Showing 21001 words to 24000 words out of 137995 words
ya fa
ɗ
a
ɗ
in….
Jiya kunsha comments, was just seeing comments flying nace toh ko kufa
😂
tnk u lovelies
❤
️
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:24 PM] Maimoo 3:
https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS)
YOTA/014
Chapter 10: Jealous hearts and hidden blades
Tana tsaye a kitchen tana slicing fruits, tana yi tana hamma, kayan bacci ne a jikinta riga da wan
do, Saif da ke shirye tsaff yana tsaye a kusa da ita a kitchen
ɗ
in yana mata maganan da bata ma gane me yake cewa, dan Sam baccin bai isheta ba, its just 11:30 na safe fa amma zai wani tashe ta wai ta slicing masa fruits, duk masu aikin gidan miye anfanins
u da zaice bazata saka su ba? Ita takura ne sam bata so wallahi, shiyasa idan yayi tafiya take cin karanta ba babbaka haba ya fiye takura, tunowa da tafiye tafiyensa da kuma abinda ka iya faruwa a inda zaije da bata nan ya sa ta bu
ɗ
e idanunta da kyau da sa
uri, ai ta gwammace takurarsa sau miliyan akan tafiye-tafiyensa da bata san su waye yake ha
ɗ
uwa da su ba, kuma bata kusa bare ta saka masa idanu…
More than 30minutes kenan da ya sakata slicing masa fruits kamar wanda ya aiki bawa garinsu, miƙewa yayi, y
a saka hannunsa
ɗ
aya a aljihunsa yana tafiya a hankali ya nufi kitchen
ɗ
in, tsaye yayi bakin ƙofa yana kallon Amira da ke bawa Saif kankana a baki duk ruwan kankanan ya
ɓ
ata masa gaban white shirt
ɗ
insa, girgiza kai kawai yayi
Ya
ɗ
an yi gyaran murya duk
suka juyo, Saif ya tafi wajensa da gudu, dakatar da shi yayi yana kallonsa da murmushi ganin yadda kayansa ya
ɓ
aci
“Tell mary to change ur clothes”ya fa
ɗ
a yana nuna masa hanyar
ɗ
akin Mary, da gudu ya wuce sa ya tafi fa
ɗ
a mata saƙon Papa..
Ya ƙaraso
cikin kitchen
ɗ
in yana kallonta da lazy eyez
ɗ
insa, kafin yayi magana ta rigasa,
“yanzu fa nake shirin kawo maka, Saif ne ya dinga
ɓ
ata min lokaci”
Murmushi ka
ɗ
an yayi kawai yana kallonta, ya kar
ɓ
i plate
ɗ
in hannunta ya ajiye yana bin yanda ta maid
a wajen kamar wacce ya sata girka abu, duk ta zubar da ruwa a wajen da bai san na miye ba, peels all over the sink, ya kalli blender da tayi plugging da socket da bai san me zata yi da shi ba.
“U know what ki barshi kawai zan
ɗ
an fita ne, sai na dawo”
ƙ
ura masa idanunta tayi kamar zata iya gano inda zashi daga fuskarsa
Ganin bata amsa ba ya juya ya nufi ƙofa tayi saurin shan gabansa
“To ina zaka je da sassafennan?
Kallonta ya tsaya yi da mamaki, ya bi gefenta zai wuce ta sake tarewa
“Y
a zaka ce min zaka fita da sassafennan wai, bayan ka sa in maka abu, na sha wahala na maka ko sha bakayi ba kace zaka fita toh ina zaka je? Wacece take jiranka a wajen da ta fini muhimmanci”
Kallonta kawai yake yi cause wannan ya wuce insecurity
ɗ
inta y
a koma disrespect
In a very serious tone yace
“Bani hanya in wuce”
Shiru tayi hawaye har ya ciko idanunta, tana kallonsa
“To bazaka sha fruits
ɗ
in bane?”
