Showing 153001 words to 156000 words out of 200647 words
bakin shagwaba ita a dole ta girma ya saka shi yin dariya yana boye bakinsa dan kar ta karance shi ya ce" Dama mamanki nake son ba, dan kar ki ga ana soyaya ki fasaram
u ne Litle, Madame ha in baki...."
Khadeeja ta yi dariya saboda yadda yake boyewa kar kurma ta karamceshi abin dariyar ne walahi, lokaci daya tana kallon yar karamar wayar dake ta ruri tana neman agaji ama ya ki dagawa ta ce" Kaikaikai, Aban litle zan f
ada mata fa"
Dariyar yayi shima bayan ya dago ya dubi Litle da ta tsare su da ido, ya dan dubeta da kyau a nutse ya ce" Zaki je gidan mamy? "
Kurma ta dube shi da mamaki, gidan mamy yace fa?, wato kakarta ta wajen uwa, gidan da idan dai tana son zuwa
nsa sai dai a yi ta shirya irin tambayar da za'a yi dan kar ransa ya
ɓ
aci saboda haka, domin ba so yake yi ba, sai gashi da kansa yana cewa ko zata je,?
Khadeeja ta dube shi ta ce" Ina ne gidan mamy?"
AL'WALID ya yi murmushi ya ce" Gidan kakarta"
Khadeeja ta yi dan tsai ta ce" Aban Litle, ka barmin ita mu gama sabawa mana plz, "
AL'WALID ya dan tabe baki sai ya juyar da kai a hankali ya ce" Ni din fa?, sai mun gama sabawa....kin cenza min sunna daga Aban litle zuwa zumana misali.....ko wani wa
nda ya fi shi dadin amo haka......., shikenan sai ta dawo ama yanzu duba fa fisabililahi safiyar da Litle ta yi, to kin ga babu wanda ya isa ya hannata gabanan zuwa kawo maki kosan nan na gado, fisabililahi kuma ai akoy abincin safe da ya dace ace zuwa gab
a kadan ana ba Maraya AL'WALID yana ci......."
Khadeeja ta rufe baki da sauri tana zarro ido ta ce" Innalilahi na shiga uku da baban Litle "
Yayi yar dariya yana sake kallon wayar nan ya mike ya nufi bayi dan wanko hannunsa domin shima sai yayi ra'ay
in cin dagben da Aunty shareefat ta yi musu da hannayensa
Kiran nan kuma ke ta shigowa, Khadeeja ta sake kafe kiran da kallo tunani kala kala na shiga zuciyarta,
Ko dan basu saba saurin samun waya a hannayensu bane ya sa ta ji ra'ayin dagawa? ko kuwa
dai wani abu a ranta ke so lalle sai ta daga din?, ita dai kawai ta ji ra'ayin dagawar dan haka a nutse ta janyo wayar ta daga ta karra a kunnenta a lokacin da kurma ta zarro ido a tsorace ta shiga yi mata alamun a'a , a'a, kar ta daga, ba'a taba wayar nan
, babu mai taba masa wayar nan, yayi hanni da taba masa wayar nan, ita kuwa bata gane ba sai wata murya da ta jiyo , Muryar na rawa, Muryar kamar ta datijuwa a rikice ta ce" Innalilahi wa inna ilaihi raj'une, gudaliya ka daga kirana yau? Alhamdulilah alham
dulilah Alhamdulilah innalilahi wa inna ilaihi raj'une, tabas ko yanzu ciwon nan ya kaini kiyama zan je ba tare da tunanin nan a raina ba, ka sani na yafe maka duniya da kiyama, sai dai gudali bani da lafiya , sosai banda lafiya gudali dan Allah ka yafe mi
n nima, ka bari in ganka"
A tsorace Khadeeja ta juyo inda ta ji motsi a bayanta ta zuba masa ido kamar yadda ya tsaya yana kallonta da sauraron abinda ake fada a cikin wayar
"Hello GUDALIYA? AL'WALID dan Allah ka min magana, idan muryarka nake son ji
sai dai na yi ta sauraron na rediyo? dan Allah ka min magana yau daya ka ji?" Daga dayan bangaren aka fada ana dan sakin shashekar kuka
Jikinta ne ya dauki rawa hadi da mutuwar ga
ɓɓ
ai
A hankali ta mike ta karasa inda yake tsaye ta mika masa wayar k
asa kasa ta furta" Ka yi magana, Aban Litle?"
