Showing 75001 words to 78000 words out of 200647 words

Chapter 26 - Farkon-Ganin-Idona-Book-Compeletex

08 Sep 2026

35

na dan l

okaci ne zai sauko mu sasanta junna, kun san a nan duniya shine gatanku, duk wata takamarku sai na daidaitata ba iya ku ba har wa'inda ke gidajen aurensu ama kuma basu bashi lafiya ba, da Ni kuke maganar!"

Raisa dake da gagawar magana da kuma saurin sak

a abu a rai tana dubanta ta ce" Aunty Mufeeda ba fa abinda kike tunani bane muke yi a nan, kuma walahi magangannunki sun yi tsauri da yawa, ki ringa yi kina astagfari saboda rayuwa ba'a son bawa ya cika alfahari, ko shi Elhaji karamin Allah ne ya bashi yan

a iya amsa a lokacin da ya so bale mu, mu mun san da wannan, kin mayar da mu makiyiyarki bayan babu abinda muka tsare maki? mu bamu ce zamu sako ki a gaba ba ama ke kin sako mu?"

Imane ta tari zancen tana fadin" Meye na su bata hakurin? in bata sa an ja

nye numfashinmu ba ta ki Allah, ke a wajen nan idan bamu shake ki muka daki banza ba muka gudu ki ce ba ya'yan halal muke ba, banza da bata da aji!"

Ran Mufeeda ya karra

Ι“

aci, ta nufi imane tana fadin" Ke dan ubanki kin san Wacece Ni? dan kunna ganina a

banza kunna tunanin banza ce ni? bari ki gan........."

"UUUUHUMMMMM" ya sauke gyaran murya da dan karfi, sai kuma ya shiga dan tari sannan ya saki tafiyarsa da kyau dan su gane tahowa yake yi

Daga ita har sun sai da suka dan tsorata sannan suka

gane baba Hamza ne ke tahowa, dan haka da sauri Mufeeda ta ja gefe ta shiga kukan da ya sa du suka kalleta ido waje da tsoron abinda zai biyo baya

Bata idasa basu tsoro ba sai da ta fara fadin" Ni ban ce dole sai kun girmamani a cikinku ba, ama kuma me

nene na zagin? shikenan ba zan zo neman baba ba sai ku rufeni da zagi kuma a gabansa ku nuna ba haka ba?"

Hankalin Raisa ya fi na kowa tashi, domin bata son abinda zai batawa mahaifinta rai, yanzu haka da ba dan sun zo sun janyota ba da ba zata fito war

haka nan ba, su imane ne suka janyota suke tsegunta mata abinda ya faru, ko maganar basu gama ba mufeedan ta taho tana kuka ,

Gannin Raisa ta fara inda inda da sauri imane ta rike hannunta, domin tsoronta zai sa ta bude baki ta fadi abinda ya faru dala

dala

Baba kuwa a tsayen da yake yake furta" Subahanallah me yake faruwa haka, ku ba ta girme ku ba zaku sakata a gaba ku yi mata raini?" Tamkar bai san asalin abinda yake faruwa ba, bayan tunda ta taho ya nufo hanyar shima dan shigowarsa kennan yana tar

e da makocinsa sunna tataunawa kan maganar wasu gonakin gado da aka saka kasuwa kuma ake son kudin da wuri shine ya kawo masa tallar bayan sun fito daga sallar isha'i

Mufeeda na kuka ta ce" Baba, walahi ka ga Khalisat da mamanta ne suka kai karana waje

nsa, suka sa ya min sumul ya koreni kuma na taho in fada maka dan ka yi masa magana su kuwa suke ta dariya sunna ce min karyar banza mai bin namiji"

Raisa ta zarro ido ta ce" Innainnalilahi, kaikaikai, walahi ba'a yi haka ba, ki ji tsoron Allah Mufeeda

"

Baba ya ce" Yi min shiru, me kuke yi a nan din da daren nan? maza ku wuce ciki!"

