Showing 6001 words to 9000 words out of 137995 words
yi suna kallonta ta k'araso cikin d'akin.
"Sai dai ni da nake 4 years ban Kai haka kyau ba"
ya fad'a Ya
na gyara masa gashinsa. Dariya Amira tayi tana Kallonsu cike so da so k'auna mara surki
"Did you dress ur self" ya sake fad'a yana d'age giranshi Yana kallon saif d'in
" Nace ma Mary ta saka min shirt Irin wanda Papa ya sa a London shine ta saka mi
n wanann"
ya fad'a yana nuna shirt d'in
"Uhm I see"
ya fad'a yana mik'ewa ya d'aga Shi ya d'aura Shi a kafad'anshi suka fice a d'akin, da ido ta bisu murmushinta ya gagara b'uya, a duk lokacin da Ahmad yake gida farincikinta kasa b'uya yake, sh
iyasa all his business trips suke matuk'ar damunta.
#maimoon
09041426598
[8/14, 11:23 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS)
YOTA
Chapter 4: Shadows and the second meeting
K'arfe uku da rabi dai-dai k'ararrawan tashi a school ya kad'a, Na'ima ce k'arshen fita a ajin goye da backpack d'inta da Ke cike da littafan da ba lallai ta karantasu Yau ba, sai da ta Fito harabar kafin ta Ciro wayarta da Ke cikin jakanta, out of habit
ta duba kamar dai kullum babu wanda ya kirata sai Mummy da ta mata 1 missed call, kashe wayar tayi ta mayar jaka, ta d'an kalli parking lot d'in da Ke cike da tsadaddun private cars dan d'aukan yaran gata, William ta hango ya zo d'aukanta Yana tsaye Yan
a kallon harabar, tasan ita yake nema ko inda yake bata nufa ba sai ma canza hanyarta da tayi kamar ko Wace rana, she prefer trekking tunda ba wai wani nisa ne daga st Emery's zuwa gidannasu ba, har yanzu garin sanyi k'alau kamar dai ba rana ba, a hankali
ta cigaba da tafiyarta har ta fita daga makarantar gabad'aya ta kama hanyar gida, 2 streets away ta ja ta tsaya da mamaki tana kallonsa sai kuma ta cigaba da tafiya a hankali kamar bata gansa ba , Yana tsaye jikin wani brick wall a k'ofar wani gida Yana d
anna wayarsa, Yayi crossing legs d'insa, daga dukkan alamu daga gidan ya fito, Yana sanye da hoodie grey colour da farar shirt ta ciki, looking as simple and handsome as ever.
Har ta wuce Shi bai d'ago ba har sai da ta Kai k'arshen layin kafin ta d'
ago ta sake kallonsa ganin kamar zai d'ago tayi saurin juyawa ta cigaba da tafiya gabanta ña fad'uwa
" is that his house?"
Ta tambayi kanta, murmushi kawai tayi tana jin nishad'i a lokaci d'aya har ta iso gida, wani zuciyar na mata fad'an meyasa ba
ta masa magana ba, ko da ta Iso gidan ganin motar da William yaje d'auko ta da Shi a parking space alaman har ya dawo Kenan ya sata jan k'aramin tsaki ta k'arasa k'ofar falon ta bud'e ta shiga.
D'akinta ta wuce Kai tsaye, tana cilli da takalmanta ta
jefa jakanta saman kujera ta k'arasa wajen Mirrow ta zare gyalen kanta coiled gashin kanta ya zubo kamar dama gyalen ya takura masa, cire blazer d'in tayi ta ajiye kan kujeran gaban dresser sannan ta zare socks d'inta shima ta ajiye a gurin ta wuce band'a
ki, wanka tayi da alwala ta Fito, sai da ta fara Sallah kafin sauri sauri ta shirya cikin farar shirt da wandon Jeans d'in da bai Kai k'waurinta ba ta d'auko oversized hoodie ta d'aura saboda sanyin garinnan is not for the weak, ta d'auko wasu socks masu
kauri ta saka ma k'afafunta, Jin knocking a k'ofarta ya sa ta juya ta kalli k'ofan sai da ta k'arasa ta d'auke jakarta daga kan gadon ta Kai Shi ma'ajiyarsa ta tattare socks da takalman da ta watsar kafin ta bada izinin shigowa.
