Showing 132001 words to 135000 words out of 137995 words

Chapter 45 - TANGLED HEARTS COMPLETE

Mai Moon   

27 Aug 2026

38

/>
ce

“Albiii” ya

ɗ

aga idanunsa ya kalleta kafin ya mayarda kansa abinda yake yi, ƙarasowa tayi ta sa hannu ta rufe laptop

ɗ

in ta cire a hannunsa ta ajiye a gefen bed ta zauna a inda ta cire laptop

ɗ

in tana kallon fuskarsa tace

“Dont u think its my t

ime now?” Ya dinga kallon cikin idanunta amma bai ce komai ba, ta saƙalo hannunta a wuyansa tana kallonsa tace

“Uhmmmm?” Hannu yasa ya shafa hannunta da ta saƙala a wuyasa har zuwa bayan wuyan nasa kafin ya warware hannun a hankali daga wuyansa ya sau

ƙ

e hannayen yana kallonta yace

“we need to talk” ta marairaice zata sake shigewa jikinsa tace

“the talk ai zai iya jira naga”

ɗ

agota yayi gaba

ɗ

aya daga jikinsa ya zaunar da ita da kyau akan gadon yana kallonta da kyau yace

“we need to talk Amir

a” ya fa

ɗ

a with a very serious tone.

“Fyn ina jinka” ta fa

ɗ

a tana gyar zamanta da gyara zaman rigar baccinta ta bashi duka attention

ɗ

inta,

ɗ

an shiru yayi yana kalllonta kafin ya kamo hannunta a hankali ya kai bakinsa ya sumbata,

ɗ

an murmushi tayi ta

na kallonsa da matuƙar mamaki wani sonsa take ji yana mata yawa a ƙirjinta ya fara magana a hankali.

“Duk abinda zan fa

ɗ

a miki yanzu, ina so ki kwantar da hankalinki ki saurare ni da kyau Amira, banyi hakan dan in cutar da ke ba, kamar yadda rashin yin

hakan ni zai iya cutar da ni….” Duk maganar da yake yi kallonsa kawai take yi har sanann da murmushi a fuskarta tana ta kallon bakinsa dake magana she just wants to kiss him but ta san ba bari zaiyi ba, Allah Allah take ya gama maganar, ganin kamar bata

fahimtar abinda yake fa

ɗ

a yace

“Amira” ta ce

“Na’am”

“Kina ji na?” Girgiza masa kai tayi alamar ah ah, yayi shiru yana kallonta, ƙara matsowa tayi jikinsa sosai ta sa hannu ta shafa fuskarsa tace

“To yanzu ina jinka”

ɗ

an murmushi yayi a hankali

yace

“No u dont” ta karyar da wuyarta tace

“To make me listen” ta fa

ɗ

a tana

ɗ

aura yatsunta a lips

ɗ

inta, lumshe idanunsa yayi ya bu

ɗ

e yana kallonta, he knows Amira well enough to know that bazata gane me yake cewa ta fahimta ba a yanzu hakan ya s

a can ƙasan maƙoshinsa yace

“I’ll sure make u listen” yana fa

ɗ

an hakan ya ha

ɗ

e bakinshi da nata,cak ameera ta tsaya Don wallahi she can't recall when last they had a mouth to mouth kiss he really took her by surprise, zata iya cewa ita dai ta manta rab

on da ya bata kulawa irin wannan, wani irin ƙaunarsa take ji fiye da misali, after everything ta rumgumeshi tsam tsam idanunta cike da hawaye tace

“I love you so much albi, dont ever leave me kaji” shafa gashinta kawai yake yi a hankali amma bai ce mat

a komai ba, tana jikinsa still tace

“Kamin alƙawari ull be mine har abada ni ka

ɗ

ai”

