Showing 18001 words to 21000 words out of 200647 words
dp dinsa
Wani murmushi ta saki mai kyan gaske tana zooming din fuskar da kyau har wajen jajayen idannuwansa da sigari da shisha ce suka rinar da su ba komai ba
Wani murmushin ta yi tana ta
labe habarta a hankali ta furta" Tabas jajayen idannuwa gare shi, Tabas na yi dace in na same shi, hariji ne da ganninsa, zai biya min dukkan bukatuna......., wayo Allahna mamana kin gama taimakona kin gama birgeni....gashi maai kudi, ga kyau, ga jan ido k
ihuuuuuuu"
Sai kuma ta dafe bakinta ta rufe tana dan zarro ido ta kashe wayar ta ajiye da nufin idan ta gama wanka zata dauke, sai dare yayi in wancen y'ar balakin ta gama yi musu addu'a ta rufe zata kunna wayar su yi waya da abin sonta, tabas gaskiyar
mamanta ce, matar babansu ba zata taba sinsu ba, ba zata taba yin abu dan ci gabansu ba, gashi dai kiri kiri so take yi ta hanna a basu damar yin zance, wai karatu suke yi, wato ita in suka rasa mazan aure ai ba damuwarta bane, ita dai ba zata yarda ba gas
kiya, cen ta yi iko da y'arta mana ai ta haifa , ama zata wani fake tana neman hannawa mutane rawar gaban hantsi ita da ta fi kowa Sannin abinda ya kamata, aikin banza!
Da wannan ta shiga kimtsawar itama zuciyarta cike da sake sake kala kala
Hajia
bata nufi bangaren Elhaji ba sai da ta gama da Yaran gaba daya sannan ta tafi
A hanyar zuwanta yadda bawa ke addu'ar Allah ya tsare shi da dukkan wani abu na ki haka take adu'ar Allah ya sa har ta je ta dawo da asubahi babu wani abin da zai daga mata h
ankali, ita da kanta sai da ta yi hakan ta samu kanta da yin murmushi a ranta ta ayana' Elhaji kennan, mai abin mamaki, ka ji da rigimarsa, ka ji da ta matan da yake aurowa, ka ji da ta mutanen gari masu zagin kai ka kanainaye komai nasa, sannan yanzu ga d
ukkan alamu lokacin ka ji da wata fitinar ta ya'yansa ta gabato? ya Allah ka san zuciyata, ka san da wace zuciya nake zaune da yaran nan, ya Ubangiji kar ka basu damar wulakanta irin tarbiyyar da nake basu, ko me zai faru ka basu ikon jin tsoronka da kiyay
e hakokin ka ya Allah '
Da wannan ta shiga falon ta karasa ta zauna saman kujera ta same shi yana amsa waya
Gannin wayar ta dan ja ya sa ta mike ta shiga sauko masa kayan abinci daya bayan daya tana jerawa
sai da ta gama ta zauna ta shiga zabawa
dai-dai ya gama amsa wayar ya dubeta da kula ya ce" Gimbiya sannu da hidima, Allah dai ya maki albarka"
Mama ta dan yi tsai, sai kuma ta amsa bayan ta zuba masa
Elhaji ya wani dan yi murmushi ya ce" To mu ci mana"
Mama ta ce" Ka san ai na ci nawa
, ban iya cin abinci a irin wannan lokacin ba"
Elhaji ya gyada kai ya ce" Hakane kuma y'ar gayuta"
Mama ta yi murmushi kawai bata ce komai, ita abin du wani iri take ji, doguwar fira da shi in ba ta balaki ba ko dadi bata yi, du sai ta ga kamar munaf
untarta ake yi a lamarin
Shima jin ta yi shiru ya dan sake dubanta dai ya ga tana kallon tv bai ce komai ba, ya ci gaba da cin abincinsa har sai da ya gama ta kwashe komai ta dawo ta zauna
Jim kadan ya budi baki bayan ya yi dan gyaran murya ya ce" N
i kam akoy maganar da nake so mu yi gimbiya"
Mama ta dago tana kallonsa a ranta ta ayana' An zo wajen'
Baba ya ci gaba da fadin" Ya'yan nan naki nake cewa, kin ga ya'ya mata ne, a lamarin musulunci tun daga bakin lokacin da yarinya ta fara gannin jin
ji sakata a dakinta shine ya fi zama alkhairi, kin ga kuwa ai Karima yanzu ta kai shekara goma sha takwas ko? shine na yi mata miji"
Tsai ta yi tana dubansa, kafin ta yi dan murmushi a hankali ta ce" masha ALLAH, yaushe ta fara zance ne y'ar tawa?"
