Showing 72001 words to 75000 words out of 137995 words
wayata sai kin ga dama, bakya replying chats
ɗ
ina sai kin ga dama, kinsan ya nake ji a lokutannan?”
Juyo da ita yayi ya jinginata da bangon wajen yana kallon cikin idanunta dake jiƙe da hawaye,
“ji nake kamar zanyi hauka Naeema kamar zan zare
haka nake ji, idan kina so ki zauna lafiya nima in zauna lafiya bana so ki kula kowa Naeema, bana so..”
ya fa
ɗ
a yana sa kanshi a gefen wuyarta, runtse idanunta tayi ta sa hannu biyu tana
ɗ
ago shi a jikinta cikin muryar kuka tace
“and does that warr
ant u to remove my hijab? To bring me here? To touch me like dis?”
Ta fa
ɗ
a cikin kuka tana shesheqa
“i hate u sadiq, i hate u” ta fa
ɗ
a tana dukan ƙirjinsa da duka hannayenta kallonta kawai yake yi ba ko ƙiftawa
“u hate me?” Ya fa
ɗ
a kamar wadda
ta fa
ɗ
awa wani shocking news
“yes i hate u sadiq.. i hate..” bata ƙarasa ba ya ha
ɗ
e bakinsa da nata, ta rintse bakinta tare da cije haƙoranta wasu hawaye na sauƙa a idanunta, yayinda take tureshi da hannayenta duka biyu, kusan 1 minute yayi yana kiss
ing
ɗ
inta duk da bai samu access to bakinta yadda yake so ba kafin ya sake ta yana ja da baya ta sulale ta zauna a ƙasan tiles
ɗ
in tana kallonsa,
“u said u hate me? Okay then, na so mu fahimci juna da ke Naeema but since haka kike so, so be it, ke da f
amily
ɗ
inki har abada Naeema, were getting married next week na miki alƙawarinnan cause bana son abinda ya samu sauran matan ya same ki, kinsan saboda meyasa? Cause i love you, i so fucking love you, kuma ni bana rasa abinda nake so, ba’a shiga harkata na
rantse miki, ke matata ce, ure already my wife, kince u hate me koh? Cause im trying to protect u, kare ki nakw yi Naima, duk wani namiji ba sonki yake ba naeema cutar da ke zaiyi, ni ka
ɗ
ai nake sonki Naeema believ it or not”
kallonsa kawai take yi k
afin ta sauƙe ajiyar zuciya
“ka bani wayata” girgiza mata kai yayi
“No way” hawaye ne ya gangaro mata a idanunta
“Sadiq i trusted u, wannan abinda kake yi is not love, its control, sadiq ure sick” bai kulata ba sai ma juyawa da yayi ya nufi ƙo
far fita a palourn, ta miƙe da Sauri tana kallonsa ganin fita zaiyi ya sake barinta da gudu ta nufe shi, amma tuni har ya fita a palourn ya janyo ƙofar, jin yana mur
ɗ
a key ya sa riƙe handle
ɗ
in tana jijjigawa
“Sadiq.. Sadiq.. SADIQ…” ta fa
ɗ
a yana sula
lewa a bakin ƙofar ta fashe da kuka. what in the name of abu did she just witnessed yanzunnan? Me sadiq yake nufi? He misunderstood duk abinda ke tsakaninta da Ahmad, zuwa yanzu she’s begining to think bashi da cikakken lafiyar ƙwalƙwalwa, cause me yasa ba
zai tambayeta ta masa bayani ba, why act like dis, sau dayawa yana creating big issues out of nothing but this… juyawa tayi tabi palourn da kallo,
ɗ
an madaidaici babu abinda babu, ta ƙarasa kan kujera ganin hijab
ɗ
inta da tayi a wajen ta
ɗ
auka tana share
idanunta tana sake bin palourn da kallo ta wuce
ɗ
aki dan yin Sallah.
Tana kwance akan kujera a palour tana chatting da Nuwaira dake bata labarin sabon Catch
ɗ
inta da yadda suka ha
ɗ
u da shi ya sauƙo daga sama,
ɗ
aga kanta tayi jin footstep ta bishi da
kallo, white shirt ne ƙal a jikinsa da beige trousers, idanunsa da dark shades yana sakkowa a nutse kamar babu abinda ke damunsa a rayuwarnan, har ya ƙaraso palourn kallonsa take yi, miƙewa tayi zaune ganin ya nufi hanyar ƙofa
“ina zaka je da sassafen
nan bayan its a sunday, jiya u came back very late yanzu kuma ure going out dis early?” Ta tambaya tana tashi tsaye ta nufe sa
“Eh ” ya fa
ɗ
a yana cigaba da tafiyarsa, shiru tayi tana kallonsa kafin ta ce “amma naga..” dakatawa yayi ya juyo ya kalleta
“Sai na dawo Amira” daga haka ya juya ya cigaba da tafiyarsa, da ido ta bisa har ya fita a palourn, tayi ƙwafa tana komawa kan kujera ta zauna tana janyo wayarta, amma haka kawai taji hankalinta bai kwanta da fitar tasa ba more especially da bai saba f
ita weekends kuma da safe haka ba.
