Showing 120001 words to 123000 words out of 137995 words

Chapter 41 - TANGLED HEARTS COMPLETE

Mai Moon   

27 Aug 2026

36

murmushi tayi dan ita kanta she’s liking what she’s seeing kafin ta ƙarasa ta zauna a gaban madubi da

ɗ

ankwalin a hannunta tana tunanin yadda zata



ɗ

aura shi, duk yadda tayi ta

ɗ

aura shi kasawa tayi, hakan yasa ta

ɗ

auko ipad

ɗ

inta ta bu

ɗ

e youtube tana duba yadda ake

ɗ

aura

ɗ

ankwali, da ƙyar ta samu wani mai sauƙi yet very beautiful, sai da ta gwada kusan sau uku kafin ta samu abinda take so, ƙamshi ka

wai take zubawa ƙasa ƙasa, ta saka simple

ɗ

an kunnen gold a kunnenta har da bangles na gold, ta sunkuya ta zaro designer takalmin da zatayi pairing

ɗ

inshi da shi wani mai shegen kyau, heel

ɗ

in takalmin bashi da tsini sosai very comfortable and classy at t

he same time, ta ajiye takalmin a gefe kafin ta zauna a gefen bed tana

ɓ

ata rai jin har yanzu bai kira yace mata ya iso ba, ta janyo wayarta daga gefen pillow

ɗ

an zaro idanu tayi ganin missed calls

ɗ

insa har 2 ta

ɗ

an saka hannu a baki ganin wayan is on sil

ent, single message da ya mata na “i’m here” kusan 20 minutes ago from then kuma bai ƙara ba ta kalla kafin ta ƙarasa jikin labule tana riƙe da wayar ta bu

ɗ

e tana kallon farfajiyar gidan, tana ganin motarsa ta gane shine a ciki, dan collection

ɗ

in motocin

sa babu ma mai irinsa a gidan, dama already kafin ta hauro sai da ta fita ta fa

ɗ

a ma masu gadi zata yi baƙo.

Veil

ɗ

inta ta

ɗ

auka a gefen bed ta yafa shi a jikinta ta saka takalmanta tana riƙe da wayarta ta nufi ƙofa zuciyarta na bugawa.

Ahmad dake

zaune a cikin mota ya

ɗ

an kalli agogon rolex

ɗ

in hannunsa a hankali kafin ya

ɗ

an lumshe idanunsa, sai kuma ya bu

ɗ

e ya kalli entrance

ɗ

in gidan, despite knowing gidan ƙanwar Amminsa ce he dont feel like going in, in fact shi bai ma ta

ɓ

a shigowa cikin gidan

ba sai yau, tunda suka dawo 9ja suka sayi gidan bai zo ba, yana shirin

ɗ

auke idanunshi aka bu

ɗ

e ƙofar main palour

ɗ

in ta fito, tana tafiya a hankali, breath

ɗ

inshi ne ya maƙale a maƙoshinsa, ya ƙyafta idanunshi ya sake ƙyaftawa yana kallon Na’ima dake taho

wa towards him shyly gyalenta iska na swaying

ɗ

inshi a hankali, he cant even lie he’s never seen something as pretty as abinda yake gani yanzu a gabansa, not just pretty, but womanly, confident with a touch of shyness, or is it the atampa? Har ta ƙaraso

gaban motar bai ankara ba, har sai da tayi knocking glass

ɗ

in that is tinted da sassanyar murmushi akan fuskarta, ajiyar zuciya ya sauƙe a hankali ya jingina kanshi da seat yana kallonta, gani yayi ta

ɗ

an daina murmushin da take sai kuma ta sake knocking

glass

ɗ

in hakan yasa ya

ɗ

auki shades

ɗ

insa ya saka a idanunsa yayi rolling down glass

ɗ

in slowly, kallonta kawai yake ta cikin glass

ɗ

in ba tare da yace komai ba yayi unlocking motar, ta bu

ɗ

e ta shigo ta zauna tana ta sinne kai, ji take kamar she’s done

too much,

ɗ

an gyaran murya yayi bayan ya jingina kanshi da motar yana kallonta yace

“Ure So beautiful Na’ima” murmushi tayi kunya na sake cikata taƙi ta kalleshi, da ta san effect

ɗ

in abinda take yi a gareshi da ta haƙura ta barshi haka, muryarta ƙasa

ƙ

asa tace

“Thank u”

“Ure welcome my baby” wani kunya ta sake ji ya rufe ta, to ita anya ma zata iya fa

ɗ

a masa abinda tayi niyyar fa

ɗ

a masa yau

ɗ

in, ta

ɗ

an saci kallonsa suka ha

ɗ

a idanu tace

“Ina wuni?” Kamar bazai amsa ba yana ta kallonta sai

kuma yace

“Lfy”

