Showing 78001 words to 81000 words out of 137995 words
duka hannunsa biyu jin motar ta tsaya alamun tayun motar suka harbe, Na’ima har lokacin jikinta
ɓ
ari kawai yake yi, take sojoji suka zagaye motar tare da pointing guns
ɗ
insu, hannu ya saka a ƙarƙashin wajen ya
ɗ
auko screwdriver ya riƙe a
hannunsa dake rawa yana kallon window
ɗ
in,
“Step out of the car!” Sojan ya fa
ɗ
a yana sake pointing gun
ɗ
insa, “hands in the Air, Now” ya sake maimaita masa.
Juyawa yayi yana kallon Na’ima hannunsa riƙe da screw driver
ɗ
in, bata san sanda ta fara ƙo
ƙ
arin bu
ɗ
e ƙofar motar ba, wanda duk da its not locked kasa bu
ɗ
ewa tayi, miƙo hannu yayi da niyyar riƙota aka bu
ɗ
e motar daga waje, Na’ima tayi ƙasa gaba
ɗ
aya dan she was resting ajikin ƙofar trying to open the door.
tarota yayi jikinsa yana hanata faduw
a ƙasa daga cikin motar, jikinta banda rawa babu abinda yake yi, ta ƙanƙame rigar koma waye dan idanunta a runtse suke jikinta na shivering na tashin hankali,
ɗ
agota tsaye da kyau yayi amma taƙi tsayuwa ta sake ƙoƙarin sulalewa ƙasa hakan ya sa ya tallafot
a sosai jikinsa yana kallon Sadiq kamar yadda Sadiq
ɗ
in ma ke kallonsa riƙe da screwdriver
ɗ
in, Nasir da ya ƙaraso wajen shima yana kallonsu yace
“Na’ima” ƙin bu
ɗ
e idanunta tayi ta sake ƙanƙame rigar ahmad kamar her life depends on it tana fashewa da s
abon kuka, zareta daga jikinsa yayi ya miƙawa wata soja mace dake kusa da wajen matar ta riƙo ta jikinta da sauri Na’ima ta ƙanƙameta har lokacin idanunta a rufe yake dan har yanzu jikinta rawa yake, matar ta rungumeta tana shafa kanta
“ure safe”
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:29 PM] Maimoo 3: RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 30: AFTER THE STORM
Kafin ta sake cewa komai taji jikin Na’ima ya sake a jikinta alam
un ta sume, riƙo ta da kyau Sojar tayi tana kallon Nasir dake kallonta shima
“She fainted,” chak Ahmad ya dakata da tafiyar da yake yi a zuciye towards Sadiq da sojojin suka fito da shi daga motar bayan sun mur
ɗ
e hannunsa sun ƙwace Screwdriver
ɗ
in, Na
sir ya ƙaraso yana kallon Sojar da ke rungume da Na’imar kafin ya juya ya kalli titi da duhun magriba da ya zagaye ko ina sai hasken fitulun mota da ta sojojin checkpoint da kuma na yan sandan da suka taho tare da su, juyawa yayi ya kalli Ahmad da ke tsaye
still a inda yake yana kallon Sadiq da sojoji suka
ɗ
urƙufar akan gwuiwowinsa, kafin ya maida hankalinsa kan motar Ambulance da aka nufa da Na’ima, dan gaba
ɗ
aya ma bata Numfashi.
Bin bayansu yayi da Sauri ba tare da ya sake bi ta kan Ahmad ba, sojan da
ke waya
ɗ
azu ya ƙaraso gaban Ahmad ya dafa kafa
ɗ
arsa
“u good?”
“I want u to take care of that son of a bitch urself, da kanka nake so ka min abinda na saka ka” gya
ɗ
a mishi kai yayi yana fa
ɗ
in
“say no more, Ahmerdy”gya
ɗ
a kai yayi ya juya ya nufi
motarsa cike da zafin namansa na halitta, yana da matuƙar nutsuwa amma bashi da sanyin jiki.
