Showing 144001 words to 147000 words out of 200647 words
ne matsalar take, idan kuwa wani abu ya shiga tsakaninsu karma mu je mu batawa kanmu lokaci in je in shirya mata shirinta na kanta wanda zai halastawa y'ata shigowa gidan nan, dama gidan nan na Karima
ne, kwacewa suka yi ita da uwarta!"
kaka Z ta dubeta da kyau, idan tana fadin haka sai ta ji kamar ta janye daga lamarin nan dan ita fa babu wanda zai sakata a hakin rai, ba ruwanta da wannan gaskiya, koda yake bari dai ta bitan yanzu ta ga nufinta, han
ya kawai ta nuna mata suka fita sunna dari dari kamar munafukai abinka da marar gaskiya
Khalisat da kirjinta ke bugawa har shasheka take yi ta tashin hankali ta juya da sauri ta koma dakinta tana zarro ido hadi da fashewa da kuka ta ce" mama? me yake fa
ruwa? mama me yake damunki? me ya saka ki a cikin wannan abin na tashin hankalin Mama? mama big son bai cencenci haka daga gareki ba, mama me yake faruwa ne Ni? innalilahi wa inna ilaihi raj'une me yake faruwa ne??????"
Basu samu wahalar shiga ba sa
boda Hajia Zainab dake jan ragamar tafiyar
Sunna shiga suka so karasawa baban falo , sai mai aiki ta tare su take sanar da su sakon Shareefat
Hajia Z da haushi ta ce" Ke dilla kauce min kuma ki ce mata ta yi baki bana son shashanci, Wacece shareefat
a gabana? "
Gefe mai aikin ta ja kanta a kasa ta ce" Ki yi hakuri Hajia, dama mai gidanma da ya zo sai da ya Bara mana salahun kar wanda ya hau saman bale mu yi kiranta"
A tare suka ruko ido har sunna hada baki wajen fadin" Yana gidan dama????"
Rabi inee lima anzalta ilaya min khairin fakir
🤲🏻😍
🥰
07/12/2024, 15:21 - samiraharounayacouba: Mai aikin ta dube su da yannayin tsamtsamta da lamarinsu, domin ita ba yarinya karama bace, da wahala a yi wani abu ya shige mata duhu ko yaya
ne
A hankali ta ce" A'a, ya fita dazu"
Hajia Z da wani haushi ta zabga mata harara ta shige tana fadin" Irin ku baku iya cin ribar zance ba, yaya zaki ringa magana a dunkule ne? , je ki aikinki ai ga waya nan bari in yi kiran dakin nata da shi" ta ka
rasa wajen wayar dake ajiye tana nunawa maman karima wajen zama wace ke kallon falon kamar kanta zai cire
Da kyar ta iya daidaita kanta ta je ta zauna tana share hawayen bakin ciki tana jin Hajia zainab na waya da Khadeeja, Khadeeja dai Khadeeja ce ake
yiwa yar murya, Khadeeja dai ta gidan Elhaji Ya'u da aka haifa a gabanta ce yau take aure a gidan nan? ina ba zai yiwu ba!
Kashewa Hajia zainab ta yi ta karaso ta zauna daf da maman karima tana fadin" Ki sha mana jus din, kuma ki saki fuskarki in dai
so kike yi ta saki jiki da ke, Ni walahi bana so kowa ya same mu a nan dan bana son wata fitina da ya'yan gidan nan domin ba yarda suke yi a taba shi ba ko kadan"
Maman KARIMA ta tabe baki a ranta tana ayana' haka fa, kwa ji da shi, nice nan zan dawo za
ma gidan, walahi ganninsa sai ya gagareku, kuma zan barku a kusa ne ina ciyar da ku da abinda na ga dama, ko anguwa zamu je sai jin zama mai rike min jaka, zan ga karyar arziki ne!"
