Showing 150001 words to 153000 words out of 200647 words
sai dai ya ji kunya dan ubansa, yanzu haka namiji ne dan kutumar uba zai nunan kishi tun a ciki, zak
a zo ka bani lafiya da matata, du wani mai kin zaman lafiyar gidana kuwa gwarama a yi garkuwa da shi ko a rage mugun iri, sai an jima!"
Ya yi gaba ya mako musu kofar sai da suka zabura su Dukansu
Shiru ne ya wanzu a dakin, mama ta kalli amarya amar
ya ta kalleta kafin ta juya ta fice ta nufi dakinta kamar zata tashi sama
Mama Fateema ta bi Mama da kallo har ta zauna bakin gadon ta
a nutse ta karasa kusa da ita tana dubanta a tausashe ta ce" Kin kuwa san cewa kina daf da wuce gona da iri? ko d
a gaske hormone din ne ke fitar da ke a hayacinki?"
Mama ta dubeta ta ce" Ban gane ba"
Mama Fateema ta ce" Aurenki kike son kashewa?"
Mama ta tabe baki ta ce" Idan auren ya mutu ba shikenan ba kowama ya huta?"
Mama Fateema ta yi murmushi ta ce"
Uhum, harta yannayin maganarki ta koma irin ta mijinki, ke yanzu a irin wannan zafin zaman da kika koya waye zaki aura ku yi zaman lafiya in ba shi din ba?, bayan wannan ke yanzu gani kike yi kina iya juya baya ki bar mutumen da zaku tashi ku daku da junn
a rana na yi ki aika masa abincinsa cikin kiyaye saka magi da yaji saboda kar su yi masa ila, ki wuni kina hidimar ya'yansa da suka gama saye maki zuciya kike yin yaji da su, ke yanzu aunty har tunani kike yi cewa zaki kwashi yan ya'yan nan ku kaura gidan
Hajiar Larabawa da ranta ku mata me?, aunty kennan da akace yana asibiti fa jikinki haka yake rawa....., to walahi bari ki ji idan me kike tunanin ya zama ko ya mayar da ke ko wani tunaninki na baki cewar kina iya yin rayuwa nesa da shi ki farka, ya riga y
a mayar da zaren kalar
ɗ
inkin, ya riga ya mayar da ke mahadin rayuwarsa, gwara ki gyara takunki ki yi rayuwa da shi cikin kiyaye shiga hakin wasu matan nasa, domin idan kika biyewa baban su Anmy tsaf zaku shige inda ba'a so saboda shi ba ruwansa abinda yak
e tunani yake fada!"
Ta saurara ta sake dubanta ta ce" Aunty, cikin harkar farin cikin nan da ake ciki ne zaki bari har ta bata maki rai haka? aya a tunanina a yanzu ko shine yake neman daga maki hankali sai ki ba iska ajiyarsa ki yi abin arzikinki ki g
ama, aunty Anmy fa kika aurar, tana dakinta, tana gidanta aunty, shikenan sai ki bijiro da rigimar da baki yi ba a da?, kece ke cewa hakuri shine maganin komai, ke kike ce min babu abinda hakuri baya yi, shin a da ba ciki ba ko mutuwa kike yi kina farfadow
a yana duban wani fushinki ne?"
