Showing 45001 words to 48000 words out of 200647 words

Chapter 16 - Farkon-Ganin-Idona-Book-Compeletex

08 Sep 2026

48

dan haka suka zuba ido sunna kallon ikon Allah, har safiya ta yi aka ringa shigo da ruwa

n roba da kayan cefane da jus din kwalba masu tsada kai harta falonsu sai da yayi tsaye aka fitar da kujeru aka wanko aka cenza su cafet da komai ya ja musu kashedin du mai son kansa da lafiya kar ya taka cafet ko ya hau kujeru har sai bakon ya tafi......,

da haushi haushin hanna shi sauke bakon bangarensa ya dubi gimbiya wace ta hanna din ya ce" Ki dai ji, yau bakon nan zai zo, walahi in y'ayanki suka hau min kujera ko suka bata falon nan naku sai na jinyata yaro da babarsa!, kuma ke zaki yi girkin tarbar

bakon na fada maki"

Amarya da mamaki ta ce" Ama ai ka san yau girkina ne ko Baban yara?"

Sai da ya juyo ya kalleta daga kafa har kai kafin ya girgiza kai ya ce" Ai ba zan yi saken da sanadiyar dandanon miyarki zai ce bai ga abin aure ba, Ni dai da ak

a cuta an gama da Ni, ki tabbatar baki rabi tukunyar gimbiya ba in ba haka ba rai zai

ɓ

aci matuƙa!"

Ya yi ficewarsa ya bar Mama da tarin takaici, ta dubi Amarya ta ce" Kin ga, ki dauki abinda ya shafi namu da nasa ki girka, Ni iya na bakon zan yi, babu

wanda zai sa in kone a kan shiga hakin mutun ba, .......in banda gidan nan ina aka taba yiwa saurayi irin wannan sarautar? haka kawai, ko mijinta ne ma yi wannan abin bale saurayin da zai zo ganninta yau kawai? Allah ya kyauta , an kwashi yaya an kai min

su gidan gyaran kai an dawo da su an hanna su fitowa ko falo wai kar rana ta ta

ɓ

a su? ina jiran gannin wannan sarkin da Elhaji ke yiwa wannan fadar!"

Amarya na kallon Mama da tarin bacin rai ta ce" Hakane, du wani abu kin bi kin kange kin tare, ke komai

ke komai ke, ko tsoron haduwarki da Allah bakya ji? Ni dai du idan aka shiga hakina ba zan taba yafewa ba !"

Ta yi gaba rai bace dan walahi ko nashin ba zata girka ba yau sai dai a yi abinda za'a yi, wannan mulkin mallakar ya isheta, a kan me zai ringa

fada mata magana a gaban kishiyarta? girki ne bata iya ba ko tarin wulakanci irin na Elhaji? koda yake ba laifinsa bane, asiri babu abinda ya bari, idan aka gama da kai ko sunnanka mantawa kake yi bale , da sauki ma da har yanzu yake gane cewa ita dinma

matarsa ce, dan mahaifiyarta

bata zauna ba, kulun tana nema musu maganin mugun asiri da kuma fuskar Elhajin summa, ama ai da abin yayi yawa.

Hajiar ce da kanta ta yi girkin, kuma bata wani taso ya'yan ba dan gudun kar su shiga lamarin falon da yake na

su su bata a shiga uku, sai dai bata sani ba tana kicin din tana aikin Khadijah ta sadada ta yi ficewarta a gidan domin tana gamawa magariba na gabatowa Elhaji ya kuma rikitata a kan lalle lalle ta je ta yi tsaye a kan Karima ta shirya sosai da sosai, ta t

abatar da tana fitar da kanshi mai dadi, kai abin har tsoro ya fara bata irin yadda Elhaji ke irin rawar jikin nan

"Khadijah , ki daina kukan mana, haba Anmy" Abdul karim ya fada a sanyaye bayan ya yi ya yi ta daina kukan ta ki dainawa

Ajiyar zuci

ya ta sauke a karron da babu adadi ta ce" Sai da nace ka daina shiga shirgina, idan soyaya kake yi da ita ai ba wani damuwa, shine zaka tsayar da Ni gashi na yi dare daga gidan inna, gashi ka tsayar da Ni har an fito daga masallaci, tabas yau sai Aba ya ka

sheni a gidan cen, bari in je, idan ya kasheni ka sani zan je lahira da kai a raina yaya Abdul "

Daga nan ta dauki hanya tamkar barauniya ta nufi gidan, tana tafe tana tsintar kannanun duwatsu a hannunta sai da ta tsinci kwaya shida sannan ta karaso daf

da kofar gidan ta shiga a hankali ta dakata ba tare da ta waiga bayanta ba a hankali ta shiga addu'ar da ban san a inda ta koyeta ba, da duwatsun nan du idan ta yi sai ta jefa, gabas da yama, kudu da Arewa, ta wurgar daidaya, ta wurga daya sama ta duke da

sauri tana tarewa da hannayenta dan kar dutsen ya fado mata saman kai , a lokacin ne kuma ta dauki dayan zata y'ar a kasa kunnayenta suka ji motsi a bayanta