B
aba ya ce" Zance fa, a'a bata fara zance ba, a gaba dai zai zo su gana su aminta da junna shikenan sai a yi"
Mama ta karra fuskantarsa ta ce" Kana nufin dai auren hadi zaka yi mata ne babansu?"
Baba ya fuskance ta shima yana dan hade fuska ya ce" Aur
en dace dai ba na hadi ba, kin san da bambanci , auren da Allah yace mu yiwa yayanmu , wato mazan farko ko mamansu?"
Mama ta yi murmushi tana dauke dubanta daga cikin nasa ta ce" Hakane, sai dai zamani da ya'yan zamani a barsu su kawo zabin nasu a auna
a gani idan har ya cencenta daga halaya da addini sai a bashi su je su cencana rayuwa ya fi, domin auren soyayar kansa yana zama wani abin a yau bale auren hadi babansu"
Baba ya hade fuska nan take, yana dubanta ya ce" Wannan Yaren masu ta'amali da mag
angannun yahudu da nasara kennan, mu abinda Allah yace a yi zamu yi ai ta hakan zamu fi gannin yayi kyau, auren soyayar me Allah na tuba, miji mai mutunci ai ya fi komai , y'ar ta kai sha takwas kwarata zan yi in cinye ko me kike nufi"
Hajia ta dan dafe
baki tana dubansa gannin yadda nan da nan har hali ya dawo, a haden nan itama ta ce" Hakane kuma, auren soyayar a yanzu shi yake rikicewa ya zama na kiyaya, nima shaida ce, dama shiru muka yi aka yi mana je ki ga mijinki da ba haka ba, yarinya kuwa ai ta
kai shekara ashirin da daya yanzu ka manta ne? shekarunta ashirin da wata tara cifffff a watan azumi aka haifeta a shekarar da na zo gidan nan, aure kuwa ba zaka yi mata na dole ba a barta ta yi karatunta ta fitar da zabinta ko ta iya jurewa da hakuri da h
alaya idan Allah ya bata wanda sai an jure din zata fi yi in tana sonsa kafin ta tsane shi!"
