Showing 123001 words to 126000 words out of 137995 words
exams ba da wuri take fita a gidan sometimes before 7 ma, gashi dama jiya babu abinda ta tsinana a karatun exams
ɗ
in, tana shiryawa tana yi tana ka
llon hannunta tana murmushi by 6:00ta gama shiryawa tsaff, ta sauƙo ƙasa goye da backpack
ɗ
inta, shayi ta ha
ɗ
a ta zauna ta shanye, ta
ɗ
auraye cup
ɗ
in kafin ta zura wayarta a jaka ba tare da ta bu
ɗ
e wayar bama, ta goya backpack
ɗ
in ta nufi ƙofa, driver
ɗ
in
gidan dake kaita school yana goge mota ta ƙaraso ya gaishe ta da sauri yana fa
ɗ
in
“Barka da fitowa Ranki ya da
ɗ
e”
“Ina kwana” kawai ta ce masa ta bu
ɗ
e motar ta shiga tana duba agogon hannunta ƙarfe 6:35 ta ciro handout
ɗ
inta ta fara dubawa a hanka
li.
Suna barin gidan Nasir na isowa gidan, mai gadi yace masa ai ta wuce school yanzunnan, Nasir ya jingina kansa da kujera kafin ya janyo wayarsa ya kirata a waya, jin vibrating a wayarta ta dubi jakarta dake ajiye a gefenta kafin ta janyo ta bu
ɗ
e t
a ciro wayar tana kallo, Da mamaki take kallon wayar ganin Nasir ke kiranta da sassafennan, ta
ɗ
aga wayar ta kai kunne tare da Sallama,bayan ya amsa ta gaishe shi still tana mamakin dalilin kiran.
Sai da ya amsa kafin ya tambayeta a inda take yanzu, ta
ce masa tana hanyar school, a taƙaice yace
“By what time kike da exams? ” ta
ɗ
an kalli driver
ɗ
in kafin tace
“by 8 yaya Nasir”
“Okay stay in the class after the exams, call me when kun gama exams
ɗ
in, idan kin isa yanzu go straight tor ur clas
s, seat with people kar ki zauna ke kadai kina jina?” Duk da she’s confused gya
ɗ
a masa kai tayi tace
“Toh” daga haka ya katse wayar, ajiye wayar tayi ta janyo handout
ɗ
in amma still zuciyarta ya gagara nutsuwa.
Kamar yadda yace tana isa school
ɗ
in
class ta wuce straight lokacin ƙarfe 7:10 na safiya, ta zauna can gefe a tana kallon students
ɗ
in da ke ta karatu a class
ɗ
in, itama ture tunanin tayi ta maida hankalinta ga karatun gaba
ɗ
aya.
Ƙ
arfe sha
ɗ
aya dai dai ta fito daga exams hall a gajiye, ga
ba
ɗ
aya ma ta manta wai Nasir yace karta fito ko ta kirasa bayan ta gama, tana tafiya a hankali ta sauƙo daga corridor
ɗ
in tana ƙoƙarin ciro wayarta sai a lokacin ta tuno da Nasir yace ta kirashi, ciro wayar tayi da niyyar kiranshi kamar ance ta
ɗ
aga kai su
ka ha
ɗ
a idanu, wani mummunan fa
ɗ
uwa gabanta yayi tana kallon Sadiq dake jingine da Tree ya na
ɗ
e hannunsa a ƙirji yana kallonta da murmushi a kan fuskarsa, kusan sake jakarta da wayar hannunta tayi tsabar tsoro, ta fara ja da baya a hankali, bai tashi daga
jikin bishiyan ba yana tsaye still yana kallonta har sannan da murmushi a fuskarsa, sosai ya fa
ɗ
a yayi duhu kamar ba sadiq
ɗ
in da ta sani ba, juyawa tayi da sauri kamar zata tashi sama tana ha
ɗ
awa da gudu ta koma cikin student dake fitowa daga exams hall
ɗ
in, ta zaga ta shige class dake kusa da wajen, da students masu yawa a ciki hannunta na rawa ta shiga dialing number
ɗ
in Ahmad zuciyarta na wani irin jahilin bugawa.
Yana fara ringing ya
ɗ
aga, muryarta na rawa tace
“He’s..sadiq..he’s here wayyo All
ah na” Ahmad ya kalli Nasir dake gefensa kafin muryarsa steady yace
“A ina kika ganshi? Where are u now?”
“Ina class, na ganshi a waje, sai na koma class he was smiling at me”
“good girl, ki jirani a nan, i’ll be with u in 2 minutes kina jina?”
Ta gya
ɗ
a masa kai da Sauri, tana sauƙe ajiyar zuciya. Ƙara gudun motar Nasir yayi zuwa pan atlantic
ɗ
in, wanda dama suna dab da isa makarantar a sanda ma ta kira.
