Showing 93001 words to 96000 words out of 137995 words

Chapter 32 - TANGLED HEARTS COMPLETE

Mai Moon   

27 Aug 2026

50

duka, Saif ya fara shan ice cream

ɗ

in cike da jin da

ɗ

i, i

tama spoon

ɗ

in ta sa a hankali ta soma sha, tana jin da

ɗ

insa sosai.

Har suka gama bai sake kulasu ba, sai ma signalling da yayi for bill, waiter

ɗ

in ya kawo a wani folder mai kyau, ba tare da ya duba ku

ɗ

in abinda suka ci

ɗ

inba yayi placing card

ɗ

inshi

aciki, Na’ima ta kalli black card

ɗ

in da ya saka a ciki ya miƙawa waiter

ɗ

in kafin ta

ɗ

auke kanta tana

ɗ

an wasa da edge

ɗ

in gyalenta.

Ko da suka tashi tafiya, Ahmad na Sauƙe Saif daga kan kujera, tuni ya wuce wajen Na’ima ta riƙe hannunsa suka nufi ƙof

a. Suna shiga motar ta

ɗ

an kunna wayarta taga ƙarfe 3:30 har tayi, Wannan karan Saif baya ya koma ya kwanta, Na’ima tana kallonsa tace “u good” ya gya

ɗ

a mata kai kawai, suna fita a wajen Ahmad ya kai hannunsa dashboard

ɗ

in ya kunna waƙa amma a hankali yake

tashi a motar ba tare da ya cika volume ba, Na’ima ta kalleshi da sauri tana hana kanta murmushi, sai kuma ta mayar da kanta glass can dai ta kalleshi ganin he’s seriously listening to it ta

ɗ

an yi gyaran murya

“You listen to this kind of music” ta t

ambayeshi fuskarta a sake, she isnt smiling but she looks happy, “Umhum, babu da

ɗ

i ne?” Ya tambaya yana kallonta, yadda hes serious about it shi yake bata dariya, yana kallonta yace

“okay bari a canza tunda u didnt like dis one” ya kai hannu yana ƙoƙa

rin canzawa ko kafin tace ah ah ya barshi taji ya canza to something even worst than na farkon, ta yi saurin juyar da kanta ta kalli window taki ta kalle shi, ya

ɗ

an kalleta ka

ɗ

an

“Okay whats funny?” Ha

ɗ

iye murmushin tayi ta kalleshi kafin ta girgiza m

asa kai

“Babu komai” hannu ya kai ya kashe waƙar gabaki

ɗ

aya, ba tare da yace komai ba, ta

ɗ

anyi murmushi ka

ɗ

an tana kallonsa

“Ai ban zata kana jin waƙa ba fa baka yi kama da masu ji ba” ya

ɗ

an saci kallonta ka

ɗ

an

“Sai da su wa nayi kama?” Ya fa

ɗ

a yana maida hankalinsa kan mirrow ya kalli Saif dake bacci a backseat,

“Da masu karanta newspapers da kallon al jazeera”

Wani side eye ya bata, his face looks like he’s fighting a smile.

“Saboda bana magana sai aka ce miki i must be a grandpa

?”

Dariya tayi da ya sa ya

ɗ

an kalleta, shima sai yayi murmushi kawai,

“From ur choice of music dai ni na tabbata kafi karanta business day cover to cover, cause who even listens to that”

Bai sake ce mata komai ba ya mayarda hankalinsa kan tuƙi

n da yake yi, though ya so hirar tasu ta cigaba,

“Yaushe zaki koma gidan Nasir” ya tambayeta after like minti 10,

ɗ

ago kanta tayi daga kan wayarta ta kalleshi

“Today”

“Today da yaushe kenan? Its almost Asr”

“Eh idan na koma yanzu zanyi pack

ing” gya

ɗ

a mata kai kawai yayi dai dai wayarsa na ringing, ganin Nasir ne ya

ɗ

anyi jim sai kuma ya

ɗ

aga ya kai kunne, Na’ima dai na kallonsa taji yace

“Eh bana nan” sai kuma ya

ɗ

anyi shiru, ya saci kallonta “something more important” ya

ɗ

an jima shiru y

ana sauraran Nasir

ɗ

in kafin yace “okay” sai kuma ya katse wayar ya ajiye.