Tana fada tana nufar hanyar fita ne, dan walahi ba zata iya masifa ba, irin yadda ya mike kuwa tabas a yau sai sun raba hali, ai kuwa yana gannin ta fita ta ruf
o da karfi ta murda kyyyy ya bi ta dayar hanyar rai bace ya bude ya nufi baban falon da idan ya je dole sai ya tashi ya'yan, ama ba wannan bane damuwarsa burinsa ya rigayi gimbiya isa bangaren ta kar ta rufe dakinta bai rama abinda ta masa ba, shi? shi gim
biya zata wulakanta? shi? walahi sai ya rama
Yadda ka san maii kannanun shekaru haka ya bude da gudun tsiya yana shigowa tana murdawa dakinta ky
Ai kuwa ya ja ya dakawa kofar kutuho yana bude murya da karfi ya ce"
07/12/2024, 14:50 - samiraharouna
yacouba:
๐บ๐ธ๐บ๐ธ๐บ๐ธ๐บ๐ธ๐บ๐ธ๐บ
*FARKON GANIN IDONA*
๐บ๐ธ๐บ๐ธ๐บ๐ธ๐บ๐ธ๐บ๐ธ๐บ
*LABARI DA RUBUTAWA*
*SAJIDA NIJAR*
๐ณ๐ช
*PAID BOOK*
*Y'AN NIJAR ZAKU TURO KATIN AIRTEL KO TA SAHELCOM T
A DARI A WANNAN NUMBAR 93811618 SAI A SAKA KU A GRUP, YAN NAGERIA ZAKU YI TRENSFER NE NA 500 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani shedar ta numbana kamar haka 93811618 , Sajida Nijar thank you
๐
*
LITATTAFAN
MARUBUCIYAR
DUK KARYAR KADA
Y'AR MAHAUKACIYA
NEMAN NA KAINA
BANI DA ZABI
DAGA TAFIYA ฦAUKAR SOJA
BAK'A CE
KUTKALE
DUK NISAN JIFA
MAGE
IDAN KA RAINA INDA KAKE
DUTSE
NI ZAN LADABI
ZAKIN SARAKAI
WATA KOKOWAR
DA CIWO A ZUCIYATA
AURE YAฦIN M
ATA
AZAL
WATA TAFIYAR
*Shafi na Shida (6)*
*TALLAH, TALLAH, TALLAH*
*META FORCE*
*menene meta force*
business ne ingantacce business ne mekyau business ne daizaibaki kudi
๐ฏ
tunda ake duniyar network marketing ba
โatabayin business din dayake bada kudi sosai kamar meta force ba kuma dollars ne sukebadawa sannan inkinason canja dalarki cikin mintuna qalilan zaki canja dollars dinki zuwa naira hankali kwance kinadaga gida dollars suna sauqamiki hankali kwance yawanci
yan nigeria ko ince yan arewa bakuda lbrn wannan business din business ne daya karade duniya akwai qasashe da dama wanda sukafimuma cigaba sunacikin wannan business na meta force
*shidai meta force crypto currency* ne
kuma munsan cewa yanzu babu w
ani business dayake bada kudade a duniya yanzu irin crypto currency
akwai program dayawa acikin meta force wanda akayi lunching da wadanda baโayiba amma zaโayi nan bada jimawaba
yanzu bari mudau programs guda 1muyi dan taqaitaccen bayani akai
*T
ACTILE*
1 Tactile : matakin farko kenan dole idan zakshiga meta force saikafarayin registration a tactile sannan zakasamu damar shiga kayi joning sauran programs din
tactile yanada levels guda 12 1 to 12 kowani level da kudinshi level 1 5 dollars
le
vel 2 10 dollars
level 3 20 dollars
level 4 40 dollars
level 5 80 dolllars
hakadai
kudin kowani level yake ninka na bayanshi saikzabi wanda zaka iya saikayi shi tactile ananne akasamun abunda muke qira
*Spillover*da*over flow*
wato kanazaune
baka kawo kowaba zakaduba wallet kaga ansama mutum har dollars sun sauqama anbiyka kuma bakayi aikin komaiba a wadannan levels din dakasayadin ko wani levels dakasaya idan spillover yatashi fadoma to adadin kudin wannan levels dinne misali level 1 5 dolla
rs to ynada dakuna 6 duk lokacin da kayiwa mutum register kokuma spillover yafadoma zakasamu 5 dollars ne akowani daki 1 amma banda dakuna 2 na farko da daki 1 na qarshe amma daki na 345 dukka sunafadowa biyanka zaโayi kaga 15 dollars kenan dakuna 3 sann
an idan dakunan suncika zaโaske sharemaka kasake zuba wasu mutane inma kaikanemosu inma spillover kasamu
to haka zakayita samun wannan dollars din a kowani levels dakasaya duk zagaye daya zakasamu adadin kudin daksayi levels dinnan sau 3 kagdai kudin d
akasyi levels din sundawo harda riba kuma hak zaโayita sharema dakunan anasa wasu mutane koda mutanen sunkai millions
๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐ฝ
Atakaice kenan sauran bayanin kubiyoni awannan number domin jinkarinbayani
๐
0912 262 1080
*Sannan zaku iya zuwa kuyi
browsing google youtube*
*zakusamu kowane irin bayani kukeso game da meta force
Aunty Hajja
LABARI
Rai bace ya ce" Ni zaki wulakanta da girmana da darajata in ringa fadi kina gasa min magana a kan
y'ayana malakina? to ki hanna in kin isa ki
hanna In gani, aikin banza aikin wofi an fada maki tsoronki nake ji da zan ringa lalaba ki kina min bore?"
