Showing 117001 words to 120000 words out of 137995 words

Chapter 40 - TANGLED HEARTS COMPLETE

Mai Moon   

27 Aug 2026

41



ɗ

akin ya

ɗ

an

ɓ

ata rai yace

“Whats that?”

“Ina wuni”

ta fa

ɗ

a tana murmushi da kallon kyakkyawar fuskarsa ta cikin screen

ɗ

in. Shiru ya mata yaƙi ya amsa still yana kan layin,

“Ina gaishe ka” ta fa

ɗ

a a shagwa

ɓ

e gani tayi ya katse kiran ta

ɗ

an bu

ɗ

a idanu, sai kuma ta ƙyalƙyake da dariya ta bu

ɗ

e chat

ɗ

insu

zata masa magana taga yana typing

“On the lights” kawai yace mata a message

ɗ

in, tana murmushi tace masa

“Ai wutan suka

ɗ

auke fa”

“Baebyy” ya sake tura mata, ta tsaya tana ta kallon baeby

ɗ

in, she dont know why but karanta message

ɗ

in take in

his voice,

“Na’am” ta tura masa

“I want to see u, on the lights” ya turo mata sai kuma ya sake turo mata “pls” differently, miƙewa tayi ta tafi ta kunna hasken ta dawo ta zauna gefen bed

ɗ

in kafin ta danna kiransa….

Washegari kasancewar asabar

ce bata fito daga

ɗ

akinta da wuri ba, sai kusan 11 ta fito daga

ɗ

akinta dan tasan Yau weekend duka yan gidan ma bacci suke basu tashi ba tukun, ta sauƙo palourn ƙasa tana tafiya a hankali ƙafafunta cikin slippers masu taushi na cikin gida, ga mamakinta a

palourn ƙasan ta samu Daddy yana zaune yana karanta jarida da glasses a idanunsa which is so unlike him, ta ƙaraso cikin palourn ta zauna a ƙasan carpet can gefe ta gaishe sa, rufe jaridar yayi ya ajiye a gefensa yana kallonta yace

“Howre u?” Ta gya

ɗ

a

masa kai a hankali tace “fyn”

“yaushe zaki gama exams

ɗ

in ma kika ce?”

“On wednesday” ta fa

ɗ

a tana matsowa ta

ɗ

auki cookie guda

ɗ

aya a cikin bowl dake ajiye a center table

ɗ

in gabansa ta koma ta zauna tana kallon tv dake aiki on low volume.

“Okay ure still going to ur mum for hutun kenan?” Kallonshi tayi kafin ta gya

ɗ

a masa kai, ya

ɗ

an mata murmushi yace

“Okay Allah ya kaimu” miƙewa tayi tana kallonsa tace

“im making myself tea u want some?” Kallonta kawai yake kafin ya gya

ɗ

a mata ka

i alamun

“Eh” yana mamakin yadda yau ta sake da shi har haka, its been long da ta sake da shi tayi magana mai tsawo da shi sai dai gaisuwa ko idan ya tambayeta abu ta bashi amsa, ita kanta tana tafiya kitchen

ɗ

in tana tunanin sudden change

ɗ

in nashi na

yau, its like hes not been drinking lately.

Shayin ta ha

ɗ

a musu harda omelatte ta aza a tray mai kyau ta kawo masa ta ajiye a gabansa, ya ajiye jaridar da ya cigaba da karantawa yana murmushi yace

“Thank u ina naki?” Ta nuna masa hanyar kitchen

“Bari in

ɗ

auko” ya gya

ɗ

a mata kai kafin ta wuce kitchen

ɗ

in ta

ɗ

auko ta dawo palourn tana ci tana kallon tv a hankali har ta gama, miƙewa tayi ta tattare ta kai kitchen kafin ta dawo ta

ɗ

an tsaya bayan kujera tan kallonsa tace

“Zan tafi sama” ya gya

ɗ

a mata kai kawai, daga haka ta juya ta haura ya bita da kallo kafin ya sauƙe ajiyar zuciya ya jingina kansa da kujerar yayi shiru lost a cikin tunani.