Ɗ
an kallon plate
ɗ
in that is messy yayi, sai kuma ya ra
ɓ
a kawai ta gefenta ya fice a
kitchen
ɗ
in ta bishi a baya kamar chewing gum, har ya haura sama,
ɗ
akinsa ya wuce ya
ɗ
auko makullin motarsa ya fito a bakin ƙofa ya ganta tsaye, ya wuce ya bu
ɗ
e ƙofar palournsa ya fita, har ya fara sauƙa bene yaji tace
“In dai wata zaka je wajenta wall
ahi ban yafe ba “
Dakatawa yayi ya juyo gabaki
ɗ
ayansa yana kallonta, sai kuma ya dawo muryarsa da alamun
ɓ
acin rai, amma still a nutse yake kallonta kafin ya fara magana
“ i didnt ask for love from you Amira, i asked for peace, amma kin gagara bani
, i dont owe u proof of where i go every hour, instead of u to focus on kula da kanki da
ɗ
anki yadda ya kamata, kin mayarda hankalinki kan neman abinda babu shi, its almost 12 amma har yanzu kina yawo a pyjamas, for once baki ta
ɓ
a shirya Saif da kanki ba,
but ure here asking ina zanje, da wa kuma zan ha
ɗ
u, shi wannan abin da kike nema
ɗ
in ina mai tabbatar miki kin kusa samunshi”
Daga haka ya juya abinsa ya barta baki sake tana binsa da kallo har ya gama sauƙa, da sauri ta wuce
ɗ
akinta tana son hana kant
a kuka ta shiga kiran Nuwaira…
Yana sauƙowa yaga Saif a tsaye bakin steps an canza masa kaya, hannu ya miƙa masa, yaron ya riƙe da sauri yana murna ganin fita zasuyi, har compound yana riƙe da hannun Saif, few Ma’aikata dake compound suna gaishe shi,
a hankali ya amsa musu, ya ƙarasa
ɗ
aya daga cikin motocinsa, sai da ya zaunar da Saif ya saka masa seatbelt, sannan ya rufe motar ya zaga ya shiga shima ya tada motar ya bar gidan…
A zaune a kan kujera a wani babban palour da ya gaji da tsaruwa, bab
bar mace ce da bazata wuce shekaru 54 ba, sanyin Ac da ƙamshin turaren wuta mai da
ɗ
i kawai ke tashi a palourn, ta
ɗ
ago kanta daga hisnul muslim da take karantawa ta dube shi, har yanzu yana zaune ya jinginar da kansa da kujeran da yake zaune ya lumshe idan
unsa..
“Wani abun ya sake faruwa ne?”
Bu
ɗ
e idanunsa yayi ya miƙe zaune a hankali yana kallonta bai ce komai ba
“Tambayarka nake, ka zo min gida kuma ka zauna kamin shiru akwai abinda ya faru ne?”
“Babu komai Ammi”
Ya fa
ɗ
a yana mayarda kansa
ya jinginar amma wannan karan bai lumshe idanun ba ya zuba ma Ammi da ta cigaba da bu
ɗ
e hisnul muslim
ɗ
inta idanun lost in his own world, sai da ta gama tsaff kafin ta rufe ta ajiye shi a kan centre table dake wajen, ta gyara zamanta tana kallonsa
“Y
a maganar da mukayi da kai Last week ? Har yanzu kayi shiru, u know u can’t avoid this discussion forever.”
Shafa kanshi yayi yana maida dubanshi tv dake aiki amma muryar a rage har ƙarshe, “i havent forgotten” ya fa
ɗ
a a hankali
“U gave me ur word,
ill not allow u break it” ta sake fa
ɗ
a tana kallonsa wannan karan cikin muryarta da tabbatuwar she mean abinda take fa
ɗ
a
Juyowa yayi ya kalleta, sai kuma ya gya
ɗ
a mata kai kawai bai ce komai ba, ganin ta miƙe ta nufi bedroom
ɗ
inta ya sa ya sauƙe ajiyar
zuciya
“Ammi, zan bar Saif anan har na dawo daga cape town”
“Why? Mamarsa bata nan ne?”
