Showing 33001 words to 36000 words out of 137995 words
/>
ɗ
au wayarsa ya kira Amira, har ya katse bata
ɗ
auka ba. Ajiye wayar yayi ya mike ya wuce closet
A shirye tsaff cikin ƙananun kaya, fari ƙal
ɗ
in oxford t-shirt, da beige chinos trouse
rs, ya fito yana zuba ƙamshi, ya
ɗ
auki mukullin motarsa ya fita daga gidan
Sai da yayi magrib da isha kafin ya shigo gidan ya ajiye take away da ya ma kansa a ƙasa ya wuce sama, rigarsa ya zare ya ajiye a kan gado ya wuce toilet, bai jima ba ya fito
ruwa na bin body builded jikinsa, da robe a jikinsa, dogon wandon bacci ka
ɗ
ai ya saka ya feshe jikinsa da turare yana
ɗ
aukar wayarsa da ke ringing ganin Amira ke kiransa whatsapp call.
Bai
ɗ
auka ba ya fito a
ɗ
akin ya wuce downstairs, abincin ya
ɗ
auka
ya koma dining lokacin kiran nata har ya yanke, yayi dialing lambarta yana yin bismillah tare da fara cin abincinsa, ringing
ɗ
aya ta
ɗ
auka
“Albi.” Ta fa
ɗ
a a hankali
Rufe abincin yayi jin kwata kwata ya fice masa a rai ya
ɗ
auki ruwa ta sha ya goge
bakinsa ya miƙe tare da
ɗ
aukan abincin da wayarsa ya wuce kitchen dai-dai lokacin da ta sake cewa
“hello..”
“Ina jinki, howre u?”
“Lafiya na ƙalau ina ta kewarka”
Bu
ɗ
e fridge yayi ya ajiye abincin ya rufe ya ƙarasa ya wanke hannunsa a sinki
“Nace nayi kewarka fa kayi shiru”
“Same here baby girl” murmushi tayi da har yana iya jiyowa
“Yaushe zaka dawo toh?”
“Soon” kawai ya fa
ɗ
a yana zama a kujeran falon ya
ɗ
au remote yana canza channel
“Allah ya kaimu”
“Amin take care sai
na dawo.”
Bai da
ɗ
e sosai a falourn ba ya kashe kayan kallon ya wuce sama dan gobe jirgin safe zai bi zuwa Lagos he needs rest.
Ƙ
arfe 8:40 ya shigo gidansa na Lagos daga Abuja, bin palorn yayi da kallo kafin ya wuce sama, gidan shiru dama abinda ya
ke expecting kenan tunda lokacin tashin matar gidan bai yi ba, falournsa ya bu
ɗ
e ya shiga ya rufe ƙofar ya ajiye jakar hannunsa a kan kujera yana fara
ɓ
alle buttons
ɗ
in shirt
ɗ
insa ya nufi bedroom
ɗ
insa.
Mamaki ne ya kusa kashe shi a tsaye yana bin
ɗ
ak
in da kallo, wait me yake gani haka is he even dreaming or what?
Nuwaira ce a kwance a kan gadonsa
ɗ
are
ɗ
are tana barci, da wani yan iskan kayan bacci pink a jikinta da tsabar bacci duk ƙafafunta a bu
ɗ
e, ga plate a bedside drawer na small chops da bata
ƙarasa cinyewa ba, da kwalin lemo, wig
ɗ
inta a ƙasa gefen gadon, the audacity da yake witnessing yanzu nearly knocked him off
Juyawa yayi ya kalli Amira da ke sallah wanda ya tabbatar na asuba ne a
ɗ
akin itama da zumbulelen hijab, ya kalli agogon hannu
nsa tara saura.
Amira da taji bu
ɗ
e ƙofa a tunaninta Saif ne ko Mary dan Allah Allah take ta idar ta koma bacci, dama ita Nuwaira ta tashe ta Sallar ma bata tashi ba kasancewar sai kusan 3 tayi bacci.
