Showing 90001 words to 93000 words out of 137995 words
ta
ɗ
an ta
ɓ
a screen
ɗ
in wayarta tana kallon lokaci, amma ta gagara ce masa zata koma cikin gida, y
adda ya tsare ta da lazy idanunsa without saying a word ya sa sai gyara zama take,
“Its getting late, Sai da safe” ya fa
ɗ
a yana kallonta ganin kamar abinda take so kenan amma ta kasa fa
ɗ
a, ta gya
ɗ
a masa kai tana
ɗ
ago Saif daga jikinta da yayi bacci tu
ni, hannu yasa ya kar
ɓ
e shi ya dawo da shi jikinsa yana kallonta har ta bu
ɗ
e ƙofar, ta rufo tana kallonsa daga waje tace
“Sai da safe” daga haka ta juya da nufin komawa cikin gida
“Na’imaa” ta jiyo muryarsa, tsayawa tayi kafin ta juyo tana kallonsa
,
“Ill pick u at 10 tomorrow” gya
ɗ
a masa kai tayi ta nufi ƙofar gidansu tana tafiya a hankali, har ta shige gidan kafin ya ja motar ya bar layin yana driving da hannu
ɗ
aya,
ɗ
ayan kuma rungume da Saif da ke bacci a jikinsa.
Tana komawa
ɗ
akinta hijab
ɗ
in kawai ta zare ta sak net a gashinta ta haura saman gado ta kwanta da tunani kala kala a ranta, da ƙyar bacci ya
ɗ
auke ta bayan ta gama juye juyenta son ranta.
Washegari 9:30 Na’ima na tsaye a gaban mudubi tana saka simple diamond earring a kunnent
a, shes been nervous tun da gari ya waye dan ita dai bata ta
ɓ
a zuwa polo ground ba tunda take, ko da ta gaya ma Mummy da safe cewa shes going out bat hanata ba bata ma tambayeta inda zata ba sai itama bata wani gaya mata details
ɗ
in ba, gama saka earring
ɗ
in tayi ta tsaya taba ƙare ma kanta kallo a gaban madubi kafin tayi murmushi ka
ɗ
an, caramel brown dogon rigane a jikinta mai long sleeves na valentino, sai cream scarve da tayi draping a kanta, sai beige clutch na bottega da ta rataya, da tinted glasses
da bata saka a idanunta sai ta saka a saman kanta, fuskarta babu loud make up she look simple yet elegant, classy and modest at the same time, tana fesa turarenta da bashi da ƙarfi sosai but in har ka matso sosai kusa da ita she smells heaven, wayarta dak
e gaban madubin yayi haske, tana ganin shine ko bu
ɗ
e saƙon ba tayi ba ta ƙarasa bakin gado ta zauna tana saka takalminta, da hill nude colour na jimmy coo, amma ba mai tsini sosai ba ta maƙala igiyarsa ta miƙe tsaye, ta ƙarasa gaban madubin ta
ɗ
auki wayart
a ta nufi ƙofa tana bu
ɗ
e sakon nasa
“We’re outside “,
tana fitowa hasken rana da ya fara fitowa a lokacin ya
ɗ
an haska ta glow
ɗ
in ranan ya ƙara ma fuskarta wani extra ordinary glow, manyan idanunta da ta saka ma eye liner ka
ɗ
ai da maskara a gashin
idanun na scanning wajen, bu
ɗ
e ƙofar black G wagon
ɗ
in da Saif yayi ya ta gane su ne a ciki, Saif ya Sauƙo yana nufo ta yana sanye da farar linen trousers, da navy blue
ɗ
in polo shirt, sai clean snickers a ƙafafunsa, gashinsa a gyare, tsayawa tayi har ya
ƙaraso kafin ta riƙe hannunsa tana kallonsa ta
ɗ
an sunkuya tana gyara masa rigarsa,
“u look handsome champ”
“U look beautiful anty Na’ima” shima ya fa
ɗ
a yana dariya, itama dariya tayi tana kallonsa
“really?” Ya gya
ɗ
a mata kai murmushi tayi ta
riƙe hannunsa suka nufi motar, Ahmad dake kallonsu tuntuni ha
ɗ
auke kansa daga kansu har suka shigo motar, ta zauna a gaban motar while Saif yana baya amma its almost kamar a gaban yake dan maƙalewa yayi a tsakanin Kujerar Ahmad da Na’imar yana cigaba da b
ata labarin abinda Suhaila ta masa jiya wanda bai samu ya fa
ɗ
a mata a jiyanba saboda bacci, ita sai dai tayi dariya ko murmushi ko ta amsa masa tambayarsa idan ya mata, ta
ɗ
an juya ta kalli Ahmad da ya tada motar ya soma driving
“Good morning”
“Mor
ning” ya amsa mata a taƙaice, itama sai ta mayar da hankalinta kan Saif tana cigaba da biye masa yana ta bata labari, jin hirar da suke yi ta fara komawa ta shirme ya
ɗ
an kallesu gani yai Saif
ɗ
in ma ya tsallako ya dawo kan ƙafarta ya zauna yana ta mata la
bari ita kuma ta bashi duka attention
ɗ
inta tana Saurara har da dariyarta ya maida kansa ya cigaba da driving
ɗ
insa. Banda muryar Saif babu abinda ke tashi a motar har suka iso polo club
ɗ
in.
