Showing 75001 words to 78000 words out of 137995 words
nace meyasa zaki ce haka?” Nan ma shiru ta masa kamar bata san me yake cewa ba, wani tsawa ya mata da yasa ta matsa baya tana zaro idanunta tana kallonsa ganin yadda ya zaro mata nasa idanun
“
answer the damn question why would u say that? Meyasa zaki ce u better die da ki zauna da ni, u hate me, u mean it?” Wani tsaki ta ja tana sauƙa ta
ɗ
aya side
ɗ
in gadon
“Eh da gaske nake sai me?” Wani murmushi yayi sai kuma ya fara dariya yana kallonta
kafin ya tsume.
“Okay fyn, bazaki mutu ki barni ba i wont allow u, kuma babu wanda ya isa ya kar
ɓ
e ki a hannuna” ya fa
ɗ
a yana nufar ƙofa da ido ta bishi kawai ta gagara ce masa komai har ya janyo ƙofar ya rufe.
Ƙ
arfe biyun dare Amira ta tura ƙof
ar
ɗ
akinsa ta shiga, Ahmad dake zaune gefen gado ya dafe kansa da hannu biyu ya
ɗ
aga kansa ya kalleta, ya
ɗ
auke kansa, ta ƙaraso cikin
ɗ
akin ta zauna a gefensa tana kallonsa
“Albi..” miƙewa yayi tsaye ya juya mata baya amma baice komai ba, itama miƙewa
tayi da niyyar masa magana kawai ya wuce toilet ya rufe ƙofar tare da murza key, baki sake ta riƙe kunkumi tana bin ƙofar da kallo kafin ta gya
ɗ
a kai kawai ta juya ta nufi ƙofa.
Ranar da ta cika kwana biyar a ranar har drip aka
ɗ
aurawa Mami, dan zuw
a yanzu itama ta gagara daurewa, big Daddy yace su koma Abuja ta huta ta ga likitanta amma sam taƙi tace in dai ba’a ga Naeema ba bazata iya barin Lagos ba dole ya haƙura ya rabu da ita.
Yau tunda Naeema ta tashi bata ce ma Sadiq kanzil ba shima kuma b
ai shiga harkarta ba, yana zaune yana ta rubuce rubuce da bata san na uban miye bane, kitchen taje ta
ɗ
auko kayan shara ta wuce
ɗ
akinta da hijab
ɗ
inta a jikinta ya bita da kallo har ta shige bai kulata ba, can ta fito da sharan palour ta ƙaraso cikin palou
rn tana kallonsa tace
“zanyi shara”
ta fa
ɗ
a tana tsaye a kansa daga gefe,
ɗ
ago gansa yayi da murmushi a kwance a fuskarsa
“okay my love”
bata tanka masa ba ya fara tattare takaddun ya janyo drawer dake jikin tv da basu ta
ɓ
a kunnawa ba daga
shi har ita ya zuba takardun ya nufi ƙofa, da idanu ta bishi har ya isa ƙofa ya saka hannu a aljihu ya ciro key ya bu
ɗ
e ƙofar ya fita ya mayar ya rufe, ajiyar zuciya ta sauƙe ta ajiye tsintsiyar hannunta tana ƙarasawa jikin tv
ɗ
in ta fara janyo drawers
ɗ
in
tana bincikawa, takardun ta fara dubawa ta wani ja tsaki ganin duk sunanta da how much he loves her yake ta rubutawa, ta miƙe tsaye hawaye na ciko idanunta, juyawa tayi ta kalli ƙofar hawayen ya gangaro ta koma ta
