Showing 84001 words to 87000 words out of 200647 words

Chapter 29 - Farkon-Ganin-Idona-Book-Compeletex

08 Sep 2026

43

aura tabas da yawa zasu gudu daga gidan nan da kafaffuwansu sai dai Allah ya ba kowa hakuri, sai ga baban albishir da safiyar nan?

Elhaji Hamza da m

amaki ya ce" Ikon Allah ku dai mata bakwa girma? meye na daga Muryar kuma?"

Hajia Amina tana dariya ta ce" Ba zaka gane ba Elhaji ba zaka gane ba baban yara, walahi mu kam alhamdulilah, gaskiya a zo a baje mana haja mu kai harka iya harka, domin koda an

kai su kaya da dukkan abubuwan da ake kaiwa na tada sai fa mun je mun yi gaisuwa da maraba kafin babar ranar, wai yaya aka yi bamu ji ba tunda wuri? innalilahi ya dace a zo a fitar mana da anko dan kuwa a yau yau sai teloli sun mana dinkunna na daurin aur

e, raba aiyukan zamu yi wasu su nufi harkar teloli, wasu su nufi harkar girke girke , wasu su nufi harkar gayyatar jama'a domin Damagaran kaf sai ta dauka, ayiyiyiyiyiyiyirrrrrrr"

Hajia Binta ta yi dariya tana dafe haba ta ce" wanann shagali haka? gas

kiya Elhaji daina zarro ido, bari a bugawa yaran nan du su tataro su zo su aurar da d'ansu, kai masha ALLAH"

Baba da ya ga abin nasu ba na karewa bane sai ya mike yana murmushi ya yi gaba , domin shi da kansa wani farin ciki yake ji na lamarin nan har c

ikin zuciyarsa

Yana fita Hajia Amina ta ce" Abin mamaki, na gaza gane yaushe haka ta faru, jiya ma fa yarinyar nan ta zo ta yi tijara a gidan nan"

Hajia zainabu ta tare da fadin" Ni zan fada maki tijara domin ko a jiya sai da ta tabbatar min lokaci t

ake jira ta amsa kiran matarsa ba mu ba ko shi kakan nasa sai ya gagara ganinsa, ke dai du inda maganar nan ta fito daga wajen Elhaji ne, kennan dai yana hankalce da ita ko? dan na tabbata ko jikinsa duka kunnaye ne ba zai taba daukan magangannunmu in ba g

ani ya yi ba, Allah mai iko"

Hajia Binta a tausashe ta ce" Na sha fada muku, Elhaji bai kai tsufan da zai shirufce ba, baya ne ya ba duniyar ama komai yana sane kuma yana hankalce, yana yiwa abu uzuri ne idan ya ga da gaske ne yake shiga,, yanzu ba gash

i ba? Allah ya sa a fasa natan dan gaskiya ba zamu so wace zata zo ta wulakanta mu ba da yayanmu, kaf dangin nan shine a tsaye a kanmu , idan ya auri muguwar mace ai mun shiga uku"

"Hakane Hajia, kin ga bari in tashi in san na yi, bari in yi kiran iyaye

n nasa na nesa ma su taso dan abu nasu ne maganin a kwabe su, ba zamu taba yarda a yi auren nan a boye ba, kaf duniya sai ta ji, bari ma ki ga in sa auta ta

Ι—

ora a Tiktok" Hajia zainabu ta fada tana mikewa

Hajia Binta ta zarro ido tana fadin" Kin ga, ke

zainaba zo fa, kar ki janyo mana rigimar da zamu gaza lashe wutarta a gidan nan, barshi ya sanarwa duniyar kin ga rabu da daukan magana walahi"

