Showing 27001 words to 30000 words out of 137995 words
da kowa, ni tunda nake da shi ma bai ta
ɓ
a ce min i love you ba, but dat doenst mean baya sona, shi kawai he have a better way of expressing his love ne not all this useless useless talks”
Nuwaira ta galla mat
a harara “Mayya” dariya suka saka gaba
ɗ
ayansu
“Yanxu bar musu yaron zaki yi kamar kina tsoronsu?”
“Ke bai fa ce min ya bar yaron a can ba sai da ya tashi tafiya kuma ni wallahi ban lura ba, su sunma isa in bar musu
ɗ
ana? Wallahi basu isa ba”
“Ah
toh dama ta ina ma zaki fara bari, yanzu yaushe zai dawo?”
“Ni ban san masa ba maybe sai nan da sati biyu, ina ganin call
ɗ
insa
ɗ
azu naƙi
ɗ
auka to me zaice min?”
“Gwara da baki
ɗ
auka ba gaskiya kamar wata mara class ki
ɗ
auki wayarsa bayan ya gama m
iki wulakancin da ya ga dama, ni dai bazan daina fa
ɗ
a miki ba wlh ke kika ƙyale mutuminnan yake abinda ransa ya raya masa, why cant he carry u along a business trips
ɗ
in nasa?, wasu ba haka suke yi da matansu ba? Ko da yake ya san me zaiyi a can
ɗ
in ina za
i yarda ya tafi dake ki hana sa sharholiya”
Ha
ɗ
e rai Amira tayi “ kinga irin maganan da bana so wlh Nuwaira, ƙona min rai yake yi wallahi, wai me zaiyi da wata ne yana da Ni? Ko da kika ga ina saka masa idanu ba wai dan ban yarda da shi bane, kawai dai
bana son bada ƙofar da har wani abin zai
ɓ
illo ne”
“Thats cute, but dont let trust turn u into a fool dai, dan Wallahi mazannan na yanzu na madness Dey make dem behave” Nuwaira ta fa
ɗ
a tana ta
ɓ
a wayarta
Amira ta koma ta kwanta kan kujera tana kallon
Nuwaira dake murmushi tana kallon wayarta
“Nuwaira of Lagos, wanann irin murmushi haka, waya shigo hannu wanann karan? In fara tausayinsa tun yanzu” ta fa
ɗ
a tana murmushi da kumburarrun idanunta
Nuwaira ta galla mata harara “not ur type of Alhaji,
so calm down”
“Ai kam my type of Alhaji wahalan samu ne shi”
“Eh shiyasa kam kullum idonki a kumbure ai tsabar rarity
ɗ
in mijinnaki mtsw”
Amira na dariya tace “oho dai, wallahi Nuwaira, if karma ever catch u….”
“The karma go take me shopping
” suka kyalkyale da dariya
“Yanzu ya za’ayi wai batun Saif?”
Nuwaira ta fa
ɗ
a tana kallon ta
“Ai rakani zakiyi muje in
ɗ
auko abuna tunda cikinsu babu wanda ya tayani naƙuda”
“Now thats my girl, amma ba yau ba ki bari gobe ko jibi sai sun saka
nkance sun zaci kin bar musu”
“Eh nima ai baxan je yau ba, amma ina dai dai da zamaninsu wallahi, anan zaki kwana ina gobe sai muje”
Nuwaira ta miƙe tana fa
ɗ
in
“ni dama ai ina nan, ina ga ma har mijinki ya dawo, dan na ce ma Mummy ill be out o
f town”
Amira ta gya
ɗ
a kai “eh ko ana gobe zai dawo sai ki tafi ba”
Bata kula magabar ba ta nufi ƙofa “ni fa yunwa nake ji ba daga gidan ubana nake ba daman, su wa
ɗ
annan masu aikin naki dama na kusa korarsu, dan ubansu sai nace su kayo min abinda ya
kamata?”