Ta dan dakatar tana kallon Mama, a sanyaye ta ce" Kin san cewa ba wai dan ya yiwa Anmy miji mai arziki bane yake gudun bacin ranki, kin fi kowa Sannin cewa Dukiyar ka ba itace zata saka Elhaji Ya'u ya dubeka ba, kin sani
cewa addu'ar ki, hakurinki, jurriyarki ne suka kawo ki wannan lokacin da mijinki har a yau aka wayi gari Allah ya saka masa gudun bacin ranki, shikenan kuma sai ki nemi lalatawa? aunty ni'imar Allah fa kina ciki, Allah ya horar da Yaren nan yi maki biyaya
, ya saka musu kaunar ki a zukatansu, ya ha
ɗ
a kanki da su, daga mazan har matan, a gidanki baki rasa ci, sha , ko sutura ba, to kuma ai dole idan aka taba dadin da yawama an jarabci bawa ko?, haba Aunty "
Mama ta lumshe idannuwanta, a hankali ta furta"
ya Salam, Fateema walahi bana Sannin inda hankalina yake zuwa da zarar na hasala a wannan dan tsanin, Fateema labe fa matar nan ke min, kuma shi kuwa shine ya bude baki a gaban Yaren nan yake sakin zancen da ko iya mu ne ya dace ace ya kiyaye saboda kar ya
bamu kafar da zamu koyi ire irin abubuwan nan"
Mama Fateema ta fuskanceta da kyau ta ce" kin fa san halin mijinki, bai ci ace ya baki wahala ba ke kam, kin fa san shi sarai"
Bubuga kofar da ake yi ya saka su dakatawa mama ta bada damar a shigo
Shigowa Aba yayi yana dan tsayawa ya yi murmushi ya ce" Sannu FATEEMA, sannu, dama madara ce na saka habubacar ya karbo mata mai sanyi dan na san ba abincin take iya ci ba yanzu"
Mama Fateema ta mike tana fadin" Masha Allah baban su Anmy, nima tafiya za
n yi dare na yi, sai gobe in sha Allah sai mu zo a cire na kaiwa din, a kai mata na bukata tunda bai fi kala shida da aka tafin mata da su na kwaliya ba, sauran du na zaman gida ne kawai muka zuba mata"
Aba ya gyada kai ya ce" Hakane madallah Allah dai
yayi albarka Fateema sannu da aikin lada, kema ga taki takardar nan Allah ya bada ladan zumunci"
Mama Fateema ta noke tana fadin" Haba dai yaya, a Barka da hidimar Nanma kadai ta isa ai, masha ALLAH ana ta kokari ai, kuma fa kyautar nan kashi kashi mun
samu harda ta mamaki, a'a gaskiya"
Aba ya hade fuska ya ce" Kya karba ko sai raina ya bace?, idan gimbiya ta baki zaki wani tsaya jayayya ne?"
Mama dake cike da jin nauyin fushin da ta nuna dazu yayi yawa ta ce" Sannu da kokari Elhaji, ki amsa kawai
Fateema Allah ya karra budi, ki gaishe da malan in sha Allah zan shigo nima jibi idan na sauko daga asibiti"
Aba ya saki murmushi yana zaunawa ya mikawa Fateema ta amsa sannan ya ciro madarar yana ajiyewa Mama ya ce" Madallah gimbiya kin saku Allah ya
karra sanyaya mana fushin nan ya raba lafiya"
Murmushi kawai ta yi ta amshi madarar suka shiga shawarar inda zasu ajiye kayan nan da yadda za'a yi a kai mata abinta dan cewa yayi komai za'a kai mata na dinkawar da za'a diba a kai dinki kadai za'a cire.
..........................................................