Open field ne mai green grasses da dawakai kala kala da suke
hangowa dag nesa, ga maza yan polo dressed for polo
ɗ
in da mata a tents a zaune suna kallo da mocktails a hannunsu, shi ya fara Sauƙowa a motar kafin itama ta sauƙo tana riƙe da hannun Saif, yayi gaba suna biye da shi a baya sai a lokacin ta shiga ƙare m
asa kallo, dogo ne sosai dan duk da a gabansu yake ganinta take ita da Saif yan ƙananu a kusa da shi, yana sanye da crisp fara tass
ɗ
in riga ya na
ɗ
e sleeve
ɗ
in rigar, da charcoal grey wando a jikinsa da wandon is tucked a cikin boots na horse riding dake ƙ
afarsa, da sunglasses a idanunsa hasken ranan na reflecting hasken fatarsa kamar mai ƙara masa ƙyalli, he look effortlessly handsome without trying, tana riƙe da hannun Saif take binsa tana ƙare ma wajen kallo, baƙin gashin kansa ka
ɗ
ai take gani shima ka
ɗ
a
n da akwai hula a kansa mai duhu da ya janyo shi ya rufe rabin fuskarsa da shi.
Ita dai binsa kawai take yi tana bin ha
ɗ
a
ɗɗ
en wajen da kallo, yadda ake gaishe shi idan suna wucewa kuma shima yana tsayuwa su gaisa da few people ya sa ta gane wajen zuwa
nsa ne sosai wajen, private paddock area ya kawosu har gaban wani wooden seating area dake under wani canopy babba mai kyau sosai ya tsaya yana kallon Na’ima yace mata
“Sit” gya
ɗ
a masa kai tayi ta ƙarasa ta zauna, ita da Saif, kafin ta
ɗ
aga kanta ta ka
lleshi suka ha
ɗ
a idanu da shi, yana kallonta yace
“Try not to judge me if i fall off the horse” murmushi tayi tana kallonsa tace
“Ure going to ride?”
“Kina so inyi?” Ya tambaya yana kallonta
“Ka iya?” Ta sake tambayansa a hankali tana kallo
nsa itama
Kallon field
ɗ
in yayi kafin ya
ɗ
an kalleta bai bata amsa ba ya juya ya fara tafiya ta bisa da kallo har lokacin da murmushi a fuskarta kafin ta mayarda kallonta ga Saif da ya kwanta yayi pillow da ƙafarta shima yana kallon field
ɗ
in, refresh
ments aka kawo aka jere mata, ita dai duk hankalinta na kan Ahmad
dake gaisawa da wasu players guda 2, can kuma ta hangosa suna magana da handler
ɗ
in, zuba masa idanunta tayi tana kallonsa ganin yana cire designer agogon hannunsa ya miƙawa wani ya amsa
cike da girmamawa, shi kuma ya
ɗ
auki helmet, yana gyara black gloves na hannunsa, kafin ya kama wani baƙin doki yayi swinging ƙafarsa dake cikin booth ya hau kan dokin, he look elegant she just cant stop looking at him at the moments, ko da aka fara tseren
duk cheering
ɗ
in da crowd
ɗ
in keyi idanunta akan dokinsa ka
ɗ
ai yake ta ƙuramasa idanu tana binshi da kallo yadda yake riding kamar he belongs to the winds, everytime dawakan suka juyo direction
ɗ
insu ji take kamar duniyarta ta tsaya mata cak sai shi ka
ɗ
ai
. It feels like duk sanda suka juyo idanunsa kamar ita ka
ɗ
ai suke searching a wajen, bata san me yasa hakan hakan ke sending mata chills ba har spine
ɗ
inta.
“Papa is winning” muryar Saif ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi, murmushi ta masa
tana gya
ɗ
a masa kai ganin how happy he looks sosai shima yaron ke son wasan, har aka kai ƙarshen wasan bata daina kallonsa ba, ganin ya sauƙa a dokinsa ya nufo su ya sake bata daman kallonsa da kyau yana tahowa towards them across the field, yana riƙe da m
allet
ɗ
insa a hannunsa
ɗ
aya casually, gashinsa ya
ɗ
an wargaje ga gloves
ɗ
insa da ya zare riƙe a
ɗ
aya hannunsa, he’s sweaty and dusty wanda hakan yasa shirt
ɗ
inshi yayi damping a ƙirjinsa da collars, sleeves
ɗ
insa dake nanna
ɗ
e yasa ana iya ganin veins
ɗ
in d
a sukayi trailing a forearm
ɗ
inshi, he look more devastating, he look Raw, real and ridiculously hot.