Washegari Sunday da yamma Na’ima na kitchen tana girkin abinda zata ci, Suhaila ta shigo cikin kit

chen

ɗ

in, ta tsaya daga bakin ƙofa tana kallonta kafin ta ƙaraso kitchen

ɗ

in ba tare da ta kula Na’imar ba ta bu

ɗ

e fridge ta

ɗ

auki ruwa mai sanyi ta bu

ɗ

e ta jingina da fridge

ɗ

in tana sha tana girgiza ƙafa, itama Na’imar aikinta kawai ta cigaba da yi bata

ko nuna ta san da ita a kitchen

ɗ

inba, tana yi tana

ɗ

an kallon wayarta dan basu jima da gama waya da Ahmad ba da ya dawo ƙasar a yau.

Bu

ɗ

e fridge

ɗ

in Suhaila tayi ta mayar da ruwan, ta tako ta ƙaraso har gaban gas da Na’imar ke aiki ta jinginga da sink

tana kallonta, Na’ima ta

ɗ

an saci kallonta kafin ta kashe gas

ɗ

in dan dama ta gama aikin, ta sauƙe ƙaramar pot dake kan gas

ɗ

in ta wuce ta

ɗ

auko plate zata juye noodles

ɗ

in da ta dafawa kanta, har ta gama juyewa Suhaila na tsaye tana kallonta kamr zata ka

she ta da idanu, ta je ta bu

ɗ

e fridge ta

ɗ

auki ruwa ta dawo ta

ɗ

auki plate

ɗ

in zata bar kitchen sai a lokacin Suhaila ta sha gabanta tana kallonta tace.

“Kee malama” tsayawa Na’ima tayi da plate a hannu tana kallonta, tun shigowarta ta san da bala’i ta

shigo shiyasa take Allah Allah ta bar mata kitchen

ɗ

in

“Magana nake miki” Suhaila ta sake fa

ɗ

a tana wani kallonta da cije baki, a nitse Na’ima ta dake tace

“Ina jinki”

“So nake ki fa

ɗ

a min a ganinki Yaya Ahmad sonki yake?” Na’ima ta juya idanu

nta a hankali irin not maganar nan again pls, suhaila ta cigaba

“U think say u holy pass everybody koh? Kuma zai aureki koh? Ke munafuka ce Na’ima, meyasa duk wani abu da yake nawa sai kin ƙwace min?” Kallonta kawai Na’ima keyi kafin ta

ɗ

an yi ƙarfin

halin cewa

“Me na kwace miki?” Wani kallo suhaila take mata kafin tace

“everything” ra

ɓ

ata Na’ima tayi zata wuce ta riƙo hannunta ta janyota baya wanda hakan yasa plate

ɗ

in hannunta ya subuce ya fa

ɗ

i, da sauri Na’ima ta matsa baya tana kallon noo

dles

ɗ

in da ta gama dafawa a zube a akan tiles, Allah ma ya so ta matsa baya da akan ƙafafunta zasu zube, da sauri Suhaila ta wani

ɗ

an ja da baya itama kafin ta ƙyalƙyale da dariya

“My bad, my bad, poor noodle ji yadda ya zube a ƙasa” ta fa

ɗ

a tana nuna

ƙ

asan, sai a lokacin Na’ima ta fahimci ba ma cikin hankalinta isashshe Suhaila take ba she’s tipsy probably a buge take ko ba da yawa ba, Suhaila ta

ɗ

ago idanunta daga ƙasan ta kalli Na’imar kafin ta ha

ɗ

e rai tana kallonta tace

“Am warning u for the l

ast time Na’ima, ki rabu mun da Mijina, if not kinga yadda wannan noodles

ɗ

in ke zube a ƙasa? Baki ci ba nima banci ba, to sai dai kowa yayi asararsa, sai dai duk mu rasa shi kinji na rantse miki ita kuma Amira ta jira dawowata kanta dan sai na mata abinda

bazata mantani ba har ni zata ma warning wata banza ma da ita, ni zata ma rashin mutunci, zan nuna mata nafita hauka ” ta fa

ɗ

a tana saka finger

ɗ

inta a baki sannan ta nuna saman kitchen

ɗ

in. Wani murmushin takaici Na’ima tayi tana kallon Suhaila tace

“Sai dai ke ki rasa shi amma trust me ni na same sa na gama” tana fa

ɗ

in haka ta wuce ta je gaban sink ta kunna tap tana wanke hannunta.

