Showing 69001 words to 72000 words out of 137995 words

Chapter 24 - TANGLED HEARTS COMPLETE

Mai Moon   

27 Aug 2026

64

been hectic, thank God ma tomorrow is saturday, har ta ƙaraso inda yusuf yake ya gaishe ta murmushi ta masa ka

ɗ

an tana ƙoƙarin bu

ɗ

e backseat

ta shiga, taji horn a bayanta, juya wa tayi ta kalli motar da ke gefen nasu ganin shi yayi horn

ɗ

in amma bata ganin waye ke ciki, a hankali ya sauƙe glass

ɗ

in yana kallonta, ta jingina da mota ta zuba masa idanu ta rasa mamaki zatayi ko me? Hes the least

person da take tunanin gani a nan, da ƙyar ta tattaro nutsuwarta ta ƙaraso inda yake tana kallonsa ta ƙaƙalo murmushi

“Yaya Ahmad?”

“Come in” ya fa

ɗ

a bayan ya

ɗ

auke idanunsa daga kanta ya mayar kan steering, shiru tayi tana kallonsa kafin ta

ɗ

an j

uya ta kalli Yusuf sai kuma kawai ta bu

ɗ

e motar ta shiga ta rufo motar, tada motar taga yayi, ta kasa kallonsa ta

ɗ

aura jakarta a ƙafarta tayi shiru, a nitse yake driving

ɗ

in ba tare da ya ce mata komai ba, sai can tayi breaking silence

ɗ

in tuno bata gais

he sa ba.

“Ina wuni?” Ta gaishe sa a hankali. Ɗan kallonta ka

ɗ

an yayi ya mayarda kansa kan titi

“lfy lau” tayi shiru ta rasa me kuma zata ce, sai can kuma ta kuma cewa

“ya Saif ?” Ba tare da ya kalleta ba yana driving

ɗ

insa yace

“lafiya

nsa lau”

“okay” kawai ta fa

ɗ

a tana mayarda kanta window, cause ta kasa ganewa me yake yi a makarantarsu? Kuma gashi he isnt saying anything, a kusa da gate

ɗ

in gidan yayi parking ba tare da ya ƙarasa gate

ɗ

in ba motar ya jingina kansa da kujerar motar

yana kallonta ba tare da ya kashe motar ba.

Ɗ

ago kanta tayi ta kalleshi ganin ita yake kallo tace

“Nagode Sosai, a gaishe min da Saif pls” ta fa

ɗ

a tana ƙoƙarin bu

ɗ

e motar ta sauƙa dan kwata kwata sai taji kamar bata iya jan numfashi sa kyau, kama

r wacce ke da athma haka taji numfashinta ke seiving ta rasa dalili, so kawai take ta fita a motar ko zata shaqi iska da kyau, jin motar a kulle ta dakata da ƙoƙarin bu

ɗ

ewa da take ba tare da ta juyo ba, ya zuba ba bayanta idanu kafin ya

ɗ

auke kansa ya may

ar kan titi,

“ina so nayi magana ne da ke” ta juyo a hankali ta kalleshi ganin ba ita yake kallo ba, a hankali tace

“toh”

Shiru ya

ɗ

anyi kamar mai tunani na few seconds kafin yace

“Maganar mai muhimmanci ce sosai” kallonshi kawai take yi b

a ko ƙyaftawa

“is it about Saif?”

Ɗ

ago kanshi yayi ya kalleta ta sauƙe kanta ƙasa cause idanunsa sun mata kaifin da baza iya kallan cikinsu ba

Danna lock

ɗ

in motar yayi ta bu

ɗ

e yana kallonta yace

“Sauƙa ki tafi” ta

ɗ

aga kanta ta kalleshi

“Kace zamu yi magana”

“Je ki, zamu yi next time”

ɗ

an tsayawa tayi tana kallonsa kafin tace

“Muyi yanzu”

“Sauƙa” ya fa

ɗ

a yana juyowa ya kalleta,

ɗ

an shiru tayi kafin ta tura baki ta bu

ɗ

e ƙofar motar tana riƙe da jakarta a hannu. Ya bita da k

allo ganin yadda ta

ɗ

ana baki, kafin ta rufe motar tace

“tnks for the ride” bai kulata ba ta rufe motar ta nufi gate

ɗ

in gidan ya bita da kallo, kafin ya

ɗ

auke kansa ya soma driving ya bar layin.