A zabure ta juyo , lokaci daya cikinta na neman murdawa dan tsabar tsoro da firgicin kar aje wa

nda ta gama yiwa addu'ar Allah ya sa kar ya yi mata komai din ne a bayanta sai idannuwanta suka sauka a kan wani ustazzz

Eh, zata iya kiransa da ustaz dan jalabiyar dake jikinsa da kuma dogon gemun dake fuskarsa baki sidik, daga nan bata iya gane komai

ba saboda tsoro ne ya kamata na irin tsayinsa da kuma hasken fatarsa, bata san lokacin da ta yar da dayan dutsen kasa ba, ta kifta ido ta sake dubansa kamar yadda idannuwansa ke kanta bayan ya dan rintse idon abinda ya sauka a kansa

A hankali ta furt

a" Sorry"

Sannan ta shige gidan da dan gudu gudu

Dutsen da ya dawo ya dakun masa ya duka ya dauka a hankali yana dubansa , sai kuma ya saka shi a aljihunsa ba tare da ya gane abinda hakan yake nufi ba

Kicibisss din da suka yi da Aba ya sakata direwa

kasa ido na neman cikawa da kwala

Aba ya dubeta shekeke kafin ya gyada kai, a ransa ya ayana' wato gimbiya ta yi niyar sai ta neme Ni da balaki ko? yaya zan ce a je a tarbi bako ta

tura khadija tarbarsa ko shirin da nace ƴaƴanta su yi su yi wanka su sa

ka sababin kaya ita khadijar bata yi ba?, ba laifi

Cikin ikon mai sama Sarkin sarakai sai khadija ta ga adu'arta ta ci Aba bai gane daga waje take ba

a zabure ta mike daga kasan ta yi ciki da gudun tsiya ta nufi dakin Mama tana kyautata zaton samun m

afaka a cen

Tana shiga ta samu yan matan gaba daya a nan ga Karima cikin shiga ta alfarma sai zuba kanshi take yi

ido ta ringa zarrowa ta zauna tana sauraron irin nasihar da Maman ke yi bayan ta dago ta yi mata kallon daga ina kike ta mayar da dubant

a kan Karimar sannan ta sake duban su Khadija a tausashe ta ce" Idan ta fita suka gaisa, ku biyu zaku kai kayan tarbar bako, kunna kaiwa ku gaishe da bakon ku juyo, daga nan kar in ji kun zauna kun saka su a gaba kun ji ko?"

Lubna ce kawai ta amsa, Khad

ija kuwa tuni ta nufi wajen da aka jera kayan tana murmushi a ranta tana ayana' shikenan za'a yi biki a gidanmu da wayonmu muma? ai kuwa walahi dole Elhaji ya bari mu wataya mu dauko mai kalangu a buga, tabasss sai mun rakashe a auren gidan mu, bari dai in

fara kaiwa dan fatana Allah ya sa dan duniya ne mijin ya mana diner a high classss mu faso muma'

Jug din da aka saka jus mai shegen kyau ta dauka, a nutse ta kama hanya ta nufi falo tana karra zance a ranta har ta bayyana a falon

turus ta yi a karro

na biyu idannuwanta cikin nasa, haka kuma abinda ya faru da ita a dazu ya faru da ita a yanzu, wanda ta tabbata irin kashedin da babansu ke masu kwanakin nan a kan zuwan bakon nan ne ya saka yanzu ta ji faduwar gaba, na dazun kuwa ta ajiye haka a matsayin

ta yi tunanin baba ne ya sameta a lokacin da take adu'o'in da suka dace da shi

Mamaki ne ya kamata, ta sake kallon mutumen daga kasa har sama ta kuma tabatarwa kanta eh abinda take gani kennan,, wato dan izala ne a zaune a falon baba, wannan wace irin

muguwar kadara ce ta sako bawan Allahn nan gidan nan? innalilahi wa inna ilaihi raj'une, shin bai san kiyayar dake tsakanin baba da su bane?