Sai a lokacin ya lumshe idanunsa ya bu

ɗ

e yana shafa kanta yace “i love u too”

dakatawa da shafasa numfashinta har sama yake don she can't believe what she jus

t heard dan it came as a suprise to her kamar yadda kissing

ɗ

inta da yayi

ɗ

azu ya zo mata a bazata ta lumshe idanunta hawayen farin ciki ya gangaro, wai shine yace mata he loves her too, she cant even believe ears

ɗ

inta, har sai da ta

ɗ

aga kanta ka kalles

hi taga idanunshi a lumshe, tabbass babalawo

ɗ

in Nuwaira ba abin yarwa bane, ta

ɗ

aura hannunta a ƙirjinsa tana shafawa a hankali tana jin kamar ta fashe da kuka, dis word is something bai ta

ɓ

a fa

ɗ

a ba, sai dai yace mata same ko da ita tace she loves him

she felt so special and love him even more yanzu da ya fa

ɗ

a mata he loves her too, sunanta ya kira a hankali ta amsa itama ƙasa ƙasa tana jin kamar kar moment

ɗ

innan ya ƙare, ya cigaba da magana a hankali cike da nutsuwa ta lumshe idanunta tana sauraro

n muryarsa da ke mata matuƙar da

ɗ

i, kamar sauƙar guduma a tsakar ka kalmar da ya fa

ɗ

a last ya sauƙar mata dummm murmushin fuskarta ya fara fading a hankali ta bu

ɗ

e idanunta kamar dai bata ji da kyau ba

“But am promising in muku adalci in sha Allah, i

want u to…” bata jira ya kai ƙarshe ba ta wani tashi zaune daga jikinsa tana kallonsa sai kuma ta fashe da dariya harda ƙyaƙyatawa yayi shiru yana kallonta, sai da tayi mai isarta kafin ta sassauta dariyar tana kallonsa tace

“u must be joking right? U

better stop!!” Sai kuma ta ha

ɗ

e rai tana kallon idanunsa tace

“cause its a very bad joke! Ko a wasa ne bazan

ɗ

auki wannan joke

ɗ

in ba Ahmad”

tana fa

ɗ

a ta rarrafa ta sauƙa a kan gadon ta miƙe tsaye tana kallonsa, kallonta kawai ya tsaya yi kafin ya

miƙe tsaye shima yana kallonta yace

“its not a joke!! Na auri Na’ima, she’s my wife just as you, the earlier kika kwantar da hankalinki kika fahimta the better for all of us” yana fa

ɗ

in haka ya wuce toilet dan yaga alama yadda yake so ta nutsun bazat

a ta

ɓ

a nutsuwa ba its better ya fito mata a mutum, kamar wacce ta daskare a wajen kusan minti uku kafin ta juya da gudu kamar mahaukaciya ta nufi ƙofa…

#Maimoon

09041426598

[8/14, 11:33 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuP

RZ5f2Q

RUƊAƊƊUN ZUƘATA(TANGLED HEARTS)

Yota/014

Wattpad: @Maimunah_Abdallah

ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 47:Whispers behind emotions

Yana fitowa daga wanka ganin bata

ɗ

akin ya sauƙe ajiyar zuciya a hankali yana ƙarasawa gaban madu

bi da ƙaramin towel a hannunsa da yake tsane gashin kansa, sam bai mayi tunanin iya abinda zata yi ba kenan, though ya san thats not the end of it, ƙarasawa closet yayi ya ciro pyjamas

ɗ

insa yana gama saka wandon yana shirin saka riga yaji wani ƙara kamar

na gilashi, dakatawa yayi da rigar a hannunsa ya kalli ƙofa ƙarar da ya sake ji ya sa ya ajiye rigar ya nufi ƙofa da sauri ya bu

ɗ

e ya fita, daga

ɗ

akinta yake jiyo ƙarar kamar na glasses, ya ƙarasa ƙofar

ɗ

akin ya mur

ɗ

a yaji a rufe gam na makulli

“Amira!!

