Showing 27001 words to 30000 words out of 200647 words
*FARKON GANIN IDONA*
🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺
*LABARI DA RUBUTAWA*
*SAJIDA NIJAR*
🇳🇪
*PAID BOOK*
*Y'AN NIJAR ZAKU TURO KATIN AIRTEL KO TA SAHELCOM TA DARI
A WANNAN NUMBAR 93811618 SAI A SAKA KU A GRUP, YAN NAGERIA ZAKU YI TRENSFER NE NA 500 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani shedar ta numbana kamar haka 93811618 , Sajida Nijar thank you
😍
*
LITATTAFAN MARUBUC
IYAR
DUK KARYAR KADA
Y'AR MAHAUKACIYA
NEMAN NA KAINA
BANI DA ZABI
DAGA TAFIYA ƊAUKAR SOJA
BAK'A CE
KUTKALE
DUK NISAN JIFA
MAGE
IDAN KA RAINA INDA KAKE
DUTSE
NI ZAN LADABI
ZAKIN SARAKAI
WATA KOKOWAR
DA CIWO A ZUCIYATA
AURE YAƘIN MATA
AZ
AL
WATA TAFIYAR
*Shafi na Takwas (8)*
*TALLAH, TALLAH, TALLAH*
*META FORCE*
*menene meta force*
business ne ingantacce business ne mekyau business ne daizaibaki kudi
💯
tunda ake duniyar network marketing ba’ataba
yin business din dayake bada kudi sosai kamar meta force ba kuma dollars ne sukebadawa sannan inkinason canja dalarki cikin mintuna qalilan zaki canja dollars dinki zuwa naira hankali kwance kinadaga gida dollars suna sauqamiki hankali kwance yawanci yan n
igeria ko ince yan arewa bakuda lbrn wannan business
din business ne daya karade duniya akwai qasashe da dama wanda sukafimuma cigaba sunacikin wannan business na meta force
*shidai meta force crypto currency* ne
kuma munsan cewa yanzu babu wani bu
siness dayake bada kudade a duniya yanzu irin crypto currency
akwai program dayawa acikin meta force wanda akayi lunching da wadanda ba’ayiba amma za’ayi nan bada jimawaba
yanzu bari mudau programs guda 1muyi dan taqaitaccen bayani akai
*TACTILE
*
1 Tactile : matakin farko kenan dole idan zakshiga meta force saikafarayin registration a tactile sannan zakasamu damar shiga kayi joning sauran programs din
tactile yanada levels guda 12 1 to 12 kowani level da kudinshi level 1 5 dollars
level 2
10 dollars
level 3 20 dollars
level 4 40 dollars
level 5 80 dolllars
hakadai
kudin kowani level yake ninka na bayanshi saikzabi wanda zaka iya saikayi shi tactile ananne akasamun abunda muke qira
*Spillover*da*over flow*
wato kanazaune baka
kawo kowaba zakaduba wallet kaga ansama mutum har dollars sun sauqama anbiyka kuma bakayi aikin komaiba a wadannan levels din dakasayadin ko wani levels dakasaya idan spillover yatashi fadoma to adadin kudin wannan levels dinne misali level 1 5 dollars to
ynada dakuna 6 duk lokacin da kayiwa mutum register kokuma spillover yafadoma zakasamu 5 dollars ne akowani daki 1 amma banda dakuna 2 na farko da daki 1 na qarshe amma daki na 345 dukka sunafadowa biyanka za’ayi kaga 15 dollars kenan dakuna 3 sannan ida
n dakunan suncika za’aske sharemaka kasake zuba wasu mutane inma kaikanemosu inma spillover kasamu
to haka zakayita samun wannan dollars din a kowani levels dakasaya duk zagaye daya zakasamu adadin kudin daksayi levels dinnan sau 3 kagdai kudin dakasyi
levels din sundawo harda riba kuma hak za’ayita sharema dakunan anasa wasu mutane koda mutanen sunkai millions
💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽
Atakaice kenan sauran bayanin kubiyoni awannan number domin jinkarinbayani
👉
0912 262 1080
*Sannan zaku iya zuwa kuyi browsi
ng google youtube*
*zakusamu kowane irin bayani kukeso game da meta force
Aunty Hajja
LABARI
A gidan ELHAJI HAMZA
Karin tabatuwar zuwan AL WALID kasar saukar Mufeeda a yau bayan sallar magariba
Mota uku ke tafe da ita, ita tana ta tsakiya zaune tana bin yannayin gyaran da aka yi wanda ta tabbata ba'a jima da aka yi shi dan yanzu haka ana jin dan warin penti haka dake dan tashi
Tunda aka bude mata motar bata fito ba tana zaunen nan tana sak
e gwada layinsa, ama amsar daya ce busy busy, dan haka ta ajiye wayarta a nan cikin motar dan yi yi shiru tana tunanin yaushe rabonta da shi? tunda suka yi waya kwana uku da suka wuce ya sanar mata idan ya zo baya so ta zo gidan nan da nufin kwana, dan bab
a baya so, daga wannan bai sanar mata ranar zuwan ba, bai kuma fada mata komai ba, sai da ta bi didigi ta gane a gobe goben nan zai sauka a gidan shine fa yau ta rigayeshi sauka a garin, ama ta zo da nufin zama a gidan babanta daya dake nan,, wanda dama ya
na da gidaje a garin da ake yi masa haya , aka sama mata daya da ba kowa a ciki aka gyara mata
Kayan dake cikin motar ta kala, kasa kasa ta ce" Ku zauna a motar, zan je ne in tabbatarwa matan gidan nan ina nan, kuma ina raye, sannan kafata ƙafarsa yan
kutumar buro'uba!"