Har ƙofar gida yayi packing yana kallonta yace,

“Go pack, bari nayi Sallah, kar ki

ɓ

ata min lokaci” ya fa

ɗ

a yana unlocking motar ya bu

ɗ

e ya sauƙa jin masallacin kusa da gi

dan ana kiran Sallah, itama sauƙowa tayi tana kallonsa,

“dont worry about me,zan tafi da kaina”

ɗ

an kallonta kawai yayi ka

ɗ

an yana bu

ɗ

e backseat ganin Saif ya tashi yace

“Zo kayi Sallah” ta bisu da kallo kafin kawai ta wuce cikin gidan dan ma karta



ɓ

ata mishi lokacin kamar dai yadda yace.

Suhaila da bata jima da dawowa gidan ba ta bita da kallo bayan ta shigo palourn, ganin how beautiful she looks, bayan Sallama itam bata sake ce mata komai ba ta nufi sama zuwa

ɗ

akinta, ajiye wayarta tayi a akan

gado ta bu

ɗ

e jakarta ta

ɗ

auki pad ta wuce toilet, tana fitowa ta bu

ɗ

e wadrobe ta ciro

ɗ

an madaidaicin duffel bag

ɗ

inta da dashi dama tazo, ta fara ninke kayanta tana sakawa a ciki, har ta gama tass, zama tayi a gefen bed

ɗ

inta ta tallafe chin

ɗ

inta a hank

ali kafin ta sauƙe ajiyar zuciya, miƙewa ta kuma yi jin an sallame sallah, ta

ɗ

auki jakar tana kallon

ɗ

akin, fitowa tayi da shi ta sauƙo ta ajiye a palour ta koma saman,

ɗ

akin mummy ta

ɗ

anyi knocking daga ciki ak ce mata come in, ta bu

ɗ

e ƙofar ta

ɗ

an ƙaras

o ciki tana kallon Suhailar da ke zaune kan gadon Mamanta, tsayuwa tayi a hankali tace

“Mummy zan wuce” mummy na kallonta tace “ah ah Baby, i thought kin dawo kenan whats the essence of the house in lagos in bazaki dawo gabaki

ɗ

aya ba”

Murmushi kaw

ai tayi bata ce komai ba,

“Shikenan sai yaushe kuma?”

“Saturday” ta fa

ɗ

a kana kallon ƙofa

“Okay Allah ya kaimu, kin fa

ɗ

a ma babanki”

“Eh na fa

ɗ

a masa da safe” kawai ta fa

ɗ

a a taƙaice

“To ki gaishe da fa

ɗ

ilar” gya

ɗ

a kai kawai tayi ta nu

fi ƙofa, ita dai Suhaila wayarta kawai take dannawa ba tare da ta dube ta ba, sa da ta fita ta janyo ƙofar kafin Suhaila ta ajiye wayar,

“Mummy ni wallahi na tsani pretending

ɗ

innan da kike yi” Mummy ta galla mata harara

“To ance miki kowa ne shash

asha irinki? Da bata iya siyasa ba, ance miki da hali irin naki nake da shi da ubanta ya aureni ne ma bare har ya yarda da ni yacce ya yarda da ni yanzu?” Suhaila tayi ƙwafa tana ha

ɗ

e rai tace,

“kinga motar da na leƙa na gani kuwa Mummy wata azababbiya

r Range rover fa a pake a wajen gidannan, kuma

ɗ

aya gaka security

ɗ

in gate

ɗ

inna n yace min da shi aka fita da Safe kuma da alama jiranta yake yanzu ma, shiyasa tayi maza ta zo ta ha

