Showing 3001 words to 6000 words out of 137995 words
ta fita ba tare da ta ce mata komai ba, Ita ma bata ce mata ba, Yau gaba
ɗ
aya bata ganshi ba she's not sure ma in yana gidan.
Tun da tayi isha'i tayi wanka ta canza kayan baccinta take zaune gefen gadon, chatting take da Mami da K
e bata lbrn bikin cousin brothers d'inta da ake yi a Nigeria she literally begged Dad ya bar ta ta je amma ya hana ta, tun da Mom ta koma Nigeria bai fi sau biyu ya ta
ɓ
a bari taje wajenta ba, and since he have her custody kotu shi ta bawa kuma she's not ye
t 18 ba yadda za ta yi.
" Ma, Yaya Aminun kuma ya san ni? " tayi mata typing tana haurawa saman gadonta bayan ta cire slippers din ƙafafunta
"Ban gane he knows u ba? Who doesn't know u, ki na da shirme Na'ima
😂
"
" Ma, I wanted coming wlh I ev
en begged Dad but kin san yanda yake, yace wai No, I wish during summer ne bikin then muna summer breaks maybe da zai barni
😔
"
"Don't worry during summer then sai kizo, Allah ya sa ya barki cause he's insecure gani yake kamar ba za ki koma ba, which da
ina da daman Hakan da tuni wani zancen ake yi"
" Ma, I miss u" ta tura mata hawaye na cika idonta cause she really misses her. Kiranta ne ya shigo ta whatsapp call tayi picking tana murmushi, sun jima suna magana kafin su yi sallama, sai da ta tura
mata pictures
ɗ
inta da tayi snapping 3 days back a snow da school friend
ɗ
inta Linda kafin ta janyo pillow ta kwanta tana Jin kamar wani nauyi ya ragu a k'irjinta.
Hasken rana daya haske fuskarta yasa ta bud'e idanunta ta zuba ma window ido kafin da
sauri ta wani dirƙa daga kan gadon da gudu ta ƙarasa bayi, kwata kwata bata ji alarm dinta Yayi going off ba, rabonta da tayi Sallah late har ta manta, babu Wanda yake tashinta Sallah a gidan da kanta ta ma kanta wannan tarbiyyar ko dan yanda Mamie take y
awan mata nasiha, bata tare da ita amma she's always there, unlike Dad da he's here amma ji take kamar baya nan, duk abinda take so yana mata, ku
ɗ
i kuma bata bukatar tambayarsa, yet bata san ya zata fasalta relationship
ɗ
inta da Shi ba.
Bayan ta idar
da Sallah, bayi ta koma, tana kallon kanta a madubin bayin tana brush, wayarta ne Yayi ƙara ta fito da brush
ɗ
in a bakinta ta
ɗ
auko wayar ta koma bayi, ganin ya yanke yasa tayi unlocking phone
ɗ
in tana duba missed call d'in Linda, ajiye wayar tayi cigaba
da brush, rinsing bakinta tayi bayan ta gama ta tara ruwa a hanunta ta wanke fuskarta ta saƙale brush
ɗ
in tare da
ɗ
aukan towel tana goge fuskarta, fitowa tayi riƙe da wayar, ta zauna kan kujeran gabán
dresser d'inta, whatsapp ta bude ganin Linda na online
sai kawai ta tura mata message
"Saw your missed call. What's up?
🤔
"
"Hey! I was trying to ask if you have the notes from history class, I totally spaced out and missed a few things.
😬
"
"Hm okay, will send them cheesehead
😏
"
"You're a li
fesaver! I owe you one.
💯
"
Ajiye wayar tayi, ta Mik'e ta wuce toilet bayan ta tura ma Linda abin da ta tambayeta.
8:30 ta sauƙo ƙasa dressed in hoodie da jeans, a zaune ta gansu suna breakfast ta ƙaraso ta ja kujera ta zauna
"Ina kwana Baba" t
a fa
ɗ
a tana janyo plate ba tare da ta kalleshi ba,
"Gud morning Mummy" ta sake fa
ɗ
a tana serving kanta breakfast.
Sai da ya ajiye mug
ɗ
in tea da yake sha da alama yau yana cikin nisha
ɗ
i, maybe he didn't drink yesterday
"Morning kid" ya fa
ɗ
a yan
a miƙewa alamun ya gama breakfast
ɗ
in , kallonshi ta
ɗ
an yi ta gefen ido, Yana sanye da light blue polo shirt tucked neatly, da farin baseball cap a kanshi, ko bai fa
ɗ
a ba tasan he's going for golf course kamar dai sauran weekends
ɗ
imshi.
Ƙ
arasawa Yayi
kusa da Mummy Yayi Kissing goshinta, itama Na'iman Yayi kishing kumatunta.
"Gobe akwai school koh?"
