Showing 33001 words to 36000 words out of 200647 words
/>
daga nesa zaka gane wanda ke rike da hannun dayan ya fi shi tsayi sosai uwa uba ya fi shi yannayin budewa nesa ba kusa ba, idannuwanka zasu tabatar maka bambancin shekaru ko na ciwo daga bayansu kafinma ka ga fuskokinsu
A hankali na gane Elhaji Hamza ne
aka dan talaba , tamkar wanda ke ciwo? a'a ba ciwo yake yi ba, tafiyar ce haka, in dai a gefen ELHAJI AL WALID zai taka kafafuwansa
A hankali Elhaji Hamza ya ce" Baka gaji ba? ka sakeni mana malan in taka da kaina"
Murmushi kawai yayi ya sake riƙe
hannayensa ya sake juya akalar tafiyar tasu
Elhaji Hamza ya ce" Kai na fa gaji, excercise idan ya wuce haka sai ku sabon jinni"
Sai a wannan lokacin ya bude baki a hankali ya ce" Shi yasa ciwo ke saurin kai malan bahaushe kasa, a Chaina tsofaffin su
n fi masu sabon jinin kokari, ka kuwa san irin anfanin tafiya a jikin dan Adam?"
Aba ya girgiza kai ya ce" Du anfaninta tunda ba zata hanna mutuwa ba ai ta yi zamanta D'an nan, kai dai kawai gurzani na yafe maka"
Murmushi ya sake yi suka karra zuwa
suka juyo suka nufi ciki, bangaren Hajia inna , har zuwa lokacin shiru kake ji tun daga filin gidan har falukan, ba kuma dan basu farka bane, a'a , sun farka kawai bakon gidan ne baya son bayaniyar da zata hada shi da ciwon kai shi yasa kowa ke zaunawa har
ya bar gidan kafin su fito dan baya zama shi din mutun ne mai fita nema du irin yadda ya tarra kuwa
Kujerar da zai zauna ya ajiye masa sannan ya zauna daf da kaffafuwan Hajia da suke kumbure abin rashin tafiyar da take fama da shi
A hankali ya saka
hannayensa yana dan dadanawa hankalinsa gaba daya a kan kafar
Shiru ya ratsa dakin, cen ya dago a hankali ya furta" Allah ya baki lafiya"
Hajia inna ta saki murmushi tana kallonsa, dama yannayinsa suke kallo daga ita har Elhajin,
ELHAJI ya dauke
kansa , Hajia kuwa a hankali ta furta" Amen Al' WALID"
Elhaji Hamza ya sake juyowa ya mata alamun ta fara yin maganar da suka yi mana, ama sai Hajia ta yi shiru ta ki yi
Murmushi yayi ya ce" Ni wai in tambayeka, baka da damuwa da lamarin aure ne?"
