Showing 42001 words to 45000 words out of 200647 words
shi!.
Elhaji Hamza Hause
Kwana hudu kennan da zuwansa baban birnin Damagaran, a kwanakin nan du wani hutu da yake da bukata da kuma zama da y'arsa da kakaninsa ya samu a fahimtar zuciyarsa kennan, domin yana da niyar idan Allah ya tash
e mu lafiya gobe zai shiga gari sosai ya bi harkar shige da ficen manyan motocinsa dake kawo man fetur gidajen mayukansa da na abokan kasuwancinsa..............lokuta da yawa idan magana ta yi nisa a kan kasuwa yakan yi murmushi in ya tuna lokacin da Elhaj
i ya so sai yayi aikin gwamnati....., kai.....to ina mai neman kudi da aiki karkashin wani a kan kayadaden albashin cin kaza da jan bakin Madame kurum?, ina shi ina aikin Gwamnati ko karkashin wani shi da yake da bataliyar gidan Elhaji Hamza da kuma rikake
n burin gannin ya sake aure ya rikewa matar kan rago ta yi wasa da bindinsa? shi da yake da kurma jikar mai shago a gefe?......ai aikin gwamnati yayi zamansa kurummmmmm, sai ga wani zance kuma mai kama da tatsuniya wanda a yau ya tabbatar masa babansa fa t
sufan ya zo kuma babu yadda za'a yi daga yanzu za'a shiga fagen lalaba ne irin na jarirai
Kallonsa ya sake ajiyewa a kan fuskar Aba, sai ya ga yannayin fuskarsa a shagwabe da shirin saka kukan sangarta irin na tsofaffin da tsufa ya kama suke aikata ir
in aikin nan ba, a'a , fuskarsa da yannayin seriusssss mai karfin gaske ne, hakan ya sa ya ajiye laptop din hannunsa ya dube shi da kyau da dan mamaki ya ce" Ni fa du ban gane ba, Auren dole zaka yi min ne kuma?"
Aba ya sake saka yannayin ba wasa a tare
da shi ya ce" Dama ana yiwa namiji auren dole ne?, auren soyayya dai"
Al' WALID ya kure Aba da kallo kafin yayi murmushi ya koma baya ya jingina da kujerar nan, a nutse ya ce" Ai ka san da wace muke tare, kai kawai ake jira ka yarda a yi......., ba mat
ar aure na rasa ba bale ace za'a samo min"
"Na san baka rasa matar aure ba, sai dai kalar wace Ni nake yi maka kwadayin samu baka samu ba , shi yasa ni na samo , ba fa hannaka auren Mufeeda zan yi ba, ama ka bari bayan ka auri wace na zaba din daga baya
sai ka auri Mufeeda " Aba ya fada a tausashe sosai
Al' WALID ya fuskance shi da kyau kafin ya ce" Ka bar wannan maganar Aba, bani da wani interst a kanta, shikenan sai in kwashe shekarun nan in kare a auren hadi?....., ina Ni ina mata biyu ? ka san aik
ina ba zai bani damar wannan bata lokacin ba, kuma bani da ra'ayin wai auren hadi da macen da ban san me zata iya aikata min a bayan idannuwana ko yarinyana ba, ..............ka manta kawai, idan auren ne ka yarda a yi tomorrow ana iya daurawa da Mufeeda,
Ni da kaina auren ina so fa"
Aba ya dauke dubansa daga kansa, kafin ya maido ya ce" Wato baka gane abinda nake nufi ba? ba fa shawara ce na zo nema a kan maganar nan ba, na jima da yanke hukuncina zartarwa ce kawai na yi......., Nima tsoron barin gida
a hannun mufeedan taka ya sa na gama gane dole sai da lalausan zuciya irin ta kakarka in dai aikin namiji ne irinka , ba'a ajiye uwargidan da ba zata iya gane gidanta ya ajiye yanar tautau ba, ba'a ajiye uwar gidan da bata iya tattalin buhun shinkafa ba,
ba'a ajiye uwar
gidan da bata san gwagwarmayar rayuwa da yan ya'ya ba.......idan har mutun ya kuskura ya dauki macen bariki a farko kuwa ya gama cutar kansa Elhaji, ba zan hannaka auren du matar da kake so ba domin ita zuciya da nata bikin, sai dai wannan
dinma ZABINA Ce, kuma itace FARKON GANIN IDONA!"
