Showing 63001 words to 66000 words out of 137995 words
sai ta fasa kawai
“Amin, i miss u” ya fa
ɗ
a kamar mai ra
ɗ
a
“I know, get well soon” itama ta fa
ɗ
a tana miƙewa ta zura takalmanta masu taushi da take yawo da shi a gi
dan ta nufi ƙofa
“Zan kira anjima inji ya jikin, ka daure ka dinga cin abincin kaji?”
Gya
ɗ
a mata kai kawai yayi kamar yana gabanta “okay bye” daga haka ta katse wayar tana fita a
ɗ
akin dan xuwa duba abinda ta
ɗ
aura a kitchen dan yau ita ke girki d
a kanta dan bata je school yau ba, though tana da lecture amma da yake
ɗ
aya ne she decides to rest at home.
Bayan kwana 2
Ƙ
arfe goma da rabi na dare Na’ima na zaune akan gadonta ta na
ɗ
e ƙafanunta tana flipping through pages, ga textbook a gefenta d
a ke bu
ɗ
e half-highlighted, da glasses masu haske a idanunta da highlighter a hannunta, ga laptop
ɗ
inta a bu
ɗ
e akan gadon, spreadsheets ko ina akan gadon. jin knocking ta
ɗ
aga idanunta tana kallon ƙofar, fa
ɗ
ila ce ta turo ƙofar ta leƙo ciki tana kallonta
“Na’i” murmushi ta mata “Na’am anty” ƙarasa shigowa tayi baby bump
ɗ
inta daya turo sakekken shirt
ɗ
in jikinta Na’ima ta kalla kafin tayi murmushi “mummyn unborn” ƙarasowa Fa
ɗ
ila tayi hannunta a aljihun maternity wando dake jikinta, “tunda baki ce mana s
ai da safe ba mu munzo mu ce miki” ta fa
ɗ
a tana zama da ƙyar a gefen bed
ɗ
in.
Dariya Na’ima tayi tana ajiye highligher
ɗ
in hannunta “Ai na
ɗ
auka kin kwanta already, more especially da yake gobe is ur day, by the way happy Anniversary in advance anty Fa
ɗ
ila” Dariya fa
ɗ
ila tayi tana gy
ɗ
a kai “yeah 1 sweet year already” duk sukayi dariya.
“Nasir is taken me out tomorrow, ki shirya muje tare”
Da mamaki take kallon fa
ɗ
ila kafin ta ƙyafta idanu “Ni kuma?”
“Eh mana ya kamata, its our happy day,
ke kuma ure part of our home, at least zaki samu ki sha iska ki huta wannan irin karatu da kike ba dare ba rana, Monday to friday”
Murmushi Na’ima tayi tana mayar da kanta tayi resting da jikin gadon,
“Anty Fa
ɗ
ila i’d love to, but bazan iya bin
ku ba, kinga nace miki ina da accounting ethics presentation ranan monday, kuma har yanzu bamu gama organising case study group slides ba”
Fa
ɗ
ila na kallonta tace “
ɗ
an hour 2 ko uku dai wont kill u”
“Na sani, but kinga breakdown fa zamuyi na finan
cial malpractice in nigerian firms, idan ban maida hankali ba ill look unserious” ta fa
ɗ
a tana kwa
ɓ
e fuska.
Murmushi fa
ɗ
ila tayi cike da alfahari da ita tace
“always the serious one, naji, idan mun dawo sai muyi celebrating a gida tare, dan dole ki
bar karatunnan ko kuma dan dole in cusa miki cake”
Dariya sosai Na’ima tayi “deal kuma kar ku manta ku taho min da chocolate”
Miƙewa fa
ɗ
ila tayi “naji, sai da safe accountant of the year”
“Goodnight” ta fa
ɗ
a tana mayar da kanta kan screen
ɗ
int
a amma har lokacin da murmushi kwance a fuskarta.
Washegari asabar da ya kama ranar anniversary
ɗ
in su Fa
ɗ
ila, tun sassafe ta tashi tayi wanka ta shirya cikin atampa riga da skirt dai dai jikinta, ta
ɗ
auko principle notes
ɗ
inta ta dawo palour ta zauna
tana revising, sai wajen ƙarfe 12:30 fa
ɗ
ila da Nasir suka sauƙo daga sama, ta
ɗ
aga kai tana kallonsu ganin yadda suka yi kyau sosai, fa
ɗ
ila na sanye da flowing dogon riga peach colour da bai hana baby bump
ɗ
inta nunawa ba, tayi light make up a fuskarta ta
yi kyau sosai, Nasir na riƙe da hannunta suna sauƙowa a hankali, yana sanye da kaftan fari ƙal da ya masa kyau shima, murmushi ne yaƙi
ɓ
acewa a fuskarta ta janyo wayarta tana musu hoto da video, “aww” ta fa
ɗ
a tana dariya har suka ƙaraso palourn, Nasir na
murmushi yace “kema ki kawo saurayinki mu miki aure”
ɓ
ata fuska tayi “Ni bani da saurayi” Fa
ɗ
ila ta harareta “shi kuma sadiq
ɗ
in fa?” Ƙin amsawa tayi Nasir yayi dariya “wato denying saurayinki kikeyi?” Shiru tayi taƙi amsawa tana kallon Fa
ɗ
ila, Fa
ɗ
ila ta
ɗ
anyi dariya “to naji ba saurayinki bane, ina dai har yanzu bazaki bi mu ba koh?”
