Showing 96001 words to 99000 words out of 137995 words

Chapter 33 - TANGLED HEARTS COMPLETE

Mai Moon   

27 Aug 2026

43

sauƙe ajiyar zuciya kafin ta janyo w

ayar ta bu

ɗ

e saƙon.

“Hope you got home okay. Goodnight. Sleep well"

Na'ima ta zuba ma rubutun idanunta kamar bazata amsa ba sai kuma ta kai fingers

ɗ

inta kan keyboard

ɗ

in ta fara typing masa reply

"you too,thank you..." kamar wacce ta tuna ab

u kuma sai tayi sauri ta share ta rubuta just

“Goodnight." Ta tura masa, just Short, Safe, And Distant.

Ahmad ya jefar da wayarsa a gefe bayan ya karanta

“Goodnight.” Ɗin da ta turo masa

He expected more,maybe a smiley, maybe ko tace masa “y

ou too.”

But maybe hakan ma yafi . He doesnt wanna rush anything one step at a time...

Jin wayar na sake vibrating ya juya ya kalli inda ya jefa ta, Kallo

ɗ

aya yayi ma wayar ganin Ammi ce ya sauƙe ajiyar zuciya kafin ya janyo wayar ya

ɗ

aga ya kai kun

ne.

“Ahmad”

“Na’am Ammi” ya amsa a kasalance bayan sun gaisa

“Ka tuna maganata ta Suhaila?"

“Ammi please. Not tonight.”

“No kai listen to me, zata sake zuwa jibi da ita da Salma, I want you to be there. Ba request bane ba kuma suggestion

bane ina so in ganka a gidannan idan sun zo."

“Toh” kawai ya iya fa

ɗ

a kafin ta katse kiran.

Maganganun Ammi sosai suka tsaya masa a rai. The pressure na ya auri Suhaila had always been loud but now, it was deafening. Shi ya san me Ammi take so ya

kuma san what society expected.But what about shi abinda yake so?

Ya miƙe ya nufi bedroom

ɗ

insa a zuciyarsa yana fa

ɗ

in

“Idan har ya auri Suhaila, it won't be out of love itama just like Ameera ni shikenen shi kuma he’s never gonna be happy..because

all he wants is just love nothing more”

Ɗ

an dakatawa yayi daga bakin ƙofar

ɗ

akin, ya kalli hanyar

ɗ

akin Amira sai kuma kawai ya shige

ɗ

akinsa ya mayar da ƙofar ya rufe ya ƙarasa gefen bed ya zauna ya dafe kansa.

Shi abinda yake damunsa bai wuce san

in da Ammi tayi cewa ba auren soyayya yayi da Ameera ba, ita tafi kowa sanin yadda abubuwa suka kasance a lokacin wanda hakan ya tilasta masa auren Ameera dan dole ba dan yana da ra’ayin hakan ba,then now kuma akan wani reason ne za'ace se ya auri wata da

jikinta kamar sillar kara se shegen hasken tsiya because that's the only feature nata daya

ɗ

an iya tunawa, kwata kwata yarinyar bata masa ba, infact shi baya son ma mutun ya cika haske bau, dan tun da ya mata kallo

ɗ

aya bayan ta gaishe sa har ya bar palo

urn bai ma san me take yi exactly ba.

Fa

ɗ

ila kam tunda sukayi magana da Na'ima abun ke ci mata rai ba ƙaramin mamakin Ahmad take yi ba, because Ahmad ba shi da magana sam, ko kadan he's a very reserved person. Tayi matuƙar mamakin yadda yake shiga

lamarin Na’imar har yana barinta kusanci sosai da Saif to the extend da har yana fita da su tare, satan kallon Nasir da ke baccinsa tayi a hankali ta miƙe zaune dan kwata kwata ta kasa baccin ma, nazarin yadda Na’ima ke

