Showing 30001 words to 33000 words out of 137995 words
Linda ta mata message ita kuma
tana typing zata mata reply.
Shiru yayi yana kallon chats
ɗ
in nasu wanda yawanci ma ita ka
ɗ
ai yake ganin tana magana da ita sai Mamanta da Big Daddy, sai kuma fa
ɗ
ila shima ba sosai ba, ya
ɗ
an ha
ɗ
e rai ka
ɗ
an, ba wani son mu’amalarta da Linda yake ba sa
boda yaga sun shaƙu sosai, tun ranar da ta bar wayarta a motarsa wanda purposely yaƙi tuna mata cause yana buƙatar wayartata kafin yayi abinda yake son yi wanda bai
ɗ
auke shi lokaci mai tsawo ba before yayi cloning da mirrowing wayar tata, dama yanzu duk
wani chats
ɗ
inta, komai tayi typing a wayarta, duk wani scrolling da zata yi a wayarta, and every call
ɗ
inta is mirrowed to wayar dake hannunsa wanda ya saye ta ne dan wannan ka
ɗ
ai hatta Gps
ɗ
inta.
Fita yayi ya duba last call
ɗ
inta kafin shi yaga Amm
i ce ta whatsapp call, gani yayi message ya shiga wayarta from one of her class mate
ɗ
inta na st emerys,
“Na’ima ure ignoring me its not good”
ta bu
ɗ
e chat
ɗ
in amma bata amsa ba, ya dinga bin chats
ɗ
in yaron ganin kusan kullum sai ya tura mata saƙo
na soyayya da ma na gaisuwa, screenshotting yayi ya kashe wayar ya janyo drawer
ɗ
in ya mayar ya jingina da gadon, wayarsa da yake anfani da shi ya janyo yayi dialing number
ɗ
in Mama, tana
ɗ
agawa tun kafin ta fara mita yace
“I’m coming home sati mai zu
wa……”
____
Ajiye key
ɗ
in motar Amira tayi akan console ta zare takalmanta ta ƙarasa ta fa
ɗ
a kan kujera cike da
ɓ
acin rai, wayarta dake hannunta ta dugurar a kan kujera bayan ta gama karanta saƙonsa
“Mun sauƙa will call when am settled”
Nuw
aira da ta ƙaraso itama ta ajiye jakarta fuskarta a mugun ha
ɗ
e
“Yanzu miye anfanin zuwan da mukayi? Mata ta ce miki wani wai za’a kawo miki shi, ke kuma kin
ɗ
ebo jiki mun dawo maimakon ki ce mata ah ah ke ƙafarki ƙafar
ɗ
anki i dont even know why we lef
t without setting that house on fire, wlh kin bani kunya ashe haka kike musu shiyasa suka mugun rainaki”
Amira ta mata wani kallo “dan Allah mu bar maganar nan Nuwa, lallai baki san halin mutanen nan bane, rabu da su ba dai zasu kawo shi ba ai shike
nan bar musu ne dai bazan yi ba wallahi”
“Mtswww” Nuwaira ta ja dogon tsaki ta tashi ta wuce sama
Amira ta bita da kallo sai kuma ta miƙe tabi bayanta
Mai aikin da ta balbale da Masifa da safe akan tace sai ta roƙi abinci suke bata ta wuce kitc
hen da sauri ta shiga ha
ɗ
a ma Nuwaira Abinci wanda ko Amirar ma ba damuwa tayi da irin wannan ba
Lafiyayyen jollof rice ta zuba mata da kaji ta tsaya bakin steps tana tunanin to sama zata kai mata? Ko jira zata yi ta sauƙo?
Dawowa tayi ta ajiye a fal
our ta koma kitchen gudun laifi duk da bata san ko hakan da tayi ma laifi bane, sam Basa son su ga Nuwaira a gidan saboda idan bata nan matar gidan ko shiga harkarsu bata yi, iya kaci ta sauƙo taci abinda suka girka ta komawarta sama, ita ba ruwanta ma ko
ce musu ga abinda za’a dafa bata yi, kasancewar ƙwararrun masu girki ne.