Shiru yayi baice komai ba, sai da tayi
ɗ
an jim kafin ta dawo ta zauna tana kallonsa,
“Tell me”
Lumshe idanunsa yayi ya bu
ɗ
e kafin a hankali ya ce “
Shes just insecure, gani take kamar am seeing other girls”
“And so?” Ta fa
ɗ
a tana kallonsa fuskarta a tamke
“Saboda miye Bazaka ga other girls
ɗ
in ba? Ko ta manta dalilin aurenku ne? Yarinyar da respects Nobody cikin danginka, ta mayar damu abokan g
abanta?…Shirun da nake yi doesnt mean am happy at all da aurenka, amma
Allah ya riga ya rubuta hakan babu wanda ya isa ya ja, kannenka sam sun daina zuwa gidanka, ko hakan yana maka da
ɗ
i ne kai”
Shiru yayi bai ce komai ba
“Allah ya kyauta, ka barsh
i a nan
ɗ
in toh ba damuwa, yaushe zaka yi tafiyan?”
“Gobe in sha Allah”
“Allah ya kaimu..”
Daga haka ta miƙe ta wuce
ɗ
akinta, da kallo ya bita kafin ya miƙe ya fita a palourn…hannunsa
ɗ
aya a cikin aljihunsa kamar yadda yake sarar sa yake sauƙowa
benen yana kallon Rahama da Yasmeen da suke kwance a kan sofa, suna sharing blanket ga popcorn a gefensu, suna dariya ƙasa ƙasa, idanunsu akan screen
ɗ
in tv da suke kallo….
A hankali ya cigaba da sauƙowa footsteps
ɗ
inshi calm and steady.
Ha
ɗ
a id
anu da Yasmeen tayi da shi ya sa ta gyara zamanta da sauri tana matso da hular kanta, Rahama ma juyowa tayi tana kallonsa kafin ta tashi zaune itama sosai tana kallonsa har ya ƙaraso palourn ya zauna a kan kujera
ɗ
an nesa da su yana kallonsu, Yasmeen ta sa
ka hannu ta janyo remote ta rage tv, a tare suka gaishe sa
“Ina wuni Yaya”
“Fyn” ya fa
ɗ
a yana jinginar da kansa da kujera, suma komawa sukayi suka jingina suna kallon sa, kusan 10 minutes kafin ya miƙe yana kallon Yasmeen yace
“Saif?”
“Yayi b
acci”
Juyawa yayi ya nufi ƙofa duk suka bishi da kallo, sai da suka tabbatar ya fita gaba
ɗ
aya kafin rahama tace
“is he okay?”
“Ko zaki bisa ki tambaye sa?”
“Ji wani iskanci dan na tambayeki sai ki wani ce in tambayesa? Nawa a wanne zan wani ta
mbayesa?” Rahama ta fa
ɗ
a tana hararar yasmeen
Yasmeen ta koma ta kwanta tana ƙara volume
ɗ
in tv
“Ni dai na san ba zai wuce shi da matarsa ba, im not being typical dangin miji amma koh hmmm”
Rahama tayi dariya ka
ɗ
an itama tana fa
ɗ
in
“Ku da kuk
e zuwa gidansa kenan, tun da muka je da anty hafsa ta mayarda mu yan iska ban sake zuwa ba, ni rabona da gidansu ya kai shekara
ɗ
aya da rabi”
Yasmeen ta mata wani kallo sai kuma tayi ƙwafa
“Ai wlh sai naje, haka kawai ni da gidan yayana ace bazan je
ba saboda matarsa can wai batada mutunci, da zai barni ma tattara kayana zanyi in koma can har na gama school wallahi”
“Kinsan me ya fi bani haushi? Rashin zuwa gaida Ammi da takeyi, lokacin da Abbu ke raye ai tana zuwa saboda munafurci tunda ta san sh
i ya ha
ɗ
a auren, amma tunda ya rasu ni dai i can count so nawa tazo gidannan”
“Allah ya sa ya ƙaro aure” yasmeen ta fa
ɗ
a tana ƙyalƙyakewa da dariya, Rahama na tayata
“Tabb da zuciyar wata yayi bindiga, ke matarnan fa bata da man kai, ko da yake yay
a Ahmerdyn ne ma zai yarda yayi wani Auren, yaushe yaji da
ɗ
in na farko ma bare ya ƙaro ta biyu, su kashe mana shi mu shiga uku”
Yasmeen tayi tsaki bata ce komai ba, suka cigaba da kallon da sukeyi..