Mariam ce ta shigo d'a
ya daga masu aiki biyu ña gidan, sai da ta gaishe ta kafin ta tambayeta ko a kawo mata abinci nan sama, murmushi kawai tayi tana kallonta
" No Mariam Zan zo Yanzu, Dad Yana nan?"
" Ah ah sun fita tare da Mummy basu ma dad'e da fita ba"
Gyad'a
mata Kai tayi "okay kije ina zuwa, kice ma Lilly ta min hot chocolate pls"
"Toh sai kin Fito" ta fad'a tana fita a d'akin ta rufo mata k'ofan, gurin jakar makarantarta ta k'arasa ta Ciro wayarta kafin ta sauk'o k'asa tana had'a steps d'in bibbiyu c
ike da kuzari kamar dai ba ita ba, a makeken falon ta tararda Mariam tana Kallo Lilly kuma na Kitchen tana had'a mata hot chocolate d'in da ta buk'ata, kujera ta ja a dining ta zauna ta d'aura k'afafunta duka biyu a kan kujeran ta tank'washe ta d'auki sand
wich d'aya ta Kai baki tana maida hankalinta gabad'aya kan abinda Mariam take Kallo, har Lilly ta kawo mata hot chocolate d'in ta ajiye mata itama ta koma wajen Mariam suna kallon tare, sai da ta gama cin abinda zata ci ta mik'e ta wuce sama abinta duk su
ka bita da Kallo, ita haka take Sam bata da magana ko da yake basu sani ba ko tana da Shi ko bata da Shi, dan bata da abokin hira a gidan, sai dai a k'ananun shekarunta Zasu iya cewa bata da rawan Kai Irin na sa'aninta.
Ko da taje d'akinta, headphone t
a d'auka ta saka a kunnenta tayi connecting da laptop d'inta ta cigaba da kallon da take yi, tana da assignments da yawa amma sai zuwa dare zata yi su.
Washegari ma bata yarda william ya ganta ba ta Fito abinta, har ta Iso inda ta ganshi jiya, tana ta
kallon gidan sai dai Yau bata ganshi a wajen ba, d'an tsayawa tayi kamar mai jiran wani abu daga k'arshe ta juya ta cigaba da tafiya feeling a little bit Sad,haka ta wuni sukuku ba kamar jiya ba.
Har satin ya k'are weekend ya zagayo bata sake ganinsa
ba, Ita ma kawai sai ta tattara saka ran ganinnasa ta watsar, Dad bai gaji da tura William d'auko ta ba duk da ya san ba binsa take ba, Yayi fad'an har ya gaji.
Kwana biyunnan kamar a kan k'aya haka ta dinga jinta a daddafe ta k'arasa weekend d'in,
halin Dad da Mummy babu abinda ya canza, haka kuma boring life d'inta babu abinda ya canza.
Lagos, Nigeria.
K'arasawa tayi kan sofa ta zauna tana kumbura fuska, ita fa zuciyarta kawai bata aminta da duk wani wanda zai rab'esa ba gani take kamar z
ai rabata ne kawai da Shi.
Ahmad da Ke tsaye a tsakiyar d'akin ya zuba mata idanunsa, kwata kwata ya ma rasa me zai ce mata cause abinnata Yanzu ya fara wuce gona da iri.
Kallonshi tayi ganin har sannan kallonta yake yasa ta sake b'ata rai
"Alb
i, ni gaskiya bazan iya pretending ina kallo ko Wacce ta shigo min gida da sunan y'ar uwarka ce ba, u know I love you, ko ni kad'ai ban isheka ba?" Ta fad'a Tana mik'ewa ta k'araso gabansa tana k'ok'arin rik'e hannunsa.
