Showing 36001 words to 39000 words out of 137995 words

Chapter 13 - TANGLED HEARTS COMPLETE

Mai Moon   

27 Aug 2026

53

toh, akan wani dalili ma kawai sai ta koma Lagos, ance mata ita ka

ɗ

ai ke son Na’imar a dangi”

Mami tayi murmushi bata ce komai ba tana kallon Na’ima da ta saka musu cartoon a laptop ita da su Aryan suka koma ƙasan carpet suka kwanta.

Wayarta da ya hau ringing ya sa ta dubi wayar ganin fa

ɗ

ila ke kiranta video call, ta matsa daga gefen su aryan t

ana dariya ta

ɗ

auka, fa

ɗ

ila dake kwance a palornta tana kallon Na’ima ta cikin screen

ɗ

in tace “Hiiiii” Na’ima tayi dariya “hellloooo” itama ta amsa Fa

ɗ

ila tace “ina Mami?” Juya mata camera

ɗ

in tayi zuwa wajensu Mami kafin ta sake juyo da shi fuskarta, Fa

ɗ

ila ta kwa

ɓ

e fuska “yaya Fahad ne?” Na’ima na murmushi ta gya

ɗ

a mata kai “shikenan yanxu zai zuga Mami a hanaki zuwa pan atlantic when am telling u its the best univerity Allah da gaske” Naima tace “its the best ko dai someone wants to be seeing me everyda

y, ni na haƙura ma yaya Fahad yace kawai zai nema min base” Fadila ta ha

ɗ

e rai “Lallai ma Na’ima amma haka muka yi da ke?” Naima ta marairaice “ai dama ce miki nayi in Mami ta yarda to ta ƙi yarda ya zanyi?” Fa

ɗ

ila tayi shiru, Naima tana kallon yadda ta

ɓ

a

ta rai tace “kinga haka Mami tace Yaya Nasir ma ai bazai ji da

ɗ

i ba tunda baku da

ɗ

e da aure ba kuma kawai sai in dawo gidanki da sunan karatu” Nasir dake gefen Fa

ɗ

ila ya leƙo ta cikin wayar “haka muka yi da ke Na’ima? Ya kuna ma matata haka ne? Cant u see

shes lonely here?” Ya fa

ɗ

a yana ta

ɓ

a kumatun fa

ɗ

ila, Naima tana dariya tace “good evening” “evening Na’ima ya gida?” Tace “lafiya ƙalau” Fa

ɗ

ila tayi wani murmushj tace “nasan wa zan ma magana, big Daddy zan kira anjima in fa

ɗ

a masa ko kuma in kira daddyna

shi ya fa

ɗ

a ma big daddy, kuma ai bani da lafiya i need

ɗ

an uwana kusa dani Nasan bazai hana ki ba, babe ull tell him too kaji?” Gya

ɗ

a mata kai yayi “in sha Allah” shiru Na’ima tayi kafin a hankali tace “toh Allah ya sa ya yarda”

Washegari a wajen ka

ryawa big Daddy ya dubi Na’ima dake juya tea yace “daughter da base da Nile Abuja da kuma pan atlantic Lagos wanne kike so?”

Ɗ

an satan kallon Mami tayi ganin ba ita take kallo ba a hankali tace “ko wanne” yayi Murmushi “okay jiya uncle

ɗ

inki Aminu ya kiran

i akan ʼyar uwarki ta damu tana so ki je wajenta ki zauna tare da ita kina so kije?” Sake kallon Mami tayi, ita dai Mami taƙi kallonta tana cin abincinta ba tare da ta kulasu ba, gya

ɗ

a ma Big Daddy kai tayi alamar “eh” yayi Murmushi “okay then pan atlanti

c its, zan ma Fahad magana zuwa upper week sai ya kaiki Lagos

ɗ

in yayi duk abinda ya kamata, ke kuma make sure kin mayarda hankali kinyi abinda ya kaiki, duk hutu sai ki dinga zuwa kina mana okay?” “Gya