ɗ
auki tsintsiyar da niyyar fara shara kam
ar ance ta kalli inda ya tashi jikin kujera ta ga wayoyi har guda biyu, wani irin zaro idanu tayi bata san sanda ta watsar da tsintsiyar hannunta ba hannunta na rawa ta ƙarasa ta
ɗ
auki wayar farko ta danna ta kunna side button
ɗ
in hotonta ne ya fito a fusk
ar wayar amma sai dai a kulle yake da password wasu hawaye suka gangaro mata, ta sa hannu ta janyo
ɗ
ayan da har yana ƙoƙarin shigewa gefen kujera, wani wawan ajiyar zuciya ta sauƙe ganin wayarta ne, ta shiga ƙoƙarin kunnawa amma babu charge ko yanka
ɗ
aya s
ai ja da yake nuna mata alamar shw should plug her phone, juyawa tayi ta kalli ƙofa, kafin ta miƙe da sauri ta ƙarasa drawer
ɗ
in ta hau bincikawa, kamar mahaukaciya, wani ƙaramin powerbank ta gani dake ha
ɗ
e da cables a jikinsa bata san sanda ta durƙushe a
wajenba ta sa hannu ta ciro sa tana kallo, kafin tayi plugging wayarta, wayar na
ɗ
auka power bank
ɗ
in ya fara blinking alamun shima zai
ɗ
auke babu charge, ta runtse idanunta hawaye na gangaro mata da ƙyar wayar tayi 9 percent kafin powerbank
ɗ
in ya
ɗ
auke t
a jekar da powerbank
ɗ
in tayi unlocking wayar hannunta na rawa, number wanda zuciyarta da ƙwaƙwalwarta ke fa
ɗ
a mata ta kira kawai ta shiga dialing hawaye na gangarowa idanunta, har ya katse bai
ɗ
aga ba, sake kira tayi tana fashewa da kuka
“pick pls” ji
n ana mur
ɗ
a ƙofa ta miƙe tsaye da Sauri tana kallon ƙofar da wayar kare a kunnenta dai dai lokacin kuma muryarsa da daki kunnenta
“hello..” kallonta kawai sadiq yake daga bakin ƙofa itama kallonshi kawai takeyi tana riƙe da wayar tana sheshshekar kuka
kafin muryarta na rawa tace
“Papa…” shiru yayi na sakwanni tana iya jiyo ajiyar zuciyar da ya sauƙe kafin ta sake jiyo muryarsa
“Na’ima, where are u at? fashe masa da kuka tayi tana ja da baya ganin sadiq ya ajiye abin hannunsa yana kallonta
“Talk to me, ke talk to me, Na’ima can u hear me”
“dan Allah ka taimake ni, bashi da hankali, kashe ni zaiyi..” ta fa
ɗ
a cikin kuka, bata ƙarasa ba ta nufi ƙofar
ɗ
akinta da gudu ganin Sadiq ya nufo ta da gudu,
“wayyo Allah na shiga uku”
ta fa
ɗ
a tana cillar da wayar ta saka hannu biyu tana tura ƙofar, turi
ɗ
aya ya ma ƙofar ya banko cikin
ɗ
akin ta koma baya da gudu wani irin fizgota yayi da hannu
ɗ
aya ya wanke fuskarta da jahilin marin da ya sa ta ha
ɗ
iye duk sauran kukan dake maƙoshinta.
