Showing 135001 words to 137995 words out of 137995 words

Chapter 46 - TANGLED HEARTS COMPLETE

Mai Moon   

27 Aug 2026

70

ta ajiye wayar zata koma ta kwanta me ta tuna kuma sai tayi sau

rin janyo wayar lokacin har kiran ya katse taga ashe har 6 missed calls ta mata duk bata ji ba, dai dai Amira na sake kira,

ɗ

agawa tayi ta kai kunne tana kallon window

ɗ

in hotel room

ɗ

in da take ganin haske har ya fara yi, yadda taji muryar Amira ya sa ga

banta ya fa

ɗ

i tace

“Ke lafiya?” Ajiyar zuciya kawai Amira ke sauƙewa amma ta gagara magana kamar yadda ta gagara mata kuka,

“Ki min magana mana lafiya amee? “

“Wai Ahmad ya auri Na’ima Nuwa” abinda ta iya fa

ɗ

a kenan muryarta ba ƙarfin komai,

“What!!!” Nuwaira ta fa

ɗ

a da karfi tana miƙewa tsaye daga kan gadonta ta gwalalo idanunta waje

“No, no, no, thats a lie, Wallahi Ahmad bai isa yayi aure ba, are u sure Amira”

“Yayi Nuwa wallahi yayi, he dont joke bout things like this, nuwa ba ƙa

rya yake min ba da gaske ya auri Na’ima”

“Da bakinsa ya fa

ɗ

a miki, ko dai wasa yake miki”

Shiru Amira tayi taƙi tace komai, Nuwaira dake safa da marwa tace

“Kutumar babban buraubancan amma Ahmad ya cika

ɗ

an iska mu gama kai sunan suhaila shine

ya koma ya auri Na’ima, yanzu kina ina?”

Ajiyar zuciya Amira ta sauƙe,

“Ina gidana amma Mummy tace in je gida yanzu”

“Me yasa kika fa

ɗ

a mata?”

“To ina ta kiranki baki

ɗ

auka ba Nuwa, ji nake kamar zan mutu”

“Yanzu yadda za’a yi kina zuwa

kuka gama maganar da Mummy ki biyo gidana mu san abinyi, bana gida amma yanzu zan koma, ki kwantar da hankali wallahi ba zaki zauna da ko wata shegiya ba, ba dai kince ya aure ta ba to ya kawo ta gidan mu gani”

“Toh” kawai Amira ta iya fa

ɗ

a, Nuwaira t

a katse wayar tana goge zufar goshinta zuciyarta banda lugude babu abinda take yi. Ita Ahmad zai ma haka? Wallahi bai isa ba.

Ƙ

arfe 10 na safiya ya fito daga

ɗ

akinsa a shirye tsaf, ya zauna kan kujera a palourn yana trying number

ɗ

in Na’ima dan har l

okacin she’s not picking his calls, dai dai lokacin Amira ta bu

ɗ

e ƙofar

ɗ

akinta ta fito a shirye tsaf cikin wani silk doguwar riga, da gyale a na

ɗ

e a kanta, idanunta har sannan a kumbure duk da sun

ɗ

an ragu dan baccin da ta

ɗ

an samu da safen,

ɗ

an kallonta

yayi ganin palourn ta shigo ya tsaya yana kallonta har ta

ɗ

auki jakarta da ta bari a palourn tun jiya ta juya zata bar wajen sai a lokacin yace mata

“Good morning” ko kulashi bata yi ba ta koma

ɗ

akinta,

ɗ

an murmushi yayi ya miƙe ya bi bayanta ya tsaya

a bakin ƙofa yana kallonta tana saka takalmi hill a ƙafafunta

“Sai ina?” Ya fa

ɗ

a yana kallonta ba don yana da niyyar hanata fitar ba in har hakan zai samar mata sauƙi, har ta gama saka takalmin kafin ta kalleshi tace