Murmushi tayi tana
ɗ
aura ƙafafunta akan kujera “Sai kun dawo” dariya suka yi duka, Nasir yace “munji, amma just know that u arent touching our cake too, are u even sure N
aima ba so kike mu tafi ki kalli netflix
ɗ
inki in peace ba?”
Tana dariya itama tace “baza’a yi haka ba ko anty fa
ɗ
ila, kuma Allah yaya Nasir karatu zanyi”
Dariya kawai fa
ɗ
ila tayi bata ce komai ba, suka nufi ƙofa, miƙewa tayi tabi bayansu, har suka
shiga mota kafin ta
ɗ
aga musu hannu ta koma ciki, tana jin ka
ɗ
aici, yau ita ka
ɗ
ai zata wuni fa kenan a gidan, amma kuma ita bazata iya binsu ba, they should have their moment tunda anniversary
ɗ
insu ne, kitchen ta wuce jin yunwa ya far damunta.
Ahm
ad na zaune a mota a parking space
ɗ
in gidansa yana danna wayarsa ya kwantar da kujeran, Saif kuma na backseat yana kwance yana kallon kids youtube a ipad
ɗ
inshi, tun
ɗ
azu suka dawo daga gidan Ammi, kawai he wasnt in the mood na shiga cikin gidanne, Saif
ya ajiye ipad
ɗ
in ya tashi tsaye akan seat
ɗ
in ya tsallako tsakanin kujerun front seat yana kallon Ahmad
ɗ
in “Papa” “uhm” “pls zamuje wajen anty Naeema?” Ba tare da ya kalleshi ba yana cigaba da danna wayarsa his face expressionless yace
“No”
“
Please” ya fa
ɗ
a yana kwa
ɓ
e fuskarsa, dakatawa da abinda yake yi yayi ya
ɗ
ago ya kalli yaron, sometimes Saif idan yayi abu ji yake kamar yafi ƙarfin shekarunsa, yana kallon Saif
ɗ
in yace
“i Said No!” Shiru yayi yana kallonsa kafin ya koma back seat
ɗ
i
n ya kwanta baice masa komai ba, mayar da hankalinsa kan wayarsa yayi yana cigaba da dubawa, kusan 5 minutes Saif ya sake tashi ya dawo yana kallonsa yace
“to papa can u call her?, ina son in ce mata wani abu”
Kallonsa Ahmad yayi na few seconds kaf
in ya sauƙe ajiyar zuciya “okay”
Call log
ɗ
insa ya shiga, sai kuma yayi shiru yana tunanin to da yace masa okay ai shi bashi da ma lambar yarinyar.
Number Nasir yayi Dialing, yana resting kansa da kujera, sai da ya kusa katsewa Nasir ya
ɗ
auka
“
Assalamu alaikum” Nasir ya fa
ɗ
a daga
ɗ
aya
ɓ
angaren
Amsawa Ahmad yayi, kafin ya
ɗ
anyi shiru, sai can kuma yace “kana gida ne?”
“Nope, out with wifey, ko ka manta yau anniversary
ɗ
inmu”
“Ohhh” ya fa
ɗ
a a hankali yana kallon Saif dake kallonsa.
“So whatsup?” Nasir ya fa
ɗ
a dan dai yasan kiran da dalili shiyasa ma ya
ɗ
aga dan da wani daban ne ya kira sa ma ba
ɗ
auka zaiyi ba.
Sai da ya
ɗ
an yi shiru kafin yace “um that girl..”
Nasir ya katse sa “which?”
“Wanda take gidanka mana, Saif
wants to talk to her wai, sai damuna yake yi, nayi zaton ko kana gida ne”
Nasir ya jingina bayansa da kujera yana kallon Fa
ɗ
ila dake sanye da spa robe wanda aka rubuta orchid blu a jiki, dan yanzu haka suna spa session ne na orchid blu, wato private lu
xury spa da garden restaurant dake ikoyi, daga nan kuma zasu je for thier anniversary lunch, sannan sai anniversary potrait da Fa
ɗ
ila ta shirya musu, and many more, lumshe idanunsa yayi ya bu
ɗ
e kafin yace “Na’ima?”
