Showing 69001 words to 72000 words out of 200647 words

Chapter 24 - Farkon-Ganin-Idona-Book-Compeletex

08 Sep 2026

65

gannin Karima a baya ya bude bayan ya saka kansa ya shakota ya shiga gaura mata mari

da karfi mama ta janyo shi har kamar zai kayar da ita ta ce" Ka san Allah idan baka daina dukanta ba za

n kai karar ka? yau ga fitina!"

"a kan wannan yar banzar zaki wulakantani?" Aba ya fada yana kallon Mama

Mama ta nuna masa wajen direba saboda yuuuuuuu su ake kallo ga dare na karra yi, gashi yana aikata tashin hankalin nan

Zagayawa yayi fuuuuuu

ya shiga yana ciza yatsa, in ba dan lalabata yake yi ba alkur'an da bata isa ba, yo wace gimbiya, gimbiyar banza gimbiyar wofi!

Mama ta bude ta shiga ya tayar suka fara tafiya rai bace ta ce" Ka zo ka gama wulakanta kanka da mu baki daya, an gode Alla

h ya saka da alkhairi"

Aba ya mata shiru dan baya son biyewa masu sonsa da fitina

Mama ta dafe kai da wani takaicin ta ce" Laifinka ne, nan babu irin nunin da bana yi maka a kan ya'yan nan, ka nuna min ba haka ba, yanzu dan ka ga haka kace zaka kash

e yarinya? babu abinda zaka yi mata, na fada maka babu abinda zaka yi mata, ka je ka yi ta istigfari sannan ka gyara halayarka ka godewa Allah ma da ya nuna maka haka da wuri , dan kamuwar Allah baya yi da wasa!"

Baki ya tabe ya karya kwanar da ta cenza

akalar tafiyar tasu, Mama kuwa sai cika take tana batsewa dan bata gane inda ya nufa ba sai da ya tsaya a kofar gidan dan kasuwar bana, wato mahaifin Mudansir ta dago a zabure ta ce" Elhaji, me muka zo yi nan kuma?"

Baba ya kalleta shekeke ya ce" Nema

n aure muka zo, fito mu je dan kuwa yau sai nasan inda zan saka y'ar nan zamu iya yin barci, gimbiya ai ba zuwa zamu yi mu ci gaba da ciyar da mai son masu jajayen ido ba ko? kin san du laifin da ta kwaso a kanmu dai ko?"

Mama ta dora hannu a kai tana

furta" Na shiga uku, Elhaji tsaya, kana ji zo, dan Allah zo ka ji"...........Ina tuni ya wuce ciki, hakan ya sa ta rafka tagumi da hannayenta bibiyu tana kama sunnayen ALLAH............., Karima kuwa tunda ta amshi marukan nan ta yi likimo a bayan motar, h

ar ga Allah karfin kukanma yanzu bata da shi, kuma a hakama tana godewa Allah saboda bata zata zai barta da rai ba, ta zata wuka zai hurma mata, ita da kanta a yanzu kunyar wayar Tata take ji, wai tun a duniya kennan? a wayarta fa harda grup din da ta bude

ake koyawa matan aure kwonciyar aure , ita da kanta ta san a abinda take aikatawa da wayar nan in har wani ya gani tabas ta ji kunya bale mahaifinsu?, lalle du mai wasa da dokokin Allah jikinsa zai gaya masa, ta jima tana lalatar nan tana samun yan kudade

n da take kashewa a boye, ba dan mahaifinsu ya rage su da komai ba, kudin hasalima mamanta take ba, sai gashi yanzu da Allah ya tashi sai ya danka wayar a hannun babanta, wanda bai san da zancen wayar bama har a kai abinda ke cikinta, kunya take ji sosai

saima in babansu yace mai jan ido sai ta ji kamar ta yi ta kuka tana rantsuwar sunnan ta sani bata ainahin Sannin yaya jan idon yake a aikace ba, balaki ne irin nata, saka kai a uku ne irin nata, yanzu ta san ko duniya zata tara ba za'a yarda cewar bata sa

n lalata ba, Allah dai ya rufa mata asiri mama bata yi fushi da ita ba, ta tabbata in dai tana gefe komai zai zo da sauki.