ɗ

a kayanta, ko tantama bana yi ma inaga ba gidan Fa

ɗ

ila zata je ba sai dai

in binshi zatayi itama wato ta zama ʼyar iska”

Mummy ta ja tsaki, “ke ni ita ta sani, koma waye dai ba aurenta zaiyi ba su gama banka

ɗ

ansu tare, wai abinda batayi ba a ƙasar turawa shi tazo take yi a ƙasarnan ke fa ki kiyayi mutum, shiyasa da ta ce mi

n zata fita nace sai ta dawo, to ni ina ruwana”

Suhaila tana wani ta

ɓ

e baki tace “ba ruwanki kam”

Mummy ta gyara zama tana kallonta tace

“Ke ni bar wannan maganar ki cigaba da gaya min yadda kuka yi da Ahmad

ɗ

in”

Suhaila ta sauƙe ajiyar zuc

iya tana kallon uwartata

“Hmm Mummy kenan, ni fa naga miji wallahi, duk da ma naga ya iya wulaƙanci shiyasa nima na kama kaina ban wani zaƙe ba kar ya rainani, ni kasa masa magana ma fa nayi mummy, amma wallahi mummy yayi bala’in ha

ɗ

uwa, mummy kin gans

a kuwa? Amma dai mummy kin jima baki gansa ba koh?”

Mummy da ke ta zabga murmushi tace “ Aikam na da

ɗ

e, tun wani zuwansu da Anty Mami newyork da ta sako shi gaba suka zo tare, ai tun nan ma nasan zaiyi baƙin hali, kuma tun sannan na saka a Raina sai ki

n auresa wallahi, shiyasa duk abubuwan da kike yi a newyork nake miki magana kina ganin kamae bana sonki ni nasan me na tanadar miki”

Suhaila ta kwanta a kan gadon ta

ɗ

auko pillow guda

ɗ

aya akan gadon ta rungume tana imagining ta auri Ahmad ta lumshe ida

nunta ta bu

ɗ

e fuskarta

ɗ

auke da murmushi tace

“Thank you Mummy”

“Ure welcome sweetie, gobe zanje muyi magana sosai da Anty Mami, kinsan babansa kafin ya rasu da shi da anty Mami

ɗ

in babu yadda basu yi da ni ba kar na auri ubanki, amma inaaa, rabon

ki ya rantse sai da na auri tsinanannen”

Suhaila ta harareta “ke dai kika sani nikam ki bar fa

ɗ

a min maganar nan kin fa

ɗ

a min yafi a ƙirga bana son ji, kawai gwara ma kimin maganan yaya Ahmad

ɗ

in nafi sonsa, idan na tuno matarsa ji nake kamar na mutu n

i fa bazan zauna da shi da wata shegiya ba gaskiya sai dai ta fita mummy”

Mummy na wani dariya tace “ to dama fa, amma dai ki bari mubi a sannu ni nasan me nake shirya miki Suhaila, magana ta ce kawai bakya ji”

“Ah ah mummy indai akan bawan Allahnn

an ne zanji maganar ki wallahj” ta fa

ɗ

a tana marairaicewa, sai kuma can tace “sai wannan

ɗ

an nasa gaskiya Mummy bana sonsa” mummg ta wani harareta

“Kinga halin haukar taki ko? Ai shine ya kamafa ya zama makaminki sam baki da tunani”

Suhaila ta miƙe

tana tura baki “wannan yaron? Allah ya sauwaƙe ni na sake ha

ɗ

uwa dashi ma make sa zanyi wallahi” daga haka ta

ɗ

auki wayarta ta fice a

ɗ

akin, Mummy ta bita da kallo kafin ta janyo wayarta dan Kiran Ammi.

