Showing 102001 words to 105000 words out of 137995 words

Chapter 35 - TANGLED HEARTS COMPLETE

Mai Moon   

27 Aug 2026

45

w

ani bishiyar neem ta zauna tana sauƙe ajiyar numfashi, sosai ake zuba rana yau ba ka

ɗ

an ba ga gajiya da ke tattare da ita, tana zama ta fara jin vibration

ɗ

in wayarta faintly daga cikin jakarta, unzipping jakar tayi ta saka hannu ta ciro wayar tana ƙoƙarin

duba me kiranta ko Yusuf ne, dan yanzu take da niyyar kiransa, wani irin bugawa zuciyarta yayi cikinta ya mur

ɗ

a lokaci guda ganin sunan sadiq

ɓ

aro

ɓ

aro a screen

ɗ

in, ta zubawa screen

ɗ

in idanunta har kirar ya yanke kafin ta bu

ɗ

e wayar, with her mouth agap

e take kallon missed calls

ɗ

in da ya mata har guda 12, wani irin tsoro ne ya shige ta lokaci guda, ta

ɗ

aga kai tana kalle kallen wajen da take kafin ta fita daga call log

ɗ

in nata gani tayi harda saƙo guda biyu ta normal message kamar bazata bu

ɗ

e ba sai ku

ma ta bu

ɗ

e saƙon

ɗ

ayan cewa yayi

“Pls pick, magana zan miki pls” sai

ɗ

ayan kuma

“Na ajiye miki saƙo a whatsapp pls ki duba, just know that i love u so muchNi’eema, loving u ƙaddarata ce” shiru tayi tana ta karanta saƙon kafin ta fita a hankali ta s

higa whatsapp, message taga ya mata a whatsapp

ɗ

in guda 2, ta zuba ma messages

ɗ

in idanu wani irin tsoro na shigarta kamar zata yi kuka, dai dai lokacin Kiran yusuf ya shigo wayarta, da ƙyar ta tattaro nutsuwarta ta

ɗ

aga kiran har lokacin zuciyarta bugawa

take, “hajiya am here” gya

ɗ

a masa kai kawai tayi bata iya cewa komai ba ta katse wayar, ta miƙe tsaye ta rataya jakarta ta nufi parking space, har suka kusa isowa gida juya wayarta kawai take yi a hannunta, da ƙyar ta iya summoning courage ta bu

ɗ

e saƙonna

nsa wanda duka voice notes ne, daga na fifteen seconds sai wani mai 40 seconds, playing na farkon tayi, muryarsa ya fito ra

ɗ

au

“Ni’eema…please…can u pick? I…” sai kuma ya dakata kamar wanda numfashinsa ke sagging, “na san ban cancanci in kiraki ba amma

….” Shiru ya sake yi kafin ya ƙarasa “i just need… i need… ur voice”

Hannu ta sa ta share idanunta kafin tayi playing

ɗ

ayan voice

ɗ

in,

“Ni’eema bani da lafiya, i went to see a doctor today…akwai noises in my head Ni’eema” shiru yayi yana catching

breath

ɗ

insa, “pls ko da “im fyn” ne kice min, ki fa

ɗ

a min ya kike? Dan Allah ki

ɗ

aga ki fa

ɗ

a min how ure pls” yadda muryarsa ke breaking after each magana ya sa taji abu ya tokare mata a ƙirjinta da ta rasa miye ne shi, runtse idanunta tayi and the first

thing da ya zo idanunta is

ɗ

akin da ya ajiye ta bayan da yayi kidnapping

ɗ

inta, the memories came fresh, inaaa bazata iya ba.

Hannunta na rawa kamar zata yasar da wayar ta cije lips

ɗ

inta wasu hawaye suka gangaro kan kumatunta, kafin a hankali ta furta

“i’m sorry” daga nan tayi abunda she’s been avoiding tunda aka sake shi kuma fa

ɗ

ila ta fa

ɗ

a mata he’s mentally unstable wato she blocked him. Tana gama blocking

ɗ

in nasa tayi deleting numbersa ta fashe da kuka tana ha

ɗ

a kanta da gwuiwa a cikin motar, Yusu

f dai kallonta kawai yake ta madubi amma bai ce mata komai ba har suka iso gidan, yana gama parking ta bu

ɗ

e motar ta sauka ta wuce cikin gida.

