Showing 60001 words to 63000 words out of 137995 words
fa
ɗ
a a hankali yana nufar ƙofa, ya fice yana
riƙe da hannun Saif
ɗ
in, Ammi ta bisu da kallo kawai sai kuma tayi murmushi.
Yasmeen da Maryam suka rako su har mota, suna ma Saif wasa, ita dai Amira ta ha
ɗ
e rai kamar bata ta
ɓ
a dariya ba, ta bu
ɗ
e front seat ta shige ta rufe motar, bu
ɗ
e baya yasmin ta
yi ta saka Saif suna
ɗ
aga masa hannu suka rufe motar, Maryam na kallon Ahmad tace “yaya dan Allah kar ka manta” gya
ɗ
a mata kai yayi, “text me idan na manta” “to yaya thank you so much” zagawa yayi ya shiga motar ya tada suka nufi gida.
Tun a hanya Sai
f yayi bacci, ko da suka iso gidan, yana gama
Parking Amira ta sauƙo ta bu
ɗ
e backseat ta
ɗ
auki Saif da ipad
ɗ
insa ta bu
ɗ
e sabon backpack da ta gani a motar a tunaninta shi ya saya masa, ganin tarkacen wasa da kayan ciye ciye ne a ciki ta rufe ta
ɗ
auki jak
an kafin ta
ɗ
aga Saif
ɗ
in ta wuce cikin gida.
Sai da har suka shige kafin ya sauƙo a motar shima ya nufi cikin gida, sama ya haura ya wuce
ɗ
akin da yake anfani da shi yanzu a matsayin nasa, dama tun bayan da Nuwaira ta kwana masa a
ɗ
aki bai sake anfani
da
ɗ
akin ba, ya fa
ɗ
a wanka, bayan ya fito yana shiryawa Amira ta shigo sanye da kayan bacci, ta ajiye tray
ɗ
in hannunta dake
ɗ
auke da flask ƙarami mai kyau a gefen bedside ta haura saman gadon tana kallonsa,
ɗ
auke kansa yayi, ya ƙarasa shiryawa da yake yi
ya feshe jikinsa da turaruka.
Ɗ
aya side
ɗ
in bed
ɗ
in ya ƙarasawa ya haura ya kwanta tare da kashe switch
ɗ
in
ɗ
akin ya bar dim one ka
ɗ
ai dake gefen bed
ɗ
in, ya juya mata baya, lumshe idanunsa yayi dan sosai turaren da ta saka yake kashe masa jiki, a han
kali ya bu
ɗ
e idanun jinta a jikinsa ta baya, ta saka hannyenta duka biyu ta zagayo su a ƙirjinsa, ta kwantar da kanta a bayansa, ajiyar zuciya ya sauƙe a hankali, jin abinda take masa ya kasa daurewa ya juyo gaba
ɗ
aya yana janyota jikinsa ya ha
ɗ
e bakinsu……
A hankali yake shafa gashinta tana kwance lamo a kirjinsa tana bacci, wanda shi sam ya gagara baccin, saman
ɗ
akin ya zubawa idanunsa yayi nisa acikin tunanin da yake yi, a duk sanda wani abu zai shiga tsakaninsa da Amira yakan tsinci kansa a irin wanna
n yanayin wanda Allah ma ya sani yana iya ƙoƙarinsa duk wanann shekarun ganin wani abu ya canza a zuciyarsa game da ita amma ya kasa, more especially with her giving him more reasons everyday to feel same, lumshe idanunsa yayi yana cigaba da tunanin da yak
e yi da sauri ya bu
ɗ
e idanunsa jin abinda ƙwaƙwalwarsa ta tuna masa a daidai wannan lokacin, ya
ɗ
an ja tsaki yana zareta a jikinsa jin yadda ta ƙanƙamesa kamar zata koma cikinsa, sauƙa yayi a gadon, ya wuce toilet yana sake kawar da tunanin da zuciyarsa k
e bijiro masa da ita da ke sake birkita masa lissafinsa.
