Showing 45001 words to 48000 words out of 137995 words
ko bai gane ta bane? Ko is he still holding grudges tun rannan ne? Amma ai ta bashi haƙuri ai koh? Sai yanzu ma ta ƙara gane fuskarsa ashe ba sau biyu ƙadai suka ha
ɗ
u a jirgi ba ashe shine ta buge a kamun fa
ɗ
eela sannan ta sake ha
ɗ
uwa da shi wa
jen dinner before ta ha
ɗ
u da shi a airport, thats why his face looks familiar from day one.
Nasir yayi kissing hannun fa
ɗ
eela yana fa
ɗ
in “ill be right back baby” ya shafa cikinta sannan kafin yabi bayan Ahmad da sauri.
Ruwan goran gefenta Na’ima ta
ɗ
auka ta bu
ɗ
e tana ƙoƙarin kur
ɓ
a wani message
ɗ
in ya sake shigowa wayarta, sai kuma wani again wani ya biyo bayansa.
“Baza ki amsa ba?”
“Tell me what i did wrong”
“I thought u miss me kamar yadda nayi naki”
“Talk to me pls”
Kallon saƙwan
nin kawai take yadda suke shigowa
ɗ
aya bayan
ɗ
aya, mamaki yaƙi barin fuskarta
“Answer ur damn phone”
Why are u doing this, it hurts”
“Ni’eema”
“Pls”
Wai miye hakan ke nufi ne? When did friendship
ɗ
insu ya kai har haka? A iya saninta weeks
ago sadiq was someone da zata iya kira her bestfriend, wanda zata iya fa
ɗ
a ma komai ba tare da
ɗ
ar
ɗ
ar ba, wanda babu wani abu mai kama da soyayya tsakaninsu sai ma zallar relating da each other, he relate da duk wani abu da take going through, yana sa ta
ji damuwarta is his, yana sa ta manta damuwarta yayi boosting confidence
ɗ
inta, amma ko ka
ɗ
an abu mai kama da soyayya baya tsakaninta da shi, ita sai yanzu take sake tunanin meyasa yaƙi bari ta sansa kamar yadda shi ya santa? Me yasa bata san komai game da
shi ba even the smallest of things banda sunan siblings
ɗ
insa da adadinsu? ta ƙurawa wayarta idanu kafin ta
ɗ
ago idanunta ta kalli fa
ɗ
eela da ta koma ta kwanta ta lumshe idanunta, kamar amsar tambayarta wani saƙonne ya sake shigowa
“I Love you Ni’ee
ma, i always have, u owe me something, and i swear by my life ull be mine only mine Ni’eema, babu mai sonki duk duniya bayan ni, ill protect you, i promise u, dont ignore me, i can do anything!”
Afwan lovelies
😂
kaina bisa wuya, ko wuya bisa ƙafa ne?
How una dey talk am sef
💔😂
gaba
ɗ
aya kun gigita ni
😂
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:27 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA(TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @m
aimunahabdallah
Jumu’at kareem my discussion board gang, sonku nake fisabilillahi, my day one’s, u guys are always in my Du’a, Allah ya muku albarka ya raya muku zuri’a, yan matan cikinku Allah ya baku mazaje na gari
❤
️
Chapter 19: Meant to heal
Washegari ƙarfe bakwai na safe, Na’ima na zaune gefen gadon fa
ɗ
ila tana sanye da loose wando da shirt kanta da gyale amma bata yafashi da kyau ba loosely ta sake shi, ta na
ɗ
e ƙafarta a kujeran tana sipping black tea da aka kawo mata daga kitchen
ɗ
in
asibitin, kwata kwata bata wani samu bacci ba jiya, sosai al’amarin sadiq ya tsaya mata a rai fiye da zatonta, a hankali take kur
ɓ
an tea
ɗ
in tana kallon yadda machines
ɗ
in cikin
ɗ
akin ke beeping amma sam hankalinta ba a wajensu yake ba.