Ba wai zagin addinin kowa suke yi ba, hasalima su a islamiyya an nuna musu cewar hakan ba kyau, babu wani dan iz

ala ko dan kabalu da sauransu a wajen Allah, a gobe kiyama wanda ya riki Allah daya ya shaida Annabi Muhammadu Sallallahu alaihi Wa Salam ma'aikinsa ne, ya guji aikata sabo, ya yi ibadar da aka haliceshi domin ta ne zai tsira, ba wai wani rigima ta yan kab

alu da yan izala da meye meye ba, sai dai abinda ba zaku gane ba shine, shi fa baba da kuka ganshi an sha dakuwa da shi da malaman addini da suke wa'azi yake cewa yan izala, yakan ja rantsuwa tsakaninsa da masu tsangalalen wando da dogon gemu sai dai jifa,

yakan ce shi ya fi karfin ko bangon gidansa suna izala ya raba, bale a tarihi masana suka ce a lokacin da ya nemi auren gimbiya an so kasa shi Allah ne ya taimake shi, to a lokacinma ya ce tabas ya gane yan izala na nemansa da balaki, to kuwa sun samu, ai

shi da shi da duk wani abinda ya rabe shi ba shi ba

su, ya sha sakin mace d'an izala ya aura yakan ce sai dai su saka tsohon takamminsa, shi dai ya riki akidar nan da zafi sosai, idan watan ma'uludi ya tsaya sosai ake hidima a gidansa, har ranar ma'uludin

gidansa, sai ga wani bakon sababi idannuwanta na gane mata abu a zahiri ba mafarki ba

Alamun motsi ya saka ta karasawa tana sake kallon kaffafuwansa dake cikin safa, hakan ya bata haushi ainun har ta ajiye jug din ta dago kanta da nufin sake yi masa

kallo irin na kwam ko dan idan ta rantsuwa ta kamata a daki ta ja ta kirta kai tsaye

"AMA, KIN SAN KALLON SHARA'A GUDA DAYA NE KO?" Ya fada a tausashe, yana dan kawar da dubansa daga cikin idannuwanta, lokaci daya kuma ya dan sake gyara rufar kansa

Ido ta zarro, ta dora hannu a saman bakinta a bayane ta furta" Lah!"

Sai ta dan dirirce ta ce" To wai Ni du na rikice, shin wanene kai din ne?"

Shima ya zuma mata ido a hankali ya furta" Ni ne bakon yau"

Ido ta kwalalo waje, sai ta tafa hannu a ha

nkali ta zauna A ranta ta idasa da 'walahi talahi d'an sunna ne, ta yiwu baban malami ne, ama babanmu bai sani ba kau? kutttt kar aje ya sani ya daki banza a gidan nan mu shiga uku'

Juyowa yayi a karro na uku kennan ya zuba mata ido ganni ya yi kafafuw

ansa take kallo, kuma kamar zancen zuci take yi, a tausashe bayan ya ja hiramin nan baya ya kuma boye kafafusansa ya ce" Yaya zaki yi da goshina?"

Yanzu kam talabe haba ta yi, wato idan yayi kalkaltun nan wata dariya ke neman kasheta in ta hango yah bab

a a tsaye, innalilahi dole a yi balaki yau a gidan nan,, dole yah baba ya san wa ya zabawa y'arsa a yi tashin hankali sosai a gidan nan, dan haka ta yi murmushin da ya saka shi kallon kasan idannuwanta da kyau da mamaki, yana mamakin dimple a kusan ido har

biyu sun wani lotsa abinsu, ta ce" Ama, ana shara'a da keya ne ban san kana bayana ba bakon yau"

Maganarta ta yanzu itama a hankali ta yi, kuma ta so kwaikwayonsa wanda a bayane hakan ya bayyana sakamakon kalkaltun da ta yi bayan a dazu ya kusa minti

uku tsaye a bayanta tana adu'o'in da ba zai so ace su sauka kansa ba bale waninsa saboda domin Allah harda su idan hannun wanda zai daketa ya zo dukan nata ya kyandare ya zama kuturu, ta yi gaggawar fadin a'a idan ya zama kuturu babu abinda zai hanna shi

yi mata kwondar kutare wace ta tabbata zafinta mai karfin gaske ne, gwara dai ya karye kowama ya huta?...... tabas a yau ya fara ganninta, sai dai me zai ce? *FARKON GANNIN IDANNUWANSA* da ita ya ga abin mamaki mai girman gaske.

Zai bata amsa karar ta

kalmi da shigowa ya saka su dagowa su duka biyun suka kalli inda KARIMA ta shigo, murya a kurya sosai an makale cike da iya yi dan kuwa duka kaf abinda mama ta koya mata ba shi ta dauka ba,

nata salon ta yi aiki da shi, domin ko a lokacin da mama ke ce mat

a ta zama mai kunya a gabansa dan kunya itace adon mace a ranta ta ayana' kunya fa? sai kace dai wata y'ar kauye? a'a dole zan ja ra'ayinsa dan ya gigice yace yana so na'

Tsayawar ta yi itama tana kallon Khadija dake duke daf da table din da aka ajiy

e dan a tarbi bakon, lokaci daya idannuwanta suka koma kan bakon wanda sai da ta ruko ido da mahaukacin mamaki tana dubansa kai har ta ji sabon hijabin nan zai rike mata wuya ta ja shi da karfi baya ta sake duban tashin hankalin da take gani murya a cinkus

he ta ce"