Bu
ɗ
e masa motar sojan yayi ya shiga baya sannan ya rufe masa
“zamuyi waya” Ahmad ya gya
ɗ
a masa kai yana maida hankalinsa gaban motar inda driver ya tada
motar ya bi bayan Ambulance
ɗ
in sauran motocin duk suka rufa masa baya.
Jujjuya idanunta dake rufe take yi jin kamar akwai wani haske above idanunnata kafin a hankali ta soma bu
ɗ
e idanunta har ta bu
ɗ
e su tass ta zuba ma saman
ɗ
akin idanu tana sake lum
she idanunta ganin kamar shes having dejavu wato abinda ya faru yana maimaita kansa, ta juyar da idanunta ta kalli hannunta, tabi IV line
ɗ
in dake maƙale a bayan hannunta da kallo, kafin ta kai
ɗ
ayan hannunta that is free ta shafa lips
ɗ
inta da suka bushe
hawaye na gangarawa gefen fuskarta,maƙogoronta taji ya bushe ta hau ƙyafta idanunta da gashin idanun suke a jiƙe da hawaye, motsin da tayi ne ya sa Nurse dake
ɗ
akin saurin ƙarasowa
“Ure awake?” Nurse
ɗ
in dake sanye da scrub ta fa
ɗ
a tana
ɗ
an ranƙwafowa,
kallonta kawai Na’ima take yi kamar mai son fahimtar a inda take
“Kina ji na?” Matar ta sake tambaya, gya
ɗ
a mata kai tayi a hankali, ta
ɗ
an bu
ɗ
e bakinta kamar zata yi magana but words
ɗ
in suka ƙi fitowa.
“Ba sai kinyi magana ba” Nurse
ɗ
in ta fa
ɗ
a
tana kallonta
“Ure safe now. Just rest”
Safe? Ta maimaita kalmar a kanta tana bin Nurse
ɗ
in da kallo
“Bari in kira doctor da Family
ɗ
inki, theyve been waiting outside for hours”
daga haka Nurse
ɗ
in ta nufi ƙofa, wasu hawayen ne suka sake g
angarowa idanunta dan she can remember clearly yanzu me ya faru, meyasa Sadiq zai ma kansa haka? Sadiq yayi abinda bazata iya yafe masa ba, Why did he have to go that far, he was her bestfriend, bazata iya manta lokacin da ya kasance shoulder da take gudu
to lean on and cry a duk lokacin da Zaman gidan mahaifinta ya isheta ba, ya tsaya mata ya sakata farinciki ya mantar da ita damuwowinta da yawa, she wish soyayya bai shiga tsakaninta da sadiq ba, mutum ne shi da zata so tayi keeping
ɗ
inshi by her side har
abada, har yanzu bata ji ta tsane shi ba, ta fa
ɗ
a masa haka ne dan ya sake ta amma she can never bring herself to hate him, duk abinda yayi soyayyarta ce sanadi, gashi yanzu ya ƙare a mess
ɗ
in da fitarsa sai Allah, sosai take so tayi kuka isashshe amma ba
dama sai ajiyar zuciya kawai take sauƙewa tana juya kanta.