Wayar ya amsa a hankali ya datse kiran sannan ya dora idannuwansa da suka cenza launi a kanta a hade ya furta" Kar ki kuma taba wayar nan"
Daga haka ya soke wayar a aljihunsa ya fice a dakin
Tunda ya
fita daga dakin ta zubawa kofar ido ta kasa kwakwaran motsi har sai da kurma ta kamo hannunta ta dawo da ita inda ta tashi suka zauna ta yi mata nuni da ta ci abincin mana?
A nutse ta kalli abincin sai kuma ta kalli kurma ta mika hannu ta dauko ipad din
ta, domin zuwa yanzu ta iya rubuta abu a ciki saboda kurma ta koyar da ita
A hankali ta rubuta abu kamar haka ' Me yasa ba'a taba wayar nan?, Wacece ke magana ta cikin wayar? koda yake baki ji me take fada ba ama akoy wata na magana ta wayar"
Kurma n
a karantawa ta dubeta, sai ta rubuta amsa kamar haka' Mai sunnanki ce, Maman Abana ce, an hannani yin maganarta , kema idan Aba ya ji ki sai ya yi maki duka baya sonta "
Maganar nan ta doke ta sosai wace kurma ta rubuta mahaifinta baya son Mahaifiyarsa,
gaba daya hankalinta ya tashi ta rasa inda zata saka ranta, kashema sai ta haye gadonta ta bar abincin da kurma ta kawo da na mahaifinta a nan ta ki kula komai.
Wasa farin girki, kusan karfe goma sha biyu aka hayo mata da wasu girkin, Nanma ta bada uma
rnin a fitar da shi saboda ba zata ci ba, wanda dukkan abinda yake faruwa ana sanar da shi komai da komai, tun daga kan abin karin da aka fitar Aunty shareefat ta yi fadan ba'a ci ba me yasa basa cin abinci? hankalinsa ya kai kan abin, nan ya binciki kosan
nan ya ga shima ba wani cinsa aka yi na, shine ya ba maman baby umarnin lokacin cin abinci na yi ta tabatar da an kai dakin Hajia karama, kuma ta sanar da shi idan ta ci, shine ta sanar masa cewa bata ci ba, ya bada umarnin ta je ta ji ko wani abu take sh
a'awar ci ne?
A nutse Maman baby ta dawo ta nemi izini ta shiga ta samu Khadeeja na zaune jikin abin gadonta
A nutse ta rage tsayinta dan girmamawa ta ce" Madame, ko a girka maki wani abu ne?"
Khadeeja ta dubeta, damuwar da ta sakawa ranta ce ta y
i sanadiyar zubowar zazabinta, ga ciwon da take da shi a kasa ga kuma kin cin abinci....., uhum, lallema mutumen nan bai san cewa tana iya kai gobe bata ci ba? ya sunna magana da farin ciki dan an daga wayar da take kyautata zaton waya ce mai darajar da ta
fi komai daraja a duniyar dan Adam duba da mai kiran mai darajar ne, sai ya ja kashedi yayi tafiyarsa? ikon Allah, taba sane ta ki shan maganin ta ki yin komai sai kwonciya kawai da take famar yi
A hankali ta ce" Maman baby mike mana dan Allah, a'a ki
barshi bana jin yinwa ne"
Maman baby hankalinta ya tashi, saboda tunda Khadeeja ta zo bata wulakantansu ba, hakan ya sa suma suka damu da ita
A tausashe ta ce" Hajia ko jikin ne ba dadi a kirawo likita???"
