Showing 108001 words to 111000 words out of 137995 words
a hankali tana sipping drink
ɗ
in at the same time tana jiran jin tambayar
Ɗ
an shiru yayi kama
r mai tunanin ta inda zai fara mata maganr, sai kuma can yace
“Kin ta
ɓ
a tunanin what u want ur life to look like, kamar in few years haka gaba?”
Ɗ
an bu
ɗ
a baki tayi tana kallonsa, forgetting straw
ɗ
in ma dake bakinta, dan to ita bata ma gane inda qu
estion
ɗ
in ya nufa ba, ta sa hannu ta zare straw
ɗ
in daga bakinta tana kallonsa tace
“Uhmm?” Jin ya mata shiru sai kuma tana wasa da cup
ɗ
in hannunta tace
“Wai irin after school?” gya
ɗ
a mata kai yayi, shiru ta masa sai can kuma tace
“ni kam ban
gane ba” shima shiru yayi ya zuba mata idanunsa kafin a hankali yace
“Kamar irin life
ɗ
in da kike so, the person u want to become, where u see urself”
Nan ma shiru tayi tana ta wasa da straw
ɗ
in kafin ta
ɗ
an saci kallonsa ka
ɗ
an
“I just want
to be happy and i want peace too thats all, duk sauran i have never really thought about them”
Kallonta kawai yake yi jin yayi shiru ta saci kallonsa ganin ita yaje kallo ta
ɗ
auke kanta sai kuma ta dake tace
“what about u?” Gyara zamanshi yayi yana
kallonta yace
"Ni I dream of a quiet, peaceful life. A home that feels calm and safe, where I can be at ease. A wife I can grow with someone we learn from each other, share love and friendship, and build something everlasting “sai kuma ya
ɗ
an yi shir
u kafin ya cigaba
“Wacce i enjoy being around her ko bazata ce min komai ba”
Ɗ
an murmushi tayi ta kalleshi suka ha
ɗ
a idanu
“ thats sweet” ta fa
ɗ
a a hankali without realising how innocent tayi sounding, duk shiru sukayi kafin ta sake magana ba
tare da ta kuma kallonsa ba
“Toh yanzu ka samu wanda zakayi all this da ita ne kenan?”
Ɗ
an murmushi yayi yana kallon fuskarta, kafin yace
“Yes” ta
ɗ
an ƙyafta idanunta ka
ɗ
an ba tare da ta kalle shi ba tace
“Thats nice, she must be special”
“She’s” ya fa
ɗ
a a hankali yana kallonta “very special”
Ba tare da ta amsa ba ta kai drink dinta bakinta tana kallon window, ta rasa meyasa taji wani iri yadda ya fadi shes special din,shiru tayi bata sake cewa komai ba.
“But kin san me?” Sai a l
okacin ta
ɗ
an kalleshi sai kuma ta girgiza masa kai
“She’s still figuring it out har yanzu”
Da mamaki take kallonsa sai kuma ta
ɗ
an ha
ɗ
e girarta ka
ɗ
an “kana nufin she doesnt like u back?”
Ɗ
an murmushi yayi ka
ɗ
an har white set na haƙoransa suka
ɗ
an bayyana kafin yace
“ni ba haka nace ba”
Ɗ
an shiru tayi ka
ɗ
an kamar kuma wacce ta tuna wani abu tace “but what about ur wife, Maman Saif?”
Rasa me zai ce mata yayi, dan kwata kwata bai ma yi tunanin zata kawo wannan question
ɗ
inba, ya
ɗ
an k
allon steering kafin ya maido kallonshi gareta
“What about her?” Shiru tayi ta gagara cewa komai,
Yana kallonta yace
“ask ur question Na’ima” ta na
ɗ
an in ina tace
“babu komai da zan tambaya fa kawai dai cewa zanyi wont she be hurt?”
“Id
an na ƙara aure?” Ya tambaya yana kallonta ta gya
ɗ
a masa kai drink
ɗ
insa ya
ɗ
auka ya kai baki yayi sipping ba tare da ya amsa ba
Sunkuyar da kanta tayi tana ta wasa da jikin cup
ɗ
in feeling a little uncomfortable, shi dai kallonta kawai yake kafin ya
ajiye cup
ɗ
in hannunsa a cupholder ya mayarda idanunsa kan yatsunta masu kyau da ke wasa da cup
ɗ
in hannu ya kai hannu ya amshi cup
ɗ
in hannunta sa sake masa cup
ɗ
in a hankali ya ajiye a gefensa, da muryar da ba da ita yake mata magana ba tuntuni yace
“Na’ima”
Kamar bazata
ɗ
ago ba sai kuma ta
ɗ
ago a hankali ta dube shi.