07/12/2024, 14:53 - samiraharounayacouba:

🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺

*FARKON GANIN IDONA*

🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺

*LABARI DA RUBUTAWA*

*SAJIDA NIJAR*

🇳🇪

*PAID BOOK*

*Y'AN N

IJAR ZAKU TURO KATIN AIRTEL KO TA SAHELCOM TA DARI A WANNAN NUMBAR 93811618 SAI A SAKA KU A GRUP, YAN NAGERIA ZAKU YI TRENSFER NE NA 500 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani shedar ta numbana kamar haka 93811618

, Sajida Nijar thank you

😍

*



LITATTAFAN MARUBUCIYAR

DUK KARYAR KADA

Y'AR MAHAUKACIYA

NEMAN NA KAINA

BANI DA ZABI

DAGA TAFIYA ƊAUKAR SOJA

BAK'A CE

KUTKALE

DUK NISAN JIFA

MAGE

IDAN KA RAINA INDA KAKE

DUTSE

NI ZAN LADABI

ZAKIN SARAKAI

WA

TA KOKOWAR

DA CIWO A ZUCIYATA

AURE YAƘIN MATA

AZAL

WATA TAFIYAR

*Shafi na sha uku (13)*

*TALLAH, TALLAH, TALLAH*

*META FORCE*

*menene meta force*

business ne ingantacce business ne mekyau business ne daizaibaki

kudi

💯

tunda ake duniyar network marketing ba’atabayin business din dayake bada kudi sosai kamar meta force ba kuma dollars ne sukebadawa sannan inkinason canja dalarki cikin mintuna qalilan zaki canja dollars dinki zuwa naira hankali kwance kinadaga gid

a dollars suna sauqamiki hankali kwance yawanci yan nigeria ko ince yan arewa bakuda lbrn wannan business din business ne daya karade duniya akwai qasashe da dama wanda sukafimuma cigaba sunacikin wannan business na meta force

*shidai meta force crypt

o currency* ne

kuma munsan cewa yanzu babu wani business dayake bada kudade a duniya yanzu irin crypto currency

akwai program dayawa acikin meta force wanda akayi lunching da wadanda ba’ayiba amma za’ayi nan bada jimawaba

yanzu bari mudau progra

ms guda 1muyi dan taqaitaccen bayani akai

*TACTILE*

1 Tactile : matakin farko kenan dole idan zakshiga meta force saikafarayin registration a tactile sannan zakasamu damar shiga kayi joning sauran programs din

tactile yanada levels guda 12 1 to 12

kowani level da kudinshi level 1 5 dollars

level 2 10 dollars

level 3 20 dollars

level 4 40 dollars

level 5 80 dolllars

hakadai

kudin kowani level yake ninka na bayanshi saikzabi wanda zaka iya saikayi shi tactile ananne akasamun abunda muke qira

*Spillover*da*over flow*

wato kanazaune baka kawo kowaba zakaduba wallet kaga ansama mutum har dollars sun sauqama anbiyka kuma bakayi aikin komaiba a wadannan levels din dakasayadin ko wani levels dakasaya idan spillover yatashi fadoma to adadin k

udin wannan levels dinne misali level 1 5 dollars to ynada dakuna 6 duk lokacin da kayiwa mutum register kokuma spillover yafadoma zakasamu 5 dollars ne akowani daki 1 amma banda dakuna 2 na farko da daki 1 na qarshe amma daki na 345 dukka sunafadowa biya

nka za’ayi kaga 15 dollars kenan dakuna 3 sannan idan dakunan suncika za’aske sharemaka kasake zuba wasu mutane inma kaikanemosu inma spillover kasamu

to haka zakayita samun wannan dollars din a kowani levels dakasaya duk zagaye daya zakasamu adadin k

udin daksayi levels dinnan sau 3 kagdai kudin dakasyi levels din sundawo harda riba kuma hak za’ayita sharema dakunan anasa wasu mutane koda mutanen sunkai millions

💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽

Atakaice kenan sauran bayanin kubiyoni awannan number domin jinkarinbayan

i

👉

0912 262 1080

*Sannan zaku iya zuwa kuyi browsing google youtube*

*zakusamu kowane irin bayani kukeso game da meta force

Aunty Hajja

LABARI

Murya cinkushe KARIMA ta bude muryarta sak, dan a yanzu ta gan

e ba wanda aka turota wajensa bane ke zaune, kuma yannayin shigar sa ba zai sa ta ga kimarsa ba ko kadan a zuciyarta domin a kaf gidansu ta fi kowa rike akidar mahaifinta dan kuwa Hajia

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login