Showing 18001 words to 21000 words out of 137995 words

Chapter 7 - TANGLED HEARTS COMPLETE

Mai Moon   

27 Aug 2026

35

kai kawai Mummy tayi tana kallonta,

“Okay.”

Juyawa tayi ta fita, ta sauka ƙasa ta wuce kitchen. A can ta samu su Maryam suna shirya abincin dinner, dan oganniyar gidan ta dawo, basu isa su sake ba kuma sai ta koma makaranta.

abinc

in ma Ka

ɗ

an Na’ima taci,dan ji tayi gaba

ɗ

aya bata da appetite

ɗ

in ma. Ta koma sama, Kusan karo suka ci da Suhaila, wadda ke ƙoƙarin sauƙa, Na’ima ta koma gefe da sauri tana fa

ɗ

in

“Sorry, ban san kina tahowa ba.”

“Sorry for yourself. Ko kin makance

ne da zaki ce baki ganni ba? You better behave yourself ni ba sa’arki bace.”

Wani kallon gefen ido Na’ima ta mata, bata ce komai ba. Ta ra

ɓ

a ta zata wuce, Suhaila ta sa hannu ta finciko hular hoodie

ɗ

in jikinta, ta dawo da ita baya tana mata wani kallo.

“What was that? Saboda raini ina miki magana zaki wuce?”

Hannu Na’ima ta saka, ta zare hannun Suhaila daga rigarta.

“Bani da lokacin fa

ɗ

a dake yanzu, before kice ma Dad na miki abu da banyi ba.”

Daga haka ta wuce sama abinta, ta rufo ƙofarta.

Suhaila da ta bita da kallo, baki sake, ta juya fuu kamar zata tashi sama, ta nufi hanyar

ɗ

akin Mummy.

Daga bakin ƙofa ta tsaya tana kallon Mummy tana huci.

“Duk abinda nayi ma yarinyar can ita taja! Mummy, I just can’t stay the same roof da ita.

Na tsanetaaaa.”

Mummy da ke kallonta ta mata alama da ta shigo, ta kulle ƙofar. Ƙarasa shigowa tayi, ta rufe ƙofar tana jin ranta gaba

ɗ

aya na tafarfasa.

Mummy tana kallonta tace

“Why can’t you calm down ki yi abu kamar na masu hankali? Kina gida

n ubanta, kina cewa kin tsaneta? Ko ance miki Daddy da kika ga yana biye miki baya son tasa ’yar ne?”

Tura baki tayi.

“Mummy, raini fa ta min.”

“Sannu babba. Two years fa ka

ɗ

ai kika bata, amma sai wani ya

ɗ

auka kin bata shekara goma tsabar yadda kik

e abubuwanki. Dan dai kin fita jiki ne kawai amma ai ba wani girmanta kika yi ba.”

Sake ha

ɗ

e rai Suhaila tayi, bata ce komai ba.

Mummy tace

“Ki kwantar da hankalinki. Ta kusa ma ta bar gidan gaba

ɗ

aya for good. Ina ta ƙoƙarin convincing ubanta ya

barta ta koma gun uwarta amma yaƙi, sai kace wani abu take tsinana masa. But na san abinda zanyi, Karki

ɓ

ata ranki a banza.”

“Better. Wallahi gwara ta san inda dare yayi mata, Dan ni bazan zauna da ita gida

ɗ

aya ba.”

Daga haka ta fice daga

ɗ

akin ko r

ufowa wa mummy ƙofar bata yi ba.