Ringing
ɗ
in way
arta ya dawo da ita daga tunani tayi saurin kashe ƙaran kar ya tashi fa
ɗ
ila dake bacci kafin ta duba mai kiranta, ganin Mami ce ya sa ta miƙe a hankali ta fita a
ɗ
akin tana gyara yafin jersey veil dake kanta.
“Whats wrong baby? Are u okay? Jiya kwata k
wata baki kirani ba” Mami ta fa
ɗ
a bayan ta amsa gaisuwar da Na’iman ke mata
“Lafiya lau Mami wallahi. Anty fa
ɗ
eela ce bata da lafiya tun shekaran jiya da daddare, yanzu haka ma muna asibiti”
“Subhanallah, me ya same ta? Is she alright? Shine kuma bak
u fa
ɗ
a ba kwata kwata? Hows she? And the baby?”
Ajiyar zuciya Na’ima ta sauƙe tana zama akan
ɗ
aya daga cikin kujerun dake wajen,
“Taji sauƙi fa sosai Mami kawai dai basu sallame mu bane, amma da sauƙi jikinnata both she and the baby are perfectly f
ine”
“To Allah ya raba lafiya”
“Amin Mami ina su Aryan”
“Gasu nan suna ƙiriniya, yanzu kam ai sun haƙura sun bar nemanki”
“Allah sarki”
ɗ
an shiru sukayi duka sai can kuma Mami ta fara magana
“Kamar yadda nake fa
ɗ
a miki kullum, Nasan Fa
ɗ
ila na da ƙoƙari, i trust her, but be careful Na’ima pls, zaki ha
ɗ
u da mutane kala kala dan Allah ki dinga kiyaye wa kinji?”
“In shaa Allah Mamina”
“Allah ya miki albarka”
A hankali ta amsa da “Amín” tana jin wani irin kewar Mami
Sun
ɗ
an jim
a suna magana kafin Suyi sallama ta koma
ɗ
akin, tararda fa
ɗ
ila tayi tana waya da mummynta ta ajiye wayarta a kan kujera ta wuce toilet.
Ƙ
arfe 12:30 na ranar aka sallami fa
ɗ
ila daga asibiti ganin babu wata matsala, duk da haka sai da likitar ta jaddad
a musu duk wani slight abdominal pain kar suyi ignoring su taho asibiti, sannnan ta huta na weeks though baby
ɗ
in is stable. Fa
ɗ
ila gya
ɗ
a kai kawai tayi tayi Nasir kuma na saurare shima.
Likitar ta dubi Nasir “ill write prescriptions before discharge
ɗ
in, Allah ya tsare gaba and pls be more careful, no lifting, no stress, no driving”
Duk amsa mata sukayi tare da mata godiya, ko da aka sallamesu Na’ima ce ta riƙe jakan fa
ɗ
ila, Nasir kuma na riƙe da hannunta tana tafiya a hankali har mota, ya bu
ɗ
e ya
taimaka ta shiga, itama Na’ima ta zagaya ta shiga tana tunanin 2 days kenan bata je school ba, sai yanzu hankalinta ya karkarta can.
Ko da suka dawo gida sama Nasir ya haura da fa
ɗ
ila bayan yace da Na’ima ta huta itama cause kwana biyunnan shima ya san
how stressed she was, hakan ya sa ta wuce
ɗ
akinta, sai da tayi wanka ta shirya kafin ta janyo takardunta ta shiga karatu cause gobe definitely zata shiga school.
Zuwa dare ta je ta duba fa
ɗ
ila yafi a ƙirga, wacce ta warware sosai sai abinda baza’a ras
a ba, bata jima sosai da kwanciya ba bayan ta kaima fa
ɗ
ila mint tea da ta mata da kanta bacci ya
ɗ
auke ta kasancewar da wuri take son shiga makaranta washegari.
Washegari da wuri Yusuf ya sauƙe ta a school, ta wuce lecture building
ɗ
in tana rataye da
designer tote bag
ɗ
inta kamar kullum. Bayan angama lecture cafe
ɗ
in makarantar taje ta nemi abinda zata ci kafin next lecture
ɗ
inta.