Nasir ya kalli fa
ɗ
ila dake hawaye har lokacin, ya sauƙe ajiyar zuciya yana ƙarasawa ya zauna a gefenta akan darduma tunda tayi asuba take zaune a wajen tana hawaye, har gashi this is almost 8 in the morning, dafa k
afa
ɗ
arta yayi a hankali cikin lallashi yace “look baby ki kwantar da hankalinki okay? Za’a ganta in sha Allah” kifa kanta tayi a kafa
ɗ
arsa ta cigaba da kuka yana shafa kanta yace “its okay she’s fyn in sha Allah”
A bakin gate
ɗ
in gidan yayi parking b
a tare da ya shiga ba yana kallon Gate
ɗ
in kamar mai tunani, kafin ya sauƙe ajiyar zuciya a hankali ya zaro wayarsa yayi dialing Number Nasir, kallon wayar dake hannunsa yana ringing yayi ganin mai kiransa ya
ɗ
aga yana cigaba da shafa kan fa
ɗ
ila dake kuka
har sannan a jikinsa
“Im outside”
“Ka shigo mana?”
“No , ka fito muje”
“Okay coming” daga haka ya katse wayar,
ɗ
ago fa
ɗ
ila yayi yana kallonta ya share mata hawaye “stop crying pls Ahmad is outside bari muje, dont worry shell come home toda
y itself in sha Allah”
Gya
ɗ
a mishi kai kawai take yi “me zan sake cewa Mami idan ta sake kira to?”
Shiru yayi kafin ya shafa kanta a hankali yana miƙewa tsaye “just tell her the truth, da addu’arta ma abin zai fi zuwa da sauƙi”
Gya
ɗ
a mishi kai
tayi “toh” yayi kissing goshinta “sai mun dawo” daga haka ya nufi ƙofa ta bishi da kallo tana share hawaye.
Bu
ɗ
e motar Nasir yayi ya shiga ya rufo ƙofar yana hararar Ahmad da ya tada motar ya fara driving
“to miye ne anfanin rashin shiga
ɗ
in” shir
u ya masa yana cigaba da driving, Nasir ya sauƙe ajiyar zuciya
“But what do u think? Honestly” Nasir ya fa
ɗ
a yana kallon Ahmad , ganin bai amsa ba ya cigaba “Waye ne zai sace Naeema bata fa
ɗ
a da kowa, bata da matsala da kowa she doesnt even meddle da k
owa a school, in fact bata ma shiga harkar mutane, shes always on her own, idan kuma kidnap ne yaci ace sun kira for ransom right?do u think shes safe?”
Cije lips
ɗ
insa yayi kamar bazai ce komai ba, kafin a hankali yace
“Babu abinda zai same ta, sh
e’s safe in sha Allah be positive”
yana fa
ɗ
a yana driving
ɗ
in with his face steady of emotions baka gane me yake tunani
“I hope so, cause Na’ima is a good girl, tun jiya fa
ɗ
ila babu abinda taci da ƙyar na sa ta sha tea, come to think of mutanen Abu
ja idan suka ji i dont know but hankalinsu zai yi matuƙar tashi shes loved by all, Allah ya sa komai ya zo da saƙi kafinann”
“In sha Allah” kawai ya fa
ɗ
a yana cigaba da driving
ɗ
in da yakeyi absent minded
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:28 PM] M
aimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA( TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 28: TRAPPED
Kwana uku Kenan, 72 hours of total silence, babu Na’ima
babu labarinta, no traces, babu ko alamarta, despite the top level security alert, da connections
ɗ
in daddyn Naima da ya sauƙa Nigeria a kwana na biyu da
ɓ
atan ta tare da su Suhaila ga kuma Big daddy on the other hand duk a banza, despite high ranked offic
ers da case
ɗ
in ke hannunsu da state backed tracking units wanda kuma suke iya bakin ƙoƙarinsu na gano inda Na’ima take, amma har zuwa lokacin babu wani ci gaba da aka samu, kamar dai wacce ta
ɓ
ace into thin air.