” Ya kira sunanta muryarsa calm yana mur

ɗ

a ƙofar

ɗ

akin,

ɗ

an rintse idanunsa ka

ɗ

an yayi jin loud ƙara tartsatsatsa daga cikin

ɗ

akin followed by her voice cikin kuka sosai take cewa

“Ka cuce ni Ahmad, ka ci amana ta, ni zaka ma kishiya, you betrayed me,

bazan yafe maka ba, over my dead body will i forgive u, i hate you, i hate you” sosai take kuka, yayi ƙasa da muryarsa yace

“Open this door now”

“Bazan bu

ɗ

e ba!!” ta fa

ɗ

a da ƙarfi daga cikin

ɗ

akin cikin ihu, daganan ya fara jin ƙaran fashe fashe

n again sai kuma ƙarar drawers kamar bu

ɗ

esu take ko miye take oho,

“Na tsane ka, i hate u Ahmad, i hate u!!” Juyawa kawai yayi ya bar ƙofar

ɗ

akin ya wuce bedroom

ɗ

insa, ya fara neman spare key saboda gudun kar tayi hurting kanta,

ɗ

auko bunch of spare

keys

ɗ

in yayi ya dawo bakin ƙofar ya fara gwadawa a hankali har ya samu wanda ya bu

ɗ

e ƙofar har lokacin yana jin kukan da take yi kuma har lokacin bata bar fashe fashen da take yi ba, shigowa ciki yayi bayan ya bu

ɗ

e ƙofar

ɗ

akin, ya tsaya daga bakin ƙofa y

ana kallon yadda ta mayar da

ɗ

akinnata, tana tsugunne akan gwuiwowinta a ƙasan

ɗ

akin har lokacin daga ita sai zanin gadon da ta nanna

ɗ

o jikinta da shi a

ɗ

akinsa , gashinta kaca kaca, pillows

ɗ

in gadon duk a ƙasa har zanin gadon ta yaye, kayan gaban mirror



ɗ

inta duk ta

ɓ

arar da su a ƙasa, kwalaben turaruka duk sun fashe a ƙasan, duka drawers

ɗ

in

ɗ

akin a bu

ɗ

e, shiru kawai yayi yana kallonta, Sai kuma ya nufeta, tana ganin ya nufota ta miƙe tsaye, tana kallonshi,

“kar ka zo inda nake na tsane k…” sai kuma

ta gagara ci gaba ta fashe da kuka sosai, tsallake kwalaben yayi yana ƙoƙarin riƙota ta ja da baya da sauri cike da bori, runtse idanunta tayi jin ta taka kwalba dake zube a

ɗ

akin jini ya fara bin ƙafarta, amma zafin yankar bata kai ko kwatan abinda take

jin a cikin ranta ba a halin yanzu, kallon ƙafartata yayi kafin ya riƙota da sauri ganin tana shirin zubewa a cikin kwalaben

“Amira!” Ya kira sunanta da muryarsa da har ta

ɗ

an shaqe a maƙoshinsa, hannunta

ɗ

aya ta saka ta fara dukan ƙirjinsa, tana riƙe d

a zanin gadon jikinta da

ɗ

ayan, ganin ba sake ta zaiyi ba, ta sake zanin gadon ta saka hannu biyu tana dukan ƙirjinsa tana wani kalan kuka, bai hanata ba sai ma ƙoƙarin saka ta a jikinsa da yake yi, har ya samu ya rungumeta sosai a jikinsa yana shafa kanta

a hankali,

“Na tsane ka bana sonka, ka cuce ni, u think i’ll seat here while u sleep with her!, uve destroyed me Ahmad!” Ya gagara ce mata komai banda shafa kanta da yake yi, ƙoƙarin fita a jikinsa ta fara yi yaƙi ya sake ta, ta saka hannunta tana ƙoƙ

arin turasa baya amma bata da ƙarfi, acikin kunnenta yace

“Amira! Calm down, i’m here, and i’m going nowhere”. Girgiza masa kai ta shiga yi tana kuka sosai

