Showing 66001 words to 69000 words out of 137995 words

Chapter 23 - TANGLED HEARTS COMPLETE

Mai Moon   

27 Aug 2026

51

kunyar fa

ɗ

a, “really?” “Um” ta fa

ɗ

a a hankali

“hm okay, night” “okay goodnight” ta

fa

ɗ

a tana zare wayar a kunnenta jin ya katse. Juyawa tayi ta kwanta da murmushi akan fuskarta, sai kuma ta sake tashi zaune, shiru tayi ta jingina da gado tana sake tunano maganganunsu da shi, ashe ma he can be dis nice? Hes always grumpy she thought baya

magana ashe yana yi, Murmushi tayi ta ja duvet ta rufe har kanta.

Kallon screen

ɗ

in laptop

ɗ

insa da ya

ɗ

auke tuntuni kawai sadiq keyi, ƙirjinsa na wani irin heaving, ya kalli wayar da ke ajiye akan table

ɗ

in gabansa karo na ba adadi, and whos dis th

at called her? No itace ma ta fara kiransa kafin shi ya kirata,

ɗ

aukar wayar yayi ya shiga bincikawa yaga ko

ɗ

azu Sunyi waya na almost 30minutes, wani zafi zuciyarsa ke masa, yayi replaying wayarsu na

ɗ

azu wanda duk shirmenta da Saif ne kafin ya sake repla

ying na yanzu, yayi replaying wannan

ɗ

in yafi sau 20, ji yadda take murmushi happily take waya da shi, ko a wayarsu da Saif

ɗ

azu yana jin yadda take dariya genuinely, wanda shi yaushe rabon da ta masa? Ya da

ɗ

e a zaune a wajen bai motsa ba, duk da sanyin a

c dake

ɗ

akin zufa ke yanko masa, kalaman doctor suka shiga dawo masa, something about detachment da controlling

ɗ

in kansa, gya

ɗ

a kanshi ya shiga yi, ya saka hannayensa guda biyu ya rufe fuskarsa, shi ya san bashi ne matsalar ba, kowa so yake ya gwada patie

nce

ɗ

insa, mutane ke ingiza shi ko da yaushe, the world kept testing him.

Cire hannunsa yayi daga fuskarsa ya jingina bayansa da kujeran ya lumshe idanunsa da har sunyi ja, bu

ɗ

e idanun yayi, ya janyo wayarsa da yake anfani da ita, ya fara duba availabl

e flight to Lagos, jin fever

ɗ

inshi kamar na shirin dawowa ya sa ya ajiye wayar akan table bayan yayi booking flight to lagos in two days.

Ya ƙarasa kan gadonsa ya shige bargo yana sauƙe ajiyar zuciya.

Jin kanshi na juya masa duk da yana kwance yasa

ya runtse idanunsa, miƙewa yayi yana jin kansa na wani irin mummunar juya masa ya nufi toilet, hannunsa biyu ya sa ya riƙe sink

ɗ

in yana sauƙe ajiyar zuciya kafin ya ƙarasa ya sakar ma kansa ruwan Sanyi ba tare da ya cire kayan jikinsa ba.

Ajiyar zuciy

a kawai yake sauƙewa jin kanshi ya rage juyawa, ya sa hannu ya yage rigar jikinsa da ta manne da jikinsa ya yasar a ƙasan ban

ɗ

akin, ya zare trouser

ɗ

in, ya janyo towel ya

ɗ

aura a waist

ɗ

inshi ya fito daga ban

ɗ

akin, silk gashin kansa na zubda ruwa, yana bin

kyakkyawar fuskarsa.

Ƙ

arasawa yayi kan table

ɗ

in ya

ɗ

auki wayarsa fuskarsa a ha

ɗ

e, ya ƙarasa gefen gado ya zauna yana juya wayar a hannunsa kafin ya fara typinh mata message.