#Maimoon

09041426598

[8/14, 11:24 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014

Chapter 9: Between silk and shadows

Kwana biyu Kenan da da

wowanta daga Nigeria, Sosai take Kewan Mami, bare ma with the condition da gidan Ke ciki sai ya sake sa kwata-kwata ta tare a

ɗ

akinta, ko abinci ta bar ci tare da su sai dai ta ci a

ɗ

akinta, ba kasafai ma take saƙƙowa ba dan duk wani fitina Suhaila ta sa

n yadda ake takaloshi, ita kuma

bata son ta biye mata dan tasan ƙarshen abin ita Dad zai bama laifi, ba tun yau ta saba da halin Suhaila ba tunda Dad ya auri Mummy ta taho da Suhaila gidan basu ta

ɓ

a shiri ba, bata san me ta tare mata ba but hakanan basa sh

iri, da idan ta tsokaneta tana retaliating not until lokacin da Dad ya mareta akan Suhaila tace ta mata rashin kunya, tun daga lokacin ta daina biye mata kwata-kwata, suhaila ta girme ta, ta bata 2 years amma ko ka

ɗ

an bata kama girman ba.

Wanda a

ɓ

anga

ren suhaila ji take ta tsani Na’ima ba wai dan ta mata komai ba, kawai ji take she dont deserve all she have, she so much wish Na’ima bata da kyau cause apart from being Dad’s only daughter her serene beauty shi yake sake sa taji ta tsaneta, ita da she’s

white ma bata da wannan kyan sai uban haske cause babanta is an american Mummy ce ʼyar Nigeria wanda tunda ta zo karatu ta ha

ɗ

u da Simon Brookes a Makaranta, though ta san babu aure tsakaninta ita musulma da shi da yake christian hakan bai hana ta soyayya

da shi ba, sosai suka sha soyayyansu irinta turawa, wanda daga baya da ƙyar Simon ya musulunta saboda yana son auren Salman (Mummy) kuma ta tabbatar masa bazata iya aurensa a Christian ba, har Nigeria ta kaisa aka

ɗ

aura musu aure bayan ya musulunta, daga

nan kuma suka koma newyork, ta da

ɗ

e kafin ta haifi Suhaila dan at first sam baya son haihuwa sai daga baya da ƙyar ya amince suka daina planning suka haifi suhaila, Simon za’a iya cewa musulmi ne irin wa

ɗ

anda ake ce ma musulun musulun, dan Sallahr ma ba yi

nta yake ba sai ya ga dama, dama babu ilimin addini sam a tattare da shi, to ita kanta Mummyn ba isanta yayi ba bare ta ƙarar masa, haka dai suke rayuwarsu a bai bai, har Suhaila tayi 10 years lokacinne kuma sukayi divorcing juna, wanda a take yace ya bar

ma musuluncin tunda dama ba don Allah ya shige ta ba, rabuwa dai ba na mutunci suka yi ba, sai da kotu ta musu iyaka da juna, kasancewar Mummy ƙwararriyar lawyer a lokacin bata bari an kar

ɓ

e mata ʼyarta ba tayi anfani da duka connections da take da shi gan

in ta kar

ɓ

e ʼyarta, shima Simon

ɗ

in bai wani damu ba cause yasan ko ba jima ko ba da

ɗ

e yarsa kam zata neme biological father

ɗ

inta, Salma Family Lawyer

ɗ

insu Na’ima ce tun ma kafin ta rabu da Simon, bayan rabuwarta da Simon da abinda abinda bai fi 4 years

ba kuma Alhaji Mustapha (Dad) suka rabu da Mariya (Mami) wanda a da suna shiri sosai da Salma, amma tun bayan incident

ɗ

in da ya faru a ranan wanda ya janyo chaos ba

ɗ

an ka

ɗ

an ba tayi switching sides, a lokacin Alhaji Auwal (big daddy) da sauran ʼyan uwa

n Mami ba ƙaramin tashin hankali suka shiga ba ganin halin da ʼyar uwarsu ta shiga as a result of shan giyan Dad, she was in a comer for weeks kafin ta san ma wake kanta, tana farfa

ɗ

owa suka maka Dad a court requesting for divorce na ƙanwarsu, duk yanda Da

d ya so ya shawo kan matsalar using his money and power kasawa yayi, dan big Daddy sam bai bada chance ba shima, haka ya sake rura wutar rashin son juna da ke tsakaninsu tun kafin ma ya auri Mami, dole ya sake ta ba don ya so ba, ko da aka tashi batun cus

tody na Na’ima, Salma ce tayi ruwa tayi tsaki tana kwantar ma Dad da hankalin cewa kar ya damu bazata ta