Tun kasarniyar bude kofar mama da budowar tasa kofar suka tashi jama'ar gidan, sai dai yaran sun saur
ara ne sunna sauraro, amarya ce kawai ta fito a gigice tana kallon ikon Allah, murya a rarrabe ta ce" Elhaji lafiya? me ya faru?"
Sama sama ya ce" me zai faru da ya wuce wannan mata dake son nuna min iyakata da gidana da y'ayana? dama sai da aka min ha
nnunka mai sanda a kan auren yar boko, yau an zo karnin da Ni miji zan cewa matata wai zan yiwa y'ata aure tace ba za'a yi ba? har Ni zata kalla ta zagi auren soyayya? tana nufin Nine banzan kennan? ki fito gimbiya ki ban fashin bakin yarenki!" Ya karashe
da karra daga murya
Amaya ta ja baya, ta rasa farin ciki zata ji ko akasinsa, fada dai tana so ta ga sunna fada ama wannan sam bai wani birgeta ba
Baba ya ci gaba da fadin" Aikin banza, ke kin isa ki min isa da abinda na haifa, ko Khadija ai baki isa
ki hannani rawar gaban hantsi da ita ba bale Karima, in sha Allah ki rubuta ki ajiye na yiwa Karima aure na gama, sai in ga wanda ya isa ya hanna"
Amarya ta yi gaggawar fadin" Au, wai da Karima ka yiwa miji tace ba haka ba? lalle Hajia akoy kokari, to
ke ai baki isa ki hanna uba iko da ya'yansa ba ko?"
Kasa kasa mama ta ce" Haka fa, ki kama min baki, kin san halina sarai walahi zan gigita maki tunani, ki bar uban y'ar yayi ikon da ita in gani, Elhaji ka rubuta ka ajiye in dai ba yarinya tace ta y
arda da wannan lamari ba ba za'a yi mata ba, kai sai in maka ka wajen yan human right fa, baka Sanni bane!"