A nutse take saukowa daga benen tana sauke dubanta a kan bakin da akace
sun zo, bale da akace Mamanta ce sai ta yi tunanin ko mama Fateema ce ta zo, dan ba zata yi tunanin Mama bace domin bata hasasota nan kusa, ko YAYARSU da aka aurar da kyar ta yarda ta je, sai tace wai dan Allah a ganta a gidan y'arta ace mata me itama tac
e me?
A nutse ta sauke dubanta a kan Maman karima dake washe baki tana fadin" Masha Allah yarinyana sannu da hutawa"
Mamakinta ya kama Khadeeja, sai dai bata nuna ba, ta sauko da kyau tana lure da gabansu ta ga an ajiye musu kayan tarba dan haka sai
ta zauna a nutse tana dubansu ta ce" Barka da yama kaka Z, Barka da warhaka maman gidan inna"
Wannan sunna na maman gidan inna na bata haushi sosai a ranta, wai dan wulakancin ya'yan Elhaji Ya'u kulun sai sun jaddada mata Wacece ita
Danewa ta yi tana m
urmushi ta ce" Na'am y'ar albarkana, masha ALLAH hutawa ake yi ashe har kusan magariba?"
KHADEEJA ta yi murmushi kawai ta ce" Ya su Inna, fatan sunna lafiya"
Maman KARIMA karra kallon shigar jikinta take yi, wannan suturar Karima ma nada irinta, sai
dai a yanzu da take jikin Khadeeja kamar na Khadeejan ya fi na Karimar kyau, ko dan da abin kyalin amarci ne ko menene?
Ta basar tana fadin" Alhamdulilah tana gaishe ki, ai yanzu haka zuwa na yi in kawo maki sako in wuce saboda kar magariba ta shigo min
a wannan anguwa taku mai karnuka"
Khadeeja ta gyara zama da kyau ta tsura mata ido da kyau da duban da ya saka maman karima dan kawar da kanta daga fuskar Khadeejan saboda sai da ta ji wata fargaba da tsoron kallon yarinyar, shi yasa yarinyar nan take
matukar bata haushi, komai nata irin na mahaifiyarta ne
Hajia Z ta mike tana dan yin gaba ta ce" Jika bari in yi jiran maman naki a waje ta yiwu sirri zaku yi, kin san aminiyata ce, Ni din banda lafiya ne shi yasa suka je kai kayan naki banda Ni, Ta yab
i idan kin taso ina jiranki sai mu je in sa direba ya kai ki gida"
Maman KARIMA ta gyada kai, Khadeeja kuwa a tausashe ta ce" A huta gajiya "
Sai da ta fita maman karima ta matso sosai kusa da Khadeeja, wanda hakan ya sa Khadeeja dan muzgutawa tana d
ubanta
Maman karima kasa kasa ta ce" Haba gwara da ta bamu waje yarinyata, domin maganar mu sirri ce, Anmy kin san abinda ke tafe da Ni kuwa?"
Khadeeja ta girgiza kai tana dubanta
Kasa kasa sosai ta ce" Zuwana mai mahimmanci ne matuƙa, kin san ku
yara baku san duniya ba, ku abinda kuka fi maida hankali a kai kawai ku yi kwaliya ku birge miji, bayan shi namiji sai ana da baban sirrin da za'a iya rike shi da shi, sirri mai darajar gaske irin na malaka da magungunnan mata, kin ga wannan a wajen wata m
ata cen cikin jeji na samo shi, ki rike shi da kyau ki tabbatar da kin yi aiki da shi a matsayin abinda zaki zuba masa a sobo , ki yi zubawa uku ina mai tabbatar maki an gama, kin san yadda na dauke ki haka na dauki KARIMA, abinda zan yiwa Karima na taimak
o haka zan yi maki a rayuwa shi yasa na je na hado maki wannan gagarumin maganin"
Kallonta kawai Khadeeja take yi
A shekarunta na yarinyar bayan bayanta sai ta auna ta ga ai kamar maman karima bata yi tunani Ba, ko kuwa wani abu na damunta da bata sani
ba
Misali, tunda suke in haduwa goma zasu yi da ita zagi goma ne, zagi kuma babu kalar wanda bata yi mata, ta yi mata ta yiwa mahaifiyarta, inama dadin da ya ha
ɗ
a su har da haka zai faru?
