Showing 30001 words to 33000 words out of 200647 words
tashin hanka
lin ya sa ya aureki walahi a cikin gidanki na aure zaki ga wulakanci kala kala, dan kuwa ba zai taba baki yarda ba ko kankani, shin haka kike so ki rayu a gidanki?"
KARIMA ta girgiza kai da sauri,
Mama ta ce" Zan sake tambayarki, saurayinki ne? kina
sonsa? idan har haka ne zan kai maganar gaban Babanku dan a neme shi ya fito in har ya shirya in ba haka ba kuma a raba tsakanin dan ban ga daraja a tare da shi ba tunda har zai ringa tsare ki a bakin titi"
Da sauri Karima ta girgiza kai, bayan dogon tu
nani da tuna maganar mahaifiyarta a kan zancen da ta ji tsakiyar dare, ko tace fadan da mamansu da babansu suka yi a kanta, cewar ta jira ta ga ko waye, dan ta tabbata idan fa ta ba mama dama to kuwa tabas za'a nemi Mudansir in kuwa wannan din ya fi Mudans
ir ai ta yiwa kanta asara
Murya a raunane ta ce" Mama, dama fa kawai dai yana zuwa wajena be, Ni banma sonsa"
Mama da mamaki ta ce" Bakya son nasa kike tsayuwa da shi? bakya son nasa har kike fita ko tsaya da shi a boye? bakya son nasa mahaifiyarki t
a yarda da shi har ta bari kika ganshi a boye? kin san bakya son nasa kike wasa da karatu domin sa?"
Hankalin Karima ya tashi ainun, ta rasa yaya zata yi sai hakuri da take ba Mama
Mama ta mike bayan ta sake Binta da kallo, a tausashe ta ce" Ki kula
, ki dauki wannan a matsayin kin yiwa mamanki laifi na yafe, idan har kika kuma makamancinsa sunnan abin garaje kuma zan maki garaje tabassss!, ki kama mutuncin kanki shi kadai na roke ki, in har masoyinki ne zai nemi manyan ki ya kashe kudinsa da lokacins
a da komai nasa dan ya same ki, ta haka zai mutunta ki, idan kuwa dan wasa da lokacin yan mata ne wannan yawon shi zai koya maki, wanda ba zan lamunta ba, idan har na kuma tsintar irin haka a waje Karima da Ni kike magana kuma sai na yi maganinki daga ke h
ar du wani wanda ke daure maki kin fahimta?"
Da sauri Karima ke gyada kai, sai godiya take yi har mama ta bar dakin
Wani irin zama ta yi tana sauke tagwayen ajiyar zuciya a bayyane ta ce" Allah na gode maka, yanzu da wani zancen ake yi da bosss ya j
i, kai innalilahi "
Sai kuma ta sake gyara zama a ranta tana ayana' Ni har yanzu shiru baba ya ki min zancen mutumen nan, ga dama ta samu da zan gabatar da wanda muke tare kuma na kasa saboda kar aje in yiwa kaina sakiyar da ba ruwa......Hum koda yake,
zan
ɗ
an karra jira in gani ko a dace'
Wannan ya rufe babin firgicin Karima, sai dai kuma ya bude mata wani tunani mai zafi na yanzu kennan ina zasu ringa haduwa da Mudansir?......
(wannan kennan)
Lokaci ya ja sosai, ama haka ta nufi bangaren baba ta
na cike da tunanin hanyar da zata bi dan ta samu wata yar mafita a kan abinda take gannin ya kutso mata da ya'yanta
ya zama wajibi ta gabatar masa da muradinta,, hakan ya sa ta je da salama da zaman lafiya kuma ta dukar da kanta bata yarda neman fitin
arsa ya hasalata ba, koda yake shi dinma yau du kamar ba shi ba, wani abu na saka shi farin ciki a bayyane dan ya gaza boyewa,
Cen cikin dare bayan sun gama ibada Mama ta dan sake dubansa, gannin kamar har yanzu hankalinsa a kwonce a tausashe ta ce"
uhum baban amarya baban amarya, Ni kam yanzu kennan biyu zamu aurar , yau da gobe sai Allah"
Wani murmushi ya saki ya dubeta ya wani karra sakin murmushi ya ce" Ni na san y'ar aljanna ce ke gimbiya, eh biyu ne cif "
Mama ta yi murmushi ta ce" Allah y
a sanya alkhairi, Allah ya basu zaman lafiya"
Baba ya ce" Amen amen amen amen gimbiya amen"
Mama ta dan dauke kanta tana ta addu'a a ranta, a hankali ta ce" yaran nan fa Anmy kanta ta isa auren nan babansu, itama fa yanzu ta shiga shekara ta sha tara
"
Baba ya dan kame gemunsa kafin ya ce" Walahi kuwa, Ni abin ba wuya , du na zata Anmy bata wuce sha biyar ba""
Mama ta dan zarro ido ta zauna da kyau ta ce" Kai, Anmy din? girmanta ya girmi shekarunta, baka kula ba?"