“Gidan ubana” ya

ɗ

an yi murmus

hi ya ƙaraso cikin

ɗ

akin yana kallonta, gagara kallon cikin idanunsa tayi kamar yadda tayi niyya ta

ɗ

auke kanta, ya riƙo hannunta yace

“I said good morning baki amsa ba” wani kallo ta masa kamar zata fashe taƙi tace masa komai

“Me zaki yi a gidan to

h in kinje?” Ya tambayeta yana kallon fuskarta, wani takaici take ji kamar ya kashe ta, tace

“Ni da gidan ubana sai da dalili zanje?” Ɗan shiru yayi kafin yace

“Okay am heading out too muje in sauƙe ki”

“Ah ah nagode i can drive too” sake mata

hannunta yayi ya nufi ƙofa

“Then baza ki je ba, ill tell them not to allow u out” yana fa

ɗ

in haka ya fita a

ɗ

akin ta bisa da idanu kamar zata fashe kafin ta ha

ɗ

e rai iya ha

ɗ

ewa ta fito a

ɗ

akin ta sauƙa ƙasa fuuu, ko kula mary dake gaishe ta a palourn b

ata yi ba ta fito compound, a motarsa ta same sa yana jiranta ta sake tamke fuskarta ta ƙaraso ta bu

ɗ

e motar ta shiga ta juya kanta tana kallon window, shima bai ce mata komai ba ya fara driving

ɗ

insa dan jirgin 11 zai bi zuwa Abuja shima a yau

ɗ

in.

Ha

r suka iso ƙofar gate

ɗ

in gidansu ba wanda ya kula wani a cikinsu, yayi horn aka bu

ɗ

e masa ya shigar da motar, yana gama parking ta bu

ɗ

e motar ta sauƙa ta rufo masa motar da ƙarfi ta nufi cikin gida, yayi reverse kawai shima ya fita a gidan ya nufi Airport

.

Na’ima ce a zaune a kan sofa a

ɗ

akinta, tana kallon fadila da ta kwantar da inaaya akan gadonta a hankali ganin tayi bacci, itama ta zauna a gefen bed

ɗ

in tana kallon Na’imar, tun jiya fadila ke gidan kuma sosai zuwannata ya taiamaka wajen kwantar m

ata da hankali duk da har yanzu she’s still processing auren a ranta ji take kamar tatsuniya, tun jiya ta bar kukan dama tana ta ƙoƙarin nuna musu hankalinta ya kwanta but har yanzu ta gagara nutsuwa ta rasa dalili, duk da yadda take son kasancewa tare da

shi ta gagara ture tsoron da ke ranta, tunda tayi azahar take zaune a wajen tana kallon Fadila dake ƙoƙarin saka inaaya bacci.

Fadila ta miƙe ta wuce toilet itama ta

ɗ

auro alwala ta saka hijab ta tada sallah har ta idar Na’ima na nan zaune a kan kujera

r, gyara zamanta tayi akan daddumar tace

“Aiki ya ganki, ba dai tunani ba? Hmm, in zaki saki ranki ma ki saka, ranar Talata in sha Allah mai gyaran jiki na hanya yarinya, tsaf mu wanke ki mu miƙa ma yaya Ahmad in kinje can sai ki cigaba da nuƙurcin, z

aki sha gyara yarinya dan matar ma daga Chad take in fa

ɗ

a miki” tura baki Na’ima tayi taƙi magana, Amira ta harareta tana wani murmushi tace

“Munafuka ana so ana kaiwa kasuwa, ba dai an ma yayana ƙafa ba ai shikenan har na hango wedding entrance

ɗ

inki

waii, yaya Ahmad dai Allah ya kashe ya bashi”

“Nikam bana so!” Ta fa

ɗ

a tana rufe fuskarta a jikin kujera kamar zata yi kuka, dariya Fadila tayi tana kallonta bata sake cewa komai ba ta cigaba da jan casbah

ɗ

in hannunta.