Tunda suka gama sallar nan Anmy ke neman fita hayacinta, domin gana daya jikinta ya mutu murus, wani irin tsoro ya kamata saboda yannayin da yake nuna mata a bayane ba na wasa bane
Baban
kwanon da aka zuba bankararun kajin ya bude a nutse tare da janyo madarar cikin kwalin ya ajiye ya sake dubanta a ransa yana tunanin Allah ya sa dai ta kai 18, yannayin ginuwar jikinta yana nuna cewar ta girma, sai dai yana tunanin hakan a ransa dan ba zai
so ace bata kai ba,
A hankali ya dubi yadda ta kasa cin abincin kasa kasa ya ce" Eat"
Abincin ta kalla, haka kawai ta tuna irin yadda ake bayanin daren farkon nan a gidan iya, wani tsoron ya sake kamata , a nutse ta sake sada kanta ta furta" Bana
jin yinwa"
Murmushi yayi ya fito mata da cinya guda yana dubanta ya ce" Hajia karamah......, ha, bude bakin"
Shagwabe fuska ta yi ta sake sunne kai cike da jin kunya, kasa kasa ta ce" Madarar kawai zan sha, bana cin abinci mai nauyi da dare saboda ba
na son tumbi"
Hannunta da take wasa da shi ya rike, a hankali ya dago habarta ya kai mata naman nan, sai da ta amsa ta cira ta shiga taunawa sannan ya dan saki murmushi ya ci gaba da ciyar da ita, har sai da ta nuna ta koshi ya bude mata madarar sannan
ya ce" A nan din nan...." Ya fada yana kai hannunsa wajen cikin nata dake lafe , a tausashe ya dora da fadin" , tumbi zai zauna tabbassss, saboda ajiyar da zan yi mai dalilin zamansa ne"
"Ya Salam " ta furta a hankali sannan ta mike da sauri ta nufi gad
onta cike da jin kunya ta haye ta lulube jikinta kirjinta na dokawa tana ta addu'a tana hangensa yana cin abincin shima har barci ya fara fuzgarta
A nutse ya gama cin abincin nan ya rufe komai sannan ya mike ya je yayi brush ya cenza jalabiyar dake jik
insa zuwa kayan barci riga da wando ya sake yiwa kansa wanka da turare sannan ya dan dakata yana ayanawa cewa' Ya rab, ka kareni da alkhairan dake tare da ita, ka sanya albarka a tarayata da ita, ka bani ikon fita hakinta ko wani iri........, ka sa ban fi
karfinta ba:''''''
A nutse ya fice ya sake duba ko'ina a saman, dama ya gama da kasa tun kafin ya hayo, sannan ya koma dakinta ya shige ya rufe a nutse ya karasa inda take barci ta bude fuskarta dan bata saba yin dogon barci fuska a rufe cikin abin rufa
ba
Murmushi ya yi, irin yadda bata matse masa waje na birge shi, ba kamar Mufeeda ba, ita Mufeeda akoy son taba jikin mutum, da ba dan ya jajirce ya hannata haka ba da ta jima da mayar da wannan laifin ba komai ba a tsakaninsu
A nutse ya daga abin
rufar ya shiga bayan ya kashe hasken dakin sannan ya janyota jikinsa
Cikin nutsuwa ya ringa kokarin ganar da ita manufarsa tunda ta farka da ta jita a jikinsa ta so zamewa ya rungumeta ya hannata hakan a hankali ya shiga shafa jikinta murya a kurya sosa
i ya furta" Ki ban dama Hajia karamah, ki amince min in samu nutsuwa a tare da ke"
Sanyi jikinta yayi ta yi shiru tana sauraronsa jikin nata na rawa domin yare ne da ya fi karfinta yake bata
A nutse AL'WALID ke gigitar da duniyarta, Motsi ne yake aik
atawa na kwararre a kan lamari da wanda bai taba gwadawa ba, dukkan wani rikicewarta kuwa na dan koyo da tsoron dake bayyana a kan fuskarta na kayatar da shi..........A hankali ya cika lebenta da ya dauki ja ya tsare fuskarta da kallo cikin nutsuwa ya sila
la hannunsa cikin rigar barcinta wace dama sakakiya ce sosai ya ringa yin sama da hannayensa ya halastawa kansa taba ababen da tunda suka fara tsiro a kirjinta ko ita dake dauke da su bata yi musu kallon kurulah bata gane yaya ainahinsu yake domin wani lok
acin ko wajen wankesu sai ta ringa jin kunyar su, a yau ya dage rigar jikinta gaba daya ya zuba musu ido, ya yi musu kallon kurulah kafin ya lumshe rikitatun idannuwansa jijiyar goshinsa ta motsa a hankali ya idasa kashe yar karamar wutar jikin gadon ya ne
mi haukata mata tunani ya hade lebensa a dokin wuyanta ya ringa aikata mata aiki da garaje wanda ke sakata shidewa....lokaci daya ya kafe bakinsa a wajen nan da tunda ya rike bai saki na, hakan ya sa ta idasa sadakarwa ta rike damatsunan hannayensa numfash
inta na sauka a gagauce a gagauce.......