Ta sallame sallan ta juyo da niyyar ganin waye ya
bu
ɗ
e ƙofar idan Mary ce ta fa
ɗ
a mata kar ta bari Saif ya hauro ya dame ta, bata san lokacin da tayi tsalle ta miƙe tsaye daga kan sallayar ba
“Albi?”
Yadda ta fa
ɗ
a da ƙarfi ya saka Nuwaira bu
ɗ
e ido, ta gyara kwanciwarta “wannan wani irin…..” bata
ƙarasa ba idanunta suka kai bakin ƙofar ganin can Amira ke kallo idanu a waje, da sauri itama ta miƙe zaune ta janyo duvet tana rufe ƙafafunta itama tana zare idanu than tabbass bata mata warning
ɗ
in da ya mata akan zuwa gidansa ba bare kuma yau sun shi
ga uku akan gadonsa a
ɗ
akinsa ma ya ganta.
Komai bai ce ba ya juya ya bar bakin ƙofar, Amira ta
ɗ
aura hannu aka tana nufar Nuwaira dake kan gado itama ta rasa me zatayi next
“Nuwa na shiga uku me zan ce masa? Ke ki fa
ɗ
amin me zan ce masa? Sai da na
ce miki kar mu zo nan
ɗ
akinsa kika ce in ma bazan kwana ba ke anan zaki kwana kinga abin da kika jawo min koh?”
Nuwaira tayi gyaran Murya jin muryarta ta maƙale
“Ke dillah miye kike abu kamar wani laifi kikayi masa? Sai kace ba mijinki ba ji yadda
kike wani rawar jiki, to miye a ciki? Dan mun kwanta a
ɗ
akinsa,
ɗ
akinnasa na gwal ne da baza’a kwanta ba?”
“Haka ma zaki ce min? Bayan kema kinsan yadda muka yi last time akan zuwanki gidannan Nuwa? Kinsan in Mummyna taji sai ta kusa yanka mu daga ni ha
r ke”
“Ta yanka ki dai ke ka
ɗ
ai, ni me nayi?”
“Haka zaki ce min?”
Nuwaira ta kamo hannunta “kinga Amii, kwantar da hankalinki, kema amma me yasa baki ce min yau zai dawo ba?”
“Nima ai bansan yau zai dawo ba fa bai fa
ɗ
a min ba “
“Toh kin
ga ni bari in wuce gida kawai, dont worry babu abinda zai iya, fushi zai
ɗ
an yi ka
ɗ
an shikenan ya wuce, ki daina nuna kina tsoronsa dan Allah kamar wata wawuya haba sai kace ke ba mace bace mijinki ne fa zai sauƙo ne”
Ta fa
ɗ
a tana jan zip
ɗ
in skirt
ɗ
in
atamparta da ta ajiye a cikin sif
ɗ
in Ahmad
ɗ
in.
Tagumi kawai Amira tayi tana kallonta, dan ta gagara ma tashi tabi bayansa, har Nuwaira ta gama shiryawa ta yafa
ɗ
an mitsililin gyalenta,
“Bari na wuce Amii, call me when ur oga calm down small, ha
ba shima wlh ya cika
ɗ
aukan komai serious”
Daga haka tayi ƙofa da Sauri ta Sauƙa downstairs ganin baya falourn da Sauri ta fice daga gidan da makullin motarta a hannu.
Bu
ɗ
e ƙofar da aka sake yi ya saka Amira miƙewa tsaye tana kallonsa ta ja da baya
da Sauri amma ta gagara magana, kan gadon ya kalla ganin bata nan yayi ƙwafa ya juya zai bar
ɗ
akin
“Albiii” Amira ta fa
ɗ
a tana kallonsa da ƙyar ta tattaro kalmomin ma ta ha
ɗ
a ta ambaci sunannasa.
A fusace ya juyo “Dont call me that, Amira Sau nawa
nace miki kar na ƙara ganin wanann yarinyar a gidana?”
