Showing 129001 words to 132000 words out of 137995 words

Chapter 44 - TANGLED HEARTS COMPLETE

Mai Moon   

27 Aug 2026

42

abinda nake mata ba’a gani, in da ni uwarta

ce ai bazata min komai ba amma babu komai…”

Kallonta kawai dad yake ganin yadda take ta jaraba tana ha

ɗ

a zufa, abin ya bashi mamaki but bai ce komai ba

“Wallahi duk abinda ake min a gidannan ina shiru amma naga alama u guys a taking it for granted,

idan ba ni

ɗ

in bama wa ke riƙe

ɗ

an wani a zamaninnan? Amma har zata wuce ta tafi bazata min sallama saboda ta raina ni bata

ɗ

auke ni uwarta ba, an gama nuna mata bani da daraja a wajenta wallahi akwai hisabi tsakani na da ku akan yarinyarnan ranar ƙiyama”

daga haka ta fashe da kuka ta nufi ƙofa ya bita da kallo kawai cike da mamaki.

Tana fitowa palourn ta hango Suhaila da ta dawo gidan a daren itama a zaune da kwanon abincin da ta ajiye a palourn a hannu ba bata san sanda ta ha

ɗ

iye shegen kukan da ta

ke ba ta nufe ta da gudu.

#Maimoon

09041426598

[8/14, 11:33 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RUƊAƊƊUN ZUƘATA(TANGLED HEARTS)

Yota/014

Wattpad: @Maimunah_Abdallah

ArewaBooks: @maimunahabdallah

Spec

ial tnks to Hafiza bashir saleh, Aanaah, mrs muhammad, oum fu’ad, oum arham, hauwa ykay, habibti na tace in gaishe ku in sake gaishe ku, ur comments suna bata joy over, we love u so much





Chapter 46: Tangled in truths

“Suhaila!!” Mummy ta Kira sun

anta tana ƙarasowa cikin palourn da sauri, suhaila ta

ɗ

aga kanta tana kallonta da spoon

ɗ

in abincin a bakinta wanda yanzu ne ta kai first spoon dama bakinta, ko ha

ɗ

iyewa bata yi ba, kafin ta gama reacting har mummy ta iso gabanta ta ƙwace kwanon a gabanta

ta dungurar akan center table ta kama fuskarta tace

“Bu

ɗ

e bakin” ta fa

ɗ

a tana

ɗ

an bubbuga kumatun suhailar, da shegen mamaki Suhaila ke kallonta dan bata gane komai dake faruwa ba, bakinta cike da abinci tace

“Whats your problem?”

“I said open

ur mouth ke dan ubanki” mummy ta fa

ɗ

a tana yago tissue ta saka mata a dai dai bakinta, tofo abincin tayi reluctantly kan tissue

ɗ

in tana

ɓ

ata rai.

“Whats wrong with u, daga ganin abinci sai ki kama ci a gidannan, ko ke kika dafa? Ko ni na baki abincin

da zaki kama ki hau ci? Cokali nawa kika ci?”

Suhaila tayi rolling idanunta kafin tace “So? Ni ko

ɗ

aya banci ba, to Miye ne idan naci? Whats the big deal ?Yunwa nake ji shiyasa naci, yanzu fa dawowata, to ma yaushe ya zama crime dan naci abinci mummy?”

“Kar ki sake ta

ɓ

a abinda ba baki nayi ba a gidannan suhaila kinji na fa

ɗ

a miki” tana fa

ɗ

a tana zaro wani sabon tissue tace

“ bu

ɗ

e bakin” kamr bazata bu

ɗ

e ba ta bu

ɗ

e bakin, tissue ta saka ta dinga goge mata baki kafin ta ha

ɗ

a kan tissues

ɗ

in ta miƙe ta



ɗ

auki bowl

ɗ

in abincin ma zata bar palourn, miƙewa itama Suhaila tayi tana

ɗ

an jan siririn tsaki, “wallahi ure so extra sometimes, so dramatic” daga haka ta

ɗ

auki wayarta ta nufi hanyar bedroom

ɗ

inta, Mummy ta tsaya tana kallonta kafin tace “Suhaila, suha

ila!” Amma ko juyowa batayi ba har ta kai bakin ƙofarta kafin ta tsaya ta juyo tana kallon mummy, mummy da har ranta ya fara