“Is that her name?” Ya tambaya yana
ɗ
auke idanunsa daga Saif ya Mayar window
“No its urs, zaka ce baka san sunanta bane ko iskanci” shiru ya masa
“So kake a bata wayar?” Nasir ya sake tambaya
“No dont worry ka barshi kawai.”
Ɗ
an dariya Ka
ɗ
an Nasir yayi,
“Muma bama gida any
way, she didnt come with us kuma, sai dai in number
ɗ
inta zan tura maka sai ka kirata direct”
“Dont bother, sai anjima” daga haka ya katse kiran, Ya dubi Saif dake kallonsa, yana shirin magana text ya shigo wayarsa, dubawa yayi yaga Nasir ne ya tura ma
sa number, shiru yayi ya ƙurawa ma lambobin ido kamar mai contemplating sai kuma yayi dialing
ɗ
in lambar.
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:28 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS)
Yot
a/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 25: Quiet starts
Har sai da wayar ya kusa katsewa kafin aka yi picking, ya zuba ma screen
ɗ
in idanunsa rasa abin da zaice.
Naeema dake kwance saman kujera a palour ta g
aji da karatun dama tun
ɗ
azu, ta kwanta kenan sai ga kira daga special numbers dake yawo a screen
ɗ
inta, sai da ta gama ƙare ma number
ɗ
in kallo tana tunanin wa zai kirata da Number, a irin wannan lokacin, ganin zai yanke ta sa hannu tayi picking ta kai ku
nne tayi shiru, jin shiru sai a little hum na mota ya sa ta ciro wayar a kunnenta ta kalla ta sake mayarwa a hankali tace “Asslm alaikum” kafin ta tambayi whos on the line pls ta jiyo Muryar Saif “Anty Naeeeema” bu
ɗ
a idanunta tayi bata san sanda murmushi
ya kufce mata ba, “My champ” “yes Anty Naeema its me, na ce papa ya kiraki i want to tell u something” tana dariya da gyara kwanciyarta tace “haba?, to tell me ya akayi?” Shiru yayi yana kallon Ahmad da ke kallonsa ya jingina da kujera kuma yana jin duk
convwrsations
ɗ
in nasu kasancewar a handsfree wayar take, “ban san abinda zan ce miki ba anty Naeema” murmushi ne ya kufce ma Ahmad, ya juyar da kansa window cause he knew it already babu abinda Saif zai fa
ɗ
amata dama he just wants to talk to her, yana mam
akin sosai irin son da Saif ke mata cause ko su Ammi baya matsawa haka yace sai ya musu magana ko a kaisa wajensu. ƙaramar dariya tayi daga cikin wayar “i miss you Saif” ta fa
ɗ
a a hankali da murmushi akan fuskarta “zaka iya ce ma Papa ya kawo ka pls?” Ta s
ake fa
ɗ
a not knowing shes on speaker”
ɗ
an juyowa yayi ya kalli wayar, Saif ya tashi tsaye a kujera da wayar a Hannunsa “ai yace barai kawo ni ba” “haka yace? But why?” Ta fa
ɗ
a tana marairaicewa kamar zata ma Saif
ɗ
in kuka “kaga Saif am alone at home, kuma
na gaji da karatu, kazo sai muyi wasa da drawing” kallon Ahmad Saif yayi, Ahmad ya
ɗ
auke kansa kamar bai san me suke yi ba, a zuciyarsa kuma murmushi yake yi, now ya gane me yasa Saif ya maƙale mata, shes his play mate, wai kazo muyi wasa, baisan me yasa
ba but he finds hirar tasu interesting “Papa pls zaka iya kaini?” Muryar Saif ta katse shi, shiru Na’ima tayi jin ya ambaci papa dan bata yi zaton ma yana wajen ba, ko da yake Maybe wayarsa Champ
ɗ
in ke using, shiru itama tayi tana jiran amsarsa da Addu’a
r Allah ya sa ya yarda, “No!” Ta jiyo Muryarsa deep and steady, Naima ta sauƙe ajiyar zuciya bata ce komai ba, kukan Saif da taji a kunnenta ya sata bu
ɗ
a ido da sauri, sai kuma ta hau fa
ɗ
in “Champ! Saif!” Amma ina ko amsata baya yi tana ji yana kuka ta ra
sa me zatayi.