Nuwaira da tayi wanka ta canza zuwa wata free gown ta sauƙo tana kallon plate
ɗ
in da ke rufe, sai kuma ta ƙarasa ta bu
ɗ
e, wani kallon ahincin tayi kafin ta ƙwallo ma mai aikin
kira
“Abincin waye wanann?”
“Na ki ne hajiya, bansan ko sama za’a kai miki ba shiyasa na ajiye miki anan”
Wani irin kallo take mata
“ke mahaukaciyar ina ce zaki ajiye min abinci haka?”
“Kiyi hakuri hajiya baza’a kuma ba”
“Ɓace min da
gani, gayyar tsiya, mara hankali kawai”
Da sauri matar ta wuce kitchen ita kuma Nuwaira ta zauna ta janyo abincin tana ci tana danna wayarta har ta cinye tass ta cinye naman ta shanye drinks
ɗ
in da ta ha
ɗ
o da shi tayi gyatsa ta koma saman kujera leavi
ng the plate a wajen tana danna wayarta.
Amira ce ta sauƙo still in the clothes da suka fita da shi ta zauna
“Wai har kin ci abinci?”
“Eh mana, sai kinga
ɗ
an abincin da suka zuba min a plate kamar na roƙa, mtsw wlh masu aikinki basu da mutunci
sam”
“Kiyi hakuri” kawai Amira ta fa
ɗ
a tana janyo kwalin exotic ta jishi empty ta ajiye bata ce komai ba, kiran da ya shigo wayarta ya sa ta
ɗ
an saci kallon Nuwaira, sai kuma ta miƙe da murmushi akan fuskarta ta
ɗ
aga wayar ta kai kunnenta tana wucewa s
ama “albii….”
Nuwaira ta bita da harara har ta haura sai kuma tayi ƙwafa
“ba dai ke bakya jin magana ba , munafuka
ɗ
azu ta gama bazata
ɗ
auki wayarsa ba amma saboda ni ta mayar mahaukaciya gashi ya kirata ta
ɗ
auka ba class ba komai mtsw” ta sake jan
dogon tsaki…..
Washegari su Yasmeen suka kawo Saif bisa Umarnin Ammi, duk kuma cikinsu babu wanda ya sanar da Ahmad
ɗ
in, basu yi mamakin samun Nuwaira a gidan ba sam, kamar yadda basu samu tarba ba suma basu damu ba, suna ajiye Saif suka juya dan d
river na jiransu, Saif ya saka kuka zai bisu, Nuwaira da ke zaune a falon tana kallonsa tace
“kai dan ubanka ka bisu kuje ina? Gidan uwarka zasu koma? Come here my friend”
Kallonta yasmeen ta tsaya yi, Maryam ta ja hannunta suka fita a falon, sai d
a suka shiga mota yasmeen tayi wani ƙwafa
“Ni wlh da bamu dawo da shi ba, ke to shima ba son gidan yake ba”
“Ke dai babu ruwanki, ko kwa
ɗ
onsa zasu yi su cinye ba dai mamarsa bace kuma tana kallon ƙawartata?”
Yasmeen ta harareta “Lallai ma, su s
un ma isa suyi kwa
ɗ
onsa? Ko uwar tasa ce fa? Shima kansa ya san inda ake kula da shi, wallahi da Ammi zata ji shawara ma ta
ɗ
auke shi wallahi”
“To ko zaki fa
ɗ
a mata ta
ɗ
auko sa ke da kika fi kowa iyawa”
“Kinga irin abinda na tsana kenan wlh shiyasa
hira da ke ma is useless”
Maryam tayi dariya tana janyo ta “haba twinnie, husainar hassanarta kiyi hakuri toh”
“Bazan yi ba” Yasmeen ta fa
ɗ
a tana komawa can jikin marfin mota ta kama danna wayarta, itama Maryam
ɗ
in wayarta ta
ɗ
auko ta share Yasmee
n
ɗ
in”
Shi dai driver Murmushi kawai yake yi.
