Showing 24001 words to 27000 words out of 137995 words

Chapter 9 - TANGLED HEARTS COMPLETE

Mai Moon   

27 Aug 2026

30

in closet da Dad

ɗ

in ke ciki yana shiryawa for bed

Bu

ɗ

e ƙofar closet

ɗ

in

yayi ya fito sanye da dark grey pyjamas ƙamshin turarensa mai ƙamshi da tsada ya mata sallama, sai da ya hau gadon kafin ya

ɗ

au glasses

ɗ

insa dake gefen bed ya saka a idanunsa ya

ɗ

auki remote dake gefen wajen yana ƙoƙarin canza channel.

Sauƙa Salma t

ayi ta ƙarasa wajen Fridge dake

ɗ

akin ta bu

ɗ

e, sai da ta

ɗ

an saci kallonsa kafin ta

ɗ

auko wata brown kwalba mai sanyi, wani dogon farin glass cup dake kusa da wajen ta

ɗ

auka ta tsiyaya content

ɗ

in a ciki, ta

ɗ

an saka few

cubes na ƙanƙara kamar yadda ta sa

n yana so,

ɗ

auko wa tayi a hankali ta juyo ta nufo sa ta ajiye a gefensa tana kallonsa, ƙaran ajiyewanne ya sa ya

ɗ

ago kansa ya dubi class cup

ɗ

in da yana iya ganin content

ɗ

in ciki sai kuma ya dube ta, murmushi ta masa

Ya

ɗ

auke kansa

“Im not drink

ing today”

Ya fa

ɗ

a yana mayarda kansa kan abinda yake yi

“Why?”

“Haka kawai” ya fa

ɗ

a yana ba tare da ya kalleta ba

“Okay.. are u sure? In mayar kenan?”

“Eh” ya fa

ɗ

a bayan ya juya ya

ɗ

an kalli cup

ɗ

in cike da temptation.

Ɗ

aukan cup

ɗ

in t

ayi kamar zata mayar sai kuma ta kama hannunsa ta saka masa a ciki

“I insist” ta fa

ɗ

a tana kallon cikin idanunsa.

Yana riƙe da cup

ɗ

in reluctantly at first sai kuma ya kai bakinsa ya kurba, ya sake miyarwa ya ƙara sha, Salma ta gyara zamanta tana m

urmushi tare da gyara kayan baccin jikinta.

Sai ta ya kai kusan shanye content

ɗ

in cikin cup

ɗ

in kafin ya jingina bayansa da gado ya

ɗ

an lumshe idanunsa wanda ya riga ya cire glasses

ɗ

in tun da yayi second sip.

Mummy Salma ta gyara zamanta da serio

us face and tone tana kallonshi tace

“Daddyn Suhaila da Na’ima can i say something?”

Ya

ɗ

an bu

ɗ

e idanunsa ya kalleta

“Yaushe kika fara tambayan permission kafin kiyi magana?”

Ɗ

an murmushi tayi sai kuma tace “its about Na’ima” sosai ya maida

duka attention

ɗ

insa kanta harda gyara zamansa

“What about her?” Ya tambaya yana ƙarasa shanye abinda ya rage a cup

ɗ

in ya ajiye a gefen bed.

Wani ajiyar zuciya ta sauƙe kamar mai tunanin ta inda zata fara “ bana son ina cika magana ne wallahi amma

kuma abin ya dame ni ne, wallahi im littled concerned lately”

“Concerned how?” Ya fa

ɗ

a fuskarsa

ɗ

auke da mamaki

“Kaga shes growing fast, kuma yarinya kamarta, fresh out of high school a irin garinnan, ka dai san yadda abubuwan suke..”

Shi dai kal

lonta kawai yake, ta cigaba

“The other day Salma tace min ta ganta da wani guy, though i didnt believe, amma sai gashi yau ma da kaina na ganta da shi, duk da ba wai wani abu suka yi dats inapprpriate ba but still they seemed close, irin wanda ban ta

ɓ

a ganin tayi da wani ba, am just afraid kar ta ha

ɗ

u da wrong people…”

Ɗ

age girarsa yayi fuskarsa tana canza wa zuwa

ɓ

acin rai

“waye wannan?”

