Showing 81001 words to 84000 words out of 137995 words

Chapter 28 - TANGLED HEARTS COMPLETE

Mai Moon   

27 Aug 2026

73

har yanzu then maybe weve been shouting at the wrong ghost”

Kallonta kawai Na’ima take yi kafin ta

ɗ

auke kanta

“Ni bana sonsa, I don’t love him” ta

ɗ

an yi shiru “but i cant hate him” gya

ɗ

a kai kawai fa

ɗ

ila tayi

tana kallonta

“Okay, amma ina so in fa

ɗ

a miki abu guda

ɗ

aya, dont confuse tausayi da kuma memory, ki nitsu kisan inda yake miki ciwo, ki fuskanci abubuwan da suka fi muhimmanci a rayuwarki ki rabu da abinda suka riga suka wuce”

Gya

ɗ

a mata kai kawa

i Na’ima tayi, ta miƙe tana nufar ƙofa

“Sai da safe” binta tayi da kallo har ta fita a

ɗ

akin kafin ta lumshe idanunta hawayen ciki ya gangaro. What she lost babu wani sentence da zata iya bayaninsa a cikinsa.

#Maimoon

09041426598[8/14, 11:29 PM

] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014

Wattpad: @Maimunah_Abdallah

ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 31: The Price Of Silence

Ƙ

arfe 6:34 na yamma, Ahmad da Nasir dake

zaune a office

ɗ

in Dss

ɗ

in suna jiran jin abinda ya saka ya nemesu suka gyara zama suna kallon fuskar operator

ɗ

in da ya ajiye musu laminated file a gabansu fuskarsa still unreadable, kallonsa Ahmad yayi irin na jiran ƙarin bayani ba tare da ya ta

ɓ

a file

ɗ

in ba, Nasir ya kai hannu ya

ɗ

auki file

ɗ

in yana kallo while mutumin ya fara magana yana kallon Ahmad

ɗ

in.

“Confidential Result ne na gwajin da aka ma sadiq saboda request of mental health evaluation da court psychologist ya buƙata, Sadiq has been u

nder psychiatric observation for over 2 years yanzu”

kallonsa kawai Ahmad yake ba tare da yace komai ba, Nasir ya jingina bayansa da kujera yana cigaba da duba report

ɗ

in sadiq

ɗ

in da ke hannunsa, miƙa ma Ahmad report

ɗ

in yayi bayan ya gama karantawa t

ass, sai da yayi

ɗ

an jim kafin kafin ya kar

ɓ

a yana kallo, ganin for the last 5 months he was non compliant to medication, ya sa ya rufe file

ɗ

in ya ajiye akan desk

ɗ

in yana kallon officer

ɗ

in ya rasa me ma zaice.

“Hes been seeing a psychiatrist?” Nasi

r ya yanke shirun da duk sukayi, mutumin ya gya

ɗ

a kai

“Yeah, yana ganin doctor a kaduna munyi confirming, doctor

ɗ

in yace he’s on mood stabilizers”

Gya

ɗ

a kai Nasir yayi yana kallon Ahmad

ɗ

in da ya mayar da bayanshi ya jingina da kujera yana kallon

officer

ɗ

in

“That doesnt undo abinda yayi” Nasir da ke kallonsa shima yace

“But it explains abinda yasa yayi hakan”

bai sake ce musu komai ba ya miƙe tsaye ya nufi ƙofa,

ɗ

an murmushi Nasir yayi ya miƙe ya bi bayansa shima bayan yayi ma mutumi

n Sallama, a mota ya same shi ya bu

ɗ

e gaba ya shiga, Ahmad ya tada motar ya soma driving, sai da suka

ɗ

anyi nisa Nasir ya dube shi

“Yanzu ya za’a yi?” Ba tare da ya kalleshi ba yace

“Nima na sani ne?” Ɗan dariya Nasir yayi

“Ka sani mana, does

that mean ull….”