Shiru tayi ta kasa magana
“ one simple instruction ‘No Nuwaira in this house’ ba haka nace miki ba but No u even bring her to my space“
“Wallahi fa…”
Kallonta kawai yake cike da dissap
ointment kafin ya juya ya fara tafiya sai kuma ya dawo
“Duk ranann da na ƙara ganin Nuwaira a gidana, then ull no longer be in the house either”
Daga haka ya fice ya barta a tsaye tana binsa da kallo.
Wallahi bani da lafiya, tun jiya but i do
nt want to disappoint u guys shiyasa na daure nayi typing
ɗ
innan, idan kun jini gobe jikin da sauƙi, idan baku ji ni ba ku min uzuri.
#Maimoon
09041426598 whatsapp only pls no calls
[8/14, 11:26 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1q
GBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA(TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
This page is for u merhmerh na, nasan ba lallai ki gani ba
😂
but still na baki shi kyauta, yahanasu ta, my supportive fwend
❤
️
✨
Chapter 15: Fires Rekindled
Bai dawo gidan ba sai Dare, shima kuma da Sabon
ɓ
acin rai ya dawo, ko kula yadda falon ke zuba ƙamshi bai yi ba ya haura sama duk ransa a dagule, a falon sama ya tarda Amira da Saif a kwance suna kallo,
ɗ
age Saif yayi cak
daga wajen yaron ya
ɗ
aga kai ganin babansa ne ya mayarda kansa jikinsa, ba tare da ya kula Amira da ke masa Sannu da zuwa ba ya wuce
ɗ
akinsa da yaron, Amira ta bisa da kallo ganin har kaya ya sauya, toilet ya kaisa ya masa brush ya masa wanka sannan ya sh
irya sa cikin kayan baccinsa da akwai a
ɗ
akinsa. Yana taje masa gashinsa a gaban Madubi Saif
ɗ
in ya dube shi sai kuma ya shafa fuskarsa “Papa why are u not smiling?” Ɗan Murmushi ka
ɗ
an yayi “papa is in a bad mood today” gya
ɗ
a kai yaron yayi kamar ya gane
me yake nufi, Ahmad ya
ɗ
auko turarensa ya feshe yaron da shi ya
ɗ
aga shi Sama yaron ya saka dariya, dire shi yayi a kan gado yana murmushi ganin yadda Saif
ɗ
in ke dariya kamar ya masa cakulkuli, haka yake da son wasa, ya zauna gefen Gadon yana kallonsa ya
shafa kansa
“Mummy ce ta je ta
ɗ
auko ka daga granny’s place?” Girgixa kai Saif yayi yana ƙoƙarin hawa jikinsa ya kwanta “No aunt Maryam and Yasmeen ne suka dawo dani da granny tace su dawo dani” ya fa
ɗ
a yana ta
ɓ
a buttons
ɗ
in rigan Ahmad
ɗ
in
“Meya
sa tace su dawo da kai?”