WAZIRI ALIYU CRESCENT, OFF ISA KAITA ROAD, U
NGUWAR RIMI, KADUNA STATE.
“ Rahilaaaa, Rahilaaaa! Wannan yarinyar idan na miƙe na same ki a kitchen
ɗ
innan wallahi ill slap ur destiny back to ur primary school”
Rahila ce ta fito da gudu daga kitchen tana share hannunta a zaninta
“Hajiya gani
”
Hajiya Zainab Bulama ta dube ta tace
“wani irin mopping kika yi wannan kamar wanda kika yi shi da Mangya
ɗ
a ko so kike in zame in mutu ace tsatsauyi ne hajiya ta fa
ɗ
i”
“Wlh hajiya…”
“Tafi dan Allah nikam ki sake bana son dogon zance” ta fa
ɗ
a
tana ƙarasawa cikin palourn ta zauna tana ci gaba da mita
“Kowa sai shegen musun tsiya, idan an fa
ɗ
a muku abu miye anfanin kare kai bayan ƙiri ƙiri kunsan baku da gaskiya “
Rahila ta amsa da “toh hajiya, kiyi hakuri hajiya” ta juya ta koma kitchen
Maryam ce ta shigo palorn daga waje da wayarta a hannunta ta ƙaraso ta zauna kusa da Mama jin har lokacin sababi take yi
“Mamanmu calm down, kinsan pressure fa bashi da kyau”
“Im angry not sick, ni rabu da ni dan Allah”
Umar ne ya shigo shima
da Can
ɗ
in maltina a hannunsa da earphone a kunnensa, yana kallon Mama ganin yadda ta ha
ɗ
e rai tana jan carbi ya juya ya
ɗ
an kalli Maryam, ta
ɗ
auke kan ta ta mayar wayarta bata ce komai ba, zama yayi a kujera yana shan malt
ɗ
in hannunsa
Maryam ta
ɗ
aga
kai ta kallesa a hankali tace
“Yaya Umar ka bata haƙuri”
“Me zance? You want me to collect stray slap”
Dariya Maryam ta fashe da shi tana kallon Salima da ta fito daga
ɗ
aki da zumbulelen hijabi akan jeans
ɗ
inta jin Mama tana sababi, tazo ta sam
u waje ta zauna a falon kamar mutuniyar kwarai.
Mama ta kalli Salima “ina wayarki?”
“Tana
ɗ
aki”
“Je ki
ɗ
auko ki kiramin yayanki”
“Mama…”
Umar ya harareta ta miƙe da sauri ta wuce
ɗ
aki sai gata ta dawo da waya, dialing lambarsa tayi tana
Addu’a Allah ya sa ma kar ya
ɗ
aga
“Helloo” ta jiyo muryarsa bayan wayar tayi ringing for a while
“Assalamu alaikum yaya Sadiq Mama ce take son Magana da kai”
Shirun da yayi ya saka ta miƙawa Mama wayar ta koma ta zauna
“Assalamu alaikum” mam
a ta fa
ɗ
a tana miƙewa ta nufi
ɗ
akinta duk suka bita da kallo
Sai da ta zauna a kan Gado kafin ta amsa gaisuwarsa, shiru ne ya gifta cikin sanyin murya kamar ba ita ba tace
“Sadiq yanzu bazaka dawo gida ba? Kana kyautawa kenan kai a tunaninka? One we
ek, two weeks not a single call?”