Wayarta dake kan gado ya far

a vibrating duk suka juya suka kalla, ganin bata da niyyar tashi ta

ɗ

auko Fadila tace

“Dan Allah

ɗ

auko wayar nan a wajennan kar ya tashi inaaya nikam” Na’ima ta miƙe ta

ɗ

auko wayar ta dawo ta ajiye a kan kujerar ta koma ta kwanta a kujerar tana kallon

sunansa dake yawo a screen

ɗ

in, ita kanta bata san dalilin rashin

ɗ

aga kirannasa ba kawai ji tayi bata son

ɗ

agawa duk da an fa

ɗ

a mata yadda auren ya kasance but she still felt like he married her without her consent, kiran na yankewa saƙo ya shigo wayar,

ɗ

auke idanunta tayi daga wayar, fadila dake lura da ita tace

“Waye ke kiranki bazaki

ɗ

aga ba?”

“Just a friend”

“Oh okay” fadila ta fa

ɗ

a tana miƙewa ta fara linke darduman.

Ɗ

an sake kallon fuskar wayar tayi ta dinga kallon message

ɗ

insa dake

kan screen

ɗ

in cike da confusion cause he only wrote

“i’m here” kafin ta gama tunanin wani here

ɗ

in wani ya sake shigowa

“Zaki fito ko ni na shigo?” Ɗan bu

ɗ

a idanu tayi ta sake baki ka

ɗ

an tana kallo, no he dont mean it, fadila ta ajiye darduman ta

juyo ta tsaya tana kallon Na’ima

“Whats that look on ur face?” Saurin gyara fuskarta tayi ta ƙaƙalo murmushi

“Nothing” sai kuma ta miƙe daga kwancen ta wuce wajen dresser wani cream hijab har ƙasa gogagge ta

ɗ

auko ta riƙe a hannunta sai kuma ta

ɗ

a

n kalli fadila kafin ta nufi ƙofa tana tafiya a hankali, fadila ta bita da kallo ba tare da ta tambayeta inda zata ba, dan already tayi guessing.

Tsayawa tayi dai dai staircase ta saka hijab

ɗ

in duk da ba

ɗ

ankwali a kanta sai uban gashinta da ta kama

da ribbon ta baya gaban kuma a kwance luff wanda ka

ɗ

an ke nunawa ta gaban hijab

ɗ

in, ta shiga sauƙowa staircase

ɗ

in a hankali, ganin ba kowa a palour ta nufi ƙofa, sai da ta tsaya ta saka crocs kafin ta bu

ɗ

e ƙofar ta fito, and there he was leaning casually

a jikin motarsa da yayi parking a parking space na gidan, fuskarsa babu yabo babu fallasa wanda hakan ya ƙara fito da kwarjini da kyaunsa a fili.

Ji tayi her chest felt both lighter and heavier duka a lokaci

ɗ

aya, ta

ɗ

an tsaya ka

ɗ

an kafin ta nufesa wa

lking slowly and hesitant kamar bazata zo ba, har ta kusa ƙarasowa kafin ya

ɗ

auke idanunshi a kanta, ta tsaya

ɗ

an nesa ka

ɗ

an da shi close enough for him to percieve ƙamshinta, tana wasa da jikin hijab

ɗ

inta tace

“Ina wuni” dan yanzu kunyarsa da take ji

ninkuwa tayi fiye da yadda tayi zaton zata ji, ya sauƙe ajiyar zuciya yana kallonta yace

“Are u done convincing urself to keep avoiding ur husband?” Ya fa

ɗ

a yana kallonta ba ko ƙyaftawa, ta

ɗ

aga kyawawan idanunta ta kalleshi na 1 second kafin ta

ɗ

auke

idanunta da har ya fara cika da hawaye, bata ce masa komai ba

“Baby!” Ƙin kallonsa tayi ta amsa da

“Na’am”

“Come here” ya fa

ɗ

a yana nuna mata jikin motar ta

ɗ

an kalli wajen kafin ta ƙaraso kusa da motar ta

ɗ

an jingina tana kallonsa kamar yadda

shima yake kallonta,

“Now tell me meya faru? Arent u happy were married now”