Baba ya girgiza kai yana dari
ya ya ce" Ni har yanzu tausaya mata nake yi, y'ar nan ko wa zan ba sai na saka ido sosai dan walahi ba zai kai min yarinya ya halaka min ba, gaba daya kalar hutu ce kalar turawa y'ar nan"
Mama ta tabe baki a boye a ranta ta ayana' haka fa, son kai, shi
ya dagargaza ya'yan wasu ama nasa kulun yana da tsari a kansu
A fili mama ta ce" Allah dai ya basu mazaje na gari, Ni wai babansu in dan kawo shawara mana, in har bata yi ba sai ace bata yi ba shikenan?"
Baba ya dubeta, ya sake dubanta sannan ya ce"
Uhum ina jin ki"
Mama ta sake dubansa da kyau ta ce" Dama cewa na yi, me zai hanna y'an matan nan naka ka basu dama du wata mai saurayi ta bashi dama ya zo ya ganka, idan har yayi maka sai ka basu dama su fuskanci junna, in kuwa bai yi maka ba sai ka da
katar da su, ka ga wannan hanya ce mai kyau da za'a iya barin d'an yau ya ringa abu ba tare da boye boye ba, kar a hanna musu yin saurayi su ringa tarda samarin ko?"
Baba ya kalleta a zabure, ido cikin ido ya ce"
🫠🫠🫠🫠🫠🫠🫠🫠🫠🫠🫠🫠🫠🫠
0
7/12/2024, 14:52 - samiraharounayacouba:
🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺
*FARKON GANIN IDONA*
🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺
*LABARI DA RUBUTAWA*
*SAJIDA NIJAR*
🇳🇪
*PAID BOOK*
*Y'AN NIJAR ZAKU TU
RO KATIN AIRTEL KO TA SAHELCOM TA DARI A WANNAN NUMBAR 93811618 SAI A SAKA KU A GRUP, YAN NAGERIA ZAKU YI TRENSFER NE NA 500 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani shedar ta numbana kamar haka 93811618 , Sajida Nij
ar thank you
😍
*
LITATTAFAN MARUBUCIYAR
DUK KARYAR KADA
Y'AR MAHAUKACIYA
NEMAN NA KAINA
BANI DA ZABI
DAGA TAFIYA ƊAUKAR SOJA
BAK'A CE
KUTKALE
DUK NISAN JIFA
MAGE
IDAN KA RAINA INDA KAKE
DUTSE
NI ZAN LADABI
ZAKIN SARAKAI
WATA KOKOWAR
DA CIWO A ZUCIYATA
AURE YAƘIN MATA
AZAL
WATA TAFIYAR
*Shafi tara (9)*
*TALLAH, TALLAH, TALLAH*
*META FORCE*
*menene meta force*
business ne ingantacce business ne mekyau business ne daizaibaki kudi
💯
tunda ake du
niyar network marketing ba’atabayin business din dayake bada kudi sosai kamar meta force ba kuma dollars ne sukebadawa sannan inkinason canja dalarki cikin mintuna qalilan zaki canja dollars dinki zuwa naira hankali kwance kinadaga gida dollars suna sauqam
iki hankali kwance yawanci yan nigeria ko ince yan arewa bakuda lbrn wannan business din business ne daya karade duniya akwai qasashe da dama wanda sukafimuma cigaba sunacikin wannan business na meta force
*shidai meta force crypto currency* ne
kum
a munsan cewa yanzu babu wani business dayake bada kudade a duniya yanzu irin crypto currency
akwai program dayawa acikin meta force wanda akayi lunching da wadanda ba’ayiba amma za’ayi nan bada jimawaba
yanzu bari mudau programs guda 1muyi dan taq
aitaccen bayani akai
*TACTILE*
1 Tactile : matakin farko kenan dole idan zakshiga meta force saikafarayin registration a tactile sannan zakasamu damar shiga kayi joning sauran programs din
tactile yanada levels guda 12 1 to 12 kowani level da kudi
nshi level 1 5 dollars
level 2 10 dollars
level 3 20 dollars
level 4 40 dollars
level 5 80 dolllars
hakadai
kudin kowani level yake ninka na bayanshi saikzabi wanda zaka iya saikayi shi tactile ananne akasamun abunda muke qira
*Spillover*da*ov
er flow*
wato kanazaune baka kawo kowaba zakaduba wallet kaga ansama mutum har dollars sun sauqama anbiyka kuma bakayi aikin komaiba a wadannan levels din dakasayadin ko wani levels dakasaya idan spillover yatashi fadoma to adadin kudin wannan levels di
nne misali level 1 5 dollars to ynada dakuna 6 duk lokacin da kayiwa mutum register kokuma spillover yafadoma zakasamu 5 dollars ne akowani daki 1 amma banda dakuna 2 na farko da daki 1 na qarshe amma daki na 345 dukka sunafadowa biyanka za’ayi kaga 15 do
llars kenan dakuna 3 sannan idan dakunan suncika za’aske sharemaka kasake zuba wasu mutane inma kaikanemosu inma spillover kasamu