Da mamaki Ahmad ke kallonsa ganin ya jefa wayar kan kujera ya kama kuka, “what is it?” Ya tambaya yana kallon Saif
ɗ
in “Anty Naeema…”. “U said u want me to call her i called, Saif idan kana haka bazan sake kira maka ita ba, and bazan s
ake kaika wajenta kuyi wasa ba if ure been stubborn u hear me?” Kukanshi ya cigaba da yi, ya shafa kansa, “Now shhh” ya fa
ɗ
a yana
ɗ
aura hannunsa akan lips
ɗ
insa, shiru yayi yana kallonsa ya goge masa fuskarsa da babu hawaye yana kallonsa yace “come here”
ɗ
aga shi yayi ya
ɗ
aura a ƙirjinsa yana shafa gashinsa ba tare da yace masa komai ba, kusan 3 minutes yaji yayi bacci a jikinsa, murmushi yayi, ya miƙa hannunsa ya
ɗ
au wayarsa dake gefen kujera da Saif ya wulla can, da mamaki sosai yake kallon screen
ɗ
in
ganin har lokacin tana kan wayan, kallon wayar yayi ta yi kafin ya katse kiran ba tare da yace mata komai ba.
Kallon wayar ita ma dinga yi ganin an katse kiran, ta sauƙe ajiyar zuciya, since Saif yayi shiru ai shikenan.
Haka ta wuni ita ka
ɗ
ai a gid
an da takaddunta, idan ta gaji da
ɗ
akinta ta dawo palour, idan ta gaji da nan ma ta koma
ɗ
aki, Har ta shiga ta kwanta wajen 9 su Nasir bata dawo ba, itama kuma bata kirasu ba, let them enjoy! Tayi murmushi tana jan bargo. Wayarta ta janyo ta bu
ɗ
e, ganin mi
ssed calls
ɗ
in Sadiq har 6 tayi
ɗ
an jim kafin ta danna kiransa, har ya katse bai
ɗ
auka ba, kallon wayar tayi tayi kafin kamar mai kokonto ta danna lambarsa har yayi ringing ya katse shima ba’a
ɗ
auka ba,
ɗ
an shiru tayi, is kiran da tayi wrong? Maybe yana ta
re da matarsa yanzu, since shes sure wayar Papa ne, but she wants to ask if Saif is alright, tun
ɗ
azu take so ta kira ta kasa, kallon lambar ta cigaba da yi har zata sake kira ta fasa, feeling dissapointed in her self na kiran da tayi ma in the first plac
e, ta ajiye wayar a gefenta ta
ɗ
auko starnley cup
ɗ
inta dake gefen gado ta zuƙi abin ciki ta mayar ta ajiye tana gyara net
ɗ
in da ta saka gashinta a ciki.
Ringing
ɗ
in wayarta yasa ta dubi wayar, a zatonta ko Sadiq ne, lambobin da ta gani ya sa tayi shi
ru tana kallon wayar, ganin zai katse tayi saurin
ɗ
aukar wayar tayi picking ta kai kunne, shiru duk sukayi kafin a hankali tayi Sallama, amsawa yayi a taƙaice, ta
ɗ
an yi shiru tana tunanin me zata ce kuma
“u called.” ya fa
ɗ
a jin tayi shiru
“umm Nae
ema ce”
ta fa
ɗ
a dan ta rasa ta ina zata fara,
“i know”
ya amsa ƙasa ƙasa
“umm dama, i didnt mean to bother u, kawai ina so ne dama in tambaya, is Saif alright?,naji yana kuka
ɗ
azu ive been worried”
“he’s fyn”
ya amsa can ƙasan ma
ƙ
oshinsa yana kallon Saif dake kwance a gefensa yana bacci,
“okay to, thank u Papa”
ɗ
an shiru yayi kafin yace
“ke who is ur Papa?”
bu
ɗ
a idanu tayi tana hana kanta murmushi
“Sorry Sir, ai naji haka Champ yake cewa ne”
“umm i see”
ya
fa
ɗ
a yana gyara kwanciyarsa akan gado.
“ okay thank you Sir good night?”
“Good night, but dont call me Sir pls”
ɗ
an Murmushi tayi tana mamakin yadda yake magana yau, cikin ƙaramar muryarta tace
“okay Yaya Ahmad” shiru yayi bai amsa ba ka
fin can a hankali yace
“Night Anty Naeema” tura baki tayi
“No pls” ta fa
ɗ
a a shagwa
ɓ
e wanda bata san ma tayi ba,
ɗ
an shiru yayi for seconds kafin yace
“No what?”
“I’m not Anty Naeema”
“okay but Saif calls u that”
ɗ
an murmushi t
ayi wato ya rama tunda tace Saif calls him papa shine shima ya kirata sunan da Saif yake kiranta
“yes ai saboda na girmeshi ne” sosai hirar ke masa da
ɗ
i ya gyara kwanciyarsa
“haba? To ai nima kin girmeni” ta bu
ɗ
a idanunta kafin tace
“ta
ɓ
na gi
rmeka kuma?” He can hear how childish she sounds, Murmushi yayi
“yes, how old are u?” Ɗan shiru tayi feeling a bit awkward “18” ta fa
ɗ
a a hankali kamar mai jin