“Karya kake yi, u said u love me

ɗ

azu ƙarya kake yi u dont, u only said dat saboda ka san ka

cuce ni kamin kishiya, me na maka da zaka min haka?” girgiza mata kai yayi a hankali amma ya gagara cewa komai, ha

ɗ

iye kukan tayi ta ja baya a jikinsa, shima a hankali ya sake ta ganin ta bar kuka da crashing out

ɗ

in, ta sunkuya ta

ɗ

auki zanin gadon ta

ɗ

a

ura a jikinta idanunta sun kumbura suntum, ta juya ta fara tafiya towards toilet har lokacin ƙafarta jini yake kuma kwalbar na ciki, tana taku

ɗ

aya na biyun ta tafi luuuu zata fa

ɗ

i, yayi saurin ƙarasawa ya tarota jikinsa yana kallon fuskarta da idanunta da

ke lumshe alamun ta sume,

ɗ

agata yayi cak yana tattaro zanin gadon careful kar shima ya taka kwalban ya ƙarasa kan gadonta ya kwantar da ita yana kallon fuskarta, ya rasa ma wani tunani zaiyi, miƙewa yayi ya wuce toilet ya

ɗ

auko ruwa da ƙaramin towel ya da

wo

ɗ

akin ya zauna gefen bed yana share mata fuskarta da gefen wuyanta da towel

ɗ

in, a hankali take sauƙe ajiyar zuciya ba tare da ta bu

ɗ

e idanunta ba, kallon ƙafarta yayi ganin kwalbar bata da wani girma ya sa ya miƙe ya tafi ya

ɗ

auko first aid box

ɗ

insu y

a zauna ya cire mata kwalbar ya gyara mata ƙafar, har sannan bata bu

ɗ

e idanunta ba sai hawaye kawai dake bin kuncinta, ya miƙe ya mayar da ruwan toilet, ta

ɗ

auki first aid

ɗ

in ya fito da shi, har ƙasa ya sauƙa ya

ɗ

auko abin shara ya koma ya tattare kwalab

en

ɗ

akin tass ya fitar da shi, kafin ya dawo

ɗ

akin yana kallonta ganin ta juya bayanta tana kallon bango, zama yayi a gefen bed

ɗ

in ƙafafunsa a ƙasa lost cikin tunaninsa, can ya kalli agogo ganin wajen 2:40 na dare har ya wuce, ya zauna da kyau a gadon ya

jingina kansa da headboard yana kallon bayanta da ta juya masa, sai kuma ya lumshe idanunsa a hankali, har asuba idanunta 2 banda hawaye babu abinda take yi, kiran sallar farko ya bu

ɗ

e idanunsa jin wuyansa ya masa tsami ya

ɗ

an runtse idanu ka

ɗ

an ya bu

ɗ

e,

kafin ya kalli gefenta har sannan tana yadda take, sauƙa yayi a gadon ya wuce toilet, da alwala ya fito ya

ɗ

an kalleta kamar xai juya ya fita sai kuma ya dawo sanin ko wanka bata yi ba jiya yace

“Amira, tashi kiyi wanka kiyi Sallah” idan bangon

ɗ

akin

ya amsa to itama ta amsa, bai sake ce mata komai ba ya juya ya nufi ƙofa ya fita,

ɗ

akinsa ya shiga ya zura jallabiya kan dogon wandonsa ya shimfi

ɗ

a darduma ya tada sallah, har ya idar da nafila da zaiyi ya miƙe ya fito a

ɗ

akin dan zuwa masallaci ya sake bu

ɗ

e ƙofar

ɗ

akinta yaga tana nan yadda take, janyo ƙofar yayi ya nufi stairs ya sauƙa ya bar gidan dan zuwa masallaci dan har ana shirin shiga sallah. Tana jin sauƙarsa ta miƙe tana

ɗ

an

ɗ

ingishi ta murza key a ƙofarta ta bar key

ɗ

in a jiki ta koma ta zauna

a ƙasa gefen bed

ɗ

inta tana sauƙe ajiyar zuciya dan zuwa yanzu hawayen ko fitowa basayi sai uban kumburi da idanunta yayi, tuno da wayarta da ta bari a