Tada motar da yayi parking 4 houses away from gidan

fa

ɗ

ila sadiq yayi ya bar layin yana driving

ɗ

in kamar zai tashi sama bayan yaga shigar Na’ima gidan., ya nufi gidan abokinsa Adnan da ke nan Lagos, wanda anan ya sauƙa tun shekaranjiya da ya zo Lagos.

Da daddare tana kwance tana chatting da Fahad ta w

hatsapp wanda ke tambayarta yaushe zata kawo sadiq gida su sha biki, message

ɗ

in sadiq

ɗ

inne ya shigo ta whatsapp ba tare da ta duba ba ta cigaba da chat

ɗ

inta da Fahad, ganin Fahad

ɗ

in ya sauƙa ya sa ta fita a whatsapp har zata ajiye wayar sai kuma ta

ɗ

au

ka ta sake bu

ɗ

e whatsapp ta duba number

ɗ

in da tayi saving da just A, ganin yana online tayi shiru tana kallon dm

ɗ

in nasa, ko

ɗ

an dp

ɗ

innan ma shi bai sa ba ta tura baki, a hankali ta fara typing “Good evening i…” sai kuma ta goge da sauri tana runtse ida

nunta, murmushi ne ya kufce mata ta bu

ɗ

e idanun tana kallon wayar zaro idanu tayi ganin yana typing, ta zuba ma wayar idanunta tana jiran ganin me zai ce?, sai kuma taga ya bar typing

ɗ

in, ta sauƙe ajiyar zuciya tana kallon wayar, gani tayi hes typing agai

n, ta koma ta jingina da jikin gadonta tana kallon wayar,

“Whats it u want to say?” Meassage

ɗ

insa y shigo ta dinga kallon message

ɗ

in wato yaga tana typing, wani kunya taji ya rufe ta, da ƙyar ta iya masa reply

“babu, just wanted to ask maganar da

kace zamu yi

ɗ

azu kuma ka fasa” bu

ɗ

ewa yayi ya kalla amma bai mata reply ba, ta tura baki ganin har wajen 4 minutes ba reply kuma still yana online

ɗ

in. Ajiye wayar tayi ta miƙe ta wuce toilet.

Washegari ƙarfe 10 na safiya, Naema na zaune a kan dinin

g table da laptop

ɗ

inta a bu

ɗ

e ta tanƙwashe ƙafarta akan kujerar tana rubutu a notebook, duk da its weekend she have alot of reading to do, dan semester, Nasir ne ya sauƙo Fa

ɗ

ila na biye da shi zata raka shi dan fita zaiyi, “hajiyar boko” ya fa

ɗ

a yana nufa

r ƙofa ta gaishe shi ya amsa yana riƙe da hannun matarsa, ta bisu da kallo har suka fita kafin ta mayar da hankalinta kan karatun ta, fa

ɗ

ila bata jima ba ta dawo tana kallon Naeema tace

“yauwa Na’ima, can u go to the supermarket yanzu pls? Ina so inyi

baking

ɗ

in anjima”

ɗ

an shiru tayi kafin tace

“toh”

Tana miƙewa ta wuce

ɗ

akinta ta

ɗ

auko hijab har ƙasa ta

ɗ

aura akan sakakken wando da shirt dake jikinta,

Tana fitowa ta zauna a kan kujera tana yin bolt a wayarta dan weekend dama Yusuf baya nan

kuma she cant drive, fa

ɗ

ila ta dawo da atm

ɗ

inta ta miƙa mata tana cewa “kinyi bolt

ɗ

in?” Gya

ɗ

a mata kai tayi

“Eh in 5 minutes wai” okay to fa

ɗ

ila ta fa

ɗ

a tana juyawa dan komawa sama, miƙewa tayi ta nufi ƙofa tunda ya kusa.