Not edited
Maimoon
09041426598
[8/14, 11:29 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 29: CRACKS
Saketa yayi bayan ya bata marin da yayi resetting ƙwaƙwalwarta, ya wuce ya
ɗ
auki wayar da ta yasar a ƙasa yana kallon screen
ɗ
in ganin har lokacin wanda ta kira yana kan wayar, miƙewa yayi da wayar ya wani irin buga wayar da bango sai da ta tarwatse, Ida
nunta a waje take kallonsa, bata ta
ɓ
a zama as shocked as yadda take ba a yanzu, ji take kamar zuciyarta zai iya tsayawa da aiki ko wani lokaci, wani hawaye ne ya gangaro akan kumatunta, numfashinta ya fara ƙoƙarin seizing, fizgota Sadiq yayi kamar wata bab
yn roba yana huci yana kallon fuskarta dake dab da tasa saboda yadda ya tarota jikinsa gaba
ɗ
aya, ta
ɗ
auke kanta tana rintse idanunta, hannunsa ya kai yana shafa fuskarta inda ya mara da yaga har yatsunsa sun kwanta a wajen, hannunsa na kakkarwa yake shafa
wajen
“Look at me, am sorry Naeema, didnt want to hurt u, look at me” sake rintse idanunta tayi dan ba ƙaramin tsoron sadiq bane ya shige ta a yanzu yanzunnan, fuskarsa ma bata son gani kwata kwata
“Ki bu
ɗ
e idonki ki kalle ni nace” ajiyar zuciya k
awai take sauƙewa na kukan da ta gagara yinsa sai hawaye kawai da takeyi
Saketa yayi ta koma da baya baya ta zauna a ƙasa ya juya mata baya yayi taku
ɗ
aya biyu sai kuma yayi wani irin ihu yana naushin iska, ƙara komawa baya tayi tana rintse idanunta da
toshe kunnuwanta, ji kawai tayi ya
ɗ
aga ta ya jijjiga ta
“waye ne wanda kika kira? Who’s the A u called?” Shiru kawai tayi tana kuka a hankali,
“answer my Goddamn Question before i lose it Naeema, waye ne shi?is he the guy dake dropping
ɗ
inki fr
om school, kike phone calls da shi at night?”
Bata san sanda ta gya
ɗ
a mishi kai ba hawaye na gangaro mata, wani irin runtse idanunsa yayi hawayen da ya ciko ciki ya gangaro kan kumatunsa, tura ta yayi kan gadon tayi saurin tashi zaune tana kallonsa, ya
hauro saman gadon ta ja da baya da sauri, haurowa yayi har tsakiyar gadon ganin ta koma har ƙarshen gadon yana kallonta da idanunsa da suka yi azabar ja
“kin kirashi ne ya ceceki? U called him to rescue u koh? Cause kina ganin hes better than me? U tr
ust him not me, yaushe ma kika sansa?”
Ita dai ha
ɗ
e ƙafafunta tayi ta
ɗ
unƙule a waje
ɗ
aya tana kallonsa tana kuka
“i’ll kill him, i promise u this, wallahi i’ll kill him, no body dares to talk to my wife”
girgiza masa kai kawai take yi amma ta
kasa magana, ya sauƙa daga kan gadon ya nufi ƙofa ya fita, bai jima ba taji fitarsa a gidan gaba
ɗ
aya, kusan 20minutes sai gashi ya dawo, ya bu
ɗ
e ƙofar
ɗ
akinta yana kallonta
“zo ki wuce mu tafi” girgiza masa kai ta shiga yi, a fusace ya ƙaraso cikin
ɗ
ak
in ya fincikota daga kan gadon,
“wuce mu tafi, or kina jiran
ɗ
an tsinanniyar da kika kira ya zo yayi rescuing
ɗ
inki ne”
kallonsa kawai take yi amma ta gagara masa gardama, janyo ta yayi har inda hijab
ɗ
inta yake ya
ɗ
auka ya saka mata ya ja hannunta
ya nufi ƙofa, binsa kawai take yi kamar babu laka a jikinta.
For the first time tunda suka zo gidan taga ya nufi ƙofar fita gidan da ita, bin tsakar gidan ta dinga yi da kallo bayan sun fito, mota
ɗ
aya ce a tsakar gidan, gate ya nufa ya bu
ɗ
e kafin ya
dawo ganin har sannan tana tsaye ya ƙarasa ya bu
ɗ
e motar yana kallonta fuskarsa a
ɗ
aure, ƙarasawa tayi ta shiga tana sauƙe ajiyar zuciya, ya zagaya ya bu
ɗ
e mazaunin driver ya shiga ya tada motar ya fitar waje, sauƙa yayi ya koma dan rufe gate
ɗ
in, mur
ɗ
a ƙ
ofar tayi ta jita a rufe hawaye ya gangaro fuskarta, tana kallonshi har ya rufe gate
ɗ
in ya dawo ya shiga motar, ba tare da yace mata komai ba ya ranƙwafo ya saka mata seat belt, kafin ya tada motar ya soma driving, jinginar da kanta tayi da jikin seat ta
lumshe idanunta kawai losing all hope.