ɓ

oye abubuwa da yawa a zuciyarta k

awai take yi, ta sani tabbas she likes Ahmad its obvious and she can sense it, duk da Na’imar ta nuna ba haka bane sam. Sosai take jin tausayin ƙanwar tata, sai kuma wani ra’ayi da ya jima yana tsaye a zuciyarta. " babu abinda Na’ima ke buƙata face peace M

aybe... just maybe Yaya Fahad shine wannan peace

ɗ

in ." Ta fa

ɗ

a a bayyane tana wasa da hasken lamp

ɗ

in gefen gadonta, ba tun yau ba ta san Fahad na matuƙar son Na’ima, ko sanda yace ya janye saboda Sadiq bata yi wani farinciki ba amma ganin kamar Na’imar t

afi son sadiq

ɗ

in ya sa itama ta haƙura ta masa fatan alkhairi, to tun bayan rabuwarta da Sadiq yace mata hes going to propose to Na’imar soon, jira kawai yake hankalinta ya kwanta ta manta da duka chaos

ɗ

in da suka faru sai dai kash yanzu ma tana hango m

asa rashin sa’a.

Ɗ

an murmushi tayi She didn't want to push Amma zuciyarta na ƙara tabbatar mata, if anyone could truly love Na’ima the right way gently, with clarity toh Fahad ne, couple with the fact that shi

ɗ

in

ɗ

an uwanta ne, kuma fahad ya da

ɗ

e y

ana sonta, amma kuma she doesn't want to be selfish ko ka

ɗ

an, zatayi addua idan alkhairi ne Allah ya tabbatar.

Two days later Ahmad na zaune a office kiran Amminshi ya shigo wayarsa , kallon wayar ya dinga yi dan sai yanzu ma ya tuna su suhaila zas

u zo yau. Jinginar da kansa yayi da kujera yayi shiru na few seconds kafin can kuma ya miƙe ya cire rigar suit

ɗ

insa daga jikin hanger ya nufi ƙofa, Secratary

ɗ

insa ta bisa da kallo ganin fita zaiyi amma bata ce masa komai ba bayan a dawo lafiya da ta masa

har ya

ɓ

ace ma ganinta.

A parlourn sama ya same su bayan ya iso gidan, ya samu guri ya zauna ya gaishe da Mummy yana ƙaƙalo murmushi ganin yadda Ammi ta ha

ɗ

e rai dan tun

ɗ

azu suke gidan, gaishe sa Suhaila tayi, ya amsa a gajarce ba tare da ya kalleta

ba, tun daga nan kuma yayi musu

ɗ

if, kamar baya palourn, idan sun ambace sa ma a gajarce yake amsawa shima saboda kasancewar Ammi na wajenne.



Suhaila da mummy duk sunyi noticing yadda yake shan kamshi but pretend not to, hoping he'll warm up. mummy na

ta praising

ɗ

in Suhaila dropping hints tana ta smiling shi abun ma mamaki yake bashi da takaici, like miye haka kuma, ammi ma sai taji wani irin me kuma hardasu praising kamar sune zasu nema auren.

Ita dai suhaila shiru tayi kamar munafuka tana ƙaƙalo

murmushi kamar yadda Mummy tace tayi, dan dama ce mata ma tayi ta ja Ahmad

ɗ

in da hira amma tunda ta masa magana taji yayi kamar bai ji ba ya bawa banza ajiyarta a palourn sai ma sake

ɗ

aure fuska da yayi sai kawai tayi shiru.

Ganin hirar gaba

ɗ

aya ta is

he shi tana neman saka masa ciwon kai ya miƙe ya wuce bedroom

ɗ

in Ammi, duk suka bishi da kallo kawai. Bayan wani

ɗ

an lokaci Ammi ta miƙe tana kallon Mummy da ke cigaba da zuba tace

“Salma ina zuwa” daga haka ta wuce

ɗ

akinta. A kwance ta same shi a k

an gadonta idanunsa a lumshe kamar mai bacci, ta tura ƙofar ta rufe ta ƙaraso ciki

