Showing 39001 words to 42000 words out of 200647 words

Chapter 14 - Farkon-Ganin-Idona-Book-Compeletex

08 Sep 2026

78

sannan ya dubi Mama dake huci ya ce" Yau in kububuwa zaki zama sai na ji abind

a ya ha

ɗ

a Karima da yaron nan, Gimbiya a kan wannan komai na iya faruwa na rantse maki....Karima....ke Karima....Karima!"

Ya fita kamar zai tashi sama

A rikice Mama ta dubi Abubakar dake kuka ta zaunar da shi a bakin gadonta ta dubi Khadija da fada

fada ta ce"

07/12/2024, 14:53 - samiraharounayacouba:

🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺

*FARKON GANIN IDONA*

🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺

*LABARI DA RUBUTAWA*

*SAJIDA NIJAR*

🇳🇪

*PAID BOOK*

*Y'AN

NIJAR ZAKU TURO KATIN AIRTEL KO TA SAHELCOM TA DARI A WANNAN NUMBAR 93811618 SAI A SAKA KU A GRUP, YAN NAGERIA ZAKU YI TRENSFER NE NA 500 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani shedar ta numbana kamar haka 9381161

8 , Sajida Nijar thank you

😍

*



LITATTAFAN MARUBUCIYAR

DUK KARYAR KADA

Y'AR MAHAUKACIYA

NEMAN NA KAINA

BANI DA ZABI

DAGA TAFIYA ƊAUKAR SOJA

BAK'A CE

KUTKALE

DUK NISAN JIFA

MAGE

IDAN KA RAINA INDA KAKE

DUTSE

NI ZAN LADABI

ZAKIN SARAKAI

WATA KOKOWAR

DA CIWO A ZUCIYATA

AURE YAƘIN MATA

AZAL

WATA TAFIYAR

*Shafi na Sha

ɗ

aya (11)*

*TALLAH, TALLAH, TALLAH*

*META FORCE*

*menene meta force*

business ne ingantacce business ne mekyau business ne daizaibaki

kudi

💯

tunda ake duniyar network marketing ba’atabayin business din dayake bada kudi sosai kamar meta force ba kuma dollars ne sukebadawa sannan inkinason canja dalarki cikin mintuna qalilan zaki canja dollars dinki zuwa naira hankali kwance kinadaga gi

da dollars suna sauqamiki hankali kwance yawanci yan nigeria ko ince yan arewa bakuda lbrn wannan business din business ne daya karade duniya akwai qasashe da dama wanda sukafimuma cigaba sunacikin wannan business na meta force

*shidai meta force cryp

to currency* ne

kuma munsan cewa yanzu babu wani business dayake bada kudade a duniya yanzu irin crypto currency

akwai program dayawa acikin meta force wanda akayi lunching da wadanda ba’ayiba amma za’ayi nan bada jimawaba

yanzu bari mudau progr

ams guda 1muyi dan taqaitaccen bayani akai

*TACTILE*

1 Tactile : matakin farko kenan dole idan zakshiga meta force saikafarayin registration a tactile sannan zakasamu damar shiga kayi joning sauran programs din

tactile yanada levels guda 12 1 to 1

2 kowani level da kudinshi level 1 5 dollars

level 2 10 dollars

level 3 20 dollars

level 4 40 dollars

level 5 80 dolllars

hakadai

kudin kowani level yake ninka na bayanshi saikzabi wanda zaka iya saikayi shi tactile ananne akasamun abunda muke qir

a

*Spillover*da*over flow*

wato kanazaune baka kawo kowaba zakaduba wallet kaga ansama mutum har dollars sun sauqama anbiyka kuma bakayi aikin komaiba a wadannan levels din dakasayadin ko wani levels dakasaya idan spillover yatashi fadoma to adadin

kudin wannan levels dinne misali level 1 5 dollars to ynada dakuna 6 duk lokacin da kayiwa mutum register kokuma spillover yafadoma zakasamu 5 dollars ne akowani daki 1 amma banda dakuna 2 na farko da daki 1 na qarshe amma daki na 345 dukka sunafadowa biy

anka za’ayi kaga 15 dollars kenan dakuna 3 sannan idan dakunan suncika za’aske sharemaka kasake zuba wasu mutane inma kaikanemosu inma spillover kasamu

to haka zakayita samun wannan dollars din a kowani levels dakasaya duk zagaye daya zakasamu adadin

kudin daksayi levels dinnan sau 3 kagdai kudin dakasyi levels din sundawo harda riba kuma hak za’ayita sharema dakunan anasa wasu mutane koda mutanen sunkai millions

💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽

Atakaice kenan sauran bayanin kubiyoni awannan number domin jinkarinbaya

ni

👉

0912 262 1080

*Sannan zaku iya zuwa kuyi browsing google youtube*

*zakusamu kowane irin bayani kukeso game da meta force

Aunty Hajja

LABARI

Ta ce" Ke likitace Anmy, ama kina ganni irin ya

dda yake zubar da jinni me kike jira da ba zaki wanke masa ba? mtsssssssss"

Ta sakar mata shi ta fita da gudu gudu sauri sauri ta nufi Dakin Karima domin ihun yaran a nan ya fi karfi, hakan ya tabbatar mata babansu yana ciki

Da gudu ta je ta bayansa

ta kama kokowa da shi dan ba zata iya ta gaba da gaba ba, domin ya dirtse Karima ya rike mata wuya tafff kuma fadi yake sai ta fada masa abinda ya ha

ɗ

ata da dan Daudu dan uban babanta!

Gannin ta yi ta yi ta kasa kwatar Karima , ya ki ya saketa, sai ta

samu dantsensa ta dartsa masa cizon da ya kusa summar da shi

A rikice ya hangazata sai da ta daku da amarya dake bayansu tana tsaye tana kallo

amaryar ta je baya ta fadi a kasa ta daku itama da karfin da sai da ta fasa ihu dan walahi bayan ya daketa

da karfi gashi Hajia ba kadan ba kuma ta nausata a kasa

Da ihun fada ya ce " Ba nace maki a kan haka sai in sake ki ba? ke dai bakya gudun bacin raina ko?, ba zaki bari ta fada min da ubanwa take tare ba? ba zaki bari ta fada min abinda ya ha

ɗ

ata da d

an Daudu ba? Ke, ke Karima kin san waye Ni? Ni zan miki miji jiya jiyan nan in sanar maki cewa na maki miji, yau sai in ga wani dan daudu ya zo nemanki? Ni zaki watsawa kasa a ido? uban me ya hadaki da shi ido ya masa jajir ? kwaya yake sha ko? innalilahi

ga kwaya da daudu? uban me ya ha

ɗ

a ki da shi nace?"

Mama ta kama ta tashi da kyar, a tausashe ta nufe shi tana fadin" Yi hakuri, saurara ka ji, yi hakuri, kar ka rike mata wuya idan ka rike mata wuya yaya zata yi maka bayani?, Ni fa na sanshi yaron da k

ake magana a kai, dan nan bayan gidanmu ne fa, cewa yayi yana sonta na dakawa abin birki dan Bama zaka yarda ba, ka san dan yau da naci shine ya dawo , ka yi hakuri ka ji abinda yake faruwa mana"

A hargitse ya dubeta ya ce" Kin san shi? yana sonta? dan

ubansa ya rasa lokacin nacin sai yanzu da na mata miji? miji da na yiwa Karimar"

Mama zata yi magana ya damki hannunta ya fice da ita rai bace ya nufi bangarensa da ita

Sai da ya je bangarensa da ita ya saketa ya ce" Zo nan mu yi magana saboda yan s

a ido dan ban yarda da wancen matar ba tana iya zuwa ta fadawa mai neman auren Karimar , Gimbiya Kin san da maganar? Usaina kin kuwa san waye wannan mutumen? ko labari makamancin wannan ya ji ba zai taba hada jinni da ita ba fa, kin kuwa san abinda hakan y

ake nufi a wajena?"

Mama a tausashenta, dan ta riga ta gane ya hau wajen da komai na iya lalacewa ta dube shi ta ce" Ka yi hakuri mana baban yan albarka, Yanzu Elhaji, saboda wannan kake daga jijiyoyin wuyanka har haka? kai kake da macen fa, mune zamu y

i iko a kansa fa, haba Elhaji du takamarsa ya kai ka ne? aman Duda haka layin manema aurena nawa ka bi? Elhaji ina takamar

mace ba masoya? ko waye shi ya san tana da masoyanma ai ya fi dan ya riketa da kyau"

Kai baban ya dafe ya zauna yayi shiru kamar d

a gaske sai kuma ya dago da karfi yana fadin" Ni din banza , na fada maki Ni din banza, mu layi muke zuwa mu bi, su layin ake musu fa!, Ya Allah ba zaki gane ba, da ace zaki gane abinda nake nuna maki da ke da kanki sai kin ji zaki summa a kan wannan magan

ar, Gimbiya kasheni kike so ki yi? walahi zuciyata zafi take yi sosai kamar wanda ake tsikara min allura, abu daya nake son ji, wannan yaron babu komai tsakanin y'ata da shi? idan babu shikenan zan neme shi in saka masa warning , ba shi ba y'ata na yi mata

miji, idan akoy ki fada min tunda wuri Gimbiya dan walahi in na ga laifinta kema zan ga naki"

Mama ta ringa sauke ajiyar zuciya, dan kuwa yannayin magangannunsa sun nuna koda bai sauko gaba daya ba ya saukan