Tun tana hardacewa har abin ya girmami tunaninta, du juriya da dauriyarta suka kare a lokacin da ya yi addu'ar saduwa da iyali ya tabbatar da ita a matsayin gonarsa a lokacin ne ta rainawa kanta wayo har ta yarda
cewa mata sun iya tarar aradu da kai da har suke yiwa abin nan fadi tashi sunna kokarin ganin sun zama karshe a zuciyar abokan rayuwarsu ashe ba komai a lamarin sai wahala? ita kam an shamaceta an yi daya da ita ba kari, Du irin yadda suka samu horo a waj
en Aba ta daina ihun kukan dukansa tun tana karama a yau sai gata baba da ita da komai ta aniya ihun neman ceto? ashe idan ana ja in ja abin jan ne bai samu ba? HUM...........
Ajiyar zuciya take saukewa na tarin wahalar da ta sha , rungume a cikin kirji
nsa bayan tsayin lokacin da ya dauka yana faman koyar da ita tukin babar motar da bata taba hawa ba.
A hankali ya bude nauyayun idannuwansa ya zuba a kan fuskarta da ta dauki ja, a sanyaye ya furta" so sweet Hajiahhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh..... plz
zan karra....."
To ai hikenan
😭😭😭😭😭😭😭😭😭
abinci ce Hajiar? iyi?
42.
07/12/2024, 15:26 - samiraharounayacouba: KHADIJA ta sauke ajiyar zuciyar galabaita kirjinta na dokawar balaki a ranta ta ayana' Sai dai idan kasheni kuma kak
e so ka yi Aban litle"
Murmushi yayi gannin ta rintse idannuwan ruffffff, ya saketa a hankali ya mike ya nufi bayi da tawul dinta a hannunsa ya shige ya karasa wajen pampo ya shiga tsaftace jikinsa
A nutse ya gama dukan abinda ya dace ya fito ya sutu
rce jikinsa sannan ya yaye bargon a hankali ya rike hannunta da ta kawo da sauri zata rike tana neman fashewa da wani kukan murya a raunane ta ce" Dan Allah kar ka karra, ba zan iya ba, ban taba yi ba......""
Tausayinta ya kama shi, aya, ta yarda cewa k
arawar zai yi kennan, haba dai ya fi kowa sannan bata ta
ɓ
a Sannin wannan lamari ba, yaya zai karra ? ai du maitarsa a kan abin dole zai hakura har waje ya saba idan ya so sai a sasaba yadda ya dace, a tausashe ya rungumota jikinsa kasa kasa ya ce" Ba zan k
arra ba hajia karama, zan tayaki kimtsa jikinki ne saboda idan har da halin tsaftace jiki bayan wannan lamari ya fi a tsaftace shin fiye da a kwanta da shi "
Lufff ta yi tana sake sauke ajiyar zuciya cike da jin kunya, Duda ya dan rufa mata tawul sai da
i jinta take a bude sosai a gabansa daga ita sai tawul.....
Kula ya bata mai cike da tsafta da tsantseni, a lokacin da ya gama dukkan abinda ya dace ta fannin kularta ido kawai take binsa da shi cike da mamakinsa......., ko dan ya taba yin aure? kai a'a
, tana gannin wannan kulawar da yake yi mata an bashi tarbiyyar haka ne, domin da ba'a bashi ba a irin yadda yake da dukiya ba zai taba na bi ta kan mace ba wai dan sun samu kadaicewa, sai dai ta yi ta kanta .
A hankali ya duko inda kanta yake yana kall
on idannuwanta da ta lumshe
A tausashe ya ce" Likita.....ko kin karu?"