Sumui sumui suka shige ciki, sannan ya maido dubansa kan Mufeeda, ya dan jima yana kallonta, dukkan uzurin da ya dace ace ya bata ya bata a zuciyarsa, ya tausasa zuciy

arsa sosai sannan ya fara magana a matsayinsa na uba a gareta

A tausashe ya ce" Ki yi hakuri kin ji? kin san tsakaninku mata sai addu'a, kunna da fitina sosai, ki je ki kwonta ciki, zan masa magana, Allah ya sanyaya"

Mufeeda ta gyada kai ta juya zata

tafi

baba ya ce" A'a, ina zaki je?"

Mufeeda ta ce" Zan je bangaren nasa ne baba"

Baba ya sake dubanta da kyau ya ce" Ki yi me a cen? karfe goma ce zata yi fa"

MUFEEDA ta ce" Ky din motata da wayata zan dauko in tafi gida"

Baba ya ce" Da daren

nan Mufeeda? ki yi kwonciyarki a wajen iyayenku mana? "

MUFEEDA ta girgiza kai ta ce" A'a baba gida zan je"

Baba ya yi dan tsam, sai kuma ya dawo a nutse ya ce" Shikenan je ki wajen motar bari in dauko maki kayan naki"

Bata so haka ba, sai dai ta

san ba zai barta komawar ba, dan haka ta yatsine fuska ta je ta tsaya tana jiransa

Baba bai jima sosai ba ya fito ta ba data daga cikin ma'aikatan gidan ya kai mata kayanta sannan ya sa aka bude mata gidan ta tafi

Ya jima a tsaye a filin gidan, d

u irin gajiyar da ya kwaso da irin taunar da jikinsa ke yi wanda ya zamo masa jiki yanzun bai isa yayi abu da yawa ba zai gaji har ya ringa haki, sai zuciyarsa ta tsaya a waje daya ta cure

Yana tsoron Mufeeda a lamarin AL'WALID

Du irin yadda AL'WALI

D ke nuna tsayayyen namiji ne shi, meye meye yana tsoron mace a duniyarsa domin kuwa shi ya san in dai mace ta yi niya babu abinda ba zata yi ba

Allah ne sheda, shi bashi da komai sai abinda ke asusunsa matsayin kudi tuzuzu wa'inda yaronsa ke zuba masa

Bayan su, kadarar da ya mallaka a duniya ba wata bace

uwa uba a zo kan wannan yar yarinyar kurma!

Kakar kurma itama yanzu ta zama riko, bale ta rike kurma

ita kadai take da ita, sai shi AL'WALID din

bai taba sakawa ransa bayan ransa matansa d

aya zata ci gaba da kula da Hajia da kurma ba koda AL'WALID na ci gaba da sakar musu yadda yake musu a yanzu, domin shi ba makaho bane, kuma irin yadda ahalinsa suke daukan tsufa ya riga ya kai shi bangon nan ya sa wasu lokutan a gabansa suke yin aikin aik

ata goshin, sai daga baya a nemi ganewa ko yana fahimtar abinda ake yi? shima sai ya nuna baya gane komai, bale idan akace kasa ta birni idannuwansame zai faru? , in Hajia ina ta samu kula a asibiti ita fa kurma? ya hayu ya kayum, dole a gaggauta daura au

ren nan ko zai samu nutsuwa a zuciyarsa.....idan yaso in yana so bayan wata daya a daura nashi da Mufeeda wannan su ta gano.

Da kyar ya iya samun barci ya dan fige shi kiraye kirayen sallah suka tashe shi

A masallaci suka hadu da AL'WALID din, suka y

i sahu tare aka gama sallar asubahi suka zauna a masallacin har haske ya fara fitowa

A lokacin da ya mika masa hannu dan ya tashe shi dan su dan zagaya a kafa kamar yadda yake yi masa , baba Hamza ya sake duban idannuwansa da kyau ya ga shima da alamun

bukatar hutu a tare da shi , sannan ya amshi hannun nasa ya mike suka fito suka shiga takawa

A hankali AL'WALID ya sake dubansa, a tausashe ya ce" Me ya hanna ka barci ne Elhaji?"