Suhaila ta ƙaraso har gaban sink

ɗ

in tace

“ƙarya kike, wallahi ƙarya kike yi, kece mayya kika maƙale masa munafu

ka, baya sonki ni yake so”

Na’ima da ta kashe tap

ɗ

in ta juya ta wuce wajen wayarta ta

ɗ

auka ta nufi hanyar ƙofa zata fita, sake tare mata hanya Suhaila tayi tana nuna ta da yatsa amma bata ce komai ba.

Goge hannunta Na’ima tayi a bayan wandonta ta

yi unlocking wayarta straight ta shiga recent call ta danna masa kira ta saka kiran a handsfree ta

ɗ

aga idanunta tana kallon Suhaila da itama ke kallonta, ringing

ɗ

aya biyu a nan ukun ya

ɗ

aga kiran

“Baebyyyyy” deep muryarsa mai azababben dadi ya ratsa k

unnuwansu duka.

#Maimoon

09041426598

[8/14, 11:32 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RUƊAƊƊUN ZUƘATA(TANGLED HEARTS)

Yota/014

Wattpad: @Maimunah_Abdallah

ArewaBooks: @maimunahabdallah

Discussion boar

d

ɗ

ina masu capacity, ai ku kunfi quality, ga ku da quantity, ba mai ta

ɓ

a muku identity





love y’all loads billah, na sha waqa jiya kun sani nisha

ɗ

i tabbass Allah ya faranta muku yadda kuke ƙoƙarin faranta min, thank you so much





Chapter 43: price o

f Love

Kallonta kawai Suhaila take yi kamar wawuya, idanunta a waje, kamar wadda yawu ya ƙafe a bakinta, ta ƙyafta idanunta da ke kallon Na’ima ƙuri, kamar kunnenta basu jiye mata dai dai ba, she was tipsy Yes, amma tuni taji

ɗ

an guntun mayen ma ya sak

eta tass, cause a yanda ya kira Na’ima Muryarsa sounds Real ba kamar wanda akayi forcing ba at all, kamar wanda has been longing Na’imar ta kira sa, very affectionate.

“Yaya Ahmad” Na’ima ta fa

ɗ

a a hankali tana

ɗ

auke idanunta daga na Suhaila, muryarta

very steady and sweet.

“Uhm ” ya amsa can ƙasan maƙoshinsa

“Ina son na ganka”

ɗ

an shiru yayi ka

ɗ

an kafin yace

“Yanzu?” Ɗan kallon Suhaila tayi kafin ta sake rage muryarta tace

“Anytime dats convinient for u, amma dont take too long please

ee” daga can muryarsa ƙasa ƙasa yace

“Sai dai in amsa ta zaki bani” tana murmushi ta sake kallon Suhaila tace

“Who knows ko amsar taka ce is ready”

“If thats the case am on my way already”

“Tom sai kazo mijin Na’ima” tayi Sauri ta kashe wa

yar dan shima kanshi ta san mamaki ya kusa kashe shi a can, bata ko ƙara kula Suhaila ba ta ra