Zare hannunsa da ta rik'e Yayi
daga cikin nata Yana mata wani Irin kallo da yasa ta sha jinin jikinta ta sake tura masa baki ba tare da tace komai ba
Ba tare ya ce mata komai ba shima ya juya ya nufi k'ofa, da idanu ta bishi, ita fa gwara haka ta san zai sauk'o ne amma gaskiya bazat
a iya da wani tarkacen danginsa mata ba. Ta koma kan sofa ta janyo wayarta, whatsapp ta bud'e ta tura ma babbar k'awarta Nuwaira voice note na yadda sukayi dan dama ita ta bata shawaran Irin wulakancin da zata Musu Idan sun sake zuwa.
Tana Jin tada m
otarsa ta wurgar da wayar ta je bakin window tana kallonsa har ya fita a gidan, ranta ta sake Jin ya b'aci dan ta San ma ina za Shi, sake bind d'in tayi ta d'auko wayarta ta sauk'o k'asa, Jamila dake goge goge a falon k'asa ta tambaya Saif, tace mata
"ai tare suka fita da Sir"
Juyawa tayi ta koma sama ranta a mugun b'ace, d'anta zai d'auka ya Kai wajen mayunnan? d'anta? Mutanen da ba sonta suke ba? Kiransa ta shiga yi amma baiyi picking ba sai da ta Kira Shi sau hud'u sanin bazai d'auka ba ta wurgar
da wayan cike da b'acin rai ta wuce bedroom d'inta.
Yau Sunday, wanda ya kasance Ranar fundraising na st Emery's kamar yadda ake yi duk shekara.
iyaye, da malamansu harma da donors na makarantar duk sun hallara, event ne da ake yinshi dan samar ma
makaranta kud'in shiga inda seniors wato d'alibai da Ke final grade d'insu suke gabatarwa, yanda aka yi decorating d'in makarantar
Yau abin sha'awa ko wani d'alibi wato seniors d'in na k'ok'arin ganin abinshi aka fi saya. Na'ima na gefe guda cikin truck d
'inta wanda a gabansa banner ne babba da aka rubuta "young minds big dreams" sai kuma wani banner daban da aka rubuta " kasuwar makaranta akan taya " wato "the crest cart, students market on wheels" kasancewar shagonnata kamar Mota.
Ko wanne senior a
n bashi damar tsara wani Abu da zai burge bak'insu na ranan, kama daga kasuwanci, tallace tallace, fashion shows Kai babu abinda babu. Wasu Kayan Zane ne da su da nasu banners d'in wasu kuma Sayar da lemuka ko abinci, kayayyakin fasaha na zamani babu Irin
wanda babu.
Duk da Na'ima bata so zuwa ba, amma kasancewar Mummy ta riga tayi maganar ya saka ta Maida hankali kan nata project d'in cikin last weekdays. tasan babanta na cikin donors na makarantar kamar yadda ta san Yayi donating na d'aukan d'aukan n
auyin sabon science lab da za'ayi amma bai fad'a mata ba kuma tasan bazai fad'a ba.
Babu abinda bata sayarwa a Shagon nata kama daga lemuka da popcorn, da tayi da kanta, tare da Yan team d'inta, kayayyakin kyauta har da riguna masu tambarin St Emery'
s a jikinsu, Sosai ta ja hankali a wajen. Tana sanye da riga fara tass mai dogon hannu da jeans blue, ta nannade hannun rigan sai apron da ta d'aura navy color mai tambarin St Emery's shima a jikinsa, kanta yane da bak'in gyale, gaba d'aya tayi busy da y'a
n team d'inta banda saye da sayarwa babu abinda sukeyi, layi Sosai suke da Shi a gabansu na masu siyan abubuwan da suke sayarwa wanda duk seniors d'in babu wanda ya kaisu busy da ciniki.
