Showing 12001 words to 15000 words out of 137995 words
hancinta, dariya tayi itam
a ta ta
ɓ
a nashi hancin "Aryan from the video call" itama ta fa
ɗ
a tana kwaikwayonsa.
Ƙ
yalƙyakewa sukayi da dariya, ta dinga kallonsu ganin yadda ma suka fi girma a zahiri akan yadda take ganinsu on video calls, they look like sun fi 4 years
ɗ
in ma da su
ke, alhalin ko 4
ɗ
inma basu ƙarasa cikawa ba, the last time da ta gansu they were 2.
Ganin Mami bata
ɗ
akin yasa tace musu "ina Mami?" Ƙofa suka nuna mata a tare, tayi murmushi tana sauƙa a gadon
"To kuzo ku rakani in yi wanka sai muje wajenta"
T
ana riƙe da hannun kowannensu har
ɗ
akinta, zaunar da su akan gadonta tayi, ta kunna musu cocomelon a wayarta ta basu ta wuce toilet dan yin wanka, shes not yet done da unpacking saboda gajiyar da tayi jiya, da mamaki take kallon kayanta that are unpacked
and well arranged a inda kowanne ya kamata ya zauna tayi murmushi ta ƙarasa ta shirya cikin jeans da t-shirt light blue, ta
ɗ
aura hula a kanta kafin ta ƙarasa ta kar
ɓ
e wayarta da suka nutsu suka bawa dukka hankalinsu.
Ganin zasu mata kuka ta
ɗ
aga Fauza
tana riƙe da hannun Aryan bayan ta soke wayar a aljihun wandonta, tace " Muje Mami"
A kitchen suka tarar da ita da masu aikinta, tana shiryawa big daddy abinci.
Mami ta kallesu duka "kin tashi?kar dai su suka tashe ki?
Tana dariya ta ƙaraso ta
na sauƙe fauza a kan kujera a kitcen
ɗ
in, suka gaisa da sabira kafin ta ƙaraso tayi hugging Mami ka
ɗ
an sannnan ta sake ta
"Me zan taya ki?" Ta fa
ɗ
a tana
ɗ
aukan crispy spring rolls da Mami ke soyawa ta kai bakinta.
Miƙa mata matsamin Mami tayi tana
murmushi "zo to ki ƙarasa soya wannan bari inji ko big Daddy sun iso?"
Kar
ɓ
a tayi ta cigaba, Mami ta dubi sabira dake wanke wanke tace
"Sabira in kin gama wanke-wanken ki taya ta ku shirya dining
ɗ
in ill be right back"
daga haka ta fita a kit
chen
ɗ
in su Aryan suna biye da ita.
Sai da ta ƙarasa aikin da dama Mami ta kusa gamawa kafin ta shirya dining
ɗ
in tsaf ta bar sabira da gyaran kitchen, ta wuce sama, a palourn sama ta iske Mami da su Aryan ta ƙaraso tana tura baki
"Har kin gama?"
"Eh" ta amsa tana
ɗ
auko wayarta, message
ɗ
in daddy tayi replying kafin ta kalli Mami dake kallonta.
"Ke baki da atampa a kayanki ne?"
"Ko
ɗ
aya" ta fa
ɗ
a tana dariya
Itama Mami dariya tayi kafin ta miƙe tana kallonta
"muje ki shirya, big D
addy na hanya dan har Musa ya
ɗ
aukosa ma a Airport, he's eager to meet his princess"
"To ba gashi na shirya ba "
Mami ta harareta tana wucewa
ɗ
akinta ba tare da tace mata komai ba
Miƙewa tayi tabi bayan Mami, akwati Mami ta janyo ta ajiye a kan
gado ta bu
ɗ
e tana kallon ciki, duka kayayyakin Na'iman ne da ta
ɗ
inka mata, ta zaro wani less
ɗ
inkin riga da skirt black colour ta ajiye mata da gyalenshi da takalmi
"Yi sauri ki shirya ban son shirme" Mami ta fa
ɗ
a tana mayar da akwatin ta rufe.
