Showing 42001 words to 45000 words out of 137995 words
kanta shayi har Fa
ɗ
ila ta haura sama, har ta gama shan shayin bata sauƙo ba ta miƙe ta wuce kitchen, box
ɗ
in snack
ɗ
inta ta saka a jaka tana kallon lunch box
ɗ
in Nasir da fa
ɗ
ila ta ha
ɗ
a masa tayi murmushi kawai tana fita a kitchen
ɗ
in, a palour ta tadda su Suna riƙe da hannun juna suna magana ƙasa ƙasa, ta tsaya a dining tana kallonsu, Nasir ya dube ta “yau har kin shir
ya Na’ima” gya
ɗ
a masa kai tayi ta gaishe shi ya amsa mata yana kallon Fa
ɗ
ila yace “sai na dawo?” Ta gya
ɗ
a mishi kai sai kuma tace “Laa na manta da abincinka”ta wuce kitchen da sauri, murmushi kawai yayi dan yasan bai isa yace bazai tafi da shi ba, har ta d
awo ta kama hannunsa da saka masa kyakkyawan lunch box
ɗ
in “thank you” ya fa
ɗ
a a hankali, kafin ya kalli Na’ima “muje toh sai nayi dropping
ɗ
inki tunda hanyar zanbi” “ah ah yaya Nasir ill follow d driver pls dont bother” “kuje ya sauƙe ki mana shima Yusu
f driver din sai ya huta in yaso sai yaje ya
ɗ
auko ki”
“Toh” kawai tace ganin har ya nufi ƙofa ya fita tabi bayansa, Fa
ɗ
ila na shafa cikinta tace “sai kun dawo”
A mota Nasir yana ta janta da hira da tambayar yadda karatunta ke tafiya ganin taƙi sakin j
ikinta har suka kusa isa makarantar, wayarsa dake jone da speaker
ɗ
in motar yayi ƙara ya
ɗ
an saci kallon wayar ganin Ahmad ya sa shi murmushi ka
ɗ
an ya
ɗ
aga wayar dai-dai yana shiga gate
ɗ
in makarantarsu “How far?” Ya fa
ɗ
a yana
ɗ
an dariya ka
ɗ
an “kana ina
ne?” “Sorry na
ɗ
anyi dropping ƙanwar matata a school ne am on my way yanzu zaka ganni” daga
ɗ
aya bangaren yace “and u think ill wait for u?” Nasir na parking a bakin department
ɗ
insu yayi dariya “Ka dai yi haƙuri ka jira ni
ɗ
in am on my way Allah” bai a
msa ba sai ma kashe wayar da yayi. Naima da har ta sauƙa a motar ta rufo motar ta tsaya dai dai window
ɗ
in “thank you so much yaya Nasir” “welcome, ayi karatu da kyau, sai kin dawo” daga haka ya ja motar yayi gaba ita kuma ta ƙarasa class.
Ƙ
arfe uku d
ai dai ta gama lecture
ɗ
inta na rannan a gajiye ta fito tana tafiya a hankali zuwa parking space, turus ta tsaya fuskarta
ɗ
auke da ma
ɗ
aukakiyar mamaki tana kallonsa kamar a mafarki, ta gagara ƙara ko taku
ɗ
aya, kallonsa kawai take dan ta kasa fahimtar ta y
aya? yana tsaye jingine da motarsa hannunsa duka biyu a aljihunsa yana kallonta da murmushi
ɗ
auke a kan fuskarsa. “Sadiq?” Ta fa
ɗ
a cike da mamakin yaushe ya zo Nigeria sannan ya akayi ya san tana lagos har kuma makarantar da take.