Tsaye Ahmad yayi da Wayar a kunnensa jin an kashe kiran, ji yake kamar an
ɗ
aura masa dutsi a ƙirji, ko lura da Amira dake tsaye tuntuni a bakin ƙofar bai yi ba, kallonsa kawai take yi tana jiran jin ƙarin bayani
n wace Na’ima taji yana ambata? Yana riƙe da wayar ya nufi ƙofa sai a lokacin ya ganta a tsaye bai kulata ba dan daga expression
ɗ
in dake fuskarta yasan ta ji wayar da sukayi da Na’imar, sake tamke fuskarsa yayi dan bashi da time for all what she’s about t
o do now, hes not in for the drama,
“matsa min in wuce” ya fa
ɗ
a yana kallonta ganin bata da niyyar matsawa sai kallonsa kawai take yi, hannu ya sa ya matsar da ita daga bakin ƙofar ya fita a
ɗ
akin, a gigice ta biyo bayansa, yadda yake sauƙa a stair
ɗ
i
n cikin zafin nama yasa ta sa gudu
“Ahmad, Ahmad…” ko juyowa baiyi ba har ya fita a gidan ta ƙarasa bakin ƙofar tana kallon yadda ya figi motar ya fita a gidan kamar sama zai tashi.
Komawa tayi ta jingina da ƙofa tana jan numfashi da ƙyar, “talk to
me Na’ima, where are u at?” Maganar da taji yayi a waya ya dawo mata kunnenta, lallai akwai burauba dan duk cikin danginsa bata san wata Na’ima ba, kai ko a cikin danginnasa ma ba zata lamunta ba, wacece Naima, da gudu ta wuce sama dan kiran Nuwaira.
Yana driving ya danna kiran wata Number da yayi saving da Salih yana
ɗ
agawa yace
“Salih am sending u a number right now, ina so ka tracking min last call
ɗ
in da akayi da wayar where the called was placed from”
“Okay sir” kashewa yayi ya masa forw
arding number Na’ima yana dialing lambar Nasir.
Ƙ
arfe biyar da rabi suka iso wajen da is likely inda Na’ima tayi kira yana around wajen, kwata kwata gidajen wajen basu fi 10 ba, which hes sure tana cikin one of them but which?
Fitowa Ahmad yayi da
ga Motar Nasir na biye da shi ga motocin yan sanda da suka yi parking a farkon layin jere da motarsu ahmad
ɗ
in, sai dai sun kashe serene
ɗ
insu.
Nasir da ke kallonsa yace “wai bangane ba da ta kiraka me tace maka”.
Shiru Ahmad yayi bai kulasa ba yana
ƙarewa street
ɗ
in kallo a inda suka yi parking motocinsu, she trusted him to save her and he promise not to fail her, Nasir ya dafa kafa
ɗ
arsa
“are u okay?” Ɗan kallonshi kawai yayi sai kuma ya gya
ɗ
a masa kai kawai.
“But tell me something mana, m
eyasa ta kiraka? Ta yaya ta samu number
ɗ
inka ma? Am really confused”
Ɗ
aga kansa Ahmad yayi ba tare da ya kula Nasir ba yana kallon opposite gidan dake kallon wanda suke tsaye, wani guntun murmushi yayi ya nufi gidan, Nasir ya bishi da kallon mamaki ka
fin ya bi bayansa.
Knocking ƙofar yayi a hankali, Nasir da ya ƙaraso ya tsaya gefensa yana masa alamu da miye ne? dai dai security
ɗ
in gate
ɗ
in ya bu
ɗ
e yana kallonsu.