Al Walid ya dube shi, a nutse ya ce" Inada mana"
Aba ya dan sake dubansa ya ce" Haba, Ni in ce, kaima zaka so a ringa yi maka girki, ana yi maka sannu da zuwa idan ka sauko"
Al Walid ya mike yana duban agogon hannunsa ya ce" Bani da wannan damuwar,
sai dai wata"
Daga haka ya nufi dakin kurma, Aba kuwa ya zarro ido ya raka bayansa da kallo har ya shige ya rufo sannan ya maido dubansa kan Hajia wace take yar dariya tana kallonsa a tausashe ta ce" To in ba abinka ba, girki ko sannu da zuwa ai ba ta n
an zaka hau ba, kawai ka fadi abinda aka yanke ka kuma yi umarnin a maka biyaya shikenan fa"
Elhaji Hamza yayi murmushi shima ya sake gyara zama
ɗ
an ya sani mutuniyar zai yi jira ta shirya su fito ta yiwu su kama yawo dan hakane idan yayi tafiya ya dawo
ba dai ya huta a washe garin ba sai ko zuwa kwana biyu haka kafin yake samun hutu
Al'walid na shiga dakin ya samu Kurma zaune tana mulka mai a fatar jikinta, tuni ta yi wanka har ta saka doguwar rigr abaya ta daidai shekarunta
bata ji karar bude kof
ar ba sai hasken da dakin ya karra ne ya tabbatar mata an shigo
Da sauri ta juya, dama du saurin nan da take yi dan ta je inda yake ne, domin da ya zo jiya ta yi barci kuma ba safiyar zuwar masa bangare ake yi ba saboda mutun ne mai bukatar space,, ko b
a komai aikin motsa jikin da yake yi da kananun kaya zai sa a bashi fili har yayi ya gama dan ba zaka so kai da kanka ka same shi a haka ba,
Mikewa ta yi tana murmushi hadi da dariya da hannayenta ta ringa nunin farin cikinta da gagawa kuma ta karasa t
a je ta rungume shi tana sake nuna tsabar farin cikin da take ciki
Murmushi yake ta saki tun daga kahon zuciyarsa har suka zauna a bakin gadon nan yana sake kallon fuskarta a hankali ya yi mata nuni da yarenta cewa yayi missing dinta sosai, kuma ta yi k
iba bulbul da ita
Dariya ta bangalar ta ringa nuna masa irin abubuwan da take ci da hannunta da yannayin motsin jikinta masu dadi sannan ta nuna masa agogo tare da nuna masa waje, wanda hakan ya tabbatar masa nufinta su je wajen kosan nata na gado ta ci
Murmushi yayi ya gyada kansa ta dauko hijabinta ta saka ta karra zuwa ta kamo hannunsa tamkar wanda baya gani , dan in dai yana kusa da ita ko me zata yi sai ta riko hannunsa,
suka fice suka nufi dakin Hajia ina, itace a gaba ta shiga sai Yaren bebaye
take yi ta cika dakin da ihun murna tana nuna musu babanta, wanda
ya ja ya jingina da kofa ya harde hannayensa yana murmushi yana kallon yadda take ta kokowa da hannun Elhaji Hamza tana kwatanta masa babanta fa ya zo, shi kuwa da gangan yana zarro ido yan
a fadin a ina shi bai ganshi ba, sai da ya wahalar da ita sannan ya mata alamun shi tun jiya ya ganshi suka yi dariya tare, ta sake tunkaro mahaifinta zata kamo hannunsa ta kai shi gaban Hajia inna idannuwanta suka sauka a kan Mufeeda dake tahowa
Dakat
awa ta yi dan nesa da shi kadan, shi kuwa yana jin Muryar mufeedan tana gaisar da mutanen gidan kamar haka take yi kulun , ya ki juyawa sai idannuwansa da ya dan sauke a kan Elhaji Hamza kafin ya dauke dubansa ya bata hanya ta shigo
Fuskarta tamkar gona
r auduga, kwaliyar da ta dauka dole zata shiga ido, haka kuma tunda ta shigo sai ta rasa ina zata saka kanta dan farin ciki, sai sannu da zuwa take yi masa tana karrawa bayan ta gaisar da su Elhaji Hamza ta zauna nan saman cafet din sai sada kai take yi
Hajia inna da kula ta ce" Yarinyana kece da safe haka? koda yake karfe goma ta yi yanzun ai ko?"
Mufeeda ta sake sada kai a tausashe ta ce" Eh Hajia har ta gota, girki na yiwa bakon shine nake sauri kar aje ya karya bai ci nawa ba"
Hajia inna ta gy
ada kai ta ce" Allah ya yi albarka, ai kuwa bai karya ba kuwa"
Da sauri Mufeeda ta mike tana fadin" Bari in kawo nan sai ya ci a nan inna"
Hajia inna bata kai ga bashi amsa ba ya kama hannun Kurma wace ta zama kamar wace ke tsoron motsi a hankali ya
furta" Ina zuwa"
A nutse ya shiga tafiya da kurma, Mufeeda na biye da su har sai da suka fito falon baba , a raunane ta ce" Mine......"