ɗ

a mishi kai tayi “yes Daddy” big Daddy ya kalli Mami

“Madam babu abinda zaki ce?” Mami ta

ɗ

an dube shi ka

ɗ

an “to me zan ce ? Allah ya bata ilimi mai albarka da anfani yasa can

ɗ

in yafi alkhairi” duk suka amsa da Amin

Sai bayan da big Daddy ya fita kafin Mami ta dubi Na’ima tace “kun kyauta ai da ke da Fa

ɗ

i

lar, saura kuje can kuyita shashanci tunda babu mai tsawatar muku, dan Allah Na’ima ki mayar da hankalinki kiyi abinda ya kaiki kinji” tashi tayi tazo ta bayan Mami ta saƙala hannunta a wuyanta “just say Ill miss u Na’ima “ Mami ta harareta “make sure duk

hutu zaki zo nan” ta gya

ɗ

a kai tana dariya “promise”

#Maimoon

09041426598

[8/14, 11:26 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RUƊAƊƊUN ZUƘATA(TANGLED HEARTS)

Yota/014

Wattpad: @Maimunah_Abdallah

ArewaBooks: @ma

imunahabdallah

Chapter 16: Twice in one lifetime

Amira na kwance a kan kujera daga cikin palourn tana danna wayarta ta

ɗ

aga kanta ta saci kallon Ahmad dake kishingide a akan kujera opposite her reading through his tablet, Ga Saif kwance a gefensa ya

na kallon cartoon wanda Ahmad

ɗ

in ya rage masa muryar har ƙarshe.



Maida kanta tayi kan wayarta tana karanta saƙon Nuwaira da ya shigo

“Ni dama ba nace miki na lokaci bane kika bi kika

ɗ

aga hankalinki kamar wanda kika yi sata ko wani abu”

Sai

da ta sake satan kallonsa kafin ta shiga typing mata reply “wallahi Nuwa ban ta

ɓ

a sanin haka Ahmad ke so na ba sai jiyannan, kinsan ina cewa yayi haƙuri fa shikenan kawai ya bar maganar, kuma na

ɗ

auka xuwa da mukayi muka

ɗ

auko Saif ma zai yi bala’i amma k

inga baiyi ba” immediately Nuwaira tayi viewing saƙon kamar dai tana cikin chat

ɗ

in nata ne

“To dama me nace miki? Idan kina so ya dinga biye miki haka to dole sai kin zama kema jan wuya idan yace gabar kiyi kudu sai kiga ya biyo ki kudun”

Amira ta

tura mata emoji

ɗ

in dariya “aikam na tabbatar yanxu, ke har haƙuri fa ya bani kuma aka bani kulawa yadda ya kamata, ke nuwa ina son mijina”

“Mtsw kulawar me ya baki?”

“Kema ai kin sani, ba na fa

ɗ

a miki yadda mukayi da shi ba jiya da dare, ke ashe

yayi kewata sosai pretending kawai yake yi”

Nuwaira ta turo mata emoji

ɗ

in dariya “haka kika ce min dai, to dama ai ke bata wasa bace Amii banda ma kin mayar da kanki wata bi ta can, yanzu dai shi yana ina ne?”

Sai da Amira ta

ɗ

aga kai ta kalleshi k

a

ɗ

an kafin ta gyara kwanciyarta akan kujera “ga shi nan kusa da ni, amma zuwa anjima zaije Abuja meeting, gobe zai dawo da safe, haka dai yace min”

“Ah lallai, meyasa bazai je da ke ba toh?”