Ajiyar zuciya ya sauƙe a hankali
“Im busy sosai ne Mama”
“Busy with what exactly? Mata kake da shi ko aikin me kake yi a can
ɗ
in?”
“Im working” ya fa
ɗ
a a hankali
“Okay, naji, yaushe zaka dawo gida ?”
S
hiru yayi bai amsa ba
“Meyasa bazaka manta da abinda ya faru ba already? Ba laifinka bane, meyasa bazaka Manta Mimi and move on ka dawo gida ba, abinda ya same ta uve nothing to do with it, shekarunka gaba suke yi fa ba baya ba, so kake jini na ya hau n
e kam sadiq?”
“Why are u bringing her up i didnt hurt her, she hurt me” Ya fa
ɗ
a a hankali
“Sa
ɗ
iq yaushe zaka zo gida ka amsamin”
Ta fa
ɗ
a tana share waccar maganan
“Zanzo, Soon”
“Haka kake cewa kullum, shekara
ɗ
aya fa kenan Sadiq”
“Da ga
ske nake this time zan zo soon”
“Allah ya sa, Allah ya maka albarka”
“Ameen”
Basu jima sosai ba bayan wannan sukayi sallama, bai ce ta bama su Umar ba itama kuma bata bukaci ya gaisa da su
ɗ
inba dan tasan yana ƙiransu once in a blue moon ya ji
yaya suke”
Ajiye wayar yayi bayan sun yi sallama da Mama ya lumshe idanunsa, sai kuma ya bu
ɗ
e ya janyo wayarsa, hotunan Na’ima ya shiga dubawa masu yawa dake wayarsa, wasu ma sam bata san an
ɗ
auke su ba, yayi zooming fuskarta yana kallon hoton da ya
ɗ
auke shi ranan fundraising na makarantarsu
“Mimi hurt me, shiyasa abinda ya faru da ita happened, nasan u wont hurt me, ure Mine Ni’ima, ure Mineee, haduwa da ke is not a coincidence, ni na za
ɓ
eki”
Am so sorry for not posting yesterday, my phone
had issues amma Alhamdulillah yanzu na gyara tnk u for bearing with me
❤
️
#Maimoon
09041426598[8/14, 11:25 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA(TANGLED HEARTS)
YOTA/014
Chapter 11: Beneath th
e Surface
Sake labulen window tayi bayan ta gama kare Musu kallo, ta juyo ta kalli Suhaila da ke Zaune fuskarta a ha
ɗ
e kamar zata fashe, Mummy Salma ta dawo ta zauna a gefen gado ita ma fuskarta a murtuƙe tace
“Shi ne wanann
ɗ
in da kika ce kin gan
ta da shi rannan ya kawo mata flowers?”
“Wlh Mummy shine, like shes not even his level, hes too perfect for that Naive girl”
Mummy dai shiru tayi kamar mai nazari sai kuma tayi wani murmushi tana jijjiga kai tana kallon Suhaila tace
“Ure angry
right?”
“Eh mana” suhaila ta amsa almost immediately dan har ranta take ji inaaaa bazata taba bari wani abu yayi nisa tsakanun sadiq da Na’ima tana ji tana gani ba.
“ then use it! Ki saurare ni da kyau Suhaila, mutane irinta, simple and modest girls
, they shine toi brightly when u ignore them”
Sai kuma ta taso ta dafa kafa
ɗ
an Suhaila “the only way da zaki haska is by dimming her light first, kece kika cancanci
ɗ
aukaka da haskakawa tunda ai kin girme ta”
Suhaila ta
ɗ
aga idanunta tana kallon ma
manta kafin ta gya
ɗ
a mata kai a hankali tana sauƙe ajiyar zuciya.
Da daddaren Ranan Mummy na zaune saman King size bed na
ɗ
akin Dad, ta jingina da allon gadon tana kallon walk