Ta fa
ɗ
a tana fita a
ɗ
akin, Amira ta koma ta kwanta ta janyo wayar Nuwairah da ta ajiye gefenta………
____
Kwana uku kenan da Maganar amma haryanzu bata ji yace komai akan abinda suka tata una Wanda hakan ke nufin baya goyon bayan Na’im
a ta koma wajen Mamanta a Nigeria, Sosai Mummy ta ji haushin ƙin
ɗ
aukan shawararta da yayi amma sam bata. Nuna ba, ta cigaba da harkokin gabanta, idan Na’ima ta shiga gaishe ta da safe, da murmushi take amsa mata asking of her night, haka idan suna cin abi
nci ta dinga tambayarta why shes not eating ko da kuwa tana cin abincin, Suhaila ma ta
ɗ
an ja baya da shiga harkar Na’ima da neman ta da bala’i, wanda ita Na’ima bata san dalili ba maybe Mamarta ce ta ce tayi haka bata sani ba, amma for her hakan yafi mata
ɗ
ari bisa
ɗ
ari.
Yamma ne sosai, street
ɗ
in yayi golden brown saboda rana daya kusa fa
ɗ
uwa, suna tsaye a drive way
ɗ
in ta jingina da motan sadiq, tana kallonshi da murmushi kwance akan fuskarta thats so obvious
“Wallahi Na’ima” ya fa
ɗ
a yana dariya
“ u know i was just Hanging a saman bishiyarnan, kuma kinsan Umar a lokacin instead of helping me he starting recording me the stupid boy”
Dariya tayi tana kallonsa cike da nisha
ɗ
i fararen set na haƙwaranta ƙananu duka a bayyane, sosai ya shagala ya
na kallonta ya bar dariyar da yake yi yana kallon tata dariyan
“Wai kai
ɗ
in, the same Sadiq bulama da na sani yanzu? Da ke acting so put together and serious ?”
Matsowa yayi kusa da ita, ta ha
ɗ
iye sauran dariyan tana kallon cikin idanunsa,
“i ha
ve layer, sweetheart”
Ta
ɗ
an ja baya ka
ɗ
an tare da ƙyafta idanunta
“Sweetheart?”
“Dont mind me” ya fa
ɗ
a yana ƙare ma fuskarta kallo
Shiru tayi ta sunkuyar da kanta tana wasa da fingers
ɗ
inta, she seem very uncomfortable all of a sudden
“Ni’
ima…” ta
ɗ
ago kanta ta kalleshi
“Uve been too quite lately, kin tabbata ure okay? Kinsan dai zaki iya fa
ɗ
a min ko miye ne koh?”
Shiru tayi sai kuma a hankali tace “Everythings not alright sadiq”
“Wannan yarinyar koh?”
“Ba ita ka
ɗ
ai ba, kowa ma
ita da mamanta har da dad”
Kallonta kawai yake yi, ya sake matsowa kusa da ita dis time a little too close, ya sa hannu ya
ɗ
an ja scarve
ɗ
in kanta ya rufe mata gaban gashinta dake waje kafin yayi magana jin ƙarar mota duk suka
ɗ
aga kai suna kallon mota
r da ya parker just outside her house, ta kalle Sadiq da sauri sai kuma ta mayar ga Dad da ya fito daga motarsa yana ƙare musu kallo, da breifcase
ɗ
insa a hannunsa, instantly sadiq ya matsa baya da sauri, cike da ladabi yace
“Good evening Sir” dan
nan take ya gane shine mahaifinta
Ɗ
auke kansa Dad yayi, can ƙasa ƙasa yace “Evening” ko Na’imar bai sake kallo ba ya wuce zuwa front door
ɗ
in gidan.