Na biyu abinda take magana a kai ai ita bata sanshi ba,bata t
a
ɓ
a saninsa ba a wajen mahaifiyarta, a yanzu da mahaifiyarta ta yi mata aure ba zata yarda ta sanshi daga wajen wani Bama bale wai maman KARIMA
Na uku abinda ya fi tsaye mata a rai shine menene dalilin maman karima na aikata haka? me take nufi? me take
boyewa?, to ta san tana da mallakar ne bata malake babansu ba ko ta samu wani ta malake hakananma? a me ta dauki iliminta a me ta dauki hankalinta, to in har zata fada cikin irin wannan ramin sai Hajia iya ta yi kukan barinta zama cikin mata masu aji mata
masu daraja manyan matan anguwar su da suka rike biyaya, iya zama , kisa, sada kai, iya ey yane dan zama lafiya da miji ba wai wannan hanyar ba, to ai ita da ace ma haka ta ga Mamanta na yi sai ta amshe itama ta yin ai
Sai na karshe shawarar da take tu
nanin ya dace ta dauka....., shin ta amsa ne ko a'a?????
Bude kofar da shigowarsa ya saka su duka duban hanyar da ya shigo din
Da sauri Maman karima ta boye daurin maganin kirjinta na amsawa , saboda bata taba tunanin zuwansa a irin wannan lokacin
ba
Shigowa ya idasa yi da kula ya amsa gaisuwar da Maman karima ke yi masa har kamar zata duka daga zaunen da take, sannan ya sake dora dubansa a kan Khadeeja da shigarta ta fi komai fizgarsa.......Ya rab, ko dan ya jima rabonsa da mace a cikin falo wac
e zai je ya dawo ya tarrdo ta yi kwaliyar tarbarsa ne ya sa ko me yarinyar nan ta saka ke daukan jikinta?, a gaskiya an tafi da shi, ya yaba sosai, kwaliyar ta yi kyau
A tausashe Khadeeja da ta dan dubi fuskarsa ta dan sada kanta kasa kasa ta ce" Barka
da warhaka, wannan mamanmu ce , sako ta kawo mana mai mahimmanci shine zata bani"
Da sauri Maman KARIMA ta dubeta jikinta na son daukan rawa
Sarai ya ga yannayin maman Karimar sai dai bai tsaya ya jima ba ya nufi hawa sama bayan ya furta" Masha Allah
, mun gode mama Allah ya saka da alkhairi, A huta lafiya "
Irin yadda kirjinta ke luguden kida hakama jikinta ke rawar balaki, zufa kuwa ta keto mata nan da nan
Tana gannin ya haye ta dubi Khadija da kyau ta ce" Ni zaki wulakanta ki nemi tona min asiri
?, daga zuwa kawo maki abin alkhairi shine zaki nemi falasani?"