Kasantuwar shi kadai yake jinta ya sa ya dakata
Kurma ta ja hannunsa, sai dai jinsa a tsaye ya sa ta juyo ta du
be shi ta hanyar daga kanta
Gannin wace ke biye da su ya sa ta yi gaba kadan sannan ta basu baya tana dan kallon kasa
A tausashe ta
ɗ
an karra matsowa kusa da shi ta ce" Mine, bamu gaisa ba fa"
Ajiyar zuciya ya sauke kadan ya kalleta sannan ya juya y
a yi gaba, dan kuwa ba zai tsaya Mufeeda ta bata masa mood da sanyin safiyar nan ba, ita ta san yaya suka yi da shi, tun shekaran jiya ya gama kwatanta mata ta daina irin haka, shi yasa ya nuna mata Bama sai ta zo ba, ashe tuni ta zo garin? ta yiwu ta sana
r masa bai daga wayar da suke waya bane, but why ita ba zata yiwa abinda ya yanke biyaya ba? ta sani sarai baya son musu, ama take yi ko? fine!
Mufeeda kuwa jingina ta yi da dogon coridor din ta raka bayansa da kallo
Bak'ar jalaniya ce ya saka dog
uwa ama bata kai har idon sawunsa ba, ta dan dangale din nan kuma da wani wando dogo Dan ya dan leko kadan daga kasan jalabiyarma
Shigar jalabiya dai shiga ce da maza ke yi kusan koda yaushe, bai ci ace ta wani birge idannuwa ba, sai dai wannan shigar t
asa ta matukar karbi jikinsa kamar yadda kowace shiga ke yi masa kyau, ko dan ya zamanto abincin ruhinta ne idannuwanta ke yabon dukkan motsinsa? a gaskiya Al Walid duniya ne, kuma na zaka taba bashi shekarunsa ba, in fa ba gannin wannan kurmar tasa ka yi
ba sai ya fada maka cewar yana da y'a ka musa,
Jik insa mai kyau ne, ga ni'imar lafiya masha ALLAH, uwa uba hutu ga sport da yake ba mahinmanci .........Tabas zata ci gaba da jira, jiranta ba zai zamo na banza ba, kuma ita ta san yana son ta, haka kuma so
n da take yi masa ba na wasa bane......
Murmushi ta yi ta juya ta koma ciki kusa da Hajia inna, dan ta san duk tsiya zata ci albarkacin ta, ba zai taba yi mata wani wulakanci a gabanta ba, domin maganar kar ta zo shima wasa yake, ya san ba zai taba yiwu
wa ba, ita zata yi wasa ta zauna ya mata wasa da rayuwa.............ko ketare da yake zuwa ba da ita ba ita kadai ta san halin da take tsintar kanta a ciki........ama lokaci, idan auren su aka daura yau an gama wannan wasan .
A nutse suka taka har
wajen mai kosai
Tun kafin su iso ake miko masa gaisuwa da girmamawa da darajantawa, haka shima yana tsayawa su gaisa da mutane kafin yayi gaba har suka karaso inda tsohuwa mai kosai ta mike tana ta lalle lalle da Sarkin anguwa, uban talakawa da masu ku
di lalle da baban masoyiya
Murmushi kawai ya mata, dan ta saba ba zata daina wannan kirarin nata ba, almajirai kuwa tuni suka layu dan sun san watan morewarsu kuma ya kama, zasu ci kosai su koshi kuma zasu samu kudin kashewa du safiya ta Allah har ya ba
r garin, shi yasa idan ya bar garin kamar sunne iyalansa sunna shiga damuwa sosai
Zama yayi a bencin da yaron shago ya dauko da sauri ya gyara masa da kyau , ya mika hannu suka gaisa a tausashe ya ce" Ya kasuwa sharhabil? ya Elhajin ya fito?"