ɓ

aci tace

“Ni nake miki magana kina wucewa ina dan baki da hankali”

“whatever..” kawai suhaila ta fa

ɗ

a ta juya ta shige

ɗ

aki

nta ta rufo ƙofarta, ajiyar zuciya mummy ta sauƙe ta juya ta nufi ƙasa da kwanon a hannunta tana jin wani irin relieve cause it was so close, what if bata fito ba da a minute later ? yo ya ta ƙare ma da Ahmad

ɗ

in yanzu akan Suhaila bare kuma suhaila taci w

annan abin ai sun shiga uku.

Sai da ta zubar da abincin a waste bin ta

ɗ

auraye kwanon kafin ta koma sama amma har lokacin baƙin cikin yadda tayi asarar ku

ɗ

inta kawai take yi, gaskiya Na’ima ta cuce ta.

Tunda Na’ima ta iso Abuja Mami ke nan nan da

ita amma sam ta gagara fa

ɗ

a mata batun aurenta da aka

ɗ

aura a jiya, sai dai tayi ta kallonta in tana wasa da su aryan, sosai take tausayinta dan sai yanzu take sake ganin ma Na’ima tayi ƙarama da wannan auren bare kuma wai ace mai mata ina yarinyarta zata

iya da kishiya yanzu?

Da daddare Na’ima na

ɗ

akinta da su aryan Mami ta tashi ta fita ta barsu jikinta duk a sanyaye, bedroom

ɗ

inta ta wuce ta shiga ta rufe ƙofar ta ƙarasa gaban mirrow tana cire awarwaron hannunta tana yi ne amma she’s very lost a tuna

nin da take yi, har big daddy ya shigo bedroom

ɗ

in bata sani ba, ya zauna a gefen bed yana kallonta ganin yadda take ciresu 1 by one, ko bu

ɗ

e ƙofar bata ji ba bare sallamarsa, kuma ya san abinda ke damunta, ya

ɗ

anyi gyarar murya yace

“Madam” sai a loka

cin ta dawo daga tunanin ta juyo ta kalleshi, sai kuma ta

ɗ

an

ɗ

auke kai ta ƙarasa cire abin hannunta ba tare da ta ce masa komai ba,

ɗ

an murmushi yayi ya taso ya riƙo hannunta ya zaunarta gefen bed yana kallonta yace

“Whats the matter?”

“Hmm” kawai

tace dan tun jiyan taƙi bari suyi maganar dan bata so tace komai tunda daga shi har baban Na’iman suna da right

ɗ

in aurar da ita.

“Akan aurenne har yanzu?” Ya sake tambayanta, dan he can clearly see shes tensed, ta

ɗ

an sauƙe ajiyar zuciya ta kalleshi

tace

“Kana ganin hakan shine right thing to do?Na’ima is still too young nake ga kamar fa, kuma fa yaron yana da mata kuka ce, ina Na’ima zata iya da..” katseta big daddy yayi yana murmushi yace

“Do u trust me?” Ta gya

ɗ

a masa kai, ya riƙo hannunta

ya janyo ta jikinsa

“Insha Allah its for the best, kar ki damu ki bita da addu’a tunda aikin gama ya riga ya gama, kinsan i wouldnt have agreed inda it was not for her good” ta gya

ɗ

a masa kai a hankali,

“Nasan ure worried, but trust Allah and he’ll

make it easy for her, mu yi mata addu’a kawai”

“Amma..” bai bari ta ƙarasa ba yace “i know, i understand kiyi hakuri, amma instead of tsoron da kike jiye mata, addu’a zaki mata ki bar mayar da hannun agogo baya, addu’ar tafi buƙata a halin yanzu”