“Kai yaronnan amma ka iya munafunci, ƙannen uwarka ne su ko na ubanka? Au ashe ƙannen ubanka ne, amma me ka ha
ɗ
a da su da zaka zauna ka hanani sukuni ka hana uwarka sukuni da kukan banza”
Amira da
ke kwance tana kallon yadda Nuwaira ta riƙe hannayensa tana masa fa
ɗ
a ta tashi zaune
“ ki rabu da shi kuka mai dalili yake nema, zonan Saif”
Sake shi Nuwaira tayi ya tafi da gudu wajen Amira ta
ɗ
aga shi ta
ɗ
aura a ƙafarta, ya kwantar da kansa a ƙirj
inta yana sauƙe ajiyar zuciyar kuka
“Meyasa baka ji? Zaka je Mary ta maka wanka kayi bacci? Kaga dare yayi”
Maƙe mata kafa
ɗ
a yayi
Cike da takaici Nuwaira tana kallonsa tace
“Ni dai wallahi na haihu
ɗ
ana ba zai dinga irin wannan iskancin ba
haba, kuma wallahi babu shi babu dangin ubansa, yanzu haka
ɗ
an kwana 2 da yayi a gurinsu ne har sun koya masa munafurci banda haka me ya sani da har zai saka mutane a gaba tun da yamma da kukan banza wai granny, ba granny ba granno”
Ita dai Amira bata
kulata ba ta miƙe da shi tana kallon hanyar stairs ta ƙwallawa Mary kira, da gudu ta hauro sama ta tsaya a falon saman tana “ yes ma”
“Je ki mishi wanka ya kwanta,
ɗ
azu yaci abincin ne?”
Mary ta gya
ɗ
a kai,
“yes ma, yaci ka
ɗ
an”
“Zaka sake ci
n abinci”
Maƙe kafa
ɗ
a yayi, Mary ta saka hannu ta kar
ɓ
e shi tana jijjigashi suka sauƙa ƙasa….
Not edited
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:26 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEAR
TS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 14: Misread signals
Satin da ya biyo baya Na’ima ta yi su ne cikin shirye shiryen komawanta wajen Mami Nigeria, duk wani Abu da ta San mai muhimmanci ne ta ha
ɗ
a a
binta, damuwan da ta shiga ma a farko na fushin da Dad yayi sam yanzu babu shi, dan
Sadiq sai da yayi duk yadda yayi ta kwantar da hankalinta plus maganar da suka yi da Dad a washegari wanda ya nuna shi baya fushi da ita but it will be of her best ta koma
wajen Mami
ɗ
in duk da a baya ma shine ya hana amma a nashi tunanin yanzu Mummy tana da gaskiya kuma itama she wants whats best for Na’iman.
Ranan tafiyarta harda Suhaila a masu rakota Airport, duk da ta san na munafurci ne dan ko rantsuwa tayi bazata yi
kaffara ba Mummy ce ta saka ta pretending haka a gaban Dad, tunda tun ranan d abin ya faru babu wanda ya sake shiga harkar juna tsakaninta da ita.
Ɗ
an rungumeta ka
ɗ
an Dad yayi yana shafa kanta “safe flight, make sure kin kira ni in kun sauƙa, greet ur
mom and siblings, Allah ya miki albarka” gya
ɗ
a mishi kai kawai take yi wasu hawaye na sake gangarowa tana sharesu
Mummy ma ta zo ta rungumeta “safe flight baby” ita dai gya
ɗ
a musu kai kawai take yi
Sai da Mummy ta
ɗ
an kalli Suhaila ta gefen ido kaf
in ta ƙaraso tana ƙaƙalo murmushi
“Safe Sis, Allah ya kaiki lfy”
“Thank you” Na’ima ta fa
ɗ
a tana juyawa zuwa cikin departure terminal
ɗ
in.