Sharha
bil ya karra rage tsayinsa sosai ya ce" Alhamdulilah Elhaji, eh ya shigo ai yanzu nake sanar masa fitowar ka "
"ok, bari in gama da kosan mutuniyar sai mu gaisa" Ya fada yana murmushi, domin yana matukar ba Aba girma a rayuwa irin yadda ya shaku da y'ar
yar nan tasa kwalin kwal, yana jin alhairansa a wajen Elhaji, uwa uba irin yadda Elhajin ya shaku da shi shima sai wanda ya gani, shi yasa ake cewa a duniya kowa yana da gwani, du tsaurin halayar mutun ba zai rasa gwani ba ko yayane.......................
.................
07/12/2024, 14:53 - samiraharounayacouba:
🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺
*FARKON GANIN IDONA*
🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺
*LABARI DA RUBUTAWA*
*SAJIDA NIJAR*
🇳🇪
*PAID BOOK*
*Y'AN NIJAR ZAKU TURO KATIN AIRTEL KO TA SAHELCOM TA DARI A WANNAN NUMBAR 93811618 SAI A SAKA KU A GRUP, YAN NAGERIA ZAKU YI TRENSFER NE NA 500 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani shedar ta numbana kamar haka 9
3811618 , Sajida Nijar thank you
😍
*
LITATTAFAN MARUBUCIYAR
DUK KARYAR KADA
Y'AR MAHAUKACIYA
NEMAN NA KAINA
BANI DA ZABI
DAGA TAFIYA ƊAUKAR SOJA
BAK'A CE
KUTKALE
DUK NISAN JIFA
MAGE
IDAN KA RAINA INDA KAKE
DUTSE
NI ZAN LADABI
ZAKIN SAR
AKAI
WATA KOKOWAR
DA CIWO A ZUCIYATA
AURE YAƘIN MATA
AZAL
WATA TAFIYAR
*Shafi na Goma (10)*
*TALLAH, TALLAH, TALLAH*
*META FORCE*
*menene meta force*
business ne ingantacce business ne mekyau business ne daizaiba
ki kudi
💯
tunda ake duniyar network marketing ba’atabayin business din dayake bada kudi sosai kamar meta force ba kuma dollars ne sukebadawa sannan inkinason canja dalarki cikin mintuna qalilan zaki canja dollars dinki zuwa naira hankali kwance kinadaga
gida dollars suna sauqamiki hankali kwance yawanci yan nigeria ko ince yan arewa bakuda lbrn wannan business din business ne daya karade duniya akwai qasashe da dama wanda sukafimuma cigaba sunacikin wannan business na meta force
*shidai meta force cr
ypto currency* ne
kuma munsan cewa yanzu babu wani business dayake bada kudade a duniya yanzu irin crypto currency
akwai program dayawa acikin meta force wanda akayi lunching da wadanda ba’ayiba amma za’ayi nan bada jimawaba
yanzu bari mudau pro
grams guda 1muyi dan taqaitaccen bayani akai
*TACTILE*
1 Tactile : matakin farko kenan dole idan zakshiga meta force saikafarayin registration a tactile sannan zakasamu damar shiga kayi joning sauran programs din
tactile yanada levels guda 12 1 to
12 kowani level da kudinshi level 1 5 dollars
level 2 10 dollars
level 3 20 dollars
level 4 40 dollars
level 5 80 dolllars
hakadai
kudin kowani level yake ninka na bayanshi saikzabi wanda zaka iya saikayi shi tactile ananne akasamun abunda muke q
ira
*Spillover*da*over flow*
wato kanazaune baka kawo kowaba zakaduba wallet kaga ansama mutum har dollars sun sauqama anbiyka kuma bakayi aikin komaiba a wadannan levels din dakasayadin ko wani levels dakasaya idan spillover yatashi fadoma to adadi