#Maimoon
09041426
598
[8/14, 11:26 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA(TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 18: Not the way back
Da ƙyar ta
ɗ
auke kanta d
aga gare sa ta mayar kan Yusuf da ke parking motarsa inda ya saba parking idan ya zo
ɗ
aukarta,
ɗ
aga ƙafarta tayi a hankali ta ƙanƙame jakarta a kafa
ɗ
arta ta cigaba da tafiya not towards Sadiq but Yusuf driver, hakan ya sa murmushin dake
ɗ
auke a fuskarsa
ɓ
a
cewa ya yi saurin barin jikin motar ya biyo bayanta
“Ni’eema wait pls”
Ƙ
ara sauri tayi taƙi tsayawa yayi saurin shan gabanta
“Ki saurare ni nace, why are u behaving this way?”
Kallonsa kawai takeyi ta kasa magana, sai kuma ta ra
ɓ
a gefensa zat
a wuce ya sake tarewa, ita abinda take gani a cikin idanunsa shi ta gagara ganewa, ta sake ƙoƙarin wucewa ya sake shan gabanta, Yusuf da ya lura da abinda ke faruwa ne ya ƙaraso wajen a tunaninsa ko kawai random person ne ya biyo ta yake ƙoƙarin mata magan
a “Malam lafiya? Ya zaka tare mata hanya kuma tana ƙoƙarin wucewa kana sake tarewa?” ko kallonsa bai yi ba sai ma kallon Na’ima da yake yi cike da mamaki ganin taƙi magana sam wanda shi ya rasa dalili, yusuf ya ƙarasa ya bu
ɗ
e bayan motar ya dawo yana kallo
nsa yace “to bata wuri ta wuce dan Allah” still Sadiq ko kallonsa bai yi ba” cike da mamaki yusuf yake kallonsu ganin itama akwai space a gefe da zata iya bi ta wuce amma ta tsaya a wajen ta sunkuyar da kanta sai kawai ya koma gefe ya tsaya yana kallon iko
n Allah
“Ni’eema” kamar dama jira take yayi maganar ta ra
ɓ
a ta gefensa ta wuce ta shige motar da Yusuf ya bu
ɗ
e mata, da sauri sadiq ya taho da niyyar sake mata magana yusuf ya rufe ƙofar “Sai kuma kayi haƙuri haka malam” ya fa
ɗ
a yana wucesa ya zaga dr
iver sit ya shiga ya tada motar ya bar harabar wajen, bin motar da kallo sadiq yayi shocked, he was frozen for some seconds cause ba abinda yayi expecting kenan ba he was expecting something else, sai kuma ya cije lips
ɗ
insa ya shafa lallausan gashin kansa
ya dunƙule hannunsa ya naushi iska, kafin ya juya ya nufi motarsa ya shiga ya tada ya bar makarantar a guje.
Har suka isa gida kanta na kife akan ƙafafunta, ita kanta bata san dalilin ƙin kula sadiq da tayi ba, a yadda tayi kewarsa tayi zaton idan ta
gansa farinciki xata yi
sosai sai kuma ta samu kanta da akasin haka, tunani kala kala ne a zuciyarta na farko ghosting
ɗ
inta da yayi for weeks bayan lafiyarsa ƙalau, na biyu kuma yadda ya san inda take, ya san tana lagos da makarantarta har ma da departme
nt
ɗ
in da take, bayan tun barinta Newyork sau biyu suka yi magana da shi kuma lokacin tana Abuja bata fara ma maganar zuwa lagos ba, sannan hes not in contact da kowa nata bare tace su suka fa
ɗ
a masa. Haka kawai taji zuciyarta na bugawa ba ƙaƙƙautawa.
Ta lumshe idanunta a hankali tana jinginar da kanta da seat
ɗ
in motar, shi dai yusuf yana kallonta ta mirrow “sai hakuri hajiya” abinda yake ta nanatawa kenan ganin kamar duk mood
ɗ
inta ya canza ba haka ya saba ganinta ba.
Yana parking ta bu
ɗ
e motar ta
sauƙa ta wuce cikin gida, shima ya rufe motar ya wuce wajen jamilu mai gadi dan fa
ɗ
a masa abinda ya faru yau a makarantarsu hajiya.