Sai da ta yi checking in na suitcases
ɗ
inta a airline counter
ɗ
in, kafin tabi layin security checks and
immigration wanda ya
ɗ
an
ɗ
auke su lokaci kafin suyi boarding plane
ɗ
in, with just her carry-on ta ƙarasa kujerarta ta zauna.
Ƙ
arfin bugun zuciyarta ne ya ƙaru bayan anyi announcing jirginsu zai tashi zuwa Nigeria yanzu, ta mayarda kanta jikin kujera t
a jinginar wasu hawaye da bata san na miye ba suka gangaro mata ta lumshe idanunta tana basu daman ci gaba da zuba, ta san zata yi kewar Dad fiye da yadda take tunani duk da differences da suke yawan samu kullum addu’a take masa Allah ya yaye masa wasu abu
buwan da yake yi, wasu hawayen suka sake gangarowa daga idanunta dake lumshe, hannu tasa ta share ta bu
ɗ
e wayarta tama sadiq reply
“zamu tashi”
kafin ta kashe wayar gabaki
ɗ
aya.
The flight was smooth, da yake business class tabi, wanda rabi bac
ci rabi tunani haka tayi su, her mind was tangled with memories, and her heart heavy.
Ko da suka sauƙa a Doha for layover babu inda taje zama tayi a transit lounge akan kujera kusa da tall windows dake wajen tana riƙe da backpack
ɗ
inta, idanunta da suk
a
ɗ
an tasa saboda kuka da bacci ta
ɗ
an shafa jin sun mata nauyi, her face looks and feels puffy, ta maida kanta ta jinginar ta lumshe idanunta.
“I’ll be wherever u’re Naima, ko ina rayuwa xata kai ki ull find me close”
ɗ
an murmushi tayi tuno sadiq da
kalamansa da tayi. Bata san lokacin da ta
ɗ
auka a wajen tana tunane tunanenta ba, jin annnouncement ta speakers
ɗ
in Airport
ɗ
in yasa ta bu
ɗ
e idanunta
“Now boarding: Qatar Airways Flight QR1407 to Abuja, Nigeria. Passengers for Gate B22, please proceed
immediately.”
Ajiyar zuciya ta sauƙe jin an anbaci jirginta, ta miƙe tsaye da backpack
ɗ
inta ta fara tafiya a hankali towards the gate.
Muryar Pilot
ɗ
in ta cikin intercom shi ya tashe ta a baccin da ya
ɗ
auketa not long ago
“Ladies and gentleme
n, we’ve begun our descent into Abuja. Please fasten your seatbelts, return your seatbacks to the upright position, and stow all carry-on items.”
Tashi tayi zaune da kyau tana mutsuka idanunta, ta saka seatbelt
ɗ
inta tare da
ɗ
an runtse idanunta jin une
asyness da discomfort na sauƙan jirgin.
“Ladies and gentlemen, welcome to Abuja. Local time is 5:37AM. The weather is partly cloudy and 25 degrees Celsius…” bata ƙarasa jin me yake cewa ba ta juya ta kalli window ganinsu a ƙasa ta
ɗ
an yi murmushi “A
lhamdulillah” ta fa
ɗ
a a hankali tana zare seatbelt
ɗ
in ta
“Welcome to Nnamdi Azikiwe International Airport, Abuja,” pilot
ɗ
in ya sake fa
ɗ
a “Local time is 5:43 a.m. We hope you had a pleasant flight.”
A hankali ta miƙe daga kujeranta, ta gyara zaman
gyalenta da jakarta a kafa
ɗ
arta kafin tabi layin masu sauƙa daga jirgin.