Zuwa yamma sosai ta gaji, ko da yusuf ya zo
ɗ
aukarta ma da ƙyar ta amsa masa gaisuwar da yake mata ta shige motar tana
sauƙe ajiyar zuciya.
Tunda aka bu
ɗ
e musu gate yusuf ya shigo da motar Na’ima ke bin Mercendes maybach Gls 600 da akayi parking wanda bata san da shi ba a gidan da kallo, da tunanin motar wayece cause bata ta
ɓ
a ganin motarba a gidan. ba tare da damuwa
ba ta sauƙo a motar, ta nufi cikin gida, a hankali take tafiya har ta ƙarasa ƙofar palourn ta tura ƙofar ta shiga da sallama ƙasa ƙasa, takalmanta ta cire, tana gyara gyalen abayan jikinta ta nufi cikin palourn, tana jiyo muryar Nasir sama sama ta ƙarasa b
akin palorn,
ɗ
an dakatawa tayi daga bakin ƙofa na yan seconds tana kallon living room
ɗ
in da mutanen cikinsa,
Ahmad na zaune a kan sofa ƙafarsa
ɗ
aya akan
ɗ
aya ya jingina bayansa da kujera yana sauraren Nasir dake sake masa bayanin yadda abin ya faru wa
nda zuwa yanzu ya fa
ɗ
a masa yafi a ƙirga, beside him wata mata ce wacce ita dai Na’ima bata santa ba, kyakkyawa sosai black beauty, doguwa sosai saidai bata da wani aukin kirki, fuskarta ba kwalliya amma sosai fuskar ke glowing tana sanye da silk
ɗ
in doguw
ar riga da ya mata kyau sosai da scarve
ɗ
insa, tana zaune very close to him tana danna wayarta kamar zancen da ake a
ɗ
akin bai dame ta ba sai ma chewing gum da take taunawa fuskarta a ha
ɗ
e.
Fa
ɗ
ila dake zaune kusa da nasir ta na
ɗ
e ƙafarta a hankali tana
saurarar hirar da Nasir ke ma Ahmad dan tun bayan gaisuwa da kawo musu kayan motsa baki babu abinda ya sake ha
ɗ
a ta da Madam
ɗ
in ta dubi Na’ima da ke tsaye bakin ƙofa “kin dawo?” Hakan yasa duk suka
ɗ
aga kai suka kalleta including Ahmad da Amira.
“As
salamu alaikum” ta fa
ɗ
a daga bakin ƙofar tana ƙarasowa ciki duk suka amsa mata ta ƙaraso ta zauna a kan kujera opposite Amira tana ajiye jakarta akan kujerar a hankali, gaishe su tayi a hankali tana kallon Saif dake
ɗ
aya gefen na babansa, wanda Nasir da f
a
ɗ
ila ne ka
ɗ
ai suka amsa mata gaisuwar suna tambayarta school, Amira kam sake ma ha
ɗ
e rai tayi fiye da da ta mayar da kanta wayarta dan nan take kawai taji Na’imar bata mata ba babu dalili babu mafari, zuba ma Saif idanunta Na’ima tayi ganin yadda sosai ya
ke kama da Ahmad kamar yayi kaki ya tofar ta mayarda idonta kan Ahmad karaf suka ha
ɗ
a idanu dan shima ita yake kallo, sake gaishe sa tayi tana
ɗ
auke idanunta daga cikin nasa da ƙoƙarin miƙewa
“Lafiya lau, how’s chool?” Ya tambaya yana kallonta still, f
asa tashi tayi dan bata yi tunanin ma zai amsa ba, “Alhamdulillah” ta fa
ɗ
a tana ƙaƙalo murmushi, ya gyara zamansa yana kallonta “wani course kike yi?” Nan take Amira ta ajiye wayar da take dannawa ta mayar da hankalinta kansa tana sake ha
ɗ
e rai kamar zata
yi bindiga “Accounting” Na’ima ta fa