“Are u okay? Ive missed u all day”

ya tura mata message

ɗ

in yana jir

an reply

ɗ

inta jin shiru bata yi reply ba ya cije lips

ɗ

insa, dialing number

ɗ

inta yayi, Naima da har ta fara bacci ta bu

ɗ

e idanunta jin ƙarar wayarta, ta janyo wayar tana kallon screen

ɗ

in ganin Sadiq ta

ɗ

anyi shiru kafin ta

ɗ

aga tana sa bayan hannunta ta

goge idanunta,

“hello”

ta fa

ɗ

a ƙasa ƙasa kamar bata son fa

ɗ

a,

“ya kike?”

“Lfy lau”

ta amsa tana lumshe idanunta dan sosai take jin bacci, jin yayi shiru tace

“ya jikinka?” Ɗan ajiyar zuciya ya sauƙe jin ƙirjinsa na masa zafi da b

ai san dalilinsa ba,

“im better, jin muryarki kuma will help shiyasa na kira”

“okay” kawai ta fa

ɗ

a tayi shiru,

“Ni’eeema kina sona?” Gyara kwanciyarta tayi dan har ta sake komawa baccinta, yayi shiru jin bata amsa ba

“Ni’eeema”

“umm

m, Sadiq pls zamu iya magana gobe?”

Ta tambaya a hankali dan kwata kwata bata gane me yake cewa,

“okay gud Nigh…” ko kafin yakai ƙarshe har ta katse wayar, ya tsaya da wayar a hannunsa yana kallo, jin jikinsa na

ɗ

aukar vibrating yasa ya hau bin

ɗ

a

kin da kallo kamar mai neman wani abu, miƙewa yayi ya ƙarasa gaban mirror

ɗ

in

ɗ

akin ya janyo drawer

ɗ

in dake wajen, wasu ƙwayoyi ya

ɓ

alla ya watsa a bakinsa ya koma da baya ya jingina da bango idanunsa a lumshe, kusan 5 minutes yana a haka kafin ya ƙarasa

ya bu

ɗ

e drawer ya

ɗ

auki trouser dogo ya saka, da black singlet da ya sake fito da hasken fatarsa ya ƙarasa gefen gadonsa ya zauna, yana tunanin Who’s the guy? Hes drifting Nieeema from him kuma bazai ta

ɓ

a lamunta ba, in fact yana buƙatar kawai ya gansa a

Lagos ne. Yana buƙatar ganin Nieeema ba texts da waya ba.

Washegari da asuba tana zaune akan prayee mat

ɗ

inta fa

ɗ

ila ta bu

ɗ

e ƙofa ta shigo, Naeeema ta miƙe tana nanna

ɗ

e prayer mat

ɗ

in tana kallon Anty fa

ɗ

ila tace

“ina kwana”.

“Lfy lau Na’ima,

jiya ai muna dawowa naga kinyi bacci”.

“Eh ai da wuri na kwanta naga baku da niyyar dawowa”

ta fa

ɗ

a tana dariya da cire hijab

ɗ

in jikinta ta linke shi shima, Fa

ɗ

ila tayi dariya itama tana juyawa ta nufi ƙofa,

“ai kuwa mun dawo da wuri, ke dai

kawai kin kwanta da wuri sosai ne”.

“Ni yanzu ina chocolates

ɗ

ina?” Dakatawa fa

ɗ

ila tayi ta juya tana bu

ɗ

a idanunta

“kinga kuwa mun manta” yadda tayi da fuska yasa fa

ɗ

ila tuntsirewa da dariya tana riƙe ƙaton cikinta,

“wasa nake miki, idan kin

fito zaki gansu”

“better, da yau nayi rebel a gidannan” dariya fa

ɗ

ila tayi ta bu

ɗ

e ƙofar ta fita.

Gaban mudubi ta ƙarasa tana kallon gashinta da ta sake shi ya sauƙa ya rufe mata duka shoulders

ɗ

inta sauran na bayanta, ta saka hannu ta tattare shi

tayi bun da shi loosely, kafin ta wuce toilet, brush tayi da wanka, ta fito ta shirya cikin dogon rigan material me kyau, kafin ta fara gyara

ɗ

akinta.