ɓ

a gefenta ta fice a kitchen

ɗ

in, itama Suhaila batayi ƙoƙarin dakatar da ita ba, dan wani irin

ɗ

aci take ji a maƙoshinta gashi hawayen ma sun ƙafe sunƙi zuwa, ta

na ta tsaye a kitchen

ɗ

in tana kallon Noodles

ɗ

in dake zube a ƙasan kitchen

ɗ

in, tana tuno rashin mutuncin da Amira ta mata a asibiti abinda ta manta ne ka

ɗ

ai bata fa

ɗ

a mata ba, harda cewa sai ta salwantar da rayuwarta idan bata fita sabgar mijinta ba, Ya

nzu kuma Na’ima, sai yanzu ma ta gane cewa dukansu biyun sun fita kama dahir, Amira ta riga ta auresa, gashi yana kula Na’ima, to ita fa? Ko gaishe shi tayi a daƙile yake amsawa kamar ta masa dole wani sa’in ma baya amsawa, duk zuwan da take gidan Ammi a b

anza ne, meyasa wai itace mara Sa’ar? gashi ko taje Ammi ce ka

ɗ

ai take kulata daga rahama har yasmeen sai dai su gaisa sama sama su watse a wajen, ta rasa yadda zatayi da rayuwarta, sai lokacin kuzari ya zo mata ta juya da gudu ta haura sama ta nufi

ɗ

akin

Mummy idanunta jajir amma ba hawaye.

“Nuwaira wallahi nagano wacce ake shirin liƙa masa nace miki, Munafukan danginsa ne fa suke son liƙa masa wata zabiyar yarinya munafuka, yarinyar ƙanwar Amminsa, ke har warning na karta mata a asibiti sai kinga ya

dda take shishshige masa tana maƙale masa a gabansu amma ko a jikinsu saboda su suka saka ta, ni idan ban halaka yarinyar nan ba raina bazai ta

ɓ

a min da

ɗ

i ba”

Nuwaira dake kwance saman gado tace “ta yaya kika san an ha

ɗ

a sa ita? Shi ya fa

ɗ

a miki?” Amir

a ta wani harareta ta miƙe tsaye tace

“ke yarinyar da da bakinta tace mini itama zata shigo gidansa a matsayin matarsa nan kusa ba da da

ɗ

ewa ba, wallahi Nuwaira mu koma wajen mutumin can, hasken dama da ke zagaye da ita da yace mana ya gani ba na wani

addu’ar iyaye bane suma malamai kawai suke shiga suka saka aka rufe kar wanda ya gani sai gashi da bakinta ta furta min, saboda haka ko nawa xan kashe a warware min duk abinda suke ƙullawa kafin mu dasa namu akanta zan kashe”

Nuwaira ta miƙe zaune tana

wani dariyar bosawa tace

“aikuwa sai ta gwammace bata san Ahmad ba bare har su ha

ɗ

a ta da shi ta yarda har tana fariyar aurensa, kuma ko shakkah babu suma biye biye suke yi tunda kince min ita da uwarta daga turai suka dawo, kuma addini bai wani ishes

u ba”

“Dan Allah Nuwa ina ake maganar Addini, yarinyar fa ubanta kafiri ne” Nuwaira ta sake ƙyalƙyacewa da dariya tace “Har hankalina ya kwanta wallahi, dama muna tashi Baba Sunan yarinyar kawai zamu basa duk wani abu da ta ƙulla a warware mana shi tsa

f kafin muci kutumar ubanta, har ta isa ma ta so abinda ƙawata ke so” Amira ta

ɗ

anyi dariya ka

ɗ

an kafin ta juya ta nufi ƙofa tana fa

ɗ

in

“naji door bell, bari in duba ko abincin ne ya iso”

Nuwaira ta koma ta kwanta tana girgiza ƙafa tace

“Dan Al

lah yi Sauri wallahi yunwa nake ji sosai”

“Kin tabbata haka akayi Suhaila?da bakinsa kika ji ya fa

ɗ

i haka? Kinsan fa makircin yarinyar nan”

Suhaila na sheshsheƙan kuka tace “wani irin magana ce wannan mummy, nace miki akan kunne na yace mata ha

ka, Mummy zuciyata zata buga ta fashe wallahi” ta sake fashewa da sabon kuka, Mummy ta miƙe tana zaga