Ya ajiye a tausashen nan, kafin ya murguta a hankali ya mike ya sake tausayawa ya ce" ina so jibi in sha Allah mu shirya mu je mu ganota, bana so a ja maganar , ina so a yi da wuri...., bana so ka je mata a
yadda kake yanzu, ina so ka je mata a gajiyaye kuma marar ficika, ba lalle ne abin ya tabbata ba dan idan ita dinma kare nake hange da fatar kura ba zan dauka ba, ..........lalube ne zamu yi, in an dace shikenan, idan ba'a dace ba zan hakura......., ama k
uma zan so a dace din domin wannan shine baban gatan da zan yi maka kafin in bar duniya, in kuma nauyin aljihunka ya yi girman da ka fi karfin yi min biyaya kuwa to shikenan zan yi hakuri da d'an yau, idan kuwa ita Mufeedan ta riga da ta fi karfin ka, tsor
on ta kake ji kuma shima kana iya bijire min...., ama ina rokon da ka yi min biyayya AL' WALID "
Daga haka ya juya a nutse ya nufi kofar fita ya bar Al' WALID baki da hanci bude yana kallonsa har ya bacewa ganninsa
Idannuwa ya kifta a hankali yana
buda idannuwansa da kyau...........
Kai?........me yake faruwa ne haka?.......menene ya faru yanzu yanzu??????!! gaba daya bai samu lokacin gane komai ba sai da Aba ya fita ya ringa budewa kansa komai sala sala.........
Mikewa ya yi yana kai hannunsa
saman kansa a hankali ya furta" Wauh ......wauh......abin mamaki ba zai taba karewa ba......, me kennan? auren dole mutumen nan zai min daga zuwana ganninsu?........,no its not possible, gaba daya ban hangi ta ina, ta yaya hakan zai faru ba ..............
................, wai yanzu Aba har yayi tsufan nan ko menene?............., no bari in tarda matarsa......haka Bama zai faru ba!......"
07/12/2024, 14:53 - samiraharounayacouba:
๐บ๐ธ๐บ๐ธ๐บ๐ธ๐บ๐ธ๐บ๐ธ๐บ
*FARKON GANIN IDONA*
๐บ๐ธ๐บ๐ธ๐บ๐ธ๐บ๐ธ๐บ
๐ธ๐บ
*LABARI DA RUBUTAWA*
*SAJIDA NIJAR*
๐ณ๐ช
*PAID BOOK*
*Y'AN NIJAR ZAKU TURO KATIN AIRTEL KO TA SAHELCOM TA DARI A WANNAN NUMBAR 93811618 SAI A SAKA KU A GRUP, YAN NAGERIA ZAKU YI TRENSFER NE
NA 500 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani shedar ta numbana kamar haka 93811618 , Sajida Nijar thank you
๐
*
LITATTAFAN MARUBUCIYAR
DUK KARYAR KADA
Y'AR MAHAUKACIYA
NEMAN NA KAINA
BANI DA ZABI
DAG
A TAFIYA ฦAUKAR SOJA
BAK'A CE
KUTKALE
DUK NISAN JIFA
MAGE
IDAN KA RAINA INDA KAKE
DUTSE
NI ZAN LADABI
ZAKIN SARAKAI
WATA KOKOWAR
DA CIWO A ZUCIYATA
AURE YAฦIN MATA
AZAL
WATA TAFIYAR
*Shafi na sha biyu (12)*
*TALLAH
, TALLAH, TALLAH*
*META FORCE*
*menene meta force*
business ne ingantacce business ne mekyau business ne daizaibaki kudi
๐ฏ
tunda ake duniyar network marketing baโatabayin business din dayake bada kudi sosai kamar meta force ba kuma dollars ne
sukebadawa sannan inkinason canja dalarki cikin mintuna qalilan zaki canja dollars dinki zuwa naira hankali kwance kinadaga gida dollars suna sauqamiki hankali kwance yawanci yan nigeria ko ince yan arewa bakuda lbrn wannan business din business ne daya k