Fa
ɗ
in irin halin da fa
ɗ
ila ke ciki
ɓ
ata
baki ne, sai Mami ce ke kwantar mata da hankali though itama ƙarfin hali kawai take yi, shi kanshi Nasir zuwa yanzu ba ƙaramin tashin hankali yake ciki ba, the only thing da suka gani shine shigar Naima motar bolt da Fa
ɗ
ila tace tayi ordering, wanda willi
ngly suka ga ta shiga ba wai forced ba, ko da akayi contacting driver
ɗ
in to know inda ya kaita from there sai cewa yayi kafin su isa inda ta saka a order
ɗ
inta tayi cancelling order
ɗ
in midway ta sauƙa.
A
ɓ
angaren Na’ima bata ta
ɓ
a jin kanta helple
ss kamar yadda take ji ba kwana ukunnan da tayi a hannun sadiq, babu abinda bata gwada ba, tayi kukan, tayi lallashin, tayi masifa, tayi barazana amma duk a banza, zuwa yanzu ba ƙaramin tsoron Sadiq ne ya shigeta ba, ya bata access da palour har ma da kitc
hen sai dai ya rufe ƙofar fita daga palourn, sannan yayi sealing duka windows
ɗ
in harta na kitchen, kuma shima a gidan yake kwana a palour akan kujera ko a kan carpet, while tana kan gado a
ɗ
akinta wanda ya zare keys
ɗ
in bare ta rufe daga ciki, hatta keys
ɗ
in bayan gida ya zare, sau biyu ka
ɗ
ai yake fita kullum ya siyo musu abinci shima baya sake fita, ta rasa meyasa yake yin abinda yake yi tayi ƙoƙarin masa magana amma abubuwan da ta fahimta zamanta da shi a gidannan shine kamar sadiq bashi da lafiyar ƙwaƙw
alwa, sau dayawa tana iya fitowa daga
ɗ
akinta ta samu yayi kaca kaca da palourn ya watsar da throw pillows na kan kujera ya koma gefe ya zauna yayi shiru sai dai kawai ta tsuguna ta kwashe ta gyara inda ya
ɓ
ata bata ce masa komai, tsakaninta da kitchen dam
a sai dai in ruwa zata
ɗ
auko dan duk yadda tayi ya barta ta dinga girki ƙi yayi, ya gwammace yin takeaway
ɗ
in kullum ko zata ci ko bazata ta
ɓ
a ci ba. Kullum shi yake tashinta da asuba dan tayi Sallah amma baya zuwa masallacin da tana jin kiran Sallah ko da
yaushe alama inda suke yana kusa da masallaci.
Yau ma tun da tayi asuba take zaune daga kan gadonta tana kallon palour inda sadiq ke zaune akan sallaya shima yana azkar da yake ƙofar a bu
ɗ
e take, miƙewa tayi a hankali bayan ta sauƙe ajiyar zuciya ta
fito daga
ɗ
akin tana tafiya a hankali ta ƙaraso palourn,
ɗ
aga kai yayi ya kalle ta sau
ɗ
aya ya
ɗ
auke kansa ya mayar wani gefe, ta ƙaraso ta tsuguna kusa da shi tana kallonsa
“Good morning”
ta fa
ɗ
a tana ƙaƙalo murmushi, kallonta yayi ganin tana mas
a murmushi shima yayi murmushi
“Good morning my love” cigaba da yaƙe tayi tana kallonsa
“how are u”
juyowa yayi da kyau yana riƙo hannayenta dake cikin hijab
“im fyn, am perfectly fyn with u by my side”
ta gya
ɗ
a masa kai kawai ba tare
da tace komai ba, ta
ɗ
an sunkuyar da kanta hawaye na ciko idanunta dan duk yadda ta so ta daure kasawa tayi, ganin tana hawaye ya
ɗ
ago fuskarta yana kallon yadda hawaye ke gangarowa kan kumatunta
“Naeema” tana sheshsheqan kuka tace
“Naam”
“k
insan ina sonki ina? Bazan cutar da ke ba ba zan bari wani ya cutar da ke ba”
“then let me go sadiq, wannan abinda kake yi bazai sa ka same ni ba Sadiq, ko baka yi hakan ba kai ka san ni taka ce to miye anfanin hakan da kake yi? Sadiq dan Allah, ka ma
yar da ni gida i promise u bazan cewa kowa komai ba a kanka, kaga dole sai na fita zamu samu muyi aure”
“No ba dole sai kin koma wajensu ba, zamu bar ƙasar nan muje wani wajen daban muyi aure Naeema, zan baki duk farincikin duniya wanda babu wanda zai
iya baki shi sai ni ka
ɗ
ai na miki alƙawari Naeema” ya fa
ɗ
a yana share mata hawayen fuskarta,
“Dan Allah Sadiq”
hannunshi ya saka a lips
ɗ
inta
“shhhhhhh” ya fa
ɗ
a yana shafa lips
ɗ
inta da fingers
ɗ
inshi,
“ke tawa ce, bana buƙatar yarda ko
amincewar kowa kafin na kasance da ke”.