ɓ

a bari a raba shi da yarsa ba kamar yadda bata bari an raba ta da tata yar ba, ai

ɗ

a na kowa ne, kamar yadda tayi a na suhaila haka tayi uwa tayi makar

ɓ

iya ta samu custody

ɗ

in Na’ima wa Dad, wanda babu yanda yan uwan Mami basu yi da ita ba amma taki testifying against Dad a court, suna ji suna gani aka kar

ɓ

e Na’ima aka bashi a ranar ba ƙaramin Mamakin Salma Ammi tayi ba ganin yadda tayi bake-bake a kan l

amarin……..

“I’m outside ur gate” message

ɗ

in sadiq ne ya shigo wayarta, dakatawa tayi da scrolling

ɗ

in da taje ta kafe wayar da idanunta, tunda ta dawo basu ha

ɗ

u ba….

Wani saƙon nasa ne ya katse mata tunanin da ta tafi

“U gonna make me freeze ou

t here, or?”

Ɗ

an murmushi tayi ta tashi da sauri ta ƙarasa wajen window

ɗ

inta ta

ɗ

an matsar da binds

ɗ

in ka

ɗ

an tana leƙa shi, and there he was jingine jikin motarsa hannayensa tucked cikin aljihun jacket

ɗ

insa, ƙura masa idanunta tayi, kamar ya ji a jik

inshi ya

ɗ

aga kanshi saitin window

ɗ

inta da sauri ta sake binds

ɗ

in tana murmushi, mayafinta ta

ɗ

auka ta nufi ƙofa kamar dai shine ka

ɗ

ai escape

ɗ

inta daga drama

ɗ

in gidannan, tunda ta bu

ɗ

e ƙofa ya juyo ya zuba mata idanu, a nitse take tafiyarta har ta ƙara

so inda motarsa take,

“Haka kace u were busy today..” ta fa

ɗ

a tana kallonsa

Ɗ

an dariya yayi

“To ya kike zare min ido, da kika samu ma na ture all whats making me busy nazo?”

“Ni ban zare maka ido ba” a hankali tayi maganar tana jingina da m

otar

“Nigeria

ɗ

inne ya saka kika ƙara kyau haka?”

“I guess” dariya suka yi tare, yana kallon yadda take wasa da gyalenta kafin ya mayarda idanunsa fuskarta, a hankali yace

“ive missed u Ni’ima”

Ɗ

an jim tayi kafin ta

ɗ

an saci kallonsa taga i

ta yake kallo

“Um.. me ya kawo ka toh ma bayan ko kirana baka yi ba only a message asking how we landed?”

Yana cigaba da kallonta irin kallon da ta kasa gane masa yace

“Didnt want to disturb ur peace ne”

“Tun yaushe ka fara damuwa da wani pe

ace”

Bai amsa ba banda

ɗ

an murmushin da yayi

“Do u care to walk with me?, five blocks? Thats all”

“A sanyinnan?”

“Ai ba sanyi sosai kin dai saba da weather

ɗ

in Ninja, kuma ma ke gashi har gloves kika saka a hannunki nifa?”

Ya fa

ɗ

a yana

ɗ

ag

a mata hannayensa like a helpless boy.

Ɗ

an dariya tayi

“Fine amma 5 blocks” ta fa

ɗ

a tana juyawa ta kalli gidansu

“Deal”

A hankali suke tafiya side by side, shiru babu mai cewa komai

“I miss this moments and everything about u Ni’ima”

Ɗ

an dakatawa tayi da tafiyar tana kallonsa, sai da yayi two more steps ya fahimci bata biyosa, juyowa yayi yaganta a tsaye tana kallonsa kamar dai yau ta fara ganinsa..