arade duniya akwai qasashe da dama wanda sukafimuma cigaba sunacikin wannan business na meta force
*shidai meta force crypto currency* ne
kuma munsan cewa yanzu babu wani business dayake bada kudade a duniya yanzu irin crypto currency
akwai pro
gram dayawa acikin meta force wanda akayi lunching da wadanda baโayiba amma zaโayi nan bada jimawaba
yanzu bari mudau programs guda 1muyi dan taqaitaccen bayani akai
*TACTILE*
1 Tactile : matakin farko kenan dole idan zakshiga meta force saikafa
rayin registration a tactile sannan zakasamu damar shiga kayi joning sauran programs din
tactile yanada levels guda 12 1 to 12 kowani level da kudinshi level 1 5 dollars
level 2 10 dollars
level 3 20 dollars
level 4 40 dollars
level 5 80 dolllars
hakadai
kudin kowani level yake ninka na bayanshi saikzabi wanda zaka iya saikayi shi tactile ananne akasamun abunda muke qira
*Spillover*da*over flow*
wato kanazaune baka kawo kowaba zakaduba wallet kaga ansama mutum har dollars sun sauqama anbiy
ka kuma bakayi aikin komaiba a wadannan levels din dakasayadin ko wani levels dakasaya idan spillover yatashi fadoma to adadin kudin wannan levels dinne misali level 1 5 dollars to ynada dakuna 6 duk lokacin da kayiwa mutum register kokuma spillover yafad
oma zakasamu 5 dollars ne akowani daki 1 amma banda dakuna 2 na farko da daki 1 na qarshe amma daki na 345 dukka sunafadowa biyanka zaโayi kaga 15 dollars kenan dakuna 3 sannan idan dakunan suncika zaโaske sharemaka kasake zuba wasu mutane inma kaikanemos
u inma spillover kasamu
to haka zakayita samun wannan dollars din a kowani levels dakasaya duk zagaye daya zakasamu adadin kudin daksayi levels dinnan sau 3 kagdai kudin dakasyi levels din sundawo harda riba kuma hak zaโayita sharema dakunan anasa wasu
mutane koda mutanen sunkai millions
๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐ฝ
Atakaice kenan sauran bayanin kubiyoni awannan number domin jinkarinbayani
๐
0912 262 1080
*Sannan zaku iya zuwa kuyi browsing google youtube*
*zakusamu kowane irin bayani kukeso game da meta forc
e
Aunty Hajja
LABARI
A nutse ya fito ya nufi bangaren Hajia inna, Duda an yi sallar isha'i ta yiwu ta yi barci warhaka, sai dai Sannin cewa wasu lokutan barcin na kauracewa idannuwanta gaba daya zaka sameta har
wani lokaci tana jan carbinta ya sa ya bude dakinta a nutse ya shiga da salama kasa kasa dan kar aje ya tashe ta idan ta yi barci
Fitilar dakin a kunne, hakan ya tabbatar masa idannuwanta biyu
A nutse ya karasa bakin gadon da take jingine tana saka
r masa murmushi domin kurma bata jima da yin barci ba a gefenta, yau cewa ta yi ai a nan zata kwana, dama kwananta a wajen Hajiar ya fi yawa fiye da nata dakin
Zama yayi sosai rike da hannayenta yana kallon fuskarta , a hankali ya ce" Baki yi barci ba?,
ina fatan ba jikinki bane?"