“Gaskiya dai ban san waye ba, bansan sunansa ba”

“Na

ɗ

auka ma ka sani ai..” ta fa

ɗ

a fuskarta

ɗ

auke da

damuwa

“No she didnt mention any boy to me”

Mummy ta gya

ɗ

a kai “shes a good girl, am sure tana ganin kamar tana making friends ne, but dai kai kasan how men can be”

Shiru yayi kamar mai tunani

“But why are u telling me now? Meyasa baki tsawa

tar mata ba?”

Salma ta zaro ido sai kuma ta

ɗ

anyi ƙaramar dariya

“Ai kai kasan how this children can be, bana so taga kamar ina shiga mata rayuwa ne, kuma kaga dama ita ba wani magana ma take yi ba, ko salma bata kulawa abin na damuna ban san meyasa

dai take haka ba”

Ta

ɗ

an kalleshi ganin yayi shiru, “maybe, just maybe Nigeria might be better for her, kaga a can ga mamanta, ko ba wai duka zata koma can ba, ko University ta gama kaga sai ta dawo sannan ta san kanta she wont fall for abubuwa irin w

adannan”

Shiru yayi bai ce komai ba, itama sai kawai tayi shiru

Miƙewa taga yayi ya

ɗ

auki glass

ɗ

in ya ƙarasa fridge ya bu

ɗ

e ya ƙara cika cup

ɗ

in

“Shes a smart girl, bazatayi anything reckless ba ni na sani”

No, ofcourse not ai kam nima na s

an bazata ta

ɓ

a ba, kawai dai kaga ai rigakafi yafi magani koh?”

Shiru yayi bai amsa ba, itama sai ta miƙe ta ƙarasa saman gadon ta kwanta tana sauƙe ajiyar zuciya da addu’ar Allah ya sa yayi considering.

_____

“You know zaka iya yin business

ɗ

inka a Abuja, or Lagos?.. but No, its always London or paris yau kuma Cape town zaka koh?”

Amira ta fa

ɗ

a tana kallonsa bayan ya gama shirya wa tsaf, his suitcase na gefe packed already

Ajiye kwalbar turaren da ya gama fesawa yayi,

“Saif na wa

jen Ammi, hell stay there har na dawo”

Zaro idanunta tayi dan bata ma lura Saif

ɗ

in baya nan ba sai yanzu da ya fa

ɗ

a ta

ɗ

auka yana gurin Mary.

“A saboda miye toh?”

“Saboda she’ll take good care of My Son har na dawo wanda ke bazaki iya ba, Sai na

dawo”

Ya fa

ɗ

a yana wuce ta ya fice daga

ɗ

akin ta bishi da kallo kamar zata fashe..

Tana jin rufe ƙofarsa ta wuce

ɗ

akinta ta hau kiran Nuwaira, tana

ɗ

agawa ta saka a handsfree ta ajiye a gefen gado tare da fashe mata da kuka

Nuwaira daga

ɗ

aya ban

garen tace

“kar kice min Ahmad kike ma wannan kukan kar kisa raina ya

ɓ

aci a banza “

Cikin kukan Amira ta soma fa

ɗ

a mata yadda suka yi jiya da tafiyar da yayi yau

“Kinga yasan raina zai

ɓ

aci shiyasa ya

ɗ

auki Saif ya kai musu, saboda ya nuna musu

bani da daraja, kuma tafiyar nan ma ni ban yarda business trip bace, jiya fa har ce min yayi abinda nake nema zan samu, me yake nufi kenan?”