#Maimoon

09041426598

[8/14, 11:30 PM] Maimo

o 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014

Wattpad: @Maimunah_Abdallah

ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 36: The Echoes After

Na’ima na jingine da window din

ɗ

akinta, idanunta a

lumshe, tana sauraron bugun zuciyarta dake bugawa a hankali kamar ana kiranta daga wani wuri mai nisa. Her chest felt heavy,not from pain, but from a feeling she couldn’t name.

Abinda ya faru tsakanin ta da Ahmad ba wani abu bane da zata iya rubutawa a t

akarda, amma zuciyarta ta fahimta sosai. The way he looked at her, the silence, the ease, the way he let Saif rest on him like a father would.

Tashi tayi daga jikin tagar a hankali, ta nufi gadonta ta zauna. Wayarta da ke ajiye a gefen bed

ɗ

in ta

ɗ

auka,

tana kallon screen

ɗ

in ganin missed calls din Mami har guda 2, to be sincere ma gaba ki

ɗ

aya bataji kirar ba tana chan lost in her own thoughts.

Kirar Mamin tayi back bayan sun

ɗ

anyi magana ta bata suka gaisa da big daddy dake yana kusa,and then she

talked to her siblings too don kam ba ƙaramin missing dinsu take ba, sosai magana da su ya sa taji kamar ta

ɗ

an rage wani nauyi daga ƙirjinta sai kewarsu da ya mamayeta.

Fadila ce ta shigo

ɗ

akin lokacin ta gama magana da su Mami har ta kwanta, yadda Na

’ima ke kallonta kamar tanaso ta fa

ɗ

a mata wani abu amma words din sunki su fito daga bakinta yasa fa

ɗ

ila ta kasa bacci, tun da ta dawo daga gidansu da yamma tace mata zasu yi magana amma har yanzu ta mata shiru shiyasa ma ta shigo yanzu.

Tashi Zaune t

ayi tana kallon fadilar har ta ƙaraso ta zauna ba tare da tace mata komai ba, bata bari fadilar ma ta yi magana ba ita ta rigata.

“Aunty fadi I want to talk to you about something!” Shiru tayi saboda wani tunani da ya fa

ɗ

o mata tayi saurin cewa “aun

ty fadi kin san me barshi ma kawai I will tell you some other time”

Fadila dake mata wani kallo tace

"Na'ima! Wallahi if you don't gist me right now I swear zamu hau sama fa ni tunda kika dawo gida gabaki

ɗ

aya it's like u are left behind in your t

houghts, kince zamuyi magana kuma kice some other time? Ki fa

ɗ

a min yanzu, akwai abinda ke damunki ne?ko ban kai mi fa

ɗ

a min bane?”

Girgiza mata kai Na'ima tayi da sauri sai kuma ta

ɗ

an murmusa.

"Relax,aunty fadi am so sorry .I just needed time ne

kuma fa ba wani abu bane Allah”

“Hmmm na'ima kenan, time ko man? Na'ima talk true kina tareda Ahmad ne har lokacin dana kiraki? Don kince min tun safe zaku fita”.

Na’ima Ta

ɗ

an sauƙe ajiyar zuciya tana wasa da yatsunta, ta ďago kai tana kallon s

aman

ɗ

akin kafin ta mayar da kallonta ga fadila

"Yes",ta faďa a hankali,

“but amma with Saif. Kuma ba wai abinda kike tunani bane just that..."

"It wasn't like that? but your voice is smiling. Gaskiya ce dai, ki fa

ɗ

amin you like him ne?."

Gir

giza mata kai Na'ima tayi sai kuma ta lumshe idanunta da already har sun fara cikowa da hawaye, She didn't want to say it. She didn't even want to think it. But a cikin zuciyarta,she knew something was shifting between them. "But what if she's confusing gr

atitude for affection?duk da abubuwa da yawa da ta lura da shi bata so ta gasgata, bata so ta bada daman wata soyayya yanzu a rayuwarta, ya ma ta ƙare da Sadiq da har zata fara tunanin wata soyayya so soon haka?”