Hajia inna ta ce" Lafiyana kalau alhamdulilah, barcin ne kawai bai zo ba, sai na rike carbina"
Yayi murmushi yana kallon hannayenta da du tsokar ta janye sai fata da kashi da kuma jijiyoyin jiki
A tausashe Hajia ta c
e" Me yake damunka ne? na ga yannayin ka da alamar damuwa"
Idannuwansa ya dago yana dubanta, sai kuma ya sake yin murmushi a hankali ya ce" Ba kai, dama mijinki ne yake son daga min hankali"
" Me ya faru ne?" ta fada tana dan murmushin itama
A nut
se ya dubeta , a tausashen nan ya labarta mata iya abinda ba zai gundureta ba, ya karashe da fadin" Auren dole dai zai yi min geme geme da Ni"
Hajia ta yi yar dariya tana kallonsa ta ce" Kana nufin, ka yi girman da zaka kirayi kanka baba a gabanmu?, ai
har yanzu dan jaririnmu kake kuma burinmu mu san mun Barka a hannu mai kyau, menene a ciki? ka san dai ba zai yi maka mugun zabi ba ko?"
Da mamaki ya kalleta, sai kuma ya tuna Wacece ya kawowa karar wa,
Kai ya girgiza yana murmushi ya ce" Gaba daya
na manta ba zaki taba kwayewa mijinki baya ba....."
Hajia ta dan jimke hannunsa tana kallonsa a tausashe ta ce" Look at me my son......, ba yadda kake tunani bane"
A nutse ya dubeta ya ce" Menene idan ba haka ba?, yaya zai nemi daga min hankali ta ha
nyar hadani aure da macen da ban sani ba? shin inada ra'ayin hakan ne? yaya take ita,? zan iya zama da ita? ke kin san idan har bata min ba ko ruwan hannunta ba zan iya sha ba bale har in.........''........" Bale har in zauna da ita.....plz ki hanna mijink
i wannan abin ban son rigima "
A tausashe Hajia ta rike hannunsa ta ce" Du na fahimci magangannunka, na kuma san a irin halayar ya'yan zamani hadin aurenma ba lalle yayi dadi ba, wannan mu aka yiwa kuma muka bada sakamako mai kyau....., sai dai ina so i
n fahimtar da kai wani abu, ka san abinda baba zai hango yaro ba zai taba hangowa ba, na tabbata abinda ya sa Elhaji yanke wannan hukuncin mai mahinmanci ne kuma ya kai a yi masa duban tsanaki....., kafin yayi maka maganar nan Ni ya yiwa, na jima muna tat
tauna abin har na gane a tsaye yake kan hukuncin da ya yanke sai kawai na shiga addu'a, bayan wannan da Elhaji ya min nuni da matar farko ana son a samu ta kirki nima sai na yarda da maganarsa "
Da mamakin kiransa da suke yaro, da kuma sauran furucinta
ya ce" Inna, menene a tare da Mufeeda ne? tanada wani halin da ban sani bane ake boye min?"
Hajia inna ta yi shiru tana kallonsa dan bata san me zata ce ba, ita din nan da kanta tana neman dalilin da yasa mijinta ya dage ba dai Mufeeda
zata zama matar A
l Walid ta farko ba, bata san dalili ba, domin ita kirkinta take gani bata ta
ษ
a haduwa da akasin hakan ba
Mikewa yayi ya gyara mata kwonciyarta ya dorata saman hannunta na dama bayan ya matsa kurma da kyau sannan ya gyara mata abin rufar nan da kyau y
a sake dukawa a tausashe ya ce" Allah ya tashe mu lafiya, Allah ya karra miki lafiya"
Hajia inna ta sakar masa murmushi a tausashe ta ce" Ka yi tunani ka ji? ka tuna du wani mai sonka da alkhairi a bayansa yake, idan har ba cutuwa ka yi masa biyayya "
Kai ya gyada ya juya ya rage hasken dakin da na Ac dan sanyin yayi yawa sannan ya tafi ya rufo mata kofar ya nufi bangaren sa
Har ya gama abinda yake yi zuciyarsa na yawan tambayarsa menene dalilin da yasa Elhaji Hamza baya son ya auri Mufeeda da f
arko, ko yace ya aureta ta zama matarsa daya jal har karshen rayuwarsa?