“Gobe fa zai dawo Nuwa”

“tab ni dai ba ruwana, kinsan

big babes

ɗ

in dake Abuja kuwa ke dai kiyi a hankali”

Nan da nan mood

ɗ

in Amira ya canza tayi shiru batayi reply ba tana kallon Ahmad, tun daga gashinsa dake nan so fyn har ƙafarsa ta bishi da kallo, ta dawo da idanunta face

ɗ

insa zuwa muscles

ɗ

insa kaw

ai babu abinda take imagining sai what if da gaske abinda Nuwaira ke fa

ɗ

a mata hakane kuma ai zai iya yiwuwa fa

Jin wayarta na ringing tayi saurin silencing kiran tun kafin wayarta yayi announcing sunan Nuwaira ta shiga uku, ya

ɗ

ago kanshi daga tablet

ɗ

in ya kalleta, Murmushi ta masa ba tare da ya mayar mata ba ya mayarda kansa kan abinda yake yi.

Ta miƙe a hankali tana

ɗ

aga wayar ta kai kunne “Hello Mummy..” ta fa

ɗ

a tana nufar bedroom

ɗ

inta, da gefen ido ya bita da kallo sai kuma ya girgiza kai ya m

ayar da kansa abinda yake yi

“Ke ya zaki kirani bayan nace miki yana kusa da ni?”

Amira ta fa

ɗ

a tana kulle ƙofar

ɗ

akinta

“Shine zaki wani ce min mummy?”

“Okay so kike ya gane kece bayan ya ce min baya son mu’amalata da ke?”

Wani dogon tsaki

Nuwaira ta ja “saboda gani

ɓ

arauniya ko guba ai dole yace ki bar kulani, shi ya ma isa ya rabani da ke sai kace ba tare ya ganmu ba”

Amira ta

ɗ

anyi dariya “bai isa ba kam”

Nuwaira tace “ah toh, yauwa kina fa

ɗ

amin kika ce me ya faru jiya da daddare”



Amira ta tuntsire da dariya “akwai ki da son jin labarin other room”

Nuwaira na dariya tace “eh naji ni dai fa

ɗ

amin dan Allah me ya miki kika ce…”

_______

Duk wani shiri da ya kamata Ammi da Big Daddy su mata sun mata na tafiya Lagos, wanda

Fa

ɗ

ila tafi kowa zumu

ɗ

in zuwan Na’iman Lagos, lots of shopping sun sha shi da Fahad kusan kullum sai sun fita.

“Mami flats

ɗ

innan in tafi da black one

ɗ

in ko nude?”

“Mami dake taya ta ninke kaya tace “ki tafi da duka” gya

ɗ

a kai tayi ta ajiye takalm

an tana kallon Mami

“Im nervous” ta fa

ɗ

a tana murza hannunta, Mami ta ajiye rigar da ta linke mata “meyasa? Ke da kika flying oceans ke ka

ɗ

ai sai dan Fahad bazai samu kaiki ba sai ki ce ure nervous, ba komai lafiya zaki je abinki”

Gya

ɗ

a kai tayi ta

na cigaba da ha

ɗ

a kayan, amma deep down tana jinta daban kamar dai wanann tafiyar ba iya makaranta ce zata je ba kamar tafiya zatayi da yafi haka muhimmanci.

A

ɗ

aya

ɓ

angaren na zuciyarta kuma tunanin sadiq takeyi wanda sosai tayi mamakin rashin nemanta

da yayi kuma itama ta gagara samunsa both a waya da social media handles

ɗ

insa abin ya fara damunta zuwa yanzu, tun da ta dawo Ninja baifi sau biyu suka yi magana da shi.

“Ki tabbatar kin saka wayarki dai a charge kuma u should park ur chargers kafin

goben”

Muryar Mami ya dawo da ita daga tunanin da take, rigar hannunta da take ta juyawa ta na

ɗ

e ta saka acikin suitcase

ɗ

inta tana gya

ɗ

a ma Mami kai “toh Mami”

Mami na kallonta ganin kamar da abinda ke damunta tace “akwai wani abinne? Ko bakya so

n tafiyar ne?” Saurin girgiza kai tayi “Ah ah fa babu komai Mami”