Ina tuni ta fice tana ta guda, dama itace karamar su domin bata wuce shekara arba'in da uku ba , yarinyar ma

ce ce, haihuwarta daya da shi daga nan ba'a kuma ba, kuma ta ki barin gidan take zamanta domin duk wata kyautatawa ta rayuwa tana samu a gidan Elhaji Hamza, harta dukiya zata yi abinda ta ga dama ne a lokacin da ta ga dama, y'arta guda da shi khalisat ana

kiranta da auta tace Allah ya raya musu abinsu, sannan a tunaninta auren da y'ar aminiyarta ce, domin tana tune da karar da kawar Tata ta kawo shekaran jiya, ta yiwu da ya je yin sulhu dan ya kashe fitinar yace a ba AL'WALID, shine kawar Tata ta boye mata

wannan abin arziki? lalle sun tsinta a kasa, sun haye, koda yake ba iya su ba ita da kanta ai daga yanzu hayewarta ta yi kololuwar sama, abin arziki zai ninku domin zata janyo yarinyar a jiki ne sosai ta mora fiye da da

Murmushi kawai Hajia Binta ke y

i ta mike ta nufi ciki wajen Hajia Inna saboda su dan zanta kan lamarin sannan ta ji in su yi gayar? saboda ko yayane itace baba ita ke saka duk wasu tsare tsare a gidan, kuma ta rike girmanta domin yawancin lokuta ita ke tsawatar da wasu yan fitintinun, a

tsakaninsu ma babu sai abinda ba za'a rasa ba na zaman , a tsakanin yaran ne akoy rigingimu, danma sun aurar da su sai kwaya hudun nan da suka rage, su dinma fitinarsu ba kadan bace, ama kuma sunna tsoron d'an nasu sosai.............

Fitar baba Hamza

tare da direba da makocinsa da kuma yaron makocin nasa suka fara tafiya wajen baffan MUFEEDA, a garin Damagaran yake zaune, talaka ne, domin bashi da karfi , wannan dalilin ya sa in ba ta kama ba ba zaka taba Sannin sunna da shi a raye a duniya ba, ama sh

i baba Hamza ya san shi, dan a lokacin da suke yawan samun matsala da uban ya zo suka hadu da baba Hamza ya zo da d'an uwan nasa ya kawo shi gidan

Basu wani sha wahalar samunsa ba, suka same shi cikin suturarsa da rufin asirin Allah, dan kuwa mutun

ne mai nagarta da godiyar ubangijinsa

Bayan sun zauna , baba Hamza da abokinsa sun karra gaisawa baban ya dubi mutumin da shima zai ba shekaru sittin baya, a tausashe ya ce" Malan Abdullahi sai ka ganmu kamar daga sama ba sanarwa ko?"

Malan Abdullah

i ya yi murmushi ya ce" A'a ba komai Elhaji, ai ko wani lokaci kofa a bude take in sha Allah, ina fatan komai lafiya"

Baba Hamza ya sauke ajiyar zuciya ya ce"

07/12/2024, 15:03 - samiraharounayacouba:

🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺

*FARKON GANIN I

DONA*

🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺

*LABARI DA RUBUTAWA*

*SAJIDA NIJAR*

πŸ‡³πŸ‡ͺ

*PAID BOOK*

*Y'AN NIJAR ZAKU TURO KATIN AIRTEL KO TA SAHELCOM TA DARI A WANNAN NUMBAR 93811618 SAI A SAKA KU A GRUP, YAN NA

GERIA ZAKU YI TRENSFER NE NA 500 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani shedar ta numbana kamar haka 93811618 , Sajida Nijar thank you

😍

*



LITATTAFAN MARUBUCIYAR

DUK KARYAR KADA

Y'AR MAHAUKACIYA

NEMAN NA

KAINA

BANI DA ZABI

DAGA TAFIYA ƊAUKAR SOJA

BAK'A CE

KUTKALE

DUK NISAN JIFA

MAGE

IDAN KA RAINA INDA KAKE

DUTSE

NI ZAN LADABI

ZAKIN SARAKAI

WATA KOKOWAR

DA CIWO A ZUCIYATA

AURE YAƘIN MATA

AZAL

WATA TAFIYAR

*Shafi na as

hirin da uku(23)*

*TALLAH, TALLAH, TALLAH*

https://chat.whatsapp.com/KmdHXVV1oUlKAT6ldQEXOf

YAR UWAH SHIN KINADA LABARIN WANNAN BUSINESS MAI SAURIN KAWO KUDI KIKA TSAYA HAR YANXU BAKI SHIGABA TOH BARI KIJI IDAN KINADA BURIKA A ARAYUWAR KI TOH MA