ɗ
a tana kallonsa ba tare da ta lura da irin kallon da Amira ke mata ba, “Good choice” ya fa
ɗ
a a hankali, ta zata shikenan sai kuma taji muryarsa “wani makaranta?” Kafin ta amsa muryar Amira ta katse su “wow, so ure ask
ing about her school now? Me zaka yi to da sunan makarantarsu?” Daga Na’ima har Ahmad da ma su fa
ɗ
ilar kallon Amira suka yi, Fa
ɗ
ila ta bu
ɗ
e baki da niyyar Magana Na’ima ta miƙe tsaye a hankali dan ta gane matarsa ce ta
ɗ
auki jakarta tana kallon Saif dake j
ikin Ahmad da baice komai ba amma daga dukkan alamu ransa ya
ɓ
aci da abinda Amira ta fa
ɗ
a
“Do u want to come with me?” Na’ima ta fa
ɗ
a tana miƙa ma Saif hannu dan zuwa yanzu kwata kwata ji tayi zaman palourn ya isheta
ɗ
akinta take so ta wuce, Saif ya kall
i Ahmad gya
ɗ
a mishi kai yayi ya sauƙa da sauri yayi wajenta Na’ima ta miƙa masa hannu ya riƙe hannunta suka wuce hanyar da
ɗ
akinta yake, Amira ta bisu da harara amma ta gagara magana ganin yadda ya ha
ɗ
e rai kuma bai kulata ba ita ta san ransa a
ɓ
ace yake
in ba haka ba wallahi da ba zata bari ta tafi mata da
ɗ
anta ba. Itafa haka kawai taji Na’imar bata mata ba sam, kafin su kai ga
ɓ
acewa Fa
ɗ
ila tace “Abinci fa?” “Im not hungry naci abinci a makaranta”daga haka ta wuce tana riƙe da hannun Saif.
Tana bu
ɗ
e ƙofar
ɗ
akinta ta sauƙe ajiyar zuciya tana kallon Saif da har yayi cikin
ɗ
akin,
“Wow is dis ur room?” Ƙarasawa tayi ta ajiye jakarta akan kujera tana kallon kyakkyawan yaron, sosai ya mata kyau, ta sunkuya tana kallonsa “yes dis is my room, miye sunan
ka?” “Saifuddeen Ahmad Yarwa, but everyone calls me Saif kema Saif zaki ce” dariya tayi tana kallonsa “are those ur mom and Dad?” Ta fa
ɗ
a tana nuna masa ƙofa, bin ƙofar yayi da kallo sai ya girgiza mata kai alamun ah ah, da mamaki take kallonsa dan dai so
sai take ganin kamannin Ahmad akan tasa fuskar “ba Mom and Dad bane Papa da Mami ne sunansu anty” dariya tayi tana cigaba da kallonsa harda durƙusawa “haba?” “Yes” ya fa
ɗ
a yana ƙarasawa kan gadonta ya hau sama yana rarrafawa tsakiyar gadon “is dis ur bed?
” Miƙewa tayi daga durƙuson da ya barta tana yi tana kallonsa tace “No its Saif’s” tashi yayi tsaye a kan gadon “No ba na Saif bane, na Saif is at home” tayi murmushi kawai tana zare gyalen kanta ta ajiye ta ƙarasa ta janyo bedside drawer
ɗ
inta ta
ɗ
auko
chocolate guda biyu ta miƙa masa, sauƙowa yayi daga gadon ya zo ya kar
ɓ
a, ta
ɗ
aga shi ta zaunar kan gadonta ta sunkuya ta cire masa designer takalman yara dake ƙafarsa “kaga ka taka min gado da takalmi kuma babu kyau” ta fa
ɗ
a tana tura baki, ƙyalƙyalewa y
ayi da dariya ta tsaya tana kallonsa yadda yake ta dariya kamar ta masa cakulkuli sai kawai tayi murmushi ta miƙe daga wajen ta wuce toilet ta barsa yana cin chocolate
ɗ
in da ta basa.