n kudin wannan levels dinne misali level 1 5 dollars to ynada dakuna 6 duk lokacin da kayiwa mutum register kokuma spillover yafadoma zakasamu 5 dollars ne akowani daki 1 amma banda dakuna 2 na farko da daki 1 na qarshe amma daki na 345 dukka sunafadowa b
iyanka za’ayi kaga 15 dollars kenan dakuna 3 sannan idan dakunan suncika za’aske sharemaka kasake zuba wasu mutane inma kaikanemosu inma spillover kasamu
to haka zakayita samun wannan dollars din a kowani levels dakasaya duk zagaye daya zakasamu adadi
n kudin daksayi levels dinnan sau 3 kagdai kudin dakasyi levels din sundawo harda riba kuma hak za’ayita sharema dakunan anasa wasu mutane koda mutanen sunkai millions
💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽
Atakaice kenan sauran bayanin kubiyoni awannan number domin jinkarinba
yani
👉
0912 262 1080
*Sannan zaku iya zuwa kuyi browsing google youtube*
*zakusamu kowane irin bayani kukeso game da meta force
Aunty Hajja
LABARI
Mai kosai ta fara zubawa kurma dake zaune gefen M
AHAIFINTA
Tana amsa ta juya ta shige cikin shagon, hakan ya saka mahaifinta sake Binta da kallo sai kuma ya mike dan ya ga me zata yi ne? an zuba mata da yawa kuwa a plate mai murfi da mai aiki ta biyo su da shi tunda ta ga fitar kurma da babanta ta sa
n wajen mai kosai aka nufa
Yana shigowa da salama ya ringa gaisawa da masu aiki har ya karasa inda Elhaji yake zaune kurma ta zauna saman kujerar da aka bata tata , daf da shi ta bude kosan nan tana masa nunin su ci
Yayi dariya ya ce" Yau ganimar tam
u baba ce ga dukkan alamu iyeah"
Murmushi Al Walid yayi ya masa salama
Aba ya mike tsaye yana amsawa, sani ne ba'a yi ba, sau uku yana nufar hanyar fitar dan ya masa oyoyo ama yana danar kansa yana tunawa kansa shine sirikin ya kama girmansa shi ya
fi alkhairi
Hannu ya bashi yana fadin" Barka da sauka Elhaji"
Al'walid ya furta" Barka da safiya kakan kurma"
Aba ya yi murmushi yana fadin" Ba kurma bace, bebe ce"
Ai kuwa al Walid yayi murmushi, domin dama Elhaji Hamza ya sanar masa du fadan
da zasu yi in yana so ya kula shi sai yacewa baby kurma, nan take yake bada amsar ba kurma bace bebe ce
Bayan sun gaisa ya fita ya koma dan shi yake bayar da sadakar kosan nan da kansa ya bar kurma tare da baba sunna yaran kurame
Minti kadan Elhaji
Hamza ya shigo, shima ya dauki kujera ya zauna yana fadin" Allah ga Hamza jiki du ciwo Ni kuma gani yaro danye shirattt"
Aba ya dube shi har ya gama maganar kafin ya gyada kai ya ce" An mora, an fa mora Elhaji, ka yi ka paka dan Allah ya isa hakanan"
Elhaji Hamza ya yi dariya ya ce" Yanzu in na mutu ina aka saka ranka? na tabata bina zaka yi"
Aba ya zarro ido ya ce" Ina? wai lahirar? to in barawa gimbiya wa? baka san marainiya bace wa zai kula da ita?"
Ai kuwa suka saka dariya, Elhaji Hamza ya c
e" Kana tunanin mace na maraicin miji ne? ka dai yarda ka rakani tsaf zata samu wani mai rikon marainiyar ya riketa da kyau"
Aba ya yi shiru yana kallonsa kafin ya ce" Ya haka tsoho? Ni zaka haudawa jini?"
Elhaji Hamza tabe baki yana hangen Al Walid
ya