Mufeeda tana yi masa son da shi kansa bai san girmansa ba, ya dai san cewa tana sonsa fiye da komai da ta malaka
Yarinyar tana jin maganarsa tana gudun bacin ransa, lokuta da yawa
ita zai batawa rai ta dawo tana ta bashi hakuri da rarashi har abin na damunsa yana tunanin wai ita ba zata iya nuna masa fushin ta bane?
Yakan hadu da abubuwa da yawa wa'inda yake gannin ta cencenci ya ajiyeta matsayin iyalinsa, Duda akoy wasu halayan
da yake gannin ai ba na mace bane, misali irin yada daidai da ba daidai ba in dai shi ya shafa daidai ne, irin yadda take zuwa zance wajensa dai da sauran su, ta yiwu wannan dalilin yasa Aba cewa ba zai aureta ba, ta yiwu tunani yake yi ko tana wani yawon
badalar ko yawon ta zubar irin yadda take zuwa nan ta yi rashe rashe abinta bayan sunnan nan din gidan saurayinta ba na mijinta ba , ba kuma dangin junna ba?
Dan tsaki ya ja bayan ya kwonta yana kallon misss call din da ta masa.....
Wannan halaya na
ta sunne suka janyo, gayanan ta janyo masa wata fitinar da bai ga alamun tsohon nan zai rarasu ba, bale wace yake jin maganar tata ai ya gama yanke shawara da ita, a yanzu yana kyautata zaton wannan mai shagon da yake wuni wajensa shi kadai ne zai iya tunk
ara da zancen dan ya masa tsawa ya hanna abin, domin ya kula kamar sosai yana jin maganar kakan kurma.
Da wannan tunanin ya kwanta yana sakawa a ransa gobe in sha Allah zai samu kakan kurma da maganar dan ya dakatar da abin tun kafin yayi nisa, gashi ya
na ta batun ko baya so a ja maganar? Allah mai iko.
Washe gari, tunda sasafe suka shirya suka nufi kauyen Mirya wajen jana'izar daya daga cikin abokan Aban, wanda ya jima yana jinya Yanzu
lokaci yayi , kasantuwar ba a cikin garin bane sai da suka ci
ka motoci da jama'ar gidan suka nufi kauyen, bayan an yi jana'izarma sai da yama ta yi lissss sannan suka dauko hanyar Damagaran, a gajiye sosai suka karaso gida hakan yasa babu wanda ya kula dan uwansa suka shige dakunnansu dan hutawa kafin su fita sallar
isha'i
ELHAJI HAMZA bayan an yi sallar isha'i ya yi kiran Baba da kansa a waya ya shaida masa gobe zasu zo wajen yarinyar, yana fatan ya sanarwa yarinyar? Baba ya tabbatar masa ai ya sanar mata ba wata damuwa suka kashe wayar
Sunna kashewa baba ya
sanarwa Mama bakon na Karima gobe zai zo dan haka su zauna cikin shiri, nan take ya shiga duba kayan da suke da na tarbar bako , ya gama yin list din abubuwan da za'a kawo gobe da sasafe domin ko ruwan roba ashe babu a gidan sai na piyawata da tarin lemun
yara yan goma goma Abin takaici, to hauka ake yi a tarbi Alhaji da piyawata? , su dai daga Mama har amarya sun gama gane bakon nan na mai gidansu ba karamin bako bane,