“Saif ma bai sani ba” saif
ɗ
in ya fa
ɗ
a yana ƙoƙarin sauƙa a gadon
“Okay Saif ya kwanta anan yayi bacci tare da papa” ya fa
ɗ
a yana
ɗ
agosa daga ƙoƙarin sauƙa da yake yi ya
ɗ
aura sa a kan gadon
“Saif zai je wajen Mary” ya fa
ɗ
a yana
ɓ
ata rai, tsayawa yayi yana
ɗ
an kallonsa kafin ya shafa kansa “Okay” da gudu ya sauƙa a gadon ya nufi ƙofa ya bishi da kallo har ya fice kafin ya miƙe yana ƙare ma bedroom
ɗ
in kallo ƙarasawa yayi ya
ɗ
auki wayarsa ya fita a
ɗ
akin, guess room dake S
aman ya bu
ɗ
e ya shiga Amira ta bishi da kallo dama tasan bazai sake kwana a
ɗ
akin ba ta sauƙe ajiyar zuciya. Sai kuma ta miƙe tabi bayansa, a rufe ta samu ƙofar da key tayi knocking kusan sau uku bai bu
ɗ
e ba, gagara tafiya tayi ta cigaba da knocking, ya bu
ɗ
e ƙofar yana
ɗ
aure da towel da alama lokacin ya fito daga wanka, ta gefensa ta ƙare ma
ɗ
akin kallo ganin har ya canza bedshit Yayi gyaran Murya yana goge gashinsa da ƙaramin Towel
ɗ
in hannunsa
“How can i help u?” Marairaicewa tayi tana kallonsa ganin
yadda ya mata tambayar kamar bai ta
ɓ
a saninta ba, ganin bazata amsa ba ya sake ƙofar ya koma ciki ba tare da ya kulata ba ta ƙaraso cikin
ɗ
akin a hankali ta tsaya daga bakin ƙofa kawai ta fashe masa da kuka, lumshe idanunsa yayi ya bu
ɗ
e bai kulata ba ya c
igaba da abinda yake yi, ganin tana tsaye tana kuka still ya zauna gefen bed yana kallonta
Ta ƙaraso ta tsugunna a gefen bed
ɗ
in kusa da shi tana kallonsa “Albi dan Allah kayi haƙuri bazan sake ba” kallonta kawai yake yi yadda take shessheqan kuka, duk
yadda ya so nuna mata
ɓ
acin ransa kasawa yayi yana kallonta yace “Amira” ta
ɗ
aga idanunta tana kallonsa, hannunsa ya sa ya kama hannunta ya
ɗ
ago ta ya dawo da ita kusa da shi ya zaunar da ita “meyasa bakya jin magana?” Shiru tayi bata amsa ba, “Amira na s
ha gaya miki times without Number stay away from Nuwaira amma bakya ji, ke a rashin hankalinki har zaki bar ƙawarki ta kwanta a
ɗ
akin mijinki a kan gadonsa? And again why did u went ahead ba tare da amincewata ba kika je kika
ɗ
auko Saif daga wajen Ammi?”
Tana kallonsa ta Marairaice “Nuwaira ce tace muje mu
ɗ
auko sa wlh ka yarda dani ba laifi na bane” cije lips
ɗ
insa yayi ka
ɗ
an ya ma rasa me zai ce mata, ta miƙe daga zaunen da take ta shige jikinsa ta kwantar da kanta a ƙirjinsa tana sauƙe ajiyar zuciya
“amma na maka alƙawarin bazan sake ba, daga yau duk abinda kace min zanyi kayi haƙuri pls Albi” shiru yayi bai ce komai ba ya sa hannu yana shafa kanta a hankali lost in thought cause Nuwaira itace problem
ɗ
in Amira gaba
ɗ
ayansa, for the past 5 years da suk
a yi aure duk wani matsala da suka samu wanda zuwa yanzu bazai iya lissafa su ba Nuwaira ce take janyo musu, it went as far as da ƙyar Amira ta yarda ta haifi Saif cause Nuwaira tace mata zata
ɓ
ata jikinta idan ta yarda ta haihu she wanted aborting cikin S
aif ba don Allah ya taƙaita kuma ya ankara da wuri ba.