Gefenta ta kalla, ganin juliana sai aikin tallan arts d'inta take
tare da nata team d'in sun cika wak'a, Kowa k'ok'arinsa a zo wajensa, murmushi tayi tana cigaba da sallamar wad'anda Ke window d'inta suna placing orders, kamar ance ta d'aga kanta ta hangosa, saurin tsugunawa tayi a cikin truck d'in
"Me ya kawosa?"
"Mira!" Josh ya kirata daga waje, tayi saurin d'agowa tana k'irk'iro murmushi
"Gaskiya layinnan Yayi yawa, anya bazaki kafa tarihi ba kuwa?"
Dariya tayi tana cigaba da sallaman mutanenta da taimakon kawayenta da Ke team d'inta tana kallon Josh
da shima yake cikin nashi truck d'in. d'ago wa ta sakeyi a karo na ba adadi ta kalli inda yake cikin rashin sa'a sai suka had'a ido da sauri ta d'auke idanunta.
Bai zo inda suke ba sai dai kafin a tashi sun had'a ido yafi a k'irga, duk d'ago kan da za
tayi sai taga ita yake kallo.
Har yamma kafin taro ya zo k'arshe inda shugabar makarantar ta rufe taro da bayani mai k'ayatarwa.
Sannan ta gayyaci seniors kan stage ta Yaba musu tare da basu kyaututtuka, inda Na'ima ta Samu kyautan "top earner of t
he Day"
Tana rik'e da plaque d'in ta sauk'o tana kallon yadda iyaye Ke d'aukar hotunan yaransu, kwata kwata dama bata saka ran ganin Mummy ba amma ta d'auka Dad zai zo, Gashi shima bai zo ba.
A jikin truck d'inta da sun riga sun sayar da komai ta gan
shi a tsaye, ya nad'e hannunshi a k'irji Yana kallonta.
Har ta k'araso inda yake kafin tayi magana ya rigata
" me Zan Samu a abinda Kike sayarwa?"
d'an murmushi tayi tana k'arasawa dan kulle motar " ka makara, an sayar da komai ka dawo wata shek
ara"
Yana tsaye har ta Fito da niyyar tafiya gida
" so nan ne makarantarku?"
" eh Kai me Kazo yi?"
Ta tambaya tana cire apron d'in Samar rigarta ta cusa Shi a jakarta ta zaro jacket ta d'aura tare da goya k'atuwar jakanta.
"Abokina hap
pens to be one of the donors, Shi ya gayyace ni"
"Na gane!" Ta fad'a tana mai d'aga masa hannu alamun sai anjima, har ta soma tafiya ta ji ya biyota d'an murmushi tayi a hankali
"Walking home?" Ya tambaya Yana jerawa da ita cike da nutsuwa. Gyad'a mi
shi Kai tayi a hankali suka Jero suna tafiya a hankali.
Har k'ofar gidansu ya rakota, "thank you" tace tana rik'e hannun jakanta da Ke kafad'anta
" can I get ur number?" Ya fad'a sounding direct, like it was the most casual thing in the world
Sai da ta kyafta idanunta dan bata yi tsammanin tambayanba
"U don't even know my name" ta fad'a tana kallonsa, jingina Yayi da poll d'in dake gefen sa Yana Kallonta
" not after yadda Kowa a shouting sunanki a makarantarku"
Bata san lokacin da t
ayi dariya ba tana kallonsa, wayarsa ya mik'a mata still looking at her, ta mik'a hannu ta karb'a tana saka masa lambar
" if u end up texting a stranger ni dai ba ruwana"
Murmushi kawai Yayi Yana kallonta bai ce komai ba, ta mik'a masa wayarsa ya k
arb'a Yana mik'ewa tsaye da kyau
" to Kai ai Baka fad'a min sunanka ba"
Girgiza Mata Kai Yayi " Zan fad'a miki" ya fad'a Yana kallonta
"Let me guess, Ahmad? Umar? U look like Kamal"
d'an dariya Yayi da ya k'ara masa kyau ta tsaya tana kallo
nsa, a hankali yace
"Abubakar Sadiq, sadiq bulama"
"Thank you sadiq, for walking me home again"
"Welcome." Ya fad'a, Tana kallonsa tace "later?" Shima a hankali yace "later Ni'ima"
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:23 PM] Maimoo 3: htt
ps://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS)
Yota
لا
اله
إلا
الله
وحده
لا
شريك
له
،له
الملك
و
له
الحمد
وهو
عل
كلّ
شيء
قدير
Allah ya amsa mana addu’o’inmu yasa munyi ibada kar
ɓ
a
ɓɓ
iya,Barkanmu da Shan Ruwa
and Eid Mubarak in advance
❤
️
ill not be posting until 3rd day of Sallah insha Allah, aci nama lafiya…..