“Will u Marry me” ya fa
ɗ
a kamar shine most casual abu a duniyarnan, very straight forward.
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:31 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/002
9VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
RUƊAƊƊUN ZUƘATA( TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 40: Unspoken Promises
Wani Irin shiru ne ya gitta cikin motar ta sunkuyar da kanta Tana Jin wani irin nervous
ness and uneasiness, ta gagara sake
ɗ
ago kanta ta kalleshi tun bayan “will u marry me” da ya ce mata,
ɗ
an bu
ɗ
a baki tayi sai kuma ta rufe da sauri tana wasa da yatsunta, wani irin kunya take ji kamar ta
ɓ
ace kawai daga motar, jingina bayansa yayi da motar
ya zuba mata idanunshi yana kallonta, kamar mai studying
ɗ
inta, jin tayi shiru har kusan mintuna 5 ya
ɗ
anyi gyaran murya yana cigaba da kallonta, gabanta taji ya fa
ɗ
i ta sake sunnar da kanta ta yadda gyalenta ta
ɗ
an sauƙo ya rufe gefen fuskarta.
“Na’im
a” ya kira sunanta a hankali,
“umm” ta amsa ba tare da ta kalleshi ba, infact ji take kamar zata shige jikin kujerar ƙofar, ya
ɗ
an shafa kansa ka
ɗ
an yace
“look at me” girgixa kanta kawai tayi ba tare da ta kalleshi
ɗ
inba, ya
ɗ
anyi shiru yana kallo
nta kafin ya sauƙe ajiyar zuciya
“bazaki kalleni ba?” Ya tambaya yana kallonta still, shi kanshi ya rasa gane me yake ji a halin yanzu, ta sake girgiza masa kai kawai, ji tayi ya tada motar ta
ɗ
an ja gyalen ta leƙoshi suka ha
ɗ
a idanu tayi saurin sake r
ufe fuskarta da gyalen, murmushi yayi ka
ɗ
an ya soma driving, can kuma taji yace
“u can take ur time, amma dai kar a wahalar ni da yawa, a daure a bani amsata da wuri” ƙin amsawa tayi kuma ta ƙi ta kallesa, ya
ɗ
an kalleta yana mamakin ashe tana da kunya
sosai har haka? Kafin yace
“kinji?” So take ta gya
ɗ
a masa kai amma sam ta gagara, dole ya rabu da ita, a tunaninta gida zai mayar da ita don kwata kwata yanzu bata da burin da ya wuce ta ganta a gida ko zata shaqi iskan da take jin ya mata ka
ɗ
an a mo
tar, ta samu tayi clearing kanta tayi tunani. Ga mamakinta sai taga ba hanyar gida suka nufa ba, ta jingina bayanta da kujera tana
ɗ
an leƙosa ta gefen gyalenta yadda yake driving
ɗ
insa a nitse cikeda ƙwarewa, babu mace a duniya da zai mata tayin soyayyars
a ta gagara amsa saboda duk inda ake neman Namiji to ya kai ya wuce, but still batasan meyasa zuciyarta ke rawa ba, ko dan yana da mata? Kuma Fadila ta fa
ɗ
a mata irin kishin matarsa? She’s just 18, shes gone through crises wanda she’s still going through h
ar yanzu bata da burin da ya wuce ta samu kwanciyar hankali a gidan aurenta bata son ko wani irin sabon tashin hankali, on the otherhand experience
ɗ
inta da Sadiq har yanzu ta gagara mantawa da shi, its a trauma da ba lallai ya bar kanta ba, she cant help
but think idan ta yarda da wannan ma its not going to end well, dan she was so shocked lokacin da fadila ta fa
ɗ
a mata har mirrowing wayarta yayi yana tracking movements
ɗ
inta kuma wayar na hannun yan sanda.
Ba tare da ya juyo ya kalleta ba yana juya st
eering a hankali yace “if u keep looking at me like that, zan iya manta inda zamu”
Da sauri ta janye idanunta daga kansa ta
ɗ
an tura baki “ni ba kallonka nake ba”
“Its okay ai in ma kallon kike yi u have every right”
“I wasnt staring” ta fa
ɗ
a ƙa
sa ƙasa
“Uhm, okay.” ya fa
ɗ
a yana sake kallonta, shi fa dariya ma take basa cause suna ha
ɗ
a idanu take sake rufe fuskarta kamar wata amarya. Haka kawai he finds abin da take yi cute, kuma bai san meyasa hakan ya tuna masa lokacin kafin aurensu da Amira
ba, and how yake mamakin rashin kunyarta a lokacin dan ko da Abbansa ya saka shi yaje wajenta to ita ce kullum take surutun da toasting
ɗ
in, lokacin he use to find abin very very annoying, but bai san meyasa yake jin kunyar da Na’ima ke da shi har cikin
ransa ba, yana jin kamar ya cigaba da tsokanarta tana kunyar. Ya
ɗ
auke idanunsa daga kanta ya mayar kan titi.