Tsayawa fa

ɗ

ila tayi tana kallonta bayan ta bu

ɗ

e mata ƙofa ganinta wani iri tace “lafiyarki?” Ba tare da ta a

msa ba ta Shigo ta cire takalmanta ta wuce cikin palourn fa

ɗ

ila ta bita da kallo kafin ta juya zata rufe ƙofar ta hango yusuf na tahowa da jakar Na’imar a hannunsa, tsayawa tayi ya ƙaraso ya rusuna ya miƙa mata ta amsa kafin ta rufe ƙofar itama ta nufi ci

kin palourn, ganin bata nan ta wuce

ɗ

akinta, a kwance ta same ta ta bawa ƙofar baya, Fa

ɗ

ila ta ƙaraso ta ajiye jakar a kan stool tana kallonta ganin idanunta a lumshe kuma ta ƙi ta bu

ɗ

e su sai kawai ta girgiza kai ta nufi ƙofa ba tare da tace mata komai ba

.

Sai da ta ji ta ja mata ƙofa kafin ta tashi ta zauna tana kallon ƙofar, share idanunta tayi ta sauƙa ta wuce toilet, bayan tayi sallah ta fito da hijab

ɗ

in da tayi Sallah zuwa palour tana kallon Fa

ɗ

ila take zaune a palourn ta miƙe ƙafafunta da suka

kumbura tana shan fruits, ta samu waje ta zauna tana kallonta tace

“Ina wuni” ta fa

ɗ

a tana

ɗ

an tura baki, ba tare da fa

ɗ

ila ta kalleta ba tace “lafiya lau” kallon fa

ɗ

ilar kawai ta tsaya yi ganin yadda ta amsa mata fuskarta ba yabo ba fallasa, fa

ɗ

ila da

i yi tayi kamar bata san da ita ba tana ta shan fruits

ɗ

inta, can ta

ɗ

aga kanta ta

ɗ

an kalleta ga mamakinta gani tayi ta kifa kanta da kujera tana kuka ƙasa ƙasa, Fa

ɗ

ila ta ajiye bowl

ɗ

in fuits

ɗ

inta tana kallonta da duka nutsuwarta tace

“Na’ima” ba

tare da ta

ɗ

ago kanta daga kujerar ba tace “Na’am” Fa

ɗ

ila ta rasa me zata ce mata, sai can tace

“Me ya faru?” Cigaba da kukanta tayi taƙi ta amsa, fa

ɗ

ila ta zuba mata idanu kawai tana kallonta sai da tayi abinta ma’ishi kafin ta

ɗ

ago idanunta tana shar

e fuskarta da bayan hannu ta kalli Fa

ɗ

ila, Fa

ɗ

ila ta gya

ɗ

a mata kai alamun miye?

“Sadiq ne ya kirani” Fa

ɗ

ila ta zaro idanu,

“Wani Sadiq

ɗ

in” share idanunta kawai take yi amma ta gagara cewa komai, ran fa

ɗ

ila a

ɓ

ace tace

“Sai kuma aka yi yaya da

ya kira? Meya sakaki kuka yanzun?” Miƙewa tayi ta wuce

ɗ

aki ta

ɗ

auko wayarta ta shiga whatsapp ta miƙawa fa

ɗ

ila, Fa

ɗ

ila ta gama jin voices

ɗ

in har zata mata fa

ɗ

a ganin number is blocked kuma its not even saved alamun she deleted the number yasa ta sauƙe

ajiyar zuciya

“To yaci kanshi, Canza layi ma zakiyi sai inga ta inda zai sake samunki, tunda shi maye ne, mahaukacin banza” kawai gani tayi Na’imar ta sake fashewa da kuka, da mamaki fa