ɗ

azu da tace masa mijin Na’ima he was so shocked he wanted to talk about it first thing tana fitowa amma yanzu tsaf ya manta ma da wannan maganar dan ta goge masa lissafinsa tsaf,

“Ya Saif?” Ta sake tambaya tana wasa da gefen gyalen

ta

“U look beautiful Na’ima” ya fa

ɗ

a ba tare da ya amsa mata tambayarta ba, taƙi ta kalleshi tace

“Its because baka ta

ɓ

a gani na in atampa bane” yana kallonta still yace

“Inji wa?” Ta

ɗ

aga idanunta ta kalleshi, murmushi ya mata yace “a bikin Na

sir u wore atampa, a gown too” ta dinga kallonsa cause a lokacin bata ma yi tunanin yayi noticing

ɗ

inta ba with the way suke acting a ranan kamun kamar they dont give a damn kan kowa na wajen.

“U were so pretty ranan, and ranan dinner u looked even pr

ettier, but today u look prettiest” bata san sanda tayi dariya ba, shima murmushi yayi yace

“Gani nazo to me za’a bani?matar Ahmad” rufe fuskarta tayi da gyalenta

“Umm…damaa…” sai kuma tayi shiru, taƙi ta kallesa yace

“Dama me?” Cikin sigar tsok

ana ya cigaba

“Dama kawai kice Yes lets get married and make me the happiest man alive” gya

ɗ

a masa kai tayi a hankali, ya

ɗ

an kalleta bai ce komai ba ta

ɗ

ago idanunta tana kallon cikin nasa shima ita yake kallo ta langa

ɓ

e kai tace

“Lets get married

” bai san sanda yayi ƙaramr dariya ba yadda tayi maganar very straight and childishly, kallonta kawai yake yi, itama tana kallonsa, muryarsa ƙasa ƙasa yace

“I love you” rufe fuskarta tayi saurin yi da gyale yana kallonta yace “kin kusa ki daina jin kun

yar nan very soon ill make it stop” itakam ta sake rufe fuskarta.

Kiran sunanta yayi a hankali hakan ya sa ta bu

ɗ

e idanunta tana kallonshi wani valvet box ta gani a hannunsa ya bu

ɗ

e box

ɗ

in a hankali ta zubawa kyakkyawan diamond ring

ɗ

in ciki idanu y

ana ta ƙyalli, gasping breath

ɗ

inta tayi ta kalleshi idanunta na cikowa da hawaye, a hankali yace mata

“Can i?” Ya fa

ɗ

a yana miƙa mata hannunsa, tabi hannun nasa da kallo kafin a hankali ta gya

ɗ

a masa kai, tana miƙa masa hannunta, kar

ɓ

an hannun yayi ya

cire zoben daga box

ɗ

inshi ya zura mata a finger

ɗ

inta dai dai lokacin da hawaye ya gangaro daga idanunta sharrr, kallon hannun ya tsaya yi a cikin nasa bayan ya gama sakawa kafin ya

ɗ

aga idanunsa ya kalleta sai kuma ya miƙa mata

ɗ

ayan hannunsa,

ɗ

an jim t

ayi tana kallonsa sai kuma ta dake ta miƙa masa ya riƙe both hannayenta a cikin nasa ya sunkuyar da kansa yayi shiru, sai kuma ya

ɗ

ago yana kallonta itama shi take kallo,

“Na’ima… From the moment our paths crossed, zuciyata ta dena bugawa normal, Naima

I’m vowing to stand by you in storms and in sunshine,

To be the hand you hold when the world feels heavy,

And the eyes that see you, truly see you even when you can’t see yourself.

I promise to guard your heart like it is my own,

To fight for us when

life tries to pull us apart,

And to choose you, every day, in every lifetime Allah blesses me with.…. I Love you Na’ima Mustapha” wasu sabbin hawayen ne kawai ke bin kuncinta, sai yanzu ta fahimci duk wani abu dat she felt for sadiq a da can wasnt even l

ove in the first place, if this is Love she’ll pay any price ta rayu cikinsa har abada, muryarta na rawa a hankali tace

“Ahmad...”

ɗ

ago kanshi yayi yana kallonta, he just loved how she called him da sunanshi it sounds nice a bakinta. A hankali ta cigab

a

“I never believed love could feel like home until you.