to haka zakayita samun wannan dollars din a kowani levels dakasaya duk zagaye daya zakasamu adadin kudin daksayi levels d
innan sau 3 kagdai kudin dakasyi levels din sundawo harda riba kuma hak za’ayita sharema dakunan anasa wasu mutane koda mutanen sunkai millions
💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽
Atakaice kenan sauran bayanin kubiyoni awannan number domin jinkarinbayani
👉
0912 262 1080
*
Sannan zaku iya zuwa kuyi browsing google youtube*
*zakusamu kowane irin bayani kukeso game da meta force
Aunty Hajja
LABARI
Baba ya kalleta a zabure ido cikin ido ya ce" Wai wani d'an, nawa? na
cikina? tarda saurayi? kan uba, to ai idan takamar ya'yan yanzu su ya'yan yau ne, nima d'an yau ne, kai ina, bude hanyar iskanci kennan, gimbiya me yasa du tunaninki na yan iska ne?"
Tagumin da ta rafka ta janye tana kallonsa ta ce" Ni ce y'ar iskar?"
Kai ya girgiza yana mata nuni da hannunsa ya ce" Ban ce da ke haka ba, tunaninki nace, kar ki hade min maganata saboda rashin tsoron Allah, ke yanzu idan nace yaran nan su fara zance kya yarda? haba jama'a wai menene yasa ne ba za'a bi fadar ma'aiki ba?
me yasa karfi da yaji sai an koyi nasara? meye a zama zance banda a lalubewa mutun y'a? Au so kike yi in yi kisa kuma in shiga uku ko? wato so kike ki sakani a uku ko? "
Mama ta sauke kaffafuwanta daga saman gadon ta dauki hijabinta bata ce komai ba d
a nufin tafiya
da sauri ya sauko ya riko hijabin rai bace ya ce" Ga shashasha kin samu shine da na fara magana sai ki tafi ki barni in ci kaina ko?"
A tausashe mama ta dube shi ta ce" Sai da nace idan shawarar bata yi maka ba kace a'a baka amince ba
shikenan an bar maganar , ama sai ka kama jaye jayen da bashi da anfani, ba tafiya nake yi dan in Barka ka yi ta magana ba, wace Ni din banza, tafiya nake yi saboda yannayin lafiyata elhaji, wannan abin ba zai haifar min d'a da ido ba, ka ga ba lafiya ta i
sheni ba, dan Allah ka yi hakuri ya isa haka ka yi hakuri"
Baba ya tabe baki ya matsa ya ce" To na ji, koma ki kwonta kuma ki bar maganar nan, kar ki kuma kawota dan Ni ba shashasha bane, yaran nan su yarda su yi mana, kin fa gani yadda na saka tsaro a
kansu, du wani motsinsu a kan idannuwana yake, basu isa su aikata wannan sabon ban sani ba, du kuwa wanda ya yarda ya aikata Allah kadai ya san abinda zan masa, jeki kawai ki kwonta wannan maganar ma ai ta rashin ilimi ce sak ta masu ta'amali da koyarwar y
ahudu "
Tana jinsa ta yi shiru bayan ta kwonta ta bashi baya ta lumshe idannuwanta
A hankali ta sauke ajiyar zuciya a ranta ta ayana'" Allah, ya Allah yaya zan yi kennan? idan na fito na fada masa dalilina na tabbata a yau ba jikinta ba, nima nawa ji
kin sai ya gaya min, kuma na riga na gane dukan babu abinda zai gyara a rayuwar ya'yan nan, an kai wajen da duka baya ce masu komai........, da ace zai yarda da ya bani dama na basu damar kawo wanda ke son su da aure, idan har aka ga mutun da gaske yake sh
ikenan sai a yi masa aurensa ya je yayi karatunsa a dakinsa, shikenan Allah ya raba mu lafiya da su, amma tsabar fitina irin ta wannan bawa naka ya Allah har cin alwashi yake yi a kan d'an yau? lalle na tabbata bai san su waye ya'yan zamanin nan ba da bai
tarki cin alwashi a kansu ba, wai har fadi yake motsinsu a kan idannuwansa, ko wani motsin yake nufi, takamarsa in ya dawo da yama zai yi tambaye tambaye a anguwa da masalaci dan ya gane me ya'yan suka yi me basu yi ba, bai san cewa sun gama ganewa ba sunn
a boye Laifukan su daga idannuwan da zasu gansu su yadda su? hum lalle Elhaji '
Tana ta sake saken nan har barci ya dauketa, sai kiraye kirayen asalatu suka farkar da ita kamar wace idon kawai ta rintse ta bude......
haka ta sauko daga gadon tana mot
sawa da kyar, kwana a wajen Elhaji kennan maimakun ka samu hutu a'a, sai dai ka samo guzurin ciwo na damuwa.