“Sannu da ƙoƙari babana” ta fa

ɗ

a tana

ɗ

an harararsa, miƙewa yayi zaune yana kallonta, ya marairaice fuska zaiyi magana ta

ɗ

aura hannu a bakinta

“Ni dan Allah ka min

shiru, dama idan baka yi niyyar yin abu ba ai ba yi zakayi ba, amma just look at Suhaila, she’s the right match for u, gata yar uwarka, gata kyakkyawa gata ƙaramar yarinya, ni bansan kuma miye kake so ba”

“Waye ce kyakkyawar Ammi?” Ya fa

ɗ

a casually ya

na sauƙe ƙafafunsa ƙasa, Ammi ta sake baki tana kallonsa

“Okay to ya maka kyau”

“Ammi kinsan me?” Ya fa

ɗ

a a sanyaye, yadda yayi maganar yasa ta ƙaraso ta zauna tana kallonsa

“Ina jinka”

“for once Ammi pls I want to marry for love Dan Alla

h ammi support me, shi ka

ɗ

ai nake buƙata, idan har u want me happy to ki barni na auri wacce nake so”

Kallonshi kawai take yi jikinta yayi sanyi ta kasa ce masa komai ganin yana ci gaba da kallonta a hankali ta gya

ɗ

a masa kai tana kallonsa tace

“Sh

ikenan Allah ya sa hakan shi yafi alkhairi amma dai ni dai ka sani suhaila ce za

ɓ

ina amma bazan maka dole ba idan kai baka so” murmushi ya mata broadly yana amsawa da

“Amin”

Har su Suhaila suka bar gidan bayan azahar bai sake ko leƙowa daga

ɗ

akin A

mmin ba, sai bayan da suka tafi kafin ya fito yana kallon Ammi da har lokacin take zaune a palour.

“ Thank you Ammi” kawai ya fa

ɗ

a yana nufar ƙofa ta bishi da kallo kafin ya fita tace “Ko zaka ci abinci kafin ka tafi?” Dakatawa yayi ya juyo yana kallo

nta, ya girgiza mata kai

“Office fa zan koma Ammi”

“To sai ka tafi da shi office

ɗ

in ai”

ɗ

an murmushi kawai yayi ya gya

ɗ

a mata kai

“okay” miƙewa tayi ta nufi downstairs ya bi bayanta.

A wani box mai kyau ta ha

ɗ

a mishi abincin, har da snacks

masu kyau ba tare da ta sake ce masa komai ba, ya kar

ɓ

a da murmushi a fuskarsa yace

“Thank you”

“Welcome” ta fa

ɗ

a tana kallonsa har ya nufi ƙofa ya buďe ya fita kafin ta koma sama.

Yana isa motar ya bu

ɗ

e passenger seat ya ajiye box

ɗ

in yana sh

irin rufewa idanunsa ya kai ƙasan cikin motar ganin wani abu da ke kamar ƙyalli a maƙale tsakanin kujerar kamar pendant haka silver colour”

Ɗ

an sunkuyawa yayi ya cirosa ya zubawa simple sarƙar dake da

ɗ

an zuciya a tsakiyarsa da wani red stone kamar ru

by dake ƙyalli sosai idanu , ya akayi ta yasar da sarƙarta? dan he can remember clearly yadda sarƙar ta ƙawata wuyarta ranar da suka fita da ita tare da Saif. Pendant

ɗ

in Na’ima ne, few seconds yayi yana kallon pendant

ɗ

in kafin ya cusa shi a aljihunsa ya

ƙarasa rufe ƙofar ya zaga ya shiga ya tada motar ya bar gidan.