“No,” Ahmad yayi saurin katse shi,

“He still kidnapped her, he hit her, so koma miye shi ya jama kansa”

Nasir ya

ɗ

anyi dariya

“Gaskiya ne, amma har ya

ɗ

an bani tausayi, kasan basu saurareshi ba at all, ko da yake dama ba wa

ɗ

anda zasu saurareshi ka miƙawa shi ba ai dama”

Ɗ

an murmushi kawai yayi bai ce masa komai ba.

Na’ima na kwance a palour ta rufe daga ƙafafunta zuwa waist

ɗ

inta da blanket ta zuba ma tv da ake wani show idanu amma sam ba su take kallo ba, shes los

t a duniyar tunanin da take na sadiq da halin da yake ciki, sai kuma Ahmad da tun ranan da ya fita a

ɗ

akin asibitin bata sake ganinsa ba, not even a message ko ya tambayeta ya jikinta, sosai taji ranta ya lalace da rashin tambayarta da yayi, ko Saif ma bai

kira masa ita ba, tashi tayi zaune ta jingina bayanta da kujera, throw pillow da ke kan kujera ta janyo ta

ɗ

aura a kan fuskarta ji take yi kamar tayi ta ihu, abubuwa sun ha

ɗ

e mata goma da ashirin, a hankali ta sauƙe pillow

ɗ

in daga fuskarta

“Is he ma

ybe angry?”

Ta tambayi kanta, sai a lokacin ta fara tunanin to me ta masa that will possibly make him angry, dan a yadda ya mata magana a asibiti ranan shows he’s done with her, har ta fara ganin kamar he’s nice amma kuma ashe he’s not, ta jefa pillow

ɗ

in kan carpet ta koma ƙasa ta kwanta tana janyo blanket

ɗ

in dan rufe ƙafafunta.

Physically and emotionally she’s feeling alone, despite family

ɗ

inta dake nan for her, dan Dad yace dama weekend a gidanshi zata ke yi tunda yana Lagos shima, duk da zuciy

arta bata so ba amma Fa

ɗ

ila tace mata hakan shine dai dai.

Fa

ɗ

ila ce ta shigo palourn daga kitchen tana kallonta tace

“Miye hakan?” Tashi zaune tayi tana kallon fa

ɗ

ila, idanunta har sun ciko da hawaye tace

“Babu” Fa

ɗ

ila ta zauna a kan kujera tan

a kallonta

“Akwai kam ba za dai ki fa

ɗ

a ba” shiru kawai tayi, ganin tayi shiru Fa

ɗ

ila tace

“Wai kam Saif amma bai san baki da lafiya ba koh, naga ba’a kawo miki shi ba mutuminnaki, ko kunyi waya da shi?” Ta tura baki taƙi ta amsa, fa

ɗ

ila ta zuba ma

ta ido kawai sai dai bata ce mata komai ba,

ɗ

ago kanta tayi tana kallon Fa

ɗ

ila tace

“Nima bansan meyasa bai kawo shi ba, its like hes angry i dont know for him”

“Angry?” Fa

ɗ

ila ta tambaya tana mayarda hankalinta sosai akan Na’imar da ta jingina bay

anta da kujera

“Eh” ta fa

ɗ

a a hankali, fa

ɗ

ila tace

“Angry about?” Tana kallonta da kyau

“Nima ban sani ba, kawai ji nake kamar he’s angry ne, maybe dan nace masa he should let Sadiq go”

Da mamaki a fuskar fa

ɗ

ila tace “Yaushe kenan kika ce m

asa haka?”

“Ranan a asibiti bayan kin fita” shiru fa

ɗ

ila tayi tana kallonta da mamaki tace

“Okay abinda kika ce zaki fa

ɗ

a masa

ɗ

in kenan?” Ta gya

ɗ

a mata kai

“Tell me duk abinda kika fa

ɗ

a masa to inji, miye ne abin fushi a ciki?”