Ɗ
auk
an kayan tayi tana kallo, murmushi kwance a fuskarta, Mami ta juya ta fita ta koma falo, warware kayan tayi ta fara sakawa.
Ciff kayan ya mata kamar dai Mami ta gwada ta, ta tsaya tana kallon kanta a madubi riƙe da
ɗ
ankwalin da ta kasa
ɗ
aurawa, juyawa
tayi da niyyar fita sai ga Mami ta shigo, Mami ta ƙaraso tana kallon yadda kayan ya mata kyau sosai a ƙaramin jikinta.
Tana riƙe da
ɗ
ankwalin ta marairaice tana kallon Mami
"What do i even do with dis?"
Hararanta Mami tayi, ta ƙaraso ta kar
ɓ
i
ɗ
ankwalin sannan ta zaunar da ita a kan dresser tana kallon coiled gashinta da ta kame shi, kwalli ta fara saka mata a idanunta wanda da ƙyar ma aka saka kwallin saboda yadda take ƙyafta idanunta, kafin ta
ɗ
aura mata
ɗ
ankwalin ta bu
ɗ
e drawer ta
ɗ
auko simple
gold
ɗ
ankunne ta saka mata harda siririn necklace.
Ta kalleta ta cikin madubin
"To ko ke fa?"
Murmushi tayi, ta miƙe ta dauƙo gyalenta ta yafa ta saka flat shoes
ɗ
in tana kallon Mami da ke ta binta da ido duk inda tayi.
"Ki same ni a falo,
" Mami ta fa
ɗ
a tana juyawa ta fita a
ɗ
akin, wayarta da ta ajiye gaban mirror da zata saka kayan ta
ɗ
auka tayi selfie mai kyau.
Sadiq ta tura ma da taga yana online with the caption
"feeling cute, feeling home, guess whos blending in already"
A t
ake ya mata reply, murmushi tayi tana kashe datan ta bayan ta karanta reply
ɗ
in nasa
"u didn't just blend in.... U stole the whole show,.. u look stunning"
Falo ta fito, ganin basa falon ya sa ta sauƙa ƙasa da sauri almost running jin Muryar big D
addy da twins a ƙasan, yana ganinta ya bu
ɗ
e mata hannunsa yana murmushi ganin how pretty she looks da gudu ta shige jikinsa ta ƙanƙameshi tana dariya, apart from being mijin mamanta he's her favourite uncle tun kafin suyi aure da Mami, kamar yanda yake fav
ourite cousin
ɗ
in Mami tun da can, yana shafa kanta yace
"Ya naga ba kya ƙara auki sai tsawo Na'ima, are u sure u don't dodge rice over there"
Dariya tayi tana
ɗ
agowa daga jikinsa
"Ina wuni big Daddy and welcome"
Amsawa yayi yana kallon Mami
dake ta murmushi tana kallonsu.
Da daddare bayan dinner, Big Daddy ya wuce sama, Mami tana kallonta tace
"Kinsan fa
ɗ
ila?"
Na'ima ta
ɗ
ago daga wayanta ta kalli Mami
"Fa
ɗ
ilan uncle Aminu?"
"Eh ita, aurenta is in a week, gobe zamuje gidans
u maybe ill leave u there, cause tun kafin kizo take ta roƙona she wants u to be her bridesmade, already jibi za'a fara events
ɗ
inma, zaku kaita lagos"
Tashi zaune da kyau tayi
"fr?"
Mami ta kalleta bata ce mata komai ba
Tashi tayi ta dawo k
usa da Mami, tana kwa
ɓ
e fuska
"Ni dai bazaki barni a can ba sai dai muje mu dawo"
Hararanta Mami tayi tana miƙewa ta nufi sama
"Idan na kaiki nabar ki a can ki dawo, da nace ma bazaki Lagos
ɗ
in ba kai amarya amma yanzu na fasa, idan baki saba da
yʼan uwanki yanzu ba sai yaushe?"
Bin Mami tayi da kallo har ta haura kafin ta tura baki ta miƙe itama ta wuce
ɗ
akinta.