Wajen ƙarfe shida da rabi tana zaune akan kujeran gaban madubi lost a cikin duniyarta wayarta yayi ƙara ta
ɗ
an kalli wa
yar ta kauda kanta, zuwa yanzu ya kirata ya kai sau biyar, ya mata messages on whatsapp wanda ko bu
ɗ
ewa bata yi ba, har kiran ya katse tana zaune tana kallon sunansa da ke yawo a screen
ɗ
in da hoton da ta saka a caller id
ɗ
in wanda sukayi tare cikin jacke
ts dukansu a newyork shine ma ya musu selfie dukansu da murmushi a fuskokinsu, message
ɗ
insa ne ya shigo wanda tana iya karanta shi akan fuskar wayarta
“Pls, talk to me” sai kuma wani ya sake shigowa
“U look beautiful today, by the way”
“Dan Alla
h Ni’eema”
Zubawa text
ɗ
in ido tayi jin an bu
ɗ
e ƙofar
ɗ
akin ta juya ta kalli fa
ɗ
ila da ta shigo tana yatsine fuska
“Wai kam lafiyarki ina Na’ima? Is something wrong with u ne? Tun da kika dawo
ɗ
azu nake tambayarki kince ba komai kuma har yanzu u lo
ok moody”
“Miƙewa tayi tana ƙaƙalo murmushi “babu komai fa anty fa
ɗ
eela stress ne kawai na makaranta”
“Okay amma…” cije bakinta tayi ta gagara ƙarasawa
Da sauri Na’ima ta ƙaraso wajenta tana riƙe ta, “baki da lafiya ne?”
Fa
ɗ
ila ta
ɗ
anyi mur
mushi “lafiya ta lau fa, kawai cikina ke
ɗ
an ciwo ba sosai bane amma”
“To ai da kin zauna kin huta”
“Eh kar ki damu zamu je asibiti da baby Gobe its not serious amma dai gwara muje muji miye ne”
“Eh ya kamata”
“Toh tun da kince ba komai ai
sai ki fito kici abinci koh? Tunda kika dawo fa baki ci komai ba” fa
ɗ
ila ta fa
ɗ
a tana nufar ƙofa
“Toh” Na’ima ta fa
ɗ
a a hankali tana bin fa
ɗ
eela da kallo, sosai take jinta a ranta kamar uwarsu
ɗ
aya ubansu
ɗ
aya, ko dan yawan kulawarta gareta, ko dan b
ata saba da irin wannan bane oho, back in newyork babu wanda ya damu taci abinci ko bata ci ba, ba wanda dan bata fito ba ta wuni a
ɗ
akinta zai damu kamar yadda Fa
ɗ
eela ke damuwa haka, tayi murmushi ta
ɗ
auki hula ta saka ma kanta da tama 2 braid ta dawo da
jelan ta gaba ya sauƙo har chest
ɗ
inta ta nufi ƙofa ta fita.
Ko da dare yayi kasa bacci tayi, ta bu
ɗ
e text
ɗ
in sadiq tana bi a hankali amma sai ta kasa masa reply, wanda zuwa lokacin ya sake kiranta ba adadi ya tura mata messages da har suka fara bata
tsoro, cause gaba
ɗ
aya gani take kamar ba sadiq
ɗ
in da ta sani bane wannan. Ƙarshe littafanta ta kwaso da laptop
ɗ
inta da niyyar karatu amma shima ta gagara.