Bayan awa
ɗ
aya lokacin har tayi wanka ta canza kayanta ta kunna musu
cartoon a laptop suna kallo suna cin cookies a ƙasan
ɗ
akinta fa
ɗ
ila ta bu
ɗ
e ƙofar ta leƙo ciki “to laifin da
ɗ
i ƙarewa Saif zo ur mum is calling u zaku tafi gida” miƙewa yayi da sauri Na’ima ma ta miƙe tana kallonsa “
ɗ
auko shoes
ɗ
inka in saka maka,
ɗ
a
ɗ
i m
a kake ji zaka tafi ka barni” wucewa yayi ya
ɗ
auko takalman nasa ya kawo mata yana dafa kafa
ɗ
an ta while tana saka masa takalmin “ ill tell papa to bring me tomorrow ai” tana saka masa
ɗ
ayan takalmin tace “pinky promise?” “Pinky promise” ya fa
ɗ
a yana yin w
aje da gudu, Naima ta miƙe tsaye tana binsa da kallo da murmushi akan fuskarta, Fa
ɗ
ila ta nufi ƙofa tana fa
ɗ
in “ki zo kuyi sallama Na’ima zasu wuce” “toh” tace ta ƙarasa ta
ɗ
auko hijab
ɗ
inta ta saka ta biyo bayan fa
ɗ
ila har palourn, Ahmad da Nasir ka
ɗ
ai s
uka tarar a tsaye a palourn Ahmad yayi gaba Nasir na biye da shi a baya suma sai suka bisu a baya “a bakin ƙofa Na’ima ta tsaya ta riƙe ƙofa tana kallon Fa
ɗ
ila da Nasir da suka rakashi har jikin motarsa wanda tuni Amira ta shige da Saif, Nasir ya bashi han
nu “thank you so much dude” bashi hannun yayi suka gaisa ya dubi Fa
ɗ
ila “Allah ya ƙara sauƙi” “Amin mun gode yaya Ahmad, Allah ya kiyaye hanya” da Amin ya amsa yana zagawa dan shiga motarsa, Na’ima dai kallonsa kawai take yi, gani tayi ya
ɗ
ago kansa ya ka
lli inda take suka ha
ɗ
a idanu da sauri ta saki hannun ƙofar ta koma ciki, bu
ɗ
e motarsa yayi ya shige su fa
ɗ
ila suka
ɗ
aga musu hannu har suka fita daga gidan kafin su dawo cikin gida.
A palour suka tarar da ita, Nasir na kallonta yace “Naima ya akayi” y
a fa
ɗ
a yana ƙoƙarin haurawa sama, “babu komai yaya Nasir” ta fa
ɗ
a tana kallon Fa
ɗ
ila da ta zauna a saman kujera “Gobe ai bazaki je school ba koh?” Gya
ɗ
a kai tayi tana ƙarasawa ta zauna akan kujera itama, “Eh gobe saturday ba zan shiga school ba, this week
fa sau uku ka
ɗ
ai naje school” fa
ɗ
ila tace “imam
ɗ
inki amma zaizo gobe” “eh zaizo, kin tuna min ma ban iya inda ya koya min ba” “zaki sani ai” fa
ɗ
ila ta fa
ɗ
a tana harararta, dariya ka
ɗ
an tayi, “ai zan koya”
“kar ma ki koya
ɗ
azu muna waya da su Mami nace
musu ai kina dagewa both school da arabic classes
ɗ
inki, idan naga dugu dugu ai kiransu kawai zanyi ince musu fa accounting ka
ɗ
ai kika saka a gaba banda fiƙhu da hadisi kar kije su miki tambaya su
ɗ
auke ni maƙaryaciya” Naima ta dinga dariya “kema ai kinsa
n ina yi anty Fa
ɗ
ila, just that i cant pronounce some arabic alphabets well but im trying, kuma ai ko a newyork ina online classes so almost duk abinda imam ke koya min ma fa na iya su”