Shigowar su Mami ya sa ta maida hankalinta kan ƙofar, Mami ta ƙaraso bakin gadon, Fa
ɗ
ila da Nasir biye da ita, Mami ta shafa fuskarta amma bata ce mata komai ba, maida idonta Na’ima tayi bakin
ƙ
ofa tana kallon Fahad da ya na
ɗ
e hannu a bakin ƙofa kawai yana kallonta, kafin ya ƙarasa ciki ya tsaya gefen Mami,
“Howre u?” Yayi ƙarfin halin tambaya, gya
ɗ
a mishi kai kawai tayi bata ce komai ba, sake bu
ɗ
e ƙofar akayi Big Daddy ya shigo Daddynta na
biye da shi a baya, riƙo hannunta big Daddy yayi yana kallon fuskarta
“Are u okay?” Shima ta gya
ɗ
a mishi kai hawaye na ciko idanunta kafin ta miƙawa Daddynta hannunta, ƙarasawo yayi ya riƙe hannun nata yana mata murmushi
“Ull be fyn” ta gya
ɗ
a masa
kai shima, Fahad nake boiling from inside yace
“wallahi he’ll pay for wannan abinda yayi, zai san ba kowa ake ta
ɓ
awa a tafi scot free ba”
Daga haka ya juya ya bar
ɗ
akin, ita dai fa
ɗ
ila tana zaune gefen gadon tana riƙe da hannun Na’ima ta rasa ma m
e zata ce
Big daddy ya dubi Nasir yace
“ya ake ciki?”Nasir ya sauƙe ajiyar zuciya
“Nothing much, Ahmad ne yake handling issue
ɗ
in so babu wata damuwa” big Daddy ya gya
ɗ
a Kai kawai kafin ya juya shima ya nufi ƙofa, Nasir ya
ɗ
an kalli fa
ɗ
ila kafin
ya bi bayansa.
Sai a lokacin Daddyn Na’ima yayi magana
“Who’s the guy?” Mami ta
ɗ
an kalleshi, ta
ɗ
auke kai
“He’s her friend”
“Friend? Friend ne zaiyi kidnapping
ɗ
inta for what?, kullum na tambaya kuce min friend
ɗ
inta ne, miye benefit
ɗ
in f
riend
ɗ
inta idan yayi kidnapping
ɗ
inta? Tunda he wasnt asking for ransom”
“Maybe i should ask you, tunda a newyork
ɗ
in ta ha
ɗ
u da shi ba a nan ba, biyo ta yayi har nan
ɗ
in kaga kenan kai zan tambaya waye shi”
Maida kallonsa yayi kan Na’ima da ta l
umshe idanunta kawai sai kuma yayi ƙwafa ya nufi ƙofa shima. Mami ta bishi da kallo kawai kafin ta kalli Fa
ɗ
ila da har lokacin take zaune gefen Na’ima
“Fa
ɗ
ila kije ku tafi gida ya kamata ki huta, u need rest” girgiza mata kai Fa
ɗ
ila tayi
“Zan tafi d
a dare Mami, kije gidan ki huta tun jiya kike nan tunda ni naje gidan tun jiya besides ban jima da dawowa ba ma” Mami ta gya
ɗ
a mata kai
“Okay” daga haka ta nufi ƙofa ta fita ta ja musu ƙofar, sai a lokacin Na’ima ta bu
ɗ
e idanunta tare da ƙoƙarin tashi
zaune, Fa
ɗ
ila ta miƙe da ƙyar daga kujeran da take zaune
“Let me help u” ƙarasowa tayi ta
ɗ
aga mata gadon ta
ɗ
an zauna kafin itama ta koma ta zauna akan kujeran da ta tashi tana kallon Na’ima, she look pale a rigar asibiti dake jikinta light blue colo
ur, kanta da hula da bai gama rufe gashinta ba, gashin ya kwanta a gaban kanta da wuyanta, idanunta har yanzu a kumbure suke sai hakan yasa suka sake girma, gashin idon dake jiƙe suka tsattsaya, bakinta ya bushe sosai, ta jingina bayanta da kyau tana kallo
n Fa
ɗ
ila
“Mummyn unborn” ta fa
ɗ
a tana ƙaƙalo murmushi
Fa
ɗ
ila ta harareta
“hmm Na’ima ai na kusa haihuwa kafin lokacin haihuwar yayi tsabar tashin Hankali, wallahi guy
ɗ