'Ikon Allah, wato su dai a gidan nan ko
wace tusa a kirayi likita, su basa bari su yi ibadarma ta ciwo da an tabu sai magani?, hum
A hankali ta ce" A'a maman baby ba komai na gode"
Maman baby ta mike ta fice ta je ta dauki wayarsu ta aiki ta yi kiran mai gidan tana rage tsayinta sosai ta c
e" Barka da hutawa Elhaji,"
Dan gyaran murya kawai yayi , dan haka da girmamawa ta ce" Inaga Hajia bata da lafiya ne, dan ta ki cin komai, kuma bata sha'awar cin komai"
Idannuwansa dake da nauyi sosai ya bude , a inda yake a irin wannan lokacin yana
nesa sosai da gida , ama zai fito ya zo dan ya kula da ita, kafin nan a tausashe ainun ya ce" A sanar da Hajia inna , ko kaka B, ganinan zuwa"
Daga haka ya kashe kiran yana dafe kansa a office dinsa
A yau bai yi niyar nan da nan ya leka ba,, sai dai
hankalinsa ya tashi sosai ta yadda ya fita tare da direba ba tare da ya shiryawa fitar ba bayan ya fito daga wajen su Hajia inna
Kuma tunda ya zo din ya zamo baki sai shigowa suke yi, du irin yadda ya sanar ba aiki ya kawo shi ba abin ya gagara
Waya
r da ya ajiye ya dauka ya danna numbar mai yi masa bincike ya tura kira
Tana fara ringin ya daga da salama
A hankali ya amsa , sai kuma yayi shiru ya kasa yin magana
Mai yi masa binciken ne ya furta" Elhaji in zo ne?"
AL'WALID ya bude rinanun i
dannuwansa a hankali ya ce" Bata da lafiya, me yake damunta?"
Sarai ya gane wace yake nufi, domin idan zai yi maganar kowa yana yi kansa tsaye banda nata, dukkan abinda ya shafeta yana hargitsa duniyarsa da gigitashi ne, sai dai ya kasa dubanta saboda a
binda ya girma da shi mau zafi a cen karkashin zuciyarsa da ya shafeta
A hankali ya ce" Ban sani ba, rabona da ita tunda na kai mata abincin watan nan ta sigar boye kamar yadda muka saba"
AL'WALID a hankali ya ce" Ka je, idan har bata da lafiyar ne k
a kula....."
"Ok sir " ya fada da girmamawa yana mikewa
A hankali AL'WALID ya furta" Ka kula da dukkan abinda ya dace , ka tabbatar da ta samu condition din da take da buƙata "
Daga haka ya katse kiran yana rintse idannuwansa ya bude da sauri sab
oda hoton da ya fado masa a lokacin a baba Hamza ya dauke fuskarta da mari a ranar da ya ja hannunsa ta ja, ya ja ta ja, ya dauke fuskarta da mari ya hankadata ....a lokacin ne kuma yan sanda suka karaso, ta duke ta mika masa hannayenta tana fadin" AL'WALI
D zo....., zo in rungumeka, zo yarona......."
A lokacin ne kuma ya tura shi cikin daki ya juyo inda take suka yi maganar da suka yi .............
Mikewa yayi ya nufi wajen frij dan ya jika makoshinsa kansa na sarawa , zuciyarsa kuwa na dokawa da magan
ar cewa bata ci komai din nan ba
Yana shan ruwan ya dauko wayarsa baba ya danna numbar dakin Hajia inna
Jim kadan aka daga mata kiran aka karra mata a kunnenta
A tausashe ta ce" Aban kurma ya aka yi ne?"
Ajiyar zuciya ya sauke, a hankali ya ce"
Wai bata ci abinci ba, tun jiya fa...., hala bata da lafiya ....ko kuma fushi take min?"
Hajia inna ta dan daga idannuwanta ta dubi mai aikinta da ta mana mata wayar, a tausashe ta ce" Na sa mamanku ta kawo min ita nan, zata ci .....kai din ka ci ne???
