Showing 39001 words to 42000 words out of 137995 words
/>
a a dake da yasa ta tsaya da Napkin
ɗ
in a hannunta tana kallonsa, yadda ya fa
ɗ
a
ɗ
in bai yi kama da its really okay
ɗ
in
ba, ta kasa daina kallonsa, kallo take masa irinna na sanka a wani waje amma na kasa tunawa,
ɗ
ayan hannunsa ya kai ya
ɗ
au wani napkin
ɗ
in a hankali ya hau goge inda ya
ɓ
aci a shirt
ɗ
in nasa.
A hankali ta mayar da na hannunta ta ajiye, bayan few secon
ds ta sake kallonsa ganin har sannan goge rigar yake yi yasa tace “dan Allah kayi hakuri, am really very sorry”
ɗ
an kallonta yayi amma baice komai ba, itama sai kawai tayi shiru, ya ajiye napkin
ɗ
in ya zare seat belt
ɗ
insa ya miƙe tsaye, zatayi magana ya k
alleta a hankali yace “save it, kullum ne kike mistake sannan kice sorry? Its ur hubby kiyi abu sannan ki dawo ki bada hakuri, i can see that” daga haka ya juya ya nufi restroom da hannunsa
ɗ
aya a aljihu, attendant
ɗ
in ta matsa gefe da sauri har ya wuce, i
ta dai Na’ima ta mayarda kanta ta jinginar tana riƙe da tray
ɗ
in, “kullum take laifi tace ayi haƙuri kamar ya?” Saurin bu
ɗ
e idanunta tayi tuno inda ta san fuskarsa da tayi, tabbass shine wanda ta ture a Airport rannan ikon Allah, shi kuma kullum a filin ji
rgi suke ha
ɗ
uwa kuma kullum suka ha
ɗ
u sai ta masa laifi, bata san sanda ta
ɗ
anyi murmushi ba tuno abinda yace mata rannan wai she should behave like shes in public, gashi yau ma kuma ta sake wani laifin, no wonder he couldnt talk for a moment.
Tana gan
in yana dawowa ta rufe fuskarta da gyalenta, shima bai kulata ba ya zauna a kujerarsa kamar bai san da zamanta ba. Ko kallon direction
ɗ
inta bai sake yi ba har jirginsu ya sauƙa a Lagos.
Tana kallonsa ta gefen ido har yayi unbuckling seatbelt
ɗ
insa ya m
iƙe ya
ɗ
au briefcase
ɗ
insa yabi bayan ʼyan sauƙa a jirgin, itama miƙewa tayi tana shaqan ƙamshinsa da ya bar mata mai azabar da
ɗ
i ta rataya jakarta ta bi bayansa.
A arrival hall driver Nasir dake jiranta da sign mai rubuce da sunanta a jiki yana gani
n ta nufosa ya ƙaraso da sauri yana amsar jakarta, “sannu da zuwa hajiaa, small madam, Madam fa
ɗ
ila dey wait for u for house”
“Thank you” ta fa
ɗ
a a hankali tana murmushi
Ya bu
ɗ
e mata bayan motar ta shiga ya rufe motar ya zaga ya shiga mazaunin drive
r ya tada motar suka bar Airport
ɗ
in.