Ajiyar zuciya ta sauƙe a hankali ta gya

ɗ

a masa kai

“Ko ke fa? We’re going to give her the best wedding in sha Allah” ta

ɗ

an yi murmushi ka

ɗ

an kafin tace

“To Allah ya sa haka yafi alkhairi”

Washegari da safe Na’ima har palourn big daddy taje

ta gaishe sa kafin ta sauƙa ƙasa ta samu Mami a kitchen tare da mai aikinta suna ha

ɗ

a breakfast, ta gaishe su ta ja kujera ta zauna a kitchen

ɗ

in tana kallon Mami, Mami ta

ɗ

an kalleta tace

“Ke dai ba zaki ta

ɓ

a sakawa jikinki kayan arziƙi ba sai ƙananun

kaya ina?” Ɗan dariya tayi tace

“Anjima zan saka idan zanje wajen anty fadila inga inaaya”

“Yaushe zaki je?”

“Later today” ta fa

ɗ

a tana danna wayarta

“Kunyi magana da fadilar ne?”

“Ah ah kawai zanje sai dai ta ganni, ai tasan na taho g

arinnan jiya”

“Ai toh fadilar ma munyi waya da ita anjima zata zo nan gidan

ɗ

in kinga ba sai kinje ba kenan”

“Haba Mami?” Mami ta

ɗ

an harareta tace

“habo”

“Shikenan ma kinga na huta har gida za’a kawo min inaaya in ganta”

“Aikam” Mami t

a fa

ɗ

a tana barin gaban gas ta ƙarasa ta

ɗ

auraye hannunta a sink dan ta rasa yadda zata ce mata sai ta tambayi mijinta fita, kuma amma da gaske itace ma ta kira tace fadilar ta zo gidan anjima.

Suna gama karyawa Na’ima ta miƙe zata wuce sama, sai a lok

acin Mami tace

“Na’ima” ta juyo ta kalli Mami, a tsanake Mami tace

“Jeki

ɗ

akina ki jirani, ina zuwa yanzu zamuyi wata magana” haka kawai Na’ima taji gabanta ya fa

ɗ

i, ko dan irin seriousness da Mami tayi anfani da shi wajen magaanr ne? A hankali t

a gya

ɗ

a mata kai ta wuce sama, a kan kujera ta zauna tana jiran Mami, amma sam zuciyarta is not at ease na maganar da zasu yi da Mami.

Mami na shigowa bayan ta kunna ma su Aryan tv a palournta ta tura ƙofar ta rufe Na’ima ta

ɗ

aga kai tana kallonta har

ta ƙaraso cikin

ɗ

akin, ta zauna tana kallon Na’ima dake kallonta itama, Mami tayi murmushi tace

“Miye haka, kallon fa?” Na’ima ta

ɗ

an marairaice tace “ai toh ban san maganar me zamuyi ba, zuciyata sai bugawa take yi bari ma kiji” ta miƙe ta dawo gefen

bed kusa da Mami ta kama hannunta ta

ɗ

aura a ƙirjinta.

Mami ta cire hannunta daga ƙirjinta tana

ɗ

an murmushi tace

“Karki damu ba wani abu bane kina jina Na’ima?” A hankali ta gyara zamanta ta gya

ɗ

a mata kai alamun

“eh” sai da Mami ta fara mata

da nasiha, da misalin rayuwa kala kala har da tata rayuwar da aurenta, da yadda ta haifeta watching her grow, yanda she wants nothing but the best for her, haka ma su big daddy da babanta, kafin ta gangaro kan maganar Ahmad da zuwan da suka yi shekaran ji

ya, tunda aka fara maganar Ahmad ta sunkuyar da kanta a hankali tana sauraro har Sai da Mami ta kai ga

ɓ

ar da ta gagara fahimta ta

ɗ

aga kanta da sauri tana kallon Mami frozen.