Tana kashe wayar ta koma ƙarshen class
ɗ
in ta tsaya tana zare idanu, motsi ka
ɗ
an zata ju
ya ta kalli mutane, gani take kamar zai shigo har class
ɗ
in ya jata ya tafi da ita ba, bata san yaushe ta fara tsoron sadiq har haka ba.
Within minutes suka iso gaban department
ɗ
inta, Ahmad ya bu
ɗ
e motar ya sauƙo Tun kafin Nasir ya kashe motar ya nufi
cikin makarantar, kwata kwata ko mai kama da Sadiq babu a Area
ɗ
in, shima Nasir da ya biyo bayansa kalle kalle kawai yake amma sam babu kowa sai tarin
ɗ
alibai, Ahmad ya danna kiran wayarta a take ta
ɗ
aga kamar jira take,
“Come outside” da sauri ta gy
a
ɗ
a masa kai tana sake rungume backpack
ɗ
inta ta fito wajen har lokacin a tsorace take amma ko kuka ta kasa yi, tana ganinsa ta tafi da sauri wajensa idanunta na cikowa da hawaye ta nuna masa inda taga sadiq tana cewa
“I saw him a can, he was looking at
me, and he was smiling”
“Its okay, daga yau bazaki sake ganinsa ba i promise u” gya
ɗ
a masa kai tayi har sannan tana kallon wajen da taga sadiq
“Muje” ya fa
ɗ
a yana kallonta ta cikin glasses
ɗ
in idanunsa. Gya
ɗ
a mishi kai ta sake yi tayi gaba shi d
a Nasir suka bita a baya, bu
ɗ
e mata backseat yayi yana kallonta, ta shiga ta zauna, ya rufe yana kallon Nasir kamar zaiyi magana ya fasa ya zaga ya shiga wajen mai zaman banza, Nasir ya shiga ya tada motar suka bar school
ɗ
in.
Sadiq dake zaune daga can
gefen sanye da face cap da ya janyo gaba sosai ya bi motarsu da kallo yan wani murmushi, dan idan har bai samu Na’ima ya riga yayi making up mind
ɗ
inshi dukansu are lossing her wallahi.
Nasir na driving ya kalleshi yace “amma its risky ta dinga zuwa
school ita ka
ɗ
ai” lumshe idanunsa kawai yayi ya jingina kansa da seat
ɗ
in motar bai ce komai ba, Nasir ya dubi Na’ima ta mirrow yace
“yaushe zaku gama exams
ɗ
in dama?” A hankali tace
“Saura 1 paper ne kuma sai jibi” shiru yayi bai sake cewa koma
i ba, har cikin gidan suka kawota, ta bu
ɗ
e motar ta sauƙa, har sannan jikinta bai bar mata rawa ba, ko thank u bata ce musu ba ta nufi cikin gidan ya bita da kallo kafin ya bu
ɗ
e motar ya sauƙa ya bi bayanta Nasir ya bishi da kallo, tana dab da shiga da shi
ga palourn ya kira sunanta ta juyo tana kallonsa idanunta taff da hawaye, ya cire shades
ɗ
in idanunsa yana kallonta yace
“Stay in ur room, kar ki je waje pls, trust me i’m putting a stop on this today itself kinji?” Ta gya
ɗ
a masa kai a hankali, ya
ɗ
an
yi shiru yana kallonta kafin yace
“I love you Na’ima” sake gya
ɗ
a masa kai tayi, sai kawai ta juya ta shige cikin gidan
har ta shige palour kafin ya juya ya koma mota ya kalli Nasir yace,
“Muje” Nasir ya tada motar suka bar gidan, sai da suka h
au titi sosai yace
“Office
ɗ
in zan maidaka?”
“Muje wajen Ammi”
ɗ
an kallonshi Nasir yayi kafin yce
“okay” dan dai shi bai san me Ahamd
ɗ
in ke tunani ba, it didnt take him long to convince Ammi kafin suka bar gidan shi da Nasir to meet Na’ima’
s Dad, wanda suka same shi a office
ɗ
insa da taimakon Ammi da ta basu address
ɗ
in new company
ɗ
insa, dan sunje Opening
ɗ
in company
ɗ
in bai jima sosai ba, but banda shi Ahmad
ɗ
in.