Har Asuba idanunsa biyu, ya
ɗ
aga kansa daga kan sallayar da yake ya dubi Amira da ke sake dunƙulewa a cikin bargo kamar mage, jin kiran Sallah ya sa ya miƙe ya ƙarasa gefen gadon, hannu yasa yayi
tapping ƙafarta “Amira, Amira…” “uhmmmm” ta fa
ɗ
a ba tare da ta bu
ɗ
e idanunta ba “ki tashi kiyi Sallah” “toh…” ta fa
ɗ
a cikin muryar bacci tana bu
ɗ
e idanunta ta kallesa, ganin yana tsaye still yasa ta miƙe zaune tana jan bargon ta rufe jikinta, “Na tashi…”
juyawa yayi ya nufi ƙofa dan tafiya masalllaci, tana jin rufe ƙofarsa ta sake komawa ta kwanta tare da jan bargon ta rufe har kanta.
Bai dawo gidan ba sainda gari yayi haske, Yana shigowa
ɗ
akin Saif ya shiga ganin yana bacci ya shafa fuskarsa, a hank
ali ya bu
ɗ
e idanunsa “salat” ya fa
ɗ
a yana kallonsa ganin idanunsa cike yake da bacci, juyawa yaron yayi cikin plenty pillows
ɗ
in da suke kan gadon ya cigaba da baccinsa, bai sake tashinsa ba ya miƙe ya fice a
ɗ
akin.
Jin ƙarar ruwa a toilet alamun wanka
yasa ya
ɗ
an ja tsaki, ya zare jallabiyarsa ya bar dogon wando ya ƙarasa ya hau gadon bayan ya kakka
ɓ
e, ya zauna yana janyo laptop
ɗ
insa dake gefen side
ɗ
in gadon ya kunna, dan sam baya jin baccin though kwata kwata baiyi baccin ba daren jiya,
ɗ
aure da t
owel
ɗ
insa ta fito kanta na
ɗ
igan ruwa ta ƙarasa gaban madubi tana goge gashinta.
Kallo
ɗ
aya ya mata ya cigaba da abinda yake yi ta gama abinda zatayi a gaban madubi ta zura jallabiyarsa da hijab ta tada sallah.
Minti uku har ta idar ta cire hijab
ɗ
in ta ajiye akan daddumar tana kallonsa.
“Albi, na manta ban fa
ɗ
a maka ba, mom tace yau inje wai she wants to talk to me bout something”
dakatawa yayi da abinda ya ke ya
ɗ
ago ya kalleta
Ta miƙe tana na
ɗ
e sallayar “tun jiya nake so in fa
ɗ
a maka
mantawa nayi” maida kansa yayi ya cigaba da abinda yake yi ba tare da yace mata komai ba, ƙofa ta nufa ta fita a
ɗ
akin sai alokacin ya kalli ƙofar kafin ya mayar da hankalinsa kan aikin da yake yi, jin ya fara jin bacci yasa ya kashe laptop
ɗ
in tare da kas
he wutan
ɗ
akin ya bar dim one
ɗ
in ya shige bargo ya lumshe idanunsa.
Kusan ƙarfe 10 na safe ya bu
ɗ
e idanunsa a hankali yana bin room
ɗ
in da kallo kafin ya miƙe zaune a hankali, sauƙar da ƙafarsa yayi kan floor
ɗ
in ya miƙe tsaye ya wuce toilet.
Sai
kusan ƙarfe 11:30 ya fito daga
ɗ
akinsa, a hankali yake sauƙa ƙasa, Mary dake bama Saif abinci a baki ta gaishe sa ya amsa a taƙaice, saif ya ture abincin ya nufe sa “papa Mami taƙi taje dani..” sai a lokacin ya tuno Amira tace masa zata fita and he didnt r
emember telling her taje, kallon Saif
ɗ
in yake kamar shine zai tambaya inda Amirar taje kafin ya juya ya koma sama da wayarsa a hannunsa.