A tausashe tace" Na cire maka halin d'

an yau, bayan wannan inada yakini a kan tarbiyyar ya'yan nan, koda akoy maganar soyaya iya nan ta tsaya, ka yi hakuri ita dinma an soke, ba ita ba shi, ba sai ka neme shi ba, Ni zan yi mata magana kuma ka dauka cewar an gama, dan Allah ka yi hakuri"

Bab

a ya yi shiru a zaunen nan har mama ta fita dan so take yi ta koma wajen su Abubakar ta ga yaya yake

Tana fita baba ya mike ya shiga kai kawo , zuciyarsa fal da tunanin abinda zai yi dan ya yiwa tufkar hanci, ba zai taba lamunta ba, ya'yansa basu da sam

ari, tarbiyyar gidansa ta sa ake son hada zuri'a da shi, idan har samari masu irin wannan askin suka fara yi masa salama ai ya kafe, gwara ya san shi da kansa ya kwashi ya'yan ya kai ƙauye ya ha

ɗ

a su aure da gardawan kauye da a yi masa sakiyar da ba ruwa

Mama kam da ta koma direct dakinta ta je, ta samu Khadija da Abubakar aiki ya kankama tamkar zata yi masa tiyata, harda su hular likitoci ta kuma ta wani saka glassss rike da sizosss tana aikinta ka'in da na'in

Da sauri ta karaso tana fadin" Subahana

llah, ANMY, sosai ne ciwon?"

Khadija ta dan daga gira a nutse ,, cikin yannayin maganar mama cike da yanga da kuma saukar da harufa a kan yannayin saukar furuci ta ce" Eh, fashewa ne wajen ya yi, ko nace tsagewa so dole muka yi dinki"

Mama ta mika ha

nnu tana fadin" Bani in gani, ya Allah, sorry son"

Khadija ta dan ja baya tana yiwa Mama irin kallon da sukan yiwa iyayen patient idan sunna asibiti koyon aiki ta ce" No Hajia, ba zan baki ba, asalima dole sai polisawa sun shiga lamarin nan, dan kuwa s

ai an kawo mana wanda yayi abin nan mun rufe, yanzu muna da bukatar space mun kusa gama aikin mu, ama fa ki sani dole mu daukaka karra danma kar ya mutu ne muka taba da ba dan wannan ba da ba zamu taba ba gaskiya"

Mama ta zuba mata ido, da farko da ta j

i khadija na kiranta Hajia kuma tana faman fadin su su sai da gabanta ya kece ya rigizo yayi warwasssssssss, dan kuwa tsoro ta ji kar aje wata gingimemiyar jarabawar

ce zata kutso rayuwarta mai karfin gaske wato kar aje khadija aljannu take yi, sai dai da

ta kalli idannuwan Khadija ta gane idannuwan y'arta ne fakewa zata yi ta kirta ba dadi a fakaice....., hum, wasu lokutan takan ji a ranta tana tunanin yaya khadijah zata yi zaman aure? lalle idan yannayin wayonta da kisarta zata yi anfani da ita, to kuwa t

abasss zata ji dadin zaman auren koda kuwa da juyayen miji ta hadu

Fuska ta hade ta ce" Zaki bani ko sai na tsinka maki darajar fuska a bainar nasi?"

Khadija ta dan zarro ido, ta mikawa Mama sannan ta cuno baki ta dan ja baya a ranta tana ayana' ya z

a'a baka aiki ka bi yadda aka koya maka kuma ace za'a ga laifinka?'

Mama ta duba, tuni ta goge masa ta saka magani, yanzun wahalar da shi ne kawai take

kama hannunsa ta yi ya tashi ta ballo magani ta bashi ya hadiya da ruwa sannan ta umarceshi da yaj

e ya yi wanka ya kwonta ya huta yau ba za'a je karatun daren a wajen baba ba

Yana dingishi ya fita saboda gudun da ya yi ya dan bugu da kofar shigowa dakin Mama

Yana tafiya Khadija ta shiga gyara dakin Mama tana goge abin jinni jinnin da ya zubu a k

o'ina ta cenza abin shinfidar sannan ta tafi da wanda aka bata a lokacin ta shiga wanke shi

Mama kuwa ta nufi dakin KARIMA, sai dai du bugawar da ta yi KARIMA bata bude ba, hakan ya sa ta karra kunnenta a hankali ta ce" Karima idan kina jina, Mama ce, B

abanku ya kwonta tuni, ki kwontar da hankalinki kin ji? zamu yi magana zuwa safe in sha Allah"

Dan jimmmm ta yi, sai kuma ta jiyo Muryar KARIMA a rarrabe ta ce" To mama"