innan must pay for duk tashin hankalin da ya saka mu a ciki, dan ko ni ba y
afe masa zanyi ba”
Ɗ
auke kanta Na’ima tayi ba tare da ta amsa ba ta mayar ƙofar toilet dake cikin
ɗ
akin tana kallo, ta rasa tunanin me zata yi, jin an bu
ɗ
e ƙofar
ɗ
akin ta juya ta kalli ƙofar, suna ha
ɗ
a ido da shi ta sunkuyar da kanta idanunta na cikowa
da hawaye, har ya ƙaraso cikin
ɗ
akin, tana ji suna gaisawa da fa
ɗ
ila amma ta gagara
ɗ
ago kanta, har ya ƙaraso gefen bed
ɗ
in ya tsaya bata
ɗ
ago kanta ba
“Howre u feeling?” Sai a lokacin ta
ɗ
aga idanunta ta kallesa suka ha
ɗ
a ido, ta gya
ɗ
a masa kai kawai
daga kishingi
ɗ
en da take, kafin a hankali ta bu
ɗ
e baki tace
“Lafiya”
“Good, Allah ya ƙara sauƙi” gya
ɗ
a masa kai kawai ta sake yi ba tare da tace komai ba, ya juya a hankali da niyyar barin
ɗ
akin
“Yaya Ahmad” dakatawa yayi ya juyo yana kallonta,
Fa
ɗ
ila ma su take kallo, tana kallonsa idanunta na cikowa da hawaye tace
“pls i want to talk to u” sai da ya
ɗ
an kalli fa
ɗ
ila kafin ya taka ya koma inda ya tsaya
ɗ
azu yana kallonta yace
“Im all ears” shiru tayi ta gagara ce masa komai, yayi foldi
ng hannu a ƙirji yana kallonta shima bai ce mata komai ba, hawayen kan kumatunta ne ya gangaro kan fuskarta ta sa bayan hannu ta share still bata ce komai ba.
Fa
ɗ
ila dake zaune ta miƙe a hankali tana kallonta tace
“ƙafata ta riƙe min let me walk a
little” gya
ɗ
a mata kai tayi tana kallonta har ta fita ta janyo ƙofar, bayan fitarta da kamar seconds goma ya ƙarasa ya janyo kujera ya ajiye a gaban gadon ya zauna yana kallonta
“Me kike so ki ce?” Zaunawa tayi da kyau tana kallonsa
“Dan Allah naj
i yaya Nasir yace ure the one handling Sadiq, pls can u let him go?” Kallonta kawai yake yi amma ta gagara karantar yanda ya
ɗ
auki zancen akan fuskarsa, sai can yace
“Why?” Fashewa tayi da kuka ta gagara magana, shi dai kallonta kawai yake yi har ta ga
ji tayi shiru dan kanta, kafin ya sake tambayanta
“Tell me why?”
“Because he’s my friend, baya nufina da sharri, kawai he made a wrong choice ne, amma yana so na, he was once my shield, dan Allah ku barshi ya tafi ni na yafe masa”
“Oh really?”
Ya fa
ɗ
a yana kallon idanunta da ke jiƙe da hawaye, Gya
ɗ
a masa kai tayi a hankali, ya miƙe tsaye daga kan kujerar yana kallonta, itama shi ta
ɗ
aga idanunta tana kallo.
“Toh kinyi ƙoƙari, and mind u i have nothing to do with u or ur little boyfriend i ga
t better things da ke gaba na, abinda ya sa nayi involving kaina is because u called, for the sake of humanity na taimaka miki when u called saying ur so called friend da baya nufinki da sharri da yake sonki zai kashe ki.”
Kallonsa kawai take yi
“ i
thought u wanted to say something meaninful ashe am mistaken, and for saurayinnaki u should talk to ur parents not me” daga haka ya nufi ƙofa ta bishi da kallo har ya fita kafin ta koma ta kwanta tana share hawayenta.
Bai jima da fita ba Fa
ɗ
ila ta daw
o tana kallonta ganin ta juya bayanta ta lumshe idanunta kamar mai bacci, sai bata ce mata komai ba ta ƙarasa ta zauna.