Ta cikin wayar Nuwaira tace “shey Ahmad dey Mad ni? Akan miye zai

ɗ

au yaronki ya kai miki gidansu ba da yardar

ki ba, babe ke kika ƙyale mutummin ma, da kika zauna kina kuka akan yayi tafiyarsa ya barki to sai me? He should kuku travel to hell, see babe ki kwantar da hankalinki okay i dey come ur house like dis yanzu, ki kwantar da hankalinki ki bar kuka”

Ajiya

r zuciya Amira ta sauƙe “Nuwaira pleasee dont talk about him like dis, kawai toh sai kinzo”

“Ai kinga irinta ni kam in kin san baƙin ciki zaki ƙunsa min idan na zo nayi zamana gidan Ubana”

“Ah ah pls ki zo zuciyata zafi take min”

“To gani nan zu

wa”….

___

“Yanzu wanke fridge

ɗ

inne haka Rahilaa? Miyesa kam bakya tsoron Allah”

Rahilaa da ke tsaye gefe tana kallon Hajiya Zainab ta yi ƙasa da kanta, dan ta san tana bu

ɗ

e baki da nufin kare kanta zata janyo wa kanta masifar da tafi wannan, ba

yan kuma wlh ta wanke yanda ya kamata, Salima da Maryam ne suka saka yi kunun aya da daddare suka ajiye sauran a fridge basu rufe ba ya zube duk ya

ɓ

ata ko ina.

“Wai kam ba magana nake miki ba, kika koma gefe kika ƙi cewa komai? Baza’a fa

ɗ

a miki kiny

i ba dai dai ba ki bu

ɗ

e baki ki bada haƙuri sai dai kiyi ta abu kamar ni ce azzaluma ina zaluntarki ke abar tausayi koh?”

“Kiyi hakuri hajiya zan sake wanke wa yanzu”

“ u better! Kuma dis time use ur brain”

Daga haka ta fice q kitchen

ɗ

in, Rahila

a ta bita da kallo, sai kuma ta ƙarasa ta fara ƙoƙarin wanke frideg

ɗ

in tun kafin ta dawo ta fara mata kwarmato.

Bata gama wankin fridge

ɗ

inba Maryam ta shigo tana kallonta,

“rahilaa ki soya min ƙwai gudu biyu ki kawo min falour”

Ta fa

ɗ

a tana

ɗ

aukan bottle water guda

ɗ

aya ta fita a kitchen

ɗ

in, a falour ta samu Salima dake game a waya tayi matashin kai da ƙafar Umar dake video game a tv, ta zauna tana

ɗ

aka ma Salimar duka a cinya,

“dillah can

ɗ

aga masa ƙafa”

“Ina ruwanki?” Umar ya fa

ɗ

a b

a tare da ya

ɗ

auke kansa daga abinda yake yi ba, Salima ta miƙe zaune

“Mtsw akan me zaki dokeni?”

“Ko zaki rama ne?”

“Allah ya isa” ta fa

ɗ

a tana miƙewa, Ganin Maryam ma zata yo kanta, ta koma bayan kujera ta tsaya, dai-dai Rahilaa ta kawo ma Marya

m ƙwai ta duƙa ta ajiye mata, Maryam ta koma ta zauna, ta

ɗ

auki ƙwan ta soma cj bata sake bi ta kan Salima da ke tsaye ba.

Ko dai nima zaki soya min ƙwannan ne? Umar ya fa

ɗ

a bayan ya

ɗ

an saci kallon ƙwan da Maryam ke ci.

Rahilaa tace “toh”

Tana

dab da shiga kitchen Salima tace

“Rahilaa in kin bashi ƙwan ki je sama

ɗ

akin anty Maryam akwai Kayana zaki

ɗ

auko min, ki ha

ɗ

a da wa

ɗ

anda na nuna miki

ɗ

azu ki goge min”

Rahilaa tace “toh”

Kafin ta shige kitchen sai da ta rufe ƙofar kafin ta tur

a baki

“sai kace kutare komai Rahilaa, Rahilaa,Rahilaaa”

——-

Da sassafe Na’ima ta fito daga

ɗ

akinta sanye dogon rigan material mai kyau, fuskarta fess alamun har wanka tayi, sai baƙin hula a kanta da ya mata ka

ɗ

an saboda yawan gashinta dats coi

led, ƙafarta babu takalmi take taka marbles

ɗ

in, har ta fara sauƙa taji Suhaila ta bu

ɗ

e ƙofar

ɗ

akinta in a sleeping dress riga da wando, Na’ima bata tsaya ba ta cigaba da sauƙa ƙasa abinta.