Murmushi sister dinta ta yi tana sake shiga Tiktok tana kallon cmmnt din da ake musu na vidion da suka dora cewar sunna hanya Niamey to Damagaran, harda masu cewa Allah ya sa jirgin ya watse da su, da masu cewa dan Allah idan har tana
tare da Hajia Mufeeda ta taimake su sunna son magana da ita, sunna so ta ha
ɗ
a su da Elhaji , wato Al Walid, ita dai tana shan dariya dan duniyarta Tiktok ce daga ita har yayarta
Yadda ka san goron bakin sarki haka take Wali, ta dauki kwaliya cikin dogu
war riga ta wani dan uban material da ya bi jikinta sai dan kwalinsa da ta yafa a gefen kafadarta, kanta kuwa ya sha gyara na mamaki yana walwali ta sake shi gashin ya hade da atash din ba zaka taba cewa ba gashinta bane dan kudin atash din nan kadai ya ka
i kudin gidan wani talakan
Bata dauko komai ba, ta yi tafiya mai yar nisa sannan ta bude bangaren Hajia inna, tsohuwa mai ran karfe, uwar gidan Elhaji Hamza , kaka a wajen Elhaji Al Walid, wace bayanta yayi aure aure sosai kafin ya zauna da kwaya biyun
nan ana cencana rayuwa yadda ta bada, fari ko baki kowa na zaune da halinsa, domin abokan zaman nata basu da wani shekaru sosai, dan dayar bata fi shekara talatin da biyu ba, yarinya ce sosai ko Al Walid jika a wajen Elhajin ya girme ta bale wasu ya'yan E
lhajin da ya samu da
wasu matan, shi yasa ake takun saka tsakaninsu da Mufeeda, domin kuwa a dole a tsakaninsu suke son nuna sarauniya, domin tunda matarsa ta rasu bai kuma rayuwa a gidan da suka rayu ba, ya dawo familly Hause, wannan dalilin ya sa itama M
ufeeda take familly Hause din kuma take son nunawa kowa da tunawa kowa alfarmar saurayinta mijinta ake ci, wannan dalili ya da ake dauki ba dadi tsakaninsu baki daya
Salamar da ita ta ji abinta ta yi, ta shigo da kyau da takalmin kafarta yana bata kara
kwas kwas kwas du idan ta taka shi
Kallon Allah tsine bata bi mutanen dake falo ba, tunda ta ga daya daga cikin matan Elhajin, ta shige cen dakan Hajia inna ta yi salama sannan ta shiga gaba dayanta bata ko jira an bata amsa ba
Hanci ta yatsine sosai
, saboda irin yadda take cewa idan ta shiga dakin tana jin warin yawu da kuma karnin tsofaffi, wannan lamarin ya sa idan ta shigo bata jimawa take fita daga dakin ta tafi dakin Bebe wato y'ar Al Walid ta yi zamanta idan yana gari
Bebe ce ta fara dagowa
daga rubutun da take yi a litafi sakamakon gannin hasken bude kofa
Tana gannin Mufeeda ta dan zuba mata ido kafin ta mayar da kanta ta ci gaba da rubutun ta, Mufeeda kuwa da ta zauna a kujerar da Al Walid ke zama tana tabe baki sanadiyar irin abin da t
a yiwa bebe kashedin yi idan sunna gaban Hajia ko gaban babanta ama shegiyar yarinyar ba zata daina ba, dan ta hannata kin gaidata a gaban mutane, tace mata idan sunna daga ita sai ita kar ta gaisheta bata so, ama idan sunna gaban mutane in bata gaisheta b
a sai ta yankata, ama a banza, ta dauke kanta ta daki fuskarta sosai ta gaishe da Hajia, wace ke kwonce saman gadonta, a gyare tsaf , hannunta rike da carbi tana dan ja, yannayin jikinta zai nuna mata tsufa ya kamata sosai, da abin ciwo shi yasa take kwonc
e a gadon nan shekara da shekaru ibada kawai ke tashinta
Da murmushi, murya a cen ciki Hajia ta ce" Mufeeda, yaya iyayenki? ina fata kunna lafiya gaba daya"
Mufeeda ta yi murmushi ta furta" Fine Hajia, dazu na sauka, shine nace sai na ganki kafin in
je gida, dan a gidan baba zamu sauka harda su huwaila "