“But ai baka ce min haka ba” ta fa

ɗ

a tana kallonsa, ya

ɗ

an sauƙe ajiyar zuciya

“Okay My bad! I shouldve excuse my self and tell u za’a

ɗ

aura aure, i’m sorry” shiru t

ayi tana kallonsa sai kuma ta

ɗ

auke kanta a hankali tana kallon makeken compound

ɗ

insu da babu kowa sai masu gadi dake can gate

“Kin haƙura?” Ta gya

ɗ

a masa kai kawai a hankali, jin yayi shiru ta kalleshi suka ha

ɗ

a idanu ya mata murmushi yace

“Ure so

beautiful” ta

ɗ

anyi murmushi ta rufe fuskarta shima murmushin ya mata ya jingina bayansa sosai da motar yayi shiru, ta

ɗ

an kalleshi tace

“Daga Lagos kake?” Ya gya

ɗ

a mata kai kawai yana kallonta

“Toh u arent picking ur calls, dole in zo inji me nay

i ma matata” ta

ɗ

auke kanta tace

“To zaka shiga ciki?” Yana kallonta yace

“In kince in shiga”

“To ka shiga” ta fa

ɗ

a tana kallonsa

“After u” ya fa

ɗ

a yana miƙewa daga jikin motar, tayi gaba yana biye da ita a baya har ta bu

ɗ

e ƙofar palourn ta

cire crocs

ɗ

inta ta ƙarasa cikin palourn shima hakan yayi ya ƙarasa har cikin palourn, ta tsaya bayan kujera tana kallonsa tace

“ka zauna”

“Okay” ya fa

ɗ

a yana zama akan kujera, ta rasa me kuma zata masa tace

“I’m coming” gya

ɗ

a mata kai yayi ta

wuce sama, a palour ta tarda Mami da Fadila da ta baro inaaya a

ɗ

akin Na’ima tana bacci, ta ƙaraso ciki ta tsaya gefe kusa da fadila a hankali tace

“shine ya zo” fadila ta

ɗ

an

ɗ

age girarta tana jiran ƙarin bayani, Mami tana kallonsu tace

“shi wa?”

Jin tayi shiru Fadila tayi

ɗ

an dariya tana kallon Mami tace

“mijinta” Mami ta kalleta ganin yadda ta kwa

ɓ

e fuska sai kuma ta ta

ɓ

e baki tace

“Yana ina yanzu?”

“Palourn ƙasa” ta fa

ɗ

a a hankali

“To kije ki kaisa guess parlor, sai ki dawo ki ka

i masa kayan motsa baki”

“Toh” ta fa

ɗ

a a hankali tana ji kamar ta nitse a ƙasa dan kunya ta nufi stairs duk suka bita da kallo, tana sauƙowa taga yana danna wayarsa ta

ɗ

an kalle shi tace

“Tom muje” ya

ɗ

aga idanunshi ya kalleta ganin shi take jira y

a miƙe ya bi bayanta, ta saka takalmanta shima ya saka nasa suka fito a part

ɗ

in, wani part daban ta bu

ɗ

e a gefen part

ɗ

in nasu ta shiga parlon bayan ta cire takalmanta a verenda, shima ya cire nasa ya shigo cikin ha

ɗ

a

ɗɗ

en parlon da ke ta zuba ƙamshi dan k

ullum sai an gyara, zama yayi akan kujera, ta zauna itama a hankali tana kallonsa tace

“To ya hanya” ajiye wayarsa yayi a gefe yace

“Alhamdulillh” duk suka yi shiru, can ta miƙe ganin sai kallonta kawai yake yi tace

“Ina zuwa” ya gya

ɗ

a mata ka

i yana mayarda kanshi ya jinginar da kujera yana kallonta har ta fita ta janyo ƙofar parlorn, tana fitowa ta saka takalmanta dake bakin ƙofa ta nufi cikin main house

ɗ

in, a parlorn ta same su still, ta tsaya tana kallon Mami tace

“Na dawo” fadila tace

“ba dai a haka zaki koma da uwar hijab

ɗ

innan ba dai koh hajiya?”