ZA KI SHIGO META FORCE DOMIN CIKAN BURIN KI DA KIKA DADE KINA SON KI CIKA TA GEFEN KUDI HAJIYATA IDAN KINA META FORCE KI KASHE KUDI BAKOMAI BANE A WURIN KI DAN HK KADA KIBARI KIYI WASA DA WANNAN DAMAR YIMAZA KISHIGO KEMA KI FARA SAMUN KUDI IN DOLLARS WATO

MAZAJEN KUDI*

πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ

πŸ‘‰

0912 262 1080

LABARI

A tausashe baba Hamza ya ce " Eh to,, lafiya kalau malan Abdullahi, sai dai tafe nake da wata magana wace nake kyautata zaton samun kyakkyawar fa

himta a wajenka harma ka sanar da d'an uwanka, ko Elhaji sabitu?"

Elhaji sabitu ya furta" Kwarai Elhaji, in sha Allah"

Baba Hamza ya dora da fadin" Maganar aure ce ta tashi ta yaron nan dake neman yarinyar wajenku, wato Mufeeda,yanzu haka maganar da

nake yi maka jibi jibin nan in sha Allah za'a daura auren, malan Abdullahi ka san aurz hukunci ne na Ubangiji, kuma kasantuwarmu datawa ya zama wajibi mu zo mu bada hakuri mu kuma sanar cewa ba ana nufin babu maganar da ita yarinyar nan din bane, a'a, ana

nufin za'a yi daga baya idan Allah ya aminta, ina fata zaka yi mana kyakkyawar fahimta"

Malan Abdullahi kansa a kasa har ya gama sauraron magangannun baba Hamza

A hankali ya dago ya dube su gaba dayansu, kwarai ya san su waye su, Sannin da ya musu ba

na iya gidan rediyo bane , sani ne na farin sani, ya san cewa ba'a fara dan a yi cuta ba, ya kuma san cewa in dai wani abin ya bulo to fa lokacin abin ne ya yi kawai, sai dai tashin hankalin abin da yake hange har ya saka shi fadin" Subahanallah, Elhaji i

na fatan ba bincike aka yi aka ga tamu y'ar bata cencenta ba?"

Baba Hamza ya yi shiru kansa a kasa, shi dai ba yaro karami bane, a shekarunsa ya gama gane babu abinda zai tsinta idan ya yiwa bawa karya, sai dai mu Hausawa an sanmu da aljunya da jin kuny

ar mutun sosai, wannan ya sa ya gaza magana sai Elhaji sabitu ne ya fitar da numfashi a tausashe ya ce" malan Abdullahi, zan so ka dauki hakan matsayin hukuncin Ubangiji sannan mu yi kyakkyawar addu'a, ko menene Allah ne bai hukunta ba, kuma ba ana nufin b

abu maganarta ba, dan kuwa akoy maganarta lokaci ne bai yi ba"

Malan Abdullahi ya gyada kai a nutse ya ce" Hakane, Allah ya sanya alkhairi, Ubangiji ya tabatar da alkhairi, Allah ya sa hakan shi ya fi zama alkhairi"

Su baba suka ringa amsawa sannan s

uka mike suka yi masa salama domin wajajen da zasu je da yawa

Bayan fitarsu ya jima a zaune a dakin karbar bakin nasa, domin gidansa dan madaidaici ne mai dauke da dakuna uku, biyu a cen ciki wajen iyalinsa sai daya daga bakin shigowa na baki ne da s

amarin ya'yansa

Yana zaunen nan ya rasa ta inda zai fara , dan harta mikewar ya gaza yi, yaronsa baba Muhammadu ya shigo dan gaisar da su, ya fara shiga nan dan ya ga takalman mahaifin nasa , domin magidanci ne shima, kuma dan kasuwa ne, yana samu ba

laifi kuma yana tsaye a kan lamarin iyayensa sai san Barka

Gannin mahaifin nasa a damuwa bayan sun gaisa ya shiga tambayar ba'asi da son jin ko bashi da lafiya ne?