Hannunta
ɗ
aya dake free ta saka ta ture hannunsa daga bakinta tana kallonsa da idanunta da har sun ka
ɗ
a sunyi ja tace
“to makaranta na fa Sadiq, kaji tausayi na ka barni in koma gida pls”
“look idan mu
nyu aure i promise u zan koya miki duk abinda kike son koya a gidanmu u dont have to worry”
kallonshi kawai take yi da jajayen idanunta ji take kamar ta wanke kyakkyawar fuskarsa da mari, gya
ɗ
a kai kawai tayi tana miƙe tsaye tare da wafce hannunta daga
nasa ta wuce
ɗ
aki tare da turo ƙofar da ƙarfi ya runtse idanunsa jin yadda ta bugo ƙofar yana komawa kan kujera ya zauna yana murza goshinsa, wayarsa dake ƙara ya duba ganin Mama, ya janyo wayar yayi switching off wayar gabaki
ɗ
aya ya jefa saman kujera a
palourn yana miƙewa ya wuce kitchen.
Da daddare ya kawo mata abinci yana kallon ledan abincin da ya ajiye mata da rana da babu alamun ta ta
ɓ
a, ya ƙarasa ya bu
ɗ
e ya tabbatar bata ci ba shima kamar yadda bata ci na safe ba, tana kwance akan gadon ta juy
a masa baya zuwa yanzu ta bar kukan da ta wuni tana yi, ya ajiye ledan hannunsa ya tsaya a kanta a gefen gadon
“Naeema”
sharesa tayi kamar bata san yana yi ba, ya gama maganganunsa marasa kan gado ya gaji ko ci kanka bata ce masa ba, sai da ya gaji
dan kansa ya nufi ƙofa ta share hawayen fuskarta ta
ɗ
aga idanunta tana kallon ƙofa ganin yadda yake tafiya a hankali kamar ma tanga
ɗ
i yake yi, ta tura baki ta koma ta kwanta, can kuma ta kalli ledan abinci taja tsaki ta miƙe ta wuce toilet, wanke fuskarta
tayi tana kallon yadda idanunta suka kumbura saboda kuka, ta fito tana sare fuskarta da hannun abayar jikinta da ta saka tun rana cikin wa
ɗ
anda Sadiq ya kawo mata, ta ƙarasa gefen gadon ta zauna tana kallon
ɗ
akin, bata ta
ɓ
a jin ta tsani wani
ɗ
aki kamar y
adda ta tsani
ɗ
akinnan ba, miƙewa tayi ta nufi ƙofa, duk da yunwar da take ji amma bata da niyyar cin abincin, a kwance ta same sa a palour a ƙasan carpet with just singlet da dogon wando, kallo
ɗ
aya ta masa ta wuce kitchen ya miƙe zaune yana binta da kall
o har ta shige kitchen
ɗ
in kafin ya miƙe yabi bayanta, ruwan gora ta
ɗ
auko ta juyo suka kusa cin karo da shi ta koma da baya ka
ɗ
an tana kallonsa kafin ta tura baki
“what?”
“Ruwa zaki sha?”
“Bansani ba”
ta fa
ɗ
a tana ƙoƙarin ra
ɓ
a gefensa ta
fita, riƙo hannunta yayi ya dawo da ita cikin kitchen
ɗ
in
“meyasa baki ce in
ɗ
auko miki ba”
“saboda banyi niyya ba, pls spare me sadiq”
“baki ci abinci ba tunda safe”
ya sake fa
ɗ
a yana kallonta ganin yan tsiwan ne ke kusa yau kuma
“kan
a so in ci abinci?”
Gya
ɗ
a mata kai yayi
“to bazan ci ba Sadiq, na fi son yunwa ta kashe ni kawai since baka da niyyar maidani gida, da in zauna da kai gwara kawai na mutu sadiq na tsaneka, kuma Allah ya isa tsakanina da kai”
kallonta kawai yak
e ya gagara cewa komai ta ra
ɓ
a ta gefensa ta fita a kitchen
ɗ
in ta barshi a tsaye kamar statue, tana shiga
ɗ
akinta ta sake bugo ƙofar, though ta san na banza ne tunda zai iya shigowa duk sanda ya ga dama, ta zauna a gefen bed tana bu
ɗ
e ruwan sai kuma kawai
ta fashe da kuka wannan wani irin bala’i ne.
Ajiye ruwan tayi ta haura saman gado ta zauna ta jingina bayanta da jikin gadon wajen 20minutes ya turo ƙofar
ɗ
akin ya shigo.
“Ko kallonshi batayi ba ya ƙaraso ya tsaya a kanta
“Why would u say that
?”
Shiru ta masa, yana murza hannunsa yace
“Naeema