Da daddaren Ranan Ahmad ya shigo bedroom dinsa bayan ya shafe lokaci yana duba wayarsa da tunane tunane a mota, tun

ɗ

azu ya dawo amma bai shigo gidan ba sai yanzu. Ameera dake zaune a g

efen gado tana duba wani fashion vlog a tablet dinta, tana jin shigowarsa tayi minimizing

ɗ

insa tana

ɗ

aga idanunta ta kalleshi

“You’re back late albi” ta fa

ɗ

a tana ajiye tablet

ɗ

in ta miƙe ta nufo sa

“Mm,” Ahmad ya amsa a gajerce ganinta a

ɗ

akinsa,

ya ƙarasa yana cire agogon hannunsa. Kar

ɓ

ar agogon da ya cire tayi ta riƙe a hannunta ta ajiye a kan madubi ta juyo tana kallonsa

“Waye ce kuka fita da ita tare da Saif on sunday albi ?” Ta tambaya tana tsare sa da idanunta. Ɗan kallonta yayi ba tare d

a yayi wani panicking ba yana unbottoning shirt

ɗ

insa yace

“Na’ima,” yana fa

ɗ

a ya zare shirt

ɗ

in yana ƙoƙarin juyawa ya wuce toilet tayi saurin shan gabansa.

“Kana nufin da gaske ne abinda Saif ya fa

ɗ

a min ba shirmensa bane” kallon cikin idanunta y

ayi kafin yace

“Eh” ƙamewa tayi a wajen tana kallonsa, da muguwar mamaki, ta ma gagara ce masa komai, sai kuma can da ƙyar ta tattaro kalaman bakinta

“Na’ima?”

Kallonta kawai yake yi ya san akwai matsala idan ya cigaba da magana dan shi ne zai

bawa wani labarin halin kishi irin na Ameera. Amma ya dake yace

“Yes. She’s been helping lately with Saif, kuma shima he likes her.”

Wani murmushi tayi sai kuma ta hau tafa hannunta tana wata kalan dariya

“Lallai Ahmad, You know what?ni kake tu

nanin zakama kishiya shiyasa these days naga you smile more koh? Wato Saif likes her koh? what about u?”

“Since when did smiling become a crime?”

Tana kallon cikin idanunsa tace “Since it wasn’t me making you smile.” Ta fa

ɗ

a muryarta na ƙoƙarin kar

yewa idanunta har sun fara yalƙin tara ruwa. Bata jira amsarsa ba ta cigaba

“Har zaka ce Saif likes her Kana nufin Am the villain now kenan because ni banga menene banma Saif ba karshenta ma nice nan mahaifiyarsa da na tsuguna na haifesa, toh me kuma

ya rage da har zai liking wata ba ni uwarsa ba, wallahi kada ka kuma kaimun ďa na gurin wata banza…”

Wani kallo da yake mata ya sa ta gagara ƙarasa maganar tana huci idanunta taff da hawaye amma ta hanasu zubowa.

“Idan na tashi kaisa sai ki zo ki

hanani in gani” ya fa

ɗ

a yana juyawa ya bar mata ƙofar ban

ɗ

akin da ta tare ta hanasa shiga.

Riƙosa tayi da ƙarfi tana fa

ɗ

in “wallahi baka isa ka sake kaimin

ɗ

a na wajen wata shegiya, jaka, mahau..”

“Amiraaa” ya kira sunanta a fusace yana zare hannun

ta daga jikinsa ya ha

ɗ

a hannun nata duka biyu ya riƙe da hannu

ɗ

aya yana nuna ta da

ɗ

ayan hannun yana kallonta yace

“Dont u dare!”

Fashewa tayi da kuka har da ihu, “i shouldnt dare what? Wallahi sai ka fa

ɗ

amin, sonta kake yi? Ka fa

ɗ

a min sonta ka

ke yi ne?”

“Eh!… Sonta nake yi!, kuma aurenta zanyi, i want peace and she’s my peace, kingane?” Ya fa

ɗ

a yana kallon cikin idanunta dake zubar da ruwa.