ɗ
an
ɗ
auke kanta daga gareshi tayi tana tsiyaya ruwa a glass cup
ɗ
in dake wajen, ya ƙaraso har inda suke
yana kallonta miƙa masa ruwan tayi kafin ya
yi magana ya
ɗ
anyi murmushi kafin ya kar
ɓ
a ya sha ka
ɗ
an ya ajiye ya zauna yana kallonta bayan ya jingina kansa da kujera,
“How was it?” Ya fa
ɗ
a yana kafeta da idanu, langa
ɓ
ar da kanta tayi itama tana kallon kyakkyawar fuskarsa da gani take kamar ƙara
mata kyau yake as tana sake samun kusanci da shi
“Not bad, for someone kamarka da baya ko magana”
Ƙ
aramar dariya yayi da ya sa ta shagala a kallonsa dan tun da take bata ta
ɓ
a ganin dariyar tasa ba sai yau, and that multiplied his handsomeness insta
ntly
“Let me freshen up, well go for drinks” ya fa
ɗ
a yana miƙewa ta bishi da kallo har ya mace mata da gani kafin ta Sauƙe ajiyar zuciya tana maida kallonta ga Saif dake nan kamar small version of him ne a gabanta.
#Maimoon
09041426598
[8/14, 1
1:30 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 35: Moments in between
Sai da ya
ɗ
an jima kafin ya dawo,
gashinsa a little damp kamar yayi splashing ruwa a jiki, and his face too. Wayarta ta duba taga ƙarfe 1:30, ta sauƙe ajiyar Zuciya, Maybe har Sallah yayi. Ita dama ba Sallahr take ba tun yau da safe.
Yana riƙe da goran ruwa a hannunsa ya iso gabansu.
“Muje” kawai ya fa
ɗ
a yana yin gaba, Saif ya tashi daga jikinta, itama ta miƙe tsaye tana gyara jakarta ta riƙe hannun Saif suka bi bayansa, bu
ɗ
e musu ƙofar passenger seat
ɗ
in yayi ya tsaya yana kallonsu, ta ƙaraso ta shiga tare da Saif da duk murnar
da yake yanzu duk ya gaji sai narke mata yake, ya rufe motar ya zaga ya shiga drivers seat ya tada motar suka bar harabar wajen, can yana driving ya
ɗ
an kallesu jin sunyi shiru duka, abu yaga suke kallo a wayarta da Saif amma sun rage volume
ɗ
in duka sai
bright colours
ɗ
in abinda suke kallo dake reflecting a fuskarsu kawai, ya mayar da kansa ya cigaba da driving, sai lokacin ta
ɗ
an saci kallonsa, tabi hannunsa dake driving
ɗ
in da kallo, yadda ya na
ɗ
e sleeve
ɗ
in rigar neatly har kusan elbow
ɗ
inshi showing
how musculine he is,
ɗ
auke kanta tayi ta mayar kan wayarta da ke hannun Saif ta cigaba da kallon Bluey episode
ɗ
in da ta saka musu.
“You hungry?” Ta ji tambayar kamar daga sama, kallon Saif tayi ta rasa da ita to yake ko da Saif? Shiru ta masa taƙi am
sawa,
ɗ
an kallonta yayi suka ha
ɗ
a idanu ya
ɗ
age mata gira alamun tambaya, kamr zata ce ah ah sai kuma dai ta samu kanta da gya
ɗ
a masa kai, ya mayarda kansa tuƙin ba tare da yace komai ba, tana kallonshi a hankali tace
“Just a little amma” gya
ɗ
a kai k
awai yayi baice mata komai ba, sai ma gani da tayi yayi switching lane ya saka indicator yana
ɗ
aukar wata hanyar daban kamar dai dama yana da niyyar yin hakan already.