Da ƙyar bacci ya
ɗ
auke ta around 1:30 na dare, ƙarfe biyu cif taji ana ƙwanƙwasa ƙofarta, ta m
iƙe da sauri tana mutsuka idonta, jin muryar Nasir yana kiran sunanta yasa ta sauƙa daga gadon da sauri tana ture books
ɗ
inta da ke baje akan gadon ta zura hijab
ɗ
in sallarta ta bu
ɗ
e ƙofar, yadda ta gansa ka
ɗ
ai ya tabbatar mata ba lafiya, kafin ma ta tamba
ya taga yayi gaba da sauri, da sauri ta biyo bayansa dan sai lokacin ta lura da jinin da ya
ɓ
ata masa kayan baccin jikinsa ka
ɗ
an, jikinta har rawa yake take bin bayansa ganin kamar zai tashi sama, ya bu
ɗ
e ƙofar palourn ya fita da gudu ta bi bayansa dan yad
da yake tafiya yafi ƙarfin saurinta, motarsa ya nufa ganin back seat a bu
ɗ
e ta ƙarasa wajen da sauri tana kallon fa
ɗ
ila dake kwance tana muƙurƙusu tana kiran sunanta bata san sanda ta fa
ɗ
a motar ba ta rufe motar tana riƙo fa
ɗ
eelar jikinta da kiran sunanta,
tuni Nasir ya tada motar mai gadi da tun fitowarsu na farko ya bu
ɗ
e gate yana tsaye yana kallonsu cike da tausayi ya
ɗ
aga musu hannu yana fa
ɗ
in “Allah ya tsare ”ganin yadda Nasir ya figi motar da banzan gudu ya fita a gidan.
Yadda fa
ɗ
eela ke kuka haka
Na’ima ke kuka tana jijjiga fa
ɗ
eela da jini ke bin ƙafarta yana
ɓ
ata kan kujera zuwa ƙasan motar har suka isa babban asibitin da take ganin likita, tuni likitoci suka rufu a kanta son sanin miye matsalar, Na’ima ta zauna a kan kujera tana kallon ƙofar
ɗ
ak
in da aka shiga da ita tana hawaye, Nasir dake tsaye jingine da bango ya har
ɗ
e hannayensa ya dube ta ganin har lokacin kuka take ya sa ya ƙaraso ya zauna a kujera
ɗ
an nesa da ita “she’ll be fyn stop crying” ya fa
ɗ
a yana kallon ƙasa dan shima da da hali ha
wayen zaiyi, ta gya
ɗ
a masa kai tana kallonsa “amma me ya same ta?” Ɗago kanshi yayi ya kalleta “ta farka zata je toilet, shine sai ta fa
ɗ
i then dis..” ya fa
ɗ
a yana juyar da kansa gefe dan ya riga da ya cire rai sunyi loosing
ɗ
in baby
ɗ
insu shi yanzu damuwa
rsa they should save his wife.
Na’ima ta share hawaye amma ta gagara magana, anan suka zauna a waiting room
ɗ
in wanda sanyin ac
ɗ
in ya fara saka ta jin kamar zatayi zazza
ɓ
i itama, ta ha
ɗ
e hannunta waje
ɗ
aya tana jijjiga ƙafarta da addu’a a zuciyarta.
sai gabanin asuba likitoci suka fito, Nasir ya miƙe da Sauri likitan yace ya same sa a office
ɗ
insa, da sauri Nasir ya bi bayanshi, ita dai komawa tayi ta zauna tana
binsu da kallo, after mintuna Nasir ya dawo yana kallonta ganin expression
ɗ
in fuskarsa ya
sa ta sauƙe ajiyar zuciya tun kafin ma taji me zai ce “Alhamdulillah, both the baby and my wife are safe Na’ima” “Alhamdulillah” itama ta fa
ɗ
a tana murmushi, “amma baza su discharging
ɗ
inmu ba sai nan da 2 days, bari in yi sallah sai in kaiki gida ki huta
, thank you Na’ima” ya fa
ɗ
a yana wuceta ya fita daga gurin ta bishi da kallo tana murmushi kamar ba shine ya daburce ba jiya, Alhamdulillah ta sake maimaitawa tana kallon ƙofar.