After much maganganu shima sosai abin ya basa mamaki na dawowar Sadiq to
miye yake nufi? Sake
ɗ
aukarta yake sonyi ko kuwa? Ko da Nasir ya fa
ɗ
a masa yadda suka yi da mahaifiyar Sadiq
ɗ
in sosai abin ya sake
ɗ
agawa dad Hankali hakan yasa ko da Ahmad ya fa
ɗ
a masa buƙatarsa bai wani ja ba dan shima yana ganin hakan shi yafi, yace m
asa suje gobe su dawo, kamar yadda suka tsara washegari, Dad, Nasir, Ahmad da 2 of his uncles da yaje ya samu a jiyan da maganar jirgin Safe suka bi zuwa Abuja dan Dad already ya kira big daddy a waya a daren sunyi magana, big daddy wanted ya zo shi lagos
ɗ
in suyi komai a can but Dad insist ya jira su zo Abujan su.
Bayan alot of tattaunawa ƙarfe 11:00 dai dai na safe aka
ɗ
aura auren Ahmad Omer yarwa da Na’ima Mustapha a palourn big Daddy a cikin garin Abuja.
A gaban Big daddy, Dad
ɗ
in Na’ima, Ahmad,
Nasir, uncles
ɗ
in Ahmad guda 2, da kuma 2 friends
ɗ
in Big Daddy da ya gayyato
Wlh yau bani da lfy but i had to type, add me in ur prayers pls
❤
️
tnk u
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:32 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVu
PRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA(TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 45: behind the blessings
Tunda aka
ɗ
aura auren ya daina wani gane duk maganganun da suke yi a palourn, Nasir na gefensa
a zaune yana ta amsa addu’o’in da ake ta musu da aurennasu amma shi kwata kwata ba wani fahimta yake ba, cikin zuciyarshi pounding kawai take da emotions kala kala da he couldnt fully name, he had wanted this marriage so bad ba tun yanzu ba but bai ta
ɓ
a tu
nanin this very morning Na’ima zata zama matarsa ba, tun jiya da ya samu Ammi da maganar ya same ta ne da cewa zai je a bashi Na’ima like a tambaya masa aurenta, a san da zamansa a matsayin mijin da zata aura and shiyasa bai sha wahala sosai wajen shawo k
anta ba, how do he tell her yanzu cewa an
ɗ
aura auren, ya kalli uncles
ɗ
insa guda biyu da ke cigaba da magana da su big daddy, dan tun da aka sake tattauna maganar a plaourn big daddy da Dad
ɗ
in Na’ima suka ce there’s no need na wani
ɓ
ata lokaci idan har A
hmad
ɗ
in da gaske yake yi kawai a
ɗ
aura auren inyaso sai ta ƙarasa karatun ta a
ɗ
akin mijinta dan sun riga sun tattauna hakan tun jiya su, babu wani ja uncles
ɗ
in suka ce a shirye suke. He can’t really believe wai Na’ima is his wife officially, halaliyarsa
,
“Ameen”
ɗ
in da duk aka amsa da shi na rufe taro da addu’a ya dawo da shi daga duniyar da ya tafi, a hankali ya motsa lips
ɗ
insa shima yace “Ameen” a hankali yana ƙin ha
ɗ
a ido da Nasir da ke ta ta
ɓ
a shi tuntuni.
Mami ce ta shigo cikin palourn da
sallama tare da Mummyn fadila da ke gidan dama bayan big daddy ya kirata a waya, suka samu waje suka zauna a palourn can gefe aka gaggaisa, Ahmad ya gaishe ta a nutse respectifully yana ƙin ha
ɗ
a idanu da ita, ta amsa itama tana mayarda hankalinta kan Big
daddy da ke magana cike da nutsuwa, kallonsa kawai take yi har ya kai ƙarshen maganarsa with disbelieve kafin ta juya ta sake kallon Ahmad dake zaune a ƙasa shi da Nasir, mayar da idanunta tayi ga Daddyn Na’ima da ya kar
ɓ
a ya cigaba da bayani dan duk
ɗ
aki
n sun san Ahmad already tun lokacin Kidnapping
ɗ
in Na’ima.
murmushi ta ƙaƙalo a hankali tace “Allah ya sa haka shi yafi alkhairi, May Allah make it easy for the both of them” duk aka amsa da “Amin” u can see she’s still processing maganar wai yar ƙaram
ar Na’imarta is now married, ita dai Mummyn fadila ta ma kasa magana, cause daga ita har Ammi basu kawo aure za’a ma Na’ima yau ba, shi dai big daddy ya fa
ɗ
a ma Mami cewa maneman Na’ima zasu zo, kuma duk a tunaninta tambaya za’ayi shiyasa ma ta kira Mummyn
fadila ta zo gidan.