Chapter 5: Echoes of Friendship and Summers Ahead
Tana kwance a kan gadonta, dan har tayi shirin kwanciya already, tunda suka rabu da Sa
ɗ
iq
ɗ
a
zu babu wani abin kirki da ta ta
ɓ
uka. Sun dai tambayeta yadda fundraising
ɗ
in ya kasance, ta basu labari a tsatstsaye ta wuce sama, tayi waya da Mamie, lokacin dinner ta sauƙa sukayi tare ta koma
ɗ
akinta.
Wayarta da tayi ringing ne ya saka ta
ɗ
an dubi w
ayar da ke kan gadon a gefenta. Ta ture laptop
ɗ
in da take kallo, ta janyo wayar da mamaki, dan it's something da bata saba da shi ba, wai a ƙira wayarta. Tana ta kallon lambobin har ya katse, sai gashi an sake kira. Yana dab da katsewa ta
ɗ
aga, tayi shiru
, jin shiru ba'ace komai ba yasa cike da mamaki ta cire wayar a kunnenta ta duba kafin ta mayar kunnenta.
"Hello..." Ta fa
ɗ
a a hankali ganin bashi da niyyar magana.
"Hey Ni'ima," ta jiyo muryarsa da nan take ta gane ta. Ita fa ta manta ta bashi lamba
rta
ɗ
azu, kuma she wasn't expecting zai ƙira da wuri haka.
"Sa
ɗ
iq?" Ta tambaya tana murmushi.
"Don't tell me baki yi saving digit
ɗ
ina ba."
Ɗ
an dariya tayi amma bata ce komai ba. Shima shiru yayi kafin a hankali yace,
"Just called to check in."
"Nagode sosai, it means a lot."
"Mention not, alright good night.., Ni'ima."
Sai da tayi
ɗ
an jim kafin a hankali tace,
"Good night."
Kwanakin da suka biyo baya are of their friendship da Sa
ɗ
iq, sosai ta saba da shi. In some days idan aka ta
shi daga school zata same shi just outside St. Emery's yana jiranta to walk her home. Weekends kuma ko da yaushe suna tare, either morning walks ko kuma afternoon at her house. Kullum suna waya kamar wanda ta shekara da saninsa.
Ranar Asabar tana
ɗ
aki k
amar ko yaushe, tana zaune a kan sallaya ta idar da sallar Isha'i kenan. Daga inda take zaune tana jiyo suna fa
ɗ
ansu da suka saba. Ajiyar zuciya ta sauƙe, ta miƙe ta zare hijab
ɗ
in jikinta ta linke tare da darduman ta ajiye su ta zauna a kujeran gaban mudu
bi har sannan tana jinsu. Wayarta ta janyo a hankali, tayi dialing lambarsa. Katsewa yayi ya kirata, ta
ɗ
auka muryarta a sanyaye ta gaishe shi.
"Are u alright?" Ya tambaya, muryarsa da alamun damuwa.
Girgiza masa kai tayi kamar tana gabansa, muryarta
na rawa