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:26 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEART)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 17: The Lagos chapter
Hankalinta ta mayar window tana kallon the beautiful city of Lagos har suka iso gidan Fa
ɗ
ila dake lekki phase 1, Mai gadi ya bu
ɗ
e musu makeken gate
ɗ
in, driver ya shigar da motar zuwa parking space, yana gama parking
kafin ya sauƙo ma ta bu
ɗ
e ta sauƙo a motar tana ƙare ma gidan kallo, it seemed different dan lokacin da suka kawo ta kwata kwata bata yima gidan nutsattsen kallo irin wannan ba, ta
ɗ
an sunkuya cikin motar ta
ɗ
auko jakarta, dai dai lokacin ta jiyo muryar Fa
ɗ
ila
“Na’imaaa”juyawa tayi taga Fa
ɗ
ila ce ta bu
ɗ
e ƙofar Main palour
ɗ
in gidan tana sanye da flowy abaya da
ɗ
ankwalin abayan
ɗ
aure akanta kamar scarve, da gudu ta ƙarasa wajenta suka ha
ɗ
u midway suka rungume juna, fa
ɗ
ila na
ɗ
an jijjigata tace “welcome
to Lagos sweetheart, my baby girl has finally arrived”
Itama dariya kawai take yi, Fa
ɗ
ila ta kama hannunta suka nufi cikin gidan, kana ganinta kasan tana cikin matuƙar farinciki, dan ba ka
ɗ
an ba tayi kewar gida da dangi kwata kwata bata ganin kowa sai
on video calls, ba yadda bata yi da Yusrah tazo ba amma taƙi zuwa wai school kuma ta tabbata harda yaya Fahad a masu hana Yusrah zuwa, Naseer dake sauƙowa daga matakala yana murmushi
yace “sannu da zuwa Na’ima, an gama ja mana rai
ɗ
in an taho?” Na’ima ta
ɗ
an yi
ɗ
ariya “ina wuni?” “Lafiya lau ya hanya?” Ya fa
ɗ
a yana zama akan kujera a palourn “Alhamdulillah” ta fa
ɗ
a tana riƙe jakar dake kafa
ɗ
arta “To sannu da zuwa Na’ima” jan hannunta fa
ɗ
ila tayi “muje kiyi wanka ki zo kici abinci, am so happy wlh” bin baya
nta tayi, wani ha
ɗ
a
ɗɗ
en bedroom ta kaita a nan palorn ƙasan mai matuƙar kyau, babu abinda babu a ciki, tana kallonta tace kiyi wanka bari na shirya miki abinci. Fitowa tayi ta barta a
ɗ
akin ta dawo palour, Naseer da ke zaune ya miƙe yana kallonta “Babe b
ari naje, daga can i’m meeting Ahmad kinsan halinshi mutumin namu” Fa
ɗ
ila na dariya ta ƙaraso kusa da shi tana fa
ɗ
in “aikam, haka zaku yi ta zuwa kuna gulmarmu dan ni ban yarda da wannan hanging out
ɗ
in naku ba” hannunta ya kama yayi kissing a hankali ya
na
ɗ
aukan makullin motarsa “kamar kin sani, aure muke shirin ƙarawa” tayi dariya “shi kam ai kasan pastor ne bai isa ya ƙara amarya ba in ba so yake yi Lagos ta gagaremu duka zama ba” dariya yayi yana kallonta “so yau bazaki ce kar na da
ɗ
e ba saboda kin
samu abokiyar taya hira koh?” Fa
ɗ
ila tayi dariya “kar ka jima to masoyi, ai kaima kasan ba mai cike space
ɗ
inki sai kai ka
ɗ
ai” ya
ɗ
an harareta “a baki ba, sai na dawo” “a dawo lafiya” ta fa
ɗ
a tana kallonsa har ya fita ya ja ƙofar kafin ta wuce kitchen dan
ha
ɗ
a ma Na’ima abinci.