Na’ima ta g

yara zama kamar jira take a tambayeta dama ta soma fa

ɗ

a mata duk yadda sukayi bayan fitarta, fa

ɗ

ila ta gya

ɗ

a kai kawai tana kallonta

“Is that all abinda kika ce masa kenan?” Ta sake gya

ɗ

a kai, fa

ɗ

ila ta koma ta zauna da kyau tana harararta

“Amma Na

’ima kam baki da hankali inaga, who does that? Ni da na fita ba godiya na barki ki masa ba shine kika kama maganar Sadiq daga farfa

ɗ

owarki?idan na tambayeki sai kice ba kya sonsa koh? U asked him to let sadiq go, the same Man that abducted u, locked u, and

threathened to end ur life, shi kuma Ahmad? Mutumin da risked everything to get u back daga hannun mahaukacinnan?, wanda kika za

ɓ

i ki kira ba mu ba and ya ture duk abin gabansa and showed up for u, baki ce masa something as simple as thank u ba amma kika

fara roƙarsa ya rabu da Mahaukacin koh?”

Na’ima ta ƙura mata idanu tana kallonta bata ko ƙyaftawa kamar dai sai yanzu take realising bata ma masa godiyar ba, ta gagara cewa komai sai kallon fa

ɗ

ila kawai take yi da ita kuma take harararta, miƙewa fa

ɗ

il

a tayi ta wuce sama ba tare da ta sake kulata ba, shiru Na’ima tayi hawayen idanunta ya gangaro, now she cant even blame him for the silence, it felt deserved.

A cikin dss custody

ɗ

in kuwa Sadiq ne a zaune akan plastic chair, wrist

ɗ

inshi all bruised,

idanunsa jajir jini ya kwanta a cikinsu , kayan jikinsa duk stained da jini na dukan da yaci, har yanzu babu charged

ɗ

in da akayi pressing against him formally, kamar yadda babu wanda ya sauraresa bare ya damu da jin side of his story, wanda dama bashi da

niyyar cewa kowa komai ko da kuwa sun buƙata

ɗ

in, a idanunsu hes a mad man, a monster, wanda yayi crossing line, babu wanda ya damu da halin da zuciyarsa ke ciki, duk wani duka da azabar da suka masa bai dame shi ba irin sanin Na’eema is angry at him yanzu

ya sani, shi kuma idan har bai auri Na’eema ba to sai dai in kashe shi suka yi anan cikin ruwan sanyi, ya sa bayan hannunsa ya share jinin gefen bakinsa yana murmushi. Voice

ɗ

in Naeema ne kawai ke masa amsa kuwwa a cikin kansa, ya lumshe idanunsa yana sun

kuyar da kansa.

Hajiya Zainab bulama tare da Umar bulama da suka iso Lagos a daren jiya bayan Nasir ya kirata ya sanar mata halin da ake ciki suka shigo wajen, dan tun bayan da suka ji hes mentally unstable duk abubuwan da suka shirya masa sai suka ji

sun gagara aiwatarwa, hakan yasa Nasir kiran Mama wanda suka

ɗ

auki lambarta a wayar sadiq

ɗ

in da aka saka ya bu

ɗ

e, bata san me zata ce ma sadiq ba but she just wants to see him, tsayawa tayi a gaban glass partition

ɗ

in psychiatric wing

ɗ

in tana kallon sa

diq da ta kasa gane sa a kallon farko, hannunta ta sa akan glass

ɗ

in da ke da sanyi sosai tana kallonsa, idanunta na cikowa da hawaye, dama ta riga ta san something like dis ne zai faru, tunda ya daina zuwa sessions

ɗ

insa ya fara acting erractic again kam

ar dai sauran cases

ɗ

inshi na baya ta san ƙarshen labarin.