Tana fita gate ganin bai

iso ba ta

ɗ

an fara takawa, tana riƙe da wayarta,

ɗ

an tsayawa tayi ganin har lokacin motar bai iso ba ganin yana

ɓ

ata mata lokaci da yawa yasa ta kai hannu zatayi cancelling ride

ɗ

in sai kuma ta dakata ganin mota na nufo ta, ta duba taga shine ride

ɗ

in nata

,

ɗ

an tsaki ta ja ta ƙarasa ta bu

ɗ

e bayan motar ta shiga ba tare da ta kula gaishe ta da driver

ɗ

in keyi ba, mayar da idanunta tayi kan titi tunda ya riga ya san inda zai kaita, ta zaro wayarta tana scrolling a hankali, ji tayi anyi parking motar, ta

ɗ

ago

kanta ta kalli driver

ɗ

in sannan ta kalli wajen glass

ɗ

in taga a gefen hanya yayi parking, ta bu

ɗ

e baki da niyyar tambayarsa dalilin parking

ɗ

in kawai ta ga an bu

ɗ

e ƙofar bayar wasu maza biyu suka shigo, zaro idanunta tayi tana shirin kurma ihu

ɗ

aya daga c

ikinsu ya toshe mata baki da hanci, wani irin sanyi taji a hannunsa kamar ƙanƙara, muryarta ce ta maƙale ta hau shure shure, idanunta na ƙoƙorin lumshewa taji sun ja motar da full speed suna cilla kan titi.

#Maimoon

09041426598

[8/14, 11:28 PM] Maimoo

3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RUƊAƊƊUN ZUƘATA( TANGLED HEARTS)

Yota/014

Wattpad: @Maimunah_Abdallah

ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 27: No way out

A hankali take bu

ɗ

e idanunta da suka mata wani irin nauyi

, hasken da ya dallare idanunta ya sa ta runtse idanun da sauri kafin ta sake ƙoƙarin bu

ɗ

esu a hankali, har ta bu

ɗ

e su tas ta zuba ma saman

ɗ

akin idanu tana kallon farin pop

ɗ

in, ta

ɗ

an lumshe idanunta ka

ɗ

an ta bu

ɗ

e tare da ƙoƙarin miƙewa zaune, dafe kanta

da taji ya sara mata tayi tana bin

ɗ

akin that doesnt look like wani wuri da ta sani da kallo,

ɗ

akin da wadatar haske sosai wanda hakan ya sa ta gagara gane rana ne ko dare a lokacin, ta dinga bin

ɗ

akin da kallo kamar mai son tuna yadda aka yi ta zo wajen,

gashinta da ya sauƙo fuskarta ya sa ta shafa gashinnata realising babu

ɗ

ankwali a kanta bare hijab, ta dubi jikinta, dogon wando da shirt dake jikinta sune dai, a lokacin komai da ya faru ya dawo mata tiryan tiryan, zaro idanunta tayi tana sa hannu biyu t

a toshe bakinta wait what? Was she kidnapped or what? Innalillahi wa inna ilaihi raji’un, sauƙa tayi daga kan gadon jikinta na

ɗ

aukar rawa ta ƙarasa gaban mirror dake

ɗ

akin tana kallon kanta, daga ita sai shirt da wandon jikinta ta fara kalle kallen

ɗ

akin

amma babu wayarta bare atm

ɗ

in Fa

ɗ

ila dake hannunta, da baya ta koma ta jingina da bango amma ta kasa kuka, kamar wacce ta tuno wani abu, tayi saurin ƙarasawa jikin window ta janye binds

ɗ

in tana kallon waje, bugun zuciyarta ne ya tsananta ganin wajen baƙi

ƙ

irin da duhun dare, da alama dare yayi sosai dan babu alamar motsin kowa a compound