Mai aikinta ta sa ta kai ma Na’ima akwatinta da driver ya ajiye a bakin ƙofar palour, har
ɗ
aki Fa
ɗ
ila ta kai mata abinci, ta zaune gefen gado bayan ta ajiye trayn abincin tana kallon Na’ima dake Sallah, tana Sallamewa ta miƙe tar
e da Zare hijab
ɗ
inta, Fa
ɗ
ila tace “oya come and eat nasan ure hungry” ƙarasowa tayi gefen gadon ta zauna “not very hungry anty fa
ɗ
ila” ta fa
ɗ
a tana kallon cikin Fa
ɗ
ila da har ya
ɗ
an fito ka
ɗ
an. Fa
ɗ
ila tace “to that little hungry ma bana sonshi” murmushi
tayi ta janyo abincin ta soma ci, bata wani ci sosai ba ta miƙe da tray
ɗ
in Fa
ɗ
ila dake danna wayarta tace “ki barshi, zankai” “No bari na kai” “okay!” Fa
ɗ
ila ta fa
ɗ
a tana kwanciya akan gadon, sai da ta kai tray
ɗ
in kitchen suka gaisa da mai aikin fa
ɗ
ila
dake mopping a kitchen
ɗ
in kafin ta dawo
ɗ
akin ta zauna akan sofa tana kallon Fa
ɗ
ila sai kuma ta miƙe ta bu
ɗ
e jakarta ta ciro wayarta Fa
ɗ
ila ta tashi zaune “let me allow u to rest, in anjima sai muyi maganar school gobe ko ni da ke sai mu shiga school
ɗ
in
ko kuma babe ya kaiki dan babu abinda zaki jira, hope ure ready for pan-atlantic”
Ɗan murmushi tayi “ i think so, nadai karanta brochure
ɗ
insu ya kai sau sau biyar, i just hope i can keep up”
“Keep up? Yanmata kar ki saka ma kanki damuwa ull be f
yn, Nigerian schools are about hustle and composure, so ull be fyn as long as u dont dull”
Ɗ
an dariya tayi “ i dont plan to dull at all anty fa
ɗ
ila just nervous”
Gya
ɗ
a kai Fa
ɗ
ila tayi, “to ai yafi, na miki register for medicals tomorrow, zamuyi p
rinting documents
ɗ
inki, Admission letter
ɗ
inki, scratch card
ɗ
inki, birth certificate duk zaki buƙacesu” gya
ɗ
a kai tayi, Fa
ɗ
ila ta miƙe tana nufar ƙofa “Allah dai ya kaimu goben ive got you, tomorrows gonna be a long day for us”
Binta Na’ima tayi da
kallo har ta fita ta ja mata ƙofar kafin ta maida hankalinta kan wayarta da take kiran Maminta da shi.
Da dare tare suka ci abinci gaba
ɗ
aya a dining, Naseer na tsokanarta da yar makaranta, hope shes ready for tomorrow, sai dai kawai tayi murmushi.
Bata jima sosai ba ta koma
ɗ
akinta dan so take ta kwanta da wuri since abinda zasuyi gobe da yawa.
Washegari ƙarfe tara Na’ima ta gama shiryawa cikin light denim jeans da farin blouse, da pale pink gyale da yayi matching da snickers
ɗ
inta, folder
ɗ
i
n da ke
ɗ
auke da duk abinda zata buƙata ta saka a cikin tote bag
ɗ
inta ta rataya.
Fa
ɗ
ila ce ta bu
ɗ
e ƙofar
ɗ
akin ta shigo
ɗ
akin itama a shirye cikin abaya sage green baby bump
ɗ
inta ya
ɗ
an nuna ka
ɗ
an ta cikin abayar wanda sai ka lura sosai kake iya gan
i
“Kin gama shiryawa?” Ta tambaya da murmushi akan fuskarta tana riƙe da key
ɗ
in motarta da bottle water mai sanyi.
Gya
ɗ
a mata kai Na’ima tayi alamar eh, haka ya sa ta juya ta fita Na’iman ta bita a baya.
Cikin SUV
ɗ
in fa
ɗ
ilar suka fita, a han
kali fa
ɗ
ila ke driving smoothly through traffic
ɗ
in lekki, Na’ima na zaune gefenta tana ƙara ƙare ma garin kallo daga inda ta tsaya jiya, “kin tabbatar dai kin
ɗ
auko duk abinda aka ce koh?” Gya
ɗ
a ma fa
ɗ
ila kai tayi tana ciro folder
ɗ
in daga jakarta tana sa
ke dubawa, Admission lettter
ɗ
inta, medical clearance
ɗ
inta, passport photos, printout na GCE
ɗ
inta, receipt na ku
ɗ
in makaranta duk intact ta mayarda su cikin folder
ɗ
in sannan ta saka a jakarta.
suna isa pan-atlantic aka bu
ɗ
e musu gate, Fa
ɗ
ila ta shi
ge da motarta bayan sun
ɗ
anyi security check
ɗ
insu, Na’ima tabi makarantar da kallo bayan Fa
ɗ
ila tayi parking, ta sauƙe ajiyar zuciya, its official now.