Wata nurse ce cikin uniform ne ta shiga ta gyara masa ƙafafunsa that are barefoot babu takalmi, ya bu

ɗ

e baki ka

ɗ

an amma baya cewa komai. Mama ta zuba masa idanu kawai tana kallon

ɗ

anta broken

kamar yadda take ganinsa a duk sanda ya fa

ɗ

a soyayya, amma wannan is the worst of all. Ko

ɗ

ago kanshi baiyi ya kalleta ba, hawaye suka gangaro a idanunta, ƙasa ƙasa tace

“Sadiq

ɗ

ina”

Umar ya dafa kafa

ɗ

arta yana kallon yayannasa shima zuciyarsa na

wani irin zafi, Dss psychiatrist dake tsaye a gefenta da clipboard a hannunta ta kalle su duka tace

“Baya cin abinci, dole sai da mukayi sedating

ɗ

insa jiya, psychosis

ɗ

insa is triggered by trauma, hes not stable enough ma na magana ko interrogation



Mama na jan hanci, da kallon Umar dake riƙe da ita ka

ɗ

an tace “amma he was doing better fa, akwai file

ɗ

insa, yana shan magungunansa, he had relapses but..”

“Mama” matar ta katse ta gently,

“irin wa

ɗ

annan conditions

ɗ

in sometimes relapses

ɗ

in

suna dawowa ne bayan kunyi tunanin ya warke, ya gina rayuwarsa around yarinyar ne, yanzu tunda babu ita it collapsed”

“To yanzu yaya kenan?” Umar ya tambaya yana kallonta

“Eh toh yanzu bai san yadda zaiyi rebuilding ba” duk kallonta kawai suke yi.



Tunda suka yi wannan maganar da fa

ɗ

ila ta gagara nitsuwa, banda tunani babu abinda take yi, gaskiya ne abinda fa

ɗ

ila ta fa

ɗ

a mata she shouldve respect abinda ya mata, miƙewa tayi ta wuce kitchen, Mai aikin fa

ɗ

ila dake ha

ɗ

a wanke wanke ta kalleta da

murmushi,

“kina son wani abu ne hajiya ƙarama” girgiza mata kai tayi

“Ah ah zanyi wanke wanken ne”

“Wanke wanke kuma?”

“Eh” ta fa

ɗ

a tana ƙarasawa bakin sink

ɗ

in ta kar

ɓ

i soson a hannunta ta soma wanke wanken, shiru kawai tayi tana kallonta

kafin ta wuce ta fara goge goge tana kallon Na’imar dake wanke wanken absent mindedly.

Har ta gama bata sake cewa komai ba ta juya ta fita a kitchen

ɗ

in bayan ta goge hannunta, tana kai bayan hannunta ta share idanunta,

ɗ

akinta taje ta hau gyarawa ta

share ta goge ko ina ta koma ta zauna a gefen bed amma har lokacin zuciyarta a cunkushe take jinsa.

Fa

ɗ

ila dake lura da ita tayi murmushi kawai bayan ta ƙaraso bakin ƙofar tana kallonta tace

“U should talk to him mana toh idan abinda ya dame ki da

gaske” Na’ima ta kalleta tana share idanunta

“Ince masa miye toh? He made it clear yana da better things a gabansa than involving kansa with me or my boyfriend” girgiza kai kawai fa

ɗ

ila tayi tana kallonta, ta ƙaraso cikin

ɗ

akin

“Na’ima kenan, ure n

ot the same girl da ya

ɗ

auko daga checkpoint unconsious, shima kuma hes not the same person da kika kira ya taho ba tare da yayi hesitating ba, mutane suna canzawa ne bayan komai ya lafa kin gane?” a hankali Na’ima ta gya

ɗ

a kai tana kwantar da kanta a gef

en kafa

ɗ

ar fa

ɗ

ila da ta ƙaraso ta zauna a gefenta.