Tana cikin gyaran gado message

ɗ

in sadiq ya shigo, ta ajiye pillow

ɗ

in hannunta ta ƙarasa ta

ɗ

auki

wayar a gefen bedside,

“Good morning beautiful, hope u slept well?”

Ɗ

an ƙaramin murmushi tayi, ta masa reply

“lafiya lau, kai fa?” Ajiye wayar tayi ta ƙarasa ta cigaba da gyaran gadon da take yi, sai da ta gama ta jera pillows

ɗ

in duka kafin

ta dawo wajen wayar,

ɗ

auka tayi ta nufi ƙofa ta fita ganin har bakwai ya shige.

Mama na zaune a palour tana kallon news, su Maryam dama basu tashi ba, since yau ba school ba kuma aiki, shima Umar yana can yana bacci since yau sunday babu aiki, Rahila

kuma na kitchen tana gyarawa kafin ta

ɗ

aura breakfast, Sadiq ne ya fito daga

ɗ

akinsa a shirye cikin sweatshirt da cargo pants yana baza sassanyar ƙamshi, Mama ta

ɗ

aga kai tana kallonsa har ya ƙaraso palourn, ƙarasawa yayi ya zauna kan kujera kafin ya gai

she ta,

“ina zaka je da sassafennan?” Ta fa

ɗ

a tana kallonsa ba tare da ta amsa gaisuwar tasa ba,

“babu, just want fo get some fresh air” kallonsa kawai take

“kai da baka da lafiyar? Yaushe ma ka ji sauƙin da har zaka fita? Are u okay?”

Ta

tambaya tana kallonsa dan sai taga kamar ya fa

ɗ

a mata daga jiya zuwa yau, he looks pale,

“ko zazza

ɓ

in ya dawo ne?”

Ta sake tambaya tana tasowa ta ƙaraso kusa ta shi ta sa hannu ta ta

ɓ

a wuyansa, jin ba wani zafi sosai ta sauƙe hannunta

“Kana ga

nin Doctor Habib

ɗ

in ina?”

Gya

ɗ

a mata kai yayi “eh”

“Kuma kana shan maganin?”

Sake gya

ɗ

a kansa yayi ba tare da ya kalleta ba “eh”

“Ƙarya kake yi koh?”

Ɗ

aga kai yayi ya kalleta “da gaske” ya fa

ɗ

a yana miƙewa tsaye, ta bishi da kallo har y

a bu

ɗ

e ƙofar palourn ya fita, ta sauƙe ajiyar zuciya kawai tana girgiza kanta.

#Maimoon

09041426598

[8/14, 11:28 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RUƊAƊƊUN ZUƘATA( TANGLED HEARTS)

Yota/014

Wattpad: @Maimun

ah_Abdallah

ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 26: Moments before the storm

Ɗ

ago kansa yayi ya kalli Ammi dake xaune a kan kujera itama shi take kallo keenly tana jiran jin abinda xai fa

ɗ

a, dan kwata kwata bata son excuse yau, bata buƙatar ji

.

Maida kansa yayi ya jinginar yana kallonta, yana office yaga kiranta ta sanar masa tana

ɓ

uƙatar ganinsa da gaggawa, haka ya ture duka aikin gabansa ya taho dan a yadda ta buƙaci ganin nasa yayi zaton wani gagarumin abu ne ya taso. Ya sauƙe ajiyar z

uciya amma ya kasa cewa komai

“Na maka magana ka min shiru, ka bani amsata yanzu kawai nake buƙata Ahmad”

Tashi yayi zaune da kyau yana kallonta amma ya gagara cewa komai

“Ni ka daina kallona ka bani amsata, eh ko ah ah?, ko ni zan cutar da kai

ne?uve been avoiding maganar nan for long, na gaji da maimaita maka magana

ɗ

aya wanda its for ur own good”