Khadeeja ta yi kamar bata gane ba ta ce" Mama, ki yi hakuri dan Allah, na zata ai idan ya ganima murnar hakan zai yi ya yi maki godiya shi yasa na sanar masa"
"Tafi cen munafuka, wato ni
zaki tabatarwa kin tsotsa a jikin mugun iri ko? ba laifi zamu hade ne, ban gama da ke ba!" Ta mike tana fada da zafi zafi sannan ta juya fuuuuuuuuuuuuuu ta yi tafiyarta
Khadeeja ta jima tana kallon hanyar da ta bi, a hankali ta budi bakinta ta furta" L
a'ila ha illalahu Allahu Akbar, la'ila ha ilalahu wahadahu la sharika lahu, lahul mulku wa lahul hamdu wa huwa ala kullu shai'in kadir, la'ila ha ilalahu wala haula wala kuwata ila bilah" har kafa bakwai A karkashin zuciyarta ta ayana' Ya Allah, Ni baiwark
a ce mai rauni, gani a sabuwar rayuwar da ka hukuntani kasantuwa a cikinta, kai ka san me ka boye a ciki, ya Ubangiji ina da niyar yiwa iyayena biyaya,, ina da niyar yiwa mijina biyayya....., ya Allah ka tsare Ni ka dafa min ka sanyaya min dukkan abinda ke
cikin kadarar aurena, ya Ubangiji duk wani mai nemana da alkhairi ya rigayeni samu kafin in samu, idan shari yake nemana da shi ya rab ka dorani samansa ka tsare ni, ka sa sai dai idan na juya ya ga bayana'
Wani karfi ta ji ya karra shigarta, a nutse
ta dauki wayar dake ajiye daf da karamin table ta danna numbar kicin kamar yadda aunty shareefat ta koya mata , sunna dagawa ta yi musu salama sannan a tausashe ta ce" maman baby a zo a kwashe kayan, sannan yau me kuke girkawa ne? ina nufin na mai gidan??
"
Maman baby ta ce" Za'a yi masa samosa da miya ne Hajia"
Khadeeja ta dan yi tsam, a tausashe ta ce" Har kun kwaba?"
Maman baby ta sanar mata cewa a'a, dan haka ta ce" Ok ba damuwa kar ku kwaba, duba da dare ne idan ya samu abinda ba na fulawa ba
zai fi, saboda harkar kwonciya barci, ina zuwa bari in ji me zai ci sai in sauko mu girka ko in sanar maki maman baby"
Maman baby cike da farin ciki da girmamawa ta ce" In sha Allah Hajia sai kin sauko Allah ya sauko mana da ke lafiya ya tsare"
Murmu
shi KHADEEJA ta yi ta ajiye kiran , a nutse ta mike ta sake kallon falon ta ga bashi da wani dati, haka kuma kanshin turarensa na nan, sai kawai ta juya ta shiga haurawa sama tana jin tuni an fara kiran sallar magariba sai ta nufi nata dakin da dan hanzari
dan ta yi wanka ta yi sallah kafin ta je inda yake din saboda sallar ta shigo ba za'a yi komai ba sai an yita
MAMAN KARIMA kuwa na fita ta nemi Hajia Z bata gani ba ta fito ta nufi bangarenta kamar zata kifa har yanzu jikinta na rawa
Da ta shiga ta
samu Hajia Z din na falonta tana duban hanya hankalinta du ba a jikinta ba domin da ita ya fara haduwa , ta sanar masa maman su Khadeeja ce ta rako Duda bata da lafiya shine zata koma bangarenta, jikinta sai rawa yake yi dan tsoron kar aje ya shiga ya samu
wata barakar da zasu shiga uku gaba dayansu.