Kwananta biyu a asibiti aka sallameta , a kwana biyunnan ba ƙaramin gata ta samu ba dan kowa yi yake kamar zai maidata cikinsa, alre
ady Mami tace da ita zata koma Abuja ana sallamarta, da ƙyar big Daddy yayi convincing
ɗ
inta akan sake barin Na’imar a lagos saboda makarantarta, ba ƙaramin tsorata Mami tayi da lamarin ba dan da har ta yanke hukuncin cire ta a pan atlantic in yaso ta koma
Abuja tayi schooling
ɗ
in a can, shima Daddyn Na’imar da ƙyar ya haƙura dan cewa yayi Na’ima is going with him zuwa gidansa dake cikin lagos shima, wanda Mummy da Suhaila kullum har da su a masu wunin asibiti, Nasir da Fa
ɗ
ila ba ƙaramin ban baki sukayi ba
da alƙawura kala kala kafin kowa ya haƙura.
Sai dai a
ɓ
angaren Na’ima damuwarta gaba
ɗ
aya yanzu halin da Sadiq ke ciki, gashi ta gagara yima kowa maganar saboda yadda ƙiri ƙiri suke nuna ƙin sadiq
ɗ
in, ta rasa wa zata yi ma magana ya fahimceta, da ta gw
ada yi ma Mami ma maganar balbaleta da masifa tayi tana fa
ɗ
in
“kina nufin mu rabu da mutumin da ya
ɗ
aga mana hankali for almost a week, kinsan halin da fa
ɗ
ila ta shiga da ciki? Me ya miki? Ko ya miki wani abu ne?”
Tun daga lokacin bata sake cewa ko
wa komai ba akan sadiq, sai dai ta riga tayi making up mind
ɗ
inta she’s not going to testify against him, duk wasu tambayoyi da ake mata in dai ya shafi sadiq sai dai tayi shiru kawai, sosai ta rage walwala, magana ma sai dole take yi, sai dai tayi ta bins
u da idanu kawai ko kuma ta gya
ɗ
a musu kai.
Kwanakin da suka biyo baya, Na’ima ji take kamar the world around her is spinning, sosai shirunnata ya fara damun su Fa
ɗ
ila, a nata
ɓ
angaren zuciyarta ce ta rabu gida biyu, part of her har yanzu yana wannan
ɗ
akin da sadiq ya kulleta for days, sauran part
ɗ
in kuma yana gareshi, tayi expecting yaƙi amincewa da buƙatarta na sake sadiq amma bata yi expecting wannan reaction din ba at all.
“Abinda ya sa nayi involving kaina is because u called” sai a lokacin ta
fara tambayar kanta menene ma yasa ta kirashi in the first place?
The following week ta soma attending lecture online ba tare da ko mutun
ɗ
aya ya fa
ɗ
a mata ya akayi da sadiq ba, the only thing she knows is hes still in custody. Duk yadda aka yi tayi t
estifying daga lawyoyinsu da officers kala kala amma kanzil taƙi tace musu.
Mami ta yi fa
ɗ
an har ta gaji, Big Daddy yayi lallashin ya gaji, dama Daddynta bai sake cewa komai akan maganar ba.
Tana kwance a kan gadonta da dare fa
ɗ
ila ta shigo Tana Ka
llonta dama ta san batayi bacci ba though it’s almost 1am na dare, ta zauna gefenta tana kallonta keenly tace
“Ɗazu Mami ta kira ki?“ gya
ɗ
a mata kai tayi
“Haryansu sonsa kike?” Ta sake tambaya, Na’ima bata amsa ba sai lumshe idanunta kawai da tayi,
“Ki bani amsa” a hankali ta bu
ɗ
e idanun da suka ciko da ruwa ta kalli fa
ɗ
ila
“Nima ban sani ba wallahi anty fa
ɗ
ila” kallonta kawai Fa
ɗ
ila keyi kafin ta matso kusa da ita
“Ya kamata kuwa ki sani, dan in har sonsa kike yi haryanzu, kina ganin ka
mar he deserve to be part of ur life