Zuwa mata maganar tayi as shock dan batayi tunanin zai fa

ɗ

i hakan ba in her wildest dream, tayi

tunani cewa zaiyi she’s making issue out of nothing ba komai bane tsakaninsa da yarinyar, Iya ƙarfinta ta saka ta wafce hannunta a nasa tana kallonsa hawaye na cigaba da sintiri a idanunta

Da ƙarfi tace “To kayi mu gani Ahmad, ka min kishiya ka gani in

a nan ina jiranka, wallahi tallahi sai dai duk mu mutu” ta fa

ɗ

a tana zaro masa idanunta dake zubar da ruwa daga haka ta nufi ƙofa fuuuu kamar zata tashi sama, binta yayi da kallo har ta fice, kafin ya

ɗ

anyi murmushi ka

ɗ

an ya nufi toilet, this is not what h

e’s expecting ma yayi zaton haukar da zatayi sai yafi haka.

#Maimoon

09041426598

[8/14, 11:30 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RUƊAƊƊUN ZUƘATA( TANGLED HEARTS)

Yota/014

Wattpad: @Maimunah_Abdallah

ArewaBo

oks: @maimunahabdallah

Chapter 37: The trigger

Ko da ya fito daga wankan ga mamakinsa a

ɗ

akin ya ganta a tsaye da kayansa a hannunta, ya

ɗ

auke kansa ba tare da ya kulata ba, ta ajiye kayan tana binsa da idanu, da ƙyar Nuwaira ta samu ta kwantar da

mata da hankalinta dan ta nuna mata fa ba gaskiya bane ya fa

ɗ

a ne kawai dan titsiyen da ta masa bayan ta fa

ɗ

a mata yadda ta masa tambayar, sosai taji hankalinta ya kwanta dan ita dai Nuwaira ta tabbatar mata babu abinda Ahmad zai yi da Na’ima ko da ya ras

a matar aure, ba abinda zaiyi da yarinya ƙarama sai dai manyan mata, ta kwantar da hankalinta idan ma bincike ne sai suyi a tsanake itama zata zo gidan gobe.

A shirye ya fito daga closet cikin pyjamas

ɗ

in bacci, a zuciyarsa yana mamakin abinda take yi

a

ɗ

akin dan bai yi tunanin zata sauƙo da wuri haka ba, ya ƙarasa ya zauna a gefen bed yana latsa wayarsa, ganin tana ta cigaba da tsayuwa ya

ɗ

aga idanu ya dubeta ganin shi take kallo itama yace

“make me a cup of coffee”

ɗ

an shiru tayi ka

ɗ

an kafin ta

juya ta nufi ƙofa, ya bita da kallo kafin ya mayar da kansa ga wayarsa, gani yayi Na’ima tayi uploading status, ya

ɗ

anyi jim kafin ya bu

ɗ

e hoton its from ranar da suka fita da ita tare da Saif, jingina bayansa yayi da gadon ya

ɗ

anyi zooming

ɗ

in hoton hannu

nsu ita da Saif da ta

ɗ

aura, kan Saif na cinyarta amma ba’a ganin fuskarsa sai gashin kansa da hannunta ke kai da farin kumatunsa ka

ɗ

an, blurry from a distant zaka iya ganin field

ɗ

in polo amma ba sosai ba, Yabi very fyn yatsunta da kallo da babu ring ko

ɗ

aya akai, sai clean farcunta, da tiny hannun Saif

ɗ

aya da ya dawo da shi ya riƙe hannunta, a ƙasan hoton ta rubuta,

“Little fingers, Giant love” da white emoji a gaba, kallon hoton kawai yake yi kafin yayi screenshotting hoton ya fita duka daga whatapp



ɗ

in ya kashe wayar ya ajiye a gefen bed

ɗ

in lost a cikin thoughts

ɗ

insa, a haka Amira ta dawo ta ajiye masa coffee

ɗ

in a gefensa, har lokacin fuskarta ba yabo ba fallasa, ganin ya

ɗ

auka ya fara sha ta zaga ta haura saman gadonsa, ta gefen idanu ya

ɗ

an kal

leta, kamar ba zai ce mata komai ba sai kuma yace

“Why dont u sleep in ur room?” Ta wani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login