“What?” Ya tambaya a hankali

“Babu ina so in koma gida ne, sanyi nake ji”

Ɗ

an shiru yayi yana kallonta, irin kallon da she can feel it under her skin kafin ya

ɗ

age kafa

ɗ

a

“Okay…”

Ko kafin ya ƙaraso inda take ta juya da sauri ta fara tafiya, har ƙofar gida inda motarsa take ya rakota, yana kallonta yace

“U seem uncomfor

table are u okay?”

“Babu komai ta fa

ɗ

a tana masa murmushi”

“Tun da kince haka”

Ya fa

ɗ

a yana bu

ɗ

e motarsa, juyawa tayi har ta fara tafiya taji yace

“Wait… i forgot something”

Juyowa tayi tana kallonsa, bayan motan ya bu

ɗ

e ya

ɗ

an sunkuya, i

ta dai kallonsa kawai take kamar ta samu television, duk wani abu da take hasashe bata so ya zama gaskiya cause yau sadiq daban take gani ba sadiq

ɗ

inta da ta saba da shi ba, tayi nisa a tunanin da take yi taji yayi snapping fingers

ɗ

insa a fuskarta da yas

a ta ƙyafta idanunta tana kallonsa, kafin ta kalli hannunsa da ke

ɗ

auke da bouquet na flowers, very beautiful one, ta zuba musu idanunta.

They were fresh, soft cream roses wanda aka yi mixing da delicate baby’s breath da lilac spray, an

ɗ

aure da purpl

e ribbon. understated and elegant.

Ta maida idanunta kanshi, fuskarta da alamar tambaya

“For you” ta fa

ɗ

a yana kallonta da murmushi

Ƙ

ara kallon bouquet

ɗ

in tayi ta sake kallon fuskarsa,

“Na miye?”

Shafa bayan kanshi yayi nervously

“I

dont know… na barka da dawowa? Or maybe i didnt text more, or i just missed u”

Kyafta idanunta tayi amma ta gagara ce masa komai, miƙa mata su yayi yana kallonta, a hankali ta saka hannu ta kar

ɓ

a gently.

“Ni ka siya ma su?”

“Yes why?, ure just a

girl and u need flowers dont make it wierd”

“Nagode” ta fa

ɗ

a a hankali da murmushi a kan fuskarta, tana rungume da bouquet

ɗ

in tana kallonsa

“Wow” ta jiyo muryar suhaila daga bayanta, juyawa tayi tana kallon Suhailar da ta ƙaraso wajen tana kallo

n flowers

ɗ

in hannunta sanann ta kalli sa

ɗ

iq da shima ya dakata yana kallon Suhailar,

Tana sanye da trench coat camel colour, sai designer boots dake ƙafafunta, da

ɗ

an ƙaramin baƙin jaka a hannunta. Ɗauke idanunta tayi daga flowers

ɗ

in ta kayar kan sad

iq,

“Didnt know the city had grown so romantic”

“Suhaila” Na’ima ta fa

ɗ

a tana kallonta

“ dont be shy bazaki introducing

ɗ

ina wajen saurayin naki bane?”

Shi dai sadiq kallonsu kawai yake yana karantar yanayin Na’imar, ajiyar xuciya ta sauƙe a

hankali kafin ta dube shi ganin ita yake kallo yasa ta ce

“Ba saurayina bane…”

“Sadiq this is suhaila, yayata ce”

Ɗ

an kallon suhailar yayi sai dai baice komai ba, itama suhailar shi take kallo da wani makirin murmushi a kan fuskarta

“So sadiq

are u around here?”

“Eh” kawai ya fa

ɗ

a a taƙaice

“So kai da Na’ima is it something serious?”

“Suhaila…” Naima ta katse ta, ta juyo tana ma Na’imar wani kallo,

“miye? Ai ban ta

ɓ

a ganin kin kawo wani gida ba, bare kuma Flower boys…” ta fa

ɗ

a tan

a

ɗ

an kallon sadiq

Wani kallo sadiq ke ma Suhaila da Naima ta gagara fassara, sai kuma ya cije lips

ɗ

insa ka

ɗ

an

“Kar ki fassara abinda kika gani, we only went for a walk”

“Au haba? To ba damuwa ai, carry on pls, ill just text my mummy that na ga

nku a street being all ROMANTIC”

Ta fa

ɗ

i romantic

ɗ

in tana kallon cikin idanunsa.