Malan Abdullahi ya sauke ajiyar zuciya ya shiga sanar masa abinda ya faru, ya dora d

a fadi " Na rasa madafa, baban tashin hankalina yadda zan sanarwa Mayga maganar nan, gashi dole in sanar masa, koda sun nuna ba sunna nufin ba zasu nemi aurenta bane Ni ban ga wani anfanin a rike yarinya a hannata kula wani kuma a fito da wata maganar mara

r kan gado, gaba daya ba'a yi mana adalci ba, dama sun san ba zai aureta ba kuma yake kula ta?, bayan wanna ai namiji ne koda biyun suka so in har da gaske zasu aura masa ita din ai sai su hade da ita ta wajen namu ko?"

Shiru Muhammad yayi yana sauraron

Mahaifinsa, haka kuma yana tunanin ta hanyar da zai bi dan ya sanyayar da zuciyar mahaifinsa ba tare da ya bata masa rai a kan maganar d'an uwansa da yake ji a ransa ba, bayan shi d'an uwan nasa ZUMUNCIN ba haka yake daga bangarensa ba

Ba zasu ce Baba

Mayga baya zumunci da mahaifinsu ba, sai dai zumuncin a bayane yake ba mai kudi da talakan mai kudi ne ake yi

Baba Abdullahi ya girmi baba Mayga, ama a rayuwa ba zaka ga takanas baba Mayga yayi kiransa dan ya ji yaya yake ko iyalinsa ba, sai idan yana s

on aikensa yi masa wata hidimar,sun riga sun kulaci zumuncinsu saboda suna kallo mahaifinsu ya zamo kamar baran gidan kanninsa ne, Ita da kanta yarinyar da yake magana kanta tunda suke sau daya ta ta

Ι“

a takawa gidan nan shima a lokacin da ta zo da mahaifint

a , a ranar da suka zo ko zama bata yarda ta yi ba, tana tsaye kikam kuma ko ruwan gidan bata sha ba, du irin hidimar da mahaifiyarsu ta wuni yi saboda tarbar baki, da girki mai rai da lafiya da gyaran daki a tunaninta a nan zasu sauka ama yarinyar ta nuna

ita zama ma ba zata iya yi a gidan ba bale ta ci abincinsu harma ta kwana a dakinsu, karshe girkin sai su suka cinye sunna shagalinsu......ama a lokacin ma sai Baba Abdullahi ya daure fuska babu wanda ya isa ya fadi laifin d'an uwansa ko na ya'yan dan uwa

n nasa

Haka ake tafe, da wayon su da hankalinsu babu wata sabga dake tashi ka ga iyalin baba Mayga, kulun cikin nuna uzurin sun yi tafiya ko makamancin haka, shi din da kansa in an ci Sa'a yana gari ne yake zuwa in baya nan baya zuwa sai dai ya tura sako,

sakon da basa jiran ficikarsa dan hidimar gidansu, kwarai talakawa ne su, ama alhamdulilah sunna da rufin asiri daidai gwargwado da wadatar zuci

A tausashe ya ce" Baba, dan Allah ka yi hakuri da abinda zan fada, zan fadi ne dan kar ka saka damuwar haka

a ranka ka kuma samu wani ciwon da zai daga mana hankali "

Muhammad ya dora da fadin" Baba, a zamanin nan, babu wanda yana gannin kashi da rana , zai zo ya saka kafarsa da dare sai wawa, domin an zo zamanin da samarin ke zuga yan matan su kaisu su baro

su zagaye su aure wasu masu mutuncin "

Baba Abdullahi ya dube shi a kausashe ya ce" Ka yi gagawar janye maganar ka in har abinda nake tunani kake nufi, kana nufin y'ar tawa ce bata da mutunci?"