Ji tayi kamar bata ji da kyau ba, Aure? Ita

ɗ

in? To Ahmad? Ya zo har nan ya a

ure ta? Shes now his wife? Without even asking her?

Wani irin swirl na emotions kawai take ji a cikin ƙirjinta, disbelieve, harda anger, da confusion, a can can ƙasar zuciyarta kuma ache of something softer wani abu mai kama da farinciki.

Muryarta n

a rawa tace “amma meyasa bai fa

ɗ

a min ba Mami? He didnt ask for my consent”

Mami ta riƙo hannunta a hankali tace “it was sudden ne Na’ima bashi da lokacin fa

ɗ

a miki a lokacin, amma its for the best kinji kar ki

ɗ

aga hankalinki tunda kema da bakinki kin

ce min Ahmad

ɗ

in mutumin kirki ne”

Girgiza kanta tayi hawayen da suka cika idanunta suka gangaro, ta gagara magana, Mami ta janyo ta jikinta tana patting bayanta a hankali alamun rarrashi, har sai da ta

ɗ

anyi shiru kafin ta

ɗ

ago ta a jikinta ta share m

ata hawaye tace

“Kar ki

ɗ

aga hankalinki kinji, duk abinda kika ga ya faru to dama can a tsare yake a cikin rayuwarki hakan ce zata kasance, ko bakya son Ahmad

ɗ

inne” shiru tayi bata amsa ba, Mami ta

ɗ

anyi shiru tana kallonta ta sake tambayarta

“Ko

bakya sonshi?” Girgiza mata kai tayi, Mami ta sauƙe ajiyar zuciya tace

“To Allah ya sa hakan shine mafi alkhairi.” Tana fa

ɗ

in haka ta miƙe ta nufi ƙofa ta fita a

ɗ

akin, Na’ima ta bita da kallo kafin ta hau gadon da kyau ta kwanta tayi shiru wasu hawaye

n na sake gangaro mata da ta rasa na miye ne. Wayarta da ta ajiye a kan kujera tun shigowarta ne ya hau ƙara, yana announcing mai kiranta, ta zuba ma kujerar idanu daga kan gadon amma ta gagara sauƙa ta

ɗ

auko wayar har ta katse bayan few minutes ya sake k

ira, juya ma wayar baya tayi ta lumshe idanunta kawai a hankali.

Nuwaira ce ke driving, Amira na gefen mai zaman banza tana danna wayarta, sosai suke gajiye dan daga wajen babalawo

ɗ

in Nuwaira suke bayan sun tabbatar masa cewa Suhaila ce yarinyar da

ake so Ahmad ya aura, kuma suma asiri suke yi, saboda haka suna so duk wani asiri da zasu yi ya lalata shi, sannan kar ya ta

ɓ

a bari auren ya yiwu, mutumin yace musu ai babu ma aure tsakanin Suhaila da Ahmad kwata kwata Ahmad bazai aure ta ba, sosai suka ji

hankalinsu ya kwanta, kuma ya tabbatar musu tabbass suma suna asiri sosai kuma lalata nasun zai masa wahala amma bazai gagaresa ba.

“Ba dai kinga yadda mukayi da mutuminnan ba, to ki kwantar da hankalinki wlh, mutumin ya san abinda yake yi, tunda mun

riga mun fa

ɗ

a masa Clear and direct inda matsalar take wato Suhaila to duk aikinsa akansu zai yi bamu da matsala.”

Amira ta

ɗ

anyi ƙaramar dariya tana gyara gold earring

ɗ

inta da ya

ɗ

an maƙale da gyalenta tace “ni babu abinda ma ya kwantar min da hanka

li irin

ɗ

aure zuciyarta da yace zaiyi, she wont even know what hit her da kanta zata ƙi tace bata yi ko zasu mutu bazata yarda da auren ba” suka tuntsire da dariya

“Shegiya ba da ƙin zuwa kike yi ba ya kika g mafita Yarinya ai rayuwa ba malamai baya ta

fiya dai dai “

Amira tace “hmmm” dan ko mummynta abinda take fa

ɗ

a kenan

Not known to them cewa annashuwan da suke yi ta fa

ɗ

uwa ce ba ta nasara ba, dan the real battle had already begun, kuma they lost it tun kafin ma suyi participating dan Ahmad al

ready is married to Na’ima wacce sam hankalinsu ma ba akanta yake ba a yanzu.

