bashi
Da mamaki docter lalla ta ce" Hajia, kin san patient din ne?"
Mama ta yi murmushi ta ce" Eh docter, mai gidana ne ai"
Do
cter lalla ta zarro ido ta kalli likitar da suke tare, itama har ga Allah bata san mijin Maman bane
Docter ta ce" Hajia ai bai jima da fita ba, na je da kaina ina karra duba jininsa saboda dazu jininsa ya hau sosai, na same shi yana waya da wani ko baba
Hamza? inaga dai wani abin ya fada masa shikenan mutumen nan yace ai ya warke tunda ko matarsa ta dawo gida yanzu zai je gidan uwar KARIMA ko ya ci me? walahi dai wani zagi ne ya yanko sai da na ji tsoro Docter, in dai kare maki magana da na nemi dakatar
da shi yace yana jin lafiyarsa ce? nace eh, yace Ni har likita ce? in kauce yanada likita gagaruma a gida sau nawa yana neman mutuwa tana maido da shi, walahi fir ya ki saurarona ya barni a dakin yayi tafiyarsa kin ga har wayarsa daya ya bari a dakin, mata
rsama sai adaidaita ta hau dan motar ya amsa ya tuka da kansa"
Innalilahi kawai Mama ke fada bayan ta zarro ido, bata bi ta kan kunyar da ya gama baje mata a wajen abokan aikinta ba ta juya da sauri tana fadin"
07/12/2024, 14:53 - samiraharounayacouba:
πΊπΈπΊπΈπΊπΈπΊπΈπΊπΈπΊ
*FARKON GANIN IDONA*
πΊπΈπΊπΈπΊπΈπΊπΈπΊπΈπΊ
*LABARI DA RUBUTAWA*
*SAJIDA NIJAR*
π³πͺ
*PAID BOOK*
*Y'AN NIJAR ZAKU TURO KATIN AIRTEL KO TA SAHELCOM TA DARI A
WANNAN NUMBAR 93811618 SAI A SAKA KU A GRUP, YAN NAGERIA ZAKU YI TRENSFER NE NA 500 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani shedar ta numbana kamar haka 93811618 , Sajida Nijar thank you
π
*
LITATTAFAN MARUBUCI
YAR
DUK KARYAR KADA
Y'AR MAHAUKACIYA
NEMAN NA KAINA
BANI DA ZABI
DAGA TAFIYA ΖAUKAR SOJA
BAK'A CE
KUTKALE
DUK NISAN JIFA
MAGE
IDAN KA RAINA INDA KAKE
DUTSE
NI ZAN LADABI
ZAKIN SARAKAI
WATA KOKOWAR
DA CIWO A ZUCIYATA
AURE YAΖIN MATA
AZA
L
WATA TAFIYAR
*Shafi na sha takwas (18)*
*TALLAH, TALLAH, TALLAH*
https://chat.whatsapp.com/KmdHXVV1oUlKAT6ldQEXOf
YAR UWAH SHIN KINADA LABARIN WANNAN BUSINESS MAI SAURIN KAWO KUDI KIKA TSAYA HAR YANXU BAKI SHIGABA TOH
BARI KIJI IDAN KINADA BURIKA A ARAYUWAR KI TOH MAZA KI SHIGO META FORCE DOMIN CIKAN BURIN KI DA KIKA DADE KINA SON KI CIKA TA GEFEN KUDI HAJIYATA IDAN KINA META FORCE KI KASHE KUDI BAKOMAI BANE A WURIN KI DAN HK KADA KIBARI KIYI WASA DA WANNAN DAMAR YIMAZA
KISHIGO KEMA KI FARA SAMUN KUDI IN DOLLARS WATO MAZAJEN KUDI*
ππΌππΌππΌππΌππΌππΌππΌππΌππΌππΌ
π
0912 262 1080
LABARI
Innalilahi kawai Mama ke fada bayan ta zarro ido, bata bi ta kan uwar kunyar da ya gama Bara mat
a a wajen abokan aikinta ba ta juya da saurin tsiya tana fadin" Thank You docter"
Tana fita docter ta kalli sister A'isha ta ce" Ikon Allah, mutumen nan ama mai kudi ne sosai ko? ama na yi mamaki du kudinsa kuwa da Docter ke iya zama da shi da wannan ha
lin nasa......, kina ganninsa kin san rikitacen mutun ne na bugawa a jarida"
Siister A'isha ta ce" Ai kam docter baki ga irin yadda ya kori dayar matar ba fa dazu, Ni da kaina na yi mamakin ace mijin docter ne shi, mace mai ilimi da kwaliya, yar gayun k
arshe "
Docter ta dage kafada ta ce" Hakane, kuma kina gani kin san yana sonta fa, tashi dai mu je mu gama duba mararsa lafiyan nan dan gida zan je in kwana yau"
Da wannan suka rufe babin su Mama suka shiga aikinsu
Mama kuwa na fitowa ta samu ad
aidaita ta tsayar ta sa ya kaita anguwar su maman karima , dan sun yi bankwana da baba Hamza da zata shiga asibitin shi yasa bata same su a kofa ba, shima bai shiga ba dan ya gaji ainun so yake yi ya je ya samu sallar isha'i sai ya shige gida ya huta
Tun da suka shigo unguwar ta ji kamar zata kifo daga adaidaita sahun, sanadiyar taron mutanen da ta hango a kofar gidan su kakar Karima
Sunna tsayawa bata bi ta kan dan adaidaitan ba ta sauka da sauri ta kutsa mutanen nan ta yi ciki
Hangensa ta yi ma