Itama Suhailar ƙasan ta sauƙo tana tafiya kamar ʼyar shugaban

ƙasa, ta wuce Na’ima zuwa Kitchen inda su Mariam ke aikin abincin safe, bata jima ba ta fito bayan ta gama balbale su da bala’in da basu san dalilinsa ba, ita kam Na’ima dama tunda ta ga ta nufi kitchen

ɗ

in ta samu waje a falour tayi zamanta.

Ƙ

arasowa

falourn Suhaila tayi ta zauna tana kallon Na’ima daga sama har ƙasa

“Flower girl ina flower boy

ɗ

in naki?”

Shiru Na’ima ta mata, Suhaila ta miƙe ta dawo kujeran da Na’ima take ta zauna ta sa hannu ta juyo da fuskarta

“Magana nake miki, nace ina

guy

ɗ

in da ke zuwa wajennaki yake?”

Hannu ta sa ta buge hannun Suhaila daga fuskarta

“Baki da google ne? If ure that pressed maybe ask Google, or like pull a tarrot card or something, im not his GPS”

Cike da neman bala’i Suhaila tace

“sai da

i in tambayi uwarki ko ubanki”

Wani irin kallo Na’ima ta mata na kusan two minutes dead in d eyes, kafin tace

“dont try dat again”

“Idan na sake me zakiyi? Ke a tunaninki kin samu handsome and rich guy koh, toh am warning u, Na’ima stay away fro

m him urself or else…”

“Or else what? Sweetheart u wake up with dis energy just to embarass urself, miye ne matsalarki da ni ko sadiq? Mutumin da bai ma sanki ba ure asking me to stay away from him, maybe da shi sadiq

ɗ

in zaki samu kice masa he should

stay away from me, tunda am not his level, ure acting like a full time hater on payroll” Na’ima ta fa

ɗ

a tana miƙewa tsaye

Da bala’e’en mamaki Suhaila take Kallon Na’ima, like a ina ta samo liver?

“Okay.. ni dai na fa

ɗ

a miki, yafi ƙarfinki, idan har

kika ga kin samu someone like sadiq sai dai in bana numfashi ne”

“Toh miss threat, next time kike neman sadiq call 1-800- i dont care, peace, babe”

Daga haka ta wuce kitchen leaving Suhaila shocked cause its been long da ta biye mata, ko da me ta

mata kuwa. Miƙewa tayi ta wuce sama fuuu to her Moms Room not minding ko Dad na can since ta san dai zuwa yanzu bai tashi a bacci ba bare fita.

Not edited

#Maimoon

09041426598

[8/14, 11:25 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qG

BFMqrVuPRZ5f2Q

RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS)

Yota/ 014

Wattpad @Maimunah_Abdallah

Arewabooks @maimunahabdallah

Chapter 12: Everything but love

Horn da akayi a gate ya sa mai gadi saurin Ƙarasawa ya bu

ɗ

e gate

ɗ

in dan tsaf ya gane mai

motar, bu

ɗ

e ƙofar motar tayi bayan tayi parking, ta fito tana zabga ma mai gadin kallon banza ba tare da tace masa komai ba, dogon rigan adire ne purple colour a jikinta, ta sha attach da frontal

ɗ

in ya kwanta ya mata kyau, sai wani siririn

ɗ

an kwali da t

a saka a kanta da bai ƙarasa rufe kan nata ba, idanunta sanye da oversized shades da ya kusa cika fuskarta, ta sha kwalliya though not too heavy, tama bakinta kwalliyan nude sai baza ƙamshi take tana taku da heels