A gate Nuwaira tayi parking tana fa

ɗ

in

“bari na sauƙe ki a nan kafin jarababben mijinki ya sami abin magana, duk yanda ake ciki in ji labari Amira” Amira ta bu

ɗ

e motar t

a sauƙa da jakarta a hannu ta

ɗ

aga ma Nuwaira hannu

“kar kiji komai Nuwa” daga haka Nuwaira ta ja motar tayi zooming off ita kuma ta ƙaraso ta ƙwanƙwasa makeken gate

ɗ

in gidan, mai gadi ya leƙo ganinta yayi saurin bu

ɗ

e mata ƙaramar door ta shigo ta wu

ce ba tare da ta amsa gaisuwar da suke mata ba.

Sanyin palournta ya mata sallama bayan ta shigo ta ajiye jakarta ta zare takalmanta ta miƙe ta kwashe takalmin da jakar a hannu ta nufi sama, a palourn sama ta ganshi a zaune da ƙananun kaya a jikinsa as

usual yana kwance akan sofa yana danna wayarsa, dan he has been trying number Na’ima amma kwata kwata baya tafiya, duk yadda ya so yayi zuciya da rashin

ɗ

aukar wayarsa da ta dinga yi tun jiya abin ya gagareshi, sai uzuri ya ke mata a cikin zuciyarsa.

Ya

ɗ

aga idanunsa yana kallon Amira da ke haurowa kafin ya kalli agogon wayarsa, ƙarfe shida saura na yamma, ta ƙasan idanu ya dinga kallonta har ta ƙaraso saman, har zata wuce

ɗ

akinta ganinsa a palourn ta taho nan ta ajiye jakarta a wata kujera daban ta zu

ba takalman a ƙasa ta ƙaraso kujeran da yake ta zauna a saman hannu kujerar tana kallonsa tace

“Albi.” Miƙewa zaune yayi ba tare da ya ce mata komai ba, ta

ɗ

an kalli palourn kafin tace “Saif fa” wani kallon side eye ya bata kafin yace

“daga ina kik

e?” Ta

ɗ

an yi shrugging tana gyara zamanta da kyau tace

“my mothers place”

“wa kika tambaya?” Ya tambaya with the edge of his voice, hes not shouting but muryarsa is firm.

Ta

ɗ

an ha

ɗ

e rai tace

“to ba gani na dawo ba?” Daga haka ta miƙe da

n bata so ma ya ja maganar da tsawo

“A gajiye nake bari na watsa ruwa” tana fa

ɗ

in haka ta nufi ƙofar

ɗ

akinta, ya bita da kallo, sai kuma ya jinginar da kansa da kujera yana juya wayarsa dake hannunsa. Dan tun da ya dawo bata nan sai Saif ka

ɗ

ai a gidan s

hima tun da ya dawo school hakan yasa ya kira Rahama ta zo ta

ɗ

auke sa ta kai sa wajen Ammi.

Bayan isha Ahmad na zaune a bedroom

ɗ

insa Amira ta shigo ta sha kayan baccinta abinta tayi kyau sosai, yana zaune yana aiki a laptop

ɗ

insa dan akwai abinda yak

e so yayi rounding up gobe he needs to fly to Abuja, cause rashin

ɗ

aga wayarsa da Na’ima ke yi sosai yake ci masa rai, he wants to know dalilin da take ƙin

ɗ

aga wayarsa tunda ta tafi Abujan.

Ƙ

arasowa tayi ta zauna a gefensa tana murmushi a shagwa

ɓ

e ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login