Zaro idanunta Na’ima tayi tana kallon Suhaila cike da mamaki, Suhaila tayi dariya tana kallonta,

“See u at home flower girl”

Daga haka tayi gaba abinta, duk su

ka bita da kallo har ta bu

ɗ

e motan friend

ɗ

inta da yazo

ɗ

aukanta ya ja suka yi zooming off.

Ɗ

an kallonta yayi a hankali kafin ya sauƙe ajiyar zuciya

“That was…”

“Normal” ta katse sa da sauri

Shiru ya

ɗ

anyi yana kallonta kafin yace

“She’s

ur family?”

“Eh” ta fa

ɗ

a a taƙaice

Gya

ɗ

a kai yayi a hankali

“Okay see ya”

Ya fa

ɗ

a yana zagawa ya shiga motarsa

Har ya bar layin tana tsaye, kafin ta juya jikinta a sanyaye ta koma cikin gida riƙe da bouquet

ɗ

in flowers

ɗ

in.

Lagos.



Ƙ

arfe 1:20 na dare, Zare jikinta Amira tayi a hankali daga nasa tana kallon kyakkyawar fuskarsa, ta gyara zamanta a kan gadon ta ƙurawa fuskarsa idanu ta kai hannu kamar zata shafa sai kuma ta fasa, a hankali without making motsinta obvious ta ƙaras

a ta janyo wayarsa da ke gefen bedside, bu

ɗ

e wayar tayi ta jingina da gadon ta hau bincike kamar akwai abinda ta ajiye a cikin wayar, ganin duk babu abinda take tunani ta ajiye wayar ta

ɗ

auko

ɗ

aya wayar shima ta hau bincikawa tun daga call logs

ɗ

insa wanda

taga da Nasir suka yi wayar ƙarshe, har zuwa messages da photos

ɗ

insa, chats

ɗ

insa babu abinda bata bincikawa..

Da sauri ta sake wayar a kan gadon tana kallonsa, bata ma san yaushe ya farka ba at all ta fara kame kame, sauƙa yayi daga kan gadon, dogon

wandon bacci ne kawai a jikinsa ta bishi da kallo har ya ƙaraso ya sa hannu ya

ɗ

auki wayarsa daga gefenta yana kallonta kafin ya juya ya ajiye su a gaban mirror, har ya nufi hanyar toilet sai kuma ya dawo, yana kallonta ya nuna mata wayoyinsa da ya ajiye g

aban mirror

“Amira”

Ɗ

an kallonsa tayi sai kuma ta juyar da kanta ta mayar gefe

“What exactly are u looking for? Me kike nema?”

“Nothing ai yanzu zan mayar maka da wayarka fa”

“Never again!! Kar ki sake”

Ya fa

ɗ

a yana kallon cikin idanun

ta da ya sa tayi saurin gya

ɗ

a masa kai ba tare da ta shirya yin hakan ba.

Juyawa yayi ya wuce ban

ɗ

aki, bai jima ba ya fito ya koma ya kwanta

“Sleep or Dont”

Daga haka ya lumshe idanunsa yana tuno maganganun da sukayi da Amminsa

ɗ

azu, which zuwa

yanzu he dont think hell ignore..

Kwanciya itama tayi

ɗ

an nesa da shi ta rufe idanunta amma sam baccin yaƙi zuwa, bata san meyasa zuciyarta take gagara sukuni ba haka kawai, ta yarda da shi

ɗ

ari bisa

ɗ

ari amma ji take gwara ta saka ido dan dai namiji

ba’a shaidansa. Amma tasan yanzu ko da giyan wake bazata sake taba masa waya ba tunda har

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login