“Wato Amira duk abinda nake fa
ɗ
a miki a rayuwarki shiga suke ta kunnen hagu suna fita ta kunnen dama koh?, ban rab
a ki da Nuwaira ba dan ubanki”
Amira dake kwance a kujera a gefen babanta cikin katafaren palourn gidansu ta
ɓ
ata rai tana tura baki, Daddynta ya dubi Mom
“haba madam, meyasa kike irin haka ne?”
“Bangane meyasa nake irin haka ba, Nuwaira fa ba
ƙ
awar arziƙin Amira bace, an fa
ɗ
amin abinnan ba sau
ɗ
aya ba, ba sau biyu ba, ance min in har Amira bata rabu da Nuwaira ba wallahi zatayi dana sani amma ina magana sai ku dinga mayar ni kamar bansan me nake yi ba, sau nawa dan ubanki zance miki kar ki sake
yawo da yarinyarcan, ina ni kike so ki dinga
ɗ
agawa hankali?”
Shiru Amira tayi bata amsa ba, Dad dake kallon Mummy ya wani ja dogon tsaki “Da Nuwaira zata cuci Amira ai da ta jima da cutarta shekara nawa suna tare bata cuceta ba sai yanzu ne xata cuce
ta, wanda ya fa
ɗ
a miki bai fa
ɗ
a miki gaskiya ba, my daughter loves Nuwaira and she loves her too, ban ga meyasa kike son rabasu ba”
“Au wanda ya fa
ɗ
a min ya fa
ɗ
amin ƙarya ma kake cewa? Sanin kanka ne ai baya ƙarya wallahi, dan da yana ƙarya da ʼyar tak
a bata auri za
ɓ
in ran nata da kayi iya ƙoƙarinka including blackmailing ubansa ya aureta ba yaƙi”
“Dama nasan sai kin
ɗ
auko wannan maganar” ya fa
ɗ
a yana miƙewa tsaye, ya sa
ɓ
a babban rigarsa yana kallon Amira
“Dont mind ur mother, duk wanda kike so
muna tayaki sonsa”
“Eh ina taya ta son wanda take so mana, shiyasa har na yarda ta auri wancan yaron da ba wani girmama mu na kirki yake yi ba, sai yaga dama yake zuwa ya gaishe mu, da naga dama ai da na raba aurennan tun ba yau ba, amma kaga Nuwaira b
azan ta
ɓ
a tayata sonta ba tunda har akace min ba alkhairi a tarayyarsu, kaga ƙarshe idan ta cuce ta ai ni xata bari da jinya da lallashi”
Tashi daga kwance da take Amira tayi tana kallon mummynnata
“wo, please oo, ni kar ki kira sunan mijina ko au
rena wajen kowa bana so”
wani harara Mummy ta
ɓ
alla mata kafin ta mayar da hankalinta kan mijinta da ya nufi matakala yana fa
ɗ
in “sai na dawo, madam ki mata a hankali yarinya ce, please”
Ya fa
ɗ
a yana sauƙa matakalan yana shafa cikinsa.
Sai da
Mummy taga ya
ɓ
ace duka kafin ta juyo tana kallon Amira “kina ji na…?”
Page
ɗ
in darenku as promised
🌝
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:28 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 24: Unsaid Words
Kafin Mummy tayi magana wayar Amira ya fara ƙara, kallon wayar tayi ganin mai kiranta ta kalli Mummy,
ɗ
auke kanta Mummy tayi bata ce mata komai ba,
ɗ
auk
ar wayar tayi bayan tayi rolling idanunta ta kai wayar kunne a hankali tace
“albi.”
“When did i give u the permission to leave this house?” Ta jiyo deep muryarsa very steady and calm.