Daurewa Ahmad yayi yana kallon security
ɗ
in yace “good evening” da sauri security
ɗ
in ya amsa “evening Sir” da basu masa kama da wa
ɗ
anda zai raina ba, dan bai ma lura da motocin yan sandan ba.
“Can i speak to mutanen gidan pls?” Shiru ya
ɗ
an yi kafin yace “okay bari a sanar musu” gya
ɗ
a masa kai sukayi ya koma cikin gidan, Nasir na
kallon yan sanda dake bakin motocinsu yace “What are you up to”
ɗ
aga kai yayi ya nuna masa cctv camera na ƙofar gidan wanda shakka babu yana haska layin tas, atleast theyll have a clue on who theyre dealing with, wani murmushi Nasir yayi yana gya
ɗ
a kai
“ko ma waye he’s doomed” ya fa
ɗ
a yana bin Ahmad cikin gidan bayan security
ɗ
in ya dawo yace musu they can come in.
Basu sha wahalar convincing masu gidan ba bayan Nasir ya musu bayanin abinda ke faruwa dan kwata kwata basu ma yo involving police
ɗ
in b
a suka basu accesss to footage
ɗ
in, kallon video
ɗ
in kawai yake repeatedly kafin ya ciro wayarsa yayi snapping screen
ɗ
in, Salih ya kira yana
ɗ
agawa yace
“i need a location of the plate number da na tura maka within 10minutes”
Matsawa jikin kuj
era sosai Na’ima tayi ta takure ganin duk bayan minti
ɗ
aya zuwa biyu sai sadiq ya daki steering yana driving yana kallon bayansa kamar zararre, tunda suka fito a gidan suke yawo in circles, ta rasa ina ya nufa da ita, but zuwa yanzu ta fara gane kamar gari
n yake shirin bari da ita, dan taga sun fara barin cikin gari suna nufar daji.
“Sadiq dan Allah….”
“Ke malama ki min shiruuu” ya mata wani ihu da yasa ta runtse idanunta, gangarawa yayi gefen hanya yayi parking yana kallonta, ya Zaro mata idanunsa
da suka yi ja yana kallonta,
“u caused all this, meyasa kika kirasa bayan am planning perfect rayuwa for ni da ke, meyasa kika yi involving wani?
Shiru tayi ta koma jikin ƙofa tana kallonsa.
“I’ll punish u for this wallahi, wait and see”
ya f
a
ɗ
a yana tada motar ya soma driving, suna isowa checkpoint dab da magriba, sojoji suka tare su, a nitse yake amsa musu tambayoyinsu kamar ba shi, Na’ima ta dinga kallonsa da Mamaki, daurewa kawai sadiq keyi yana amsa musu ganin sai jan maganar sukeyi suna
bata masa lokaci, ƙarshe ma wani soja dake tsaye gefe yana waya ne ya ƙaraso wajen yace
“pull over, gangara kayi parking” kallonsa kawai sadiq keyi bashi da alamar yin abinda yace
ɗ
in
“ baka ji me nace bane? Ka gangara kayi parking aka ce”
K
o kula Naima ba wanda yayi a cikin sojojin itakam sai zare ido take amma ta gagara bu
ɗ
e baki tayi magana, wani irin tsoron sadiq take ji fiye da misali.
Gya
ɗ
a kai yayi, yana ƙoƙarin gangarawa gefen hanya yayi parking, motocin da ya hanga suna dumfaro w
ajen yasa ya taka totur tare da juya kan motar titi, runtse idanunta Na’ima tayi da ƙarfi jin ƙarar harbi har sau biyu da bata ta
ɓ
a ji ba ita a rayuwarta,sai kuma ƙiiiiii motar ta tsaya, har lokacin jikinta wani irin rawa kawai yakeyi, dukan steering
ɗ
in s
adiq ya hau yi da