Ya fa
ɗ
a yana barin wajen, gya
ɗ
a kai kawai tayi bata ce komai ba, har taji ƙaran rufe ƙofarsa alamun ya fita a gidan, fitar motarsa da taji ne y
asa ta maida hankalinta kan abincinta tana ci a hankali, mutumin jiya ne ya fa
ɗ
o mata ta Kau da tunanin, tana kallon Mummy da ta haura sama, bata jima ba ta sauƙo da car key a hannunta Tana kallonta tace
"Baby, hope ull be fine on ur own" ta fa
ɗ
a tana
riƙe da jacket
ɗ
inta a hannunta,
kallonta kawai Na'ima ke yi kafin ta gya
ɗ
a mata kai kawai tana tura fork mai
ɗ
auke da waffles bakinta.
Tana kallonta har ta fita ta rufo ƙofar itama, ajiyar zuciya ta sauƙe ta ƙarasa breakfast
ɗ
in ta
ɗ
auraye few ute
nsils
ɗ
in ta wuce sama.
Maimoon#
09041426598
[8/14, 11:23 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEART)
YOTA
Chapter 3: the start of something good
Kasancewar yau Monday, sai bat
a koma bacci ba tun da ta yi asuba ta koma gadonta tana strolling through social media, hasken da taga gari ya fara yi ta window
ɗ
inta da tayi hanging binds
ɗ
in yasa ta juyar da kanta ta Kalli agogo, wayar ta ajiye ta miƙe, sanyin safiyar yana ratsata ta
wuce bayi.
Bata jima ba ta fito
ɗ
aure da towel, ta ƙarasa wardrobe
ɗ
inta ta bu
ɗ
e tana kallon ciki, uniform
ɗ
inta ta zaro cike da sanyin jiki ta ajiye shi gefen gado kafin ta ƙarasa dresser
ɗ
inta, bata jima ba ta gama shafe shafen da zatayi ta gyara gas
hinta ta dawo bakin gadon ta tsaya tana kallon navy- blue blazer
ɗ
inta da silver crest wanda aka rubuta tambarin sunan makarantansu —St.Emery's Academy,Boston,MA— a jikinsa.
Farar rigar ta fara
ɗ
auka ta saka a
ɗ
an ƙaramin jikinta wanda bai yi kama da t
a m
Kai 17
ɗ
in bama sai tsawo da take da Shi tayi butttoning, kafin ta
ɗ
aura blazer
ɗ
in da ke kama da suit, gray skirt
ɗ
in ta saka tana sa hannu ta sake smoothening
ɗ
insa, tie
ɗ
inta ta
ɗ
auka mai layi- layin navy and silver ta saka shi a ƙarƙashin collar
ɗ
in rigarta, ta sunkuya ta saka fararen socks
ɗ
inta kafin ta zauna a gaban madubi ta yane kanta da veil baƙi.
Ƙ
arasawa inda takalmanta suke tayi ta zaro loafers
ɗ
inta da suke kyalli ta zauna a gefen gado ta saka su, backpack
ɗ
inta ta rataya a shoulder
ɗ
inta guda
ɗ
aya ta fito daga
ɗ
akinta, sauri sauri ta wuce downstairs, kamar ko wace Monday a table
ɗ
in ta same su har sun fara karyawa, tana ƙarasowa wajen tace
"Morning"
Wayar da yake ta
ɓ
awa ya dakatar ya
ɗ
ago ya kalleta, fuskarsa babu yabo babu f
allasa yace
"Morning, har kin shirya?"
Sai da ta ja kujera ta zauna bayan ta ajiye jakanta a wani kujeran daban kafin ta gya
ɗ
a masa kai tana
ɗ
aukan cup dan ha
ɗ
a ma kanta shayi, the table was then quite kowa ya maida hankali kan cin abincin da ke gab
ansa, Mummy ce tayi breaking silence
ɗ
in ta hanyar ajiye cup
ɗ
in hannunta tana kallon Na'ima tace
" Baby i heard there's fundraiser a school
ɗ
inku this Friday, for the senior classes, hope ure going to participate dan banji kince komai akai ba u didn
't even mention it to me nor ur dad"
Dakatawa da tauna toast
ɗ
in da ke bakinta tayi tana kallon Mummy kafin ta
ɗ
an kalli Dad, cup
ɗ
inta ta
ɗ
auka ta kur
ɓ
i shayin da Ke ciki bata ce komai ba.
Kallonta Dad Yayi kafin ya maida kallonsa ga Mummy "a fundr
aiser for prom tickets?"
"Yeah, yana da kyau tayi participating she's in her final grade, kuma it's for the seniors"
Da sauri Na'ima ta ajiye cup
ɗ
in tana ƙirƙiro murmushi ta gya
ɗ
a kanta
"Eh dama zanje, it's not a big deal"
"Meyasa baki fa
ɗ
a
min ba tun da farko?" Ya tambaya ya na zuba mata idanunsa da suke nan sak nata.