Har suka bar
ɗ
akin Shi dai bai motsa daga inda yake zaune ba gefen Nasir, sai bayan fitarsu ne kafin ya
ɗ
anyi excusing kansa politely, ya miƙe ya fita a
ɗ
akin, yana fitowa compound fresh air na wajen ya sa ya lumshe idanunsa dan du
k da ac dake cikin palourn zufa yake, ƙarasawa motarsa yayi ya bu
ɗ
e ya shiga baya ya kwantar da kansa a jikin seat ya sauƙe wani irin ajiyar zuciya, kafin ya zaro wayarsa daga aljihun farar shaddar jikinsa yayi dialing number Na’ima, amma har ta katse bat
a
ɗ
auka ba, Ammi ya kira itama yana dab da katsewa ta
ɗ
aga da sallama, muryarsa a nutse yace
“An
ɗ
aura Ammi”. Shiru tayi for a moment har sai da ya
ɗ
auka ko ta katse wayar ne dan har sai da ya duba yaga tana kai kafin ya jiyo muryarta daga cikin wayar
“Me aka
ɗ
aura Ahmad?” Ɗan lumshe kyawawan idanunsa yayi ya gagara amsawa
“Amma ce min kayi zaka je kuyi tambaya ai ba ce min kayi zaka aureta yau ba”
“Na sani Ammi” ya fa
ɗ
a a hankali yana shafa forehead
ɗ
insa,
“I didnt plan it dis way, su
uncle haruna suka ce a
ɗ
aura kawai na fa
ɗ
a miki whats going on ai Ammi shiyasa suka ce its better kawai a
ɗ
aura, kuma..” katseshi tayi tun kafin ya kai ƙarshe
“Yaushe zaka dawo lagos?”
“Anjima in sha Allah”
“Kana dawowa dama ka same ni a gida
immediately”
“Tohhh..” ji yayi ta katse wayar, ya sake sauƙe ajiyar zuciya a hankali, kafin ya bu
ɗ
e motar ya sauƙa ya koma cikin gidan.
Zuwa ƙarfe 2:30 suka shirya komawa Lagos after much hospitality, sosai they were impressed with how sukayi tr
eating
ɗ
insu, the genorosity and warmth sun tabbatar Na’ima yar babbar gida ce ba na arxiƙi ka
ɗ
ai ba, sosai uncles
ɗ
insa ke ta yabonsu.
Ko da suka iso lagos lokacin ƙarfe 5:10, har lokacin bai sake kiran Na’ima a waya ba tunda ya kirata
ɗ
azu bata amsa
ba, direct gidansu ya wuce dan amsa kiran Ammi bayan sun rabu da Uncles
ɗ
insa da Nasir da shima zai je gida ya huta.
Yana shigowa Palourn Yasmeen da Rahama dake palour suka gaishe shi,
ɗ
an murmushi ya musu ya amsa a gajarce kafin ya wuce sama, suka kal
li juna Sannan suka sake kallon Saman, cause murmushin ne ya basu mamaki, hes not the kind of person that wastes smile, he is caring duk abinda suke so yana musu tun kafin ma Abba ya rasu amma affection
ɗ
inshi is a quiet one, clearly something is different
. Ba dai wacce tayi magana suka cigaba da kallon da suke yi.
A palourn sama ya iske Ammi wacce tana kallonsa ta miƙe ta wuce bedroom
ɗ
inta,
ɗ
an murmushi yayi ka
ɗ
an ya shafa gashinsa kafin yabi bayanta.
Ammi ta zauna a gefen bed kafin ta nuna masa k
ujera fuskarta ba yabo ba fallasa, ta
ɗ
an tura ƙofar
ɗ
akin kafin ya ƙaraso ya zauna a hankali yaƙi ya kalleta.
“Haka muka yi da kai?” Sai a lokacin ya kalleta yace
“Ammiii”
“Dont Ammi me anan pls, haka mukayi da kai?”
“Ammi da gaske na miki
ba da wannan niyyar naje ba, after much tattaunawa ne suka ga hakan yafi dai dai, uncle haruna yace a
ɗ
aura zaifi she’ll be more safe, Ammi kinsan yadda abubuwan suka kasance i told u”
“Shi harunan ne yace idan aka
ɗ
aura yarinyar will be more safe koh
? Tunda kaine zaka dinga gadinta?”
“Ammiii” ya fa
ɗ
a a marairaice, ta wani hararesa tana cigaba
“Kana min abinda ka ga dama Ahmad, amma ba komai ni bazan hana ka zama da matarka ba tunda ƙiri ƙiri ka ƙi yar uwarka a kanta”
“Ammi it happened quic
kly ne…to kiyu haƙuri” kawai ya fa
ɗ
a dan kawo ƙarshen maganar
“Ni kuma ina ruwana? Kai nake jiye ma ai, bayan na fa
ɗ
a maka yadda mukayi da Salma akan yarinyar amma sam ka ce min kai ka san yarinyar ba haka take ba kai ka sani bayan ita fa take goyon ya
rinyar ai bazaka fa
ɗ
a mata halin yarinyar ba”
“Hmm” kawai yace yana Shafa Kansa dan baya son
ɗ
ago maganar, kamar dai ba Salmar da