Washegari kamar yadda Mami tace after breakfast tare suka fita da ita zuwa gidan uncle Aminu wanda shima cousin
ɗ
in Mami
ɗ
inne.
Sosai suke ta jan Na'ima a jiki musamman fa
ɗ
ila da ta jata
ɗ
aki tana fa
ɗ
a mata yadda shirye shiryen biki yake tafiya, gidan akwai mutane sosai wanda duk yawanci yan uwa ne dan har an fara zuwa biki, already Gobe za'ayi traditional kamu da sakun lalle,
jibi kuma
ɗ
aurin aure sai kuma dinner da zasuyi a Lagos bayan an kai amarya.
" look ull have to help me" fadila ta fa
ɗ
a tana kallonta a marairaice
"Ill do my best" Na'ima ta fa
ɗ
a tana dariya ganin how serious fa
ɗ
ila seems, duk ƙawayenta da ke
ɗ
aki
n suma dariya kawai sukeyi.
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:23 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA(TANGLED HEARTS)
Yota
Chapter 7: Quiet Glances
Har yamma suna gidan ana ta shirye-shiryen
kamu da za'a yi gobe. Na'ima bata ga Mami ba, da ke can part
ɗ
in Mummyn Fa
ɗ
ila, sai da ta tashi tafiya almost Magrib, har bakin mota ta rakota inda driver
ɗ
inta ke jiranta. Mami ta shiga baya tana kallon Na'ima da ta jingina da motan.
"Ko mu tafi ne sai
ki dawo gobe?"
Girgiza ma Mami kai tayi tana ƙirƙiro murmushi.
"Noo Mami, I'll stay!"
"Okay then, sai na zo gobe. Be a good girl."
Gya
ɗ
a ma Mami kai tayi tana
ɗ
aga mata hannu har suka
ɓ
ace ma ganinta kafin ta juya da nufin komawa cikin gidan.
"Wai Na'ima ce wannan?" ta ji muryar wani daga bayanta tana dab da shiga ƙofar falon.
Juyowa tayi tana kallonshi, ya na
ɗ
e hannunshi a ƙirji yana kallonta.
"Tell me baki gane ni ba tukunna, kiga me zan miki?"
Tura baki tayi dan dai da gasken ba
ta gane shi ba. Yayi murmushi yana kallon yadda ta tura baki, yace
"Lallai ma Na’ima, ni
ɗ
inne baki gane ba. Ai kawai Mami yanzu kam kar ta barki ki koma waccar ƙasar ta bar mana ke tun kafin ki daina ganeta itama."
Murmushi tayi tana ƙarasawa cikin
falon, ganin shima shiga falon yake ƙoƙarin yi. Ya zauna saman kujera yana jan ta da hirar da she's not really interested. Ita dai sai dai tayi murmushi, ko idan ya mata tambaya ta bashi amsa a taƙaice da accent
ɗ
inta, that's so sweet.
Ƙ
anwar Fa
ɗ
ila mai
suna Yusrah, dake zaune a dining tana jinsu, ta
ɗ
auko plate
ɗ
in abincin gabanta tana tahowa falon tace
"Yaya Fahad, ba fa wani gane me kake cewa take ba?"
Fahad ya harare ta
"Haka tace miki? Kuma ina ba a falon zaki dawo kici abincin ba tsabar g
ulma?"
Tsayawa tayi da plate
ɗ
in a hannunta, ba tare da ta ƙaraso cikin falon ba sai kuma ta tura baki ta koma dining
ɗ
in, amma rabin hankalinta na kan hiran da Fahad
ɗ
in ke yi da Na'iman
Ƙ
awar Fa
ɗ
ila, Siyama, da ke gidan ahead of the wedding, ce ta
sauƙo tana kallon Na'ima, tace
"Ai mun
ɗ
auka kin bi Mami, daga bari ki rakata, shiru."
Girgiza kai Na'ima tayi, tana miƙewa ta nufi sama tana fa
ɗ
in
"Yanzu dama nake son komawa."
Siyama ta dubi Fahad da ya miƙe shima, gaishe shi tayi, ya amsa d
a murmushi kafin ya fice daga falon, Yusrah ta bishi da harara.