“I should get going” sadiq ya fa
ɗ
a a hankali yana kallon yadda jikinta duk yayi sanyi da irin ams
awar da Dad
ɗ
in ya ma sa
ɗ
iq
Gya
ɗ
a mishi kai kawai tayi a hankali ta kasa magana
“Ni’eema” ya fa
ɗ
a yana kallonta
Ta
ɗ
ago idanunta ta kalleshi
“Dont panick okay zan kiraki ?”
Sake gya
ɗ
a mishi kai tayi, ya ƙarasa ya shiga motarsa, tana kall
onsa har ya bar layin kafin ta nufi entrance
ɗ
in gidannasu.
A tsaye a falour ta tadda Dad, waiting for her, duka hannayensa biyu a goye a bayansa
Tana rufe ƙafar ta ƙaraso falon a hankali jikinta a sanyaye, zata gaishe shi ya rigata
“Waye wann
an?”
Da ƙyar ta bu
ɗ
e baki “Sunansa sa
ɗ
iq Dad, hes just a friend”
“Ure very stupid, wanann ƙaton ne is just ur friend? How old are u Na’ima?, a boy in my driveway with my daughter kai ba ma a boy ba a Man, a full grown adult, standing close, kinsan ho
w dis looks kuwa Na’ima?”
Shiru tayi ta kasa cewa komai
“Tambayarki nake”
“Dad, hes just a friend trust me, i wasnt doing anything wrong”
“U dont get to decide akan dai dai kike ko ba akan dai dai kike ba a gidana, its me u want to embarass in
a?” Ya fa
ɗ
a yana nuna ta da yatsa
Salma da ta fito daga kitchen jin masifar Dad ta ƙaraso tana fa
ɗ
in
“What hapoened?” Ta tambaya tana kallob Dad directly, bai amsa ba sai ma cigaba da fa
ɗ
ansa da yayi
“Na baki freedom da yawa ne ma, shiyasa ni z
aki nemi tozartawa”
“Daddy…” ta fa
ɗ
a tana kallonsa Zuwa yanzu hawaye ke sauƙa a idanunta
“Dont Daddy me my friend a wajennan, u think i work all these years for my only daughter to throw herself on boys on the streets”
Suhaila dake zaune a falou
rn ta wani ha
ɗ
e rai jin Dad yace his Only daughter
Salma ta matso kusa ta dafa shi
“Pls darling dont shout, ƙaramar yarinya ce, bazata fahimci abinda kake guje mata yanzu ba”
Cire hannunta yayi daga kafa
ɗ
ansa
“i shouldve listened to u da kika
ce in mayar da ita wajen mamanta” sai kuma ya juya ya kalli Na’ima da har lokacin bata bar kuka ba
“Dama ai abinda kike so kenan koh? Tor go and start parking, ure going back to Nigeria, to ur mother”
Daga haka ya wuce sama fuu bayan ya
ɗ
au briefc
ase
ɗ
insa.
Yana gama haurawa Mummy ta dubi Naima dake tsaye tana hawaye “sweetheart..” bata jira ta ƙarasa ba itama Na’ima da gudu ta nufi sama, Suhaila tana dariya tace
“U better start parking ur gucci and prada miss new york”
Ko kulata bata
yi ba ta shige
ɗ
akinta ta rufe.
_____
Shigowa da hancin motar sukayi cikin gidan bayan security ya bu
ɗ
e musu gate ganin Hajiya Amira da kanta ke tuƙa baƙar lexus
ɗ
in.
Duk da bata sanar da zuwanta ba amma sanin matsayinta a gidan ya sa shi bu
ɗ
e mata gate
ɗ
in.
Sai da ta gama parking a
ɗ
aya daga parking spaces dake gidan kafin ta dubi Nuwaira dake kujeran mai zaman banza tana tauna chewing gum, Amira ta bu
ɗ
e motar ta sauƙo sanye cikin Cream abaya with light embroidery, looking simple but expen
sive.
Nuwaira ma ta sauƙo fuskarta sanye da glasses suka nufi cikin gidan, door bell suka danna ba’a jima ba aka bu
ɗ
e musu ƙofar.