Elhaji Hamza ya yi shiru na dan lokaci, sai kuma ya ce" Tunanin mut

uwa ne ya hanna Ni Elhaji karami"

AL'WALID ya dakata ya zuba masa ido kamar yadda shima shi din yake kallo, sai kuma ya dauke kansa a hankali ya ce" In sha Allah sai ka yi dari biyu zaka tafi"

ido Elhaji Hamza ya zarro kafin ya ce" A ina? haba dai,

yanzu haka ai na kai mizanin da tafe ake da Ni dan na zama dole ne, ina ga na kai dari biyu? a'a barni in tafi tun ana marmarina"

AL'WALID ya masa shiru, suka ci gaba da takawar nan

Cen Elhaji Hamza ya fitar da dan huci a tausashe ya ce" Maganar aure

nka"

AL'WALID ya dube shi, a ransa yana ayana' au bai dai bar maganar ba, Ni yarinyar ma da ta fito ban gama gane kamaninta ba ta juya tana harare harare , gidan nan dai na kakan kurma ya'yan nasa kamar du basa jin magana

A hankali ya ce" Uhum, auren

dai zaka min?"

"Eh, kuma nan da kwana biyu za'a daura in sha Allah " Baba Hamza ya fada ya sake daure fuska tam ya riko damtsen hannun AL'WALID yana dubansa cikin ido a hankali ya ce" AL'WALID, koda na mutu a yau, daga yanzu zuwa an jima, ka tabbatar d

a ka amshi auren yarinyar nan a wajen mahaifinta, cikin girmamawa da darajantawa, ka tabbatar da ka bata kulawar da ya dace, ka sani matar aure na baka kuma auren nake so ka yi da ita, so nake yi ka kula da ita,, ka kiyaye hakokinta, in sha Allah zata yi m

aka biyayya......, AL'WALID ka ji bukatana? ka cika min burina a kanka, ina mai yi alkawarin in sha Allah kaima y'ayanka zasu yi maka biyayya, na san baka so, kuma na san abin mamaki yake baka ace baban mutun kamarka an yi irin haka a rayuwarka, ba zan han

naka auren Mufeeda ba, ama ka tsaya ka yi dogon nazari bayan ka auri yarinyar nan, in ya kama ka auro Mufeeda ba damuwa.....ama ka sani du takamar namiji mace ne shi, du nagartar namiji idan ya hadu da macen da ba ta kirki ba AL'WALID ya lalace, du kyawawa

n halayarsa sai sun zama tarihi, kai harta ibadarsa sai ta samu rauni........ka kiyaye" Daga haka baba yayi shiru yana kallonsa kamar yadda yake kallon baban shima

Idannuwansa ya lumshe ya saka dayan hannunsa ya talabe baban kamar ya samu kanninsa

A

nutse ya nufi bangarensa da baban, ba bangaren baban ba

Sunna shiga ya wuce dakinsa na barci da shi , da takalmansa a Ζ™afarsa dan bai cire masa ba, shine ma ya cire nasa

A nutse ya karasa da shi wajen gadonsa ya zaunar da shi, sannan ya duka gabansa

ya rike hannayensa da du abin yaba ya tafi da karfi da naman jiki

A sanyaye sosai ya ce" Kwana biyu ....gobe jibi? ko kwana biyu ta hausawa?"

Baba ya ce" Jibi in sha Allah "

AL'WALID ya gyada kansa yana dubansa a hankali ya ce" Allah ya nuna mana

, dan Allah kwonta ka huta, jikinka babu karfi kuma yanayin ka ya nuna kana da bukatar hutu"

Ajiyar zuciya baba ya ringa saukewa , haka kuma fuskarsa ta washe da fara'a, a hankali ya ce" To ka bani waya in sanar da kakan kurmar sai in kwonta"