Maman KARIMA bata zame ko'ina ba sai kasa tana rike ciki ta ce" Innalilahi wa inna ilaihi raj'une"
Kaka Z gaba daya ta rakito itama, wannan karron cikin nata na juyawar gasken gaske ta ce" Na shiga uku, m
e yake faruwa?, me ya sameki kina mata? shikenan zaki kashe min aure ki sakani a uku"
Maman karima ta ce" Zainaba ba zaki gane ba, balaki ne ya shigo maku gidan nan, yarinyar nan har ta dame uwarta ta shanye, zainabu kin kuwa san ce masa ta yi sako na k
awo musu shi da ita? innalilahi wa inna ilaihi raj'une Ni zata saka a uku? Wannan yarinyar sai ta fi uwarta balaki, tun bata tafasa Bama har zata kone?, "
Hajia Z ta ce" mene? ki ce ya amshi abin? wai meye kika kullo a ledar? to walahi ba ruwana ko me k
ika kawo babu hannuna a ciki, walahi ba ruwana"
Maman karima ta ce" me fa ya amsa? ban bashi ba , ki daina irin haka kina karra tsoratani dan Ni tsorona daya kar ta fada masa abinda na fada mata ya sa a kamoni a gidan nan"
kaka Z ta mike tana zarro i
do ta ce" Shine kika nufo nan? tashi tashi ki kama hanya dan du inda suke ma yanzu sun kusa karasowa Ni ba baki jaza min ba wata fitinar, ma yi magana ta waya"
Haka tana ji tana ganni kawarta ta koreta dan kar ta sakata a matsala, ta fito zuciyarta cike
da daci ta kama hanya a kafa tana ayana' shikenan, zan je in samu Karimar in fada mata bata da miji sai wannan balaraben mai kudin, zamu hada kai mu yako abinda ya dace, zaki yi bayani ne zainab!'
Khadeeja
Ta gabatar da sallar ta ciki
n nutsuwa ta zauna tana dan jan carbinta ta ji an bude kofar dakinta
A hankali ta dago ta dubu mai shigowar
Yanzunma wata shigar ce a jikinsa mai nutsuwa da shiga zuciyar mai kallo, haka kuma da wata fantsamemiyar waya a hannunsa , dayar kuwa a kunna
nsa ne a hankali ya furta" Maman AL'WALID gani ai zan nuna mata"
Ya dan yi shiru , a lokacin ne kuma ta mike daga saman salayar ta ninke ta sake dubansa ta ji ya furta" To shikenan"
Kiran ya katse , idannuwansa a kanta, a yanzu hijab ne ruwan madara
a jikinta ,, daga kasan hijab din doguwar riga ce ja irin mai dogon hannun nan, irin riga da hijab din nan da ake yi ne, sai Safa mai ruwan madara a kafarta..........., elle est juste magnique ( kawai a hade take ), kallonta kadai ya isa ya sanyayar da zuc
iya
Karasowa yayi inda take a nutse ya kama hannunta sannan ya nufi wajen kujerar dake dakin ya fara nuna mata wajen zama, ta zauna din, sannan ya zauna dan daf da ita wanda hakan ya sa ta ji nauyi sosai da kunya, harma ta sada kanta tana dan kallonsa t
a kasan ido
Kasantuwar wify ne a gidan gaba daya sai kawai ya kamo ya bude vidion da aunty shareefat tace ta yi ta turo a nuna mata ya kunna mata ya mika mata ya zuba mata ido , domin vidion na fara haskawa ta zubawa vidion ido lokaci daya yannayin fusk
arta na ta'allaka da yannayin wa'inda vidion ke haskowa har aka kai kan su Lubna dake baban falo da Mama
A hankali ta zuba musu ido, girarakinta na dan yamutsewa hadi da fara'a a fuskarta......, lokaci daya tana sake kallonsu har aka wuce su, da dan sa
uri ta dago tana mika masa ta ce" Papah litle Please, dawo min da su Please" tana fada din hawaye na sauka daga idannuwanta hakan ya sa ya fuskanceta da kyau a hankali ya amshi wayar ya ajiye ya ce" To menene na kukan?"
Khadeeja ta sada kanta, sai kawai
ta shiga shashakar kuka ta ce" Ina missing dinsu sosai........., rabona da jin muryarsu tun da aka daura aure, ita kuma Mama tunda ta min....., tunda ta min nasiha........"
Ido ya dan zarro a hankali ya ce" Why? baki da kudi a waya ne?"
Kanta ta dag
o ta dube shi, a hankali ta ce" Wayar ce bani da ita ai"
Fuskarta yake kallo, a lokacin da ta sake dago idannuwanta dan kallon tasa sai ya dauke nasa idannuwan sannan ya lalubo wayar tasa ya shiga numbar aunty shareefat whatsup ya danna