ɗ

akinsa ya sa ta miƙe tana

ɗ

ingishin ta bu

ɗ

e ƙofa ta fita ta tafi

ɗ

akinsa, tana kallon

ɗ

akin memory

ɗ

in

jiya da kuma yadda ya fa

ɗ

a mata ya ƙara aure a kan gadonnan a jiya bayan sun gama making love yana dawo mata fresh, wayar ta

ɗ

auko ta koma

ɗ

akinta ta sake rufewa da makulli ta bar key

ɗ

in a jiki ta zauna a ƙasa ta danna kiran number

ɗ

in Mummynta da asuban,

har ya gama ringing bata

ɗ

auka ba, ta sake kira nan ma ba’a

ɗ

auka ba sai da ta kira kusan sau 4 kafin aka

ɗ

aga, muryar mamanta cike da bacci tace

“Amira, lafiya wannan kira haka da asubannan?” Daga background tana jiyo muryar daddynta yana tambayar ko

lafiya shima, wani irin kuka ta fashe ma mamanta da shi tana sheshsheqa sosai, tuni baccin idanunsu ya gudu,

“Lafiya? Amira wani ne ya mutu? Ko Ahmad

ɗ

inne ya rasu?”

“Mummy ya cuce ni, mummy zuciyata zafi take min, zan mutu mummy” babanta ne ya k

ar

ɓ

i wayar daga hannun mummy ya saka a speaker dan tuni shima baccin nasa ya gudu

“Mamana me ya faru?”

“Dadddyyyy!” Ta fa

ɗ

a cikin kuka, mummynta tace

“Bazaki bu

ɗ

e baki kiyi magana ba me aka miki Amira?”

“Ahmad ya cuce ni, i hate him, wayyo A

llah na zan mutu mummy” daddy yace

“Ji wani maganar banza zaki mutu in ji wa? Me ya miki Mamana?” Mummy ta kar

ɓ

e wayar a hannunsa tana harararsa tace

“What happened? Kina ina yanzu?”

“Ina gida” ta fa

ɗ

a tana jan hanci,

“Toh ki taho gida yanz

u, zaki iya zuwa ko mu zo mu

ɗ

auke ki?”

Cikin shehsheqa da ƙyar tace

“zan iya”

“No she should wait for me in zo in

ɗ

auke ta” daddyn ya fa

ɗ

a yana tsaye akan mummyn Amira daga shi sai gajeren wando da tumbinsa a waje, ita kuma tana zaune gefe

n bed da sleeping dress,

ɗ

an harararsa tayi tace

“Zata iya zuwa tace” sai kuma ta mayar da hankalinta kan wayar

“To ki taho yanzu kinji, pull urself together and come home now” gya

ɗ

a masu kai kawai take yi, kafin ta katse wayar daddy zaiyi magana m

ummy ta miƙe ta wuce toilet tana fadin

“da dai sallah kayi zai fi maka” shima toilet

ɗ

in ya nufa yana fa

ɗ

in

“ naji tana kiran sunan mijinta, it better not be what am thinking”

“Hmm” itama ta fa

ɗ

a dan Allah Allah take Na’imar ta iso gidan taji ub

an abinda Ahmad

ɗ

in ya mata dan wlh in ta

ɓ

a mata yarinya yayi mai rabata da shi a ƙasarnan bata gansa ba.

Nuwaira na cikin bacci tayi

ɗ

ai

ɗ

ai a gado tana minshari, ƙarar wayarta ya tashe ta, wani dogon tsaki ta ja tana tare yawun baccin da ya bi gefe

n kumatunta, ta miƙe zaune tana gyara sleeping dress

ɗ

inta pink colour da ke jikinta, ta janyo wayar tana sake jan wani tsaki, Ganin Amira ta

ɗ

an ha

ɗ

e rai ka

ɗ

an sai kuma ta sake jan tsaki, har

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login