Da Mamaki rahama dake falourn ta bisu da kallo, kafin a hankali tace
“Ina wuni? Sannunku da zuwa”
Nuwaira ce ka
ɗ
ai ta amsa da
“yauwa sannu” kafin ta samu waje kusa da inda Amira ta zauna itama ta zauna tana zare glasses
ɗ
in idanunta, da bin ko’ina da kallo, this is her first time na shigowa gidannan, dan itama Amirar ba wani zuwa take ba.
Miƙewa Rahama tayi
ta tattara wayarta da mackbook
ɗ
inta ta nufi sama
“bari in yi ma Ammi magana”
Ba wanda ya amsa mata a cikinsu har ta haura abinta.
Yasmeen ta fito daga kitchen bata ma lura da su ba ta nufi sama, cike da isa Amira tace
“Yasmeen!” Juyowa yas
meen tayi, ta tsaya daga inda take tana kallonsu cike da mamaki
“Ɗauko min Saif ba zama na zo yi ba Sauri nake”
“Bacci yake yi” yasmeen ta fa
ɗ
a tare da juyawa ta haura sama kayanta.
Nuwaira tayi wata ƙaramar dariya “ eh lallai ai ni baki ce min
haka ƙannen Ahmad
ɗ
in suka mugun Raina ki ba, kutt”
Ita dai ƙara
ɗ
aure fuska kawai tayi tana kwatanta abinda zata musu idan tsautsayi ya kawo su gidanta.
Sauƙowar Ammi yasa ta
ɗ
an saki ranta ka
ɗ
an har Ammi ta ƙaraso falourn ta zauna tana kallonsu
Gaisheta sukayi a tare, ta amsa a hankali tana tambayar Amira gida.
Jin tayi shiru yasa tace “lafiya dai koh?”
Amira ta gya
ɗ
a kai
“Dama yace min wai Saif na nan shine nace bari in zo
ɗ
auke sa kar ya ishe ku da kuka”
Murmushi Ammi tayi
“ eh kam kin kyauta, amma bacci ma yake yi kar ki damu bai ishe mu ba”
Nuwaira tace “amma hajiya…..”
“And who are u?” Ammi ta tambaya fuskarta babu yabo babu fallasa tana kallon Nuwaira
“Im her friend”
“Then act like one” ta fa
ɗ
a tana mata m
urmushi kafin ta mayar da kallonta kan Amira,
“kije zansa su Yasmeen su kawo miki shi har gida” gya
ɗ
a kai Amira tayi duk da ba haka ta so ba.
Ammi ta miƙe “to a gaida gida nagode” daga haka ta wuce sama duk suka bita da kallo kafin Nuwaira ta miƙe
fuuuu ta nufi ƙofa itama Amira ta miƙe tabi bayanta da sauri.