"Na'ima," Fadila ta sake kiran sunanta

a hankali,

“don't let him confuse you".

“No aunty fadila wallahi he's not trying to confuse me”

ɗ

an shiru tayi sai kuma tace

“he's just...being kind ne kawai”

Riƙe hannunta fa

ɗ

ila tayi cike da kulawa tana kallonta

"kina ji na Na’ima? So

metimes kindness is more dangerous than lies, bazan ce miki ga abinda zakiyi da rayuwarki ko ga wanda zaki bawa dama ko wanda bazaki bawa ba, i want whats best for u ne Na’ima”

shiru ne ya

ɗ

an ratsa tsakaninsu don kam zuciyarta gaba

ɗ

aya ji tayi ta mur

ɗ

e ta rasa tunanin me zata yi, She had been wrong before akan sadeeq And it cost her deeply, bata son ta maimaita the same mistake, kallon fa

ɗ

ila tayi da har lokacin take riƙe da hannunta muryarta a sanyaye ta ce.

“I'll be fine in sha Allah anty fadil

a. I promise..."

Suhaila ce ta fito daga wanka tana goge kanta da tawul,ta ƙarasa gaban madubi ta tsaya tana ƙare ma kanta kallo da kyau, sai kuma tayi wani murmushi tana shafa gashinta a hankali

"Wallahi Ahmad bazai kubuce min ba," ta fada tana s

hafa fuskarta a hankali kamar mai yi wa kanta alkawari.

Mai ta

ɗ

auko ta matso tana shafawa a jikinta a hankali tana cigaba da imagination

ɗ

inta da maganganun da take a fili ƙasa ƙasa

“Dole ma ya aure ni” sai kuma ta

ɗ

an ha

ɗ

e rai

“And that thi

ng Na'ima? She doesn't belong to classy and rich men” Dan wallahi tunda taga motar da na'ima ta fito hankalinta yaƙi kwanciya, cigaba tayi da shafa cream dinta, jin an bu

ɗ

e ƙofar

ɗ

akin ta kalli ƙofar ta madubi, ganin mummy ta

ɗ

auke kanta tana cigaba da sh

afa manta.

"Suhaila Kin shirya? Na kira aunty Mami Zamuje gidan amma sai jibi Don't mess this up kingane idan wallahi kika ƙi yin yadda nace rabuwa zanyi da ke tunda bakya jin magana."

“Hmmmm mummy kenan ba ki fa fini son in ga na auri yaya Ahmad

ɗ

innan ba, ai wallahi bazan bari wannan chance ďin ya kubuce min ba…” ta fa

ɗ

a tana wani murmushi.

—————

Ahmad yana zaune a parlonsa shi ka

ɗ

ai, Saif ya kwanta tuni dama bayan ya gama masa rigimar Na’ima, tea yake sipping a hankali amma tunaninsa gaba

ɗ

aya yana wani wajen daban. Wayar dake hannunsa yake ta juyawa Zuciyarsa na ƙara yawan tambayoyin da bashi da amsarsu.

yadda Na’ima ta ke dariya da Saif ,very soft,very rare. She looked very alive, ya kasa

ɓ

ace masa a idanunsa.

Kallon wayar yayi yan

a contemplating kamar ya kirata sai kuma ya janye hannunsa.

“No, not tonight” ya fa

ɗ

a yana ajiye wayar ya

ɗ

auki remote yana mayarda hankalinsa kan Tv, ajiyar zuciya ya sauƙe ganin baya fahimtar abinda yake kallo ya janyo wayar yayi dialing lambarta sa

i kuma ya katse ya shiga tura mata text instead

Na’ima na zaune tunda fa

ɗ

ila ta tafi ta barta take zaune ta rasa tunanin me zata yi, vibration da taji na wayarta ya sa ta Ɗan kalli wayar ganin Text ne from Ahmad ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login