“To miye da shi” Mami ta harareta bata ce komai ba sai ma miƙewa da tayi ta wuce

ɗ

akinta dan already har ta kira kitchen tace su ha

ɗ

a masa abinda Na’ima zata zo ta kai masa.

Fadi

la ta miƙe ta ja hannunta suka nufi

ɗ

akinta tana fa

ɗ

in

“ina dai kinyi wanka?ko da yake gashi kina ta bulbula ƙamshi” ita dai Na’ima bata ce mata komai ba ta bita har

ɗ

akin.

Fadila ta bu

ɗ

e wadrobe

ɗ

inta na gidan da ke cike da kayan da Mami ke

ɗ

inka

mata akai akai da ba wani sakawa take ba, wani atamfa ta janyo ta bu

ɗ

e ta mayar tace “ba wannan ba” ta sake janyo wani, ta warwareshi tana kallon tsadadden atampar da aka yima

ɗ

inkin fitted gown tace “yauwa” tashi ki shirya karki ajiye shi yana ta jiranki,

Na’ima ta dinga kallon kayan tace “wannan zan saka?” Fadila ta harareta bata ce mata komai ba ta fara duba mata mayafi, miƙewa tayi ta

ɗ

auki tayan ta wuce toilet ta saka ta fito riƙe da

ɗ

ankwalin a hannu, fadila ta tsaya tana kallonta kawai, sosai atampa

r yabi jikinta tsaf kamar a jikinta aka

ɗ

inkashi, duk wani tudu da gangare an bashi hakkinsa, ya mata chas chas ta fito a yan mata abinta yar 18, skin

ɗ

inta dake glowing ya ƙara ma atamfar kyau a jikinta, fadila tace

“waii, ko dai zaki canza kar a shig

a hakkin bawan God”

Na’ima ta tura baki ta ƙaraso cikin

ɗ

akin tana miƙawa fadila

ɗ

ankwalin hannunta, kar

ɓ

a tayi tana murmushi tace

“to zauna” ta zauna fadila ta

ɗ

aura mata simple

ɗ

auri mai shegen kyau ta tura

ɗ

ankwalin baya ka

ɗ

an ta fito mata da g

ashinta dake nan luff a kwance a kanta, tace

“tsaya in miki kwalliya” wani ha

ɗ

e rai Na’ima tayi ta girgiza mata kai

“ah ah wlh bana son wani kwalliya” duk yadda fadila tayi da ita ƙi tayi kwalli ka

ɗ

ai ta yadda ta saka sai man baki da yayi kamar ta

shafa pink lipgloss dole ta rabu da ita dan natural glow and beauty

ɗ

inta ma ka

ɗ

ai abin kallo ne, ta

ɗ

auko wani siririn

ɗ

iamond pendant ta saka wuyarta da ƙananun

ɗ

ankunnensa, fadila ta sake feshe ta da turaruka, ita kanta ta ma kanta kyau sosai, ta

ɗ

auke

idanunta daga madubi tana kallon fadila, gyalen da ke hannunta fadila ta miƙa mata tace

“maza jeki kitchen ki

ɗ

auki abinda aka ha

ɗ

a masa ki kai masa, asha ƙauna lafiya ʼyan mata”

ɓ

ata rai tayi ta kar

ɓ

i ƙaramin chantily gyalen tana cewa

“Ni dai ba ƙ

auna zamu sha ba”

“To duk abinda zaku sha ma je ki ku sha nikam, kin barsa yana jira” flat shoes ta saka a ƙafarta ta yafa ƙaramin chantily veil

ɗ

in a kafa

ɗ

arta ta nufi ƙofa tana jin kamar ta koma ta canza gyale dan dai babu abinda gyalen ya taimaka w

ajen rufewa.

#Maimoon

09041426598

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login