ɗ

akin hannunta a bayanta, jin kukan Suhaila baya bari tayi tunani da kyau ta juya ta kalli Suhaila a fusace tace

“Ke dan Allah ki rufa min baki ki bar

ni inyi tunani dan ubanki, ance miki aurenki da Ahmad burinki ne ke ka

ɗ

ai? Ai wallahi tallahi ko zan tafi ba zani sai kin auri Ahmad, kuma in anyi duniya dan manzan Allah ke ka

ɗ

ai zaki zauna da shi a gidansa” Suhaila ta sake fashewa da kuka mai ƙarfi tace



“To ta yaya kina ganin ko kallona baya yi bashi da lokacina, ko burgeshi bana yi Mummy sai dai Na’ima da Amira na tsane su dukansu, Allah ya tsine musu albarka” Mummy tayi saurin amshewa da

“Amin, ai dama can tsinannu ne, yanzu ki min shiru ki bar

ni inyi tunani” miƙewa Suhaila tayi tana cigaba da kukanta ta fice a

ɗ

akin.

Mummy ta koma gefen gado ta zauna ta janyo wayarta tayi dialing wata Number, ana

ɗ

agawa tace

“Suwaiba ina da aiki wajen Malam, da gaggawa kuma nake so kije min akwai matsa

la da nake so ya toshe min ita tunda wuri.”

Na’ima ta fito daga wanka

ɗ

aure da towel fari da ya tsaya a cinyoyinta gashinta nanna

ɗ

e da ƙarami baka ganin komai sai

ɗ

an gaban gashin ƙadai,skin

ɗ

inta yana ƙyalli ta ƙarasa gaban Madubi tana kallon kanta,

zama tayi ta janyo silky body oil na jikinta ta fara shafawa a hankali tana yi tana tunane tunane, har ta gama shafe shafenta a gaban madubi, har sannan towel

ɗ

in na kanta, haka kawai taji tana so ta

ɗ

anyi kwalliya ko ba mai yawa ba, ta fara applying hyd

rating mist a hankali kafin kafin ta bishi da moisturizer, a small dab na primer kafin ta cigaba da simple make up da take ma fuskarta, har ta gama tsaf ta tsaya tana kallon fuskarta a madubi, sam baiyi yawa ba hasalima bai wani nuna tayi kwalliya ba, but

fa

ɗ

an irin kyaun da tayi

ɓ

ata baki ne, idanunta well lined, tayi kyau masha Allah, very beautiful without even trying hard.

Towel

ɗ

in kanta tayi unwrapping gashin suka zuba a jikinta in waves dan sai da ta gama gyaransu tsaf kafin ta na

ɗ

e shi, brushi

ng gashin ta shiga yi a hankali har ta gama tsaf, ta

ɗ

aui ribbon ta kamashi ƙasa ƙasa ta na

ɗ

e shi, kafin ta miƙe ta wuce wadrobe

ɗ

inta, ta bu

ɗ

e ciki tana kallon tarin kayanta duk da fiye da rabinsu ma suna gidan fadila, haka kawai taji yau bata son saka en

glish wear kamar yadda ya saba ganinta a cikinsu kullum da abaya’s, wata atamfa ta zaro a hankali

ɗ

inkin riga da skirt tana kallon pattern

ɗ

in jikin Atamfar, Mami ce ta

ɗ

inka mata su ta aiko mata da su amma bata wani sakawa, infact bata ma ta

ɓ

a saka wanna

n ba, ta ajiye a gefen bed, ta ƙarasa ta ciro veil

ɗ

insa, ta ajiye ta

ɗ

auki kayan ta warware, skirt

ɗ

in ta fara sakawa, ya zauna

ɗ

as a curvy jikinta

ɗ

as

ɗ

as ba ragi ba ƙari kafin ta warware rigar ta saka, tun kafin ma ta

ɗ

aura

ɗ

ankwali ta kalli kanta a mad

ubi, she’s already looking gorgeous, yadda rigar ma ya zauna mata ajiki

ɗ

as, she look younger yet womanly

ɗ

an

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login