Hajia ta gyada kai ta furta" Masha Allah, Allah ya muku albarka, Allah ya tsare"
Mufeeda ta amsa da amen sannan ta mike tana yiwa Hajiar salama da murmushi ta dan shafa kan kurma, wace ta ki dag
owa har sai da ta tafi sannan ta dago ta bi kofar da kallo sannan ta kalli Hajia wace ke kallonta da mamakin lamarin kurma
Wato ba lamarin kurma kadai ba, harda na Elhaji Hamza lamarin na bata mamaki ainun, ta rasa gane dalilinsa na daukan wannan mataki
n da ta tabata sai hankali ya tashi a kansa, shin me yake faruwa ne da ita kwakwaluwarta ta kasa haska mata? yarinyar nan Mufeeda idan tsatson ne ta fido daga na kirki, in maganar dukiyar ce itama ta gadota, ama fir ya ki
maganar aurenta da Al Walid , kars
he ma ya nuna in dai auren za'a yi ba damuwa ama yanada wace zai bashi kafin ita? yanzu al Walid ne zai yiwa auren hadi? yaron da auren soyayar ma yaya ya kare da shi bale na hadi? marigayiya Allah ya karra mata haske a kabarinta kowa ya san ya so ta, ama
ita dinma yaya suka rayu wai bale auren hadi? rigima dai yake son janyowa kansa da shekarunsa bai gaji da yin shara'a ba, bayan wannan fitinar da Mufeeda zata iya yi a kan maganar nan ai sai mai tsayin rai zai iya gani, ita dai tana tsoro, tana matukar tso
ron lamarin nan, ama kuma shi Elhajin da ake magana a kansa din ne mai taurin kai, du wani hali na Al Walid nasa ne, mutun ya tsufa ama ba'a shawara da shi? sai shawarar mutun daya yake saukowa wato Elhaji kowa banza, to Elhaji kowa banza ai ya gama tada g
ari, Allah dai ya kyauta Allah ya sanyaya
Bata san me yasa Bebe bata son lamarin Mufeeda ba, Mufeeda kuwa na sonta, koda yake halayan d'an yau sai Allah, su in dai ba iyayensu ba sam basa yiwa kowa karra Allah ya kyauta
Mufeeda da ta fito sai ta ts
aya ta bi acn falon da kallo, gannin ac hudu gaba daya a kune ta nufi wajen commande ta dauka ta kashe biyu hankali kwonce sannan ta juya da abin kunnawar tana dan yatsina baki ta kama hanyar fita
Hajia A'isha da ta summa a zaune da mamakin iskancin yar
inyar nan ta kalli y'arta Salima ta ce " Ke salima tashi ki amso min abin kunnawar nan tun kafin raina ya
ɓ
aci"
Salima ta mike tana fadin " aunty Mufeeda, mama tace ki kawo abin kunnawar nan"
Mufeeda ta ja ta tsaya ta juyo tana kallonta har ta karaso
, Sannin cewa yarinyar ma ba baya ba wajen iya fitsara sai kawai ta dan juyar da kanta ta ce" Ki ce nace ya dace a rage shan wuta dan a tausayawa Mine."
Daga nan ta fice ta nufi inda motocinsu ke parker ta shiga ta zauna tana wurgar da abin kunnawar ta
gyada kai ta ce" Zaku ci ubanku daya bayan daya, yan wulakancin banza da wofi, ba'a saba da abu ba an samu rana tsaka ana son a nuna fin karfi, aikin banza da wofi!"
Komawa salima ta yi ta sanarwa mamanta abinda Mufeeda ta ce
Hajia ta gyada kai tana
kallonta ta ce" Shine kika ki dauketa da mari?"
Salima ta zarro ido kasa kasa ta ce" Kin sani sarai gobe zai zo kasar nan fa, kin kuma sani sarai koda bai aureta ba ta riga ta shiga rigarsa dole zata ci alfarmarsa, ki barta kawai zata hadu da daidai ita
a gidan nan ama bana so Aba yayi fushi da mu saboda wannan"
Hajia A'isha ta gyada kai tana dauke kanta ranta bace ta ce" Shi yasa du kyan gidan nan yake fita daga raina, idan na tuna a rabe muke sai in ji komai ya fita daga raina, ama ba komai lokaci n
ake jira kowa zai amshi abinda ya shuka a hannayensa!"