Dan jim

AL'WALID yayi, sannan ya mike ya karasa ya dauko wayarsa wace ke ajiye cen saman sif, domin a kashe ma take bai cika aiki da ita ba

kunnata ya yi ya zauna daf da baban ya shiga lalubar numbar Elhaji ya'u wanda yayi sevng da kakan kurma, saboda wasu lok

utan idan yayi tafiya in ya nemi baba Hamza bai samu ba yana kiran kakan kurma yake bashi shi

Aika kiran yayi, lokacin da Aba ke kwonce saman kujera Mama na yi masa aune aunen hawan jinni da sauransu, saboda tunda asubahi juwa ke yawo da shi, ko yara d

a suka zo karatu sai a bangarensu suka yi, du yadda take fushi sai ta gaza zama ta kwaso kayan aikinta ta je bangaren nasa ta shiga bashi kula a matsayinta na likita

Ringin din wayar ta saka shi mirginawa da karfi yana fadin" Innalilahi, an yi mutuwa, i

n dai kika ga kira da duku dukun nan wani ya mutu, innalilahi"

Da sauri ta tare shi saboda kusan dimowa da ya yi daga kasa a hankali ta ce" Ka kula mana Elhaji zaka ji rauni fa"

Aba ya ce" Gimbiya bani wayata, na tabbata wani ya rasu, wayo Allahna oi

oooooo mutuwa sai ta dauke mu daya bayan daya, gimbiya bani"

Mama ta juya ta dauko masa wayar a dakinsa na barci ta kawo masa tana fadin" Baban kurma aka rubuta......"

Kamar ta kyala masa mari, gaba daya sai jikinsa ya dauki rawa, murya na rawa ya ce

" Innalilahi wa inna ilaihi raj'une wani abu ya samu tsoho, walahi wani abu ya samu tsoho....., na shiga uku gimbiya a duniya shi kadai yake tausayina bayan ke, in wani abin ya same shi ina zan sa kaina, ba zan iya dauka ba , gimbiya kirawo direba ya kai N

i gidan"

Mama ta yi sororo tana kallonsa, in ka ga Elhaji a cikin irin wannan yannayin abinda ke damunsa ba karami bane walahi, kuma tabas lamarin Elhaji Hamza na taba cen cikin zuciyarsa......ko dan zumuncinsu mai karfi ne? sai ta ji tausayinsa na sake

rufe zuciyarta,

Bata ce masa komai ba ta amshi wayar ta daga a tausashe ta furta" Asalamu alaikum wa rahamatulah "

Daga dayan bangaren AL'WALID ya amsa salamar a kamilance , sannan ya furta" Barka da asuba, fatan kun tashi lafiya"

Mama, itama jin

Muryar ba ta Elhaji bace sai ta kasa mikawa Aba wanda ya tsareta da ido kamar zai summa, a tausashe ta ce" Alhamdulilah, ya su baba? ina fata lafiya yake"

AL'WALID ya furta" Yana lafiya alhamdulilah, dama shine yace a yi masa kiran Elhajin zai yi masa

wata magana "

Mama ta dubi Aba tana furta" Ok gayanan"

kasa kasa kuma ta ce" Dan Allah Elhaji ka kwontar da hankalinka yana lafiya shine yace a yi kiran ka "

Baba kuwa sama sama ya ce" Wace lafiyar? in har yana lafiya ganninsa zaki yi ya tardoni k

o me yake son gaya min ya fada sannan ya tsaya in fadi ta cikina in ta masa a daidaita in bata masa ba ya min sumul yayi tafiyarsa tunda ba tsorona yake ji ba, gimbiya tashi ki kaini gidan tsoro nake yi aje bashi da lafiya ne"

Kasantuwar a handsfree AL'

WALID ya saka wayar ya zamo dukkan magangannun sunna ji shi da baba Hamza, Baban ya yi yar dariyar da ya saka AL'WALID sakin murmushi yana kallon yannayinsa yana karra girmama kusancinsa da Bawan Allahn nan da shakuwarsu......