za uku sun tatare shi sai hakuri suke bashi, da dorina zabgegiya a hannunsa yana huci , gefe kuwa maman karima ce duke sai kuka take yi, Karimar kuwa a yashe cen gefe kamar wace bata da rai
Rai bace ya ce" Ka san Elhaji Bashir ka sakeni kawai, gwara in
karasa yarinyar cen in huta, ke kuwa zane kin da na yi kadan kika gani, kuma walahi walahi na fada maki a satin nan sai na daura mata aure , ashe Karima abinda take aikatawa kennan ban sani ba? KARIMA ni zaki ciwa amana kuma ki ci amanar mamanku? baiwar Al
lahn nan a kanku ta karar da lafiyarta, ba dare ba rana, ai ita uwar taki gidan ta Bara mana ta barki in me zaki zama ki zama ko? shine zaki karya mata kara a ido? ai gwara in san wuyanki na karya da abinda na gani a wayarki, ashe ke mai jan ido kike so? i
nnalilahi wa inna ilaihi raj'une, lah ha ila ha ilalahu Muhammadu rasululahi Sallallahu alaihi Wa Salam na hada iri da yan iska, Elhaji Bashir kana so in aura maka ita ba ko sisin kwabonka"
Mama kamar zata summa dan tashin hankali, bale da suka karbe sa
latin da ya kwasa ya gama fadin wacece y'ar tasa kuma ya yiwa Elhaji Bashir tayin aurenta mutumen da karfinsa ya kare domin ya girmi Aban fa, bawan Allah sai ya ringa kame kame har yana sune kai ya ce" A'a a'a Elhaji, ai ka ga Ni dinma ciwon siga ya gama
da lafiyar tawa, haka dai ake raraka rayuwar"
Aba ya dube shi ya ce" Subahanallah ga namiji har namiji a tsaye ama anfaninka har ya kare? wannan ciwo Allah ka rabani da shi ya Allah kar ka jarabeni da shi, hawan jinnin ma ya isa Allah ya saka da alkhair
i"
Takaici ya gama kume mama, sai kawai ta karasa inda KARIMA take ta tabbata, da ta gane da ranta wuya ce ta sha take maida numfashi kalar zata mutu ta kirayi sunnanta a hankali ta ce" Zaki iya tashi ko in sa a kama ki?"
KARIMA na jin Muryar Mama ta
fashe da matsanancin kuka, a rikice ta ce" Mama, mama ke ce? dama na san ke kadai zaki ceceni, mama na san ina rashin ji ama walahi ban zubar da mutuncina ba, mama dan Allah ki taimaka kar ya kasheni"
Mama ta kamata ta zaunar da ita ta ce" Tashi, ki fi
ta ki shiga motar Babanku mu tafi tashi maza, kin san in na barki a nan zai ringa zagayowa yana rikitaku ne, wuce mu je gidan ya hadamu ya kashe tunda abinda kika zaba mana kennan, sakayar da zaki min kennan ta hanyar zubar da nasihar da nake maki, sai mu
je ya kashe mu kowa ya huta"
Ita kam kuka kawai take yi, dana sani ne? tsabar tsoro ne? a bayane a wani hali take mai girma, haka Mama ta kamata ta mike ta sakata a hanya ta fita a gidan sannan ta dawo inda suke
Bata tsaya wata wata ba ta ratsa ta d
ubi Aba ta ce" Sai ka wuce mu je"
Tsitttt wajen yayi, shi da kansa Aban sai da ya zabura dan bai san da ta shigo ba, tun dazu ake balaki, ya zane uwar KARIMA tasss Karima kuwa dama bugata yayi da kasss ya tatakata ya barta gefe yace bari ya gama da uwar
ta sai ya shaketa ya huta da takaicinta, in ya kalleta har wata kunya ke rufe shi, kamar ya rantse ba y'arsa bace sai dai ya san yarsa ce bashi da shaku a haka domin a lokacin da rikicin bin mazan KARIMA ya same shi sai da ya kai Karima aka musu aune aune
aka tabbatar masa tasa ce.
Mazan da suke jira ya kirta wani rashin mutuncin sun tsura masa ido sunna jiran su ga yadda zai yi da mama, sai suka ga ya miko mata bulalar ya yi wani murmushi kasa kasa ya ce" Nan din kika ratso gimbiya? kai aikin nan naku n
a likitoci walahi ya sa kun zama fitararu, ama a nan Ni kadai ne ai mijinki ko?"
Mama ta karra daure fuka ta ce" ka fa wuce mu je ka san ba shiri muke yi da kai ba!"
Aba ya dan kame haba sai kuma ya ce" To mu je, ama ke da Elhajin kuke tafe? mu je gi
mbiya, zan dawo gobe in sha Allahu in karasa abinda na fara, kun ji jama'a sai gobe Allah ya tashe mu lafiya, Allah ya raba ku da auren irin yan iska!"
Ita dai bata ce masa komai ba ta yi gaba yana biye da da ita sai kallon mazan nan yake yana musu alam
un kawar da kai a kallon mutane har suka zo wajen motar
yana