Glasses
ɗ
in idanunta Fa
ɗ
ila ta mayar saman kanta itama tana bin makarantar da kallo.
Admin buil
ding suka wuce tare, zama Fa
ɗ
ila tayi ganin layin da ke gabansu, ta bu
ɗ
e goran ruwa tana sha a hankali, while Na’ima ta jona layin students
ɗ
in da suke jiran turn
ɗ
insu, har aka iso layinta ta ƙarasa ta bada duka documents da aka buƙata aka mata stamping,
basu jima ba suka fito, Naima tana kallon fa
ɗ
ila tace “how do people survive dis without help” fa
ɗ
ila na dariya tace “wasu sai sun koma mota suyi kuka ai da gajiya wallahi” daga nan medical screening suka wuce, inda aka
ɗ
auki fitals
ɗ
inta da duk abinda ya
kamata akayi signing off akan clearance card
ɗ
inta, sai da ta kar
ɓ
i clearance slip
ɗ
inta kafin suje ta
ɗ
auki hoton id card
ɗ
inta wanda zasu dawo su karba in 2 hours, fa
ɗ
ila na kallonta tace “muje mu ci abinci i’m starving” ta fa
ɗ
a tana shafa cikinta Na’im
a ta gya
ɗ
a mata kai dan itama yunwan take ji, wurin cin abinci suka je Fa
ɗ
ila tayi ordering iced habiscus, Na’ima kuma chicken mayo croissant da ruwan gora, fa
ɗ
ila ta kalli heals
ɗ
inta tana
ɓ
ata rai
“da na sani da flats na sako”
Na’ima tayi dariya
tana cin abinci
“shiyasa i carry my snickers ko ina” suka yi dariya tare, sai da suka je accounting office aka duba course forms kafin a lissafo mata courses da zata
ɗ
auka, starting from Monday, aka bata course handbook, tana fitowa Fa
ɗ
ila da ke waya d
a Nasir ta sauƙe ajiyar zuciya “saura mana abu
ɗ
aya, muje mu kar
ɓ
i Id card
ɗ
inki, shikenan kuma na gama nawa sai naki” sai da suka fara duba accounting department block kafin su koma kar
ɓ
an id card
ɗ
in, sai ƙarfe kusan uku da rabi suka kar
ɓ
i id card
ɗ
in, t
sayawa Na’ima tayi kallon id
ɗ
in, kamar ba yau Dad yace bazata zauna a Nigeria ba amma gashi yanzu officially shes a student in a Nigerian University kusa da Maminta wanda a ko da yaushe zata iya zuwa ta ganta, ta sauƙe ajiyar zuciya tana biye da Fa
ɗ
ila a
baya har wajen motarsu, fa
ɗ
ila ta shafa cikinta, “amma na jima ban yi irin gajiyar nan ba” ta fa
ɗ
a tana tada motar “Na’ima ta jingina kanta da kujera “Allah ya baki lada Anty Fa
ɗ
ila” fa
ɗ
ila ta harareta “toh Ameen, keep me proud dai CGPA
ɗ
inki should be hi
gh abeg after all this stress” “yes Ma” Naima ta fa
ɗ
a tana dariya.