Ita dai Na'ima har ta haura abinta. Ɗakin Fa
ɗ
ila ta shiga, suka kusa cin karo, ta
ɗ
an koma baya Fa
ɗ
ilan ta fito tana fa
ɗ
in
"Yasmeen, ina kika tsaya? Wai ai na
ɗ
auka kun wuce da Mami."
Tana kallonta ta girgiza mata kai
"No, I was downstairs na tsaya..."
Bata bari ta ƙarasa ba ta ja hannunta
"Muje
ɗ
akin Mummy. Kayan da Siyama ta amso
ɗ
azu suna can na Kamun Gobe. Though I went for fittings, but I need to be sure ba wani prob. K
ema ankonki duk yana wajen Mummy. Wai ina Siyamar ne?"
Ita dai binta kawai tayi a baya har
ɗ
akin Mummy. Siyama ma can ta same su bayan ta
ɗ
ebo ma Fa
ɗ
ilar abinci da bata samu ta ci ba.
Mummy ta ba wa Na'ima duka ankonta da ke wajenta, wanda mummy
ɗ
inc
e da kanta ta mata, ba Ammi ba. Ta kai
ɗ
aki, jakar da ta taho da shi da Mami ta sa ta ha
ɗ
a kayanta kala 3 ta saka kayan a ciki sannan ta koma
ɗ
akin Mummy wajen Fa
ɗ
ila.
Kiran sallar Magrib ya sa suka bar
ɗ
akin dan yin sallah.
Har ƙarfe goma na daren r
anar, idanunsu biyu anticipating for tomorrow's event, da ƙyar Na'ima tayi bacci saboda hira da suke tayi a
ɗ
akin.
Washegari, bayan sunyi sallah da Asuba, duk komawa suka yi bacci. Ganin ta kasa komawa ta janyo wayarta bayan ta rufe har kanta da bargo,
messages ta gani from Sadiƙ har guda 3 asking how she's wanda ya mata tun jiya, amma sam bata lura ba saboda how busy she was jiya, sai da tayi replying kafin ta fita. Morning greetings ta tura ma Dad da Ammi da big Daddy kafin ta kashe wayar ta rufe idanu
nta.
Ƙ
arfe tara, hayaniyarsu ya sake tashin ta. Miƙewa tayi zaune tana kallonsu kafin ta sauƙa daga kan gadon ta wuce toilet.
Bata jima sosai ba ta fito bayan ta wanke fuskarta. Fa
ɗ
ila da ke chatting da make-up artist
ɗ
inta ta
ɗ
ago tana kallon Na'ima
n da ta jingina da mirror tana kallonsu.
"Kin tashi?"
Gya
ɗ
a mata kai tayi kafin a hankali tace
"Good morning."
"Morning, Na’ima."
Ta fa
ɗ
a tana gyara zamanta a tsakiyan gadon.
Sai da Na'ima tayi wanka, sannan ta sauƙa ƙasa bayan tayi break
fast da aka kawo musu tuntuni.
Ta gaishe da Mummy da wasu baƙi dake falon kafin ta fita compound. Already har an fara shirya inda za'a yi kamu, event planners suna ta aikinsu.
Kujeru da ke compound
ɗ
in ta janyo ta zauna tana kallon ma'aikatan na aiki
nsu.
Ta
ɗ
an jima a wajen ganin ta gaji da zaman wajen ya sa ta miƙewa ta shige cikin gida.
Komawa tayi
ɗ
aki tana kallon Fa
ɗ
ila da few friends
ɗ
inta da ke
ɗ
akin. Lokacin ƙarfe 12:40.
Ban
ɗ
aki ta wuce tayi alwala kafin ta koma falon Mummy. Ganin nan
ma da mutane ta wuce cikin
ɗ
akin, sai da tayi sallah kafin ta fito a falon Mummy ta ha
ɗ
u da Maminta da isowarta kenan.
Da sauri ta rungumeta kafin ta sake ta tana ma su Aryan wasa.