I’m vowing to speak your name in my prayers,

To share your laughter, to soothe your pain,

And to walk with you not behind not ahead but beside you always.I promise to keep my heart open to you

,

To trust the goodness I see in your soul,And to choose you, not just in the moments of joy, but in the trials that test us..I love you too Ahmad omer Yarwa”

sake mata hannunta yayi a hankali ta dawo da hannun kan ƙafarta tana kallon ring

ɗ

in da ya ƙaw

ata finger

ɗ

inta ya zauna cif cif, daidai da finger

ɗ

inta kamar ya auna finger

ɗ

in, tana jin idanunta na sake cikowa da sabon hawaye ta

ɗ

aga idanunta ta kalleshi

“Its beautiful” ta fa

ɗ

a tana murmushi

“Not as beautiful as u”

Har suka rabu da shi

a rannan lokaci lokaci sai ta kalli finger

ɗ

inta, sosai take jin wani irin ƙaunarsa a cikin ranta, bata ta

ɓ

a sanin tana sonsa har haka ba sai yau, har dare juyi ka

ɗ

an zata kalli hannunta tayi murmushi, wayarta ta

ɗ

auka tayi snapping hannunnata ta tura ma

Fadila ta whatsapp without any caption kafin ta kashe datar ta ta rufe idanunta tana so bacci ya

ɗ

auke ta dan gobe tana da exam sassafe, amma haka ta dinga juye juye baccin yaki zuwa ta kalli hoton da ya musu a motar yau ita da shi yafi sau hamsin, da kyar

ta samu bacci ya

ɗ

auke ta around 2 na dare.

Nasir na kwance a kan gadon

ɗ

akinsa yana video call da fadila da mai sunan mummynsa da suke kira Inaya, Fadila na ta masa complain

ɗ

in yadda take damunta da kuka kira ya dinga shigowa wayarsa, ganin baza’a

bar kira ba ya sa yayi excusing kansa ya

ɗ

aga wayar ganin Number ne ma ke ta kirannasa.

Yana

ɗ

agawa cikin kuka Mama ta shiga cewa “Assalamu alaikum Nasir Mahaifiyar Sadiq ce dan Allah ka taimaka min Sadiq ya haukace, Sadiq ya gudu, ka rufa min asiri k

ar ka bari ya ma Na’ima wani abin kar ya kashe ta kamr yadda ya kashe su mimi, bana so nima a kashe min

ɗ

a na ka taimaka min” miƙewa tsaye da Sauri Nasir yayi yana fa

ɗ

in

“what? “

#Maimoon

09041426598

[8/14, 11:32 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.

com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014

Wattpad: @Maimunah_Abdallah

ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 44: One step Ahead

Kuka kawai Mama keyi, wanda hakan ya sa Nasir ya saisaita muryarsa yace

“Look calm down pls, ki fa

ɗ

a min da yaushe ya bar gidan?” Har lokacin yana tsaye ya gagara zama sai safa da Marwa yake yi a

ɗ

akin, Mama tace

“Nima ban sani ba, i just cant find him, he’s not in his room, ban san sanda ya bar gidan kawai gani nayi baya

nan, da ƙyar na nemo numberka da ka kirani da shi sanda aka kama shi wancan karon dan Allah ka taimaka min ka dakatar da shi haka yake yi idan….” Sai kuma tayi shiru tana share hawaye, ta juya ta kalli gadon da ya jera pillows ya rufe da bargo, duk leƙos

a da take yi tuntuni ta

ɗ

auka bacci yake yi sai yanzu da ta tashi cikin dare ta zaga ban

ɗ

aki ta sake zuwa duba shi ganin yana nan yadda yake ta ƙaraso ta duba ko baya jin da

ɗ

i ne only to see pillows zallah under his blanket.

Agogo Nasir ya kalla ya ga

ƙarfe 1:20 na dare, ya rasa me zai ce mata dan kowa dai ya san Sadiq bashi da hankali, he dont even know where to start from.

Gyaran Murya yayi yace “dont worry in sha Allah babu abinda zai faru, ki kwantar da hankalinki” dan shi kwata kwata maganar k

isan da tayi ma bai mayarda hankalinsa kai ba ya san a ru

ɗ

e take ne, amma abinda ya sani kawai shine Sadiq bashi da hankali kar yaje ya sake

ɗ

auke ta.

Suna sallama ya fara neman layin Ahmad amma sam baya shiga, iya gwadawa ya gwada duka layukansa amma

basa tafiya, mayarda akalar kiran yayi ga Na’ima, itama wayar ringing kawai tayi tayi amma bata

ɗ

auka ba probably tayi bacci.

Ya koma ya zauna a gefen bed yana tunanin abinyi, dole dai sai ya jira Gobe da safe ya sake kiran Na’iman, she shouldnt be goi

ng to school alone, thank god exam take yi she’ll soon leave for Abuja.