Jim kadan Aba ya fito da wasu samari biyu , ya dakata suka sake gaisawa yana jadada musu zai dawo , domin mai gidan ya tafi Dubai

sarin kaya, ya zo ya shige motar ya tayar yayi gaba yana fadin" Ma dawo neman auren gobe in sha Allah gimbiya, yana Dubai ama matarsa ta tabatar min yana Niamey jirgin gobe na safe zai shigo ya karaso, mu kuwa in sha Allahu goben karfe goma a nan zata mana

mu yi jiransa"

Tsabar takaici mama bata ce masa ci kanka ba, hanya kawai take kallo har suka karaso gida ta fita ta bude baya ta kama Karima ta fito da ita, zata riketa su shiga ciki Aba ya ce" saketa dan ubanta saketa kar ta lalata maki lafiyar jiki d

a ta kwakwaluwa shegiya mai son masu jan ido, ke mike ko in karya ki"

Ai da sauri Karima ta mike daga duku dukun da take yi ta yi cikin gida da gudu tana sakin wani kukan

Mama ta zuba masa ido kafin ta tabe baki ta ce" Elhaji daidai nake da kai, daid

ai nake da kai ka san da wannan, kuma maganar da zan fada maka babu mai kai Ni neman aure bayan ni ke da y'ar, ubansa zai zo a bashi a mutunce ba mu zamu je ba, ka shafawa yarinyana lafiya hakanan laifi ne ta yi an yafe mata , karma ka shigo da maganar nan

sauran su ji dan ka sansu da tsokanar junna, kuma su da kansu a kiyayewa kunnayensu jin hakan saboda tarbiyarsu"

Tun a nan Aba ya rike kugu ya ce" Eh to yayi uwata, nace sannu uwarmu, ke yayanki kikam haifa banda Ni, an fada mai son masu jan ido, ya yi

hajia madan, kin manta mai daraja ake tarawa kasa ko? kika san ko ta jima tana zuwa neman auren nasa ita? Ni ai d'an yau ya watsan kasa a ido, kaf sai kin duba min su yaran nan kar in dauka in ba mutanen kirki a zageni"

"Babu wanda zan duba, ka ci gaba

da daga murya yan anguwa su ji a watsammu a social media a Ζ™i auren ya'yan naka su taru su kasheka a gidan, kuma in fada maka gaskiya ashe auren jari zaka yiwa Anmy, sai ka fada mai kudi kake son ba y'ayanka in sani mana, ana wani danewa bayan komai a ba

yane yake. mai kudi aka lalubo ake wani kwana!" Ta karashe tana buga kofar motar tasa da karfi ta yi cikin gidan da sauri dan ta kula ciwon balakinsa ba mai warkewa bane

Turus yayi yana kallon kofar gidan, sai kuma ya juyo ya karewa wajen kallo, ya g

a babu mai kallonsa sannan yayi ciki yana ihun kiran sunnanta.............

(Wannan kennan.)

Tun karfe takwas na dare bayan an yi sallah Mufeeda ke zaune a falon gidansu na Damagaran tana duban agogo tana kuma duba wayoyinta dake aj

iye, ama shiru, ba kukan waya, ba karar bude gettttt ba salamar mai gadi da sanar mata hasken idanuyarta ya karaso

Wayarta ta dauki kuka, ta rarumo da sauri tana dagawa, dan ta yi tunanin shine, sai dai gannin sunnan kawarta ya sa ranta ya sosu ta daga

tana duban akaifunta da suka sha gyara a kasalance ta ce" Kawatah "

Itama kawar Tata da isa ta ce" Mufee, ina ta nemanki a whatsup bakya online ina fata lafiya?"