ɗ

in da take hangowa wanda babu wani ishashshen haske, ta sake labulen tana tana komawa da baya da baya, zama tayi a ƙasa tana kallon window

ɗ

in, kifa kanta tayi a kan ƙafa

funta ta fashe da kuka, wai da gaske ne ko mafarki takeyi anyi kidnapping

ɗ

inta, me suke so ransom? Ta san su fa

ɗ

ila na can hankalinsu a tashe, innalillahi wa inna ilaihi raji’un, kamar an tsikare ta ta miƙe da sauri ta nufi ƙofa ta ta

ɓ

a handle

ɗ

in kafin

ta mur

ɗ

a taji a rufec jijjiga ƙofar ta shiga ji tana buga ƙofar da hannunta biyu tana kuka amma shiru babu motsin kowa.

Ta koma cikin

ɗ

akin ta zauna a gefen bed tayi shiru, sai kuma ta sa hannu ta share fuskarta ta miƙe ta wuce toilet, wanke fuskarta t

ayi ganin yadda idanunta suka yi ja, kafin tayi tsarki ta

ɗ

auro alwala.

Ta tsaya tana bin

ɗ

akin da kallo bayan ta fito, ganin babu hijab

ɗ

inta toh da me zatayi sallah? Ba ko

ɗ

ankwali a kanta bare, shiru ta tsaya na wani lokaci kafin ta sake nufar ƙofar



ɗ

akin ta shiga ƙwanƙwasawa “is anybody there?” Shiru babu amsa, “dan Allah zanyi sallah ku bani hijabi na” nan ma shiru babu amsa, jingina kanta tayi da ƙofar kafin ta miƙe daga bakin ƙofar ta koma kan gadon ta kwanta wasu hawayen na ciko idanunta, sosai

take jin tsoro ta rasa tunanin me zatayi takamaimai.

Wani baccin ne ya sake

ɗ

aukarta God knows when, ƙarar mur

ɗ

a makullin ƙofar da akayi ya sa ta bu

ɗ

e idanunta da sauri, daskarewa tayi a kwancen da take, ta gagara motsi, aka turo ƙofar

ɗ

akin kusan min

ti

ɗ

aya kafin ta jiyo takunsa alamun ya shigo

ɗ

akin, ji tayi an ajiye abu a gefen gadon ta runtse idanunta da sauri kafin ta bu

ɗ

e su jin ƙamshin turaren wanda hancinta ke jiyo mata, ta gagara gasgatawa bare ta tashi zaune.

Zama taji yayi a gefen gadon

“Naeema, i know ure awake”

Bata san sanda ta juyo gaba

ɗ

aya ba sai kuma ta miƙe zaune da sauri ta janyo ƙafafunta ta takure can gefe tana kallonsa in disbelieve mamaki kamar zai kasheta ta ma gagara magana, kwata kwata ba direction

ɗ

inta yake kallo ba

wani wajen daban yake kallo,

“Ure Safe Naeema”

bata san sanda ta sauƙa daga gadon ba ta koma

ɗ

aya side

ɗ

in gadon tana kallonsa, lips

ɗ

inta na rawa tace

“Sadiq…” sai a lokacin ya

ɗ

aga idanunsa ya kalleta na few seconds ya

ɗ

auke kansa yana miƙew

a ya ƙarasa wajen ledan da ya ajiye a gefen gadon yana ƙoƙarin fiddo abin ciki, ta zuba ma hannunsa da taga suna trembling ka

ɗ

an wajen ciro takeaways

ɗ

in abincin ido.

“ki zo ki ci abinci, nasan kina jin yunwa, tun breakfast baki ci komai ba”

Bata

san sanda ta ƙaraso inda yake ba a zuciye tana kallonsa tace

“Sadiq, me nake yi a nan? Wheres my phone? Ka bani wayata”

Ba tare da ya kulata ba ya bu

ɗ

e takeaway

ɗ

in ya saka spoon ya

ɗ

auka yana miƙamata tabi hannunsa da ke

ɗ

an rawa da kallo kafin ta

kalli abincin da yake miƙa mata fuskarsa da guntun murmushi

“ki ci abinci”

ya fa

ɗ

a yana cigaba da miƙamata, kar

ɓ

an abincin tayi ta ajiye tana kallon idanunsa tace

“Sadiq are u okay?, why are u doing dis?”