Kafin tayi magana Mummy ta rigata
" Maybe it slipped her mind, kin manta ne koh?" Tayi tambayan tana kallonta
Da sauri ta gya
ɗ
a Kai,
ɗ
auke kansa yayi ya mayar kan w
ayarsa
" u better focus on important things like ur grade!"
"In sha Allah" ta fa
ɗ
a tana sauƙe kanta ƙasa
Har suka ƙarasa breakfast
ɗ
in ba wanda ya sake magana, Mummy ce ta fara barin table
ɗ
in, ya
ɗ
ago ya dube ta yace
"Kina buƙatan wani abun
e?"
Girgiza masa kai tayi, ya miƙe shima
"Okay if u do let me know, study hard and stay out of trouble" ya fa
ɗ
a yana barin table
ɗ
in shima.
Jakarta ta
ɗ
auka bayan ta
ɗ
au packed lunch
ɗ
inta ta saka a jakan, itama ta nufi ƙofar fita a gidan tana
ɗ
aura jacket
ɗ
inta saboda sanyi, sai da ta fita ta janyo ƙofar ta rufe kafin ta kalli street
ɗ
in nasu, a hankali ta soma tafiya, ta kalli agogon hannunta she's not late kamar dai ko yaushe.
Bus na tsayawa S.t Emery's Academy, ta sauƙo tana kallon saura
n students
ɗ
in da duk Irin kayanta suke sanye da Shi , makarantan look like ƙaramin university than high school.
Yadda students suke wucewa kowa da
ɗ
an uwan tafiyarsa wasu na dariya wasu na hira abinsu ta bi da kallo, kamar ko yaushe ita ka
ɗ
ai take ta
fiyarta ba kuma dan rashin masu son kawance da ita ba, sai don ita ce bata taba sake wa har tayi kawayen.
"Nima"
ko bata juya ba tasan mai kiranta, dakatawa tayi har ta Iso ta, Linda, ita ka
ɗ
ai ce ta nace mata take ƙoƙarin ganin kullum sun zama fr
iends bata damu da shareta da Na'iman Ke yi sometimes ba, yarinyar wani Nigerian professor ne, akwai ta raha da barkwanci.
"U didn't reply my text yesterday night"
"I was asleep"
"Uh-uh" Linda ta fa
ɗ
a tana mata wani kallo da yasa tayi murmushi
suna cigaba da jerawa tare har suka shiga class.
Ana fita lunch inda ta saba zama nan ta tafi ta zauna, ta ciro wani littafi da take karantawa ya ajiye saman table, box
ɗ
in packed meal
ɗ
inta ta ciro ta ajiye ta soma cin abincin tana kallon yadda saura
n suke cin abincinsu in groups suna hira da dariya.
Rufe box
ɗ
in tayi ta bu
ɗ
e jakarta ta Ciro book da Pencil, sunkuyar da kanta tayi ta fara zane perfectly.
Fuskarsa bai fito sosai a zanen ba amma yanda zanen ya fita, da bridge
ɗ
in, yanayin tsayuw
arsa, a hankali ta zubawa zanen idanunta, mutumin rannan.
Ahmad Yarwa's Residence
No. 10 Yewande Crescent, Ikoyi, Lagos, Nigeria.
Hasken fitowar rana ce ta haske dogayen bishiyun da suke zagaye da babban glass Mansion
ɗ
in wanda hasken ranan ya
ratsa har cikin babban living room
ɗ
innasa, a tsaye yake a gaban makeken glass
ɗ
in Yana kallon waje hannunsa d'aya a cikin dark Gucci jogger pants dake jikinsa, Wanda yabi dogon figure d'inshi, tambarin Gucci dake jikin dogon wandonnasa ya k'ara wani mod
ern flair to the look not as casual as he wanted to look, fitted balanciaga hoodie ne a jikinsa charcoal grey colour, taushin cotton d'in making him feel comfortable yet sophisticated.
K'afafunsa sanye cikin sandals na Hermes Izmir.
Faint knock d'in
da akayi a bakin k'ofa sau biyu, ya sa Shi juyowa Yana barin jikin glass d'in ya zauna a gefen gado Yana bada izinin shigowa, da sallama ta shigo d'akin sanye cikin silk robe da yabi jikinta ya mata matuk'ar kyau, fuskarta d'auke da murmushi, d'ankwalin si
lk d'in a d'aure a kanta Yana bayyana gaban gashinta da Ke kwance gwanin sha'awa, idanunshi ya zuba mata har ta mayarda k'ofar ta rufe ta k'araso gefen gadon ta zauna dab da Shi.