Ɗ

an shiru yayi kamar mai nazari kafin ya soma magana “Ammi, naji abinda kika ce zanyi tunani a kansa amma bazan iya auren wacce kike so na aura b

a, bansan me yasa kike ganin hakan shine mafita ba amma ni bazan iya aurenta ba, pls dont insist Ammi, kar nayi abinda daga baya zai zama wani abin daban”

“Auren ʼyar uwar taka ne zai zama wani abu daban Ahmad?, lokacin da babanka yace ka auri Amira a

i baka masa wannan gardamar ba sai ni da ka raina”

Shiru kawai yayi yana kallonta, ta

ɗ

auke kanta ta mayar kan makeken tv dake aiki amma an rage muryar har ƙarshe,

“kai ka sani, Allah na gani nayi iya bakin ƙoƙari na, so nake kaima ka samu farin

ciki a gidanka amma ka kasa fahimta, im not against Amirah in anyway kawai ina so ne ka sake aure Ahmad”

Tashi yayi ya dawo kusa da ita ya zauna ya riƙo hannunta ta wafce hannunta tana

ɗ

auke kanta daga garesa ta mayar wani wajen daban, idanunta har ya

ciko da hawaye.

Ɗ

an murmushi yayi, a hankali yace “Naji Ammi, so kike inyi aure ina? So be it, i promise u zanyi aure very very soon trust me, amma bana so kice min ga wacce xan aura pls ki barni na kawo miki wacce zan aura da kaina”

Harararsa tayi

tana tashi tsaye daga kujerar tana kallonsa tace

“kai

ɗ

inne zaka kawo min wacce zaka aura ko Ahmad?, ni bana son ka auri ko wacce mace sai ʼyar uwarka, tunda ka auri Amira ga yadda abubuwa suka kasance me zai hana ka auri yar uwarka ai ita bazata cuta

r da kai ba tunda ta san zafinka, meyasa zaka sake zuwa ka auro wata daban”

“What if i love her Ammi?” Ya fa

ɗ

a yana kallonta, idanunsa ka

ɗ

ai ta kalla ta san ba ƙarya yake mata ba.

“Then unlove her Ahmad and love ur sister, iya abinda zan fa

ɗ

a maka

kenan, and ƙarshen magana na da kai kenan” daga haka ta wuce

ɗ

akinta ta rufo ƙofar.

Binta yayi da kallo ya shafa kansa yana komar da kansa ya jingina da kujera for few seconds sai kuma ya bu

ɗ

e idanunsa a hankali, yana kallon Yasmeen da ta hauro saman

da hijab har ƙasa a jikinta da wayarta a hannunta, ganinshi a palourn ta dakata tana kallon yadda ya kwantar da kansa a kujera yayi shiru,

“Yaya” kallonta yayi bai ce mata komai ba, ta ƙaraso palourn ta zauna

ɗ

an nesa da shi

“baka da lafiya ne?” T

ashi zaune yayi yana kallonta yace “do i look sick?”

Ɗ

an dariya tayi “ah ah u dont look sick but naga…”

Da hannu ya mata alamar ta dawo kusa da shi ta zaune, ta

ɗ

an tsaya da maganar da take tana kallonsa da mamaki, kafin ta miƙe ta ƙarasa kusa da

shi ta zauna tana ƙaƙalo murmushi dan its so unlike him ba haka ya saba mata ba, yana kallonta yace

“kinsan me Ammi tace min?” Tayi saurin girgiza masa kai, tana mamakin dalilin fa

ɗ

a mata maganarsu da Ammi da yake yi yanzu.

“Cewa tayi she wants me

to marry again” gyara zama yasmin tayi tana kallonsa tace

“Allah yaya ya kamata, atleast kai ma ull have peace of mind a gidanka, mu ma zamu samu peace a gidanka, ni ina bayan Ammi yaya kuma..”.