Baba Hamza ya ce" Kai meye

wai, da mutuwar na yi ai kawai ce maka za'a yi babanka ya tafi, Ni magana ce zamu yi ka wani saka min y'a a gaba da fitina"

Ajiyar zuciya Aba ya sauke yana amsar wayar ya wani maze ya ce" Kai tsoho wai kai ba zai daina min takurar sasafe ba? ka san da

i ai ina barcin safe mai kudi ne Ni Ko?"

Baba Hamza yayi dariya bayananiya ya ce" Kudinkan banza Kudinkan wofi, Ni ina ruwana da barcin safenka Allah na tuba, meye muryarka ke kurya jikin ne? an salameka daga asibitin ne?"

Da sauri ya kalli Mama dake

gefe tana hada magani kasa kasa ya ce " A'a ai gimbiya tace ta raina aikinsu sai kawai muka kwana a gida , ganima da sauki sosai ai zan fito shago in an jima"

Baba Hamza ya gyara zama yana fadin" Baka da gaskiya daga jin muryarka , kuma kar ka saki in

ganka a shagon nan yau ka zauna ka sha magani kakan kurma!"

"BA kurma bace bebe ce, kuma sai an fito" Aba ya fada yana zarro ido

Baba ya tabe baki sannan ya sako yannayin serius a firarsa ya ce" Dangane da maganar auren nan ne"

Aba ya zauna da kya

u yana kwada tagumi saboda Allah yana ganni maganar auren nan ta shiga cen cikin zuciyarsa ta zauna, ya ki jinnin a dauko maganar ma dan kar a fasa, bai san dalili ba yana so a yi auren har cikin zuciyarsa

Baba Hamza ya ce"

07/12/2024, 14:56 - samirah

arounayacouba:

🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺

*FARKON GANIN IDONA*

🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺

*LABARI DA RUBUTAWA*

*SAJIDA NIJAR*

πŸ‡³πŸ‡ͺ

*PAID BOOK*

*Y'AN NIJAR ZAKU TURO KATIN AIRTEL KO TA SAHE

LCOM TA DARI A WANNAN NUMBAR 93811618 SAI A SAKA KU A GRUP, YAN NAGERIA ZAKU YI TRENSFER NE NA 500 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani shedar ta numbana kamar haka 93811618 , Sajida Nijar thank you

😍

*



LITAT

TAFAN MARUBUCIYAR

DUK KARYAR KADA

Y'AR MAHAUKACIYA

NEMAN NA KAINA

BANI DA ZABI

DAGA TAFIYA ƊAUKAR SOJA

BAK'A CE

KUTKALE

DUK NISAN JIFA

MAGE

IDAN KA RAINA INDA KAKE

DUTSE

NI ZAN LADABI

ZAKIN SARAKAI

WATA KOKOWAR

DA CIWO A ZUCIYATA

AURE Y

AƘIN MATA

AZAL

WATA TAFIYAR

*Shafi na ashirin da

Ι—

aya (21)*

*TALLAH, TALLAH, TALLAH*

https://chat.whatsapp.com/KmdHXVV1oUlKAT6ldQEXOf

YAR UWAH SHIN KINADA LABARIN WANNAN BUSINESS MAI SAURIN KAWO KUDI KIKA TSAYA HAR YANX

U BAKI SHIGABA TOH BARI KIJI IDAN KINADA BURIKA A ARAYUWAR KI TOH MAZA KI SHIGO META FORCE DOMIN CIKAN BURIN KI DA KIKA DADE KINA SON KI CIKA TA GEFEN KUDI HAJIYATA IDAN KINA META FORCE KI KASHE KUDI BAKOMAI BANE A WURIN KI DAN HK KADA KIBARI KIYI WASA DA

WANNAN DAMAR YIMAZA KISHIGO KEMA KI FARA SAMUN KUDI IN DOLLARS WATO MAZAJEN KUDI*

πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ

πŸ‘‰

0912 262 1080

LABARI

Baba Hamza ya ci gaba da fadin" Yaya za'a yi yarinyata ta gane cewar na matsu

a daura auren nan?, idan da hali nan da kwana biyu?"

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login