Sai da baba ya sake riฦe kofar nan ya jijiga ama ko gezau bata yi ba, da wani bacin ran ya ce" Rabe mai kofofi Allah ya isa tsakanina da kai da k
a saida min kwadon kofofin gidana sa barawo kuka, lalle yau da na nunawa hajia Nine mijin itace matar, ba human right ba ki kaini kungiyar gaba da haka zan nuna maki karfin ikon mai kudi da mai ilimin boko ba daya bane, zaki gani Allah ya nuna mana mijin
da na yi mata zai zo kuma za'a daura mata aure da shi, in banda rashin tsoron Allah y'ar ashe ta gandame ban sani ba, to gaba dayansu zan hade in yiwa auren su karra gaba, ai Ni in yarinya ta wuce sha takwas a gidana ciyar da itama haramun ne, zaki ga iko
kuwa gannin idannuwanki"
Haka ya wuce yana ta bambami, ita kuwa amarya tana biye da shi sai hakuri take bashi kasa kasa yana sake daga murya, dan idan kana so fadansa ya ki mutuwa ya ringa yin fadan kana bashi hakuri, to fa kamar wuta ce kake zubawa fet
ur
Sauran yaran du kwonciyarsu suka yi banda Karima da ta ji hankalinta ya tashi ta nemi rasa nutsuwarta,
Bata jima da ajiye waya da saurayinta ba, bata jima da karbar kalaman soyaya iya kalamai da alkawaruruka ba
Bayanan nan na nufin ita Karima aban
ta ya yiwa miji? Kan ubancen, ai kuwa ba zai yiwu ba, tabas ba zai taba yiwuwa ba, to ai ita bata ga namijin da zai iya da ita Bama in ba wannan saurayin nata ba, yanzu haka cikin yaran shagonsa ne yake son hadata da daya ya cuceta, wannan ai cuta ce walah
i talahi sakata a uku ake son yi, Bama zai taba yiwuwa ba, idanma mama bata kai shi human right din ba to ita zata kai shi a boye a boye sunnanta dan a ja masa kashedin kar ya saki ya yiwa y'arsa auren dole a bar kowa ya zabi abinsa ta yadda zai iya rayuwa
da abinsa duk wuya duk rintsi, sai kace shi din an taba yi masa auren dolen tsabar mugunta irin ta babansu!, wannan tashin hankalin ya hannata barci, domin wata iriyar giyar soyaya ta gama dibarta ta saurayinta, bale irin yadda ya zamo mutun mai zinar har
she hakan yayi daidai da ra'ayinta, dan gani take yi babu ita babu ustaz domin ba zasu taba iya huce maka takaicin soyaya ba
Bayan sun dawo daga
ษ
angaren mahaifinsu suka shirya suka fito aka kwashe su aka kai su Makarantar boko, a lokcin ne itama Haji
a ta fito a shirye ta yi tafiyarta wajen aiki, ba dan hutun da ta dauka na jinya ya kare ba, no sai dan tana bukatar samun nutsuwar zuciya sannan tana son zuwa ta gaisar da Hajiar Larabawa dan ta kwana biyu bata lekata ba
Kusan karfe goma da rabi da y
a fito a shirye zai tafi kasuwa, nan amarya ta sanar masa hajiarma ta tafi wajen aiki, wannan bayanin ya karra dugunzuma ransa , ya fice a gidan ya nufi hanyar gidan Hajiar Larabawa dan kuwa walahi ba zai yarda Hajia ta masheshi shashasha ba, bata isa ba
Kamar kulun ya samu tarba ta karama a wajen sarakuwar tasa, wace da wani mai jin kunyar ne Bama zai iya kawo karar y'arta a wajenta kai tsaye ba, sai dai magana ake yi ta Baba, kai tsaye ya budi baki ya fadawa Hajiar Larabawa abinda ke tafe da shi, wand
a itama hakan ya matukar bata mata rai har ta masa alkawarin magana ta wuce in sha Allah Hajia ba zata zama karan tsaye a tsakanin hukuncinsa da ya'yansa ba in dai hakan bai kaucewa addinin Musulunci ba, da wannan farin cikin ya bar gidan bale da Hajiar ta
ringa kirta fadan a kan me zata fita aiki bata yi masa salama ba? lalle Hajia karama na daf da sakawa a soke maganar zuwanta aiki gaba daya ta zauna ta yi ibadar aure, wannan magana ta fi komai dadada masa zuciya har ya ringa addu'ar Allah ya sa idan aka
mata fadan ta ki ji, gobema ta fita bata sanar masa ba ya dawo ya fada shikenan Hajiar Larabawa ta soke mata zuwa aikin kowama ya huta, da haka ya nufi shago zuciyarsa fesss, dan ya riga ya sani matar da yake aure an isa da ita a gidan su, shi yasa idan ta
nemi tayar masa da hankali yake makata cen ya mike kafa abinsa, Allah yana gani idan yana adu'a yakan sako Allah ya karra jan da kwanakin Hajiar Larabawa ta ci gaba