“Bangane ba, i told u zanje wajen Mummy” shiru yayi wanda ita
tasan ma’anar shirun tasa, sai can yace
“I heard u ask, i didnt say yes” kallon Mummy tayi dake kallonta tana mata alama da hannu kan me yake cewa , ta tura baki
“Amma gidan Mummy
ɗ
inne problem dan naje?” Nan da nan Mummy ta ha
ɗ
e rai gane maganar
da suke yi
“Pack and come home immediately!” Kafin ta amsa har ya katse wayar.
Ta tsaya da wayar a kunnenta shiru tana kallon Mummy kafin ta zare wayar a hankali,
“Miye wai?” Mummy ta tambaya tana kallonta
“babu komai, kawai zan wuce gida yan
xu Mummy if thats all maganar da dama kika saka naxo saboda shi” Mummy na mata wani kallo tace “cewa yayi ki dawo yanzu ko me?”
“Ah ah kawai ni naga daman tafiya yanzu”
“Hmm, ke kike sani, bazaki tafi da wancan turaren ba dai saboda azababben ta
urin kai koh?”
“Mummyyy” ta fa
ɗ
a tana miƙewa ta wuce bedroom dan
ɗ
auko jakarta, Mummy ta bita da kallo.
Tana shigowa da motarta gidan tayi parking tana kallon space
ɗ
in taga babu motarsa alamun ya fita a gidan, ha
ɗ
e rai tayi ta sauƙo a motar da jak
arta a hannu ta nufi cikin gida, sai da ta ƙare ma palourn kallo kafin ta kalli hanyar kitchen jin muryar Mary dake can tana aiki tana waƙa, tsaki tayi ta wuce sama, ta jefa jakarta a kujera, to ma miye anfanin wani
ɗ
aga jijiyoyin wuya ta dawo gida bayan
ya fita shi? Uban me zata masa a gidan, ta
ɗ
auka zata dawo ta same sa waiting for her sai tazo taga wayam, ta ja tsaki ta wuce bedroom
ɗ
inta.
Parking Ahmad yayi kafin ya sauƙo a motar yana saka sunglasses a idanunsa ya nufi cikin building
ɗ
in, a hankal
i yake amsa gaisuwar da Ma’aikata ke miƙo masa, elevator ya shiga ya danna third floor, ƙofar na bu
ɗ
ewa ya fito yana tafiya a hankali har ya isa office
ɗ
in Nasir, secratary
ɗ
insa ta gaishe shi ya amsa a taƙaice tare da bu
ɗ
e ƙofar office
ɗ
in ya shiga, Nasi
r dake zaune a kujerar office
ɗ
in ya
ɗ
ago kansa daga files
ɗ
in gabansa yana kallon Ahmad har ya ƙaraso cikin office
ɗ
in da sallama ciki ciki, kujera ya wuce ya zauna ya jinginar da kansa ba tare da yace masa komai ba, shima Nasir
ɗ
in bayan amsa sallamar ma
ida hankalinsa yayi kan abinda yake yi, har ya ƙarasa kafin ya miƙe yana zare rigar Suit
ɗ
insa dake jikin kujera ya riƙe a hannu ya ƙaraso kan kujerar yana kallon Ahmad
ɗ
in “how far?” Bu
ɗ
e idanunsa yayi ya kalleshi, yana zare sunglasses
ɗ
in idanunsa da gya
ra zamansa “gud” ya fa
ɗ
a yana ƙare ma office
ɗ
in kallo, shima Nasir kallon office
ɗ
in yayi ganin shi Ahmad
ɗ
in ke kallo kafin ya dawo da hankalinsa kan Ahmad “before u ask, yeap nayi renovation, ni fa na manta rabonka da office
ɗ
innan, yau ma dai nayi mam
aki wallahi” ya fa
ɗ
a yana ajiye rigar hannunsa ya miƙe tsaye
“eh kai yaushe rabonka da nawa office
ɗ
in?”