"
Sai yanzu ya tuna cewar shima ai ba cin yayi ba, ama kuma a yanzunma bai ji zai ci ba
Hajia inna ta yi murmushi tana sake daga idannuwanta ta sauke a kan Aunty shareefat dake rike da hannun Khadeeja wace ke langwabe a jikinta , kasa kasa ta ce" Ka
tabatar da ka ci wani abin......, Shareefat me yake damun yarinyana? kawota nan kusa da Ni....."
Ta fada a kan kunnayensa dan ya gane cewar an kawotan kuma ya san cewa za'a bata kula in dai tana tare da su din
A hankali ya kashe kiran ya zauna saman
kujera yana sake lumshe idannuwansa.........
Bai san dalili ba, haka kawai ya damu da son Sannin Allah ya sa ba fushi ne ya sa ta ki cin abincin ba .
Khadeeja ta zauna da kyau a kusa da Hajia inna tana tunanin kamar an kawota dakin nan, sannan ta
sake gaisar da Hajia inna wace ta sa aunty shareefat ta kawo mata kunu mai dumi
Hajia inna na hankalce da irin yadda take yin iya yinta dan ta zauna da kyau ama kuma ta gaza, sai ta dan dauke dubanta tana yin murmushi a lokacin ne kuma aunty shareefat t
a dawo da kunnun tana zama ta ce" Daughter, asibitin nan da dole ne mu je, jikinta da zafi inna kuma wai ba za'a tafi asibiti ba"
Hajia inna ta yi murmushi ta sake duban Khadeeja da ta amshi kunnun ba tare da ta yi musu gardama ba, a tausashe ta ce" Kin
sha pain killer ne? koda paracetamol?"
Khadeeja ta kalli Hajia inna da sauri, sai kuma ta kalli aunty shareefat wace da farko bata wani dauki maganar a kan komai ba har sai da Khadeeja ta yi duban nan ne ta dan dubeta da kyau tana dan buda ido
kai t
a sada tana fadin" Ciwon kai ne inna zai wuce"
Inna ta gyada kanta a tausashe ta ce" ALLAH ya baki lafiya, Duda haka mamansu sama mata abinda zai dauke mata zugi, ciwon kan nan sai da magani Allah ya baki lafiya"
Aunty shareefat ta mike ta fita tana
murmushi, Khadeeja kuwa gaba daya sai ta tsargu, ta ringa jin kamar ta ringa rantsuwar cewar ciwon kai ne kawai ke damunta, sai dai Hajia inna ta yi shiru tana dan jan carbinta
Ajiyar zuciya ta sauke ta ci gaba da shan kunnun fukawar domin yayi mata dad
i a bakinta, dama ita mutun ce mai son abubuwa na ruwa ruwa
A tausashe Hajia inna ta ce" Wani abu ya faru ne yarinyata?"
Khadeeja ta sake duban Hajia inna, ta mike tana ajiye kofin Kunun nan ta zo ta dauki abinda ake gogewa Hajia inna bakinta ta duka
ta goge mata da kyau ba tare da kyankyamin komai ba sannan ta koma ta zauna tana sada kai ta ce" Ba komai inna"
Hajia Inna ta yi murmushi zuciyarta na amsar Khadeeja sosai da sosai, a tausashe ta ce" To kwonta mana kya fi jin dadin jikinki"
Khadeeja
kam ta gama sarewa, ta dubi inna tana marairaicewa ta ce" Inna babu komai fa, dana waya ce aka bugo na daga na ji Muryar wata na fadin bata da lafiya ta yafe masa , tana cewa GUDALIYA...to shine ya daga min hankali dan kamar bata da lafiya sosai ne"
Ha
jia inna ta dubeta da sauri saboda sunnan da ta fada
Sunnan nan ai sunnan da mahaifiyarsa ce kawai ke kiransa da shi, wanda ta rada masa tunda ta haife shi, tana kiransa GUDALIYA dan haka ta dubeta ta ce" GUDALIYA? kin tabbata sunnan da kika ji kennan?"