“Ni nace miki bani da peace a gidana?” Ta

ɗ

an tura

baki

“Baka da shi wallahi yaya, kuma muma bamu da shi tunda ai ba sonmu take ba kuma kaima ka sani”

Ɗ

an murmushi yayi yana kallonta bai ce komai ba,

“Yaya dan Allah kaji maganar Ammi ka sake auren, in yaso ka kar

ɓ

e Saif ka bawa amaryarka ko ku

ma ka kawowa Ammi”

Yana kallonta yace “haba?” “Allah wallahi” ta fa

ɗ

a cike da jin da

ɗ

i, “okay to shikenan” tana washe baki tace “are u fr yaya?” Yana kallonta yace “eh, ba kince inyi ba?” “Eh wallahi yaya kayi” “Toh zanyi, but o want u to do one t

hing for me”. Tana gayara zama tace

“miye shi? Ko miye zan maka Allah dan dai ka ƙara aurennan”

Shiru yayi yana kallonta, sai kuma ya sauƙe ajiyar zuciya

“Ammi so take in auri Suhaila” Yasmeen ta wani zaro manyan idanunta waje.

“Wace Suhai

lar ? “ shiru yayi bai ce mata komai ba

“Suhailar Anty Salma? Allah ya sauwaƙe” nan ma shiru yayi baice mata komai ba, tayi shiru tana kallonsa sai kuma ta matso kusa da shi

“Wallahi Anty Salma ce ke zuga Ammi kaji na rantse maka, ai munyi chat

da Suhailar shekaran jiya tace min theyll be coming home next week, dan Allah yaya kar ka yarda, miye zasu wani dawo ma ni suyi zamansu a can, rabonsu da ƙasarnan shekararsu nawa dan Allah?”

Shiru yayi yana kallonta bai ce mata komai ba “yanzu ya za’a

yi Yaya?”

“Ammi tace bazata canza maganarta ba i guess haƙura kawai zanyi in aureta” ya fa

ɗ

a yana kallon idanunta da ke kama sosai da nasa ganin yadda ta zaro su tana saurararsa

“Yaya wai sai ka yarda ka aureta? Suhaila fa” yana kallonta ya

ɗ

an mara

iraice fuska

“to ya zanyi? Ni na manta kamar yarinyar ma”

Yasmeen ta gyara wuyar hijab

ɗ

inta tana

ɗ

aukar wayarta a kan kujera, “wallahi bazan yarda ka aureta ba, in ba dai Ammi so take a ƙarasa ka ba”

“Thank u lil sis” ya fa

ɗ

a yan kallonta “tr

ust me yaya na san yanda zanyi da Ammi”

ɗ

an murmushi yayi ya shafa beard

ɗ

inshi,

“me ya hana ki zuwa makranta yau?” Ta

ɗ

an

ɓ

ata Rai,

“cikina ne yake ciwo shiyasa ban je ba Rahma ce ka

ɗ

ai taje”

“Okay” ya fa

ɗ

a yana miƙewa tsaye “send me ur acc

number” ya fa

ɗ

a yana nufar ƙofa, da Sauri ta miƙe tabi bayansa “in sha Allahu yaya bazaka aure ta ba, in Allah ya so ya yarda”

A hankali yake driving, idanunsa dake cikin dark shades na kallon titi, har ya wuce makarantar ya dawo da baya, ya zubawa

gate

ɗ

in idanu na few seconds kafin ya juya kan motar zuwa cikin makarantar, har yayi parking a inda yayi parking ranan da ya kawo Saif, ya zuba ma building

ɗ

in idanunsa, jinginar da kansa yayi da seat

ɗ

in ya lumshe idanunsa can kuma ya bu

ɗ

e a hankali yan

a kallon motar da tayi parking just next to his, ya zuba ma yusuf idanunsa ta cikin tinted glasses na motarsa, Yusuf bai jima da parking ba ta fito tana tafiya a hankali kamar yadda ta saba, she looks very tired, ta rataya backpack

ɗ

inta lazily akan should

er

ɗ

aya tana sanye da top navy blue da black jeans, scarve

ɗ

inta a na

ɗ

e a kanta kamar kullum, satinnan ga

ɓ

adaya has

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login