Wani ha
ɗ
a
ɗɗ
en restaurant ya kaisu, yayi parking a private area
ɗ
in da ake parking mo
toci, Na’ima tabi glass
ɗ
in mashigan wajen da kallo, ganin ya sauƙa ta rasa me zatayi to, su ma sauƙowa zasu yi ko me? Bu
ɗ
e ƙofar taji anyi sosai taji kunya wannan karan, dan haka
ɗ
azu ma ya bu
ɗ
e musu ita da Saif, ita fa sosai take mamakinsa, ji take kamar
ba shi bane, hannu ya sa ya
ɗ
aga Saif daga jikinta wanda hakan yasa ta riƙe numfashinta saboda yadda ƙamshin turarensa ya kara
ɗ
e ko ina a wajen, a kafa
ɗ
arsa ya
ɗ
aura Saif
ɗ
in yana kallonta yace
“Muje” gya
ɗ
a mishi kai tayi ta sauƙo a hankali, ya kulle
motar sannan yayi gaba tabi shi a baya, tana kallon fuskar Saif dake kwance a wuyansa, har cikin wajen suka shiga, wajen is not crowded babu yawan mutane sosai, wutan wajen is dim ba irin haske bau
ɗ
innan bane, ko ina very clean, bayan sun zauna a wani sa
she daban that is discreet kuma babu yawan mutane a ta wajen,ya zaunar da Saif a kujerar wajen kusa da shi, itama ta zauna opposite
ɗ
insu tana kallonsu, waiter ne ya ƙaraso wajen ba tare da ya jira an kirashi ba, Ahmad na kallonta yace mata
“Order” y
ana tura mata menu
ɗ
in gabanta, sai da ta
ɗ
anyi hesitating kafin ta saka hannu ta
ɗ
auka, ta fara bu
ɗ
ewa tana dubawa ba tare da tana da niyyar placing order
ɗ
in ba, distracting kanta kawai take amma tunaninta ma san ba a wajen yake ba.
“Are u ready for
the order Sir” waiter
ɗ
in dake tsaye patiently ya fa
ɗ
a,
ɗ
an leƙosa tayi daga saman takaddar suka ha
ɗ
a idanu tayi saurin
ɗ
aga menu
ɗ
in ka
ɗ
an tana cigaba da dubawa, sai ji tayi yana placing order of abinci kala kala, ta saki baki daga bayan takaddar tana tun
anin da su da su waye zasu cinye abincin, har waiter
ɗ
in ya gama
ɗ
auka ya wuce ya tafi kafin ta rufe menu
ɗ
in a hankali ta ajiye tana gyara zamanta amma taƙi ta kalleshi, shima bai sake ce mata komai ba, ta
ɗ
an saci kallonsa taga wayarsa ma yake dannawa ga
Saif ya kwantar da kansa a hannunsa.
Ciro wayarta itama tayi daga jaka a hankali, missed calls
ɗ
in fa
ɗ
ila ta gani har guda biyu, ta sauƙe ajiyar zuciya dan yau ya kamata ta koma gobe tana da lecture ma fa early in the morning, har aka kawo musu order
ɗ
insu aka jere, a hankali suka fara cin abincin wanda ita dai da ƙyar take iya ci jinta take duk a takure, shi da Saif dai abincinsu suke ci a nutse hankalinsu a kwance, duk da yunwar da take ji bata wani ci abin arziki ba, bayan wani
ɗ
an lokaci Saif ya
ɗ
a
ga kai yana kallon Ahmad yace
“Papa can i get ice cream?please?” Ba tare da ya kalleshi ba yace
“No”
Na’ima dake kallonsu cike da burgewa tayi murmushi ka
ɗ
an, Saif ya ajiye spoon
ɗ
inshi
“Papa pls,pls,pls” ko kulashi baiyi ba ya jingina ba
yansa yana danna wayarsa ya jiyo muryarta
“Papa plss” wani kallonta yayi, ta langa
ɓ
ar da kai
“We’ve been good, we deserve an ice cream” Saif yayi Saurin cewa
“Eh Papa pls”
ɗ
an harararta yayi kafin a hankali yace
“Fyn” ya fa
ɗ
a yana kallonsu
ganin yadda suke jin da
ɗ
i, tsayawa kawai yayi yana kallonta, kamar ba yanzu ta gama shyness
ɗ
inta ba yanzu kuma she’s bold again, she never seize to amuse him.
Waiter
ɗ
in da ya kira ya ƙaraso yana kallonsu, Ahmad ya saya musu waiter
ɗ
in ya juya ya tafi
, yana kallon Na’ima yace
“Hungry
ɗ
in kenan? Me kika ci to anan?” Ta
ɗ
an kalleshi ka
ɗ
an tana murmushi tace
“Na ci fah” bai sake ce mata komai ba, ko da aka kawo ice creams
ɗ
in a wasu white bowls masu kyau, kallonsu kawai yake Saif har clapping yake
aka ajiye musu a gabansu, Saif ha
ɗ
auki spoon
ɗ
inshi itama
ɗ
aukar nata tayi, Saif ya kawo spoon
ɗ
inshi kusa da ita, itama miƙa nata tayi sukayi tapping spoon
ɗ
in suka
ɗ
anyi ƙara kafin sukayi dariya