Sai da ta
ɗ
auko suitcases
ɗ
inta a baggage claim kafin ta wuce arrival hall, duk da gajiyar dake tattare da ita, she look effortlessly beautiful without even trying, snickers
ɗ
in
ƙ
afafunta ta sunkuya ta gyara ta miƙe ta sa hannu tana tura cart dake
ɗ
auke da kayanta, tayan cart
ɗ
inne ya
ɗ
an maƙale jikin wani sticker a ƙasan wajen hakan yasa ta
ɗ
an tura da ƙarfi kawai sai yayi jerking gaba, ya jata tayi gaba gaba
ɗ
aya pushing mutumin
da ke gabanta, hannu biyu tasa ta dafe bayansa wanda shine ya hanata fa
ɗ
uwa, bayan ta sake cart
ɗ
in, kafin ta miƙe tsaye da Sauri, juyowa yayi tayi saurin yin baya, dogo no sosai yana sanye very clean kaftan, da sunglasses masu duhu a idanunsa, yana riƙe d
a suit case
ɗ
insa da hannu
ɗ
aya.
Juyowar da yayi a nutse ya sata sake ru
ɗ
ewa tana kallonsa ganin yadda yake kallonta cike da annoyance, hannu ya saka ya ka
ɗ
e rigarsa
“Im Sorry” ta riga shi magana tana marairace fuska da murmushi akan fuskarta, “did
nt meant do bump into you” ta sake fa
ɗ
a ganin bai amsa ba sai ma kallonta
da yake yi duk da bata ganin idanunsa, da ta kasa fassara har yanzu haushinta yake ji? Ko ya haƙura ne?
“Ure in public, try to act like it” ya fa
ɗ
a tare da juyawa zai bar wajen t
a bishi da kallo, what does dat even mean? Haƙuri fa ta bashi Maimakon ya amsa ji abinda kuma yake gaya mata, to hala ita bata san a public
ɗ
in take bane? Me ma tayi toh? No body is above mistakes irin wa
ɗ
annan, ƙwafa tayi ta bishi da kallo sai kuma ta ja
tsaki ta ƙarasa wajen da cart
ɗ
inta yake ta sunkuya ta cire sticker
ɗ
in da ya maƙale, ita sai taga ma kamar ta sanshi a wani wajen but bazata iya tunawa ba his face look somehow familiar.
Driver Mami dake jiranta shi ya kai kayan duka mota, ta bu
ɗ
e gab
a ta shiga tana kunna wayarta, shima driver
ɗ
in ya zagaya ya shiga motar ya tayar suka wuce gida.
Tunda ya fito daga Airport
ɗ
in yake tsaki a ransa, driver
ɗ
insa dake jiransa ya ƙarasa ya bu
ɗ
e mai bayan motar ya shiga ya zauna yana ƙoƙarin kunna wayars
a,
ɗ
aga kansa yayi ya kalli window a hankali her face look familiar sure amma baya jin ya ta
ɓ
a ha
ɗ
uwa da face irin nata ma, yana kallonta har driver ya saka mata kayanta a mota dai dai lokacin motarsa ta fara tafiya, ya
ɗ
auke kansa daga wajen ya mayar kan
wayarsa yana duba available flight da zai bi Gobe zuwa Lagos.
A dai dai gidansa dake Maitama a Abuja driver yayi horn, aka bu
ɗ
e gate
ɗ
in ya shiga da motar farfajiyar duplex
ɗ
in mai matuƙar kyau, parking yayi a
ɗ
aya daga parking lot 2 dake gidan, ko kaf
in ya zagayo ya bu
ɗ
e masa ya bu
ɗ
e da kansa ya sauƙo yana gyara shade
ɗ
in idanunsa.
He had no idea meyasa yake tunanin that dump girl from the airport, like how on earth zaki ture mutum kuma kina masa murmushi? Ɗan Tsaki ya ja ya wuce sama,
Jallabi
ya kawai ya zura bayan yayi wanka yayi sallolin dake kansa kafin ya