Juya mata baya yayi bai kulata ba

sai kuma can ya juyo ya nufi ƙofa yana ra

ɓ

awa ta gefenta, bata san sanda ta riƙo rigarsa ba

“ina zaka? Sadiq what is wrong with u? Ka mayar da ni gida dan Allah dare yayi pls Sadiq”

ta fa

ɗ

a tana fashewa da kuka dan kwata kwata wannan ba sadiq

ɗ

inta

da ta sani bane, juyowa yayi tayi saurin sakin rigarsa tana komawa baya ganin yana matsowa inda take, matsawa baya ta cigaba da yi tana kallon idanunsa da suka canza mata ba kamar idanun da ta fara gani ba ta fa

ɗ

a sonsu, hannunta ta saka ta dafe ginin jin

ta kai ƙarshe, tana kallon sadiq thats so close to her tace

“kar ka sake ja matso kusa dani, me na maka sadiq? Meyasa zaka min haka?” Yatsunsa ya sa ya shafa gefen fuskarta yana mayar da gashinta baya, ta runtse idanunta wasu hawaye na gangaro mata, s

ake matsowa yayi dab da ita bata san sanda ta saka hannunta duka biyu ta tunku

ɗ

ashi ba, yayi baya kafin ya tsaya da kyau yana kallonta da nitsatstsun idanunsa, haura wa tayi ta saman gadon ta sauƙa

ɗ

aya side na gadon tana kallon ƙofar da ya bari a bu

ɗ

e ba

yan ya shigo

“kai ba sadiq

ɗ

in da na sani bane, ure a different person, me na maka? Meyasa zaka kawo ni nan?”

Ta fa

ɗ

a tana kallonsa, jingina bayansa yayi bango yayi crossing ƙafarsa tare da folding hannunsa a ƙirji yana kallonta ba tare da yace mat

a komai ba, kallon da ke sake tsorata ta dan kallonta yake ƙuri baya ko ƙifta idanunsa kafin kuma ya

ɗ

auke kansa ya wuce gaban abincin da ta ajiye da niyyar sake

ɗ

auko mata da gudu ta nufi ƙofa da ya bari a bu

ɗ

e, jin footsteps

ɗ

inta ya sa ya juyo da sauri

ganin ta nufi ƙofa ya sake takeaway

ɗ

in abinci ya nufi ƙofar shima da gudu, amma ta riga shi fita, ko kafin ta kai tsakiyar palourn taji an riƙota, ta fashe da kuka tana dukan hannunsa da ya zagaye a cikinta, ƙara rungumeta yayi ta baya ya ƙanƙame hannunsa

a cikinta yana sauƙe ajiyar zuciya, ta fara wuntsula ƙafafunta tana ƙoƙarin

ɓ

an

ɓ

are hannunsa a cikinta, fuskarsa ya

ɗ

aura akan gashinta, ya lumshe idanunsa yana ji tana ta fizge fizge har ta gaji dan kanta ta nutsu kafin ya kai bakinsa dai dai kunnenta

“Naeema trust me, nace miki babu abinda zai same ki, but im not letting u drift from me, Naeema kinsan ina sonki, i cannot tolerate in ga kina kula kowa i swear Naeema, na kawo ki nan ne dan muyi magana mu fahimci juna dan duk wa

ɗ

ancan maganar da mukeyi

da ke bana ganin kamar kina fahimta, Naeema ure my own, babu wanda zai kulaki ko da da friendship ne bare har ya dinga picking

ɗ

inki from school, ya dinga kawo miki

ɗ

ansa, sannan ya dinga hira dake da tsakar dare, i will not tolerate, shiyasa kika daina

ɗ

aukar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login