ɗ

in da ke ƙafafunta, hannunta riƙe da jaka

rta ta nufi cikin gidan, Mai gadin ya bita ta da ido, sai kuma yayi ƙwafa ya koma ya zauna bakin gate inda ya tashi

“Aikin kenan, daga oga yayi tafiya wannan basamudiyar matar sai ta

ɗ

ebo jiki ta tare, ta ishi mutane da shiga da fita, kai wallahi akwai

gyara, inaaa wasu wayewa bata musu rana ba wallahi, wannan gansamemiyar ace wai bata da miji, kuma iyayenta fa ko a jikinsu koh”

Ya fa

ɗ

a yana danna torch light phone

ɗ

insa kamar mai magana da wani.

Sau

ɗ

aya ta danna door bell, Mary da ke goge goge a

falour ta zo ta bu

ɗ

e mata, tana ganin itace tayi saurin matsawa daga jikin ƙofan tana gaishe ta cike da ladabi

“Welcome ma, good afternoon Ma”

Ko amsawa bata yi ta nufi sama, zuwa

ɗ

akin Amira, ta tura ƙofar ta shiga, Amira dake kwance saman sofa ba

cci ya fara

ɗ

aukarta ta bu

ɗ

e ido jin shigowar Nuwaira sai kuma ta miƙe zaune tana kallon Nuwairan har ta ƙaraso ta ajiye jakarta a gefen bed tana kallon Amiran

“Wai har yanzu kukan kike?”

“Hmm bazaki gane ba Nuwa”

Ƙ

arasowa Nuwaira tayi ta zauna

a gefenta ta dafa ta

“ u dont look good Amira, miye na kuka da sulking bayan tun farko ke kika ja ma kanki Amira, ke kika bashi wannan power

ɗ

in, ba ydda banyi da ke ba akan auren guy

ɗ

innan amma kika rufe ido kika matsa kika takura kika gama zubar da

class

ɗ

inki, har sai da kika saka dad

ɗ

inki a cikin lamarinnan, wanda kinsan ba dan business deal mai ƙarfi dake tsakanin yarwa’s da ku ba a lokacin ba abinda zai sa Babansa ya tirsasa sa ya aureki, tun lokacin nace miki babe mutuminnan bai yi kalar masu

mutunci ba bazai bari kiji da

ɗ

in rayuwarki ki sakata ki wala ma, amma kika nace, wannan kyau da ku

ɗ

i da class da kika maƙalewa kika aure shi taimakon me suka miki yanzu? Ni da bakya jin maganata, nan nace ki shirya in kaiki inda Wlh Ba Ahmad ba ko uban Ahm

ad ne zai dawo daga lahira dole ya bi Umarninki yayi just as u say, cause u deserve it kinyi ƙarama namiji ya dinga ƙunsa miki baƙin ciki kwata kwata ma shekararki nawa ko 29

ɗ

in fa baki cika ba amma sam kika ƙi”

Amira ta ha

ɗ

e rai “Ni nuwaira bana son i

rin maganar nan, kullum na fa

ɗ

a miki damuwata sai kin

ɗ

auko maganar nan, u dont need to remind me ai ba mantawa nayi ba nima, kuma Ahmad da kike magana, decision

ɗ

ina na aurensa tun ina 24 years is the best decision of my life, hes never Bad, kawai ni na s

an tsinannun danginsa ne ke son shiga tsakanina da shi, kuma ai yana sona, sosai fa ba ka

ɗ

an ba Nuwaira ni na sani, ni da Saif are his everything, kai ba zai ma iya rayuwa babu mu ba.”

Nuwaira na mata wani kallo tace “Haka shi Ahmad

ɗ

in yace miki?”

“Ai ba sai ya fa

ɗ

a ba, ni na san mijina fiye

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login