Idon ta rintse da karfi a hankali ta ce" Ya rab Aban litle plz....."
Ya saki murmushi ya ce" Daga tambaya? wai dan in kirayi doctor"
Idannuwan nata ta bude tana dubansa, a
hankali ta ce" A'a ba sai an kirayeta ba............zan ware ne in sha Allah "
idannuwansa ya lumshe mata matsayin amsa, sai kuma ya dan dora yatsarsa a kusan girarta a hankali ya ce" Babu abinda ya kai rike mutunci wahala a wannan zamanin, shi kuwa mut
uncin nan yana da matukar girma a duniya ta........, Karamah thank you..............zan kula da ke, zan girmamaki, zan darajanta ki, zan kare dukkan martabarki ........."
Ya dan dakatar da magana ya saka idannuwansa cikin nata a tausashe ya ce" Zan kaun
aceki mudin rainah"
Wannan bakon yannayin da take ji tunda ta hadu da shi a gidan nan matsayin miji ne ta karra ji, a hankali ta lumshe idannuwanta tana jin sanyi na ratsa gaban jikinta, a hankali ta sada kai kirjinta na amsawa Duda a kwonce take sai ta
ke ji kamar yawo ake yi da ita, hakan ya sa ta gaza daga idannuwan nata tana jin yadda yake shafa wajen girar nan nata har barci mai dadi ya fuzgeta
Gefenta ya koma ya kwonta sannan ya sakata jikinsa, dan zai so yayi mata mugun sabon da wasu mazan ma
su shegen wayo ke yiwa matansu, wato kwonciya cikin jikinsu, saboda wayo irin nasu ko dai ace neman fitina duk inda mace ta je barci zai iya gagarar idannuwanta, idanma kuma aure ne ya karra ya ha
ɗ
ata da bushewar ido duk daren da zai kwana nesa da ita.....
wannan sabo yana da wahala sosai da sosai (Rijalu yan baiwa)........
Da safe bayan ya gama da bangaren su Hajia ya fito ya dawo bangarensa dauke da flsk din da aunty shareefat ta kawo ya nufi dakin Khadeejar a nutse ya kwonkwasa
Rurin kurma ya sa
ka shi dan zarro ido ya bude dakin ya shiga da tunanin su litle nan aka diro? tun dazu yake nemanta akace yau fa da wuri ta fita wajen mai kosai shine ya dawo da nufin zai lekata ta window din dakinsa ya ga me take jira bata shigo ba duba da kakan nata bai
fito shago ba warhaka ai
A tunaninsa idan ya shigo zai sameta a cikin abin rufa ne tana fama da kanta sannan ya samu Kurma na damunta, sai ya same su zaune saman cafet sun saka plate sun zuba kosai mai zafi Khadeeja na dan karkace domin zamanta ba irin
na kurma bace ta dauki guda ta dangwala yaji tana faman sai kurma ta bude baki ta saka mata shine kurma ke ta dariya tana nunawa ita fa ba baby bace, Khadeeja kuwa ta nuna baby ce mana gatanan yar karama, shine suke gardamar kurma sai ihu take a matsayin
firar kenan
Turaran wutar dake bin dakin ya saka shi kai dubansa inda bed din yake, sai ya ga an cenza zannin gadon da na rufar, gaba daya an cenza komai , dakin ya kawatu sosai
Murmushi yayi a nutse ya karaso inda kurma ke gaishe shi da yarenta, Kh
adeeja kuwa tana murmushi tana kallonta tana sada kai har ya zauna a gefensu yana kallon kosan ya furta" Me ? cinyewa zaku yi ku barni?"
Khadeeja ta saki murmushi tana duban wayoyi har uku da ya ajiye a daf da ita a hankali ta furta" Barka da safiya, ya
gajiya"
kosan da ya dauko ya nufi bakin litle ta zarro ido tana dubansa hadi da turo