Bata sake kallonshi ba itama ko da wasa sai ma lumshe idanunta da tayi amma har lokacin zuciyarta na cigaba da bugawa fast a ƙirjinta. Tunani
kala kala kawai ke running kanta, she didnt even understand what theyre yet ita da shi.
A driveway
ɗ
in wani serene seaside cafe yayi parking, wajen da
ɗ
an sanyi wanda yake tahowa daga ocean
ɗ
in dake kusa.
Sai a lokacin ya kalleta “i thought u might
want a little air”
ɗ
ago idanunta tayi ta kalleshi ganin yana kallonta ta
ɗ
an gya
ɗ
a masa kai kawai.
Bu
ɗ
e motar yayi ya sauƙa yayi disposing cups
ɗ
in da suka gama anfani da shi, ya na
ɗ
an stretching, ita dai bata fito a motar ba sai kallonsa kawai take
,bayanshi dake nan broad ta zuba ma idanu shirt
ɗ
in sosai ya fitar da asalin psysique
ɗ
inshi, tana ga she likes him too much ita bata ma san ya zata yi da abinda take ji a cikin ƙirjinta ba game da shi, gani tayi yana shirin zagayowa ya bu
ɗ
e mata ƙofar, ta
yi saurin bu
ɗ
e kayanta ta sauƙo tana sunne kai,
ɗ
an tsayawa yayi yana kallonta kafin ya juya ya nufi cikin wajen, tabi bayansa tana tafiya a hankali, suna dab da shiga wajen taga ya dakata sai kuma ya juyo ya kalleta dawowa da baya yayi yana kallonta yac
e
“wait fot me here let me get something from the car” ta gya
ɗ
a masa kai tare da tsayawa a wajen tana wasa da jakarta, ko minti
ɗ
aya baiyi da barin wajen ba taji an wani irin bangajeta da azababben mamaki ta
ɗ
ago kanta dan ganin wa ya bangajeta haka,k
allon Suhaila ta tsaya yi wacce ke tsaye a gabanta ta riƙe kunkuminta kamar yadda itama suhailar ke kallonta kamar idanunta zaiyi aman wuta, ga wani Babban Saurayi a gefe alamun tare suke yana riƙe da makullin motarsa, gaba yayi ya bar suhaila a wajen Su
haila ta kalli cikin idanunta kafin ta juya ta kalli motar da tana hango Ahmad daga wajen har ya bu
ɗ
e motar ya shiga, sai kuma ta dawo da kallonta ga Na’imar ta sake juyawa ta kalli tsadadden wajen da suke shirin shiga, cikin masifa tace
“Dan ubanki b
a ce min kika yi baki san wani Ahmad nake miki maganarsa ba?” Na’ima ta sake baki tana kallonta ta ma gagara ce mata komai
“Tambayarki nake zaki fadamin ko sai na ci uban babanki na nuna miki ni ba sa’arki bace, saboda kin raina ni saurayina zaki ding
a bi ki maƙalemasa har ya dinga fita dake” har lokacin kallonta kawai Na’ima take speechless cause bata gama processing zaginma da ta gama mata ba bare maganar wai shi ne Ahmad
ɗ
in da take mata kashedi akansa, kallonta kawai Na’ima keyi bata ko ƙyaftawa z
uciyarta na mata wani irin zafi, amma bakinta yayi failing
ɗ
inta ta rasa kalmar da zata
ɗ
auko ta rama abinda Suhaila ke mata da shi
“Uban me kuke yi anan da shi? Yawon iskancin naki bai tsaya iya turai ba shine zaki dawo nan ki cigaba koh, kin gama yi
da
ɗ
an iskan da ya sace ki shine kinga baki ci riba ba bari ki dawo kan mijin da zan aura wato, to wallahi baki isa ba, Shi wannan da kike gani”
ta nuna Ahmad dake tahowa towards them,
“mijina ne kuma
ɗ
an uwana ne kuma baki isa shiga tsakanina da shi
ba kamar yadda kika saba ƙwace duk wani abu daga wajena Munafukar banza”
dai dai lokacin Ahmad ya iso wajen fuskarsa ba yabo ba fallasa yana kallonsu, cause he only left her for less than 2 minutes miye wannan albino
ɗ
in kuma takeyi a wajen.