Muhammad ya sada kansa a hankali ya girgiza kai ya ce"

Ka yi hakuri baba, ba haka nake nufi ba, Baba ka ga wanene ELHAJI AL'WALID,, mutumen da Allah ya sa suke tare baban mutun ne mai daraja da ya dace ace da tana da wayo ta kame ta kilace kanta ya zamo ganninta sai mai sa'ar gannin, ba ta zamo tamkar piyawata

ba, kowani gaula na iya saka datar hansin ya ganta tana tikar rawa a yanar gizo, kwaliyar da zata kashe makudan kudi da isa da takama itace zaka gani a yan cenjinka har ka shiga cmmnt section ka zageta ka zagi danginta hankali kwonce...., Baba yaran nan s

un zubar da kima da daraja tasu ta ya'ya mata ta hanyar ta'amali da zamani suka shige suka kanainaye har suka fi mai kora shafawa, ya zamo harta bayin dakinsu babu wanda bai san kalarsa ba, sutura kuwa sai dai wace ba'a dinka ba, ama duka kaf wace aka dink

a duniya ta sani, almajiran gidan nan sunna da vidios dinta a wayoyinsu inda take dirka rawa ...."

Ya dan dakata dan babansu bai cika daukan abinda ya shafi dan uwansa da wasa ba

A tausashe ya dora da fadi " Ta fito duniya ta nuna ita bata da wata ki

ma da daraja da kamun kai, kuma ta fito ta yi wasa ta sanar da duniya mutun mai girma da daraja irinsa shine ke neman aurenta, kar a dauki bangaren mugwayen halayar da Allah baya so kuma take yi, a barta iya wannan ma ya isa ya sakata a damuwar da zata yi

kuka, shin baba iyayensa basu da tunani ne da zasu tashi su yarda da aurenta haka kawai? ko dan shine mai abin hannu a gidansu zai zamo sunna ji sunna gani a kawo musu wannan badakalar a gidan su?, ai matar farko mai karko ake ajiyewa baba, idan yaso in ha

r ya zama wajibi sai ka karra sai ka ajiye du wace hali ya kama, idan ta yi kyau halas in ta

Ι“

aci kuwa baka da damuwa sai ta je inda ta fi wayo ko baba?"

Babansa na sauraronsa, gaba daya abinda yake fada ya san gaskiyar yake fada, sai dai zuciyarsa ta k

i yarda ta yarda cewar su Aba a kan gaskiyar su suke

A sanyaye ya ce" Muhammad, na ji du abinda ka fada, ama ai ba shi zai basu damar rike yarinyar nan su hannata baiwa wani damar neman aurenta ba kuma su zo da wannan maganar ko?, fisabililahi da sun ba

ta dama na tabbata da ta samu malamuncinta ko?"

Muhammad ya ce" Baba, ka tabbata su suka riketa?, baba malamuncinta fa? da ba dan ina jin kunyar nuna maka Wacece ita ba da yau na shiga Tiktok din nan na fitar maka da su waye ya'yan nan, ai in dai kace

kai wannan abin zaka bi ko? walahi kana cikin tashin hankali a rayuwa, Baba sai dai ta samu abokin lalacewar ba dai mijin aure mai nagarta ba"

"Muhammad!" Mahaifinsa ya fada a kausashe

Ya sada kai a hankali ya ce" Ka yi hakuri"

Malan Abdullahi ya

dauke kai yana fadin" Samo min numbar Elhajin ka bani shi mu yi magana ina son zuwa gidan Elhaji Ya'u , dazu yace a harhada malamai a je a fara sauka tun yau, y'arsa ta yi miji"

NUMBAR ya lalubo ya danna masa kira ba tare da ya yi musu ba, sai dai a ran

sa yana ayana' Allah ya sa ya daga, abinda sai in masa kira ashirin bai daga ba, a tunaninsa maula zan yi? Allah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login