ɗ

ila ke kallonta can tace

“Ba fa na son iskanci, wai miye yak

e saka ki kukanne? Ba kinyi blocking

ɗ

insa ba”

Zama tayi a ƙasa ta

ɗ

aura kanta a kujera ta ci gaba da kukanta fadila ta bu

ɗ

e baki tana kallonta kafin can tace

“Toh Allah ya kyauta” daga haka ta janyo fruit

ɗ

inta ta cigaba da sha tana satan kallon N

a’imar, kusan minti 20 ta

ɗ

an kalleta jin tayi shiru da kukan tace “Na’ima” shiru taji tayi ta

ɗ

an miƙe da kyar ta leƙa fuskarta, gani tayi tana bacci, ta girgiza kai kawai murmushi na escaping lips

ɗ

inta ta koma ta zauna

“Allah ya shiryi mutum” ta fa

ɗ

a tana janyo remote.

Compound ne mai

ɗ

auke da wani jan tsohon gate, da bamboo trees da sukayi splitting a compound

ɗ

in suka bada inuwa, sai wani bushashshen akuya guda

ɗ

aya dake

ɗ

aure a gefe a tsugune, cikin gidan smelled like cola nut da palm oil

, ga wani smoke fari dake gidan, a jikin ƙofar shiga

ɗ

aki

ɗ

aya dal dake gidan string ne na cowries a rataye kamar haƙwara iska na

ɗ

an ka

ɗ

a su suna bada sauti idan suka bugi ƙogar, a cikin

ɗ

akin Nuwaira da Amira ne a zaune a kan wani raffia mat, ita dai Ami

ra banda bin

ɗ

akin da kallo babu abinda take yi tana kallon symbols

ɗ

in da aka rubuta a ƙasan

ɗ

akin da chalk da kusurwayen

ɗ

akin, da wasu layuka kala kala da yayi kama da map da ke rubuce da wani yare da Amira har tsoron kallonsa take bare ta gwada karant

awa, ga wasu candles da sun kusa ƙarewa amma har lokacin suna ci a cikin wani calabash da ke cike da ruwa ko ta yaya candles

ɗ

in suka tsaya oho, a can gefen

ɗ

akin wasu tukwane ne ƙananu wanda daga cikinsu wannan farin hayaƙin ke fitowa, ita dai sam Amira j

i take kamar tayi tsuntsuwa ta ji ta a wajen gurin amma da ta tuno dalilin zuwanta wajen sai ta ji ƙarfin gwuiwa ya zo mata ta sake riƙe hannun Nuwaira dake cikin nata wacce ke zaune abinta comfortably ta na

ɗ

e ƙafarta ga jakarta da glasses

ɗ

inta a gabanta

a ajiye, wani bayeraben mutumi ne ya shigo cikin

ɗ

akin, wanda ita dai Amira bata san ta ina ya biyo ya shigo ba kawai gani tayi iya tahowa, ta matsa kusa da Nuwaira sosai tana kallonsa har ya ƙarasa gaban wani tray ya zauna ba tare da ya kallesu ba, ya

ɗ

ibo wani farin chalk ya zuba a hannunsa ya hura shi a kusurwayen

ɗ

akin, wani sarƙa dake wuyansa da ke zagaye da wasu seeds baƙaƙe dake shining ya ciro ya sake shi ya fa

ɗ

i a gabanshi, beads

ɗ

in suka yi ƙara ya runtse idanunsa ya fara fa

ɗ

ar wasu kalmomin yar

banci ƙasa ƙasa, a hankali yake incantations

ɗ

innasa, kafin can ya

ɗ

an dakata ba tare da ya dubesu ba ya tambayi sunayen, ta

ɓ

a Amira Nuwaira tayi da Sauri Amira ta fa

ɗ

i nata sunan ya tambayi sunan mamarta ta fa

ɗ

a masa tana satan kallon Nuwaira to me zai

yi da sunanta ai sunan Ahmad ya kamata ya tambaya koh, ita dai Nuwaira ko kallonta bata yi ta maida duka hankalinta ga mutumin da ya cigaba da maganganunsa, har ya gama tsaf, kafin ya janyo kola nut yayi scattering