Mufeeda ta sake duban agogo a hankali ta ce" Ina nospa ne kawata, kin san yau mine zai k

awo min ziyara, bani da time din waya"

Kawarta ta saka murmushi tana fadin" Dole ne, hajiata ba zaki yi lokacin waya ba, honorable ya zo gari ashe? wauh, wauh bari in barki, ama kawata wai ina labarin y'ar nan tasa? wai haka zaku yi aure ku tare gida da

ya da Ζ™atuwar budurwar yarinya ta hanna ki yawo da karamin skettt?"

Ta tabe baki wani haushin kurma na tukota, sai kuma ta yi warrrr da idannuwanta ta ce" No plz,.kema kin san in dai an saka rana sai mun yi zaman makokin yarinyar nan, dan ba zai yiwu ba

, haba dai a kurumcinta sai na karra mata shiru, yarinyar musakiya ce fa, bata magana , sai shegen sonta da yake yi ko meye na so a musaki?"

Kawar ta dan zarro ido ta wayar ta ce" Wai ban gane ba, sakawa zaki yi a yi kidnaping dinta ko me?, kawata baki

da mutunci fa, idan aka yi mata wani abu ai ba zaki mori amarcin da kyau ba duba da hankalinsa tashe ko?, kuma kike maganar so kahon kyale ne fa, ko yaya yarsa take shi ai yana sonta, bale an ce ya so Mamanta sosai fa?"

Takaici ya sa Mufeeda datse kiran

, dan ta tsani tuna mata da ake yi cewar hasken idannuwanta ya so uwar kurmar nan, hum, wai kidnaping kidnaping ai ana kyautata zaton a samu mutun da rai, .....ina zata yi wanann saken?......idan lokacin yayi zata san abin yi, ama ta san cewa matsalar sai

ta girmami kidnaping, sosai take jin haushin yarinyar nan, dan ta san sai ta zama a tsakaninsu da mijinta idan aka yi aurensu, abinda ba zata lamunta ba kennan, babu wanda ya isa ya shiga tsakaninsu

Sake duban agogo ta yi, gannin tara ke neman yi sai

kawai ta mike da dogon takalminta ta nufi waje tana kiran sunnan kanwarta tace da ita ta tafi gidan su AL'WALID

Ita dai kanwar by kawai tace mata dan ta san ko me zata ce mata ba zata saurareta ba a kan AL'WALID!

Mota ta shige da kanta ta ja ta

dauki hanya, tana tafe tana ayana' idan baka zo ba Ni zan zo, tunda furta yau zamu ga junna sai mun ga junnan, tunda ka zo baka bani minti goma nawa na kaina ba, kulun kai cikin uzuri, ka ga damar yau dinma ka ki nemana, ba zan iya barci ban ganka ba'

Tana karasowa aka bude mata da aka ga ko Wacece

Tunda ta dano hancin motarta ta haske su Kalisat a jikin wata mota a tsaye sunna zance

Abinda ya bata haushi dariyar da khalisat ke yi , shi kuwa wanda ke tsaye kusa da ita yana zance wanda kana gani

zaka gane maganar tasa ce ke sakata nishadi

Sai da ta zo gaf da su ta taka birki wanda su duka sai da suka tsorata kuma suka kasa guduwa dan abin ya zo musu wani iri

Bude motar ta yi ta fito ta bar wayoyinta a ciki sannan ta rufe ta dakata da ky din

motar tana kare musu kallon raini

Khalisat ta dauke kanta tana duban saurayinta ta ce" Bab kana magana, ci gaba"

Saurayin nata ya sauke ajiyar zuciya ya dubeta zai yi magana Mufeeda ta ja tsaki ta tofar da yawu sannan ta juya ta nufi bangaren AL'WAL