Khadeeja ta fuskanci irin firgicin da ya samu inna, dan haka ta sake fuskantarta da kyau ta ce" Eh walahi haka aka fadi"
Inna ta lumshe idannuwanta, ta sake budewa, ta dubeta a hankali ta ce" Mai kiransa GUDALIYA mutun daya ce, wato KHADIJA ce Mahai
fiyarsa......, ama a ina take? me yake damunta? innalilahi wa inna ilaihi raj'une, ya Allah ka sa yaron nan kar ya hadu da tabewa irin ta rashin kusanci da mahaifiya, ya Allah ka sa kakansa ya gane abinda nake nuna masa, ya Ubangiji ka taimakeni ka sa ya g
ana da mahaifiyarsa kafin su koma gareka"
Khadeeja ta ji maganar Hajia inna ta sake sakata a tunanin tabas akoy wani baban abu dake faruwa mai girman gaske, sai dai damuwar a nan itace anya ita ta isa ta ji maganar? idan ta jin tana da wani power na nem
an mafita kuwa?, mutumen nan daga tambayarsa Wacece ke kira gayanan ya sa kafa yayi tafiyarsa ba ruwansa da ita bale ya ji yaya jikinta......, to dama ai auren hadi ne, eh auren hadi ne ai, ta yiwu wace ya cewa zai nema din nan ya je nema.............Ya Sa
lam
Jikinta ne yayi sanyi sosai tana duban yannayin da inna ke ciki, domin hawaye ke bin kumatunta
A hankali ta karasa ta kama Hajia inna a nutse ta jinginar da ita tana yi mata sannu, sannan ta ciro tissu ta zauna daf da ita tana sake duban yannayi
n jikinta tana tunanin tun yaushe take cikin paralyse? ikon Allah
A tausashe bayan ta goge mata har zuwa bakinta a sanyaye ta ce" Ki yi hakuri Inna, ki daina kuka, ko menene mafita zata fito in sha Allah, dukkan tsanani yana tare da sauki....., to ama
inna dama Mama tana raye?"
Inna dake sauke ajiyar zuciya ta dubu Khadeejar, a hankali idannuwanta suka sake cika da kwallah ta ce"
43
🥹🥹🥹🥹🥹🥹🥹
😔
🥰
07/12/2024, 15:32 - samiraharounayacouba: Murya a raunane sosai Hajiya In
na ta ce" Tana raye,.....khadeeja na raye sai dai ban san a duniyar da take ba, rabona da ita tunda ta fito daga prison ta zo aka hannata shigowa gidan nan a lokacin shi Alhaji karamin baya kasar ma" Sai kuma ta dakatar da maganar tana ta sauke ajiyar zuci
ya hawaye na bin kumatunta
Jikin khadeeja ya karra yin sanyi hankalinta ya tashi ainun, a hankali ta kama hannun Hajiya bayan ta fitar da kayan aune aunenta tana dubanta a tausashe ta ce" ki yi hakuri Hajiya, in sha Allah dukkan tsanani yana tare da sau
ki"
Hajiya kam ta kasa rike hawayen idannuwanta saboda abu ne da ya fi komai daga mata hankali a kusa kusan nan, a yanzu bata da wata damuwa sama da wannan, saboda ko ciwon ta ta yi waje ta ajiye shi bata tuna shi bale ya daga mata hankali, ta riga ta h
akura da lamarin ciwonta ta mayar da hankali wajen sake kusanta kanta da Allah fiye da tunanin zata samu lafiya wata rana a duniya, to wacece wata ranar ? Ai an dauki shekaru ma, ko WA'INDA basu yi doguwar jinya irin Tata ba sunna iya rasa kaffafu a irin s
hekarunta bale ita da ta dauki shekaru a kwance. Damuwar halin da wannan yaron ke ciki ya fi komai daga mata hankali, domin ita fa babu wata magana da zata shiga