ɗ

insu a kan tray

ɗ

in gabansa, ya zuba ma

colanut

ɗ

in idanu ƙuri yana kallon yadda suke karyewa da kansu, sai kuma ya fara wasu maganganu da ita dai Amira ba ganewa take ba, zuwa yanzu wani shegen tsoro ne yake shigarta kamar ace mata fit ta tashi ta fice daga

ɗ

akin duk da ƙofar a rufe take, tso

fin idanunsa ya rufe a hankali sannan ya bu

ɗ

e sai a lokacin ya kallesu, suma shi suke kallo babu ma ya Nuwaira da ta waro idanunta duka tana kallonsa

“The marriage” ya fa

ɗ

a cikin accent

ɗ

insa na yarbawa sosai, kafin ya cigaba da turanci “tabbass zaiyi a

ure, zai auri yarinyar shima kuma very very soon, kuma auren is not a question saboda it stands babu yanda kuka iya da shi”

Numfashin Amira ne taji kamar zai fito ta bakinta wani zufa ya fara karyo mata kirjinta na bugawa da ƙarfi, Nuwaira kam nails

ɗ

i

n hannunta ta runtse da

ɗ

ayan hannun tana kallon babalawo

ɗ

in, kafin da Sauri tace

“No, ba zai yiwu ba, do something Baba, idan ku

ɗ

i ne we’ll pay, idan ma sacrifice ne zamu kawo sacrifice amma ka dakatar da wannan abin Baba abeg” Amira dai sai gya

ɗ

a k

ai kawai take kamar ƙadangaruwa dan bata so ma ta yarda da abinda mutuminnan ke fa

ɗ

a.

Mutumin ya jijjiga kansa once kafin ya sake

ɗ

aukar sarƙar, ya

ɗ

aga sama ya sake sake ta a ƙasa ya zuba mata idanu, yana studying pattern

ɗ

in, ba tare da hayaniya ba.

“Idan nayi aiki yanzu, sake binding

ɗ

insu kawai zanyi together, knot

ɗ

insu sake ƙulluwa zaiyi idan har na ta

ɓ

a wani abu a yanzu, zan iya aiki amma sai bayan auren nasu, ku dawo lokacin a sannan zamu iya bending paths

ɗ

insu amma yanzu its not possible”

Yawun bakin Amira ƙafewa yayi taji bakinta ya bushe, kamarya sai ya aureta tukun? To miye anfanin zuwansu nan

ɗ

in kenan in har za’a bari har ya aureta

ɗ

in, dakewa tayi tana kallon mutumin da ba su yake kallo ba tace

“Atleast show us her face, muna

so mu ga fuskarta” ta fa

ɗ

a tana kallonsa a ranta tana addu’ar Allah ya sa ya yarda ya nuna mata ita, ita kuma daga nan bazata sake dawowa wannan shegen wajen ba da kanta ma zata san abinyi.

Ɗ

an shiru yayi kafin ya fara humming a cikin maƙoshinshi da ba

sa jin me yake cewa, can yayi shiru kamar mai sauraron wani abin

“Bana iya ganin fuskarta, tana lullu

ɓ

e da mayafi, akwai ruwa a zagaye da ita mai sanyi, tana tsakanin cycle da suke protecting

ɗ

inta, she’s hidden to us”

Runtse idanunta Nuwaira ta na

cije baki tayi dan itama ta so su ga wace yar shegiyarce, saura ka

ɗ

an ne ya rage Amira bata ja tsaki ba ta daure tana cije bakinta a hankali tana jin kamar ta tashi tayi tafiyarta, ji take kamar ta tashi ta