Dariya Nasir yayi yana ƙarasawa coffee machine dake cikin office
ɗ
in ya fara making coffee, “okay kawai a bar maganar, amma kaima kasan wa ya
fara”
Bai amsa masa ba har ya gama ha
ɗ
a coffee
ɗ
in yazo ya miƙa masa
ɗ
aya, shima ya ƙarasa kan kujerarsa yana riƙe da
ɗ
aya ya zauna yana kallonsa “so whats up” ya fa
ɗ
a yana kur
ɓ
an coffee
ɗ
in yana kallon Ahmad dake riƙe da mug
ɗ
in ba tare da ya kai b
aki ba.
“Wifey told me about kaima Naeema Saif da kayi, is there something i should know?” Sai lokacin ya wani kallesa ya kafesa da idanu.
“Something like?” Ya tambaya yana kallonsa tare da sake ha
ɗ
e rai, dan dariya Nasir yayi yana ajiye mug
ɗ
in
“nothing mana, kawai nayi mamaki ne, dan ban ta
ɓ
a tunanin zaka yi hakan ba”
“Yes i did, saboda Saif insisted, ba yadda zanyi da shi ne shiyasa na kai shi”
“Oh i see, Allah sarki, har ya saba da ita haka kenan, Allah sarki” ya fa
ɗ
a yana kallonsa ha
rda tagumi
“Eh, nima nayi mamakin sabon nasu”
“To ai ba abin mamaki bane, kawai jininsu ne ya zo
ɗ
aya”
“I thought as much”
Wani murmushi Nasir yayi bai sake cewa komai ba, ganin Ahmad
ɗ
in ya miƙe yasa yace “wai har zaka wuce?”
“Eh” ya f
a
ɗ
a yana ajiye cup
ɗ
in coffee
ɗ
in a kan table
ɗ
in dake wajen,
“Ba na taka maka toh” Nasir ya fa
ɗ
a yana miƙewa tsaye shima.
“Dont bother, na san hanya” daga haka ya nufi ƙofa, Nasir ya bishi da kallo har ya rufe ƙofar kafin ya koma ya zauna yana juy
a kujararsa da murmushi kwance akan fuskarsa.
Sadiq na kwance akan gadon
ɗ
akinsa lullu
ɓ
e da bargo, a hankali ac
ɗ
in
ɗ
akin ke aiki though ba’a ƙure yake ba, message
ɗ
in da ya shigo wayarsa ya sa ya janyo wayar a hankali yana kallon sunan Na’ima dake kan
screen
ɗ
in “kaci abincin?” Kallon message
ɗ
in yayi tayi kafin a hankali ya mata reply “yes na ci ka
ɗ
an, but am still weak.” Kiranta ne ya shigo, ya
ɗ
aga ka kai kunnensa yayi shiru “Sadiq..” lumshe idanunsa yayi for almost 30 seconds kafin ya bu
ɗ
e a hanka
li, “jikin ne har yanzu?” Ta tambaya jin yayi shiru.
“I dont want to bother u” ya fa
ɗ
a a hankali kamar ba shi ba.
“Kaima ai kasan ban sani bane sadiq, u didnt tell me”
“Ta yaya zan fa
ɗ
a miki when u dont pick ur calls”
“Karatu nake yi ne ban
gani ba ai, to kayi hakuri” ta fa
ɗ
a a hankali more like lallashi.
“Hmm” kawai yace yana komawa ya kwanta rub da ciki a kan gadon ya saka wayar a speaker, yana kallon hotonta dake fuskar wayar.
“Na’ima pls tell me u love me” ya fa
ɗ
a yana saka yatsan
sa ya shafa fuskarta dake kan screen
ɗ
in, ya ƙurama ƙaramin bakinta idanu, jin tayi shiru ya
ɗ
an dakata da abinda yake yi.
“Kaje ka ga likitan? I want u to get better”
“Naje jiya” ya fa
ɗ
a yana cigaba da kallon fuskarta akan screen
ɗ
in
“Okay..,
Allah ya baka lafiya” ta fa
ɗ
a a hankali, ta so ta tambaya me likitan yace amma kuma