“Okay bazaki iya fa

ɗ

a min damuwarki ba kenan?” Mami ta fa

ɗ

a tana jera mata jackets

ɗ

inta “babu komai da gaske Mami, im just a litle bit worried ne na saba da ke da nan gidan yanzu xan koma

sabon waje its not a big deal Allah” Shiru kawai Mami tayi ba dan ta yarda ba ta share maganar suka cigaba da abinda suke yi dan gobe jirginta na ƙarfe 11:30 ne zuwa Lagos, kasancewar ita ka

ɗ

ai zata yi tafiyar yanzu banda fahad da abu ya taso masa mai muh

immanci yasa Mami take ganin kamar shine dalilin shiru shirun nata duk da ta saba da tafiya ita ka

ɗ

ai, da har tace ta jira Fahad

ɗ

in ya gama abinda yake yi sai suje amma fa

ɗ

ila sam taƙi, tace ai ita da Nasir zasu iya yin komai ba dole sai da Fahad ba.

Miƙewa Ammi tayi Na’ima ta

ɗ

aga kai tana kallonta “ki tabbatar baki manta komai ba, idan kin gama ha

ɗ

a kayan ki mayarda su aryan

ɗ

akinsu tunda basu

jima da baccin ba, nasan ba nisa sukayi ba ina ta

ɓ

a su zasu ishe mu da darennan im not ready for that yanzun

nan kaina ma ciwo yake yi” ta fa

ɗ

a tana kallon su aryan dake bacci akan gadon Naiman, itama kallonsu tayi

“Ki barsu su kwana anan kawai tunda sun riga sunyi bacci, besides sai sunyi watanni yanzu basu ganni ba”

“Ai zasu sha rigima kam, hmm” Mami ta

fa

ɗ

a tana nufar ƙofa

“Kar dai ki Manta ki saka wayarki a charge ba sai gobe kiyita kame kame ba”

“In sha Allah Mami, kar ki manta ki sha magani” gya

ɗ

a kai kawai Mami tayi ta ja mata ƙofar.

Mami na fita ta miƙe daga gaban kayan ta

ɗ

auko wayarta,

chats dinta da sadiq ta duba har yanzu bai hau online ba kusan sati

ɗ

aya kenan ta sauƙe ajiyar zuciya ta ajiye wayar

Sauri sauri ta ƙarasa ha

ɗ

a kayan da sun kusa gamawa dama da Mami, ta ƙarasa bakin gado ta zauna tana kallonsu aryan, takalman ƙafafunt

a masu taushi na bedroom ta cire ta haura saman gadon ta sa hannu ta gyara ma Aryan da Fauza kwanciyarsu kafin ta zare band

ɗ

in da ta

ɗ

aure gashinta ta riƙe da lips

ɗ

inta ta saka hannayenta ta sake tattare uban gashin ta waje guda ta sa hannu ta cire band



ɗ

in daga bakinta ta kame gashinnata duka kafin ta saka hula a kanta, sauƙa tayi daga gadon ta wuce toilet bata jima sosai ba ta fito tana gyara wandon bacci mai taushi na jikinta ta ƙarasa kan gadon ta hau ta kwanta tana karanto addu’ar bacci ta shafa a j

ikinta da jikinsu aryan har ta lumshe idanunta sai kuma ta bu

ɗ

e da Sauri, wayarta dake gefen gadon ta

ɗ

auka ta jona a charge ta juya kwanciyarta tana kallon ƙannen nata da sunyi nisa a baccinsu. Haka kawai ta samu kanta da kasa bacci abubuwa daban daban na

yawo mata akai amma wanda yafi damunta shine rashin samun sadiq a waya kwata kwata.