Nuwaira na zaune a kan kujera tana saka jan nail polish a dogayen artificial nails da tayi fixing ma hannunta, tana sanye da bomshot da wani riga, ta miƙe ƙafafunta da suke nan lukutaye kamar doya, i

ta kuma Amira na kwance a

ɗ

ayan kujerar na palourn gidan Nuwaira

ɗ

in tana kallonta.

“Miye kike kallona?”

“Ya bazan kalle ki ba? Bayan ke kika ce min in rabu da shi, kar inyi reacting akan kiran sa da Na’ima tayi, Nuwaira ce miki nayi fa tana kirans

a kamar wani mahaukaci ya wuce ya tafi har da matsar da ni daga bakin ƙofar amma kika ce min kar nace masa komai kuma gashi har yau kin min shiru”

Nuwaira ta ja tsaki “Ina dai wannan yarinyar cousin

ɗ

in matar Nasir kika ce?”

“Itace, dan tunda aka s

ace ta suke ta shiga da fita shi da Nasir

ɗ

in”

“Hmm, ni dai na fa

ɗ

a miki ki kwantar da hankalinki, babu abinda ke tsakaninsu ai kinsan shi da Nasir

ɗ

in kamar kashin awaki suke, kawai ya taimakawa Nasir

ɗ

inne inaga, kar yaje ya dinga miki kallon mahauka

ciya, amma duk da haka sai ki saka idanu da kyau dan wannan Ahmad

ɗ

in naki yana buƙatar saka idanu, ba don taurin kanki ba ai da wajen malam

ɗ

incan zamu je ya saka aljanu su saka masa idanun dan wallahi wannan Ahmad

ɗ

in yafi ƙarfin saka idanunki ke ka

ɗ

ai”

“Ni dai na tsane ta yarinyar nan, tun da muka je gidan nake jin haushinta”

“Mtsw ba kika ce ƙarama bace ma yarinyar?”

“Eh bazata wuce 17 ba inaga wa ya sani” ajiye nail polish

ɗ

in Nuwaira tayi tana hararar Amira

“Amma dai kinyi asara, akan

yarinyar yar 17

ɗ

inne kike

ɗ

aga min hankali haka? Ke yanzu Ahmad

ɗ

in ya miki kama da wanda zai kula ƙananun yara? Ai sai dai manyan mata gaskiya”

Amira ta harareta “Suma manyan matan ba kulasu zaiyi ba Nuwa”

“Mai da wuƙar to ba kulasu zaiyi ba sum

a, ni fa yunwa nake ji wallahi, kiyi mana order

ɗ

in abinci mana, gidanann babu abin kaiwa baki wallahi”

Amira tace “Toh” tana janyo wayarta ta shiga app dan order

ɗ

in abincin, Nuwaira kuma ta miƙe tsaye tana fa

ɗ

in

“Dan Allah kuma kar ki mana na ro

wa ki mana mai yawa in bamu cinye ba sai mu saka a fridge yaushe zaki wuce gidanki?”

“Anjima” Amira ta fa

ɗ

a tana bin Nuwaira da ta wuce

ɗ

aki da kallo tana bin uban cinyarta da ƙafafunta da kallo har ta shige kafin ta cigaba da abinda take yi.

Maim

oon

09041426598

[8/14, 11:29 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RUƊAƊƊUN ZUƘATA(TANGLED HEARTS)

Yota/014

Wattpad: @Maimunah_Abdallah

ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 32: UNDONE

Ranar asabar Na’ima

na

ɗ

akinta na gidan daddynta a Lagos tana kallo a laptop

ɗ

inta, cire headphone

ɗ

in kunnenta tayi jin gabaki

ɗ

aya ta gaji da kallonma, tun jiya da yamma da ta zo gidan duk wata walwalarta da ta

ɗ

an samu na kwana biyu sai taji duk yanzu babu shi, dama tunda

suka ha

ɗ

u da suhaila a palour tun jiyan ta ja mata tsaki basu sake ha

ɗ

uwa ba she’s not sure ma idan tana gidan ko bata nan, rufe system

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login