Mama na ajiye wayar ta juya ta kalli Umar da Maryam dake tsaye suma cirko cirko a

ɗ

akin, dan duk sai da ta taso su dama, ƙarasawa tayi gefen gadonsa ta zauna ta dafe kanta, ta ra

sa yadda zata yi da rayuwarta, Umar dake tsaye yana kallonta yayi ƙwafa, dan wannan shine karo na Uku da suke irin wannan tashin cikin daren akan yaya Sadiq kuma duk ƙarshensa ba alkhairi bane, yana kallon Mama yace

“But Mama ina kinga abinda nake fa

ɗ

a

bakya yadda? Yaya sadiq needs medical attention fiye da yadda kike tunani, mahaukaci ne ba ma ƙarami ba babba kamata yayi a

ɗ

aure sa da kaca a kaisa gidan mahaukata”

Mama ta

ɗ

ago kanta tana masa wani kallo ya

ɗ

age hannunsa yace

“Ba sonsa ne bana yi

ba, infact ina sonsa ne yasa abubuwannan suke min ciwo fiye da tunaninki, sai ya gama abinsa ki ce masa its not his fault and so on and so fault, Mama this is not the first time da yake guduwa irin haka and kinsan me yake biyo baya, last time na Mimi ke d

a kanki kika saka ya bar ƙasar amma kuma abin yazo yana damunki kika matsa masa ya dawo, yanzu gashi daga dawowansa xai kuma sake yin wani aika aikan, soyayya ai ba hauka bace, idan ya san haka ne ya bar fa

ɗ

awa soyayyar mana, wallahi ya kashe yarinyar nan

da kaina zan yi shaida shine ya aikata, sannan har na su Mimi sai na fa

ɗ

a tunda ya ha

ɗ

a mu da ita farkon dawowansa muka gaisa once na fara tausayinta, dan wallahi soyayya da shi ma bala’i ne”

“Umar!!!!!” Mama ta fa

ɗ

a tana

ɗ

auke fuskarsa da Mari bayan

ta taso ta zo har gabansa ba tare da yayi shiru ya bar maganar ba,

“Ashe baka da hankali? Ɗan uwanka Umar? Ɗan uwanka?”

Yana huci yace

“Dan

ɗ

an uwana ne sai yayi ta yin abu ana fakewa da haukarsa, su wa

ɗ

anda ya halaka akan soyayya basu da iyaye

da yan uwa masu sonsu ne Mama? Imagine wani ya kashe miki Maryam ko Salima dan kawai don yana sonsu kuma a tunaninsa sun yaudaresa…” riƙe hannunshi Maryam tayi tana kuka tace

“Yaya Umar kayi shiru dan Allah”

“ke dillah cikani bazan yi ba” ya fa

ɗ

a

yana wafce hannunsa, hawaye kawai ke saukowa idanun Mama, Umar ya

ɗ

an matsa baya yana huci kafin ya sake cigaba

“Yaya sadiq shine babba a gidannan amma akan waye responsibility mafi girma yake? Ni, komai Nine amma babu ruwanki mama, office baya zuwa, a

ikin tech

ɗ

in nasa ma baya yi, me zai sa haukar tasa bazatayi gaba ba tunda baya yin duk wani abu da zai

ɗ

auke hankalinsa daga kan abinda ransa da ƙwaƙwalwarsa ke raya masa?”

“Fita a

ɗ

akinnan Umar” mama ta daka masa tsawa, tsayawa yayi yana ta kallont

a kamar bazai fita ba, ta sake nuna masa ƙofa tace

“Fita nace ka fita bana son ganinka bana son ganinka Umar ka fita ka

ɓ

ace min da gani” tana fa

ɗ

a tana kai masa duka ta shiga tura shi har ƙofa, Salima da ke tsaye ƙofar

ɗ

akin dan tasowanta kenan idanun

ta duk bacci ta tsaya daga bakin ƙofa tana kallonsu, a zuciye Umar ya bar

ɗ

akin kamar zai tashi sama yana isowa cikin palourn ko kallon Rahila da itama ke tsaye bayan kujera da alama itama daga baccin ta taso jin hayaniyarsu baiyi ba ya wuce

ɗ

akinsa, Mama

ta koma ta zauna a gefen bed tana kuka,

Ƙ

arasowa Maryam tayi ta zauna a gefenta ta

ɗ

aura kanta a kafa

ɗ

arta tana kuka a hankali, dan somehow ta san Yaya Umar yana da gaskiya, amma bata so tayi magana ta ƙarawa maman akan tension

ɗ

in da take ciki alread

y, itama Salima ƙarasowa tayi cikin

ɗ

akin ta zauna a kujera ta zabga tagumi tayi shiru tana kallonsu dan ba sai an fa

ɗ

a mata ba ta riga ta gane me yake faruwa.

Tun da tayi sallar asuba ta shiga shiryawa dan 8 take da exams but tana so ta shiga sch

ɗ

i

n da wuri dan tayi karatu before lokacin exams

ɗ

in ko da yake normally ma a gidannan ko ba da wuri take da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login