Da ƙyar ta samu bacci ya

ɗ

auke ta, washegari tun da tayi asuba ta koma bacci jin kanta na ciwo, dama aryan da Fauza tun asuba suka gudu

ɗ

akin Mami, ƙarfe 9 Mami ta tas

he ta tayi wanka ta shirya sharp cikin clean white long sleeved shirt da sakakken jeans da ya mata kyau sosai, simple gold bracelet ta saka a wrist

ɗ

inta da agogo da zobunansa kafin ta yane kanta da jersy veil tayi pinning

ɗ

insa da clips, fuskarta looking

fresh sai glowing yake yi naturally, man baki ka

ɗ

ai ta saka a lips

ɗ

inta amma sai yayi kamar ta saka pink lipstick ne, da ƙyar Mami ta saka mata kwalli wanda ya sauya idanunta gaba

ɗ

aya ya saka haskensu sake fitowa, ta sunkuya ta saka snickers a ƙafafunta

kafin ta sauƙo da suitcase

ɗ

inta ƙasa tana rataye da designer tote bag a kafa

ɗ

arta, Mami dake bayanta tace “kici abinci kafinnnan”

ɓ

ata rai tayi zatayi magani Mami ta sa hannu tayi zipping bakinta alamun no buts, da ƙyar ta sha tea rabin cup da just 1 slic

e na bread, zuwa 10:30 Mami ta kaita Airport da kanta tare da su Aryan da ke ta hayaniyarsu a bayan motar.

Naima ta ƙarasa zuwa boarding lane

ɗ

in business class

ɗ

in da wayarta da ticket

ɗ

inta a hannu

ɗ

aya,tote bag

ɗ

inta a rataye a kafa

ɗ

arta na

ɗ

ayan h

annun, ta cire

shades

ɗ

in idanunta ta mayar saman kanta sassayen ƙamshinta da sai ka matso dab da ita zaka iya ji yana tashi a hankali.

Ko da ta shiga jirgin Seat 4A kusa da window shine nata, ta ƙarasa kujeran a hankali ta zauna tana tunanin sabon ray

uwarta da zata fara a lagos

Jinginar da kanta tayi ta tana kallon window sai kuma ta lumshe idanun tana jin wani irin yanayi a tattare da ita, har ya zauna kujeran next to her 4B bata ma sani ba, sai da aka fara announcing saka seat belt kafin ta bu

ɗ

e i

danunta a hankalin ta gyaran zamanta da niyyar saka seatbelt

ɗ

in, kallo

ɗ

aya ya mata ya gane ta, ya

ɗ

auke kansa yana ƙarasa saka seatbelt

ɗ

insa, like of all seats na cikin jirginnan he sat besides this girl? Meyasa yake ta ha

ɗ

uwa da ita frequently? Ita dai

ta gama saka seatbelt

ɗ

inta ta koma ta jinginar da kanta, sake kallonta yayi is like bacci ma take ya jinginar da kansa ya lumshe idanunsa.

Har jirgin ya tashi idanunta na lumshe, basu jima sosai da tashi ba wata attendant ta ƙaraso wajensu da tray g

uda biyu sai da ta gaishe su kafin ta ajiye tray

ɗ

aya a gaban Ahmad dake

ɗ

auke da cup of black tea,fruit cup, da croissant, ta juya tana kallon Na’ima da ta bu

ɗ

e idanunta tana kallonta jin tana magana, ta ƙarasa da niyyar ajiyewa Naima nata, murmushi Na’i

ma tayi ta miƙa hannu da niyyar kar

ɓ

a tana furta “thank you” a hankali, bata san ya akayi ba hannunta yayi tripping ta

ɗ

an buge cup na black tea

ɗ

in cup

ɗ

in yayi kamar zai fa

ɗ

i amma sai bai fa

ɗ

i ba sai dai shayin ciki ya

ɗ

an splashing few drops a fari ƙal

ɗ

in rigar jikinsa.

Shiru yayi yana kallonta Na’ima ta zaro idanunta ganin yanda ya

ɗ

an

ɓ

ata masa rigarsa though its not too much amma its obvious, “oh my God, im so sorry” ta fa

ɗ

a a hankali tana ƙoƙarin

ɗ

aukan napkin daga tray

ɗ

in, attendant

ɗ

in ta miƙ

a mata ta amsa tana kallonsa ta kai napkin

ɗ

in da niyyar goge masa,

ɗ

auke hannunsa yayi tun kafin ma ta

ɗ

aura napkin

ɗ

in ”its okay” ya fa

ɗ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login