Ɗ
ago ta yayi daga jikinsa ya maida iya gefen bed
ɗ
in ya shafa fuskarta ya miƙe tsaye ya wuce closet dan shiryawa, wani murmushi Amira tayi tana binsa da kallo dan kwata kwata bata yi tunanin zai sa
uƙo da wuri haka ba, wannan ya sake tabbatar mata da irin son da Ahmad ke mata, miƙewa tayi tabi bayansa closet
ɗ
in, ya saka dogon wando yana ƙoƙarin saka riga ta shigo ta tsaya daga bakin ƙofa tana masa wani naughty look, sau
ɗ
aya ya kalleta ya cigaba da
abinda yake yi, ta ƙaraso ta tsaya a gabansa tana kallonsa
ɗ
age mata gira yayi ta girgiza masa kai ta kai hannunta duka biyu ta saƙala a wuyansa tana kallon cikin idanunsa kafin ta
ɗ
an
ɗ
age ƙafafunta ta ha
ɗ
e bakinta da nasa, ajiyar zuciya ya sauƙe a hankal
i ya sa hannunsa ya cire hannayenta daga wuyansa ya maidasu bayanta ya jingina ta da bangon wajen kafin ya zare bakinsa daga nata yana kallon cikin idanunta, murmushi ya mata ya sa hannunsa ya shafa fuskarta kafin ya sake ta ya koma ya
ɗ
au rigarsa ya cigab
a da sakawa, sai da ya gama sakawa kafin ya juya ya kalleta yanda ta jingina da bangon tana kallonsa jikinta duk a mace, ya juya ya fita daga closet
ɗ
in, gaban dresser ya ƙarasa yana feshe jikinsa da turare ta fito daga cikin closet
ɗ
in sai kuma ta nufi ƙ
ofa fuuu ta fita, binta yayi da kallo sanda yayi murmushi ba yana shafa kansa.
____
Satinta biyu kenan da dawowa Nigeria, zata iya cewa life has never been happier, sosai take jin
ɗ
a
ɗ
in zamanta da Mami da big Daddy like dis is home, anan babu mummy d
a fuska biyunta, babu Suhaila babu Daddy though sometimes tana kewan Dad sosai, a yanzu ma makaranta ake ƙoƙarin nema mata cause big Daddy yace babu abinda za’a jira.
Yau ma suna zaune a palour da Fahad da tunda ya ƙyalla ido ya ganta sunje gidan uncl
e Aminu da Mami shikenan gidan Mami ya zama gurin zuwansa, kusan kullum sai ya zo har ta saba sosai da shi. Mami ta fito daga kitchen tana kallonsa
tace “Fahad zaka ci abincin a dinning ko a kawo maka palour?” Girgiza kai yayi “No Mami wallahi am full dag
a gida fa nake” Mami ta hararesa tana ajiye warmer akan dining “
ɗ
azu kuma kace daga wajen aiki kake, My friend zo kaci abinci” Na’ima tayi dariya tana kallonsa ya harareta ya miƙe zuwa dinning
ɗ
in dan da gaske yunwa yake ji, yana kallon Mami ya zauna a kuj
erar dining
ɗ
in ya langa
ɓ
e kai “kin dai yi insisting Mami amma ba wani yunwa fa nake ji ba” Mami bata kulashi ba ta dubi Na’ima da ta mayarda headphone
ɗ
inta kunnenta tana gyara kwanciyarta akan kujera ta
ɗ
aura mackbook
ɗ
inta akan cikinta tana kallo
“N
a’ima” pausing abinda take kallo tayi ta
ɗ
ago kanta “zo kici abinci” “Mami a ƙoshe nake nikam, besides bana son in ci anything heavy da dare” harararta Mami tayi bata sake ce mata komai ba tana kallon Fahad tace “jiya big Daddy ya maka maganan Makarantar N
a’ima koh?” “Gya
ɗ
a kai fahad yayi yana cin abincin gabansa “eh wai yace i should handle it, amma ke a ganinki base ko Nile wanne zaifi?” Ɗan kallon Na’ima tayi sai kuma ta maida kallonta kan Fahad “ina zan sani, ita wanne tafi so wai?” Sai da ya kur
ɓ
i lemo
n juice dake gabansa kafin ya dubi Mami “Fa
ɗ
ila ce take zugata wai taje Pan-atlantic tunda accounting take so” Mami tayi tsaki ka
ɗ
an “haka Fa
ɗ
ilar tace min, banda shirme tayaya Na’ima zata zauna a gidanta, itama duka duka yaushe tayi auren? Wata na biyar k
enan fa har kuma ace ƙanwarta ta dawo wajenta da sunan karatu? Nikam ai nace mata bazai yiwu ba Big daddy ma ba yarda zaiyi ba” Fahad yana cin abincinsa yace “Ah