Wajen ƙarfe 12 Na’ima na zaune a kujera a gefen gadon fa
ɗ
ila da bata jima
da bacci ba, a hankali take
ɓ
are ayaban da ke hannunta tana kallon machines
ɗ
in da ke aiki a
ɗ
akin kafin ta mayarda dubanta ga fa
ɗ
eela da ke bacci hannunta dafe da cikinta, stress
ɗ
in last night har ya saka ta fa
ɗ
a lokaci guda Naima tayi murmushi kawai ta
kai ayaban bakinta ta gutsura tana kallon wayarta da ta
ɗ
auko
ɗ
azu da Nasir ya maida ta gida jin yayi ƙara
“ why wont u just talk to me?” Ita fa zuwa yanzu abin sadiq ya fara bata tsoro, dan ko da ta dauko wayar ta tararda missed calls
ɗ
insa da messag
es
ɗ
insa sunfi a ƙirga, is he even okay? Ta tambayi kanta tana ƙara kallon message
ɗ
insa da ya sake shigowa “Navy colour yana miki kyau sosai” ta kalli navy colour abaya dake jikinta ta sake kallon wayar baki sake” dai-dai nan aka bu
ɗ
e ƙofar
ɗ
akin da salla
ma ta
ɗ
ago kanta tana amsawa, Nasir ne ya shigo first kafin shima ya shigo da sallama can ƙasa ƙasa, da mamaki take kallonsa har ya ƙaraso cikin
ɗ
akin same posture, same authority. Ta
ɗ
auke kanta a hankali ta mayar kan Nasir da ya zauna gefen bed
ɗ
in fa
ɗ
ila wacce ta bu
ɗ
e idanunta just now “how are u?” Nasir ya fa
ɗ
a yana ta
ɓ
a forehead
ɗ
inta, ta masa murmushi “naji sauƙi but am weak” ta fa
ɗ
a tana ƙoƙarin tashi zaune ya taimaka mata ya saka mata pilow ta zauna, sai lokacin ta lura da Ahmad dake tsaye a baya
nsa, cikin muryar marasa lafiya tace “ina wuni yaya Ahmad” ajiye abin hannunsa yayi a bedside yana kallonta “u scared us ai fa
ɗ
eela” ta
ɗ
anyi dariya ka
ɗ
an, “ya su Madam?” “Lafiya lau”
ɗ
ago kanta Na’ima ta yi ta dube sa jin fa
ɗ
eela ta tambayeshi madam ashe
ma yana da mata, Nasir ya dubi Na’ima yana murmushi “Na’ima ya jinya?” murmushinta mai kyau tayi masa “Alhamdulillah ina wuni yaya Nasir” sai kuma ta
ɗ
an dubi Ahmad “ina wuni” Nasir ne ka
ɗ
ai ya amsa, ko kuma Ahmad
ɗ
in ya amsa bata ji ba oho bata sani ba, N
asir na kallon fa
ɗ
eela yace “jiya fa kuka ta dinga yi, ƙarshe ni na haƙura da nawa tashin hankalin ina bata haƙuri” Fa
ɗ
eela tayi dariya ka
ɗ
an tana dafa cikinta “u alright?” Ta gya
ɗ
a masa kai kawai.
Nasir ya dubi Ahmad da ya koma jikin window ya tsaya
ɗ
an nesa ka
ɗ
an sai kuma ya kalli Na’ima da ke danna wayarta, maida kallonsa yayi ga Ahmad yace
“dude, meet Na’ima my wifes cousin sis”
“Na’ima, this is Ahmad”
Ɗ
ago kanta tayi suka ha
ɗ
a ido, a hankali ta Sake gaishe shi bayan ta ajiye wayarta du
k da bata yi niyya ba dan sarai ƙin amsa na farko da yayi ya mata zafi bata yi niyyar sake shiga harkarsa ba, amma rasa abin cewa bayan abinda Nasir yace ya sata gaishe shi “Lfy” ya fa
ɗ
a a taƙaice yana maida dubansa ga Fa
ɗ
eela “Allah ya ƙara sauƙi” ya fa
ɗ
a yana ƙarasawa ya ajiye mata bandir
ɗ
in ku
ɗ
i kusa da ledan da ya ajiye da farko fa
ɗ
eela na murmushi tace “thanks for coming a
gaishe min da anty Amira pls” “Zataji in sha Allah” ya fa
ɗ
a yana nufar ƙofa, Na’ima tabi bayansa da kallo har ya fita, ita sai ta
ga ma kamar