Ranar Monday ta fara attending lectures, wanda sosai take enjoying makaranta, duk da Fa
ɗ
ila tace jjc take, ita da Nasir haka suke tsokananta ita dai sai dai tayi dariya, da safe in ta
tashi tayi asuba bata komawa bacci zatayi karatun alƙur’ani zuwa gari ya fara haske, daganan sai skin care
ɗ
inta wanda baya wuce cleanser, lip balm, da vanilla body mist da take ma jikinta, zuwa 7 da ka
ɗ
an yawanci ta shirya cikin either Abaya ko kuma wide
leg jeans da shirts sai gyalenta da signature tote bag
ɗ
inta da take tattara komai nata a ciki kama daga notebooks
ɗ
inta, ipad
ɗ
inta da pen, starnley cup
ɗ
inta, da another water bottle sai ƙaramin pack na snacks, zuwa 7:30 ta bar gida wanda driver ke sau
ƙ
eta makaranta kullum, ƙarfe 8 take fara first lecture
ɗ
inta bata ta
ɓ
a latti ba, sosai Nasir da fa
ɗ
ila ke jin da
ɗ
in how serious she’s da abinda ta saka a gabanta wato karatunta, zuwa ƙarfe 3:30 driver ke komawa ya
ɗ
auko ta daga makaranta, sometimes idan ba
ta gaji sosai ba kuma sai ta shiga kitchen tana taya cook
ɗ
in aiki da sake koyan different dishes na Nigeria banda wa
ɗ
anda ta iya, idan kuma a gajiye ta dawo sai dai kawai ta yi wanka ta ci abinci da sallah tabi lafiyar gado. Ba ƙaramin da
ɗ
in zama da ita f
a
ɗ
ila take ji ba dan kwata kwata bata da matsala, abinda ke gabanta kawai shi take yi,kuma tana
ɗ
ebe mata kewa sosai.
sati biyu da fara school
ɗ
inta Fahad ya zo wanda a ranan ya koma bayan ya ga how smoothly shes blending in, duk da karatun accounting b
a sauƙi amma sosai ta mayar da hankalinta gabaki
ɗ
aya kanshi, ta bashi dukkanin attention
ɗ
inta, zuwa yanzu ta rage damuwa da shirun sadiq, duk da takan tuna shi sometimes kuma tana matuƙar son jin ko lafiya yake amma ba yadda zatayi sai kawai ta tattarash
i ta ajiye gefe ta maida hankalinta akan karatunta.
Yauma kamar kullum a hankali ta bu
ɗ
e idanunta bayan alarm
ɗ
inta ya ka
ɗ
a, lumshe idanunta tayi ta sake bu
ɗ
e su kafin ta miƙe zaune a hankali tana mutsuka idanunta, ta sauƙa akan gadon ta wuce toilet,
da alwala ta fito ta
shinfi
ɗ
a darduma ta tada sallar asuba, tana idarwa ta bu
ɗ
e Qur’ani a wayarta ta karanta just few pages inda ta iya, kafin ta miƙe ta linke sallayar ta ajiye ta wuce bayi tana hamma.
Zuwa 7:17 har ta gama shiryawa cikin abaya mai ky
au da tsada da suka siya last week tare da fa
ɗ
ila, ta cire ipad
ɗ
inta daga charge ta saka a jakarta, ta
ɗ
auko hand cream
ɗ
inta ta saka a jakarta da sauran tarkacenta.
A palour ta tarda Fa
ɗ
ila a tsaye a dining tana ha
ɗ
a ma Nasir breakfast, zata kai masa
sama cause zai fita shima very early today,
“Ina kwana Anty Fa
ɗ
ila Maman unborn” ta fa
ɗ
a tana zama akan kujeran dining
ɗ
in “lafiya lau, yau har kin shirya da wuri haka?” “Eh wlh ive something to do ne kafin na shiga aji yau shiyasa” “eyya” ta fa
ɗ
a ta
na
ɗ
aukar tray
ɗ
in abincin da ta ha
ɗ
a ma Nasir “bari in kaima babe abinci, hes also going out early today” “toh” Naima ta fa
ɗ
a tana ha
ɗ
a ma