Daga wannan ta tashi ta yi tafiyarta bangarenta, dama zaman nan ba wai kulun ake yinsa ba, sun fi yinsa ne idan Al Walid na gari ko zai zo gari, Abin takaici Elhaji baba yace idan ya zo wannan karro
n zai jima a gari ba tare da yayi tafiya ba, dama ba wai a cen inda yake zuwan rayuwarsa ta fi yawa ba, a'a , ya fi zama a gida fiye da tafiye tafiye, sai dai kuma yana da tashi cirat, dan kana iya wuni da shi washe gari ace maka yayi tafiya, hakan na nufi
n Dole zasu ringa zuwa idannuwansu na gannin abin bacin rai, abin bacin ran daga wajen matar da ko aurenta bai yi ba, ko me zasu kirayi wannan soyayar? ita dai ba zaman dadiro suke yi ba, ba kuma na auren ba, ama kuma takan zo ta sha kwanakin ta idan yana
gari, ko abinda take so take karewa ko mecece wannan hikima Tata ? aikin banza kawai.
A gidan baba
Sai da sawaye suka dauke Mama ta nufi dakin Karima bayan ta gama yin salama da yan uwanta ta bude ta shige ta rufe sannan ta kunna fi
tila
Tunda ta kunna fitila Karima da barci ya gaza daukanta ta ringa barin jiki, ama ta kasa tashi saboda tsabar firgita, jira kawai take yi ta ji duka ta ko'ina ko ta ji Muryar babansu sama sama
kujerar dake gaban dan madaidaicin table na karatu ta
janyo ta zauna tana fuskantarta da kyau a tausashe ta ce" Tashi ki zauna mu yi magana"
"shikenan innalilahi Shikenan asirina ya tonu, innalilahi wa inna ilaihi raj'une" Karima ta shiga fadi tana mirginowa daga saman gadon ta sauko kasa gaban Mama loka
ci daya kuka na bale mata, murya na yi mata rawa ta ce" Mama ,babu abinda ya hadani da shi, mama taimaka min yayi ya rage min hany..........''""
"Au, raina min wayo zaki yi? nace wayo zaki raina min?" Mama ta fada tana katseta a tausashe, hakan ya s
a Karima langwabar da kanta hawaye wani na korar wani ta sada kai
Mama ta sauke ajiyar zuciya a tausashe ta ce" Idan kika yi fashin makaranta shi kike tardawa? ki kula du abinda zaki fada ki tabatar da gaskiyar ki kennan, domin du binciken da ya dace a
ce na yi na gama yi"
KARIMA na gyada kai da sauri ta shiga magana kamar haka" A'a, a'a walahi ban taba tarda shi ba, a nan bayan makarantar mu muke zama mu yi zance, daga nan sai in biyo su gida mu dawo, kuma sau hudu ne duduudu aka yi daga nan ba'a kum
a ba kuma ba za'a kuma ba mama dan Allah dan annabi ki rufa min asiri mama kar ki fadawa baba ya kashe Ni" Ta idasa tana sake barkewa da kuka
Mama ta bata dama har ta ci kukanta ta gama a tausashe ta ce" Mahaifiyar ki ta san da maganarsa ne?"
A zabur
e ta dago tana kallon Maman, sai dai ta riga ta san ba damar yin wata karyar, ta fadi gaskiya shi zai kwaceta
A hankali ta gyada kanta tana sake sune kan nata
Mama ta sauke. ajiyar zuciya a tausashe ta ce" to me yasa idan ta zo kuke tsayuwa a kofar
gida ne bayan rumfa ke da ita da shi? me yasa ba zata shigo ta ganki ba? me yasa kike son nuna masa dabi'ar haduwa da ke a bakin titi ne?"
KARIMA ta dago a hankali ta ce" Mama dan Allah ki yi hakuri, walahi ba zan kuma ba"
Mama ta fuskance ta da kyau
ta ce" Karima, nutsu mana, ban fa zo dakinki dan mu kasa fahimtar junna ba, ba kuma zan so raina ya dugunzuma ta yadda za'a ji sirrin mu ba"
A hankali Karima ta daina kukan tana gyada kai
Mama ta ce" Kin ga Ni mamanki ce, amanarki a hannuna take, sh
in idan kina da manemin da kike so in kin fada min ba sai in bi hanyar da ta dace ba dan koda Allah yayi shine mijinki ya ganki da daraja ya kuma rike ki da daraja? KARIMA saurayinki ne? sonsa kike yi ne?"
Gaba daya Karima sai ta rasa amsar badawa , gan
nin haka mama ta ci gaba da fadin" Kin san du abinda yake kilace, to kuwa ya fi daraja tabassssss, Karima idan kika koya masa ku hadu a titi ku yi zance bashi da wani shamaki ko tsoron ya wulakanta ki, ke in Allah ya tsiratar da ke daga wannan