Ɗ
akin Fa
ɗ
ila ta koma. Zuwa lokacin har sun fara shiryawa da shirya Am
arya da Siyama ta tursasa taci abinci kafin su fara make-up da make-up artist
ɗ
inta.
Zuwa ƙarfe hu
ɗ
u, duk sun shirya cikin atampa royal blue colour wanda shine ankon kamun. sosai fitted gown
ɗ
in yayi ma Na'ima kyau sosai. Fuskarta babu kwalliya ko ka
ɗ
an
, dan duk yadda Fa
ɗ
ila tayi da ita ta bari ko simple makeup a mata, ƙi tayi. Fresh skin
ɗ
in fuskarta sai glowing yake yi, kanta
ɗ
aure da
ɗ
ankwalin atamfar da makeup artist
ɗ
in ta
ɗ
aura mata shi yayi kyau sosai. Ta
ɗ
an matsar mata baya kwantaccen gashin kan
ta a kwance lubb. Duk ƙawayen Fa
ɗ
ilar kallonta kawai suke.
Fa
ɗ
ila da tayi kyau sosai, kana ganinta ka ga amarya, ta dube ta tace
"Yasmeen,
ɗ
an ce ma Mummy, pls I want to talk to her."
Miƙewa tayi ta
ɗ
auki gyalenta daga kan gadon ta fita. Wata ƙawa
r Fa
ɗ
ilata dubi fadila
"This ur sister is cute, amma dai kin
ɗ
auko ƙaramar yarinya kin saka cikin bridesmade
ɗ
inki."
Fa
ɗ
ila da ke scrolling a wayarta tace
"She's my fav cousin, kuma duka duka 3 years na bata. She's 17 fa kawai bata da girma ne."
Shiru ƙawar tayi, bata kuma cewa komai ba.
A falon Mummy ta same su da Mami da friends
ɗ
in Mummy da few relatives. Ta ƙarasa kusa da Mami ƙasa ƙasa, more like whispering in her ears, ta fa
ɗ
a mata saƙon Fa
ɗ
ilan.
Mummy ta miƙe tana fa
ɗ
in
"Okay,"
kafin ta fita a
ɗ
akin zuwa
ɗ
akin Fa
ɗ
ila.
Mami da ke kallon Na'iman ta miƙe, hannunta ta ja zuwa
ɗ
akin Mummy, tana kallonta tace
"Are u comfortable?"
Murmushi tayi tana kallon Mami tace
"Eh Mami."
"Sure?"
Gya
ɗ
a mata kai tayi, Mami tace
"Okay, am very happy kina connecting with ur family. Ina addu'a Allah ya sa Dad
ɗ
inki ya yarda this time around. I don't want u ki koma kwata-kwata, na fi son ki jona university a nan."
Gya
ɗ
a kai tayi bata ce komai ba. Mami ta gyara mata
ɗ
ankunnen gold
dake kunnenta
"U look so beautiful."
"U too," ta fa
ɗ
a tana dariya.
Sosai wajen kamun ya ha
ɗ
u. Yamma lis aka fara kamu inda ya ƙayatar ba dan ka
ɗ
an ba. Na'ima na zaune a inda aka tanadar dan ƙawayen amarya gefen amarya, akan carpet mai kyau ga kil
isa a jejjere a gun gwanin sha'awa. Professional videographers da photographers suna ta aikin covering komai.
Amarya da ango na zaune inda aka tanadar musu, few friends
ɗ
in ango ba su fi uku ba a wajen, looking elegant and rich, suna matsa wayoyinsu ver
y unbothered.
dangin ango sun yi bajinta ba ka
ɗ
an ba.
Ana tsaka da gudanar da kamun Na'ima, ta miƙe gaba
ɗ
aya ji tayi ta gaji, Gashi tana so ta yi sallah, dan har an kira magrib. Ga wani fitsari da take ji, kutsawa tayi tana ƙoƙarin fita a wajen. A d
ai dai entrance
ɗ
in wajen ta ci karo da mutum da shima fita yake ƙoƙarin yi a wajen, hannunsa riƙe da wayarsa