ID kanta tsaye

Wani irin bacin rai ya rike kirjin khalisat ta juya ta nufi cikin gida bangaren iyayensu tana saka kukan da ya fitar da mahaifiyarta daga daki, wato aminiyar maman karima

Khalisat na kuka ta ce " Mama, walahi walahi wannan abin ya is

heni, Mama idan ba zaki iya yin magana a bar wannan wulakancin ba gwara mu bar gidan nan, domin idan har aka yi auren Elhaji karami da wannan mufeedar ruwa sai ya gagaremu sha a gidan nan, irin yadda take wulakanta mu, ki duba ki ga da ta shigo kamar zata

take mu da mota , kuma ta fito ta watsa mana yawu ta yi gaba, walahi mama a kashe sai in kasheta dan ba fin karfina ta yi ba, muna kallonta ne dan ga wanda ya kawota gidan, ama ita har ta iya masifa ne?"

Ran uwar ya

Ι“

aci, dan kuwa kulun kokensu kennan,

yarinyar nan ta fitine su tun kafin ta shigo, sai kawai ta juya bata ce komai ba ta nufi waje a ranta tana ayana' Yau bari in samu mai kankat din in fada masa damuwarmu, idan bai dauki mataki ba mu sai mu dauka in yaso a Korea mu daga gidan, tunda Elhaji y

ana ji yana gani ake wulakanta mu!'.

...............

07/12/2024, 14:53 - samiraharounayacouba:

🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺

*FARKON GANIN IDONA*

🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺

*LABARI DA RUBUTAWA*

*SAJI

DA NIJAR*

πŸ‡³πŸ‡ͺ

*PAID BOOK*

*Y'AN NIJAR ZAKU TURO KATIN AIRTEL KO TA SAHELCOM TA DARI A WANNAN NUMBAR 93811618 SAI A SAKA KU A GRUP, YAN NAGERIA ZAKU YI TRENSFER NE NA 500 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Ba

nk sai a bani shedar ta numbana kamar haka 93811618 , Sajida Nijar thank you

😍

*



LITATTAFAN MARUBUCIYAR

DUK KARYAR KADA

Y'AR MAHAUKACIYA

NEMAN NA KAINA

BANI DA ZABI

DAGA TAFIYA ƊAUKAR SOJA

BAK'A CE

KUTKALE

DUK NISAN JIFA

MAGE

IDAN KA RAIN

A INDA KAKE

DUTSE

NI ZAN LADABI

ZAKIN SARAKAI

WATA KOKOWAR

DA CIWO A ZUCIYATA

AURE YAƘIN MATA

AZAL

WATA TAFIYAR

*Shafi na sha tara (19)*

*TALLAH, TALLAH, TALLAH*

https://chat.whatsapp.com/KmdHXVV1oUlKAT6ldQEXOf

YA

R UWAH SHIN KINADA LABARIN WANNAN BUSINESS MAI SAURIN KAWO KUDI KIKA TSAYA HAR YANXU BAKI SHIGABA TOH BARI KIJI IDAN KINADA BURIKA A ARAYUWAR KI TOH MAZA KI SHIGO META FORCE DOMIN CIKAN BURIN KI DA KIKA DADE KINA SON KI CIKA TA GEFEN KUDI HAJIYATA IDAN KIN

A META FORCE KI KASHE KUDI BAKOMAI BANE A WURIN KI DAN HK KADA KIBARI KIYI WASA DA WANNAN DAMAR YIMAZA KISHIGO KEMA KI FARA SAMUN KUDI IN DOLLARS WATO MAZAJEN KUDI*

πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ

πŸ‘‰

0912 262 1080

LABARI

Hajia zainabu na gaba, khalisat na Binta a baya basu zame ko'ina ba sai bangaren AL'WALID, domin Bama zata yarda baba ya ji ba, dan a kulun idan ya ji katsewa yake yi, baya bari wanda take yin abin dominsa ya ji ma bale ya yiwa tufkar hanci, walahi y

au sai dai ran Elhaji Hamza ya

Ι“

aci sai ta samu AL'WALID da maganar nan, iya shegen mufeedan nan ya isheta

Sunna zuwa baban filin Kofar dakinsa suka yi turus sakamakon bakin da suka samu a saman manyan kujerun wajen na alfarma sunna zaune su hudu, sai b

iyu dake tsaye sunna kai kawo

sun so juyawa, sai dai da ta tuna waye AL'WALID, mutun ne da baya rabo da baki, kuma ta yiwu idan ta koma din a yau da asubahi su ji ya bar garin, shi yasa kawai ta dakata ta nemi iso zuwa ciki, a wajen masu kai kawon nan d

an ta san masu tsaron part din nasa ne

Shiga yayi, minti kadan ya dawo ya basu damar shiga

Du irin tsare tsaren sauran part din gidan nan idan suka zo wannan part din kauyanci suke zubawa, abin baya zame musu sabo ma, ko dan ana yawan cenza kayan waj

en ne? a kulun idan suka samu shigowa wajen nan sai ya birge su

Khalisat ta saki murmushi tana karra kallon falon farko , har sai da mahaifiyarta ta yi mata nunin su je baban falon sannan suka karasa sunna magana a hankali , domin Kalisat din ce ta ce"

Mama, me zaki ce masa? kin san baya son an yi an yi ko? shi yasa take cuta mana ai"

Itama kasa kasa ta ce" Duda baya son an yi an yi ai yana girmama mu, zan je masa a matsayin kakarsa in kai masa abinda yake damuna, in bai yi maganin wannan tsagerar ba

walahi sai mu yi maganinta ba tsoro ya sa muke daga mata kafa ba, muna dagawa ne dan mun san wanda ya kawota yana da daraja a gidan nan mai girman gaske!, in ba dan wannan ba da ko ta tsiya sai ta bamu lafiya kangarariyar yarinya kawai"

Sunna bude babar

kofar suka samu kukunsa tsaye yana jiransu

Gaishe su yayi kafin ya yi gaba yana basu damar su bi shi

Ta hanyar da suka bi sun hangi AL'WALID din a cikin falon baki tare da wasu baki mutun biyu sunna fira, da yake madubi ne aka saka mai haske wanda

ana iya hango baban falon idan har ba wutar jikin madubin aka kashe ba, a yanzu kuwa a kunne take, su na ciki sunna iya gannin na baban falon, hakama na baban falon sunna iya gannin na cikin.

Sunna karasawa ya nuna musu wajen zama ya karasa frij ya dauk

o musu abin sha ya ajiye da girmamawa ya ce" Aunty , bosss yace ku zauna minti kadan yana zuwa"

Hajia zainabu ta amsa shi sannan ta dauke kanta , saboda tunda suka shigo khalisat dake zaune tana chating a wayarta kuma tana dan taba soyayan dankalin tura

wan da ta sa kuku ya yi mata ta dago ta zuba musu ido tana tunanin me suka zo yi?

Kuku na tafiya kasa kasa ta ce" Ya dace gidan nan ku iya bambance lokacin da zaku zo maularku da lokacin da zaku barshi ya ji da bakinsa da kuma Ni matarsa!"

Khalisat t

a kalleta da sauri da mamakin ta, hakama Hajia zainabu

Ta ci gaba da fadin" Dan kawai ya zama shi kadai ne mai maski ba shine zai sa a nemi kashe shi ba, a takurawa aljihunsa a takurawa lokacin hutunsa ba, .....koda yake, lokaci nake jira, idan ya zo ba

bu wata Ζ™atuwar da zata zo ta hanna min hutu da mijina ko Wacece"

Khalisat da tarin takaici ya isheta tana kallonta ta ce" Dadin abin koda maula

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login