“Wha
ts going on here”
ya fa
ɗ
a yana kallon Na’ima, idanunta da suka ciko da hawaye ta kautar taƙi ta kallesa, ya maida kallonsa ga Suhaila da ke tsaye a wajen, a hankali tace masa
“ina wuni yayana” sake kallon Na’ima yayi kafin yace
“what are u doin
g here?” Murmushi ta ƙaƙalo tace
“No dama nazo grabbing abune shine na hango ta nazo mu gaisa”
“Kin santa daga wani waje ne?” Ya fa
ɗ
a yana ha
ɗ
e girar sama da ƙasa,
“Laa yaya Ahmad yar daddyna ce fa” with confusion ya
ɗ
an sake kallon Na’ima k
amar bazai ce komai ba sai kuma yace
“wani daddyn naki?” Ɗan
ɓ
ata rai tayi kafin tace
“Mijin Mummy” dai dai lokacin Na’ima ta juya ta fara tafiya towards motarsa, ya
ɗ
an bita da kallo kafin ya kalli Suhaila
“me kika mata?” Zaro masa idanunta t
ayi ta
ɗ
aga hannunta sama
“ni kuma? Babu abinda na mata wallahi kawai dai na ganta ne nazo mu gaisa kasan ba a gida take ba tana zama ne ita ka
ɗ
ai…”
shiru tayi bata ƙarasa ba ganin ya juya yabi bayanta, ta tsaya ta zuba musu idanu tana kallonsu zuc
iyarta na wani irin tafasa, wallahi ita babu abinda ta tsana irin pretending amma ita ba wawuya bace bazata bari Ahmad yayi having bad impression akanta ba, amma tabbass zata ci uban Na’ima, yau gashi saboda ita har tsayawa yayi yana tambayarta questions,
ji take kamar ta bita da gudu ta soka mata wuƙa, jin an dafata ta juyo a fusace tana kallon Kamal dake tsaye tuntuni yana jiranta ganin bata da niyyar zuwa ya sa ya ƙaraso ya dafata, idanunta jajir ta sa hannu ta cire hannunsa a kafa
ɗ
arta tana maka masa wa
ni harara,
“kai kuma malam dan Allah ka bar ta
ɓ
ani wani irin iskanci ne wannan, ko baka ga mijin da zan aura na wajen ba idan tsautsayi ya sa ya juyo ya kalle ni fa?”
kamal ya juya ya Kalli Ahmad dake tsaye jikin motarsa tare da Na’ima kamar magana
yake mata sai kuma ya bu
ɗ
e mata ƙofar ta shiga ya rufe shima ya zaga ya shiga ya tada suka bar wajen, juyowa yayi ya kalli Suhaila da itama ta bisu da kallo kafin yace
“wannan
ɗ
inne wanda zaki aura
ɗ
in kenan?” Gaba tayi ba tare da ta kulashi ba ya bi
bayanta, tana ƙarasawa mota ta bu
ɗ
e ta shiga ta kulle motar da ƙarfi, shima bu
ɗ
e mazaunin driver yayi ya shiga yana kallonta amma sai bai tada motar ba ya zuba mata idanu kawai ganin kamar kuka take shirin yi,
“idan shi ne wanda zaki aura ita kuma fyn
girl
ɗ
in da yake tare da ita waye ce”
ɗ
ago idanunta tayi ta kalleshi wani baƙinciki na riƙe mata zuciya tace
“Bansani ba ko zaka bisu ka tambayesu tunda kai maye ne”
ɗ
an murmushi yayi ya riƙo hannunta yana murzawa a nasa bata hanashi ba amma dai sa
i harararsa take yi, ya
ɗ
ago ya kalleta ganin kallonshi take ya ranƙwafo yayi kissing hannunta, kafin ya sa hannu bibbiyu ya tallafe fuskarta yana kallon cikin idanunta, bai ce mata komai ba ya ha
ɗ
e bakinsu ya shiga kissing
ɗ
inta, itama hannunta duka biyu
ta sa a bayan wuyansa tana mayar masa da martani tana sauƙe ajiyar zuciya.
Kallonta Ahmad yayi karo na ba adadi ganin har sannan hawaye take gogewa yace
“to ba gidan zan kai ki yanzu ba? Why are u still crying” ta masa shiru taƙi ta amsa, cigab
a da tuƙin yayi yana jin zuciyarsa duk alalace shima, sun fara ranar very sweet didnt have any idea it will end like dis, bai sake ce mata komai ba shima ya mayar da hankalinsa kan tuƙin da yake har suka ƙaraso gidan, sai da yayi parking a space
ɗ
in gidan
Nasir kafin ya dube ta bayan ya kashe motar
“tell me meya saka ki kuka? Whats relation
ɗ
inki da Suhaila?” Share idanunta tayi taƙi ta kallesa, dan wannan ya sake tabbatar mata