"Good Morning albi"
ta fada tana Kai hannu ta Shafa fyn beard d'inshi
, lazy hazel eyes d'inshi ya zuba mata
"Coffee's ready"
ta fad'a tana mik'ewa ganin Irin kallon da yake binta da Shi, ta juya da niyyar fita ya sa hannu ya rik'o hannunta ya juyo da ita tare da zaunar da ita a tsakiyan k'afafunshi, Muryarsa cike
da laziness yace
"Come here....”
ya fad'a yana d'aura fuskarsa a gefen wuyanta hannunshi d'aya na kan cikinta da Ke nan flat kamar bata taba haihuwa ba, d'ago kanshi tayi da hannu biyu ta tallafe fuskartasa tana marairaicewa, yadda tayi da fuskarta
yasa Yayi dariya Yana mik'ewa tsaye tare da ita.
Hannunshi ya sa ya sark'e a cikin nata a hankali take biye da Shi har suka fito falon Shi da Ke saman, ya k'arasa kujera ya zauna itama zama tayi a gefensa wani Irin sonsa da k'aunarsa ña sake huda jini
nta, coffee d'in ya d'auka ya Kai baki ya kurb'a ya juyo ya kalleta ganin yadda ta kafe Shi da ido ya d'aga mata gira alamun "what?" da hannu ta masa alama da "I just love you so much"
murmushi Yayi ya cigaba da Shan coffee d'in, door bell d'in da a
ka danna ya sata kallon k'ofa sai kuma ta mik'e bai ce mata komai ba har ta fita, komawa Yayi ya kishingid'a ya lumshe idanunsa, bata jima ba ta dawo da package mai kyau a hannunta a ajiye a kan table ta dawo kujeran ta zauna tana danna wayarta
"Garden
er d'innanne ya kawo plants d'in da kayi order for the backyard"
"Uhm"
sai kuma ya d'an zauna da kyau
" I want to make the garden even more beautiful, so that Ke da Saif zaku fi Jin dad'insa, kuma we can all relax there"
ya fad'a yana kall
onta kanshi relaxed a kan kujeran.
Kallonshi kawai take yi babu ko kyaftawa
"did u know that ure the best husband ? and I love you so much"
ta fad'a tana matsowa ta kwantar da kanta a k'irjinshi
K'asa k'asa yace
"well, now I know, wher
e's saif?"
"Downstairs?"
"Woman u aren't even sure"
ya fad'a yana mik'ewa tsaye, k'ofa ya nufa tabi Shi da kallo, ta yaya zata fasalta Ahmad a cikin rayuwarta? Mutum d'aya da take jin bazata tab'a iya had'a son Shi da kowa ba Kai hatta iyayent
a, mutumin da bazata iya sharing d'insa da kowa ba, gwara mata mutuwarta akan hakan.
Tsaye Yayi a falon ganin bai ganshi ba ya sa shi k'arasawa wani dak'i da a gaban d'akin clearly aka rubuta SAIF's kingdom, bud'e k'ofan Yayi without making a sound, a
nan ya hangoshi lost a cikin abinda yake yi, babu abinda babu a d'akin, a gefe d'aya shelf ne a cike da books, ga kuma slide, sai wani babban digital screen ña drawing, prayer area d'inshi da small prayer mat a wajen harda wurin ajiye Qur'an d'inshi da sa
uran storybooks d'inshi, manyan toy cars d'inshi, chalk board mai kyau a gefe da "hero " a rubuce a jiki da farin alli, Furnitures d'in cikin d'akin duk customized da sunansa "Saif AY" a jikinsu. Tiptoeing Yayi without making a single sound ya k'araso ta
re da saka hannuwashi ya d'aga Shi sama daga kan slide d'in da yake wasa akai. Sama Yayi da Shi Yana masa chakulkuli Wanda ya sa Shi kyalkyalewa da dariya kamar zai shid'e Yana wuntsula k'afafunsa shima dariyar yake yi kafin ya sauk'e sa a kan fyn bed d'in
sa
"Shh"
yace Yana d'aura yatsunsa akan lips d'in yaron da yake nan moist da yawun dake lips d'insa
"How's my champion today huhn?"
Ya fad'a Yana gyara masa zaman clean white shirt d'insa,
"Papa put me down"
ya fad'a Yana wuntsula k
'afafunsa da Ke sanye da snickers farare dai-dai da k'afafunsa, beige short d'in dake jikinsa da bai sauk'a Sosai ba yasa ana iya ganin kananun farare tass d'in k'afafunsa.
Sauk'esa Yayi Yana kallonsa ya tsaya a gabansa, Saif na kallon babannasa yace
"do I look like a big man papa?"
Amira da Ke tsaye daga bakin k'ofa tace
" u look like photocopy d'in babanka"
duk juya wa suka