A wannan ranar ma da shiga mai kyan gaske ya tafi, kuma bai shigo gida da wuri ba sai bayan sallar isha'i , ya dawo a gajiye tilis, sannan ya ki
maganar daga inda yake, ama fuskarsa fesss da farin ciki ya kwonta, sai da aka yi sallar asubahi bayan yaran sun yi fatiha ya dube su da kula bayan sun gaishe shi ya ce" Karima, daga yau ina mai umartarki fita da nikaf, sannan ki karra kame kanki, daga ya
nzu zuwa kowani lokaci mai neman aurenki zai zo, ina fatan zaki nuna tarbiyyar da na baki ta yadda yana tafiya za'a yi komai a gama, ku tashi ku tafi Allah ya muku albarka"
Mikewa suka yi jiki du a sanyaye suka fice, Bama kamar Karima da Khadija
Ita
Karima tsoro ne ya darsun mata, kar dai aje wani katon ustaz ne? kai da ta shiga uku domin du kudinsa ba zai taba iyawa da ita ba, ta ina zata iya rayuwa da ustaz? haba dai mafarkinta namijin da zai riritata tamkar a Film din Indiya, tana da burin fafadan
namiji mai cikar zati, tana da burin kashe soyaya iya soyaya da mijinta, walahi tana so mijin da zata aura ya zamo uban romeo a duniyarta , ina lalle zata fara shirin gannin waye wannan? ga dukkan alamu ya gama mamaye zuciyar babansu, sai dai kashhhh zuciy
ar babansu ba zuciyar Karima bace!
Bayan yaran sun watse ya rage daga Hajia, sai amarya da baba a saman kujeru , shiru ya dan ratsa, mama na son tafiya sai dai tana da magana a bakinta, amarya kuwa dama yau ranar girkinta ce , bata da inda zata matsa
ta bar wata ƙatuwar da mijinta!
Ajiyar zuciya mama ta sauke da kula ta ce" Ni babansu wanene wannan miji da aka yiwa Karima?"
Baba ya dubeta yana murmushi ya ce" Idan lokaci yayi kya gani mamansu, ki sakawa ranki dai kawai y'arki ta gama dace a dun
iya sai fatan Allah ya sa ta dace a kiyama"
Mama ta yi murmushi ta mike tana fadin" Amen, ama ka ji da kyau ba zai sakawa y'ar nan tsare tsare tun kafin ta je gidansa ba, saka nikaf ba laifi ama daga nan a tsaya iya nan"
Har ya daga murya zai yi saba
bi ya maido hannunsa ya talabe habarsa ya ce" Na shiga uku, na auro daidai da Ni, wannan mata kamar bata son albarkar tawa ma"
Amarya ta ce" Inafa, ina fa, ai albarka ta kowa ma bata so, sam ba zata yi albarka ba ai matar cen"
Ya dago da sauri yana k
allon ta, haka kawai sai ya ji ai shi ta zaga, haka kawai har kasan ransa ya ji kamar bata kaunar sa, yana dubanta ya ce" Hajiar ce ba zata yi albarka ba?"
Amarya ta dube shi itama a dan zabure ta ce" abinda ka fada ne na talaba"
"Lalle kina daf da
gane shayi ruwa ne, kika talaba? Hajiar? to idan bata yi albarka ba ai na kade, kar ki saki ki zagar min matar rufin asiri wace na tabbata yau ko bani da ko sisi zata zauna da Ni da tsufana da dukkan halayana, ke kuwa fa? ai kin san na san auren kudi kika
yi, da da wani saurayin da ya fito ya kai Ni kudi neman aurenki ai ba zaki auri tsoho ba, bana son haka, in na zagi abina ki aka ido ki yi kallo bayan Ni babu wanda yake da wannan damar kin ji na fada maki!"
Gaba daya amarya sai ta rasa bakin magana, sh
i fa ya fadi maganar nan, ita kawai ta taya shi ne, ama shine zai nemi juye mata, kai innalilahi wannan mutun da baudaden hali yake.
Gidan Elhaji Hamza
Tafiya suke yi a baban filin gidan ta wajen shukoki, bayansu kake iya hange