Hakan yasa ta sauke ajiyar zuciya ta yi musu sai da safe sannan ta nufi dakinta

A jigace ta sake yin wanka dan kuwa itama sai da ta shiga ruwa masu dumi sosai sannan ta dawo ta zauna bakin gadonta lokaci guda tana sauke nanauyar ajiyar zuciya.....a bayane ta furta" Ya Allah....., ka nuna min lokacin da zan mora da iyalina in yi saf

iya in ga dare lafiya kalau, ba tare da ana bukatar wani abin ba, ya Ubangiji ka tsari uban yaran nan da kadarar ran daya a cikinsu, ya Allah ka sasauta mana rayuwa ka ji kanmu......" ...............................Ta karashe da zubar da guntun hawayen tar

in tausayin yaran nan, ........Shin da bata gidan nan yau da wa zai kwaci Abubakar a hannun babansa? wa kuma zai kwatantawa Elhaji maganar idan bai saki wutan Karima ba ta yaya zata yi magana? ya Allah da ace ya san Karima har aji take daina shiga ta yi za

nce da yaron nan da yaya zasu kwashe yau?, yanzu haka tsoron komawa ya sa ta nade a gadonta asirinta a rufe, dan kuwa ta san waye mijinta idan har ta koma walahi sai ya juye fushinsa a kanta ta yiwu ya yi mata dukan da ya so yiwa KARIMA na mutuwa in ji shi

, .....babar tambayar da ta tsaye mata a cen cikin

zuciyarta wace ta bata takaici ainun itace.....Shin idan ta barshi waye zai ringa taro shi yana hanna shi saka kansa a uku? Misali da ace ya kashe daya ko yayi musu muguwar jinyatawar da sai polise ya shig

a da yaya za'a kare? yanzu haka sai ta je da su biyun asibiti ta musu dukkan gwaje gwajen da ya dace a boye ta dawo da su ba tare da hukuma ta ji ba, me kennan? shin idan ta fita ta Bara masa yaran nan ba zai kashe ba kuwa? du girma irin na Abubakar sauray

i matashi sai da ya zama tamkar jariri a gabansa dan tsoro da firgicin kar ya ilatashi, idan ta barshi da shi yaya zai yi ne?.... Subahanallah yaya yan ya'yan nan zasu yi rayuwa ne babu ita??????

Idannuwanta ta rintse, zuciyarta na zafi ainunnnnnnnnnnn

n

A hankali ta furta" Ai kin san ba ke bace gatansu, kuma kina nan ko bakya nan hukuncin da Allah ya yanke musu sai ya same su, ke kin san kina iya mutuwa yanzu yanzu ki bar duniyarma gaba daya, in kin mutun menene tunanin ki, kina tunanin zai daina wan

nan halaya tasa ne shin? ai babu abinda kika isa ki yi sai wanda idannuwanki suka gani zaki iya dan shiga, daga wannan rubuta ki ajiye ko me kika yi da jaki sai ya ci karra, ki dai saurari lokacin da kike jira ki karra gaba , Elhaji da yayansa kaf ki bi su

da addu'a

Yadda ka san itace Khadija haka ta tura bakin itama ta juyar da kai kamar yana kallonta ta kwonta sai saka da warwara take yi ........

Bayan kwana biyu

A cikin kwanaki biyu da suka gabata, sun fuskanci tsananin matsi a gidan na

n, domin kuwa tsaf suka cinye weekend dinsu Litinin ta kama Elhaji yace ba zasu je makaranta ba

Du irin kwashi ba dadin da suka sha da Hajia ya nuna in dai ba za'a yi masa biyaya ba , ba zai yarda da karatun bokon ba, samarin kadai suka je, hakan ya dag

awa yan matan hankali ainun, ya zamo sun sake dagawa Mama hankali da koke koke , Bama kamar khadija domin tana da kulafurcin karatunta sosai, ko dan makarantar tun daga secondry kake zabar karatun da zaka karanta, wato aikin da zaka yi a rayuwa ya sa gaba

dayansu kowane fannin da yake karanta yana da maida hankali a kai? abin dai sai hamdallah kawai domin Mama sai da ta ji tamkar ta gudu da kaffafuwanta ta bar garin...., gashi ba a gidan yake ba a zaune fa , Ama ya mugun saka musu tsaro kamar gagan barayin

kasa

Sai da ta ga da gaske yake sannan ta sake samun sa gwuiwoyinta a kasa ta nema wa yaran alfarma da alkawarurukan zasu kiyaye dukkan dokokin sa, sannan ya yarda su koma makaranta, sai dai wannan karron saka nikaf din ba Karima kadai ba, harta su Khad

ija ya biyo ta kansu, dan binciken yaron nan yake da ubansa har yanzu bai samu ba, ama ya riga ya san ko ina ya shiga zai fito ne, shi kuwa sai ya nuna masa ta fi shi tsarnakewa, idan shi takamarsa d'an yau ne shi, shima takamarsa uban yau ne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login