Another chapter at night in kunyi commment amma
🌝
❤
️
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:25 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA(TANGLE
D HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Bari nayi Anfani da wannan dama na nuna heartfelt appreciation
ɗ
ina to some set of people, the real MVPs
💥
✨
who always drop comments after every chapter, shout out to
Rabi’atu Abdul (rii), hafiza saleh bashir (sis), Nanous kitchen, Nanameera matar sadiq, My runaway monita Assalerm, Yasmeen yar makalawanta da girman kujeranki, fa
ɗ
imatu amaryar Ahmad, Aanaah sister
ɗ
in Amira, Ablaa uwar
ɗ
akin sadiq, Bintu M lawan uwargida
n Ahmad,miemer kitchen and more, Alkhairin Allah ya cin muku har inda kuke, tnk u for cheering, commenting, and fueling the journey of N’aima, Sadiq Ahmad and others
😂
I see u, i appreciate u, i love you, u guys should take ur flowers
💐
❤
️
#ChapterFam #
AuthorLove #TangledHeartsSquad
🙌📚
Chapter 13: one week to everything: dragged by Destiny
Da daddare tana kwance a kan gadonta, tunda ta hauro
ɗ
azu bata sake sauƙa ba, infact makulli ma ta saka ma
ɗ
akinnata, bata san me yake saka ta kuka ba she
just cant stop crying, ita kanta ta san abinda take so ne ta samu wato komawa wajen Mami, amma kuma ba ta haka ta so Dad ya amince ba, ta so ya yarda da kansa ba dan wani laifi nata ba, tana kwance lamo a kan gado tunda sukayi waya da Mami wanda Dad alrea
dy ya sanar mata Next week Na’ima zata dawo wajenta take kwance a wajen, ko Mami sai da ta tambayeta ko lafiya? jin yadda muryarta ta dishe amma tace mata ba komai, kuma da alama Dad bai fa
ɗ
a mata dalilin da yasa zai maida ita wajennata ba, dan ita kanta
mamaki tayi mamaki, bu
ɗ
e idanunta da suka kumbura tayi ta kalli wayarta da ke ringing a karo na ba adadi, sadiq has been calling tun
ɗ
azu amma ta kasa
ɗ
agawa shi kuma ya ƙi haƙura, janyo wayar tayi bayan ta sa bayan hannu ta share hancinta da yayi ja, ta
kai wayar kunnenta tayi Shiru
“Ni’ima” shiru bata amsa ba
“Hey…” ya sake fa
ɗ
a yana sake rage muryarsa, jin bata amsa ba ya sauƙe ajiyaar zuciya
“Talk to me, say something pls”
kamar jira take ta fashe masa da kuka, da sauri ya tashi zaune d
aga kwance da yake a kan gadonsa
“Hey , hey , hey , dont do that Ni’imerh, kar kiyi kuka dan Allah, tell me me ya faru?”
Ajiyar zuciya kawai take sauƙewa taƙi tace masa komai
“Kina jina? Ure not alone, babu ruwana da koma miye wani xai ce ko za
iyi, ina tare da ke kinji?”
A hankali ta gya
ɗ
a mishi kai kamar yana gabanta kafin ta bu
ɗ
e baki a hankali take magana
“Yace zan koma wajen Mamana” ta fa
ɗ
a tana sauƙe ajiyan zuciyar kuka
Shima ajiyan zuciyan ya sauƙe jin tayi magana
“To bakya
son komawa ne? Me yasa kike kuka?”
“Ina so” ta fa
ɗ
a a hankali
“Okay after that ya miki fa
ɗ
a ne?”
Ta gya
ɗ
a mishi kai
“eh”
Shiru yayi sai kuma pleadingly yace
“kiyi haƙuri kinji, nine na ja miki, kiyi haƙuri pls”
“Ba kai ka ja mi
n ba, infact am happy zan koma wajen Mami, kawai ba haka na so mu rabu da shi bane, hes Angry”
“He cant stay angry with u for long, ki bari gobe sai ki bashi haƙuri kinji”
Ta gya
ɗ
a masa kai bata ce komai ba
“Yanzu yaushe yace zaki tafi Nigeria
ɗ
in
?”
“Next week”
“Okay” kawai ya fa
ɗ
a yana kallon photo frame
ɗ
inta da ya wanke ya saka a glass ya ajiye a gefen Gadonsa.
Sun
ɗ
an jima suna waya, har sai da tabbatar ta kwantar da hankalinta kafin suka yi sallama.
Ya janyo hoton nata yana kall
o sai kuma ya
ɗ
aura a ƙirjinsa ya lumshe idanunsa.
Tashi zaune yayi ya bu
ɗ
e bedside ya zaro wata waya ya bu
ɗ
e ta, hotunan Na’ima ne kaca kaca a cikin wayan, ya bu
ɗ
e messages ya dudduba, whatsapp ya bu
ɗ
e yaga tana online,