ɗ

auki calabash

ɗ

in gabansa ta buga da bango ta zu

bar da shegen ruwan, riƙe hannunta da kyau suhaila tayi hakan yasa ta

ɗ

an sauƙe ajiyar zuciya, Nuwaira tace

“Shikenan Baba, idan time

ɗ

in yayi dai dai call us”

“Babu buƙatar kirannaku, idan guguwa yayi shifting, ganyayyakin sun san abinyi gaba, ku

je”

Suna miƙewa ya kai hannu ya

ɗ

auko wata ƙaramar calabash na manja ya tsiyaya a hannunsa ya nuna shi zuwa ƙofar wajen yana fa

ɗ

an wasu kalmomi, ƙofar ta bu

ɗ

e suka fito daga

ɗ

akin Nuwaira na riƙe da jakarta da hannu

ɗ

aya,

ɗ

ayan kuma tana riƙe da hannun

Amira.

Na’ima na zaune a kan gadonta da dare laptop

ɗ

inta a bu

ɗ

e tana karatu, dan sosai kukan da tayi

ɗ

azu taji hankalinta ya

ɗ

an kwanta, ko da ta tashi a baccinta a palourn Fa

ɗ

ila ta matsa mata taci abinci sai ta jita more lively, shiyasa ma yanzu

tana yin isha’i ta zauna dan yin karatu dan ajere a jere suke da texts, wayarta dake gefe ne yayi ƙara, ta

ɗ

an kalli wayar, ita yanzu ƙarar wayar ma

ɗ

aga mata hankali yake, ta

ɗ

an

ɓ

ata rai ta janyo wayar, notification ne from whatsapp, ta dinga kallon sun

an Suhaila dake rubuce

ɓ

aro

ɓ

aro a screen

ɗ

inta, mamaki ya kamata dan ita dai da suhaila suna da Number juna amma zata iya cewa basu ta

ɓ

a magana ba ko a waya ko a chat, shima number da suke da shi dan dai Mummy tayi insisting ne, curiousity ya sa ta bu

ɗ

e m

aganar tana kallon messages

ɗ

inta wajen guda shida a jere wanda duka babu wani abin arziƙi a ciki, ita bata ma fahimci inda maganar tata ta nufa ba, maganr da tayi a ƙarshe shi ya

ɗ

auki hankalinta ganin sunan da ta ambata.

“Kije ki sauƙe rubbish

ɗ

in da

kika

ɗ

aura, dont test me, kina acting innocent dan kiyi seducing

ɗ

insa ko? to bari kiji in fa

ɗ

a miki shi

ɗ

in mijina ne, kar ki sake kice da ni zakiyi wannan game

ɗ

in dan ull regret it Ahmad is Mine”

Shiru kawai Na’ima tayi tana kallon messages

ɗ

in ba

tare da ta saurari voice

ɗ

in bama da ke cikin maganganun, she’s confused ma itakam at this point, ina Suhaila to ta san Ahmad? Wai ma wani Ahmad take magana? Reply ta fara mata

“Wani Ahmad? Waye ne Ahmad? Pls stopp…” sai kuma kawai ta goge ta fasa tura

wa ta tsaya shiru tana kallon maganar kafin ta kife wayar akan duvet

ɗ

inta ta janyo laptop

ɗ

inta ta cigaba da karatunta.

Ƙ

ara wayarta ta sake yi na shigowar saƙo ta

ɗ

an kalli wayar ta

ɓ

ata rai sai kuma ta janyo da niyyar ta fa

ɗ

a ma Suhaila ta rabu da

ita bata san wani Ahmad ba ita.

Shiru tayi tana kallon Sunan dake kan Screen

ɗ

innata ta

ɗ

anyi jim, kamar bazata bu

ɗ

e ba sai kuma ta bu

ɗ

e tana

ɗ

an tura baki wanda bata ma san me ya sata tura bakin ba, reply taga yayi shima under post

ɗ

innata wanda fa t

un jiya taga ya gani amma bai yi commenting ba sai yanzu da hoton ma ya kusa sauƙa.

“Dont u think ke da Saif are excluding someone thats

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login